Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

๏ปฟ๐Ÿ—ก *!!!FURUCI!!!*๐Ÿ—ก
๐Ÿ’”๐Ÿ’”
๐Ÿ’”
*(((((Murd'add'iyar Soyayya))))* ๐Ÿ’“โฃ๐Ÿ’˜

Story and written
By
NPEEDY A AJI ๐ŸŒธmamyn Zarah๐ŸŒธ

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
and
Lovely
Daughter
*ZARAH*

๐ŸŒนNOORUL HAYAT๐ŸŒนWRITERS ASSOCIATIONS

๐Ÿ’œexpressions and heed searching Sweet story novels๐Ÿ’œ

>>>>>>>>> ๐Ÿ‘Œ๐Ÿป>>>>>>>
We are together all fans ๐Ÿค๐Ÿป๐Ÿ‘Œ๐Ÿป

KAFA'DI ALKAIRI KO KAYI SHIRU ๐Ÿคซ

My Novels
1 nayi Rayuwa dake
2 sanadin accident
3 Sakayyar cuta
4 Fufaffiyar zuciya
5 Hayatul mahayat
6 Mugun Sartse

Loading....๐Ÿ–Š

๐Ÿ—ก๐Ÿ’”FURUCI!!!!๐Ÿ’”๐Ÿ—ก

Allah kaji'kan baby *Zarah* Ameen ๐Ÿ˜ญ Allah kasa mai ceto ce agaremu Allah kabamu wasu rayayyu masu albarka Ameen da dukkan musulmi mai nema Ameen ya Allah ๐Ÿคฒ๐Ÿป

30 November 2019

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

๐Ÿ…ฟ 1 to 2

Cikin babbar jami'ar USA babbar jami'a ce wadda tatara d'inbin dalibe kama da yan Nigeria Sudan Cameroon gana da wasu 'kasashen dayawa cikin babbar harabar Skul d'in Student ne kowa yana hidimar shi wasu suna gefe suna karatu wasu suna Hira wasu kam soyayya sukeyi kowa da abinda yadame shi wasu 'yan mata nahango su 3 suna zaune cikin lallausar ciyawa wadda tasha gyara hira sukeyi cikin nishad'in cikin farinciki d'aya daga cikin su tace

" nikam wallahi kaf samarin cikin skul d'in nan babu wanda zan iya tsayawa nasaurara babu wanda nabama zuciyata se yaya Zayyan ina koma gida Nigeria se aure shima ni yake jira Allah sarki yayana inanan babu mai shiga cikin zuciyata dan takace batakowa ba "

Shewa sauran sukayi sukace " lalle Imtahal karfa kicika baki dayawa muga kinfad'a dawani karki manta ko 3 month bamugama hadawa ba cikin skul d'in nan amma harkin yanke hukunci "

Murmushi Iftahal tayi tace " 'kwarai kuwa dan ni kaf cikin skul d'in nan banga wanda zai iya biyan sadakinaba ko kuna ganin akwai wanda zai iya fidda 2.1 million ayau basai gobe ba yabiya sadakina idan akwai to wallahi nikuma zan aure shi yau koda babu sanin kowa nawa "

Zaro ido salma tayi tace " sayar dakanki zakiyi Iftahal gaskiya kibar wannan maganar yanzu idan akasamu yaya kenan dan kina yar minister kud'in Nigeria shikenan se sadakinki yakai darajar haka gaskiya nikam banta'bajin wadda akabiya sadakinta hakaba to shi yayan naki kina nufin haka zai biya? " Murmushi Iftahal tayi tace " ina ay shi dabanne wannan kuma dan inga wanda zai iya ne " dariya habiba tayi tace " ayko babu wanda zai iya dama ansa lokaci ne amma ayanzu ay kam bab..... "

Maganar wani matashin saurayi tasasu saurin mi'kewa cikin matu'kar razana dajin FURUCIN!!!!!! shi kamar haka

" Ansamu wanda zai biya koda yakai ninkin hakan ayanzu haka malam da duk wani dalibi nacikin skul d'in nan zasu hallara wajan d'aurin auran ku ayanzu " mi'ka mata wata bag yayi yace wannan shine adadin sadakin dakika bu'kata amma gaskiya kinyi dacen miji Namijin zaki kenan bari kiji kad'an daga cikin tarihin shi "

" Sunan shi Maher zaid d'an kasar Egypt d'aga Sarki Zaid d'an gata mai matu'kar dukiya cikakken miskili kuma fusatacce zuciya kusa shine d'ah namiji tulo gun mahaifin shi yanada yayye mata amma 'yan uba suke shid'in d'aga amarya ne yanada hadarin gaske dan bayajin bari idan yafusata yanada masifar shan sigari wato taba babu ruwan shi damace bayason yawan magana duk arana baifi yayi magana sau 5 ba hmmm akwai babbar matsala guda 1 yanada wani ciwo wanda idan yatashi to zai iyayin kisa batare dayasani ba ciwon yafi tashi cikin dare kuma idan yayi farinciki ko yaya yake shiyasa akullum cikin kunci yake duk karshen month mahaifin shi yanazuwa da doctor shi dan duba lafiyar shi amma har yau ankasa gane maike damunshi sabida ciwon shi yasa karatun shi baya tafiya dede dan idan yatashi seya samu kwanaki 2 baishigo skul ba koda lokacin Exam ne

Bai fiyasan magana da harshen turanciba yafison nashi harsen wato yaran Araf ni d'ayane daga cikin masumai hidima kuma amin taccen shi tun daga Egypt sunana Shanwul karkice zaki fasa dan ba abune mai yiyiwaba karki damu nasan bazama zaiyi dakeba kawai de wata manufarce daban wadda nima bansantaba amma tabbas FURUCIN!! ki yazamiki bugun zuciya dan duk wanda yake tare da Maher to babu shi babu natsuwar zuciya nasan kinfara ayanzu k..... "

'karasowar malaman skul din yasa Shanwul yin shiru sosai kowa yataru daga bayansu kuwa masu tsara gurine sukafara tsara wajan d'aurin aure cikin harabar skul d'in malam Abdallah yadubi Iftahal yace " yarinya babu shakka kinyimakanki FURUCI!!!! mafi girma 'kila ya amfaneki 'kila kuma kiyi nadama amma kisani ba'a wasa dakalmar aure shiyasa muka yarda dan yazama darasi ga 'yan baya ke kikayi rantsuwa dakanki to gashi kuma ansamu wanda yabiya sadakin kamar yadda kika bu'kata gasunan ahanninki ni malam Abdallah nine zanzama waliyyin ki malam Abubakar kuma waliyyin Maher bayan wannan auran zamuturama iyayen ki maganar auran da yadda yakasance kowa anan yasheda cewa kinyi wannan FURUCIN!!!!! cikin nishad'in dan haka muna tayaki murna "

Daga haka malam Abdallah yajuya wani irin bugu zuciyar Iftahal tashigayi rumtse ido tayi tabud'e tana ro'kon Allah yasa mafarki takeyi suma 'kawayen nata daskarewa sukayi awajan cikin sar'kewar Murya Iftahal tace " dagaske nice zanyi aure babu sanin iyayena ina babu wanda zan iya aura idan ba yaya ba 'kawayena kusanar dasu wasane kunajifa idan ciwon shi yatashi zai iya kisa kuma yafi tashi cikin dare dan Allah karku bari yakasheni wannan fa ba mutun bane kamar kowa duk cikin siffar shi babu abu mai sau'ki dan.. "

Jin anfara shirin d'aura aure yasa Iftahal juyawa aguje zuwa hostel yadda bag d'in kudin tayi cikin sauri Salma tad'auka sukabi bayanta suna shiga suka tadda tashiga had'a kaya sefaman kiran waya takeyi amma ta'ki shiga ri'keta Habiba tayi tazaunar da ita cikin muryar lallashi tace

" haba Iftahal karki rikita kanki akan wannan abu eh gaskiya ne ba'ayin wasa da aure Iftahal kisani shi FURUCI!!!! wani babban abune dazaran kin furta shikenan bafazai komaba kuma idan kayishi abakin mala'iku sukace Ameen tofa shikenan to naki FURUCI!!!!! shima inaga hakanne takasance amma nizan baki shawara Iftahal tunda nashigo cikin skul d'in nan naji labarin Maher yanada d'aurin 'kugu cikin Skul d'in nan duk abinda yanema wajan malaman nan to zasuyi shi ni aganina kibari ayi auran shifa babu ruwan shi damace inada tabbacin babu abinda zai yi miki nasan yayi hakanne dan kawai yanunamiki kuskuran FURUCIN!!!! ki kuma nasan labari aka kaimishi dan shi bayazama cikin harabar skul dayagama abinda yakeyi yake fita ance wani mahaukacin gida mahaifin shi yasiya mai tabbas Maher yawuce duk yadda kike tunani kokin sanar da iyayenki tofa ayanzu babu abinda zasu iya dan kam kosun taho Maher yana iyasawa ahanasu shigowa cikin USA sabida 'kanin mahaifiyar shi babban jakadane na wannan 'kasar wanda a Airport se jerin sunayenku sun isa gareshi kafin abarku kinsan nan bakamar Nigeria bace to dan Allah kar kisema iyayenki cin mutunci da damuwa kibari malam Abdallah yayi musu bayani yadda zasu fahimta nasan bazasuga lefinkiba nan gaba kad'an zaku rabu seki auri yayanki kamar yadda kike so idan kuma kikace zakibar 'kasar to bafa zai yiwuba dan ba zasubar kiba "

Wani irin kuka Iftahal tasaki tace " shi kenan ina gani zan auri wancan mugun dako fuskarshi bansaniba kasheni zaiyi Salma kuma babusanin iyayena wannan wane irin abune ni za'ayima aure a cikin skul wannan wane irin mugun tarihine gaskiya malaman cikin skul d'in nan basusan mai...... "

Maganar wata d'aliba dako shigowa cikin room din batayiba tace " shima baisan fuskarkiba haka sunanki garama kai kinsan nashi sunan hasalima yau kwana 2 bai shigo Skul ba labarin FURUCIN!!!!!! ki kawai yaji karki damu Maher bazama zaiyi dake ba nanda 3 years zaigama karatun shi matsayin cikakken lawyer kekuma zaki gama nanda 5 years Doctor ko to kingani na tabbatar bazaije Egypt dakeba bayan matsalar ciwon shi datuni yagama kuma dayaso ko babu karatu dayasamu sedar kammalawa amma yanada tsayayyan ra'ayi yafiso yafito lawyer nagaske kinyi sa'a nanda kwanaki 6 mahaifin shi zaizo daga Egypt idan zaki iya kisanar da mahaifin shi yasa yasakeki to tabbas idan mahaifin shi yasa to babu sakka zaiyi dan yana matu'kar jin maganar iyayen shi nasan ayanzu haka mahaifin shi yasan maganar wannan auran dan baya 'boyemai komi Iftahal Amarya to kisakko dan ayanzu za'a kaiki gidan Yarima Maher motocin suna 'kasa suna jiranki " batajira mai zataceba taja hannun ta tashi su salma sukayi zasu bishi tadakatar dasu dafad'in " prince bayason hayaniya muma iya karmu waje ita kad'ai zata shiga gidan mijinta "

Daga haka taja hannun ta cikin sauri Salma tace ga kud'in sadakin ta amsa wannan budurwar tayi suka fita sosai Iftahal take bin motocin da kallo tabbas tayarda Maher yanada d'aurin 'kugu cikin skul d'in nan kowa kagani cikin walwala yake cikin lokaci kad'an anshirya gagarumin d'aurin aure cikin sauri Shanwul yabud'e mota ganin batada niyyar shiga yasa wannan buduwar janta suka shiga cikin motar ihu Students suka saki suna farinciki dan kaf cikin skul d'in babu wanda baisan prince Maher ba cikin natsuwa motar take tafiya sauran kuwa Students ne ciki wani irin bugu zuciyar Iftahal takeyi tamarasa wane irin hali take ciki har suka isa bakin get d'in katafaran gidan

daganan kowa yasauka ciki hadda wannan budurwar sauran motocin ma iya driver bakwai akabari daganan kowa yajuya cikin parking space sukayi parking motocin fitowa kowa yayi shima Shanwul fitowa yayi mi'kamai makullan motocin sukayi suka juya budema Iftahal mota yayi kamar bazata fitoba sekuma tafito fuskarta cike da hawaye bin harabar gidan tayi da kallo babban bene ne mai hawa 6 harabar gidan kawai abin kallo ce ga security kota ina kallonta Shanwul yayi yace " muje ko " wani irin kallo tayi mai Murmushi yayi yace

" garama kizo muje dan babu wanda zai barki kifita se idan Prince yace koda nine nace bazasu bariba kinga wa'incan sojojin wallahi basuda imani ni kaina idan nayi badedeba to Prince yana gani sukecin ubana sema yace su'karamin dan shi babu ruwanshi da rashin adalci " cikin tsawa Iftahal tace

" ayko shine babban marar adalci tunda gashi yasaka rayuwata cikin masifa daga yin FURUCI!!!! cikin 'kawayena shikenan yazamarmin masifa to wallahi bari kaji zan...... " afusace wani security yazo gurin cikin zafin rai yad'aga hannu zai mareta had'ida fad'in " kinatsu ba'ayimana hayaniya anan cikin harshen turanci " cikin sauri Shanwul yace " sorry Matar oga ce fa " saurin sauke hannunshi yayi yana gaidata cikin matu'kar tsoro tabi bayan Shanwul

har zuwa hawa na 5 sannan suka shiga cikin wani had'add'an parlour nuna mata wajan zama yayi sannan yace

" nan shine parlour ki zaki iya shiga kowane bedroom amma banda wancan sabida kayan motsa jikin prince ne aciki yana motsa jiki duk safiya dakuma yamma daga hawa na 6 yake sakkowa nan yana shan black tea akan wancan dining d'in kullum safiya yana sakkowa ya kalli News a wannan parlour kullum dare idan kina bu'katar wani abu nizaki sanar mawa karki manta bayason hayaniya k.... "

jin takun sakkowar Prince yasa Shanwul yin shiru saurin du'kawa yayi yana kwasar gaisuwa cikin rikicewa yake nunama Iftahal tadu'ka amma tayi 'banza Sigarin dake hannun shi yazu'ka yabusar da haya'kin seda yakusa shanyeta sannan cikin tsadaddiyar muryar shi yace

" Wanna fa daga ina ? "
Cikin sauri da rawar jiki Shanwul yace " Allah yataimakeka wadda kace akaima sadakin 2.1 million kuma d'aura maka aure da ita ayanzu itace " hannu yanuna ma Shanwul alamar yafita bayan fitar Shanwul Maher yasake zu'kar Sigarin shi sannan yadu'ko dede fuskar Iftahal yahura mata haya'kin Sigarin yace

" Welcome "

daga haka yami'ke yanufi d'akin motsa jikin shi bin bayanshi tayi da kallo tanasakin tari sabida haya'kin daya busha mata gawani irin bugun zuciya datakeji sabida ganin suffar Maher cikin zuciyarta tace

" anya wannan mutun ne tuda nike banta'ba ganin kyakkyawa kamar shiba ko acikin finafinan India gaskiya babu kamar shi " sekuma tace nashiga 3 yanzu yaya zanyi wai dagaske nazama matar aure ? "

Daga Al'kalamin....๐Ÿ–Š

NPEEDY A AJI
๐ŸŒนMamyn Zarah ๐ŸŒน

Comments and shine please

yawan comment yawan typing

*Allah kaji'kan Zarha*

love u all fans ๐Ÿ˜˜๐ŸŒน
๐Ÿ—ก *!!!FURUCI!!!*๐Ÿ—ก
๐Ÿ’”๐Ÿ’”
๐Ÿ’”
*(((((Murd'add'iyar Soyayya))))* ๐Ÿ’“โฃ๐Ÿ’˜

Story and written
By
NPEEDY A AJI ๐ŸŒธmamyn Zarah๐ŸŒธ

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
and
Lovely
Daughter
*Zarah*

>>>>>>>>> ๐Ÿ‘Œ๐Ÿป>>>>>>>
We are together all fans ๐Ÿค๐Ÿป๐Ÿ‘Œ๐Ÿป

KAFA'DI ALKAIRI KO KAYI SHIRU ๐Ÿคซ

My Novels
1 nayi Rayuwa dake
2 sanadin accident
3 Sakayyar cuta
4 Fufaffiyar zuciya
5 Hayatul mahayat
6 Mugun Sartse

Loading....๐Ÿ–Š

๐Ÿ—ก๐Ÿ’”FURUCI!!!!๐Ÿ’”๐Ÿ—ก


BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

๐Ÿ…ฟ 3 to 4

' kwafa tayi tace " lalle kam wallahi baze yiyuba haka kawai zakafito ne gashi ko wayana tanacan tayaya zankira 'kawayen nawa ? " tun tana zaune har tagaji dazaman Maher bai fitoba kwanciya tayi saman lafiyayyar cushion d'in harta cire rai dazai fito setaji takun shi cikin sauri tami'ke dake zuciyarta tayi tasha gabanshi tace

" Maher kake kowa ? kasani nifa bazan zauna cikin gidannan ba hauka akeyi aure batare da yardata ko sanin iyayena ba to wallahi bazai yiwuba kasan wannan dan haka yanzu zanbar gidan nan basai anjima ba k....."

Hannu yasa yatureta gefe batare dayace komiba yayi taku d'aya zuwa 2 yatsaya ahankali yace " ciiizoii zoka koya mata yadda akai natsuwa cikin gidan *Saraki* " wannan shine sunan da iyayen shi suke kiranshi dashi aguje wani 'katon kare yafito daga room din motsa jikin shi yayi kan *Iftahal* cikin matu'kar razana tajuya aguje ayko yabita shiko *Maher* hayewa sama yayi abinshi fuskarnan tashi atamke babu alamun fari'a sosai karan yakebin *Iftahal* tun tana ihu harta gaji tayi shiru abin mamaki datayi shiru se Karan yajuya datayi ihu seyataso mata dole tanatsu kamar wata marainiya sewasu irin hawaye dasuka shiga gangarowa daga cikin idanunta tashi tayi ahankali takoma kan cushion ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya

Egypt

Babbar masarauta ce maicike da bayi Sarki Zaid sarkine mai cikakken iko ga tausayi da kyautatawa talakawan shi yanada mata 2 Hajiya Karimat itace uwar gida mace mai tausayi da son jama'a gasanin yakamata tanada yara 4 duka mata *Faheemat Sumer kurrat Bahijjat* sunada matu'kar had'in Kai babu maijin kansu *Faheemat da Sumer* sunyi aure saura *kurrat da Bahijjat* ganin yadda Sarki yake matu'kar son haihuwar namiji yasa Hajiya Karimat sashi 'karin aure ko Allah zai bashi segashi kuwa Yana auran Hajiya Batol tahaifi Maher ayko gabad'ayan su suka dauki son duniya suka d'aura mishi daga Sarki Zaid Hajiya Karimat dayaranta dakuma mahaifiyar Sarki Zaid wato Mama lokacin da akahaifi Maher babbar Yar Sarki Zaid tanada kusan shekara 15 sun girmi Maher sosai sede Bahijjat itace tabashi 4 yrs babu abinda zai nema yarasa tun yana 'karami yayyen shi suna matu'kar son shi haka Marmy wato Hajiya Karimat tamkar itace tahaifeshi tunda Hajiya Batol tahaifi Maher batasake haihuwa ba

Amma lokacin dayagama secondary School seyasamu wani mugun ciwo wanda idan yatashi bayasanin inda kanshi yake Kuma duk wanda yake kusa dashi idan yakamashi seyaga baya motsi dawowa yakeyi tamkar mahaukaci kullum ciwon 'kara gaba yakeyi ko yaya yayi farinciki seciwon yatashi hakan yakesa mahaifiyarta shi kuka da damuwa sosai amma natane yafito fili Sarki Zaid 'bakin cikin nashi yafi haka ganin wannan halin da iyayen shi suke ciki yasa yaza' bi yin karatu a USA sabida yayi nesa dasu amma duk da haka duk 'karshen wata Sarki Zaid yanazuwa da doctor dan duba lafiyar shi

Kafin zuwan wannan lokacin an keshi 'kasashe daban daban dan gano matsalar shi amma ina wasu suce yasamu matsalar 'kwa'kwalwane wasu suce matsalar zuciya ce hakade amma babu wani sauyi se wannan doctor da'ake d'akkowa daga India duk 'karshen wata to shine idan yamishi allura ciwon yake yin kamar 2 weeks bai tashiba Cikin damuwa Hajiya batol wato Ammi tashiga shashen Sarki Zaid bakinta d'auke da sallama amsawa yayi sannan tazauna duban shi tayi cikin raunin murya tace

" Abbeen *Saraki* dan Allah inason zuwa USA idan zaka ganin *Saraki* dan Allah zuciyata takasa jurewa inason ganin shi ka taimakamin kafin zuciyata takumbura sabida damuwar rashin ganin shi "

Jinjina Kai *Sarki Zaid* yayi yace
" Haba Ammin *Saraki* kinsanfa *Saraki* bayason yin farinciki sabida ciwon shi Kuma nasan inde yaganki seyaji dad'i sosai kinga kuwa hakan zaitadamai ciwo ina matu'kar son ya kammala karatun shi kinga koda yaushe baya yakeyi tun 2 yrs dasuka wuce yakamata yagama amma wannan ciwon nashi yahana kiyi ha'kuri Ammin *Saraki* kinji hakama *Marmyn* shi take matsamin akan zataje amma sede nabata ha'kuri "

Dafe 'kirji ta Ammi tayi tanajan numfashi da 'kyar ganin haka yasa Sarki Zaid rud'ewa sosai kamata yayi takwanta saman cushion kiran doctor yayi yadubata sannan yadubi Sarki Zaid yace

" Yace gaskiya tanada damuwa sosai wadda take barazanar ta'ba zuciyarta ga shi jininta yahau sosai Allah ya'karamaka nasara yakamata anema mata abinda takeso jinjina kai Sarki Zaid yayi ya sallami doctor sannan yazauna kusada ita yakamo hannunta yasaka cikin nashi yace

" Shi kenan Ammin *Saraki* zamuje tare nanda 6 days sekiyi shirye shiryen dayakamata "

Murmushi Ammi tayi tataso ahankali tarungumo Abbee tanasakin ajiyar zuciya shima ajiyar zuciyar yasauke cikin sauri Marmy tashigo cikin part d'in Abbee ganin Ammin rungume da Abbeen yasata sakin ajiyar zuciya zama tayi tace

" Masha Allah kinji yadda hankalina yatashi kuwa ? danaji ance ankira doctor dama nalura kinada damuwa amma sekidinga cewa babu komi "

Murmushi Ammi tayi Nan Zarki Zaid yasanar da Marmyn akan zasuje ganin *Saraki* da ita sosai tayi farinciki sannan itama taro'ki alfarmar aje da ita zuwa gaba babu yadda Sarki Zaid ya iya dole ya amince dahakan dan kartaga anyi mata badede ba kafin wani lokaci Ammi tafarayin shirye shiryen zuwa ganin gudan jininta 'kwaya d'aya tilo murmushi Bahijjat tayi tace

" Ammi gaskiya *Saraki* zaiyi farincikin ganin ki Ammi nimafa inason ganin 'kanina " shiru Ammi tayi tana nazarin abubuwa sannan tace
" Bahijjat nikam tsoran yin farincikin nashi nikeyi amma gashi ina matu'kar son ganin shi Bahijjat kode nafasa zuwane " ta'karashe fad'ar hakan cikin muryar kuka tacigaba dacewa " ya Allah kayayema wannan bawa naka wannan muguwar lalurar shima yasan dad'in farinciki a cikin rayuwar shi Allah sarki *Saraki* koyaya yakejin zuciyar shi tayaya zaka rayu babu farinciki ga mugun ciwo maisawa amanta komi waiyyo Allah ya Allah kanunamin ranar da *Saraki* zai warke yakoma cikakken mutun "

Saurin barin parlour tayi cikin kuka cikin matu'kar tausayawa Bahijjat tabita da kallo itama hawayen ne suka gangaro daga cikin idanunta d'aga wayarta tayi takira layin *Maher* har takusa 'katsewa sannan yad'aga baiyi magana ba duk da yasan Aunty shi Bahijjat ce ajiyar zuciya tasauke tace

" Ina fatan *Sarakin* mu Yana cikin 'koshin lafiya amm dama sanar dakai zanyi cewa Abbeen tareda Ammin zasuzo nanda kwana 6 in sha Allah to kabayar da abu namusamman akawo min " kashe wayar yayi batare dayace komiba itako Bahijjat

Please Login or Register in order to submit comment