Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

KANWAR MATATA Complete Hausa Novel Document by KANWAR MATATA


KANWAR MATATA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 26965



KANWAR MATATA

Reading Time: 2 Hours

Added On: 11, Jul 2024

Author: Matar Sayyadee ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08128755583

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 143.14 kb

File Type: txt

Views: 1090+

Download: 1038+

Last download: 2 days ago

Description/Story: [9/29, 12:59 PM] AMINA KABIR CAPS: *_K'ANWAR MATATA_*🦜

_Matar Sayyadee_
_Wattpad @Matar_Sayyadee_


_K'anwar Matata ba kirkirarren labari bane! Sai da na samu yarda da aminta sannan na soma rubuta shi. Dan haka idan yayi shige da naki irin labarin, arashi aka samu. Sannan ina gargad'i da babbar murya, ban yarda a juya min labari ta ko wani siga ba, ba tare da izini na ba ko kuma a d'aura min a YouTube!_

_K'anwar matata isn't free wooo! Na fad'i tun wuri saboda kar ki soma karatu kiji free pages sun k'are ki soma k'orafi baki san cewa na kud'i bane tun farko. Naira d'arin ki biyar ya ishe ki samun karanta labarin daga farkonsa har k'arshe. Wannan karon babu please matar Sayyadee dan Allah ki saka ni a paid group I'll pay later yanzu bani da kud'i ne. Matar Sayyadee baza ta tab'a saka ki a group ba sai kin yi payment. Ehe, pay before service!_


Page 1

Kuka take yi sosai a gaban doctor d'in tana fad'in, "Na rantse da girman Allah doctor ban tab'a yin sex ba a rayuwa ta! Ban san ta yanda aka yi wannan ciki ya shiga ba. Sai dai idan ture aka yi min." Shuru doctor Kamal yayi yana kallonta irin kallon ta raina masa hankalin nan. Daga shigar jikinta gaba d'aya ya fahimci ita d'in ba mai kamun kai bace. Wando ne pencil a jikinta sai monkey jacket d'in da ta daura a kai. Kanta kuwa wani uban kitson attachment ne wanda aka yi mata shuku _Ghana weaving_ dashi kalar maroon da bak'i. Gaba d'ayanta bata yi kalar mutunci ba. Hatta k'umbar hannunta artificial ne irin zaro-zaro d'in nan. Gashin idanunta ma artificial d'in ne suma zaro-zaro dasu. Kallon results d'in dake hannunsa yayi wanda ya nuna masa 2weeks pregnancy a jiki sannan ya kuma d'agowa ya kalleta tare da mik'a mata yana fad'in, "Scanning machine ba zai tab'a maki k'arya ba! Sau uku kenan ina tura ki kina yin scanning, na k'arshen nan ma da kai na naje nay maki saboda confirmation. Amma still the results is same. Dan haka, ya rage a gare ki da ki koma kiyi tunani da kyau a inda kika samo cikin jikin ki. Lot's of patient are waiting outside. I'm done with you!" Fad'in doctor Kamal yana nuna mata hanyar waje. Don tuntuni yake ta danne fushinsa. Ya tsani yaga mace mara kamun kai a rayuwarsa. Wani irin kuka ta kuma fashewa dashi tare da fad'in, "Please doct...." Bata kai ga k'arisa maganar ba ya nuna mata k'ofa a fusace tare da fad'i, "Out of my sight right now before I call security to throw you out. Y'an iska yara k'anana daku sai biye-biyen maza saboda abun duniya. Sai bayan sun d'ura maku ciki sai kuzo kuna mana kuka wai baku san ta yanda akai kuka yi cikin ba saboda kun raina mana hankali. Idan kuma aka sakar maku fuska sai ku fara rok'o akan a zubar maku da cikin. Dama Allah ya rik'a d'aukar rayuwar ku lokacin da ake k'ok'arin cire maku cikin. Y'an iska kawai!" Doctor Kamal ya fad'i. Ita kuwa tun lokacin da ya buga tsawa na farko tayi saurin d'aukar handbag d'inta da paper d'in da ya turo mata ta fita da sauri gabanta na fad'uwa don ta tsorata sosai da yanayin doctorn. Fita tayi daga asibitin gaba d'aya. Sai da tayi nisa da asibiti sannan ta nai mi wani waje gindin bishiya ta zauna tana kuka sosai. Wata mota ce tazo ta wuce ta gabatar da gudu, can kuma motar ta dawo da baya da baya har inda take. Sauke glass mai motar yayi tare da fad'in, "Sssss, hi babe! Wani irin d'agowa tayi tare da watsa masa harara sannan ta mai da kanta tsakankani cinyoyinta tana kuka. Mai motar kuwa yaja motarsa ya bar wajen ya bar mata k'ura. Tashi tayi ta soma tafiya a hankali dai-dai lokacin da aka yi wani irin tsawa alamar hadari ya had'u sosai. Da sauri ta kalli sama taga gab ake da a tsuge da ruwan sama. Bata damu ba ta cigaba da tafiya. Ko taku biyar bata yi ba aka tsuge da tuwan kamar da bakin kwarya. Bata fake ba ta cigaba da tafiya a k'afa, don ji take dukan ruwan kamar shi zai yaye mata halin da take ciki. Sai da taga bata iya ganin gabanta da kyau sannan ta samu wani d'an rumfa da few mutane ke tsaye a wajen wanda kusan gaba d'ayan su y'an achab'a ne da passengers. Ruwan nan ya kai tsayin awa guda kamun ya sassauta saboda lokacin gab da magriba ne. Yayyafi ake yi irin wanda zai iya jik'e jikin mutum jagab. A hakan ta kuma shiga ruwan ta dunga tattakawa. Duk da irin nisan da gidansu ke dashi haka ta tako a k'afa tun daga wani k'aramin private hospital dake fire brigade dake tudun nupawa har Jos road by Abeokuta Street. A wannan lokacin har d'iga take yi tun daga tsakiyar kanta har cikin pant d'inta. Ko da ta tura k'ofar gidan su ta shigo, babu kowa a tsakar gidan as she expected, sai tayi saurin shiga d'akinsu. Kwance ta taras da Na'ima a kan gado tayi d'ai-d'ai tana waya sai mulmula take yi from edge to edge d'in gado. Kallo d'aya tayi mata ta d'auke kai tare ajiye handbag d'inta a kan side drawer sannan ta soma cire boyfriend jacket d'in jikinta ta ajiye a gefe ta zame dogon jeans d'in jikinta ta kasance daga ita sai pant sannan ta nufi wajen wardrobe ta d'auki zani ta d'aura a k'ugu sannan ta zame pant d'in jikinta ta cire tare da unbuttoning shirt d'in jikinta ta cire har da bra sai ta ja janin sama. Zare ribbon d'in kanta tayi ta had'a da jik'ak'k'un kayan da ta cire ta saka a wani bokiti yellow mai tambarin Maggi Star da ba ruwa a ciki sannan ta dauki towel wanda ke hannun wardrobe ta rufe kanta tare da d'aukar butanta da babu mai tab'awa a cikin gidan ta fita ta nufi bayin su dake tsakar gida tayi fitsari ta kama ruwa ta fito daga bayin ta d'aura alwala sannan ta koma d'akin. Wardrobe d'in ta bud'e ta d'auki doguwar riga jallabiya ta saka. Towel d'in da ta fita dashi kuma, ta yi amfani dashi ta goge jik'ak'k'an attachment d'in kanta sannan ta dauki hijjab ta saka tare da shimfid'a darduma ta tada sallar magriba. Har ta idar da sallah Na'ima bata gama waya ba, kuma babu abunda take fad'i sai dirty talks ita da wanda take wayar dashi. Juyawa tayi ta kalleta for 3seconds sannan ta cire idanunta ta mayar kan kwan fitilar da ya kawo haske a d'akin alamar an kawo wutan lantarki. Mik'ewa tayi ta nannad'e dardumar ta mayar inda yake sannan ta cire hijjab d'in jikinta ta ninke ta ajiye sannan ta dauki kettle ta cika ruwa a ciki ta jona. Tana jonawa ana d'auke wuta kamun kuma tayi wani yunk'uri suka sake dawo da nepar. Hamdala tayi a cikin zuciyarta sannan ta bar wajen ta dawo kan kujera one sitter dake d'akin guda d'aya tal ta zauna tare da had'a kai da guiwa tana tunanin ta ina ciki ya shiga jikinta ba tare da d'a namiji yayi penetrating a jikinta ba. Wasu hawaye masu zafi suka shiga gudu a kuncinta. "What I'm doing to tell him now? Our marriage is in 4weeks now. Kuma nayi masa rantsuwar ban tab'a sanin wani d'a namiji ba a rayuwata. Sai kuma ga ciki yanzu! Ta ina zan fara yi masa wannan bayanin ya yarda dani. I'm dead! Shikenan wannan ma zai gudu kamar sauran. Nima bazan tab'a aure ba kamar sauran y'an uwa na. Na shiga uku na!!" Ta fad'i a cikin zuciyarta tana hawaye daidai lokacin da ta soma jin wani shuuuuu alamar ruwan da ta saka a kettle ya soma tafasa. Cikin sauri ta isa wajen ta kashe socket d'in sannan ta zare igiyar kettle d'in tare da d'aukar kettle d'in ta juye ruwan zafin a cikin wani bokiti ta fita ta nufi wajen pampo ta kunna ruwa. Kasancewar ruwan na zuba da uban gudu, sai take yi tana saka hannunta domin jin yanayin zafin ruwan. Kashe pampo d'in tayi bayan yanayin zafin ruwan yayi mata ta d'auki bokitin ta kai ruwan bayi sannan ta dawo d'akin ta d'auki soso da sabulun wankanta ta fita, kuma har lokacin yayarta Na'ima bata gama wayar da take yi da saurayinta ba. Bayan kamar 15mins ta fito daga bayin dai-dai lokacin da mahaifiyar su Lami ta fito daga nata d'akin tana fad'in, "Sarah, ashe kin dawo cikin gidan nan shine baza ki
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download KANWAR MATATA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album