Join Our WhatsApp Group

TARKON SO Complete Hausa Novel Document by TARKON SO


TARKON SO

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

DOWNLOAD

Uploaded by @Taskar

Total Words: 9230



TARKON SO

Reading Time: 0 Hours

Added On: 08, May 2023

Author: Momyn Mufeed ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : BRILLIANT WRITERS ASSOCIATION

Author Phone : Not Inserted

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 58.74 kb

File Type: txt

Views: 986+

Download: 265+

Last download: 3 days ago

DOWNLOAD
Description/Story: ๏ปฟ*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*

{pens of freedom home of exceptional and magnificent writers}


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€


*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*

*dedicated to FATIMA TIJJANI*

*TSOKACI*


*โฃTARKON SOโฃ*
*Page 1*

```happy sallah to all Muslims umma, hop kunyi salla lafiya?```


```labari ne wanda yake cike da kalubale, bantausayi, ha'inci, cutarwa da xanba cikin aminci da danasani```



_________________________

```Saddiqa kinsan yadda nake matukar kaunarki, wallahi banajin zan iya rayuwa batare da keba,```



```wani kallo tamasa sana tace nikuma aduniya babu wanda na tsana irinka, bana kaunar ganinka, natsani naganka arayuwata, har abada bazan taba zama inuwa daya da kai ba```


Kawayen saddiqa

```ladidi, ke umma dole fa sai mun tashi tsaye kan saddiqa, wallahi bazamu taba bari umar ya aure taba, aibazai taba ma yuwuwaba domin wannan bazata taba finmu komi ba```




```saddiqa kixo kije, kinga wannan yaron daga gani yana da kudi banason murasa sa, wallahi karki kuskura kibata masa rai ki lallabasa kisamu kisamo mana kudin nan saboda yana dasu, karki yadda kisaba masa, komi yace kiyi toh kiyi, keh karki dawo ma sai gobe kinaji na koh? ```



```haba Baba wae Dan Allah nikenan yaudarar maza? Baka tsoran randa zamu tozarta? ```



```mama kinajinsa Dan Allah miyasa baba ke haka, shi kullum inkawo baya tunanin yanake samu? ```



```saddiqa yazanyi kawae kiyi biyayya kinji koh```



*HMM ANYA HAKAN ZAIYIWU? UBA NATURA YARSA BARIKI? SHIN KO MIYASA SADDIQA BATASON UMAR KUBIYONI DAN JIN LABARIN*


*MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*
*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*

{pens of freedom home of exceptional and magnificent writers}

*WANNAN PAGE DIN NAKUNE WADANDA SUKAI SHARHI, NAJI DADI KWARAI*

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH*๐Ÿ˜˜

*โฃTARKON SOโฃ*
*Page 2*

*DEDICATED TO FATIMA TAJJANI*

*DAN ALLAH DUK WANDA YAKARANTA YASA BABANA DA AUNTYNA ADDU'A ALLAH YAJIKANSU YAMASU RAHMA NGD๐Ÿ™๐Ÿป*


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€



```haba mama kamar ya zakice haka, nikenan Bin maza kefa uwa ce yakamata kisa baki babu uwar da zataso diyarta tashiga irin halin nan fa Mama```



```saddiqa kamar dae kullum kije kiyi hkr kiyi biyayya watarana hakan duk zai wuce Sana kiyawaita gayama Allah kukanki!```



```shiru kawae nayi Dan bana da abun fada, daki na wuce na shirya kamar yadda baba yace, shiryawa nayi cikin kananun kaya, Sana nasa abaya nafita```



```kwance yake yai tagumi, son yarinyar nan kullum karuwa yake, miyasa bazata yadda dani ba, miyasa sonta kullum kara shigata yake? Ya Allah ka rangwanta min Allah , ya Allah kasa ta soni kamar yadda nake sonta```


Hasan

```juyi yake saman gado tare da daukar wayar sa, yadanna kira, hello sadiqqa kinsan fa kenake jira koh? ```


```saddiqa eh nasani ganin shigowa, ok kawae yace.```


``` Shigowa tayi cikin sauri yatashi tare da ruko ta, Sam discards babu annuri ko kadan, zaunar da ita yayi sana yacire mata, hijab, nan take hankalin sa yatashi ganin kayan dake jikinta cikin sauri, yake kokarin ciremata kayan, yayi wurgi dasu sana yakwantar da ita saman gado```


```romancing dinta yake ta ko ina hankalinsa yagama fita, kokarin shigarta yake, lawyer, cikin sauri ta hankade sa, ta tashi, shidinma da sauri yabi bayanta tare da fixgo hannunta,```



```banfahimtaba Dama ke karamar karuwa ce? Toh kinyi kadan dole kibani abinda nakeso , inba haka ba koh hmm,```



```dukan ta yafara tana kuka, sosai, bai daina dukan taba har saida yaga bata numfashi Sana ya watsa Mata kudi yayi tafiyarsa,```



```kuka sosai take tana nadamar wannan rayuwa da take wace iri ce ace ubanka kesaka wannan abun hasbunallah```


*MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*
*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*

{pens of freedom home of exceptional and magnificent writers}

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH*

*โฃTARKON SO*โฃ
*page 3*


*DEDICTED TO FATIMA TAJJANI*

*WANNAN PAGE DIN NAKINE MY MENTOR MEELAT MUSA,*



*ummerherny muna fa biye dake acikin nook dinki, yana bada light so sai , dear , Allah yasaukeki lpy My feenert๐Ÿ’“ ummu farhana ina miko gaisuwa, dama dukkanin yan brilliant writers, ina alfahari daku*



๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

```zaune yake bakin kofa yana jiran dawowarta, wannan shine dabi'arsa duk sadda yaturata, yakan zauna zaman jiran dawowarta da zaran ta dawo sai yakarbi dukkkan abunda tasamu```



```yau din ma hakane, yana zaune sai gata ta iso cikin sauri da zalama ya isa gareta tare da cewa Bani intafi kenake ta jira tundazu,```


```kallon sa take aranta tana aiyana kodai baiga yadda fuskarta ta koma bane? Sake dubansa tayi, tare da cewa baba balsa yadda fuskata tayi bane? Naga Sam bata jikina Kake ba burinka kawae inbaka abinda nasamo, baka tunanin rayuwar danake ciki tare da jikina, baka tunanin xan iya samun matsala```...



```ke dalla rufamun baki, inda na kyaleki mizamu rika ci, ai amfanin ki kenan shiyasa Allah yabani ke kyakkawa, toh wlh dole kiyi abinda nakeso, kuma maganar fuskarki, aikadan kika gani tunda baxakiyi abinda nakeso ba, yanzu hasan din yabar wajena, yagayamin duk yadda kikai masa, wlh idan kika kara makamancin haka ban yafe miki ba, Dan ubanki Dan ana duba miki hanya shashasha Bani kiwuce kiban waje```




```zuciyata cike da daci na samun irin wannan uba arayuwata haka nashiga gida, dakina na wuce batare danaje wajen mama naba Dan ita kanta yanzu haushi take ban saboda takasa amsa sunan ta na uwa, ```


.```kwance nake ina tunani wayata ce tafara ruri hakan yasani tashi dan dauko wa, UMAR nagani ajikin secrem din, wani tsaki naja tare da fadin maye shidai bazai barniba kenan,```



```Hello daga can bangaren kuma naji yace saddiqa yakike ina fata kina lpy koh?```


```Umar kafita harkana, nasha Addams bazamu taba zama inuwa daya ba, Dan Allah ana soyayya dole?```

.
```cikin sanyin murya yake fadin saddiqa har yaushe zaki gane cewa nine masoyinki na gaskiya, har yaushe zaki fara sona, minene aibuna kifadamin idan inada wani hali maras kyau sai ingyara pls saddiqa```




```mtssss nimeye ruwana da halinki kyansa da rashinsa, nidae abunda nasani bana kaunar ka kawae, batare da yasake magana ta tsinke wayar```



```salamu alaikum,

WA'aikumussalam hmm sannunku da zuwa yauwa saddiqa ykk? Lpy lou ladidi keda umma Ashe ana ganin ku?```



```yoh sosai ma kece dae baa gani, wucewa zamuyi mukace bari muleko wajenki,..


Aikam nagode wlh ```



```umma, wae saddiqa nikam ina umar ne?```



```hmm ina zansani mundaiyi waya dazu, cikin sauri ladidi da umma suka kalli juna, Sana ladidi tace, wlh saddiqa ni nafison kirabu da umar saboda batsarinki bane, kudinsa ma fa anata tantama kansu, toh Dan Allah mizakiyi dashi, mutumin da kowace Mace so yake?```



```umma tai karaf tare da cewa kwanaki mafa wata kawata yace yanaso ingaya miki wlh yaso lalata da ita, Allah NE yakwace ta, shiyasa zakiga bamason tarayyarku dashi```



```nagode kwarai nidama bana basa fuska, saboda abinda kuke gayamin , zankuma San yadda nae yarabu dani gaba daya```



```yawwa ko kefa da Kim kyautama kanki gsky, sallama sukai mata sukatafi zuciyoyinsu cike da farincikin samun rabuwar su cikin sauki```




*WAYE UMAR?*


```dane ga Alhaji usman mai dollars Allah yazuba mahaifinsa kudi, kuma mutumin kirki ne hakama mahaifiyarsa mutuniyar kirkice masu son takakawa, shi kadai Allah yabasu suna matukar kaunarsa amma hakan baisa sunbari rayuwarsa tabaci ba yataso mai natsuwa da ilimi ga kaifin tunani, yanxu haka bai dogara da kudin mahaifinsa ba Dan shima Allah yadafa masa yanada kudi Sosai, yana matukar kaunar saddiqa baya ganin laifinta kuma duk abinda take yana sane```


```Muje xuwa yanxu zaa fara, inamai ba yan mata shawara dasu guji fadama kawayensu sirrin su domin bakowa bace kawar arxiki, kina zaune ne da ita kawae amma batason cigabanki, harma matan auren sai mu kiyaye musamman masu fadin sirrinsu a social media,```

*MOMYN MUFEEDAH ๐Ÿ˜˜*
*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION๐Ÿ–Š*

{Pen's of freedom home of exceptional and magnificent vwriters}

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*

*โฃTARKON SOโฃ*
*Page 4*



*DEDICATED TO FATIMA TIJJANI*



๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

```kullum soyayyarta karuwa take aransa yarasa dalili baitaba jin haushin taba ,hasalima tausayin ta yake,```



```bangaren momynsa kuwa kullum maganarta tanason taga jikanta, ko jikanya, , yayin da shikuma kullum cikin rarrashin ta yake tare da fadin Takara masa lokaci```



```bangaren hasan kuwa yasama ransa cewa kota halin yane sai yayi sexing din saddiqa tunda harta cimasa kudi, babban jin dadin sama daya zamo baban ta lashe money ne , duk sadda yatuna hakan yakanji dadi aransa , Dan haka ya shirya yadda zaiyi Dan samun ta cikin sauki```




```mamah CE kwance saman katifa , tana waya da ladidi, indq ladidi ke shaidama mama cewa taga wani handsome a kofar gidan su saddiqa,```




```cikin firgici ta tashi kamar wacce akace tarasa uwa, tab, kina nufin yanzu har wani yasake zuwa wajenta?

Munshiga uku ladidi wannan yarinyar farinjinin ta yayi yawa wlh```




```ladidi" hmm kedai bari Aidan haka yanzu dole zamu tashi tsaye bata yuwuwa mutashi tare mu girma tare amma ita taita samun samari masu kudi tana barin mu da talakawa,```



```hkn yanzu yazamuyi? Hmm gidan nasu zakizo muje yanzu, Dan muganema idan mu, toh shikenan ganinan zuwa kawata , sallama sukayi kowa da abunda yake sakawa aransa```



```cikin Sauri mamah tayi shirya wata arniyar Riga tasa , tana murmushi Wanda ita kadai tasan dalilin sa jika ta dauka tafice daga gidan batare da Sanin mahaifiyarta ba```



```akan hanya suka hadu da ladidi itama tayi shirinta , tafiya suke suna fira, kowannan su aransa da abunda yake aiyanawa```




```kofar gidan suka ci karo da hasan yana cikin mota yayi shiga irin na yaran zamani kida ne kawae ketashi, tundaga isowarsu yake kallon su , har suka wucesa batare da sunyi magana da shiba amma fa kowaccensu ruhinta da idanunta suna kansa```



```da sallama suka shiga fuskokin su dauke da murmushi, tana tsakar gida , cikin jindadin ganin su ta tashi tana masu sannu da zuwa, daki suka wuce, bayan sun zauna suka gaisa```



``` ladidi CE tace damafa wucewa zamuyi mukace bari muxo mugaisa, murmushi takara tare da cewa aikam ngd wlh,


Mamah wae ni saddiqa ina umar? Hmm ina nasani dan Allah kudaina min maganar sa```


```mikewa sukai zasu tafi, dama zuwan nasu Dan suga tana daukinshi sai sukaga sabanin hakan Dan aikin gidama take har kofar gida tarakosu ganin haka yasa hassan saurin tashi yatari gabansu, haba saddiqa yazakimin haka wae tundazu na aika kixo kinki zuwa why```



```miye hadina da kai da zan futoma nariga nagayama kadaina zuwa wajena ai```



```cikin Saudi mamah tace haba saddiqa yazaki CE haka, aibaa haka , Dan Allah kayi hkr zamuyi mata fada```



```murmushinsa ya fadada tare da cewa toh frnds na gode kau, amma zanbukaci number Ku gsky SBD matsalar saddiqa Nada yawa```




```cikin sauri kowaccen mu tabashi sana yace muje na saukeku, frndz```



```saddiqa dae har bakin mota tarakasu sana tamusu bankwana, ladidi na vaya yayin da mamah ke gidan gaba```




```gidan su ladidi ne kusa Dan haka ita aka fara ajewa, sana muka wuce gida```



```koda muka isa sai na zauna naki fita, kallon sa nake, sana nace inbaka zaka damuba inason muyi mgn da kai```



```shi dinma cikin kulawa yace inajinki, murmushi tayi sana tace saddiqa Sam bata waye ba, ita batasan miye soyayya ba inbadamuwa ni kabani damar zan gwada maka yadda ake soyayya,```



```murmushi yayi na nuna jin dadi aransa yana cewa tsuntsu daga sama,```


```yayin da mamah aranta take ayyana Allah yasa ya amince wlh danayi murna wannan ai kalata ne bawata saddiqa ba, ladidi kema wannan ba tsaranki bane dukanku bazan bari Ku auri mai kudi ba```



```bakomi na amince nima tunda naganki naji inasonki bankwana sukai sana suka rabu kowane najin dadi```





```barinsa wajen bada Dade waba kira yashigo , ladidi CE ke kiransa bayan sungaisa itama take fadama sa inbadamuwa zata maye masa gurbin saddiqa, batare da bata lokaci ba itama ya amince yana maijin dadi domin shi mutum ne mai Neman mata da yawa bayan sunyi sallama ladidi tayita murna Dan ganin tasamesa , murmushi tayi sana tace inan dawowa gareki mamah๐Ÿ˜‰```





*WANENE HASSAN*


```matashi ne mai ji da naira Wanda yake rudar mata da kyansa da kuma dukiyarsa, tun yana karami yasaba bin mata kanana yana tabawa, har zuwa girman sa iyayensa suna sane da abunda yake sai dae basason bata masa, wata rana ya hadu da wacce tafishi iskanci bayan sungama tun daren ta gudu tare da barmasa takarda cewa yaje yayi awon HIV aikam tunda yatashi yagani hankalin sa yatashi, koda yaduba aikam yana da ita, hakan yasa yake ta kokarin ganin yasama wadadanda basuji nasu ganiba dakuma masu son kudi kamar su mamah da ladidi,, ```

```dan haka yake rayuwarsa cikin jindadi konawane baya damuwa idan yakashe ma mace indae zata bashi hadin Kai, ```




```muji tsoran Allah masu cutar nan wasu da biyu suke gogama yan uwansu```


```ladidi da mamah, kowane da kwai kulli azuciyarsa basa zama da mutane tsakani da Allah, muguji kawaye irinsu```

```saddiqa tana da kuskure , sanadin budama kawayenta sirrin ta anason mutum yazamo mai sirri```



```mamar saddiqa tayi kuskure narashin nunama baban saddiqa laifinsa domin babu biyayya ga abokin halitta```




```iyayen hasan sunyi babban sakaci Wanda Allah saiya tambayesu,```


```baban saddiqa, bairike amanar da Allah yabasa ba domin yayanmu amana ne Allah yabamu```



```allah yabamu ikon gyarawa```



```kucigaba da kasanceqa Dani, sana kuyi hkr na tsaikon da kuke samu hakan yafaru sanadin rashin lafiyar da nida mufeedah mukeyi ngd```


*MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*
*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*๐Ÿ–Š

{Pen's of freedom home of exceptional and magnificent writer's}


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*
*โฃTARKON SO*โฃ
*page 5*

*DEDICATED TO FATIMA TIJJANI*


~nayi wannan ne albarkacin aunty aseeya and ~AISA, kina group din taskar meelat hakika saboda Ku zancigaba da typing, amma banmuku alkwarin ganin post kullum ba, TARKON SO FANS nagode kuma da kokarin daukar gyara Dana maku, dukda cewa dae kadan daga cikin kune suka gyara, dan haka Ku shirya gida yayi datti zamuyi shara mukawo sabbin kayan daki~๐Ÿคฃ


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

```kwance yake yana waya da mamah akan cewa zata rakasa unguwa, dadi duk yagama kashe mamah ganin gaye kamar hasan yana tare da ita, sai faman hura hanci take ita tayi kwacen saurayi, murmushi tayi tare da cewa kwacen mafa iyawane inbahaka ba, ladidi tayi mana๐Ÿ˜‚```



```shiko yana gama wayar yafara tunanin yadda zai tsarata wata mahaukaciyaar dariya yayi sana yatashi yafara shiri```



```umar abinda nakeso kasani shine nagaji da jiranka, da haka kaje gidan kawata akwai diyarta kudaidaita,...


Read / Download TARKON SO

DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

DOWNLOAD
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album