Join Our WhatsApp Group

ZAN RAYU DA KE Complete Hausa Novel Document by ZAN RAYU DA KE


ZAN RAYU DA KE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 66727



ZAN RAYU DA KE

Reading Time: 5 Hours

Added On: 11, Nov 2023

Author: Feedohm ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08066598868

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 396.58 kb

File Type: txt

Views: 517+

Download: 401+

Last download: 21 hours ago

Description/Story: ZAN RAYU DAKE
Na Feedohm
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook Publish by www.hausaebooks.cf

Ga masu bukatar su sanya littatafansu cikin wepsite namu sai su turo mana da
littafin ta Emai namu hausaebooks@gmail.com

Domin samun sababbin ebooks namu sai ku ziyarci shafinmu akan adireshi

www.hausaebooks.cf

[11:03PM, 10/21/2017] Feedohm 馃挒: 馃挧馃挧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU DAKE..馃尮*ZAN RAYU DAKE..

馃尮馃尮馃尮馃尮
馃尮馃尮
馃尮

漏 *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* )

*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM 馃挒_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..

1 鈨�

Gurin dinner ya cika makil da dunbin jamaa kae da gani kasan bikine na masu
naira .yan mata top class ke juyi tsakiyar gurin ....yayin da hall din ke fitar
da wani azababben kamshi ..Daga gefe kuwa wasu yan mata ne su biyu ko wace zaune
take hankalinta naga wayarta kirar Iphone6 sam hankalinsu baga cikin hall din
yake ba ... ....

Mc ....ya bukaci babbar aminiyar Amarya yar uwa ga amarya ta fito ...

Fitowarta tata ita da Aminiyarta ta saka hall din karadewa da ihu tare da sowa
....

Tana karbar abun maganar gurin yayi tsittt kamar daukewar ruwan sama ...

daga gefe kuwa wasu dandazon samarine ke ihu...banda
suke fada .....

"Feenah" ...babu abunda

"Sunana Safeenat Khalid Mudassir" .....ta fada kallon kaf mutanen dake cikin
hall din ....kafin ta cigaba da fadin ...

"Duk cikin ku nan babu shegen da bai san Engineer Khalid Mudassir ba ...!

Hall dinne ya sake karadewa da ihun mutane ...tayi tsit ..kafin ta daure fuska
tace ...

"na dauka bikine na masu naira sai naga abun ya banbanta ga dangin ango ..dan
banga alamun akwae arziki a tare da su ba.. kaf dinsu sanye suke da yadin da bai
wuce 20 thousand ba ..kuma a haka dan tsabar rainin hankali aka gayyaci
Feena? ....

Kanwar ango ta taso a fusace da niyar
wulakancin ta .....

dauketa da mari don ta gama kuluwa da

Aminiyarta dake kusa da ita tayi saurin rike mata hannu tana hararanta ...

wani Ja'irin murmushi Feena ta sake kafin ta aika mata da wani irin kallon
tana fadin ..."Barta Maryam ...ki bar shegiya ubanta ya mutu yana nadamar
haihuwarta ....!

Wurgar da ab din tayi sannan tayi gaba abunta ....ishak abokin ango ya tare
da murmushi don tunda ta shigo ta tafi da hankalinshi .....

" Excuse me Feenat .!....ya sha gabanta tare da harde hannayensa ...

Wani kallo ta zabga mashi kafin tace ..."what "

" Just Few mints Swky ...ina son contact dinki please"..ya hade hannayenshi
guri guda dauke da murmushi ....

itama murmushin ta sake ...tare da zabga mashi mari ...tayi gaba tana
fadin ..."take it boy .".

Hall din ya dauki ihu .....har ta fice bai saki inda ta mareshi ba ...!!!

Bayanshi yaji an dafa tare da fadin ...."Weldon ...maganinka kenan .. banga
amfanin kula macen da bata san darajar bil'adam ba ...next time idan zaka kula
wata ka fara duba dressing dinta before ..."

Bai jira amsar sa ba ya zagayeshi tare da barin hall din...

Amarya kam banda hawaye babu abunda take ....tayi nadamar gayyatar Feenah
gurin taronta duk da ita ce babbar aminiyarta amma batayi tunanin zata mata haka
ba ...ko ba komae ya kamata ta duba alakar dake tsakaninsu ta
yan'uwantaka .......

"Excuse me, ko ma ciki inda na zauna zaka ga hanky ka dauko man trappr dinta a
kasa" ..ta fada tare da dalloshi da flash din wayarta ...

Yarda motarta bata amsa mata ba haka bai ko kalli inda take ba ya
da niyar bude motar ...

saka hannu

Ji yayi ta fizge keys din tare wurgar dashi kasa ...." Har ka isa ina maka
magana ka wuceni ...!! Dan gidan uban waye kae ? ..me kake takama dashi ? ...

A fizge ya kalleta ya girgiza kai yana murmushi ...ba tare da yace mata komae
ba ya dauki keys din ya shige motar ya barta tsaye rike da mamaki ...

Har ya tada motar yaji tana fadin "Wawan banza bakauye "...

Da sauri ya ja motarshi ya bar gurin gudun matsala ...

A falo ta iske grandmah dinta ta wajen dad ...gaidata tayi fuska Murtuk
sannan ta bude fridge ta fito da robar swan ta balle marfin tana sha ....

"Safeena manya..ke dae haka halinki yake " ...kakar ta fads tare kallonta
tana girgiza kai ...

Aunty Fati ta fito daga kitchen rike da katon tray a hannunta ta ajiye kusa da
kakar tare da tsiyaya mata lemo a cikin cup ta mika mata...

Kakar tace "sannu Fatima Allah ya biyaki kinji ko ..Allah ya jikan
Habiba ....!!

"Ameen" ta fada dauke da fara'a sannan ta kalli feena tana fadin ...

"Safeena har an dawo ?

Ba tare da ta kalleta ba tace ..."baki so dawowata ba ko ? ..saboda na tsare
maki gidan uba ko ? ..ta dago tare da zuba mata ido tana aika mata da kallon da
ke kunshe da tsabar raini ..

Kakar tace ..".kaniyarki Safeena ashe baki da mutunci ...matar ubanki kike
fadawa wannan maganar ....?

"Uwata ce ? ....ta fada ta Fada a hasale.....

"Ai kanwar uwarki ce mara mutunci ...matar da tun kina cikin tsumma ta
raineki?.ta goyaki ...,ta baki abinci ..ta baki tarbiya ...haba safeena ..!

"Ince abincin ubana ke kawowa ? ko daga gidan kaka ta zo dashi ? ..ina jin
tun da ya hada mata garan biki bai kuma aiko mata da ko tiyar shinkafa ba ?

*ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM 馃挒*ZAN RAYU DAKE..
[11:03PM, 10/21/2017] Feedohm 馃挒: [8/24, 8:27 PM] Feedohm 馃挒: 馃挧馃挧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU
DAKE...馃尮*ZAN RAYU DAKE..

馃尮馃尮馃尮馃尮
馃尮馃尮
馃尮

漏 *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* )

*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM 馃挒_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..this page goings to ...Fa'izahbarwa, Safiyya galadanci , Meela Adeel & It'z
Ruky....Allah ya barku da Lanto mai dinki ....馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀馃槀*ZAN RAYU DAKE..

2 鈨�

Rike baki tayi tana fadin ...Safeena!!!

"Kinga grandy ...idan gulma ta kawoki gaskia ki tafi ...abinci dai na
ubanane ...Goyo kuma da kike magana ..ta dauko zani taga idan ban goyata
ba ...tarbiyya kuma ai ba da kudinta ta biya man kudin islamiyya ba ...!!ta
jefar da robar ruwan tare da shigewa daki abunta ...

"Uwaki nace ...kaji man ja'iran yarinya to dan ubanki ki zo na balle maki
zanina ki goyatan mu gani mara kirki !!

Aunty Fati tace..."kiyi hakuri sae dae

Allah ya shirya ....!!

Kaka ta amsa da "Ameen Fatima kina kokari ..."



Da sauri tayo baya tare da nuna shi da hannu ..."Kaine dan Iskan nan da na
aikeka last gurin dinner beebarh kika zuwa ko ?

Da mamaki ya kalleta tare da kauda kai gefe guda yaci gaba da tafiyarshi zai
shige cikin falon ...

"Wane dan iska ne ya bar wannan abun ya shigo nan gidan" ....ta fada cikin
tsawa tare da nuna Abdulmaleek da hannu ...

Cak ya tsaya tare da juyowa yana kallonta ...kar dae ace wannan yarinyar diyar
oga ce ...tab Albasa ba tayi halin ruwa ba .....

Wani yaji yana fada mata ..."wae Alhaji yace a shigo dashi ..".

Cigaba yayi da tafiyarshi ya shige falon da sauri ....itama dawowa tayi cikin
sauri ta komo cikin gidan ...tana bala'i ita kadae ...

A babban falo ya iske Alhajin zaune saman kujera ...har kasa ya zube yana
gaidashi cikin girmamawa ....

Cikin faraa ya amsa mashi yana fadin ya zauna da kyau ...girgiza kai yayi tare
da dukar da kanshi kasa ...

"Abdulmaleek"....Alhajin ya kira sunanshi cikin natsuwa ....

"Naam ."..

"So nake ka baro office ka dawo gidana ...Driver dake kai Safeeena unguwa
shine ta kora ..ni kuma bana so na ta dinga fita ita kaidai ...tunda aikin nan
da office din duk dayane ...anan ma kafi samun sauki ..tunda akwae boys quarters
da zaka zauna wanda zai fi maka sauki ...amma sae kayi hakuri da halinta ..na
yaba da hankalinka shi yasa ma na nemoka ...ina fatan ba matsala ....?

: Zufa ta fara keto mashi ta ko'ina ...duk da Ac dake gauraye da. Falon ....a
iya saninshi sam yarinyar bata da mutunci duk da sau daya ya taba
ganinta ....sannan ko kadan baiyi tunanin itace tayi wannan rashin mutuncin
ba .....sannan sam albasa batayi halin ruwa ba saboda mahaifinta mutumin kirki
ne ...muryar Alhaji ta katse mashi da tunani da yaji yana fadin ...

"Kayi Shiru Abdulmaleek ko kafi son zama can ne?

Dagowa yayi a wahale yana fadin " Ba matsala Alhaji nagode sosse" ...shi
kanshi bai san abunda yake fada ba

Cikin jin dadi yace "Ameen Abdulmaleek Allah ya maka albarka yaji kan
mahaifinka ..."

A hankali Alhajin ya juya ga Safeena dake tsaye bakin kofa tare da mika mata
hannu ....

Dan takowa tayi har gabanshi ta zauna bisa hannun kujeran da yake
zaune ....tana bata fuska

*ZAN RAYU DAKE..FEEDOHM 馃挒*ZAN RAYU DAKE..
[11:03PM, 10/21/2017] Feedohm 馃挒: 馃挧馃挧 *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU DAKE...馃尮*ZAN RAYU DAKE..

馃尮馃尮馃尮馃尮
馃尮馃尮
馃尮

漏 *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* )

*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM 馃挒_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha 馃憣馃徎*ZAN RAYU DAKE..

3 鈨�

Hannunta ya kamo yana karantar yanayin fuskarta sannan yace "Safeena ga
sabon driver nan kullun zai dinga kaiki inda kike bukata Bana son matsala wannan
karan Safeena"

"Abbah da wannan abun zanyi yawo?...ta fada a dakile

"Kwarae don na gaji da shashancinki Safeena ki kiyaye ni wallahi bara ta yiyu
ki dinga wulakanta duk wanda aka kawo aiki karkashinki ba ...AbdulMaleek ba wae
yaro kadae na daukeshi ba aa amintaccenane ...!!

Mikewa tayi tana bubbuga kafa tare da turo baki ....

"Mene matsalar Safeena? ...Abbah ya tambaya tare da mika mata hannu ...

"Bana sonshine kawae Abbah last week fa bikin berbah ya raina man hankali ashe
ma da motar Abbah na yake tutiya ni dae ......

Katseta yayi yana fadin ..."Wuce Safeenah ..."

Da Sauri ta fara hawan stair tana gunguni ....Bakin part dinta tayi karo da
Aunty Fatee wani sakaran kallo ta watsa mata tare da shigewa daki abunta ....



Bayan ya bar Gida direct gidansu ya nufa ...Nana kanwarshi ya iske tsakar

gida tana wanke wanke ....

"Subhanallah Nana waya baki wannan aikin bayan bakya lafiya? ...ya tambaya a
rude tare da matsawa kusa da ita ...

"Ni ce nan dan Ubanka ko zaka dakeni ne mara mutunci " ....Inna Sahu ta fito
daga dakinta tana fada ...

"Me ya kawo na duka kuma Inna? Kawae naga bai dace ba tunda bata lafiya a bata
aiki irin haka ..Tashi Nana jeki bara na ida kinji ko !!

"Da kyau Uwarta to bana son nakan banza na mata" ....ta fada a harzuke tare
da matsowa kusa da Nana...

Nana tace "Bandee ka barsa na ida kaji ....Allah na warke "

A harzuke ya juya zaya fita wayarshi ta dau ringing har ta yanke ba dauka ba
....Sae da ya zauna saman dakalin gidan sannan wayar ta sake kara karo na
biyu ....Sunan Oga da ya gani ya sa shi ya dae dae ta natsuwarshi tare da daukar
wayar ...

Oga yaji yana fadin "Abdulmaleek kana lafiya kuwa tun dazo Safeena ke kiranka
kazo ka kaita saloon baka dauka ba ?

"Wallahi Alhaji ban lura da kiran bane amma gani nan zuwa " ...ya fada tare da
mikewa ...

"Ayyah nima abunda na fada mata kenan amma kasan Safeena da rigima
" ....Alhajin ya fada a hankali

Dan murmushi yayi yana fadin ..."Afuwan Alhaji gani nan a hanya "

" Ok" ...ya fada tare da yanke wayar ...

Missed call din ya buda a tunaninshi zai ga irin kira uku ko biyu amma sae
yaga sau daya ta kirashi shine har ta fadawa Abbanta ...."huh" ...ya fada tare
da gyara mirrow din left hand dinshi ....Cikin mintina 10 ya isa gidan ...ga
mamakinshi sae ya ganta zaune ita da wani saurayi bisa carpet a harabar gidan

don duk tunaninshi zaya iskeshi tana jiranshi amma sai yaga zancenta take
hankali kwance .....

Ba wani dalili kawae yaji gabanshi ya fadi ....a sulale ya idasa gurin da suke
zaune tare da fadin "Madam gani" a hankali ...

Bata kalleshi ba sae dae saurayin ne ya kalleshi ya dauke kai ....yayi tsawon
mintina goma kafin ya sake fadin "Madam Gani fa"

"Uwar me zan maka ....". ...ta fada a fusace

Yaji ciwo amma ya daure tare da dai daita fushinshi yana fadin "Oga yace kina
kirana ..Sorry ni sam banga lokacin da kika kira wayata ba "

"Dama taya zaka gani? ..Kwalwa ta tunkushe da tuwan dawa !! ..

Shiru ya mata ba tare da ya kalleta ba ...saurayin nata yace "Feenah please ki
sallameshi ya zo ya mana tsaye a kai ya bata mana iskar guri !!

"JB Barsa yayi ta tsayuwa idan ya gaji ya tafi don banga uwar da zai man ba
yanzu lokacin da na kirashi ai bai zo ba ...kawae Abbah ya ja man raini !!!

A hankali ya ja kafafuwanshi zaya fita ...sae da ya kai bakin kofa yaji tana
fadin " Maleek " ...

Duk da yana cikin bacin rai hakan bai hanashi jin dadin sunan daga bakinta
ba ...cak ya tsaya ba tare da ya juyo ba ...

"Ka jira a waje idan na gama zan duba idan da lokaci sae ka kaishi ...."

*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM 馃挒_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
[11:03PM, 10/21/2017] Feedohm 馃挒: *ZAN RAYU DAKE..ZAN RAYU DAKE...馃尮*ZAN RAYU DAKE..

馃尮馃尮馃尮馃尮

馃尮馃尮
馃尮

漏 *ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*Haske Writer's Association_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
( _Haske Writer's Association_*Home of expert & perfect writers_Haske Writer's Association_* )

*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*NA_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..
*ZAN RAYU DAKE.._Haske Writer's Association_*FEEDOHM 馃挒_Haske Writer's Association_**ZAN RAYU DAKE..

*ZAN RAYU DAKE..Devoted to Ummi A'isha 馃憣馃徎*ZAN RAYU DAKE..

4 鈨�

Abdul Maleek bai bar gurin ba sae da aka kira sallar magrib sannan ya mike yayi
alwala tare da sallah a masallacin gidan ...yana fitowa masallaci yaga ta fito
raka JB dan kallonshi tayi kafin ta kauda kai tana dagawa JB hannu da wani blwng
smile a fuskarta ....Sae da yaja motarshi sannan ta juyo gurin Maleek din ta
kafa mashi ido ..

"Zaman me kake mana anan ?

Ba karamin kona mashi rai tambayar tayi ba ya danne tare da fadin "Ke kika ce
na jiraki Madam Zan kaiki saloon ko"

"Gidan Uwarka zan tafi da darennan ...kai baka da tunani baka san darajar mace
ba ? Common dallah matsa na wuce !! Ta fada kamar idanuwanta zasu fito saboda
tsabar harara

Shiru ya mata tare da matsawa ya bata hanya ...sae da ta kusa shiga gidan
sannan ta dan daga murya tana fada "Gobe by 7:30 ina jiranka karka bata man
lokaci sannan ba kiranka zanyi ba idan kaso ka kai 3pm baka zo ba
Bllshit .....!!

Ko saurarenta bai idasa
parking tare da kwantar da
azabar karfi ....kanshi ya
kamar kara watsa mashi gas

ba ya shige motar ya bar unguwar ....bakin titi yayi
kanshi saman sitiyarin motar zuciyarshi na bugawa da
dinga bugawa a jikin sitiyarin ko ya samu sauki amma
ake a zuciyar ......

Sae da yaji ana kiran isha'i sannan ya fita daga motar ya gangara masallacin
dake kusa yayi sallah ......Gurin mai sayar da abinci ya nufa ya sayi shinkafa
da wake da miya take away biyu sannan ya nufi gida ....Garejin da yake aje motar
ya kaita sannan ya taka ya shiga shagon da yake kwana ya watsa ruwa tare da
sanyo bakar jallabiya ya dauki take away din guda ya nufo gidansu dashi ...

Tsakar gidan yayi duhu Nana kadaece a bakin dan karamin iccen magoron dake a
gefe ta kudundune sai rawar sanyi take ....

"Nana " ...ya fada a rude tare da dagota ya hadeta da jikinshi ..."Menene
Nana? ..ya akai kika fito ke kadae tsakar gidan duk wannan uban sanyi ? ...ya
fada tare da dago fuskarta ...

Kuka ta sake a hankali tare da kwantar da kanta a jikinshi .."Baddee inna tace
wae baran kwana ba a dakinta saboda dazu ka mata rashi...


Read / Download ZAN RAYU DA KE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album