Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register



Misalin 8:20 bayan Akeey Zaffar da Maher sundawo masallaci an shirya musu dinner hawa sama Maher yayi babu jimawa yasakko cikin manyan kaya wata dakakkiyar shaddace wadda taji babban ayki irin namanya hannun shi riqe da leda d'ayan Kuma wani had'addan turarene da wani zobai Mai matuqar kyau da tsada cikin mamaki Ammin Akeey Zaffar Aunty Bahijjat suka kafeshi da ido yafito Sarki Zaid sak babu wani banbanci sena yarinta

Qarasowa yayi gaban Ammin yace " Ammin muna buqatar nasihar ki da addu'ar ayau nida Sonahh sabida inaso auranmu yayi qarko yakuma zauna har qarshen rai tabbas addu'ar uwa gurin yaranta kar 'babbiyace " sabida farinciki kasa miqewa Ammin tayi sede Aunty Bahijjat tatadata shiko Akeey Zaffar tashi yayi yadubi Aunty Bahijjat yasaki murmushi yace " tabbas wannan auran naku Saraki Allah kad'ai yasan abinda yaboye cikin shi banyi nunanin zaka canza hakaba nayi mamakin yadda kanarke cikin soyayya haka Bahijjat jeki fito da gimbiyar ayau yazama dole musha picture d'in ranar angoncin Mafi soyuwa cikin qannena sorry ango kabamu d'an lokaci kaji "

Yana gama fad'in haka yadubi Ammin yace bari mukira uncle yakawo mana masu yin picture " kafin Akeey Zaffar yarufe baki Maher yayi saurin cewa " amma banda maza " sake dubanshi Akeey Zaffar yayi yasaki murmushi yace " nagane uban yan kishi " murmushi suka saki su duka Kiran wayar Uncle d'in yayi yasanar dashi sannan yadatse Kiran dede lokacin Aunty Bahijjat suka fito tare da Iftahal tun kafin su iso Ammin tace Masha Allah gaskiya Saraki na yayi sa'ar mace tako Ina tarbiyya haquri ilimi gakuma tsananin kyau wasu irin kayane tasaka kamar zata gasar sarauniyar kyau ganin Iftahal yasa Maher kasa tsayuwar dole yazauna sabida yadda jikin shi yad'auki tsuma wani irin kamshi Iftahal takeyi na musamman rungumai ta Ammin tayi batasan lokacin data saki kukan farinciki ba zaunar da ita tayi gefan Maher babu kunya yasake matsawa kusada ita hannun shi yasaka yazagayo dashi ta bayanta zuwa saman cikinta cikin wata irin murya yace

" Kinyi matuqar yin kyau Sonahh " duban shi tayi cikin d'an jin kunya tace " ay kafini sosai Sarkin Egypt anan gaba " sake saka idanunshi yayi cikin nata yace " waye yagaya miki cewar inason Zama sarki ? to babu ra'ayin haka atare dani " murmushi tasakar mishi Mai narkar da zuciya tace " zuciyata itace tasanar dani kuma takeson haka sannan wannan shine burin Abbee da Ammi dakuma my lovely Son nasan zaka iya canza naka ra'ayin akan namu "

Ajiyar zuciya Maher yasauke yamaida hannun shi saman cikinta yashafa shi sannan yace " hakane nayi alqawarin bazan bar zuciyar ki tayi rashin komiba hakan yasa nake tabbatar miki cewa nine sarkin Egypt agobe in sha Allah " lumshe ido Ammin tayi cikin zuciyar ta tace " gaskiya gimbiya kin cancanta akan komi " Duban Akeey Zaffar Aunty Bahijjat tayi gaba d'aya yashiga wani yanayi matsawa tayi kusadashi takamo hannun shi tace " kwantar da hankalin ka my Nur kasanar dasu Abbee damun koma Egypt a d'aura auran mu kaima kakasance cikin wannan yanayi "

" Jinjina Kai Akeey Zaffar yayi cikin kasalalliyar murya yace " in sha Allah " jin haka yasa Ammin d'aga hannuwa sama tana godiya gurin Allah cikin farinciki marar misali babu jimawa masu yin picture sukazo duk matane se Uncle da matar shi dakuma yaranshi 2 sosai akasha picture sannan suka tafi se Uncle da matar shi duban Ammi yayi yace " gaskiya kun kyauta ace Ina cikin qasar nan Amma Maher yayi aure babu sanina Kuma naji ay kinzo wancan lokacin amma ko nemana bakiyiba "

Haquri Ammin tashiga bashi tasanar dashi duk yadda auran yakasance sannan yafahimta bayan haka yadubi Ammin sosai yace

" Munyi waya da maimartaba d'azu nake sanar dashi cewa mun gano cewa wanda yasa aka kashe doctor a Egypt yake amma yabaza masu yimai ayki cikin wannan Qasar har yanzu ba'a gano Wanda yakashe doctor ba amma anga motar yajefata cikin ruwa wannan motar dashi za'agano shi amma shi atunanin shi babu yadda za'ayi wajan ganoshi baisan yayi babban kuskure ba nabarin motar shi "

Ajiyar zuciya Ammin tasauke tace in Sha Allah se asirin shi yatonu addu'a takobin mumini ita zamu riqe in sha Allah anan kusa Allah zai bayyana duk wani bugu " jinjina Kai yayi sannan yamaida duban shi kan su Maher sosai yasamusu albarka had'ida addu'o'i sannan yayi musu sallama sabida dare yayi yatafi bayan fitar uncle Ammin tadubi Maher da Iftahal tace

" To Saraki yanzufa girma yakamaka dan Allah kariqe Iftahal amana idan kaci amanar Iftahal tabbas amanata kaci sabida Iftahal kamar Kai take aguna Iftahal tacancanci duk wata kulawa daga gareka idan kaduba tasadaukar dakomi akan ka ta haqura da iyayenta sabida da kai dan Allah Saraki karkaci amanar Iftahal kazama mai haquri akan duk wani kuskuran dazatayimaka sabida ayanzu sede zaman haquri soyayyar Yar kad'ance haqurin yafi yawa k........ " Katseta Maher yayi fuskar shi tana nuna tsananin mamaki yace " zaman haquri kuma Ammin ? to aymu yanzu zama mufara soyayyar gaskiya mukam soyayyar mu bazata kusheba ko Sonahh " saurin duqar da kanta Iftahal tayi sabida kunya murmushi Ammin tayi sannan tace to naji ay hakan nikeso Saraki na "

Cigaba dayimusu nasiha Ammin tayi sannan sukaci abinci Kama Iftahal Aunty Bahijjat tayi takaita har saman Maher sannan tadubeta tace " gaskiya gimbiya kinyi sa'a kinsamu damar mallakar zuciyar Saraki Ina matuqar farinciki da hakan sannan Ina roqonki kiriqemin shi amana ki kular mana dashi sabida shi kad'ai garemu magajin masarautar mu inada tabbacin zaki samu kulawar Saraki sosai sannan duk ranar da kuka koma Egypt zakiga gata sannan inaso nasanar dake wani abu gimbiya daga yau duk abinda zakici ki tabbatar da lafiyar shi idan wani yayi wanda baki yarda dashiba to Kar kici "

Sosai Iftahal tayima Aunty Bahijjat godiya sannan tafita bayan fitar aunty Bahijjat Iftahal tasaki kuka Mai cin zuciya cikin kuka take fad'in " haba Abba haba Ummi dan Allah kuyafemin qaddara tace haka babu yadda zanyi naguje mata yanzu gashi nasamu soyayyar mijina amma kuma ku nayi nesa daku ya Allah kahuci zuciyar iyayena " adede lokacin Maher yashigo zama yayi kusada ita yajawota jikin shi cikin tausayawa yace " kibar kukan mana Sonahh inajin zafi cikin zuciyata idan naga hawaye saman fuskar ki namiki alqawarin in sha Allah Abba da Ummi zasuzo gareki cike da soyayyar ki wadda tafi tada kinji Sonahh kituna akwai babyn cikin jikin ki Kuma shi bayason damuwar ki please karki sashi kuka shima kinji tashi muyi sallah "

Share hawayen ta Iftahal tayi tanufi toilet shima cire babbar rigarshi yayi yashiga toilet d'in tare sukayo alwala suka fito suka tada sallah nafila raka'a 2 sannan sukayi addu'o'i bayan haka Maher yakama hannun Iftahal yazura mata wannan kyakkyawan zoban yace wannan shine kyauta ta musamman daga angon ki a wannan ranar " sannan yabud'e turaran yami'ke kayan baccin ta yaciro had'ida nashi yafesa musu sannan yace " wannan shine turaran danafi so a rayuwata yanasaka zuciya ta natsuwa idan najishi miqa mata kayan yayi sannan yashiga qoqarin saka nashi ganin batada niyyar sakawa yasa Maher cewa " idan Kika bari nasaka nawa ke baki sakaba to zanzo nasaka miki da kaina jin haka yasa Iftahal saurin miqewa tasaka dawowa yayi kan carpet yabud'e Mata kazar yace nayi irin taku al'adar ga kaza gakuma yogurt da Zuma " rufe idonta Iftahal tayi tahau saman bed tace " nikam na qoshi murmushi Maher yayi yace ayko baki isaba yagar kazar yayi yanufeta da ita jawota yayi yashiga bata dole Iftahal taci kafin yagama bata kazar tuni jikin Maher yagama tsuma cikin tsananin shi awar Iftahal kafin wani lokaci salon yacanza sosai Maher yake muzar Iftahal cikin yunwar buqatar ta janta yayi zuwa saman bed d'in sosai

Sa'bule mata rigar yayi gaba d'aya saurin rumtse idon ta Iftahal tayi shiko wata irin ajiyar zuciya Mai qarfi yasauke sabida ganin breasts d'in ta a tsaye wani irin kallo yayi musu sannan yake hannun shi yafara shafar su cikin salo da qwarewa nishi kawai Maher yake saki itako Iftahal gaba d'aya cikin tsoro take bakin shi yakai kan breast d'in yafara tsotsar shi hannunshi d'aya yana kan d'ayan Yana shafarshi wani irin kuka Iftahal tasaki mai sauti kad'an wanda ita kanta batasan dalilin shi ba shiko Maher sake rikicewa yayi sabida wannan kukan sake tayarmai da buqatar shi yakeyi sabida kukane irin na shagwa'ba Mai salo daban ahankali cikin kukan shagwa'ba Iftahal tashiga cewa " Prince inajin sanyi jikina rawa yakeyi Prince numfashina yana kaucewa Prince wayyyyooo Allah sanyi sosai Prince " cikin rawar jiki tacusa hannun ta cikin sumarshi tana sakin shasshekar Kuma saurin Kai bakin shi yayi cikin nata yashiga sakar mata wani mahaukacin kissing Mai juya qwaqwalwa batasan lokacin data rungumai shi sosai ba ganin haka yasa Maher fara qoqarin shiga cikin babbar harka ganin haka yasa Marmny Zarah saurin barin bedroom d'in 😜😊

Comments please

_Marmyn Zarah Ce_ πŸ‘ŒπŸ»πŸ₯°
πŸ—‘ *!!!FURUCI!!!* πŸ—‘
πŸ’”πŸ’”πŸ’”
πŸ’”
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* πŸ’“β£πŸ’˜

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🀫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... πŸ“–πŸ–Š

πŸ—‘πŸ’” FURUCI!!!!!πŸ’”πŸ—‘


BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK


IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA

08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday

DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH

INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA

πŸ…Ώ 49 to 50

Tun daga wannan lokacin soyayya Mai qarfi da shaquwa tashiga tsakanin Maher da Iftahal kwanan su Ammin 7 sannan suka koma Egypt kamar karsu tafi haka Iftahal taji kafin tafiyar su Ammin tasa akayi saukar Qur'ani kota Ina cikin gidan ayanzu kuwa laulayin cikin Iftahal yaqaru sosai dan kam kullum cikin rashin lafiya take ga karatu tana matuqar shan wahala Sosai Maher yajejin tausayin ta bayan komawar su Ammin Saraki Zaid da Umma da Kuma hjy Himla sukazo USA Kai tsaye Maher yanuna baya buqatar zaman hjy Himla amma Abbee ya lallashe shi sannan yad'aura dacewa " kaga halin da Gimbiya take ciki dole tana buqatar makusanci ba hadimai ba kayi haquri idan tahaihu seta koma gida " sake tamke fuska Maher yayi " sannan yace " Abbee ammafa yanzu inaganin nawarke sabida nadenajin kowace alama wajan tashin ciwon zan iya kulada matata ni d'aya " murmushi Abbee yayi yace " tabbas na gamsu da samun lafiyar ka Kuma Ina cikin tsananin farinciki amma kayi haquri kaji Maher umarnin mama ne nacewa Himla tazauna anan har Iftahal tahaihu " haka Abbee yadiga lallashin Maher har yahaqura Sosai Umma tanuna ma Iftahal gata har seda Iftahal takasa banbance wayafi sonta tsakanin Ammin da Umma dan Kam badan tasan Ammin itace ta haifi Maher ba dasetace Umma ce Mahaifiyar shi kwanaki 3 sukayi sukakoma Egypt sabida Shirin bikin Akeey Zaffar da Aunty Bahijjat dukda cewa 3 months aka saka bikin su Umma sun koma Egypt akabar hjy Himla sosai tashiga nunama Iftahal da Maher soyayya kamar gaske tsayin lokaci tana tarayrayar Iftahal kamar babu wani Shirin mugunta cikin zuciyar ta har gashi yau cikin Iftahal yakai 5 months ayanzu Maher yad'auka hjy Himla har cikin ranta take matuqar son Iftahal da babyn wannan kenan

Nigeria

Lokaci yatafi sosai amma har yanzu babu wata jituwa a tsakanin Aunty Shukura da Zayyat matar Yaya Ibrahim kuwa ayanzu yaron ciki gareta kimanin 2 months kamar kullum yauma haka Zayyat yashirya zuwa Skul yau yatashi bashida lafiya sosai wani irin ciwon qirji yakeji amma hakanan yake daurewa fitowa yayi parlour zaune take tana kallon TV bai ko kalli inda takeba yashiga kitchen tea kawai yahad'a yafito Zama yayi kan cushion d'in dake nesa da tata yafarashan tea d'in cikin sanyin jiki dagani kasan dan yunwa kawai yakesha badan yanasoba

d'an duban shi tayi sosai tasake bud'e idonta tasake kallon shi sosai wata irin rama taga yayi rumtse idon ta tayi cikin zuciyar ta tace " nashiga 3 karfa nakashe d'an marayan Allah izuwa yanzu yakamata na amshi qaddara ta nakula dashi koda bazan bashi kainaba sabida inajin nauyin hakan sosai "

Tashi tayi tanufi inda yake zaune zama tayi gefanshi tace " Zayyat " bai amsaba bai kuma kalletaba sake dubanshi tayi tace " kamar akwai abinda yake damunka ko ? " miqewa yayi sannan yace " babu " daga haka yanufi kitchen ya aje cup d'in yafito d'aukar bag d'in shi da key d'in mota yafita binshi tayi da kallo tsayin lokaci tana tunanin yadda zatayi akan wannan lamarin amma wani 'bangare na zuciyar ta yana sake cusa mata qiyayyar zama da Zayyat

Bayan Zayyat yafito daga Skul Kai tsaye gidan Abba yanufa zaune yasamesu shida Ummi a parlour see Usman dake gefe yana buga game a waya cikin girmamawa yagaidasu duban shi Abba yayi cikin tuhuma yace " Wai Kai Zayyat maike damunka ne kaketa rama Kuma duk kazama wani marar kuzari haka kode Shukura tanayima ba dede bane ? " d'an murmushi Zayyat yayi yace " a a Abba lfy lau muke zaune duk abinda nikeso shi Shukura takeyimin babu wata matsala karatu ne kawai yayi min zafi kunga yazo qarshe dama idan abu yazo qarshe yafi wahala " jinjina Kai Abba yayi badan ya yardaba bayan ya gaidasu yami'ke yayi musu sallama yafita bayan yafita Usman yadubi Abba yace

" Abba Allah Yaya Zayyat yaqi gayan gaskiya ne kawai amma duk lokacin danaje gidan shida kanshi nike ganin yanayin abinci kuma ko magana batayimai amma matar Yaya Ibrahim sosai take kulada shi " tashi Abba yayi cikin fusata yadubi Ummi yace

" Lalle ashe ni Shukura zatayima haka ta watsamin qasa cikin ido lalle zataga 'bacin rai na " daga haka yakira wayar Shukura bugu 2 tad'aga tana d'agawa cikin fushi Abba yace " kin yauta she ganama bawan Allah azaba kikeyi ko Shukura ? nayi zaton zakiyimin biyayya ashe bahakabane kema zakiyi abinda Iftahal tayimin kenan ? to wallahi daga yau idan kika sake qin yima mijin ki biyayya ban yafe miki ba duk abinda kikasan haqqin shi ne to daga yau kishaga sauke mishi shi idan Kuma bahakaba to wallahi zanyi mugun sha'ba miki shi yasa yaketa rama aduk lokacin dana tambaye shi seyacemin babu komi badan yau Usman yasanar daniba da shikenan haka zaita Zama cikin qunar zuciya to wallahi kishiga cikin hankalin ki dani " daga haka yakashe kiran yabar parlour a 'bangaran Shukura kuwa zama tayi cikin damuwa babu jimawa dazamanta Zayyat yashigo

Saurin tashi tayi tanufe shi zata amshi bag d'in hannun shi yayi saurin janyewa yawuce yabarta tsaye tsayin lokaci sannan tabi bayanshi cikin bedroom d'in nashi tashiga zaune ta ganshi saman Sopa yarufe idanunshi shi dagani cikin tunani yake cikin qasada murya tace

" Sannu da dawowa Yaya Skul d'in ? " shiru yayi baice komiba sakeyin magana tayi " kana buqatar wani abune ? " Nanma shiru yayi sema miqewa dayayi zaibar bedroom d'in Shan gabanshi tayi sosai yadubeta amma baice komiba cikin raunin murya tace " me kakeso nadafa maka ? " komawa yayi yazauna sannan yace " bana buqatar komi daga gareki sabida Ina gudun karki sakamin guba naci namutu ki huta da auran qaddara ta Uktee kiyi haquri nakusayin aure nan kusa dazaran nayi zan sanar dasu Abba cewa suyi haquri zan sakeki ki auri Wanda kikeso Wanda yafini shekaru Wanda zaki iya saukema haqqin aure " daga haka Zayyat yamiqe yashiga toilet

Wani irin juwa Aunty Shukura taji ta d'ibeba Zama tayi bakin bed d'in cikin zuciyar ta tace " meke shirinfaruwa dani ne " tsayin lokaci sannan Zayyat yafito d'aure da towel dubanta yayi cikin mamaki yace " please kid'anje parlour zan shafa mai bai kamata kiga tsirecin qanin kiba kinji Aunty na "

Saurin sake duban shi tayi jikin sanyin jiki tafita kitchen tashiga tashiga had'amai abinci tsayin lokaci sannan Zayyat yafito yana waya sosai hankalin Shukura yatafi kan wayar da Zayyat yakeyi kamar haka

" _haba baby na dagaske nikeyi nan kusa zamuyi aure a a qaryane ni banida Mata ke kad'ai ce daga ke babu wata eh zanzo zuwa anjima ok senazo_ "

Daga haka yakashe wayar dede lokacin Aunty Shukura taqaraso gurinshi cikin raunin murya tace " haba Zayyat agabana kake waya da mace harma kake sanar da ita bakada mata to wallahi idan har inacikin gidan nan babu wadda ta Isa tashigo cikin gidan nan dasunan matar ka hakan bazai yiwuba "

Tashi tsaye Zayyat yayi yasaki murmushi yace " haba Aunty Shukura idan kina cikin gidan kikace idan Kuma kikayi wajefa ? kinga ay shikenan kamar yadda kikace bazaki iya zaman aure da qanin kiba tonima bazan iya zaman aure da Aunty na ba" daga haka yafita yabar gidan gaba d'aya

Ina godiya agareku sosai kunga jiya babu typing safe yauma babu kuyi haquri Ina cikin uzirine nagode sosai da kulawar ku

Comments please Kuma kwana 2 Comments din naku yayi qasafa 😊

_Marmyn Zarah Ce_ πŸ‘ŒπŸ»πŸ˜ŠπŸ₯°
πŸ—‘ *!!!FURUCI!!!* πŸ—‘
πŸ’”πŸ’”πŸ’”
πŸ’”
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* πŸ’“β£πŸ’˜

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🀫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... πŸ“–πŸ–Š

πŸ—‘πŸ’” FURUCI!!!!!πŸ’”πŸ—‘


BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK


IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA

08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday

DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH

INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA

πŸ…Ώ 51 to 52

Komawa Shukura tayi tazauna cikin takaici tama rasa wane irin tunani zatayi tsayin lokaci tana zaune agurin sannan tamiqe komawa cikin bedroom d'in ta tayi tasaqa wancan ta kwance wancan tunda Zayyat yafita bai dawoba se wajan 10 sannan yashiga yana shiga yarufe qofar part d'in sannan yanufi cikin cikin sauri Shukura tamiqe tasha gabanshi dubanshi tayi tace

" haba Zayyat duba agogo sabida Allah see yanzu kake dawowa tun d'azu dinner take jiranka ga yunwa inaji amma nakasaci sabida inajiran ka kadawo muci shine se yanzu " duban ta yayi sosai cikin mamaki yace " ni kikayima dinner Aunty Ina badai niba kodama danni kikayi tofa bazanciba sabida bansaba da hakanba nariga naci abincina a inda nasabaci sabida haka daga yau karki sakeyin abinci danni " daga haka yabi ta gefanta zai wuce cikin sauri tariqo hannun shi cikin saurin murya tace " haba Zayyat dan Allah muje kaci idan kuma bakaciba tonima bazan ciba "

d'an murmushi yayi yace " nace bazanciba kekuma idan bakiciba matsalar kice tunda nasauke miki haqqin ki " fizge hannun shi yayi zaibar gurin sake kamo hannun nashi tayi tace " hakane amma ay baka gama saukemin duka haqqin nawaba "

Cikin mamaki yasake dubanta yace " haqqi Kuma to sanar dani wanene ban saukeba kinsan shi'anin yaro bakomi nasaniba cikin shi'anin aure " kasayin magana Shukura tayi murmushi Zayyat yasaki yabar parlour yanufi bedroom d'in shi yana shiga yanufi bedroom toilet yashiga yayi wanka yashirya bacci ya kwanta a 'bangaran Shukura kuwa bayan tagama Shirin bacci tafeshe jikinta da turaruka masu kamshi kaiwa da komowa tashigayi cikin bedroom d'in ta tsayin lokaci sannan ta rumtse idon ta tafita bedroom d'in Zayyat yanufa bakin qofar tatsaya tsayin lokaci sannan tashiga ahankali Zayyat yabud'e idonshi ganin Shukura yasashiyin mamaki sosai sake rufe idonshi yayi kamar baiji shigowar taba qarasowa tayi bakin bed d'in tazauna tsayin lokaci sannan cikin qasada murya tace

" Zayyat inasonyin magana dakai " shiru yayi kamar bai jitaba sakeyin magana tayi nan ma shiru juyowa tayi tad'an ta'bashi bud'e idonshi yayi yaja tsaki yace " lfy Kika shigomin bedroom a irin wannan lokacin ? " sassauta murya tayi tace " magana nikeso muyi d'azu kace min wane haqqine yarage baka saukemin ba shine nazo nasanar dakai "

Tashi zaune Zayyat yayi yace " Ina sauraranki " ajiyar zuciya tasauke sannan tace " bai kamata muraba wajan kwanciya ba sabida akwai wani haqqi dayakamata musauke wa juna a wajan kwanciyar Kuma Zayyat kafasan matsalata Kuma kasan abinda doctor yace shiyasa nayanke shawarar cigaba da kwana cikin bedroom d'in ka " taqarashe fad'ar hakan cikin raunin murya "

Sosai Zayyat yadubeta cikin mamaki yace " haba Aunty Shukura yanzu bakiji kunyar yima qaninki wannan maganar ba ? lalle amma nayi mamakin haka to amma dukda haka zan baki amsha naga kece kikace kar nasake zuwa bedroom d'in ki sannan ni yarone ba zaki'iya saukemin haqqoqina ba sannan sanin cewa kinada matsala shiyasa nan kusa zan sauwaqe miki ki auri mijin dakikeso wanda zai iya yimiki maganin matsalar ki nima bazan iya aywatar dakomi akan kiba sabida ina matuqar jin kunyar Aunty na "

Yana gama fad'ar hakan yajuya ya kwanta sosai maganganun Zayyat sukasa Aunty Shukura kasacewa komi zuwa can

Please Login or Register in order to submit comment