Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

JININ MULKI CE Complete Hausa Novel Document by JININ MULKI CE


JININ MULKI CE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 8414



JININ MULKI CE

Reading Time: 0 Hours

Added On: 25, Apr 2023

Author: Mujahida Matar Malam ,Ammin Khausar ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07064904617 , 07031012948

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 54.77 kb

File Type: txt

Views: 2385+

Download: 573+

Last download: 1 day ago

Description/Story: *JININ MULKI CE👑* _PAID BOOK #300 ONLY_



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*




```LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA```




Godiya ga Allah maɗaukakin sarki mairaya matacce bayan mutu kuma yafidda rai cikin matacce, Inaƙara gdy ga Allh daya sake bani ikon kawo muku wannan littafin nawa maitaken *JININ SARAUTA CE👑* Allh kabamu ikon ɗaukar darussuka masu kyau yahane kuma yakaremu daga munana Allah kaimuna maganin fituttunu da masufun da kedamun ƙasarmu Nigeri'a zaman lafiya da shuwagabanni nagari dama Arzikin ƙasa Ameen...




_Nasha faɗa muku kuma zanƙara maimaitamuku Ayanzu cewa bana rubutun littafi saboda kilaranta kiji daɗi ko kaji daɗi kawai, Inayine dan ki Amfana nima na Amfana su Amfana mu Amfana da darussuka masu kyau dake ciki, marasa kyau ɗin kuma muwatsar Allah yabamu iko_



```BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM```


*FREE 🅿️ 1TO 5*



………Wata iriyar ƙurace ta garauye Harabar *Ƙhausar medical hosbital* inda masu gadin dik suka watse bakin gate ɗin sukabawa wanda kecikin motar hanya, marasa lafiya dake wurin kuwa dik suka ruɗe masu Asthma nantake suka sume Anan, Motar Aka faka tinkan ta ida tsayawa wasu daga cikin motocinda suka mata rakiya kimani mota 4 suka firfito suna mai bada girma gawanda kecikin motar, Kuyangun mata Aƙalla zasu kai biyar suka fito suka rissina gaban motar suna jiran Shugabar tasu fitowa,

Dikkan wurin kowa yaƙagu dayaga wani ɗan walaƙanci ne haka Amma dagani kuyangu haɗida securities ga dogarawa 2 kasan kowaye dag jinin sarauta yafito,.




Saida wanda kecikin motar yaɓata sama da 2,houra sannan naga Anzuro wata irin haɗaɗɗiyar kafa wanda tasha jan lalle ya zauna da yanayin kalar fatar tata, ƙafarta sanye da wasu mugun hils masu tsini waɗanda sukayi daidai da ƙafar tata,

Bin ɗayan ƙafar nayi da kallo domin naƙagu danaga wacece mamallakiyar ƙafar,

Takwashe sama da 30 second sannan tafidda ɗayan ƙafar, bata fidda gangar jikin ba saida tasake kwashe wasu Awanni sannan tafito, Tindaga ƙasan ƙafar tata muka bita da kallo zuwa har kan fuskarta,


Ya subhannallah Abunda nafurta kenan Araina, dankuwa faɗar irin kyanta ɓata lokacine saidai naɗan kwatanta muku ƙaɗan, Sanye take cikin wani tsadadden lace red colour wanda yasha Adon duwatsu, taɗaura Alkebba tagidan Sarauta sama wadda harja take ƙasa, fuskarta ɗauke take da madaidaicin ɗan ƙaramin baki wanda tamkar Anzaga da rexa saboda zamansa ƙarami, laɓɓanta pinks ne sosai tamkar tashafa janbaki wanda bahaka yake ba, gaban koshinta nakalla naga yalwataccen gashi kwance Agaban goshin nata dik da ɗantsito ne amma hakan nabaka tabbacin tanada gashi, idanuwanta manyane darara ɗauke da zarazaran Gashin gira, hancinta dogo ne har baka, fararce sol wadda farinta yakeda wani ja-ja-ja Gimbiya *SIMRAT KENAN JININ SARAUTA*


Kallo ɗaya zaka mata kashaida itaɗin *JININ SARAUTA CE👑*
Tafiya taƙe cike da taƙama haɗida ƙasaita kuyangun nata kuwa suna riƙe da bayan rigartata wadda keja harƙasa, Mutane suka zuɓe suka fara miƙa mata gaisuwa Haɗida yabonta fuskokinsu ɗauke da murmushi, Wasu naji Aransu ima Ace itaɗin namiji ce da ita zasuso tamallake karagar mulkin nasu,


shigewa tayi cikin Asibitin naɗan lokaci kafin tafito tasake komawa motar sujiya.,





Saida sukabar Asibitin wasu sukafara zance ai Simra nada kirki tawata fuskar saidai tawata fuskar sam bata dama dan kuwa itaɗin *JININ MULKI CE👑*

Takanje dakanta Asibitoci da dama takai taimako naƙuɗi dama wasu Abubuwan buƙata, GIMBIYA SIMRAT nada kirki ga tausayi saidai fa idan kamata bazata barka ba saita ɗaufansa, Shiyasa sam ƴan gidansu basa ƙaunarta dab mahaifinta nasonta sosai, kuma yanaji da ita, .





************





wani kyakkyawan matashi nahanga zauna saifaman cike ciken takardu yake saida nahango rigar lawwyers Abayansa nafahimta shiɗin barrister ne,


Wani matashin kamar dai shi yashigo da sallama A office ɗin
yana faɗin "Brr Amnir wai kanada labarin posting letter ɗinmu zuwa Yola tafito? yanzu shikenan zamuje gaban iyaye da kakannin mu ƙorafin su baffa da innoji yaƙare kanmu,"





Harya gama surutunsa Amnir baiɗagoba balantana yasami damar cemasa wani Abu,.



Sam Anir baidamu ba dan sarai yasan halin ɗan'uwan nasa Akwaishi da miskilanci,




Saida yagama cike takardar gabansa tsaf sannan taɗago tare da zare gilas ɗin idanuwansa, cikin rashin son magana Yace,"Eh naganta namayi signing naba so gobe jirginmu zaiɗaga yanzu zanje nagabatar da wannan case ɗin dana gama saimu wuce hostel ɗin namu,"

Baijira ansarsa ba yafice..




Wannan kenan....





WACECE GIMBIYA SIMRAT?



WANENE BR AMNIR?
DA ANIR??



SODAN SANIN DIKA WAƊANNAN MUKASANCE TARE, COMMENTS AND SHARE PLZZ🙏🙏..................




```WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948....```



_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




*JININ MULKI CE👑* _PAID BOOK #300 ONLY_



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*




```LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA```

*THUSDAY 24/8/2022 AUGUST*



*FREE 🅿️ 6 TO 10*




_WACECE GIMBIYA SIMRAH❓_



Simrah ƴace gurin Mai martaba sarki Adal raheen, sarki mai matiƙar Adalci da tausayin talakawansa, Yakasance yana da mata 4 Amna, itace tafari tanada ƴaƴa Raqeeb Simrah najir sanir huxna, Anakiran mahaifiyarsu da Umma,.

Sai Umna Wadda keda ƴaƴa 3 ranir hamar sunaiha, dik cikin ƴaƴan Umma gurin sanyin hali da tausayi ba kamar sunaiha zuwa hamar Amma ranir kam Akwai Akwai mugunta, Anakiranta da Momma


Sai Nasma tanada ƴaƴa 2 rak junar junaida ƴan 2 ne, suna masifar ƙaunar Umma da ƴaƴanta musamman Simrah, Anakiranta da Amma..



Sai Salma wadda itace Amarya cikon ta 4, tanada ƴa ɗaya rak Anisa, dik tashin hankalinta baiwuce tasami ɗa namiji ba kuma gashi koma cikin takasa samu haryanzu wannan yasa idanuwanta yake kan Umma da Momma saboda sune sukafita ƴaƴa gashi sunada maza sosai, Mama tayi masifar ɓata ƴarta Anisa muguwace tana son mulkin Zalunci wannan yasa jininta yahaɗu da Anir suke aiwata ƙullalliyarsu Abayan gida, Anakiranta Momma.


Salmanu Ƴanada mata ɗaya Samira sai ƴaƴa 3 Maza 2 macce ɗaya Waziri mugune naƙarshe saidai cikin taku yake tasa muguntar burinsa baiwuce mulkin nahiyar Misra yadawo hannunsa ba, wannan yasa tafiyarsa tayi kyau da momma,.






Wannan kenan......



Aɗayaɗan ɓangaren...


_WAYE BRR AMNIR DAMA ANI??_…………



Barrister Amnir haifaffen ɗan garin yola ne cikakken bafulatani, Malam jauro shine Hakimin jumeta dake cikin garin yola, ƙauye ne matsakaici mai matiƙar kyau dan kuwa Alhaji Jafar ya gyara garin sosai, Baffi yanada mata 1 Jume...


Read / Download JININ MULKI CE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album