Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

UMAR KO FARUQ Complete Hausa Novel Document by UMAR KO FARUQ


UMAR KO FARUQ

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 38444



UMAR KO FARUQ

Reading Time: 3 Hours

Added On: 10, Jun 2024

Author: NuceeLuv ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : ‪+234 813 725 2431

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 205.05 kb

File Type: txt

Views: 833+

Download: 819+

Last download: 4 days ago

Description/Story: [1/29, 5:48 PM] ‪+234 813 725 2431‬: [8/13, 4:18 PM] Nuceey luv😘: ® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓

1_5


"Omar ko farooq samari kenan masu ji da kai, hade da bugun abujaa. 'Yan biyu ne wajen Alhaji Basheer da mummy'n su Hajia zainab. "Sun taso cikin gata da soyayyar mahaifan su, babu abinda suka nema suka rasa, saidai a kwaisu da rashin mutunci wulakan ta dan Adam a wajen su ba karamin Abu bane. "Tabbas wannan hali nasu yana damun mummy idan tayi magana daddyn su zaice ai yarane a barsu, a haka har suka sangarce, "idan akace batun kamanni mutun duk kwakwar sa bazai iya banbance su ba, wannan su ake kira da identical twins. Shiyasa idan daya yyi laifi toh da wuya a kama su, saidai duk a hadasu ayi maganin su wannan kuma abu ne me wahala sbd daddyn su ya tsaya mu, idan an tambayi daya zaice bashi bane haka nan dayan baka d wani shaida d zaka tabbatar da hakan.
"Idan muka koma bangaren kyau, tofah saidai ace masha Allah dogaye ne masu fadin qirji da fuskar su a kewaye Wanda yyi daidai da dara-daran idanun su masu matukar kyau tamkar masu jin bacci, hancin su kuwa dogo ne yyinda kasan sa akwai kewayeyyen pink lips. Sumar Kansu kuwa akwance take har wani sheki take habawa taji gyara. Omar shine babba yyinda farooq shine karami ma'ana hasan da hussaini.
Idan akace 'yan mata ba'a mgn toh tanan zaka iya banbantasu domin farooq akwai son 'yan mata yana chilling life dinsa, yyinda omar baima da lkcin ko wacce kucaka. Dariya bata damesu ba, dukda farooq yana kula 'yan mata bawai ko wacce jik and jak yake kulawa ba aa sai me class sanna su suke biyoshi bawai shike binsu ba.
"Yau kwana daya kenan da dawowar su daga india bayan kammala karatun su da sukayi, inda omar ya kanci harkar likitanci fannin operation, yyinda farooq ya dauki fannin duba matsalar data shafi mata (Gynecologist).
"Sai wajajen 11 suka shigo side din iyayen nasu, dake jiransu danyin breakfast. "Bayan sun gaisa daddy ya kallesu cike da murmushi. Mummy ma haka ganin twins dinta sun gama kr2. "Bayan sun kammala cin abincin daddy yyi gyaran murya kowa yyi shiru yana sauraren abinda zai ce....




Nuceey luv😘
[8/13, 4:18 PM] Nuceey luv😘: ® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓

6-10


"Daddy yace toh Alhamdulillah tunda Allah ya kawo mu wannan lkcn da muka dade muna jira. "Abu na farko shine na Gina muku hospital naku me suna *OMAR* *FAROOQ* *SPECIALIST* *HOSPITAL* a tare twins din sukayi murmushi hakan ya tabbatar wa iyayen nasu sunji dadi kenan. "Daddy yace bayan nan kowa na Gina masa gida nan ma murmushin sukayi, "abu na karshe shine kowa inaso ya fito da Matar da zai aura, Amman Ku sani a tsarina banason Ku kwaso 'ya'yan talakawa hop kun gane....mummy tayi saurin kallon daddy bude baki tayi tace haba alhji talaka da me kudi duka mutum daya yyi su ai, kuma...daddy ya daga mata hannu enough plss, mummy na ganin haka taja bakin ta tayi shiru dan batason ja in ja da alhji gaban yaransu dan a ganin ta be dace ka dinga CeCe kuce a gaban yara ba.
"Daddy ya kalli twins yace hop kun gane, gaba1 suka gyada Kansu. "Ana suka tashi dan komawa side dinsu. "A hanya farooq yyi 'Yar dariya hakan yasa omar ya kalle shi yace lpy? "Farooq yace wai daddy ke zancen aure, omar yaja tsaki yace ai ko beyi ba kaikam kana bukatar aure, "farooq ya zaro ido yace haba bro. Nayi karami dayawa. "Omar ya tabe baki yace shi yasa kuma kke chilling da enmata koh, farooq ya Sosa qeya batare d yace komai ba, nan kowa ya shige dakinsa.
"Omar kwance kan gado yana tunanin abinda daddy yace shidai mgnr gsky be shirya aure yanxu ba, hasalima mata basa gaban sa shi a nasa tunanin bega abin burgewa a aure ba, dukda yanada enmatan dake nuna so gare hakan be tabajin a zuciyar sa mace ta birge shi ba, wasu ma zaton su ko farooq ne Amman d sunga ba fuska zasu gane omar ne, ajiyar zuciya ya saki yyinda ya tuno cewa daddy yace bayason su auri 'yan talaka wato kwarya tabi kwarya, murmushin yake yayi toh shi ko zaiyi aure ya rasa wacce zaiso sai masu warin kodaddan kaya?,god forbid masu kudin ma sai a slow, shi yasa Sam baya son dawowa naija sbd wannan mgnr auren yasan dole sai sunyi musu. Da wannan tunanin bacci ya sace shi.




Nuceey luv😘
[8/13, 11:18 PM] Nuceey luv😘: ® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓

11_15



"Da yamma duk sunci kwalliyar su, anan falo suka tarad da mummy tana kallon News. "Gud evening mummy, a tare suka furta, mummy da murmushi ta kallesu tace aa my twins har kun fito. "Eh mummy suka bata amsa bayan sun zauna. "Mummy tace gud. "Sannan ta kallesu tace twins, gaba1 sukace na'am. Mummy tace bawai nace kuyi watsi da mgnr mahaifin Ku bane, Amman inaso Ku fahimci Abu daya ita rayuwa da mai kudi da talaka duk Allah ne ya halicce su, shin meye ribarku idan kun kyamaci talaka? Nidai burina Ku samo mata na gari masu cikar kamala da sanin ya kamata. "Gaba1 shiru sukayi suna sauraron ta saidai kash yanda ya shiga haka ya fita a kunnen su, a fili kuwa nuna mata sukayi ah ba komai mummy zamu kiyaye insha Allah. "Sosai mummy taji dadi ta kuma sa musu albarka.
"Kasancewar yau Monday da wuri suka shira, sosai sukayi kyau tamkar a sace su, bayan sun gama breakfast, suka dunguma zuwa mota don tafiya hospital cox yau ake bikin bude shi, dan haka anyi gayyata sosai dan taya twins din daddy murna.
"Sosai aka taru bayan addu'o'i da akayi tare da fatan dorewa har abada, da kuma Allah ya sanya Alkhairi cikin harkar, nan daddy yace xa'a fara diban ma'aikata ranar laraba domin tantance kwararrun likitici. "Bangaren mata kuwa abin ba'ace komai sosai kowacce mace me aji taci burin kasancewa mata daya daga cikin su.


**************
"Tafe take cike da nutsuwa hijab dinta har kasa yyinda take rungume da qur'ani a hannun ta, "Assalamu Alaykum, sallama tayi cikin wani madaidaicin gida, Wanda yake ginin kasa ne da Alama gidan ya dade dan har katan gar taso ta rushe, qara maimaita sallama tayi nan taji shiru anan ta qara sauri bayan tana kokarin cire hijab dinta, ta nufi d'an dakin su dake kwaya d'aya JAL a cikin gidan. "Bude labulen tayi, ganin Umman ta tayi kwance tana nishi kadan2 da sauri ta afka dakin nan ta shiga kiranta ummaaa, umma, meya sameki? Wacce aka kira da umma tace da kyar ba komai Imaan zanji sauki insha Allah, buh umma meke damun ki? "Umma tace cikina ke ciwo inaga ramar da naci jiya take son 6atamin ciki karki damu zanji sauki insha Allah... Ta karasa mgnr tana nishi. "Imaan badan ta yadda ba ta kyaleta kurum dan ta lura a 'yan kwanakin nan umma batajin dadi dauriyace kurum irin tata. "Mikewa imaan tayi ta canja kayan jikin ta sannan ta fita dan dafawa umma ganyen darbejiya kamar yanda ta bukata dan tasha.

*******
"Kwararrun ma'aikata maza da mata aka diba a wannan hospital din bayan tantance su da akayi, aka tatse, aka yashe, kafin aka bar me rabo acewar _Omar_ da _farooq_ basa son malalatan doctors Wanda basu San kan aikin su ba, shiyasa dayawa Wanda suka shiga musamman matan suke jinsu on top. " bayan gama tantancewa suka sa date akan Monday zasu fara aiki a hospital din bayan sanar wa d sukayi.




Nuceey luv😘
[1/29, 5:48 PM] ‪+234 813 725 2431‬: [8/14, 3:22 PM] Nuceey luv😘: ® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓

16_20


"Masha Allah Monday nayi kowa ya fada bakin aiki, sosai ma'aikatan suke da kwazo kuma marasa lpy sunzo Wanda suke Neman sauki, "Wanda suke buqatar operation kuwa sai hamdala suke domin Dr Omar yasan aikinsa yyi komai successfully, yyinda Dr farooq shima yasan nasa aikin dan sosai mata masu matsaloli suka halarci ganin kwararran likita. "Aiki ya kankama ba iya Kano ba hatta makotan jahohi da dama sun samu lbrin asibitin *OMAR* *FAROOQ* *SPECIALIST* *HOSPITAL* Me tarin kwararrun ma'aikata.

*****

"Wanke wanke take tana 'yan wakokin ta, ji
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download UMAR KO FARUQ

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album