Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

ZABIN ABBANA Complete Hausa Novel Document by ZABIN ABBANA


ZABIN ABBANA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 52408



ZABIN ABBANA

Reading Time: 4 Hours

Added On: 10, Jun 2024

Author: Ummee Muhammad Lawan ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : DASHEN ALLAH

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 338.97 kb

File Type: txt

Views: 1091+

Download: 1675+

Last download: 7 hours ago

Description/Story: *👄👄ZAƁIN ABBANA!👄👄*




*NA*
*Ummeey muhammad lawan*



*DASHEN ALLAH*
*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*
{D.A.W.A}
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*


Bismillah rahamanin  Rahim    ya Allah yarda nafara wanan Littafin cikin. K'oshin lpy Allah kabani Ikon kamallawa cikin K'oshin lpy.


*WANAN. LITAFIN. NA SADAUKAR  DASHI NE GAREKI.   YAR..UWA  RABBIN JIKINA FATIMA ZARA  MOMY. MU.ALIN  ALLAH YA BARMU TARE.*


Page *1&2*


"UMMEEY wai haryaxu baxaki daina wannan tunaninba?". Ko sokike saikijawa. Kanki wata matsalla?'  ummeey a kullun inason kixamo Mai mik'a lamuranki ga' Allah domin shine" xaikawo Miki d'auki cikin lamuranki.'        

ummeey bakisan  i'rin  tashin hankalin.  Danake. Shigaba    indan Naganki.  Cikin. Wanan yanayin."  D'ago. Kai ummeey tayi ta  d'aura. Dara daran" idanuwanta akan mama Wanda suka cika tabb....  Da k'walla.'  Cikin. Muryarta Mai. Sanyi. Tace  kiyi. Hak'uri" mama  nima. Hakan  Tana faruwa ne bada  son  Rai naba.......!


Mama. Xan. Hak'ura. Da haydar.  Xan karb'i xabbin da Abba yamin kodan, Naga nafaran  tamasa.  Rai," mama xankasace. Mai. Biyyayah a gareku?, Koda kuwa hakan xaixamo sanadiyar. Rasa. Raina  nidai a kullun burina. Naganku cikin. Farin cikin".


"Tashi. Tayi cikin. Takunta Mai d'aukar. Hankali ta Isa. Inda. Mama take" ta durk'usa. A'gabanta  Tana. Mai share. Hawayen dasuka. Bata mata fuska.,  tace k'iyafemin mamana insha. Allah baxaki sake ganina. Acikin. Damuwaba  namiki. Alkawari mama.",



Jikin. Mama yayi. Sanyi  take  taji tausayin. D'iyar Tata yakamata, cikin wanin i'rin yanayi.mama Tace ummeey  Allah yamiki" al-barka  yarda. Kika. Xab'i farin. Cikin. Mahaifinki. Fiye da naki  ummeey hak'ik'a. Ke "Yan.ce Tagari" wace. Duk wata uwa. Xataso ace kinkasace D'iya agunta.


Ina ma" ace inada hanlin  Daxan  iya cika mikin burinki  Ina ma ace a'kwai wata hanyar daxanbi wajan ganin burinki. Yacika.  na auren Wanda kike muraddi."   wlh ummeey da a'kwai  hanyar. Daxanbita. kodan kema Naganki cikin farinciki ama. Kashh  babu. Wata hanya  data. Rage  Mana  ummeey

UMMEEY'   abbanki. Yana.  Da. Tsauri,. Akan. Ra'ayinsa.  abbanki. Kaifi. D'aya ne  idan. Har" yafad'i.  Magana  toh Saiya. Aikatashi UMMEEY  kiyin Hakuri A  matsayina na mahaifiyarki inajin ciwo a cikin Raina a kan aure. Daxa.a'miki. Nawanda  bakya son ama"  inajin ajikina wanan. Aure. Xaixamo. Al-kairi. A  rayuwarki


Kallon mama UMMEEY, tayin.  Tarik'e. Hannayeta tace kidaina. Fad'in haka mamana  tun da. Har  Abbana ya a'minta da muhammad   toh nima xanyi k'ok'ari. Nakoyawa xuciyata sonsa kodan nafarantawa. Abbana Rai  nasashi  cikin. Farin cikin  Kuma. Ina Mai farin cikin da xab'in Abbana..!


Murmushi. K'arfin. Hallin ummeey tayi. Tace. Mama wai. Yaukan Mai xamu. Dafane?" 
Mama. Wanni.  Sanyi. Taji. Yana. Ratsata, harcikin. Xuciyarta"  tabbas samun. "ya "ya nagari Babar. Ni'imace. A rayuwa

Allah ka.axurta mu da "ya."ya nagari amiiiiin ya Allah

Mama tace ummeey nabaki. Xab'in duk abuda kikaga yadace kidafa mana. Cikin jin dad'i. Tace toh mama. Wuta tahura. Ta. D'aura. Shikafa. Da wake da Mai da yaji.

Bata wani Bata lokaciba. Takamalla pillat. Ta d'auko taxuba musu dama tare suka Saba cin  sunacin abincisu. Cikin farin ciki da kwanciyar hankalin...........






By ummeey Muhammad lawan...✍🏽*👄👄ZAƁIN ABBANA👄👄*





*BY*
*UMMEEY MUHAD LAWAN (UMMU AFNAN)*




*DASHEN ALLAH*
*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*
{D.A.W.A}
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*



```Dasunnan. Allah. Mai. Rahama. Maijin kai.  Ya Allah yarda. Nafara. Wannan LITAFIN  cikin kwoshin lpy Allah kabani inkon kamalawa  cikin koshin lpy amiiiiiin ya Allah.```



WANNAN. LITAFIN. SADAUKAR WANNE   GAREKI  YAR UWA RABBIN JIKIN  FATIMA ZARA  MOMY  MU.ALIN   ALLAH. YABAR.MU. TARE



Page  *3&4*


___“Suna cikin hiransu ita da mama. Abba ne yayi. Sallama yashugo a' tare suka amsa" sallama  suka yimasa sanun da dawowa" Abba ya Amsa cikin farin cikin  ummeey taje tad'auko Masa abinci" da ruwa a kofin   tace. Abba ga abinci cikin jin dad'i yace yauwa sanu da k'ok'ari mamana." kamar kuwa  kisan yuwa nakeji. murmushi mama tayi tace toh  gashi Kuma abunda kafi son ?yar.taka ta  dafa", a gidan cikin jin dad'i Abba  yace  madalla lalai kinkyauta? mamana." 


"Juyawa tayi daniyar tafiya sai Abba yace Ina Kuma xakije?', kixauna kijirani inason xamuyi magana." ciki ladabi tace toh Abba samu guri tayi ta xauna."  take tajin xuciyarta nabugawa  addu'a takeyi acikin ranta,

Abba nagama cin abinci  kallonta yayi yaga yanayinta duk ya canja  gyaran" murya yayi yace ummeey inaso, kisanar Dani wane irin hukunci Kika yanke daga ne da xab in danayi Miki
Na had'aki aure da muhammad?"

Ummeey idan har bakyaso  wannan aure toh inason kisanar Dani  domin ni baxantab a yiwa 'ya.ta aure dolleba..!

Ummeey nagartarki" da nutsuwarki da tarbiyarki shine yasa D'an uwana abdallah yaga yadace yahad'aku aure da yayanki  Kuma banaji akwai wani abuda, abdallah xai nema aguna harna i'ya hanashi ama idan bakyason muhammad baxanyimiki dole ba......¡


Hawayen datake b'oyewane suka xubo daga idanuta ciki wani i'rin yanayi tace
Abba na amince da xab'inka."  nayarda kuhad'amu aure da yayana...!

Xan xauna dashi xayi Masa biyayya i'ya i'yawata cikin jin dad'i Abba yace Allah yamiki albarka  tashi kijeki shima yayannaki xaixo anjima saiku fahinci juna dama muriga da mun tsaida ranar nanda sati uku xa.ayin bikin....

Mama da tuda yake magarna batace komaiba ama jin yace  har sun tsaida" ranar bikin  Saida taji babu dad'i

Ummeey ko k'afafunta kasa d'aukarta sukayi saboda irin tashin hankalin da tashiga durk'usawa tayi a gun tagagara motsawa ko Ina wai itace akasaka ranar aurenta Kuma bada haydar ba". innallillahi.wa.inna.illahir raju.u  dama haka rayuwa take kowa da irin tasa jarabawar",

Mik'ewa tayi Tana tafiya a'hankalin tamkar wata maran lpy d'akita tashige tafad'a kan katifarta. cikin tashin hankalin
Taceya Allah kabani hak'uri da juriya a'kan abuda yake damuna ya Allah kasayayamin xuciyata naxamo Mai biyayya ga Abbana nacika Masa burinsa",

Tana cikin wannan halin barci Mai nauyi yayi awun gaba da ita, cikin barci tafara mafarkin  Haydar  cikin wani, mawuyacin halin miko mata hanu yayi yana cewa ummeey ki dawo gareni  kece farin cikina  ummeey mutuwa xanyi kawai sai ya fara tari take jini yafara fita tabakins." xubewa yayi a'k'asa sumame wani Kara ummeey tasaka wada yayi sanadiyar farkawanta  mamane tashigo da sauri cikin tashin hankalin" domin bak'arami tsorata mama tayinba kalon ummeey wace duk tabi tajik:e da xufa"

Mama tace ke ummeey lapiyarki?. kuwa cikin kid'ima tace mama inaji a jikina haydar Yana cikin wani mawuyacin halin. kullun nakwanta barci sainayi mafarkinsa a wani irin yanayi  takarashe maganar cikin kuka.........


Mama tace ki kwantar hankalinki, ummeey ai shi mafarki ba gaskiya bane" mafarki annabawa ne gsky a hakade mama takwantarwa da ummeey hankalinta tacigaba da mata nasiha akan yarda da k'addara Mai kyau ko akasin haka".
Ummeey de tadauki nasihar da mama tayin mata hartasamu nutsuwa acikin xuciyarta

Tashi tayi tashige bayi tayin wanka ta d:auro al wala tayi sallah adu.oi tadiga jerowa Fitowa tayi ta, iske mama a tsakar gida samun guri tayi taxauna xatayi magana sukaji sallama mama ce ta amsa sallama yarone yashugo yace wai ummeey taxo ijin wanin mama tace jekace Tana xuwa ummeey kallon mama tayin tace .......!_*ZABIN🤵🏻‍♂ ABBANA NE👨🏻‍🦳*_

_*NA*_
_*Ummeey muhad lawan*_
_*( ummu Afnan)*_
_*💃🏻'YAR AUTAR💃🏻 DASHEN🍃ALLAH*_

_*For more inf... 08140801885*_


_*Page 5&6*_

_________"Mama bamusan kowaye banefa yake kallonta..!
Mama ce, tace "Au harki manta abbanki yace yayanki zaizo...?

Sai alokacin ummeey tatina da Abbanta yasanar da ita zuwan muhammad d'in.

Tashi tayi tashige daki tanajin wani irin a cikin xuciyarta hijjabi tasaka tafito tace "Mama sai na dawo..!
kallonta mama tayi taga duk yanayinta ya canja "toh a dawo lafiya
Ummeey nafitowa taganshi tsaye a jinkin motarsa Kai tsaye Ida yake tanufa sallama tayi masa bai Amsaba saima cigaba da danna wayar dake hannusa yakeyi..

Shuru Ummeey tayi nadan wani lokaci sannan tace "inayini Yaya muhammad, cikin gadara da izzah yace "lpy...
Cikin gadara yace ummeey iyayyemu sunna son hadamu Aure nidake ama kinfi kowa sani cewa keba kalar mace danake son aura bace, koda ace mata sunkare a duniya yaxamana dagani saike toh baxantaba Aurenki ba barai harnaji sonki a raina
to dan haka, Inason
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download ZABIN ABBANA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album