Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

K'ADDARAR SO Complete Hausa Novel Document by K'ADDARAR SO


K'ADDARAR SO

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 20956



K'ADDARAR SO

Reading Time: 1 Hours

Added On: 20, Aug 2024

Author: Fatima Rabiu (Zarah Royal Star) ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : ROYAL STAR WRITERS ASSOCIATION

Author Phone : 08130479973

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 112.35 kb

File Type: txt

Views: 754+

Download: 353+

Last download: less than 1 second ago

Description/Story: *K'ADDARAR SO*
(Destiny Of Love)


*©ZAHRA ROYAL STAR*🌝
Share Fisbilillahi




SHINFID'A
*Shin, wace k'addara ce za ta sa 'yar uwa ya tsani 'yar uwarta ta jini?.*
*Shin, yaya za ka yi a lokacin da kika tsinci kanki a tarkon son wanda 'yar uwarki take so.*
*Shin, me ya kamata ka yi a lokacin da wanda kake so yake gudunka?*
*Shin, wace k'addara ce za ta raba kan 'yan uwa?.*
*Shin, K'ADDARAR SO za ta iya sawa d'an adam ya aikata komai?.*


*ROYAL STAR WRITERS ASSOCIATION*






Chapter 1



*SURURE, LAGOS NIGERIA* Shekara ta 1995



"Mimi nahhh?"

Cewar wata matashiyar budurwa dake sakkowa daga kan matakalar bene.

Da gudu ta k'ara su inda Mimi take zaune, kiran da take kwala mata ne yasa, Mimi tashi tsaye.

Kallonta Mimi tayi ta ce "nikam Lalaah miye hakan?, kike ta kwala min kira fisbilillahi, baga ni ba ina zani"

Turo baki Lalaah tayi tana bubbuga k'afarta a shagwab'e, harda lauye kai ta ce "Mimi wani labari fa zan baki, zuwa na shopping na had'u da wan..... K'asa k'arasa maganar tayi ganin kallon da Mimi ke jefa mata.

Can kuma Mimi tayi wani murmushinsu na manya, da sauri taja wo Lalaah a kusa da ita, ta zaunar da ita ta kalleta a tsanake.

Tukun ta ce "Lalaah ta, bani labari, hala an samomin siriki ne ba?".

Kallon Mahaifiyarta Lalaah tayi, cike da d'unbin k'aunarta, domin Mimi irin iyayen nan ne, masu mugun sauk'i kai ga yaransu, idan tana tare da yaran nata kamar wasu jikokinkita haka suke tafiyar da rayuwarsu cike da farin ciki da kwanciyar hankali.

Sai dai kashhh wannan magana da Lalaah zata furta ma, Mimi ita, ita ce zata Yi sanadiyar da zata tarwatsa komai, da tasan da abunda zai biyo baya ko shopping d'in ma bazata je ba, bare har suyi tozali dashi, kware shi su duka shine mafarin K'ADDARAR SU, ARMAN HARUN, sai dai kashh sanin gaibo sai Allah. Kuma duk dabarar ka sai ka iske K'ADDARAR KA, a duk inda take.

Katse mata tunani Mimi tayi ta sake cewa."i hear you Lalaah told me"


Turo baki Lalaah tayi ta sake shagwab'e fuskar nan tata mai d'auke da wani sahihin kyau, kai tsaye idan ka kalleta baza tab'a cewa nan take kyakkywa ba ce, sai kayi mata kallon tsane ke da kyanciyar hankali, tukun zaka fahimci kyan nata bana tashin hankali bane.

"Mimi, who do I see in my shopping today?"

"Well, I know, you told me, you are sad"


"Sorry Mimi nahh, Mimi ai kinsan Doctor Arman Harun Maleek?"

"Ni ko nasan Doctor Arman Harun. koba shahararran likitan nan ba, wadda duk duniya tasan da zamansa, waye bazai sansa ba, tunda ko ina ansha fira dashi a gida jan yad'a labarai na k'asar nan dama k'etare. But you are talking about him, you have never seen him before, eyes and eyes since he is not living in the country"

Tab'e baki Lalaah tayi ta ce "No, Mimi, did he come to the country, did you not see it in the news?, And shopping d'in dana je ne, muka had'u dashi har mukai magana, zaki yi mamakin shine ya kawo ni har k'ofar gida. with those who fear him, people are so surprised that he stays with me, because the women's movement does not bother him, he even stops to talk to them. kin san Mimi hatta jami'an tsaron sun sha bala'in mamakin hakan da Ogansu harya tsaya ya kula ni ma"

""You're pausing that I don't understand, shi Arman Harun d'in ne, ya sauk'e ki k'ofar gidan nan. I don't want to lie Lalaah"

Tab'e baki tayi kamar zata fashe da kuka, ta ce "haba Mimi kin san bana miki k'arya Allah kuwa da gaske"

"Na shige su ke miya had'aki dashi harya miki magana, karfa kija azo ace za'a sace mu, yo ganinki da irin wa'innan masu arzik'in ai sai a d'iga ayar tabbaya akanmu, duk arzik'in Ubanku da kuke gani, ko kama k'afarsa baiyi ba, a hakan da ake ganinmu masu arzik'i, kinga Lalaah ki rufa mana asiri".

Mimi ta idasa maganar tana waro ido waje, na tsananin mamakin Lalaah, yo taya ma za'ai ace taga wani Arman Harun wadda duk duniya ko ina ansan da zamansa, mutane attajirai kullum na turorowar zuwa ganinsa da sun zuwa asibitin da yake. but they don't get to see him. That's why they hear about him so much, when Lilaah, Lalaah's sister, was working in the hospital at *ARMAN HARUN'S HOSPITAL FAMILY'S*, she was always in the middle of the day, she knew that she would also come back with his story.

"to ke Lalaah miye na farin cikin hakan, dan kawaii ya d'akko ki"

"Hmm Mimi ni dai kawai na tsinci kaina da farin cikin hakan, ba wata magana mukai dashi ba, hasali ba ko sunana bai tabbaya ba. we didn't say anything to him, in fact, my name is not certain, the stranger knows that he just went to follow him, and I couldn't do it to him, when he saw me looking for a vehicle, kin san ban fita da mota ta ba yau, tana wajan Lilaah"

"Who's still Lilaah riding a car for you?. wato ita taga tata, ta fara tsufa ta fara lalacewa, taki kuma sabowa baki je kika lalatata ba wajan iyayi irin nata, wato ita bari ta lalata takin yanzu, ke kuma da yake komai ta nuna tana so ko kina sonsa sai ki d'auka ki bar mata ko?"

Mimi ta fad'a rai a b'ace.
D'an rausayar da kai Lalaah tayi, cikin kwantar da kai dan kar aga laifin y'ar uwartata ta ce "a'a Mimi wallahi ba ita ta tabbaya ba, ni ce na ga motar tata sai a hankali shine fa na bata tawa. you know Mimi or leave her, I can do it, since you think I'm not going to work, she's going to work".


"Ke ni rufe min baki, kowa ai da tasa baiwar, ke ba zane-zanen gini kike ba, wani lokacin ai ana d'aukar ki aikin kwangila wani kanfanin domin kije ki zana masu irin ginin da suke so, sai kuma ki ce baki zuwa aiki, kawai son kan Lilaah yayi yawa wallahi, ai duk Abbien ku ne shike d'aure mata gindi idan tayi wani abun".


"And what did I do?"

Cewar Lilaah, dake shigowa parlon, sanye take da doguwar abar y'ar Dubai dake jikinta sai kuma farar rigar doctor's dake saman rigar, rik'e take da jaka dake cike da takardu na aiki, sai d'ayan hannunta dake rik'e da key na mota. Can kuma saita d'an ya mutse baki, tana binsu da kallo. D'an dakatawa tayi jin muryar, Mimi dake kiranta a zafafe. Domin tunda tayi magana ta farko na cewa, miye tayi, kawai tana idasa k'arasowa ta fara hayewa sama, inda d'akinsu yake, domin a gajiye take lik'is, ga b'acin rai na Doctor Arman data kwaso, a yau d'in. Tayi dana sanin zuwa gidansu Doctor Arman, duk Bilkees ce tasa ta zuwa, wai taje domin ta gaisar da Mahaifiyarsa. Kware Mahaifiyarsa wacce suka ji ake kira da, My love a gidan, sun samu tarba ta mutumci, Bilkees y'ar uwarsa ce wacce suke Uba d'aya da Arman ita doctor ce, jinisu ya had'u da doctor Lilaah domin zan iya cewa, halayya yazo d'aya. They all love the life of lies and lies and show that they are others, they want a false life, and then God gives them the wealth to show in luck. Zuwan da sukai, sunyi tozali da Ya Arman wadda zasu fito shi kuma zai shiga gidan, Bilkees ta fito domin raka Lilaah wajan motar ta sukai kicib'os. Ta gaida sa sarai yaji, amma yayi k'unnan uwar shegu da ita. Dai-dai gwargwado ta shak'a, yarfin da yayi mata, domin ita macece marar son raini, amma tasan ita ta Siyama kanta rainin tunda ta nuna tana mahaukacin sonsa, kuma ya sani. Shine yake wulakantata. Sai Bilkees ce keta bata baki, kan cewa, ta kwantar da hankalinta insha Allahu Ya Arman ita ce zai aura. Wannan abunne kwai da Bilkees ta ce mata ya sanyaya mata zuciya. But her soul is missing until she returns to the house now, she finds Mimi saying that she loves herself completely.


Katse mata tunani Mimi ta sake yi k'aro na biyu, tana kallonta cike da takaici ta ce "wai ke Lilaah yaushe zaki canza wannan halin naki, na rashin sallama, idan zaki shigoma mutane gida?, kuma kin shigo kin iske mutane bak'o gaisuwa, haka na koyar dake?"

K'aro na barka tai taja d'an k'aramin tsaki yadda Mimi bazata ji ba, domin ko banza suna tsoron Mimi duk da wasan da take yi dasu hakan baisa taja sun raina ta ba. kai hatta Abbie suna shakkarsa sai dai kuma banda Lilaah, domin shike nuna yafi ji da Lilaah komi take so kota tabbaya kai tsaye yake bata,
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download K'ADDARAR SO

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album