Join Our WhatsApp Group

KOMAI RINTSI Complete Hausa Novel Document by KOMAI RINTSI


KOMAI RINTSI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 54701



KOMAI RINTSI

Reading Time: 4 Hours

Added On: 24, Jul 2023

Author: Hamagee Muhd ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 306.5 kb

File Type: txt

Views: 790+

Download: 349+

Last download: 7 days ago

Description/Story: [9:04pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: [2:54pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: KOMAI RINTSI😌.........
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__

Na 🌷Hamagee🌷📚


0⃣1⃣

Yarinya yar kimann 4yrs ce ta saki kuka sakamakon rankwashin da tasha gun wanta,"tashi ki tafi gun uwarki" ya fadi da karfi wanda ya qara kidimar da yarinyar ta tashi da gudu ta nufi side dinsu tana kuka.


"Me ya sameki Fadwa??"batace komai ba illa sautin kukan da ta qara nan da nan ran momyn ta ya baci dan tasan ba wanda zae sata kuka inba yayyanta ba.Tace "yi shiru ki fada mun, kinyi rashin kunya kou? "Ta gigiza mata kai tace "ya faruk neh ya bugen" sae ta sake fashewa da wani sabon kukan.Wae yarinya qarama har ta san ana mana ba daedae ba, momyn ke fada a ranta ta janyo ta jikin ta tana rarrashin ta "kiyi shiru kinji baby nah zan rama mki"tayi ta lallaminta dae da qyar ta samu tayi shiru har tayi bacci a cinyarta.


Nan momy ta tashi tayi sama da ita, ta kaita dakin ta shimfidata kan gado sannan ta nufi toilet tayi alwala tazo tayi sallahn la'asar ta soma koro adduo'i kan Allah ya raya mata ya da imani sannan Allah ya zabanmata miji na gari ko zataji dadi nan gaba dan gaskya yan uwanta basu sonta ko kadan.Bayan ta idar ta tofa sannan ta tashi ta hau gadon itama,a gefen fadwan ta dan kishingida tana shafa kanta a hankali tana tunani iri*2....



A side din su Ya faruk kuma ummansu tana sauqowa daga sama ta fara fada "wace maciyaciyar yarne ke cikamun kunne da kuka ina bacci?" Tasleem tace "umma wa kuwa banda wancan shegiyar" (wae kuji yar uwarta take kira shegiya hayan ubansu daya, Allah ya qara mana tsoronshi ya kuma sa mu dace "Ameen").Umman tace "yar iskan yarinya,mema ya kawota nan neh, inta sake zuwa ku mata dukan tsiya nina baku wannan izinin" sannan ta ja tsaki mtswww ta koma daki ta turo qofa da qarfi....n

Wacece Fadwa da yan uwanta??? Mujee zuwa......nn
[2:54pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: KOMAI RINTSI......😌



By 🌷Hamagee🌷📚📝


0⃣2⃣

Dr. Mahmud Adam sunan mahaifin su fadwa kenan, yanada mata biyu umma wacce itace uwargidansa sae momyn fadwa ce amarya.Iyayen sa wato haj.ameena da alhj.Adam kabeer...Su biyu suka haifa wato shida wansa Barr.Khaleed Adam, sun taso cikin jin dadi da kulawa da juna, iyayensu na matuqar son su da nuna musu tarbiyya, alhj.Adam nada kudi kwarae da gaske,sanaarsa saeda motoci neh, kuma yanada gidajen mai da dama kusan kowane state a Nigeria yanada gidan mai, hakan yasa yayansa suka taso cikin gata da wadata, sunyi karatunsu na nursery da primary a nan Nigeria sae sukaje London yanda suka qare karatunsu na jamia,Dr.Mahmud ya karanci medcine wanda ya zama consultant shikuma Brr.Khaleed ya karanci law.Tsakaninsu bbu wani nisa a shekaru bae wuce biyu zuwa biyu da rabi ba tsakani kasancewar iyayen basu haihu na fari da wuri ba.wannan kenan



Bayan sun dawo gida neh Barr.Khaleed wato babban dan alhj.Adam ya hadu da yarinya yace yana so me suna Rauda.Rauda yarinya me hankali da nutsuwa gami da tarbiyya ga girmama na gaba, wanda hakan yasa yaji ta kwanta masa a rae, tanada matuqar kyau dan yar niger ce zama neh ya kawo su nan Nigeria ita da iyayenta,am mai transfer neh zuwa nan Yola...


Baa wani dau lokaci ba soyayya mai qarfi ta shiga tsakanin Khaleed da Rauda har ta kasance manya sun shigo maganar an sanya ranar bikin su.Murna wajen iyayen su baa magana, bayan sunyi aure sae suka koma FCT wato Abuja da zama amma suna da gida a nan Yolan, gidan amarya yasaha kyau da haduwa ga girma ga kayan alatu kasancewa itama iyayenta masu hali neh daedae gwargwado...


Bayan bikinsu da shekara guda Allah ya bata ciki ta haifo danta kyakkyawa mai kama da ita aka sa mishi sunan Abba wato Muhammad Adam.Munra wajen dangi da abokan arziqi baa magana, anyi suna mai raeda lfya an watse...

Dr.Mahmud neh kwance a dakinsa yana waya da Aliya wato umma, wacce suka hadu da ita a london taje karatu,coursemate dinsa ce, suka qulla soyayyar su.Suna son junan su sosae hatta kai ma yanxu ana maganar aurensu.Bayan biki suma nn birnin tarayyar suka tare suka ci gaba da rayuwar su cikin kwanciyar hankali.Bayan haihuwar su na fari da shekara biyu neh mahaifan su Dr.Mahmud sukayi hatsari suka rasu a hanyarsu ta dawowa daga umra,, Allah ya jiqansu kowa yake cewa, dangi anyi kewarsu har an gode Allah,Mahmud da Khaleed sunyi kukan rashin iyaye ....Bayan anyi zama makokinsu an gama sae akayi rabon gado kowa aka basa nashi..



KOMAI RINTSI.....😌


0⃣3⃣
Bayan shekara 21

Dr.Mahmud ya tsiri sake yin wani auren wanda shi yyi sanadiyyar samun sabanisa da haj.Aliya,, a yanxu yayansu uku neh babban Adam me shekara 23 sae Tasleem t biyo shi shekarunta 16 da dan dori sae dan auta wato jaleel shikuwa shekarunsa 9 neh....
Bataso auren ba kou kadan wanda hakn yasa ta tusa yaranta tsanan matar uban.Koda yyi auren sunyi ta azabtar da ita kasancewar uban be cika zama a gida ba,danma momy nada hakuri dan koya dawo bata fada mishi abubuwan da ake mata,, a haka harta haifo yarta kyakyawar gske taci suna Aisha, sunan mahaifiyar momy ce..


Fadwa ta taso bbu jituwa ko kadan a tsakaninta da yan uwanta,, tsakaninta dsu sai zgi da cin zali...kullum tana gun momyn ta a haka har Allah ya dau ran Dr.Mahmud fadwa nada shekaru uku da watanni ..mutuwarsa ta qara musu zaman takaici kunci, ya rasu ya bar momy da ciki 4mnths.


Yanzu ya kaiga kou scul zasu saedae akaita da ban amma bazasu tafi da itaba ..kou a scul jaleel bsya so ace ita qanwarsa ce..Yana jss neh yanxu itakuma nursery1 take, bata ma jima da shiga ba dan bayan rasuwan babansu aka sata.Kwanannan faruk ya dawo daga uk yanda ya qare msters dinsa kan geology yanada 27yrs sae Tasleem dake nan apti tana karanta computer science tanada 21yrs.....

Cigaban labari.....
[2:54pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: KOMAI RINTSI....😌


By
🌷Hamagee🌷📚📝


0⃣4⃣
Cigaba da labari...
A haka bacci barawo yyi awon gaba da momy a gefen Fadwa wacce ta jima da yin bacci saedae tana ajiyar zuciya jifa*2..


Washegari da safe momy ta tashi tayi sallah ta yi musu breakfast sannan ta tada fadwa tayimata wanka itama tayi nata kasancewar yau monday neh momy zata sauqe ta a scul da kanta kwae sae ta wuce gun office dan yaxu ta fara aiki a ministry ov informatn...


Tana ajiye ta a gate din makarantan sae ga wata yar yarinya itama dae bazata wuce shekarun Fadwan ba,Saeema kenan, qawar tace tare momyn saeeman ta shigar dasu sannan ta komo gun motar momy suka gaesa dan qawartace sunanta haj.Faty,tare sukayi secondary scul da jamia saedae ita bata qare ba kasancewar ita MBBS take, tana auren wani babban mutum dake aiki oil nd gas industrie yayansu biyu kenan yanxun, Aliyu shine babba yana ss2 neh yanxu sae saeema ta biyun...


Bayan sun gama yan hiransu sae kowa ta ja mota ta tafi..momy na zaune kan kujeran office dinta wanda yayi kyau iya kyau, yasha furnitures ga air-conditn,system neh a gabanta tana entering wasu documents amma da gani kasan tana cikin damuwa.....


Shabiyu daedae ta ta fito ta kulle office din ta nufi parking space ta shiga mota ta kama hanyan zuwa daukan Fadwa,,12:23pm daedae ya mata a scul din saeta zauna jiran a tashesu dan 12:30 daman suke tashi kullum in banda fridy da ake tashinsu 12noon...

Bayan sun tashi sae ta shiga ta daukota snnan suka nufa office din momyn dan daman bata tshi ba sae two take closing.A hanya naga ta staya ta shiga dan wani cafe ta siyo snacks da ice-cream sae youghurt da ruwa sannan suka wuce office din.Koda suka shiga ciki sae momy ta bama Fadwan wani cake da ice-cream 🍦dan dama mutumin ta kenan,momy kuma ta dau youghurt da meatpie sae shawrma dan ita kyn zaqi basu dameta ba.Sukaci suka sha ruwa Fadwa tayi ta ma wa momynta tadin uncle dinsu a scul har 2:00pm tayi sannan momy tayi closing ....


Correction??09020364597 or whatsapp me 08102992472
[2:54pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: *KOMAI RINTSI*......😌


By 🌷Hamagee🌷

0⃣5⃣
Suna isowa momy ta danna horn tym din aka bude ta shiga,parking naga tayi sannan ta fito Fadwa na biye da ita sukayi side dinsu suna shiga suka samu da wuta fadwa tazo kunna tv sae momy ta hanata tace sae tayi wanka tayi assingment dinta tukunna _Mommy yau baa bamu home work bafa_ ta fada kaman zatayi kuka, sae momyn tace eh ta bari sae tayi wanka haka ta hakura sanda tayi mata wankan itama tayi sannan ta dauro alwalan sallan laasar dan tayi azahar a office dama.Indomie kawae tayi musu bayan sun gma ci sae ta kunna mata kallon sannan ta wuce daki,,wani akin office ta cigaba da yi a system dinta kafin wayanta ya soma ringing,tana dagawa aka gaida ta ta ansa sannan naji tana cewa _Fadwa na palour tana kallo, ok tou Allah ya kiyaye hanya sae kin dawo_ sannan ta katse wayar..Faiza ce me aikin momy ta kira wayan....
Karfe uku da minty arbain momy ta tashi tyi sallan laasar sannan ta kunna tvn dakinta tana kallo anan bacci ya dauke ta.Kaman a mafrki ta fara jiyo kukan fadwa aikuwa da sauri ta farka ta fito ko dankwali bbu aknta tana saukowa taga jallel da bulala yana ta tsalama fadwan ita kuma tana kuka ae da gudu tazo ta raba su tana tambayrsa _lfya meyasa yke dukan ta idan ta masa wani abunne bazae zo ya fada mata ba sae dai kwae yyi ta dukan yrinya kamar jakan gidan su_ ran momy be qara baci bama saeda ya fada mata abunda fadwan ta masa, wae uncle dinsu jallel dinne ya tambayeta ta san jaleel neh yaga surename dinsu daya sae tace mai yayanta neh shikuma uncle sae yazo yana tambayan jaleel din dama yana da sister a scul dinnan shine bsu zuwa tare yace mishi ae gidansu ba daya bane....Momy bata san lokacin da tace _shine don rashin imani zakazo kana dukanta ? Fice mun a daki mara mutunci_ yana fita yuuu sae side dinsu ya samu ummansu a daki ta idar da salla kenan tana kan sallayar,kuka ya fashe da umman ta soma tambayar shi meya faru yace _wae dan fadwa ta mun rashin kunya na buge ta shine ta zazzagen ta koreni a dakin_ yana kaiwa nan ya cigaba da kuka umma kuwa ta gama quluwa,ta tashi yuuuu sae side din momy tana huci....
Momy kuwa bayan fitan jaleel ta jawo fadwa jikin ta duk ciwo yana jini ta soma lallaminta zuciyarta na quna saeda ta sake mata wanka ta dan danna mata raunikan da ruwan dumi sannan ta canza mata kaya ta kwantar ita ta tsura mata idanu......
[2:54pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: *KOMAI RINTSI.....😌*

By 🌷Hamageey🌷

0⃣6⃣
Jin qaran qofa neh ya katse momy da tunanin da takeyi,umma ce ta shigo tana ta ruwan bala'i da masifa _ina kike munafuka ki fito nan_ umma ke fadi.Da jin haka sae momy ta taso ta fito palourn yadda ta taradda umma nata fada tana jijjiga jiki da alaman dae jiran momyn takeyi ta fito..
Tana saukowa ta ganta sae tace mata _lfya naganki haka?_ inji momy dan abun ya bata mamaki dan ita dae tasan ba wani abunda ya hada su da dadewa."Ban saniba munafuka"inji umma, ta fada ne a harziqe sannan ta cigaba da cewa _miye jaleel yayi miki zaki zage shi ki kore shi shida gidan uban sa_? Sae momy tace _ni ban zage shi ba illa dae na masa fada dan abunda yyi be dace ba, ina kwance fa a daki naji kukan fadwa shine na fito dan ganin ko meke faruwa kwae sae na ganshi da bulala yana zaneta shine na raba su, yanxu fadwa harta kai na duka da bulala, kuma idan ta mishi abune ba sae ya fada mun...


Read / Download KOMAI RINTSI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album