Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

NI DA SOJANA Complete Hausa Novel Document by NI DA SOJANA


NI DA SOJANA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 25737



NI DA SOJANA

Reading Time: 2 Hours

Added On: 28, Jun 2024

Author: Faty Afreen ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 164.91 kb

File Type: txt

Views: 1142+

Download: 776+

Last download: 8 hours ago

Description/Story: [9:21PM, 11/19/2016] Baby Afreen😍: [3:37PM, 11/17/2016] Baby Afree😍n: 🎾🎾🎾🎾
*NIDA SOJANA*👫
*1* 🎾🎾🎾🎾

written by
*Faty Afreen*

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

Note:
Ban yarda kowa ya kwafan min lbrna ba ko ya canjamin shi ba..kuma ban yi lbrnan dan wani ba ...nayishine dan nishadan tar da massoyana


*littafin marubuciyar*
Sabreen
denishra
yar gata
yan biyu ne
bayan wuya
sanadin camera
SS3 'yan aji shida

now on set of
anoda dramatical love story
*Nida sojana*





page 🎾 *01*

Haba Anty fadeela kinsan fa dady ya hanani hira da kowa ko?kuma wlhi se indena zuwa gidan ki ma..

"Toh inkin kulasa kinraina ubanki tinda ahaka kikeso ki qare..

"aini nace muku se sojana...insha Allah mijina sojane ..inba soja ba bazanyi aure ba...


"toh me kika gani agun sojan ne nikam..
"yauwa anty fadeela kin yitambaya mekyau...

"Uniform dinsu na musu kyau.kuma sojoji kyawawane..kuma yaje suke ji da kansu yana birgeni.. wow anty fadeela sojoji sunyi😍


"Amma Allah ya shiryeki...ameen anty dan ko ba musulmi bane nikam indai yanasona anwuce gurun**

Xaro ido anty fadeela tayi cike da mamaki...lallai se yau ta gane cewar kanwartata bata da lafiya sosai..

*Amelia* ynxu tsabar hauka cewa fa kikai ko ba musulmi bane...toh ai alhmdulh tinda kinji mena fada...kinga nigida zani kar mama ta nemeni...

Toh Allah ya kyauta...sojan banza sojan wofi..

stil amelia ta tsaya ...rai bace tafara hawaye fita tayi daga gida tana tafiya tana sharar hawaye....
adaidaita ta tara ta hau ....hotoro zaka kaini...

ta masa kwatancen inda ze sauketa..kuka take sosai a nepe din dan hk me nape ya kasa hkrn ya juya yana fadin....


"Baiwar Allah meyasameki kike kuka? turo baki tayi cike da masifa...

"inna ruwanka dani?banason irin haka ehe...insamin ido zakayi toh ka tsaya anan insauka...


"Allah ya huci zuciyar ki ya fada ya cigabada tuqi...turo baki tayi itama tana fadin

"kwara ma kasani banason sa ido dik ku gama baqin cikinku kuma zaku gamu tare

me nape dan neman mgn da ya kasa shiru ya kumafadin
"kedawa?


*🎾NIDA SOJANA🎾*

Tafada tana sharar hawayen dake gangarowa .....


*Tohfa kunji wani sabon lamari wai ita se soja...har da iqirarin cewar ko ba musulmi bane*



@baby afreen🎾
[3:44PM, 11/17/2016] Baby Afreen: [baby afreen]~

Tana isa gida ta tarar da mama ta dawo an wangale gate driver ya shigo da motar...

zuwa taita gaidata..

Amelia daga innakike hk?naje gidan anty fadeela ne...shine idonki dik hawaye hk? toh wai mama kawai hk kurin sena kama zagin sojana

cike da takaici mama take kallon yar tata tana fadin..

"waye sojan naki?mama wanda zan aura ne fa...hm toh wuce muje ciki...


cikin gida suka shiga suka iske feenah kanwar amelia zaune tana karanta novel din
MMN YAZEED📝 mesuna *zaki gane kuranki*
[6:43PM, 11/17/2016] Baby Afree😍n: ciki amelia tashige ta ta tadda anna kallon wani film tana shiga tai tsaki zata wuce dakon mumy...

yaya sadi ne ya daka mata tsawa yana fadin zonan..

cik ta tsaya tana turo baki..nifa gsky bacci nakeji..

kanta yayo da zummar dukanta daidai nan anty umma tashigo tana fadin

"kul karka kuskura katabamin 'yata in ba hk ba wlhi ranka ya baci...wuce ki tafi abinki...

gwalo tamasa ta wuce...haba anty umma tsaki fa tayi data shigo kuma ynxu gwalo ta min..kaga kyaketa cigaba da kallonka....cike da jin haushi yafita ya bar palon daidai nan mama tashigo...


*Alh.Hassan jamilu* babban dankasuwane yanada kudi baxa ace sosai ba baza ace kadan ba.daidai gwar gwado kenan...

Alh. nada mata uku

haj.zainab wadda suke cewa *(mama)* yaranta uku.. *Aliyu* (ya hydar) *fatimah* (Amelia) sai kanwarta *safeenah*(feenah)


sai momy dake da yara hudu *Fadeela* (anty fadeela), *sadiq* (yaya sadi) *safwan* (ya safwan), *Balkisu* (ummi),


sai
Anty umma dake da yara biyu kasancewar itace amarya ...
*Khadija* (deeja)
*Umar* (faruq)

sai *inna* mahaifiyar Alh.

kasancewar babban gida ne hawa biyu...tindaga tsakar gidan akayi stairs din hawa sama...palon baqi da dakin alh. ne asama

qasa kuma dakunan matansa ne dana inna ... da dakin maza dake gefe...

kowacce da bedroom yaranta mata a dakinta


*back to labari*😜

morning


Shirin skul amelia ta gama... Buk take zuwa tana lvl 2 medical lab tech.. tagama shirinta dan yau tanada lecture da safe ...

dakin Baba tashiga...

"inna kwana babana..
lafiya lau..mamana dftn kin tashi lfy? lfy lau baba...nizanwuce mkrnt ..toh Allah ya bada sa a...

2500 ya miqamata...

takarba tana godiya...
"Yauwa kishirya jibi in baki da lecture zakuje gombe keda feenah da balkisu....

toh Allah ya kaimu baba...


miqewa tayi ta nuf wajan driver ta sanar dashi tagama..har cikin skul ya kaita kafin ya juyo...


Tana fitowa daga lectures ita da kawarta jiddah .... suna tafe suna hira...basu ankara ba se ji sukayi wani yasha gabansu...
wanda tagani yasa tayi tsaki ta juya...
"plx amelia ki tsaya ki saurareni" kasan Allah bashir banda lokacinka...
Amelia sbd ke fa nake ta qoqarin nemanaikin sija amma kinqi saurarana..

kajeka inka samu aikin sojan sekazo wlhi zankulaka.....


bata jira cewarsa ba taja jidda suka bar gurin ya bisu da kallo..



🎾🎾🎾

Fitowa sukayisu uku kamar yadda baba yace...driver ze kaisu gombe gun wansa...

murna sosai suke dikkansu suka shiga mota bayan an hada musu tsarabar da zasu kai..

gaba Amelia tashiga suka fara tafiya...


harsun dau hanya tafiya suke suna qoqarin fita kano...
rake ta hango sanda tasa suka tsaya su fita se suru suke mata.itakam ko kallo basu isheta ba...

dayawa ta siya raken sukadau hanya..

awanni kadan ya rage su isa gombe... tadauko rakenta tafara sha...

sunata hira da ummi da feenah tadan ba window baya data sha seta jefa totan waje...



check point na sojoji suka iso shab driver ya fada mata tabar jefa raken..

daidai sunzo sojan ya tsayar dasu...kasancewar tabama window baya tanazuwa...
kawai se watsawa wannan sojan totan raqen data tara a hanunta tayi ajinkinsa ..wanihar saman fuskarsa ya hau..


ganinsu feenah natoshe baki yasa tayi dariya tanafadin wlhi

"lbrn ba qarya bane"😜

waje ummi ta nuna mata ...ahankali take juyawa se alkcin ta lura da motar ba tafiya take ba



@baby afreen🎾

*NIDA SOJANA*
[9:21PM, 11/19/2016] Baby Afreen😍: [10:43AM, 11/19/2016] Baby Afree😍n: 🎾🎾🎾🎾
*NIDA SOJANA*👫
*1* 🎾🎾🎾🎾

written by
*Faty Afreen*


dedicate dis page to my *Aneelurv*




page 🎾 *02*



Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download NI DA SOJANA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album