Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sunga tashin su suka juyo sawa Iftahal tayi Shanwul yakaita Skul wajan su Salma sannan tace yawuce gida zuwa yamma zatakirashi yamaidata ayko har wajan 5 Iftahal batakira Shanwul ba har 6 tayi basu ankaraba sukaji anfara Kiran magrip zaro ido Iftahal tayi tami'ke ko Sallama babu tafita abin mamaki setaga Shanwul tsaye yanajiranta batacemai komiba tawuce tabud'e mota tashiga shima zuwa yayi yashiga yatada mota seda sukabar Skul d'in sannan Shanwul yace

" Gimbiya kamar akwai matsala fa tun d'azu nike ganin Prince kamar ciwon shi yana neman tashi nashiga parlour naganshi cikin wani yanayi ko zama yakasayi sosai Iftahal taji gabanta yafad'i kasacewa komi tayi har suka isa gidan ahankali take tafiya tana shiga cikin parlour taganshi tsaye duk yagama fita cikin hayyacin shi wani irin kallo yashiga yimata wanda yasata 'kara furgita cikin sauri da matu'kar tsoro tashige bedroom d'in ta cire mayafinta tayi tashiga toilet toyo alwala tafito da'kyar tanemo natsuwar ta tatada sallah bayan ta idar tashiga yin addu'a dede lokacin Maher yashigo cikin bedroom d'in nata sosai idanunshi suka canja launi hannu yasaka ya kunna TV cikin bedroom sabida takashe gulof din ciki Kuma makunnin yana gefan datake hasken TV ya haska bedroom d'in dubanta yayi cikin fad'a yace " daga Ina kike ? " Kafin tayi maganar yasaki wani irin nishi had'ida ri'ke kanshi sekuma yasaki 'kara yafara fad'in kukasheni kawai nagaji kukasheni kuhuta "

Sosai Iftahal tarikice tami'ke tafara karanto addu'a taku d'aya yayi yafizgota had'ida sha'kare wuyanta hannuwanta biyu tasaka tari'ke hannuwan shi duk da azabar datakeji da barazanar d'aukewar numfashi amma hakan baisa tadenayin addu'a ba ayau kam Iftahal tacire rai da rayuwa cikin zafin rai yaturata tafad'i kanta yabugu da bed da karfi cikin jin azaba tace la'ilaha'illa'antassubahanaka inni kuntu minazzalumin " sannan tafashe da kuka shikuwa take jikinshi yad'auki rawa zuwacan kuma yafara zaro ido wani ihun ya'kara saki had'ida fad'in Aunty kina ina zasu kasheni guduwa kikayi Aunty ki kwantar dani dan Allah " jin haka yasa Iftahal yun'kurawa tata shi da kyar se alokacin yaganta saurin rungumai ta yayi yana 'boye kanshi cikin kirjinta zanshi tayi suka zauna bakin bed Amma yana 'kwa'kube da ita wani irin matsanancin ciwon Kai Iftahal keji sabida buguwar da kanta yayi ga sha'karar datasha zuwacan yad'ago kanshi yadubai ta yace " Aunty dan Allah karki sake tafiya kibarni kinga idan kinanan guduwa sukeyi subar ni kinji " dubanshi tayi cikin tsoranshi da wahalalliyar murya tace " kadena cemin Aunty Maher nifa matar kace daga yau my wife zakace " turo baki yayi cikin shagwa'ba yace " to naji nima ay basunana Maher ba ni banason wannan sunan kisamin wani " cikin matu'kar tausayin shi tace " to daga yau sunan ka Saraki " rungumai ta yakumayi sosai sekuma yamaida dubanshi kan TV ayko idon shi yayimai tozali da wani fim dasukeyi nabaca free akeyin sexy cikin find d'in take jikinshi yad'auki rawa yakuma rungumai ta sosai ganin inda hankalinshi yakoma yasata kallon TV ayko tayi saurin rumtse idon ta tanafad'in subahanallahi yun'kurawa tayi zata tashi dan kashe TV amma yari'ke ta sosai sema turata dayayi saman bed zaro ido Iftahal tayi cikin furgita tace

" A a Saraki maiye haka ? " hannunshi yakai saman breast d'in ta yace " muma irin wancan zamuyi my wife " zaro ido Iftahal tayi cikin tsananin furgita tace " a a Saraki nifa Aunty kace " girgiza kai yayi yace " kece kikace my wife " daga haka yafara kokowar janye rigarta ganin abinda yake yun'kurin yi yasa Iftahal 'kokarin 'kwatar kanta amma ina iya karfin shi yake 'ko'karin cimma burin shi kafin wani lokaci duk yagama yaga kayan jikin ta itako tayi mugun galabaita duk yagama kumbura mata fuska da mari iya karfin shi yake matsar breast d'in ta itako Iftahal rumtse idon ta kawai tayi Sabida batada karfin 'kwatar kanta ayanzu jin yadda yafara 'ko'karin shigarta yasa Iftahal sakin ihu amma Ina abinka da bacikin hayyaci ba babu wani jira iya 'karfin shi Saraki yashigeta wani irin ihu tasaki sabida wata irin azaba dataji sekuma tafashe da kuka tana ro'konshi dan Allah Saraki karka kasheni bazan iya d'aukar kaba kafi karfina " amma Ina shiko ko ajikinshi sema Kara azama dayayi wajan maida ayki tun Iftahal tanajin mai kefaruwa har tadenajin komi nagame da rayuwar duniya tsayin lokaci sosai sannan yasamu natsuwa itako Iftahal babu alamar rai atare da ita tashi zaune Saraki yayi yamaida kayanshi sannan yadube ta yayi murmushi yace " my wife akwai dad'i sosai jin bata amsaba yasashi girgiza ta Amma shiru murmushi yasakeyi yace bazaki tashiba ko to bari kigani sauka yayi daga bed d'in yanufi kofar fita Yana fita yafara dubedubai yarasa Ina zai nufa cikin parlour yanufa amma kafin ya'karasa kanshi yayi wata irin sarawa take ciwo yadawo sabo dur'kushewa yayi yana nishi zuwa can yabaje saman carpet bayan kamar 30 minutes yafara bud'e idon shi ahankali tashi yayi zaune yanajin zuciyar shi babu dad'i kafin wani lokaci wani irin zazza'bi yataso mishi da 'kyar yami'ke yanufi saman shi yana shiga yafad'a bedroom saman bed yafad'a yaja blanket 'ban garan Iftahal kuwa har yanzu babu alamar numfashi atare da ita

Tofa kode Iftahal tamutu d'in ne ? shikuma Maher yakosan barnar dayayi ko kuwa semun had'i a page nagama taku har kullum Npeedy a aji

_Marmny Zarah_ 😊

Comments please
πŸ—‘ *!!!FURUCI!!!* πŸ—‘
πŸ’”πŸ’”πŸ’”
πŸ’”
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* πŸ’“β£πŸ’˜

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🀫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... πŸ“–πŸ–Š

πŸ—‘πŸ’” FURUCI!!!!!πŸ’”πŸ—‘


BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK


IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA

08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday

DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH

INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA

πŸ…Ώ 13 to 14

Sosai Maher yakeyin rawar sanyi hatta ha'koran bakinshi had'uwa sukeyi sake 'kudin dinewa yayi ahaka har Allah yasa yasamu bacci abin mamaki a wannan daran sosai Maher yasamu bacci irin wanda raban dayayi irin shi har yamanta misalin 4am Iftahal tafarka sakamakon sanyin asuba daya bigeta dafe kanta tayi sabida wani irin ciwo dayakeyi mata ga fuskar ta duk a kumbure 'ko'karin tashi tafarayi amma takasa kuka takuma saki sosai cikin muryar kuka tace

" Ya Allah kabani ikon tashi na gyara jikina yaushe Maher yabar bedroom d'in nan yasan abin da yayi min kuwa ko baisaniba Allah kasa yasan komi idan kuwa baisaniba nashiga 3 tayaya zan fahimtar dashi " wasu hawayen suka gangaro saman kyakkyawar fuskarta jin anfara kiran sallah yasa Iftahal daurewa cikin 'karfin hali da bin bango tashiga toilet ruwan d'imi ta kunna bayan yataru tashiga ciki Kara tasaki sabida rad'ad'in zafin tana zubda hawaye rumtse idon ta tayi tashiga ciki sosai dandanan tahad'a zufa sabida azabar datakeji tsayin lokaci Iftahal tana gasa jikin ta cikin juriya da karfin hali sabida ba'karamar wuya takeshaba bayan tagama sannan ta tsaftace jikin ta takawar da janabar tafito doguwar riga tajawo tasaka da hijab tashinfid'a abin salla kasayin sallar tayi a tsaye dole tazauna dukda shima zaman babu dad'i sallar issha'i tafarayi wanda batasamu yiba jiya kafin akira sallar asuba dan ayanzu kam asalatu ake Kira

Kiran sallar asalatu yasa Maher farkawa cikin nannauyan baccin dayakeyi tashi yayi zaune yana nazarin abinda yafaru sosai yakejin damuwa tashi yayi yashiga toilet wanka yafarayi sabida yadda yakejin jikin nashi babu dad'i bayan yagama ya tsamtace jikin shi kamar yadda yasaba aduk lokacin da ciwon shi yatashi sabida gushewar hankalin shi to baisan abinda yafaru dashiba shiyasa duk lokacin da yadawo cikin hankalin shi yakeyin wankan tsarki yauma kamar kullum hakan yayi yafito jallabiya yasaka fara tas yafito daga bedroom 'kasa yasakko yaukam yanajin zai iya zuwa masallaci sabida jin jikinshi yakeyi babu nauyi bakamar yadda yasaba jiba sede wannan muguwar bugun zuciyar Yana sakkowa ya kalli hanyar bedroom d'in Iftahal har yad'an gota sekuma yadawo nufar bedroom d'in yayi yashiga ganin ta yayi zaune kan abin sallah sekuma yadubi TV dake kunne har yanzu juyawa yayi sannan yace

" Maiye kuma nakulla TV tunda asuba ? " Idasa fita yayi yasauka zuwa masallaci tsayin lokaci Iftahal tana addu'a bayan idar da sallar asuba sannan tami'ke se alokacin talura da yadda zanin gadon ya'baci da jini cikin 'karfin hali tanufi wardrobe wani bedsheet d'in taciro tayaye wancan cikin 'karfin hali ta shinfid'a wannan shikuma wancan takaishi toilet sannan tadawo ta kwanta tana sauke nishi mai 'karfi sosai jikin ta yayi zafi sabida wani mugun zazza'bin daya kamata jan blanket tayi tarufe jikin ta wani saban kuka taji yazo mata cikin kuka tace

" Nashiga 3 Ni Iftahal yanzu tayaya zan iya fahimtar da Maher cewa shine ya amshi budurci na ya Allah karka d'auramin abinda bazan iya ba ya ubangiji na kakawomin d'auki banida dabara ko mafita se taka ya Allah ina tuba agareka Abba na kayafemin nasan hadda fushin ku yasa rayuwata tayimin zafi ya Allah natuba " dede lokacin Maher yashigo jin sallamar shi yasa Iftahal yin shiru Zama yayi bakin bed saurin share hawayen ta tayi batare data waigoba tace

" Fatan katashi lafiya ? " Bai amsaba zuwa can sannan yace " Wai maiye amfanin barin wannan TV a kunne ? " Cikin dashasshiyar murya tace " gani nayi kaine ka kunna shiyasa ban kasheba nabarshi sabida bansan nufin hakanba " se alokacin yatuna shigowar dayayi cikin bedroom d'in amma yakasa tuna yadda yafita daga bedroom d'in balle abinda yafaru tashi yayi yakashe TV batare dayace komiba sannan yadawo wannan karon a tsaye yatsaya fuskar nan tashi amatu'kar tamke yace " ina kikaje jiya nayi miki wannan tambayar jiya amma bansan wace amsa Kika baniba sabida bazan iya tuna komiba tun daga lokacin sede nabud'e ido na ganni saman bed cikin bedroom d'ina "

Hannu Iftahal tasa tashare hawayen fuskar ta sannan tace " Skul wajan su Salma " rai 'bace Maher yakuma cewa " to da izinin wa ? " Shiru Iftahal tayi sannan takuma cewa " kayi ha'kuri bazan sakeba " cikin muryar kuka jinjina Kai yayi yace " naji amma idan Kika sake zuwa wani waje bada izininaba ranki seyayi mugun 'baci sannan kisani yazama dole kikoma kwana cikin bedroom d'ina sabida cika umarnin Ammi na kishirya inada lecture 10 duk da ciwona yatashi jiya amma yau inajin zan iya shiga Skul d'in tare zamu tafi sabida naji ke 10:30 kike da lecture " cikin sanyin murya tace

" Kayi ha'kuri ni bazan iya shiga Skul ba yau " har yajuya yadawo cikin mamaki amma baice komiba jira yakeyi yaji tace wani abu amma daga haka batasake cewa komiba daurewa yayi dan yagaji dayin maganar yace " bakida lafiya ne ? ajiyar zuciya tayi tace " Kai ne katurani jiya nabuge Kai na shine yakemin ciwo sosai " rumtse idon shi yayi yanajin babu dad'i cikin zuciyar shi yace

" Gaskiya doctor ne zamada mace bai kamaceniba yanzu gashi najamata ciwon Kai da mutuwa tayifa Yaya zanyi kenan gaskiya dabazan yafe ma Kai naba " amma afili cewa yayi " subahanallahi zama yayi bakin bed d'in yasa hannu yata'ba kan nata saurin juyo da fuskar ta yayi sabida yadda yaji kan nata yad'auki zafi sosai ganin yadda fuskar tata takumbura sosai yasa Maher saurin jawota jikin shi cikin razana sosai yaji babu dad'i cikin sanyin murya yace

" Sannu kiyi ha'kuri kinji daga yau Idan kinga ciwona yatashi kidena zuwa inda nike idan Kuma kina gurin yatashi to kigudu kibar gurin kinji sannu bari nakira doctor yadubaki yabaki magani " kasa magana Iftahal tayi sede wani saban kuka dataji tanason sanar dashi batun fyad'en dayayi mata Kuma tanajin tsoron Kar yakasa fahimtar ta sabida wannan zancan yafi batun bige Kai had'arin fad'i gyara mata kwanciyar yayi had'ida rufa mata blanket sannan yami'ke yafita kasancewar asubace yasa doctor baizo dawuri ba se wajan 7:30 sannan yazo kafin zuwan doctor Maher kasa zama yayi sabida damuwar halin dayasaka Iftahal doctor yana zuwa Maher yadubai shi cikin rashin fahimta yace " amma sewa nayi katuromin doctor Sera shine Kai kazo to maiye nufinka kana nufin kana namiji 'kato dakai zan yarda kata'bamin mata ? Ina bazai yiwuba idan har bazaka turo mace ba to gara nakaita asibiti kawai ay can dole yazama akwai mace "

Ha'kuri doctor yashiga bashi sannan yakira wayar doctor sera yace tazo sosai Shanwul yashiga yin mamakin yadda Maher yake fad'a cikin tsawa abinda bai ta'ba ganiba itako Iftahal dake jin duk abinda ke faruwa daga bedroom tasauke ajiyar zuciya tace " Wai yaushe Prince yafara kishina haka ? lalle akwai damuwa shiko Shanwul cikin girmamawa yace " Allah ya'kara maka lafiya dama cewa nayi dawace mota zakaje Skul sabida nasan wacce zankai Gimbiya Skul " wani irin kallo Maher yawatsa mishi sigarin hannunshi yakunna yazu'ka sosai yafesar yasake zu'ka dagani cikin 'bacin rai sosai yake zu'kar ta sannan yadubi Shanwul yace

" Daga yau bana bu'katar kasake kaita Skul ita 1 sede idan danine idan Kuma time d'in shigarmu baizo 1 ba to nine zan kaita sannan daga yau Kar nasake ganin ka cikin part d'in nan sede idan nine nakiraka jeka kacema iya tazo " cikin sauri Shanwul yafita Yana jinjina wannan lamarin cikin zuciyar shi yace " ko dai Prince yafara son gimbiya ne ? Ko Kuma wani taken takurar ne " Amsar daya kasa bama kanshi babu jimawa sosai Iya tashigo zubaiwa tayi agabanshi tana kwasar gaisuwa baice komiba balle ya amsa dede lokacin doctor Sera tashigo tashi yayi yayi mata nuni data biyoshi bedroom d'in Iftahal yashiga itama doctor tashiga duban Iftahal yayi yace sanar da ita damuwar ki " daga haka yajuya yafito kallon Iya yayi yace "

" Iya kizauna anan kikula da gimbiya kafin nadawo zan shiga Skul duk abinda take bu'kata ayi mata " daga haka ya haura sama wanka yashiga bayan fitar Maher doctor Sera tadubi Iftahal tashiga tambayar ta maike damunta cikin sanyin murya tace " kaina yake matu'kar ciwo dakuma zazza'bi sekuma " kasa 'karasawa tayi tace shikenan abinda kedamuna " jinjina kai Doctor Sera tayi sannan tace yakamata Kisha tea sabida zanyi miki allura " dede lokacin Iya tashigo tace to cikin sauri tafita babu jimawa tadawo hannunta ri'ke da cup d'in tea mai kauri Zama tayi bakin bed mi'kama doctor Sera cup w tea din tayi tari'ke d'an kamo hannun Iftahal tayi amma taga Ina hakan yasata saka hannu 2 tatadota zaune " wassssa Allah " Iftahal tace tad'an zame daga zaman ganin haka yasa Iya jinjina Kai had'ida binta da kallo amma batace komiba se sannu datace mata

Da 'kyaur iya tasamu Iftahal tasha tea d'in sannan doctor tayi mata allura gyara mata kwanciya Iya tayi sannan suka fito 'karamin parlour zama sukayi doctor najiran Maher magunguna tashiga rubutawa tsayin lokaci sannan Maher yashigo cikin shigar ba'kin suit wooow gaskiya Maher yayi matu'kar had'uwa musamman cikin wannan shigar sosai suit d'in sukayimai kyau duban doctor yayi yace " yaya ? " bayani tayimai kamar haka

" Babu wata damuwa sosai da alama tasamu rashin bacci Kuma tanada damuwa sosai daganin fuskarta tasha kuka sosai nayi mata allura zata samu bacci zuwa lokacin dazata tashi zazza'bin da ciwon kan zai sauka ga wa'innan magungunan asiyo mata tashasu kwana 3 "

Amsa yayi sannan yami'ka mata kud'i masu yawa yi yayi kamar zai shiga bedroom d'in sekuma yajuya yafita tashi itama doctor tayi tayima Iya Sallama tafita sosai Shanwul yayi mamakin yadda Prince zai iya shiga Skul yau bacin jiya ciwon shi yatashi

Egypt

Kai komo Hajiya Himla takeyi cikin tsakiyar parlour ta sannan tadubi d'anta dake zaune sama cushion shima sefaman huci yakeyi tace " karka damu Abdul inde ina raye to wannan masarautar takace sannan kasani wannan auran na Saraki bazai Kai labari ba hmmm watoma aure Yana mahaukacin ko wa inne sha sha shun iyayen ne suka bashi 'yarsu hmmmm lalle kuwa sunkawo yarsu gidan mutuwa ni Hajiya Himla senaga bayan su duka wallahi dan kawai Ina macane dani namiji ne babu yadda za'ayi nabar Yaya Zaid hawa saman kujerar mulkin 'kasarnan tokuwa tunda ni tafi 'karfina Kai bazata gagareka ba Abdul kaine Sarkin gobe cikin wannan katafariyar masarautar "

Ihu Abdul yayi yace " se Umma ta da kyau shiyasa idan natuna inada uwa irinki nikejin dad'i sosai sabida nasan babu abinda zai gagareni cikin duniyar nan amma Kinga yadda Kaka take murna Wai Saraki yayi aure yazama babban mutun Wai lallai kuwa sun godema Allah sau'ki yasamu kumafa hadda Momy cikin masu murna " dariyar mugunta Hajiya Himla tasaki tace barsu kawai muma muje taya murna kafin murnar tasu takoma kuka ay bazamu nuna bamuji dad'i ba ina mu nuna tamu murnar tafi tasu muje Abdul d'ina

Comments please

_Marmny Zarah_ πŸ₯°πŸ€πŸ»
πŸ—‘ *!!!FURUCI!!!* πŸ—‘
πŸ’”πŸ’”πŸ’”
πŸ’”
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* πŸ’“β£πŸ’˜

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🀫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... πŸ“–πŸ–Š

πŸ—‘πŸ’” FURUCI!!!!!πŸ’”πŸ—‘


BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK


IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA

08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday

DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH

INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA

πŸ…Ώ 15 to 16

Daga haka suka fita zuwa 'bangaran Mama wato Kaka zaune suka sameta itada Momy dasu Aunty kurrat dasukazo duba jikin Kaka se wata hadima dake yima mama tausa a 'kafafu dede lokacin suka shigo zama hjy Himla tayi sannan tafad'ad'a fari'ar ta tace " mama wani labari naji shine nace bari nazo naji Allah yasade gaskiya ne dan tuni nake burin ganin Sarakin mu yazama babban mutun " murmushi Mama tayi tace " gaskiya ne Himla Saraki na yazama babban mutun in sha Allah nanda 9 months zanga d'an shi ko 'yarshi ay Kam idan matar Saraki tahaihu tofa senaje USA Allah yasa lokacin baban ku yatashi nasan zaiyi farincikin ganin yaron Sarakin shi sosai ran hjy Himla ya'baci amma setayi saurin seta kanta tace " gaskiya ne nima kuwa zanje dan Kam za'ayi sunan daba'a ta'ba yin irin shiba sosai Momy tasaki murmushi tace

" Allah sarki yarona Allah yabaka Lafiya gaskiya Ina matu'kar yin farinciki nasan in sha Allah wannan matar alkairi ce atare dakai mi'kewa Aunty kurrat tayi tace " lalle de Kam amma nifa ina ganin baikamata abar Saraki da mace ba sabida kunsan fa idan ciwon shi yatashi komifa zai iya faruwa " mi'kewa Aunty Sumeer tayi tadafa Aunty kurrat tace bai kamata zuciyar ki takawo miki abinda babu alkairi ba kuma kiyi na'am dashi kisani Saraki bashine yad'aura makanshi wannan muguwar lalurar ba Allah ne yad'aura mishi Kuma hakan yazama kaddarar shi ce dukda ni cikin zuciya ta inaji kamar ma'kiyane suka zagaye min 'kanina amma in sha Allah bazasuyi nasara ba a gobe babu wani sarki cikin daular mu se Saraki Aunty kurrat kawai kiyi fatan alkairi "

Sosai maganar Aunty Sumeer ta'bata ran Aunty kurrat da hjy Himla murmushin ya'ke Aunty kurrat tayi afili amma cikin zuciyar ta setace ayko idan har Ina raye babu yadda za'ayi nabari Saraki yayi mulkin wannan daula tamu kenan shikenan muda Mahaifiyar mu munzama 'yan kallo lalle hakan bazai ta'ba yiyiwa ba " itama hjy Himla anata 'bangaran cewa tayi " hmmm lalle kuwa zanga yadda za'ayi mahaukaci yayi Sarauta yazama doke nakoma wajan boka ya'kara yawan aljanu su kashemin Saraki dagashi har matar tashi nahuta " Amma afili setace " maganar ki gaskiya ce Sumeer ay Saraki ya isa ya aje iyali sosai Momy da Mama sukaji dad'in maganar Aunty Sumeer itako Faheemat se alokacin tace " ayni wallahi sabida farinciki jina nikeyi kamar nayi tashi na isa USA ganin Amaryar 'kaninmu autan mu Namiji 'kwaya d'aya tilo Saraki namu Allah yakare mana sarkin gobe " tafi Aunty Bahijjat tayi tasaki murmushi sosai tace " gaskiya Aunty Faheemat kamar kinshiga zuciya ta nima Kam hakan nikeji tunda Sarakin mu yayi aure tokuwa tabbas lafiyar shi tafara samuwa sosai waiyyo Allah inama zanga wannan Amaryar tamu yanzu dako sabida jin dad'i Kaka Sena d'agata sama "

Murmushi Mama tayi tace dawane 'karfin kinaji da jiki kamar iska tahureki ne zaki iya d'aga wani Kinga Bahijjat kifidda miji ahad'aku keda aunty ki kindega 'kaninki yayi auran shi amma ke " katseta hjy Himla tayi dafad'in " mama dama inaso nasanar daku cewa Abdul yasanar dani yana matu'kar son Bahijjat bari nayi dama Maimartaba yadawo nasanar dashi sekuma gashi hira takawo zancan " cikin sauri Bahijjat tadubi Abdul shima ita yake kallo murmushi yasakar mata

Please Login or Register in order to submit comment