Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

AJI MARMNY ZARAH πŸ₯°πŸ‘πŸ»
πŸ—‘ *!!!FURUCI!!!* πŸ—‘
πŸ’”πŸ’”πŸ’”
πŸ’”
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* πŸ’“β£πŸ’˜

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🀫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... πŸ“–πŸ–Š

πŸ—‘πŸ’” FURUCI!!!!!πŸ’”πŸ—‘


BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agunku ko kyauta zaku iyabani 200 batare da kasuwanci ba sannan bawai nakomayin book d'in kud'i bakenan a a har gobe zan dingayin na kyuta sabida Ina matu'kar sonku kamar yadda kuke sona zan dingayin nakud'ine sabida siyan data kai carji sabida bakoda yaushe akesamun wutaba gashi lokaci d'aya waya zatabu'kaci gyara idan babu kud'in gyaran to Yaya kenan

Nasan wasu zasufahimceni amma wasu ina sabida kowa da irin halinshi sabida haka inasake baku ha'kuri afuwan Dan Allah πŸ‘πŸ» zanyi Free page har zuwa 9 to 10 nagode NPEEDY A AJI takuce har abada

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER zansaka muku Number account din a last free page


IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA

08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday

DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH

INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA πŸ₯°πŸ€πŸ»

_Free page_

πŸ…Ώ 7 to 8

Yana shiga Iftahal tayi saurin mi'kewa tayo gunshi tun kafin ya'karasa gareta dur'kusawa tayi agaban shi tasaki kuka tace

" Kayima Allah karabani dawannan auran 'kaddarar naka dan Allah fushin iyaye akan d'ansu masifane kasan haka dan Allah kacece ni " ajiyar zuciya Maher yasauke sannan yace " idan kinason cikar burinki to kisaki jikin ki kiyi karatu yadda yakamata yin hakan zesa nayimiki aminda kike so shima Abban zaiyi farinciki dahakan kiyi sauri kifita kiyi breakfast time yana tafiya " daga haka Maher yajuya yafita kuka Iftahal tasake saki amma babu yadda zatayi dole tayi yadda yace idan har tanason yayi mata abinda takeso cikin sanyin jiki tafito parlour gun dining tanufa wayarta tagani saman dining d'in dakud'i ruwan tea kawai tasha tami'ke wayar kawai tad'auka da bag d'in ta tanufi hanyar fita cikin sanyin jiki tana fita Shanwul yashiga gaidata amma bata amsaba bud'e mata mota yayi tashiga yarufe ahankali yake tu'kin har suka isa cikin harabar Skul d'in bin motar kowa yayi da kallo dan Kam kowa yazata Prince Maher ne cikin sauri Shanwul yafito bayan yayi parking yabud'e mata motar tafito cikin girmamawa yace

" Ranki yadad'e kamar yaushe zanzo d'aukar ki " kamar bazatayi magana be sekuma tace zan kiraka " daga haka tayi cikin Skul d'in dagudu su Salma suka nufota rungumai ta sukayi cikin zolaya Salma tace Iftahal cikin kwana d'aya har kinzama babbar yarinya wannan irin mota haka dubi shigarki gaskiya wannan furucin naki alkairi ne agareki " turo Salma tayi cikin raunin murya tace " haba Salma kibar wannan zolayar FURUCI!!! na babu abinda yajamin se tsananin tashin hankali da ba'kin ciki Salma ayanzu haka iyayena sunyi fushi dani tayaya zanga dede " kasa 'karasa zancan tayi sabida kuka " kama hannunta sukayi suka nemi guri suka zauna cikin damuwa Salma tace

" Nafahimci halin dakike ciki Iftahal amma ni shawarar dazan baki itace " addu'a itace zaki ri'ke sabida babu wanda yasan abinda Allah yake nufi akan wannan lamarin kid'auka auran Nan naki wani ikon ubangiji ne Iftahal kiduba babu wanda yayi tunanin wannan lamarin gashi har Allah yasa yabarki zuwa Skul Kinga kenan babu niyyar cutar dake cikin ranshi ni aganina kiyima mijinki biyayya har zuwa lokacin da iyayenki zasu huce in sha Allah zasu yafemiki yanzu dansunyi fushi ne shiyasa Iftahal dan Allah kicire damuwa yadda karatunki zai tafi dede "

Wannan shawarar sukadinga bata har time d'in shiga lecture yayi Koda suka fito daga lecture Iftahal binsu Salma tayi hostel kwanciyar ta tayi ganin su Salma yasata d'an jin sassauci dakuma irin shawarwarin dasuke bata har tasamu yin bacci se yamma sosai Iftahal tatashi damunta su Salma suka d'in gayi akan tatafi gida kar tasake saka kanta cikin wata matsalar sosai ranta ya'baci tatashi d'aukar wayarta tayi ayko taga miss call d'in Shanwul har guda 8 kafin takirashi wani kiran nashi yasake shigowa seda takusa katsewa sannan tad'aga cikin sauri Shanwul yace

" Ranki yadad'e dan Allah kitaimake ni kizo mukoma gida idan kika 'ki to wallahi zan fuskanci matsala wajan Prince dan Allah ina wajan danayi parking d'azu " kashe wayar tayi taja tsaki sannan tami'ke har wajan mota su Salma suka rakota sannan suka koma cikin hanzari Shanwul yabud'e motar tashiga sannan yarufe yakoma yabud'e mazaunin shi yatada mota sukabar cikin Skul d'in cikin shakka Shanwul yace " Ranki yadad'e am kamar jiya ciwon Prince yatashi ko ? " tamke fuska Iftahal tayi tace " to tunda kasan haka meye kuma natambayata " murmushi Shanwul yayi yakuma cewa " sabida naji bai dad'e yanayin ihun ba hakan yasani yin farinciki sosai sabida aduk lokacin danaji ciwon Prince yatashi inayin kuka sosai sabida tsananin tausayin shi inaji kamar naje wajan shi koda zai kasheni ne senaji jiya bai dad'e ba yadena ihun hakan yasa naji araina ked'in alkairi ce agareshi " jin hakan yasa Iftahal duban Shanwul sosai tace

" To amma maiyasa ba'a saka malamai sunayimai addu'a se kwai akeyimai maganin asibiti ? " cikin raunanniyar murya Shanwul yace " hmmm Ranki yadad'e wannan hanyar akafara 'ko'karin bi amma abin mamaki duk malamin da'aka kira to kafin zuwan shi sede muji labarin mutuwar shi tun ba'a gane hakanba har aka gane idan Kuma aka d'auke shi zuwa wajan maganin to ana isa sekiji ance ikon Allah yanzun nan akawuce da malam zuwa asibiti ciwo na gaggawa ma'ana yanzu ciwon yasameshi hmmm wani abun mugun tashin hankali shine kakan shi wato Mahaifiya maimartaba Zaid dayayi yun'kurin yimai magani kasancewar shi malami aykuwa sede muka wayi gari yasamu ciwon 'barin jiki har yanzu shikam yananan bai mutuba amma baisan yaya duniyar take ciki ba yazama tamkar gawa to amma akwai wani tsoho cikin 'kasa Mai tsarki yake wato Saudiyya munje nida Sarauniya Batol wato Mahaifiyar Prince sabida duk bayan 6 months setaje dan yima Prince da Kaka addu'a shine tsohon yace Min amma ni kad'e lokacin Sarauniya Batol tana cikin masallaci nikuma ina waje shine kawai naganshi yashiga yimin bayani sosai nacika da mamaki sabida ni bance dashi komiba kuma banko ta'ba ganin shi ba bayani yayi min kamar haka

Dole se Prince yayi aure matar dazai aura itace mafarin warakar shi sannan yace abubuwa guda 3 suke damunshi 1 akwai jinnu wanda akayimai ture dasu sune suke barazanar kasheshi Kuma suke sakamishi matsanancin ciwon Kai sekuma 'yan 'kungiyar asiri wato mafiya sune suke raba 'kwa'kwalwar shi gida 2 sekiga yakoma tamkar yaro 'karami duk abinda zaiyi alokacin to bazai iya tunashiba bayan yadawo dede Kuma sune suke shashi yun'kurin kisa sabidasusha jini na 3 anyimai sihiri akan rashin samun natsuwar rayuwa sabida ba'aso yayi farinciki ko kad'an shiyasa ko Yaya yaji farinciki tofa ansamu matsala akoda yaushe zuciyar shi cikin tsananin bugu take sannan wannan sihirin yanasaka mazantakar shi mi'kewa ta'ki kwanciya har na tsawon kwanaki 2 aduk lokacin daciwon yatashi Kuma yanasa jikin shi d'aukar zafi sosai shiyasa baya shiga Skul har se bayan kwanaki 2

Tsohon yacigaba dacewa duk matar daya aura ita kad'e ce zatagagari kisa agun su amma zatasha matu'kar wahala sannan zamanta akusa dashi zaisa yadinga samun sassauci sabida addu'ar ta zatayi matu'kar tasiri agare shi sannan yace wannan doctor akwai wani munafurci atare dashi wato doctor dayake dubashi daga India wanda zasuzo tare da maimartaba Zaid da Sarauniya Batol nanda kwanaki 5 a 'karshe yace karna sanar dakowa wannan maganar se matar da Prince ya aura idan kuma nasanar dawani to zasu kasheni sabida zasusan nasan sirrin su yace itama matar tashi karta sanar dakowa idan lokaci yayi kowa zaisani

Ranki yadad'e kigafarce nine nasanar da Prince batun FURUCIN!!!! ki badan komiba sedan namatsu naga Prince yasamu lafiya danasanar dashi dafarko korata yayi sabida shi bayason maganar mace inba Mahaifiyar shi ba amma danace dan Allah yanunamiki kuskuran FURUCIN!!!! ki sabida kalmar aure tafi gaban wasa shine yace to yaji amma ni na aure ki zaibani sadakin shine nacemai nariga nayima wata al'kawarin aure a Egypt tofa shine yayarda Amma akan bazai zauna dakeba bayan wani lokaci zai sallame ki kitafi shiyasa babu wanda yasan yayi aure cikin iyayen shi dan Allah ranki yadad'e kiceto wannan bawan Allah cikin wannan mawuyacin halin "

Dede lokacin suka iso bakin get hon yayi aka bud'e yanayin parking yafito yabud'e mata share hawayen daya ji'ke mata fuska tayi sosai takejin matsanancin tausayin Maher ayanzu wani 'bangaran na zuciyar ta Kuma tanajin matsanancin tsoro ga wani irin tashin hankali dayataso mata addu'a tashiga yi har ta'isa part d'in nasu zaune ta hangeshi cikin tsakiyar parlour saman cushion yana zu'kar sigarin shi cikin dakewa tanufi inda yake zama tayi gefanshi cikin sanyin murya tace

" Kayi ha'kuri nadad'e ko ? " bai ko kalletaba balle yatanka murmushin ya'ke tayi tad'an sake matsawa cikin shi dukda cikin matu'kar tsoro take hannunta yana rawa tami'kashi ta amshi sigarin hannun shi tace " dan Allah kadena sha zata illata lafiyar ka mai kake bu'kata nayima yanzu ko fushi kakeyi sabida nadad'e to ay nace kayi ha'kuri bazan 'karaba " ta'karashe maganar cikin shagwa'ba " mi'kewa yayi yad'auki 'kwalin sigarin shi sannan yace

" No ni banida matsala akan dadewarki sabida kinada damar yin yadda kike so shan sigarin Kuma wannan badamuwar ki bace sabida bazan iya dena shantaba so karki sakeyimin magana akan hakan " daga haka yabar parlour zuwa saman shi

COMMENTS AND SHIRE PLEASE 😊πŸ₯°

........πŸ“–πŸ–Š NPEEDY A
AJI MARMNY ZARAH
πŸ—‘ *!!!FURUCI!!!* πŸ—‘
πŸ’”πŸ’”πŸ’”
πŸ’”
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* πŸ’“β£πŸ’˜

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🀫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... πŸ“–πŸ–Š

πŸ—‘πŸ’” FURUCI!!!!!πŸ’”πŸ—‘


BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agunku ko kyauta zaku iyabani 200 batare da kasuwanci ba sannan bawai nakomayin book d'in kud'i bakenan a a har gobe zan dingayin na kyuta sabida Ina matu'kar sonku kamar yadda kuke sona zan dingayin nakud'ine sabida siyan data kai carji sabida bakoda yaushe akesamun wutaba gashi lokaci d'aya waya zatabu'kaci gyara idan babu kud'in gyaran to Yaya kenan

Nasan wasu zasufahimceni amma wasu ina sabida kowa da irin halinshi sabida haka inasake baku ha'kuri afuwan Dan Allah πŸ‘πŸ» zanyi Free page har zuwa 9 to 10 nagode NPEEDY A AJI takuce har abada

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER zansaka muku Number account din a last free page


IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA

08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday

DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH

INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA πŸ₯°πŸ€πŸ»

_Free page_

πŸ…Ώ 9 to 10

Cikin sanyin jiki tami'ke tanufi bedroom d'in zama tayi saman bed tadafe kanta tamarasa wane irin tunani zatayi zuwa can tami'ke kayan jikinta tarage tashiga toilet tayi wanka kaya marassa nauyi tasaka semafan kamshi takeyi fitowa parlour tayi kallon saman dining tayi anjera kulolin abinci kala kala juyawa tayi ta kalli hanyar saman Maher d'an jim tayi sannan tanufi hanyar saman nashi cikin shakka da fargaba take hawa koda tashiga parlour seda tad'an tsaya tajima sannan tashiga bedroom d'in shi amma babu kowa ciki kuma babu sautin ruwa cikin toilet fitowa tayi cikin mamaki sekuma tanufi d'ayan bedroom d'in hangoshi tayi kwance yayi ruf da ciki yasaka hannuwan shi 'kasan cikin shi yadafe sosai dagani yanacikin wani yanayi cikin sanyin jiki ta isa gareshi Zama tayi bakin bed d'in kamshin turaran dayaji yasashi juyowa ta kay Kay ce ganin ta yasashi 'kara tamke fuska sosai murmushi tasakar mishi tace

" Nazone naji ko kana bu'katar wani abu ? " tsaki yayi yatashi zaune yace

" Nace miki banabu'katar komi daga gareki kinga kidena shiga cikin sabgogina banason wani yana kusantar inda nike kinaji ko tashi kifita " kukan shagwa'ba Iftahal tasaki tace " haba My Prince nasan kana bu'katar abubuwa dayawa nasan ko abinci bakaciba to nima idan bakaciba niba bazanciba " tsaki Maher yaja sosai yakama hannun ta har zuwa parlour sannan yasake ta yace " fita karki sake zuwamin nan "

Juyawa yayi yakoma ciki sosai Iftahal taji babu dad'i to amma yaya zatayi dole tasauka parlour tazauna Kiran wayar Ummi tashigayi amma bata shiga komawa tayi kiran Yaya Ibrahim shima haka aunty Shikura ma haka cikin mamaki tace " to Allah yasade lafiya number Zayyat takira cikin sa'a kuwa tashiga amma har takatse bai d'agaba haka taita Kira har sau 5 amma bai d'agaba sosai idanunta suka cika da 'kwalla kiran wayar 'kaninta tayi wato Usman cikin sa'a kuwa tashiga bugu 2 yad'aga cikin 'kasa da murya yace

" Aunty Iftahal kina lfy yanzude kikashe se zuwa anjima nizan kiraki sabida yanzu Abba Yana parlour Kuma idan yaji dake nikeyin waya tofa anshe wayar tawa zaiyi dan Allah kibar kuka kinji duk muna cikin damuwa da wannan hukuncin na Abba Ummi ma tadamu sosai Kuma tace tana matu'kar tausayin ki karki damu komi zaiyi dede Kuma Ummi batayin fushi dake amma kinsan dole tabi ahankali sabida kinsan halin Abba " bai jira mai zatace ba yakashe wayar

NIGERIA

Cikin kwanaki 2 kacal amma gabad'aya Shukura tarame bata iya cin abinci safiyar yau tatashi cikin matsanancin ciwon ciki sosai take juyi saman bed ganin bata fitoba yasa Ummi nufar bedroom d'in ta ganin halin datake ciki yasa Ummi saurin 'karasawa gareta cikin tausayawa tace

" Ya Allah lokacin yayi kenan wannan ciwon ciki Allah yayi miki maganin shi bari nasanar da Abban naku akaiki asibiti kinga fitar tamu tafasu kenan " mi'kewa Ummi tayi tafita cikin sauri sanar da Abba tayi halin da Shukura keciki sosai yatausaya mata sabida yasan yadda takeshan wahala dede lokacin Zayyat yashigo cikin parlour cikin damuwa Abba yace yauwa Zayyat maza jeka tada mota kakai Shukura asibiti gamunan zuwa "

Cikin sauri Zayyat yafita motar shi yanufa yashiga yatada komawa bedroom d'in Ummi tayi kamo Shukura tayi suka fito har zuwa parking space d'in ganin sun nufi motar Zayyat yasa Shukura saurin cewa " Ummi bada motar Abba zamuba ? " Girgiza kai Ummi tayi tace " a a Abban ku yace Zayyat yakaiki muzamu biyoku daga baya " tsayawa Shukura tayi tace " haba Ummi gaskiya idan har shine gara abarni namutu kawai wallahi banason duk abinda zai had'ani da Zayyat " maganar Abba yasa Shukura cigaba datafiya babu Shirin " tsayuwar Mai kukeyi nan haba Hajiya kinaganin halin da yarinya take ciki " wannan maganar Abba yayi fitowa Zayyat yayi yabud'e murfin motar Ummi takamata tashiga yarufe yakoma yazagaya yashiga yaja suka tafi

" "Dan dubanta yayi yace " sannu Uktee " saurin kallon shi tayi amma batayi magana ba se cikin zuciyar ta tace " lalle yaron nan wato har yama dena kirana Aunty nashiga uku Ni Shukura Wai wannan yaron ne yake shirin zama mijina waiyyo Allah " Zayyat bainufi asibiti dasuke zuwaba se kawai yakaita wani wanda yafi kusa sabida yadda yaga tanata mur'kususu suna zuwa aka amsheta cikin sauri duba da yadda sukaga tanayi cikin gaggawa Zayyat yacike komi akafara dubata bayan gama dubata doctor yadubi Zayyat yace " Kai waye nata ? " d'an jim Zayyat yayi murmushi Doctor yayi yace " nafahimta mijinta ko to amma yaya kakeyin haka maiyasa baka sauke mata hak'kin ta yadda yakamata haba bawan Allah to gaskiya wannan ciwon cikin nata yanabu'katar samun kulawar ka sosai agareta wajan saduw....... "

Saurin 'katseshi Zayyat yayi dafad'in " nagane doctor za'a gyara in sha Allah itako Shukura rumtse idon ta tayi sabida maganar doctor cikin zuciyar ta tace " Allah katsareni dabama wannan yaron kaina ay sede namutu " Kiran wayar Abba yashigo cikin wayar Zayyat cikin sauri yad'aga tambayar shi Abba yayi suna ina gashi sunshigo cikin asibiti amma babu su sanar dashi asibiti dasuke yayi babu jimawa suka iso Koda sukazo Shukura tasamu bacci sabida allurar da'akayi mata wajan bayan magrip tafarka sallamar su akayi had'ida bata magunguna sosai doctor yasakeyima Zayyat magana akan kulada Shukura murmushi Abba yayi itako Ummi kunyace takamata godiya Abba yayi ma doctor suka fito zuwa gida wannan karon motar Abba Shukura tashiga sukatafi

USA

A yau safiyar asabar su Maimartaba Zaid da Sarauniya Batol da Doctor suka diro USA motoci 5 sukaje tarosu daga Airport cikeda Security suna isowa bakin get aka wangale get d'in suka danna kan motocin nasu zuwa cikin 'kayatacciyar harabar gidan daga sama Maher yake kallon fitowar su daga mota komawa ciki yayi Kai tsaye bedroom d'in Iftahal yashiga zaune yasameta cikin shiga takamala sosai tayi kyau cikin tsadaddiyar atamfarta wadda tasha fitaccen d'inki sosai tayi masifar yin kyau kallo d'aya Maher yayi mata ya kauda kai cikin 'bacin rai yace

" Nadece miki karki sake kinuna ma iyaye akwai wata ala'kar aure a tsakaninmu kitsaya matsayin mai ayki kuma kiyi gaggawar canza wannan shigar sabida batayi kama datamasu ayki ba sannan danace karkiyi aykin abincin can wato seda kikayi ko hmmm zasutafi nanuna Miki waye Saraki dan naga kina bu'katar hakan " daga haka yajuya yafita biyo bayanshi tayi tana magana amma yayi banza dede lokacin su Maimartaba Zaid suka shigo cikin parlour saurin yuyawa yayi ya kalli Iftahal dake bayanshi du'kar dakanta tayi cikin sauri Ammin taje tarungume Maher tanasakin ajiyar zuciya da murmushi Kama hannun shi tayi zuwa cikin tsakiyar parlour saman cushion zaunar dashi tayi kamar wani yaro tashiga shafa fuskarshi tanasakin murmushi sekuma hawaye suka shiga gangarowa daga idanun ta cikin rawar murya tace

Ina matu'kar kewarka Saraki kaguji Egypt ko maganar ta bakaso mukuma iyayen ka muna cikinta cikeda kewar ka Saraki Allah yabaka Lafiya ina burin ganin ranar dazaka kammala karatun ka kakoma gida sannan kasamar min abokiyar hira wato kayi aure dukda baka bu'katar hakan amma nasan zakayi sabida inason hakan Saraki ina matu'kar son ganinka da iyali nida mahaifin ka da Umman ku munason ganin yaranka suna zagaya cikin babbar masarautar mu ......"

Shanwul yakatse mata maganar dafad'in " Ranki shidad'e Allah yakara miki lafiya wannan burin naki yacika sabida gaku ga gimbiya Iftahal wato matar Prince kwanaki 6 kenan dayin wannan auran bazatar Mai girma Prince yayi hakanne dan sakaku cikin tsananin farinciki shiyasa yace kar asanar muku sekunzo sabida kuji bazatar sosai "

Cikin matu'kar mamaki Maimartaba Zaid da Sarauniya Batol suka dubi Maher dan ya gasgata musu wannan batun


Kuyi ha'kuri da wannan zan'kara muku yawan Free page sabida ro'kon dawasu sukayi amma bazai wuce 3 page ba nagode sosai masoya na

...........πŸ“–πŸ–Š NPEEDY A AJI MARMINY ZARAH

Comments and Shire please πŸ—‘ *!!!FURUCI!!!* πŸ—‘
πŸ’”πŸ’”πŸ’”
πŸ’”
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* πŸ’“β£πŸ’˜

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🀫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... πŸ“–πŸ–Š

πŸ—‘πŸ’” FURUCI!!!!!πŸ’”πŸ—‘


BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agunku ko kyauta zaku iyabani 200 batare da kasuwanci ba sannan bawai nakomayin book d'in kud'i bakenan a a har gobe zan dingayin na kyuta sabida Ina matu'kar sonku kamar yadda kuke sona zan dingayin nakud'ine sabida siyan data kai carji sabida bakoda yaushe akesamun wutaba gashi lokaci d'aya waya zatabu'kaci gyara idan babu kud'in gyaran to Yaya kenan

Nasan wasu zasufahimceni amma wasu ina sabida kowa da irin halinshi sabida haka inasake baku ha'kuri afuwan Dan Allah πŸ‘πŸ» zanyi Free page har zuwa 9 to 10 nagode NPEEDY A AJI takuce har abada

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA WANNAN ACCOUNT

Please Login or Register in order to submit comment