Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aure Kuma dakaina nace Batol nikeso ya aure Koda Allah zaibashi magaji sabida banason mulkin masarautar shi tabar jinin shi tunda ni Allah bai bani d'an Namiji ba Kuma banayin baqinciki da hakan sabida nasan babbar ni'ima yayi min sekuwa gashi munsamu magajin wato Saraki inayin farinciki marar misali idan naga yadda kuke son qanin naku Kuma kunsan duk inda qarami yake anfi bashi kulawa dan haka kuma daga gareku kulawar nikeson gani ban yarda da banbanci ba kigani Bahijjat tun kafin hjy Batol tahaihu take hannun ta tariqemin ita kamar itace Mahaifiyar ta babu cutarwa tonima tayaya zan cutar danata ko nabari acutar dashi Ina wallahi inda zanga mashi yayo kan Saraki daniyyar illatashi to zan kare gara ni nacutu akan shi yacutu dan haka Kar naji Kar nagani idan wani yayi ma Saraki wani abu nacutarwa cikin ku to wallahi banyafe mishiba sabida aduk lokacin da akace gawani cikin ku ankamashi da cutar da Saraki to tabbas baqincikin hakan shine zaiyi ajalina sabida nasamu gur'batacce cikin zuri'a ta " daga haka Umma tashiga cikin bedroom d'in ta


Kallon juna sukayi itako Aunty kurrat wata irin zufa ce taketo mata takasa koda zama ganin su Aunty Sumeer suna kallonta yasata seseta kanta tazauna sosai takejin bugun zuciya akan maganganun Umma

USA

Cikin sauri da rud'ewa Maher yakamo Iftahal tashiga cewa " sannu bari nakira doctor kinsha magungunanki kuwa ? " girgiza kai tayi cikin wata irin murya yace " haba Iftiih!!!!! to maiyasa ? bari naje na d'akko miki Kisha kinji " kwantar da ita yayi saman bed jallabiyar shi yajawo yazura yafita cikin sauri yana sauka su Ammin suka bishi da kallo ko duban inda suke baiyiba yashiga bedroom d'in ya d'akko magungunan yafito yakoma saman yayi cikin d'an sassarfa yana shiga cikin bedroom d'in yaga babu Iftahal saman bed nufar toilet yayi nanma babu ita fitowa yayi cikin matuqar mamaki sauran bedroom d'in yashiga dubawa amma Babu Iftahal cikin razana da furgicin ya qwala kiran Iftiiiiiiiih!!!!!!! Iftiiiiiiiih Iftiiiiiiiih!!!!!!!! Kina in ? " Jin wannan Kiran yasa Ammin keey Zaffar Aunty Bahijjat haurowa saman aguje suna zuwa Maher yayi saurin duban Ammin yace " Ina Iftiih ? " sosai Ammin tayi mamakin wannan tambayar tace " a a bakuna tareba " jin haka yasa Maher durkushewa yasaki wani irin ihuuuuu "

Comments please

_Marmny Zarah Ce_
πŸ—‘ *!!!FURUCI!!!* πŸ—‘
πŸ’”πŸ’”πŸ’”
πŸ’”
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* πŸ’“β£πŸ’˜

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🀫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... πŸ“–πŸ–Š

πŸ—‘πŸ’” FURUCI!!!!!πŸ’”πŸ—‘


BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK


IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA

08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday

DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH

INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA

πŸ…Ώ 43 to 44

Yana fad'in Ammi yanzufa nabarta saman bed naje kawo mata magani shine naga ban gantaba naduba ko Ina Ammin " sosai kowa yarud'e sake dubawa suka shigayi amma babu alamar Iftahal saurin miqewa Maher yayi izuwa wannan lokacin yagama rud'ewa sosai abun mamaki kuka kawai Maher yakeyi nufar room d'in da computer din CCTV camera bin bayanshi sukayi dubawa yafarayi amman abin mamaki bayan fitar shi bedroom d'in yayi duhu gaba d'aya juyowa yayi yarungumai Ammin cikin kuka yace " Ammin shikenan sun kashemin Iftiih!!!!! na da baby na Ammin dan Allah kice sudawomin da Iftiih!!!! na " rungumai shi Ammin tayi sosai tace " in Sha Allah gimbiya tananan Allah karka jarafcemu da abinda bamu iyawa ya ubangiji karka barmu da iyawarmu ka bayyana mana wannan baiwar taka cikin gaggawa Saraki " kafin tasakeyin magana sukaji Shanwul yana qwala kiran Prince kataho dasauri ga gimbiya nan zata fad'o daga saman hawa na 4 " aguje Maher yanufi hanyar fita shima Akeey Zaffar haka su Ammin suka rufamusu baya suna fita suka hanki Iftahal sama wani qarfe tariqe tana ganin Maher tasaki kuka tana kiran sunanshi sekuma takoma Kiran Ammin " ckin gigita sosai Maher yace

" Karki sake riqe sosai bari nazo please my Iftiih kidaure ganinan hawowa " daga haka Maher yajuya aguje su Ammin kuwa qarfafa Mata gyuwa suka shigayi Aunty Bahijjat kuwa kuka tashigayi had'ida yin addu'a sosai zuciyar Maher take wani irin bugu matsananci aguje yahaura saman kasancewar gurin siririne yasa dole Maher karkatawa ahankali har ya Isa inda take saurin rungumo ta yayi dede lokacin Shanwul yawurga mai igiya yad'aura kama igiyar yayi yarungumai ta da d'ayan hannun shi yabiyo igiyar ahankali suke sakkowa itako Iftahal jikinta rawa akwai yakeyi rumtse idon ta tayi tacusa kanta cikin qirjin shi seda suka wuto hawa na 2 babu zato Maher yaji igiyar takwance kafin ayi wani yunquri sun fad'o Maher yafara Isa sabida ganin haka yasa yajuyasu yasake rungumai ta sosai fada'wa sukayi a rungumai da juna Iftahal tana sama shiko Maher yana qasa sosai kanshi yabugu rungumai Iftahal yasakeyi sosai ya rumtse ido sabida yadda yaji kanshi yayi wani irin sarawa

Qarasowa gurin su Ammin sukayi security kuwa zagayesu sukayi saurin kama Iftahal Ammin tayi shikuma Akeey Zaffar yakamo Maher yami'ke sake jawo Iftahal Maher yayi daga cikin Ammin rungumai ta yayi yace " babu abinda yasameki ko ? " Yana magana yana cije baki sabida yadda kanshi yake sarawa kafin wani lokaci jiri yakwashe shi yafad'a jikin Akeey Zaffar saurin rungumai shi yayi jin yadda yasaki nauyin shi a jikin shi yasa Akeey Zaffar tabbatar da cewa Suma Maher yayi ganin haka yasa shi saurin sa'bashi yanufi ciki dashi cikin sauri zaro ido su Ammin sukayi suka rufa musu baya yana shiga yad'aurashi saman cushion yashiga dubashi

Suna shigowa Iftahal tayi kanshi tana sakin kuka itako Ammin tama kasayin komi sabida tashin hankali itama Aunty Bahijjat kukan takeyi tsayin lokaci sannan Akeey Zaffar yasamu nasarar ceto numfashin Maher amma har zuwa lokacin yana kwance kamar Mai bacci

Zama Akeey Zaffar yayi gefanshi yasauke ajiyar zuciya sannan yadubi Ammin yace " Ammi Suma yayi sabida buguwar da kanshi yayi amma yanzu numfashin nashi yadawo dede zuwa wani lokaci zai farka in Sha Allah " ajiyar zuciya itama Ammin tasauke sannan suka zauna sake jawo Iftahal tayi jikinta sannan tadubaita tace

" Gimbiya garin Yaya kikaje saman nan ? " kuka Iftahal tasake saki cikin kukan tace " a lokacin da Prince yafita kawomin magani se kawai naga bedroom d'in yayi duhu baki d'aya kafin nayi yunqurin yin addu'a naji anyi sama dani hakan yasa nafarayin addu'a shine naji anjehoni ina bud'e idona naganni bakin karfan hawa na 4 zan fad'o shine nariqe wannan qarfan sosai "

Sosai hankalin Ammin yatashi tashi tayi tsaye tace " lalle yazama dole natafi dake Egypt gara nasamar miki wata Skul d'in acan tunda dama bakiyi nisa ba anan ko 1 100 level baki gamaba sabida naga neman rayuwar ki kawai akeyi gara kizauna kusa dani shikuma Saraki babu yadda zanyi dashi akan yakoma gida sabida nayi yunqurin hakan tuni amma yaqi tun kafin yayi nisa da karatun shi zansa ayima wannan gidan saukar Qur'ani kota Ina " hakan yayi Ammin cewar Aunty Bahijjat shiko Akeey Zaffar cewa yayi " Amma Ammin kamar za'a takura Saraki sabida yafara sabawa da matar shi "

Shiru Ammin tayi nawani lokaci sannan tace " hakane Zaffar amma barin gimbiya anan akwai damuwa sosai dole Saraki yahaqura mutafi da Gimbiya Egypt " jinjina Kai Akeey Zaffar yayi yace " hakane kuma Ammin dan tabbas neman rayuwar Iftahal akeyi sama data Saraki " cigaba da shawara sukayi

Egypt

Cikin tashi hankali Alhaji Tukur yadubi wani matsashin saurayi cikin gidan tsafin nasu kusan mutun 15 ne suke gewaye agaban wata tukunyar tsafi tsawa yayi mishi sosai yace " banza kawai duk qwazonka da iya tsafi amma kakasa d'akko waccan qaramar yarinyar Wai tagagareka lalle yazama dole kakoma dan wallahi bazan iya barinta arayeba balle naji cewa cikine da ita ayanzu Ina bazai yiwuba yazama dole kakoma katahomin da ita "

Miqewa matashin saurayin yayi yace " gaskiya Alhaji Tukur sede kayi haquri kokuma kasaka wani dan gaskiya bazan yarda namutu akan wannan yarinyar ba kalli yadda hannuna yayi kamar nayi muguwar qonewa Kya gaskiya karfin addu'a dabanne Alhaji Tukur bafa zamu iya da wannan yarinyar ba sabida tariqe addu'a idan muka matsa to wallahi duk zamu iya shiga cikin muguwar nadama Wai kaji yadda naji dana d'akkota dako tafarayin addu'a kamar ana huramin wuta cikin dukkan ilahirin jikina haka naji hannuwana kuwa kamar naturasu cikin wuta gaskiya bazan iya ba "

Qwafa Alhaji Tukur yayi yace " lalle kuwa yazama dole kayi kokuma mufitar dake cikin wannan qungiyar " d'aga kafad'a saurayin yayi yace " gara nafita akan nasaka kaina cikin masifa " daga haka yafita afusace cikin mugun tashin hankali Alhaji Tukur yabishi da kallo

USA

Ahankali Maher yake bud'e idanunshi saukesu yayi kan Ammin sannan yajuya kan Akeey Zaffar se Aunty Bahijjat hango Iftahal yayi kan cinyar Ammi tad'aura kan tashi yayi zaune yace "My Wife " jin haka yasa Iftahal saurin tashi zaune sake dubanta yayi yace " My Wife Kuma My Iftiih!!!!! " duniya 2 cikin rayuwa 1 Maher da Saraki natuna komi My Wife ko nace My Iftiih!!! " zomuje nafison rayuwar Saraki nima dukda cewa abu guda ne my wife kimaidani Sarakin yadda Zaki samu cikakkiyar kulawa daga Maher zo naji babyn nawa bacci yakeyi ko idanun shi 2 my Iftiih!!!! natison waccan duniyar yadda babu Mai takuramu sabida mu 3 ne kawai Ni da ke dakuma my lovely Son nagode Allah dababu abinda yasamu My Wife na " cikin tsananin farinciki Iftahal tamiqe ta Isa gareshi ta rungumai shi sosai kallon juna su Ammin sukayi kowa da tambayoyin shi cikin zuciyar shi


Comments please

_Marmyn Zarah Ce_
πŸ—‘ *!!!FURUCI!!!* πŸ—‘
πŸ’”πŸ’”πŸ’”
πŸ’”
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* πŸ’“β£πŸ’˜

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🀫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... πŸ“–πŸ–Š

πŸ—‘πŸ’” FURUCI!!!!!πŸ’”πŸ—‘


BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK


IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA

08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday

DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH

INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA

πŸ…Ώ 45 to 46

Cikin mamaki Ammin tace " Kai Zaffar kode Saraki yasamu wata matsalar ne ? narasa gane irin wannan surutan haka " sake duban shi Akeey Zaffar yayi yace " a a Ammin babu wata matsala sede warwarewar wata matsalar inaga buguwar dayayi akai d'azu tasaka qwaqwalwar shi dawowa dede " jin haka yasa Ammin saurin duban Maher shima ita yake kallo d'an murmushi yasaki wanda yaqaramishi kyau sosai lumshe ido yayi yabud'e yace " hakane Ammin ayanzu na gasgata nakuma tabbatar cewa my Sonahh al'kairice agareni "

Cikin jin kunya Iftahal tad'an d'ago kanta tace " Prince gaban su Ammin mukefa ni kam inajin kunya " jin haka yasashi yin qasada murya yace to tashi muje ina bu'katar jin lafiyar baby na " saurin janye jikin ta tayi daga nashi tamiqe cikin jin kunya takoma wajan Ammin tazauna murmushi Ammin da Aunty Bahijjat sukayi shiko Akeey Zaffar tunawa yayi dawata rayuwa hakan yasashi tashi yabar gurin ganin haka yasa Aunty Bahijjat miqewa tabishi bayan tashinsu Ammin tadubi Iftahal sannan tadubi Maher tace

" Alhamdulillah ala kulli halin Ina matuqar farinciki da wannan ranar yau Saraki yasamu lafiyar qwaqwalwar shi ashe zanga wannan ranar ya Allah kakawo sauran warakar shi cikin gaggawa sannan Saraki nayanke shawarar tafiya da Iftahal Egypt sabida naga anan neman rayuwar ta kawai akeyi gara muje can nan Kuma zansa ayi saukar Qur'ani ko'ina cikin gidannan " tashi Maher yayi tsaye yadubi Iftahal yanason gano yanayinta saurin kauda Kai tayi juyawa yayi sannan yace " kuyi haquri Ammin amma kamar bazanji dad'in hakan ba " daga haka yabar gurin ajiyar zuciya Ammin tasauke tace " Iftahal Kinga abinda nike gaya miki nasan Maher zaisoki gashi Kuma yau naga tsananin qaunar ki cikin zuciyar shi amma idan natafi babu ke hankali na bazai kwantaba " cikin jin kunya Iftahal tace " amma Ammin kamar zaishiga damuwa Kuma duk inda muke addu'ar ku zata iso garemu in sha Allah babu abinda zai faru Ammin "

Murmushi Ammin tayi tace " hakane ko Ina mutun yake addu'a zata iskeshi amma nagane kema wajan mijin ki kikeson zama to ay shikenan idan kin haihu abani babyn ay shi nasan bazaiqi zama wajan Kaka ba " tashi Iftahal tayi tabar gurin dad'an gudu sabida kunya wani irin farinciki Ammin taji yana ratsa zuciyar ta wanda raban datajishi tun Maher yanada 18 years se yau tashi tayi tashiga bedroom Zama tayi sannan takira layin Sarki Zaid cikin farinciki take sanar dashi komi

A 'bangaran Akeey Zaffar kuwa bedroom d'in da doctor yake sauka yashiga bin bayanshi Aunty Bahijjat tayi zaune tasameshi bakin bed cikin d'an shakka itama tazauna d'an dubanshi tayi tace

" Am Dadyn Baby kasan cewa yawan tunani yanada matuqar illa ga rayuwa fatan alkairi da addu'a shine yakamata kayima Momyn baby ba damuwa ba inada tabbacin itama bazataso ganin ka cikin damuwa ba please dan Allah nayi alqawarin maye maka gurbin Momyn baby in Sha Allah zaka sameni Mai tsananin biyayya agareka nayi alqawarin haka Kuma zan kula da baby tamkar nice na haifaita "

'Dago idanunshi yayi wa'inda suka canza launi yadubeta sosai saurin sauke idon ta Aunty Bahijjat tayi sabida yadda tahango tsananin buqata a cikinsu hakan yasata saurin tashi zata fita kamo hannun ta yayi hakan yasata dole ta tsaya miqewa yayi cikin wata irin murya yace " bazan iya dena tuna Momyn baby ba sabida tabani farinciki cikin rayuwata kema Ina fatan kibani sanadin tunanin Momyn baby ayanzu tsananin soyayya nagani hakan yasa hankalina tashi sabida ni nakasance Namiji mai tsananin buqata Allah yasa zaki iya jurewa kamar yadda itama tajure idan Kika iya hakan to tabbas zakisamu zuciyar Zaffar kamar yadda Nuratu tasamu "

Sosai Aunty Bahijjat taji jikinta yayi sanyi juyowa tayi ahankali tasauke fararan idanunta akanshi cikin siririyar muryar ta tace " Akeey ko Yaya kake zan zauna dakai Kuma zan baka dukkan abinda kake buqata zan jure komi rintsi zan zaure komi wahala nide kawai kayarda kabini nabaka dukkan soyayya ta ka amincemin na mallaka maka kaina zan bika tamkar iskar dakake shaqa kayarda dani nazama akwatin sirrinka zan adana na killace zan kaishi qololuwar maqurar ajiya idan ka amincemin zan canza maka rayuwa zanba Zuma kasha marar qarewa tayarda zaka manta da d'aci kamar babu shi cikin duniya zan mayar dakai tamkar jariri sabuwar haihuwa ta yadda bazanyi nisa dakaiba idan katashi zanyima wasa idan kayi kukan shagwa'ba San shayer dake lafiyaryar madara wadda batada had'i idan kanajin bacci zan riritaka zan 'bata lokaci wajan rera maka daddad'ar waqar soyayya mai zaki da sanyi daga lokacin da jinina ya garwaye da naka zan haifa maka qannan baby masu Kama da Kai bazakayi kukaba idan kana tare dani har abada k ....... "

Jawota yayi jikin shi sabida gaba d'aya tagama rikitamai tunani bakin shi yakawo kan nata saurin saka mishi yatsa tayi kan lips d'in shi tace " Sorry my Nur akwai sauran lokaci har yanzu akwai katanga " daga haka tayi saurin janye jikinta tafita cikin sauri shiko Akeey Zaffar fad'awa yayi saman bed yajawo pllow yarungumai yana sake tuno kalaman Aunty Bahijjat masu wuyar fassara itako aunty Bahijjat cikin bedroom d'in Ammin tashiga

A 'bangaran Maher kuwa Yana shiga bedroom d'in shi yazauna saman bed duban qofar yayi yana jiran shigowar Iftahal tsayin lokaci dan har ya cire rai jin takun hawowarta yasa shi saurin tashi tsaye tana shigowa yayi saurin nufota rungumai ta yayi cikin 'kasada murya yace " yau ne ranar angonci na Sonahh " murmushi Iftahal tayi tace " hakane amma banga kafito kamar angon ba " jinjina Kai yayi yace " hakane Kuma Sonahh to amman gayamin yadda kuke taku al adar " babu musu tasanar dashi sannan tad'aura dacewa " amma dan Allah banda yau kagafa banida lafiya sosai " saurin dubanta yayi kafin wani lokaci tuni fuskar shi tacanza

Comments please

_Marmyn Zarah Ce_
πŸ—‘ *!!!FURUCI!!!* πŸ—‘
πŸ’”πŸ’”πŸ’”
πŸ’”
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* πŸ’“β£πŸ’˜

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🀫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... πŸ“–πŸ–Š

πŸ—‘πŸ’” FURUCI!!!!!πŸ’”πŸ—‘


BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK


IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA

08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday

DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH

INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA

πŸ…Ώ 47 to 48

Ganin haka yasa Iftahal saurin cewa " nifa wasa nikeyi haba ni na isa nahana Prince dina kaina ? " Jin haka yasashi saurin jawota jikin shi ajiyar zuciya yasauke yace " amma gaskiya Sonahhh banason irin wannan wasan fa zaki iyasawa zuciyar Saraki tabuga " murmushi Iftahal tayi sannan tace " Ina bazanso hakan ba nabari kaji Prince d'ina janta yayi zuwa bakin bed tana jikinshi yace " kinji maganar da Ammin tayi kin yarda zaki iya tafiya kibar Sarakin naki ? " d'an jim Iftahal tayi sannan tace " bazan iya barin Saraki ba sabida shine yabani cikakkiyar Soyayya yakuma tabbatar min cewa yana tare dani har abada amma zan iya tafiya nabar Maher sabida shi a kullum iqirarin shi shine babu ruwanshi da mace zuwa wani lokaci zai barni to kaga tun kafin yabar ni gara ni nabarshi " jin haka yasa Maher juyar da ita ta kwanta saman bed rufa mata baya yayi cikin sanyin murya yace

" To yau ga Maher yana tambatar miki cewa kece Kika dace da rayuwar kece kika cancanta yazauna dake har qarshen numfashi sabida kinyimai halacci bakuma zai manta hakan ba sannan yana sake baki haquri ra'ayin kanshi ayanzu basawar Ammin ba tabbas abaya na kusanceki cikin yanayin dabai daceba sabida halin rashin lafiya ta kiyi haquri kiyafema Maher zan riritaki ayanzu zansa kimanta da komi fatan bazaki barni ba "

Wani irin dad'i Iftahal taji tamkar tasaka ihu cikin shagwa'ba tace " bazan iya barin Maher ba har abada " sake rungumai juna sukayi zuwa wali lokaci Iftahal tazame jikinta tace ayau nice yakamata kabini har cikin bedroom d'ina kamar yadda kace kai angone ayau nima amaryace " daga haka tayi saurin fita daga bedroom d'in tasakko qasa tashi Maher yayi zaune yanajin farinciki cikin zuciyar yau babu bugun zuciya babu ciwon kai jinshi yakeyi cikin sabuwar rayuwa tashi yayi yashiga toilet

Duban Aunty Bahijjat Ammin tayi tace " lfy kuwa ? sekace wadda tayi gudu " murmushi Aunty Bahijjat tayi ta rungumai Ammin tace " Ammi na yau Akeey yayi min magana cikin tausasawa " sosai Ammin tasake dubanta cikin farinciki sake rungumai ta tayi cikin nuna jin dad'i tace " gaskiya nayi farinciki Sosai 'yata dama nasanar dake in sha Allah Zaffar zai soki tamkar kanshi anan kusa kuma gashi "

Please Login or Register in order to submit comment