Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

NAKASA BA KASAWA BACE Book 1 Complete Hausa Novel Document by NAKASA BA KASAWA BACE Book 1


NAKASA BA KASAWA BACE Book 1

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 179890



NAKASA BA KASAWA BACE Book 1

Reading Time: 14 Hours

Added On: 13, Nov 2024

Author: Aisha Ali Garkuwa ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 1022.21 kb

File Type: txt

Views: 679+

Download: 2209+

Last download: 1 day ago

Description/Story: An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

*NAKASA BA KASAWA BACE*

*PAGE 1*

NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

Book One

~26/2 2020... 8:06 PM~


*28 February 2020. 9:10 Am*


*BISMILLAHI ina farawa da sunan Allah mai yawan rahma da jink'ai. Alhamdulillahi na godewa Allah mahaliccina daya bani rai da lfy da nitsuwa, da konciyar hankali ya kuma ƙaramin ya buɗa min tunani na ya haskamin nazarina har na samu daman fara wannan sabon littafi nawa mai suna NAKASA BA KASAWA BACE ya Allah ina riƙonka da ka tsare min Al'ƙalami na daga rubuta sharri da abinda zai zamewa bayinka guba ko fitina, ya rabbil izzati ka tsarkake min tunani na ka kame min hannu na daga rubuta wani abinda zai zame min da-na-sa-ni duk ƙanƙantarshi, ya Allah ka bani rai da lfyar gama littafin nan lfy-lfy, dani da masu karatun baki ɗaya*


_Wannan shafin forkon nakine ƙanwata kuma mai babban suna Fatima Sardauna, ina tayaki farin cikin gama littafinki SOORAJ lafiya, Allah ƙaro miki basira da hazaƙa, Allah ya bada ladan faɗakarwa_


Nakasarsa bata zama kasawa a gareshi, domin hausawa kance Babu nakasasshe sai kasasshe!
ya kasamce mai zarrar da ko lafiyayye marar nakasa bashi da irinta, Rayuwarshi madubine ga dukkan nakasassu, kana abar birgawace ga dukkan lafiyayyu kana abin so da sha'awar ko wanne bawa mai imani a zuciyarshi yadda sunanshi yake haka zahirinshi da bad'irinshi yake *SAIFUDDEEN* Muhammad Ahmadu managarci ne salihi mai yawan fasaha da tawakkali kekyawane irin ken da ke tsantsar haiba.


Ɓiggiren tushe da asalinsu Saifuddeen.

Asalin su FULANIN DUKKU NE NA JIHAR GOMBE.
*DUKKU* wani yankine daga yankunan Gombe wanda ya kasance yankin fulanine masu tsananin kyau uwa uba fulanine masu fafutukar neman ilimi na bankƙare biyu duka wato ilimin Arabic da kuma Boko.
Al'ummar Dukku sunyi fice da zarra tako wanna sashin shiyasa, suke ko ina cikin mutane masu daraja masu kima da cikar kamala.

*DUKKU diyam sad'i na kosam*

Malam Ahmadu shine kaka gasu Saifuddeen,
Malamu Ahmadu asalin bafullatanin Dukku ne gaba da baya,
nannen tushensa iyaye da kakanni,
babban Malami da babu kamarshi a fad'in Dukku a waccan lokacin.
Mafi akasari yaran garin a gunshi suke karatu, dan yanada tsankgaya mai girma , sai dai shi baya tara al'majirai, kowa yazo yayi karatu kana in an tashi kowa ya koma gida,
shiyasa yaran anguwannin nesama suke zuwa karatu, kamar yaran Sirinkiyo, Katafila, Fada, da nan Dugge, kai wasu daga shabewa ma suna zuwa makarantar, wanna yasa ya shahara a cikin Dukku domin masarautar Dukku da kanta tanaji dashi, domin shine limamin masallacin fada.

Allah ya azirta shi da kadararorin filayen cikin garin Dukku da tarin gonaki wanda yawan cinsu ya gajesu ne a wurin mahaifinshi wanda sune suka sari dajuka da tsaunikan Dukku da kewaye kasan cewar wancan lokacin ba'a saida gonaki saida ka shiga daji ka sari fili ka gyarashi shike nan ya zama naka wahalakar ya mallaka maka shi.

Malam Ahmadu yanada matarsa d'aya mai suna Bintu Allah ya azurtasu da yara uku.
Babban d'ansu sunanshi Muhammad Bella shine mahaifinsu Saifuddeen, sai mai binshi Aliyu sai autarsu Aisha suna kiranta Dada.

Sun taso cikin had'in kai da tausayin juna, babu raini ko kad'an sai girmamawa da tausayawa.
Yayiwa yaranshi maza aure.
Bello mahaifinsu Saifuddeen kenan mutun ne mai mutunci da kamala yanada nitsuwa shiyasa aka had'ashi aure da d'iyar goggonshi mai suna Fatima amman ana kiranta da Bisije, yaranta ku su Saifuddeen suna kiranta Ummi.
Ummi kenan, wacce mahaifiyarta k'anwar Malam Ahmadu ne, Ummi marainiyace dan rana d'aya ta rasa iyayenta saka makon gobara da ya cisu dere d'aya, ita kuma lokacin an kaita yaye gidan kakunsu, shiyasa ta tsira, ba nisa tsakaninmu kakanin nasu suka rasu, shiyasa rik'onta ya dawo gidan Malam Ahmadun kawunta kenan.

Bello ya rayu da matsalar makarai tattare dashi,
wanda yakan tashi time to time yana matuk'ar wahal dashi shiyasa,
iyayenshi suka zab'i a had'ashi da Bisije Ummin kenan anaga tunda yar uwarshi ce zatayi hak'urin zama dashi,
bayan an gama yin komai na buk'atun hidimar aure,
sannan akayi auren Bisije da Bello,
anyi biki lfy an watse lfy.

Ranar da aka watse abokan Bello na shirin rekoshi gidanshi inda yayi gina cikin asalin family house in nasu.
kawai sai suka sameshi ya toni rami mai zurfi kana ya had'a k'irarai ya shirga itatuwa ya hura wuta,
wai zai fad'a ciki,
nan abokanshi Ashiru da Hamisu sukayi kanshi da gudu suka kamashi, sai fizgewa yakeyi wai su barshi zai fad'a cikin wutar yana me ce musu.
Wai a k'asan wutan al'jannace su barshi ya fad'a ciki.
Wannan abu ya tada hankali yan uwa da abokan arzi a daren ranar dole Hamisu da Ashiru,
a gidanshi suka kwana don in an barshin zai kashe kansa, sabida makaranshi ne suka motso, k'aninshi Aliyu da Dada kuwa sai rarrashin Amarya suke,
wacce taketa kuka.
To mafarin bak'in cikin Ummi kenan tun randa aka watse bikinta ta fara shiga toskun rayuwa sabida,
daga ranar duk bayan wata biyar sai cutar Bello ta tashi wani lokacinma yakan tashi sau uku a shekara, sai dai Alhamdulillahi abun baya sashi duka ko fad'a sai dai yakan tashi tsakiyar dare yayita yawo yana zagaye cikin garin Dukku,
kana duk inda ya samu masallaci sai ya tsaya yayi sallah raka'a biyu.
Sannan yana tafiya yana karatun qura'an da k'arfi.

Kafin gari ya waye sai muryarshi ta disashe, kana sawunshi su kumbura.
Mahaifinshi Malam Ahmadu dama yan uwanshi kab suna nema mishi mgn amman Allah baisa anyi dace ba.

Haka shekaru sukayi taja Ummi tana ta hak'uri da d'an uwanta mijinta, koda kawunta yayi yunk'urin raba auren sai tayi ta kuka tace ita kam a barta dashi, acewarta in ita ma 'yar uwarshi ta gujeshi wa zai zauna dashi, dole Malam Ahmadu ya barsu yana mai ci gaba da yiwa d'anshin addu'ar samun lfy.
Har tsawon shekaru da
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download NAKASA BA KASAWA BACE Book 1

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album