Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

AUREN YARINTA Complete Hausa Novel Document by AUREN YARINTA


AUREN YARINTA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 8914



AUREN YARINTA

Reading Time: 0 Hours

Added On: 07, Oct 2023

Author: Khadija S Dogarai (Lipton Girl) ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 51 kb

File Type: txt

Views: 5002+

Download: 2065+

Last download: 3 hours ago

Description/Story: ๏ปฟ*AUREN YARINTA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga Alkalamen*โœ๐Ÿป
*Khadija s dogarai (lipton girl)*๐Ÿฅค


*A short story*๐Ÿน


________________________


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*


*Addu'ar Matafiya ga mazaunin Gida.*

ุฃูŽุณู’ุชูŽูˆู’ุฏูุนููƒูู…ู ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ูŽ ุงู„ูŽู‘ุฐููŠ ู„ุงูŽ ุชูŽุถููŠุนู ูˆูŽุฏุงุฆูุนูู‡ู.
Astawdi'ukumul-lah, allazee la tadee'u wada-I'uh.

Ina sanya ku a cikin kiyayewar Allah, wanda abin da aka sa a cikin kiyayewarsa ba ya tozarta.


*Dedication*
๐Ÿ‘‡๐Ÿป

*HK nayi missing in ki over*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜


๐ŸŒคPage 1&2...๐Ÿน






ยฐยฐยฐยฐยฐยฐ"Wai yarinya nan yaushi zaki fito ni eh? Wanan wane irin iskan ce ni tunda zu yana jiran ki kinye kwance ki "

Fito wa tayi daga cikin dakin tana kallon Inaa ta

"Inaa idan naji waje me zanye? Ni ki kyale ni baci naki ji"

Wangale baki tayi tana kallon ta
"Nafisa meya kiki son rai na man da hankali zo nan "

Zaunawa tayi kusa da ita ranta a bace
"Haba yar Auta kinsan wulakanta mutani ba kyau ko, kuma kinga yana jiran ki tundazu fa yazo ki taimaka ki ji ko 10mnt ni kiye sai ki dawo"

Murmushin karfin hali tayi ta tashi zata nufa waje
Kwala mata Kira tayi

"Nafisa ina zaki ji haka ba mayafe?

Kallon jikin ta tayi
"Inaa ki barni a hakan idan ba haka ba zan ji ba"

Bata jira inaa ta tayi magana ta fita daga gidan

Oh ni Suwaiba wanan yarinya ko yaushi zata malaki hankalin ta



Fita tayi waji tana kalle kalle ganin mota tayi ko ba'a gaya mata ba tasan shini a cikin mota


"Iyeee lalai wanan ya raina ni don iskance ni yaki so na shiga cikin mota to ae ni ba yar iska bace zanye maganin ka yanzu nan"

Kalle kalle ta kamaye taga Dutse daukan shi tayi tana murmushi mugunta

"Idan baka fito dan Allah ba ka fito don banza"

Jifa masa dutse tayi glass in sa ya fashi dutsen sai a wayar shi

Dagowa yayi
"What the hell...! Wanan wani dan iska ni zai ye man haka"

Duba wayan shi tayi wada ta lalace...

Da karfe ya fito cikin mota ya rufe kofa da karfe
Zagayowa yayi ya finciko Nafisa da karfe ya daga Hanu Zai mare ta ganin Nafisa ni yasa ya tsaya cak.

Hanunshi yaki kallo ranshi a bace shi ba glass insa ya dame shi ba wayan shida ta Lalace domin yana important thing da ita

Saukar da Hanunshi yayi yana mai jin takai ce
Kallon shi taki ye domin ta tsorata kuka ta kamaye
Shikuwa ya rasa me xai ye kallon takai ce yaki ye mata.
In banda kadara me zai ye da wanan yarinya kuma a matsayen mata yaja karamen tsoki.......!!!



*Tofa ko meyasa Zai aure Nafisa mu dai ji zuwa muje yanda zata kasance*


*Lipton girl*๐Ÿ’™



[12/17, 3:13 PM] ๐Ÿ’™lipton girl๐Ÿ’™: *AUREN YARINTA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga Alkalamen*โœ๐Ÿป
*Khadija s dogarai (lipton girl)*๐Ÿฅค


*A short story*๐Ÿน


________________________


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*~โœ๐Ÿฝโœ๐ŸฝGOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATIONโœ๐Ÿฝโœ๐Ÿฝ~*




*~We are bearer's of so golden pen๐Ÿ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden penโœ,behold our words.~*

*~A product of our pen๐Ÿ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

Addu'ar Matafiya ga mazaunin Gida.

ุฃูŽุณู’ุชูŽูˆู’ุฏูุนููƒูู…ู ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ูŽ ุงู„ูŽู‘ุฐููŠ ู„ุงูŽ ุชูŽุถููŠุนู ูˆูŽุฏุงุฆูุนูู‡ู.
Astawdi'ukumul-lah, allazee la tadee'u wada-I'uh.

Ina sanya ku a cikin kiyayewar Allah, wanda abin da aka sa a cikin kiyayewarsa ba ya tozarta.


*Dedication*
๐Ÿ‘‡๐Ÿป

*HK nayi missing in ki over*๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜


๐ŸŒคPage 2&3.๐Ÿน




ยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐDa kyar ya iya bude bakin sa yace "Nafisa kina da lafiya kuwa? Meyasa zaki fasa man Glass"


Tana kuka tana magana"Ni babu ruwana da kai tunda ka daga hanu zaka mare ni kuma sai nagaya ma Inaa ka duki ni"

Zaro ido yayi "Yaushi na daki ki???
A ransa yace yarinya yar karama sai karyan tsiya

Kamar wani wawa ya fara bata hankuri
"Kiye hakuri dan Allah kada ki gaya mata kinsan abunda na kawo maki"

Washe baki tayi

"Aa Meka kawo man"

Zagaya wa yayi ya bude mota wata Bag ya dauko ya bata
Da karfe ta amsa ta fara bude wa washe baki tayi
"Nagode yaya.... Bata karasa ba tayi shiru


Rugawa tayi da gudu ta shiga cikin gida

Shikuwa binta yayi da kallo nan taki ya bata rai kamar ba shini ya gama Dariya ba mota ya shiga ya wuce fuuuuu.....


Ita kuwa tana shiga cikin gida ta fada jikin inaa ta "Inaa kinga abunda yaya ya kawo man deba kayan nan suna da kyau ko"

Murmushi tayi mata "To kin gani shiyasa nace maki ki fita kinga yanzu ae kin samu kaya ko"


Tashi tayi tana gwada rigar da ya kawo mata kokarin cire kayan ta taki ye ta saka rigar da ya kawo mata

"Nafisa wai yaushi zaki malaki hankalin ki ni? A gaba na zaki cire kaya baka ko jin yar kunyar nan"


Turo baki tayi "kifa Inaa ta ce taya zanji kunyan ki,idan na cire kaya a gaban ki ae ba wani abu bani ko"


Girgiza mata kai tayi "Aa ki shiga cikin daki ki canza kaya kinye Auta na"


Daga kafada tayi ta shiga cikin daki ta saka rigar fetowa tayi sai juye taki ye Inaa kinga yanda kayan nan sukaye man kyau kuwa

"Nagani kinye kyau sosai"

Bare naji na Nuna ma Khadija
Kallon ta taki ye "Dare fa yayi ki bare har gobe mana ki nuna mata"


"Aa ni yanzu zanji bazan iya jira har gobe ba "

Hijab ta dauko don tasan baza ta barta ta fita haka nan ba

*****

Shikuwa yana isa ya fara horn kamar wanda zai tashi sama
Da gudu mai gadi yazo ya wangale masa get ya shiga cikin gidan da gudu fitowa yayi cikin mota ko rufe kofa bai ye ba ya nufa cikin gidan
Baba mai gadi kuwa baki ya saki yana kallon shi yau ma ran oga ya bace domin duk lokacin da ransa yaki bace baya rufe mota....


Da shigan shi cikin gida ya Tara da Dad inshi zauni tare da mom inshi suna hira.
Gurin su ya karasa ya gaida su
Alhj. Sanusi ya washe baki "Aziz har ka dawo gurin Nafisa ni???


Sunkuyar da kan shi yayi domin ranshi a bace yaki musaman idan aka ye masa maganar Nafisa..

"Eh Dad yanzu na dawo "

"Masha. Allah, Allah yayi maka Albarka ina son a saka auren ku nan da sati daya domin bana son a dau lokaci sosai Saboda akwai tafiya da zanyi kuma bana so a daura aure bana nan dafa tan baka da matsala????


Shiru yayi a ransa yana raya cewa shikinan za'a aura masa yarinya....!!


"Dad duk yanda kace haka za'aye in har zai saka ka a cikin farin ciki a shirye naki da nayi maka shi "


"Masha Allah. Allah yayi maka albarka zaka iya tafiya"

Mom inshi dai bata ce kome ba domin tasan Aziz ba auren yaki so ba...

Tashi yayi ya haura sama bai tsaya ko ina ba sai dakin da, da karfe ya bude kofa ya shiga cikin daki bai tsaya ko ina ba sai Bathroom insa
Kayan shi ya cire ya cika Bap da ruwa ciki ya shiga ya dauki nunfashin sa ya dau lokaci kafin ya fito daga cikin ruwan Towel ya daura ya fito kayan baci ya saka ya kwanta kan gadon shi..

Ba abunda yaki tunawa sai maganar Dad insa yanzu kinan za'a daura masa aure da yarinya....!!! Rufe idon shi yayi yana tuna fuskan Nafisa da surata bude ido yayi yaja karamen tsaki idan na aure ta me zan gani a ciki?? Wanan karamar yarinya
Lumshe idon shi yayi baci mai dadi yayi awon gaba da shi.......!!!

*kuyi hakuri da wanan ba yawa*๐Ÿ™Š




*lipton girl*๐Ÿ’™
[12/17, 3:13 PM] ๐Ÿ’™lipton girl๐Ÿ’™: *AUREN YARINTA*
๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน๐Ÿน

*Daga Alkalamen*โœ๐Ÿป
*Khadija s dogarai (lipton girl)*๐Ÿฅค


*A short
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download AUREN YARINTA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album