Join Our WhatsApp Group

SADAUKAR DA SO Complete Hausa Novel Document by SADAUKAR DA SO


SADAUKAR  DA SO

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 41462SADAUKAR DA SO

Reading Time: 3 Hours

Added On: 15, May 2024

Author: Shamsiya Adam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08160375544, 07043185799

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 268.31 kb

File Type: txt

Views: 74+

Download: 80+

Last download: 6 hours ago

Description/Story: ο»ΏπŸ˜₯🀣SADAUKAR DA SO! 2020

Na Shamsiyya Adam matar Yaya)
Bismillahir rahmanr rahim.
Fadakarwa.
Wannan littafi daxaki karanta ko xaka
karanta tohfa kasani kisani babu wata
manufada da akayishi don wani ko don wata ko dan aci mutumcin

wataba, aa wannan littafi
daxakukaranta labarin dake cikinsa

labarine kagagge wanda yahada da
'yangyare gyare na abubuwan xamani
dasunaye da kuma irin furicin daxan
amfani dashi wajen ganin wannan
labari yabada ma anar da akeso kuma ya isar dasakon da ake damuradin
isarwa ga 'yan uwa kuma abokan arxiki.toh yaumadai nice dai SHAMSIYYA
ADAM. Dauke dawannan littafi SADAUKAR DA SO
wannan littafi nawane
ninarubuta kayana bankwaikwaya
nakowaba bandaufasahan wani ko
wataba wlh donhaka nima dik wanda
yajuyamin littafina koyadauka min
wani abudaga ciki yachanja wlh tallahi
banyafeba kuma Allah ya isa inabinsa
rangobe kiyama wannan kenan.
Mujexuwa cikin wannan labari
medauke dawata iriyan soyayya
maiban mamaki darikita
tunaniπŸ‘πŸ˜πŸ˜πŸ˜ kudai kubiyo 'YAR
ADAM WATO MATAR YAYA ❀️

❀❀❀
Axaune take gaban wani danmadai
daicin mudubun daki dake lillikeda
farin selatif dik gefe gefensadakuma
saman katakon da Alama dai yasha
jiki yatsofa katakon, kan mudubin yayi
baki yakwakkwaje nakai dubana bisa
madubin roban man basilin nafara
karo da ita irin dan 150 ajiye sai
powder mai biyu silic sai kwalli da dan
manbaki dajagira biyu. Nakai duba
gadakin duka, gado ne atayamma
dauke da 'yar yaloluwar katifa wacce
tarufta saikaragar gadon data futo
tagefe dagfen gadon ramarmiyar
katifar gadon takoma tsakiya sai cover
maihudu amma dik murfin acire suke
anjijjingina ajikin covern ahaka,
dagawannan bakomi adakin sai wannan 'yar budurwan dake gaban

mudubi wacce bansan me takeba
nadaiga tafuskanci mudubin kawai ba

abindake sai tunani wanda dik
shishshigina da ancusaina wlh nagaxa
jin komai game da abundatake tunani.
Hawayene sannu ahankli naga sunfara
ganganarowa daga idaniyar wannan
budurwa dabansan wacece ba har
yanxu kuka tacigaba dayi mara sauti
tamkar bagobe yadda hawaye yake
fama xuba a idanunta bayanta dau
wani dogon lokaci tana kukannan
saikuma naga ta mike tsaye dasauri
tamkar wacce tatuna wani abu
dayabata nata sif innan naga tanufa
dasaurinta batare data daina
hawayenba tabude saman sif
intasu rubabbane bataixato ba saijin
murfin tai bisa kanta kaaaaaaaaaf
kakeji yadaki fuskarta yakuma danneta
take goshinta yafashe yafara xubar jini


Dafe guntai dake mata wani masifaffan
ciwo mai tsanani tature murfin
dagakanta tamike jinin nabin fuskarta
har yarufemata ido daya ga hannunta
ma dik jinin. Kukanta yaki saurarawa
yayin da hawaye baifasa binfuskartaba
dankwalin kanta takwacce tadaure
goshin nata inda yafashe tadafe bango
kanta akasa takarasa gavan covern
tadaga dan dankwalin datasa tarufe
kayanta dashi saman kayan naga
tadauko wani litta f da biro tadawo
gaban mudubin tadora littafin akai tare
dajan bencin datake kai sosai jikin
mudubin sannan taxauna tabude
littafin rubutu ne sosai aciki ganinai
tashafa wani xanen fuska dake cikin
littafin anyi dirowin dinsa tasake share
hawayen dake xubowa daga idanunta.
Ahankali tadaiko biron tafara cigaba da rubutu

Bari nalallaba muga koxan iya gano muku abindatake rubutawa kunsanfa banaso taganni sbd inaso nadauko muku rahoto maiyawa muje xuwa bakuji komiba mutkar kunatare da 'YAR ADAM

Tafara rubutun kamar haka tana
kumafurtawa axahiri sbd innafuskanta
Daidai kamar tana begen wani abune
Wanda yayi mata nisa
"Wannan wata rayuwace damukeyinta
Maicike da abubuwan mamaki wani
yasakafarinciki 😁😁 wani kuma
yasaka kuka 😭😭 wani lokacin kuwa
Saikarasa shin menene ma abinyi πŸ˜”πŸ˜”
Idan rayuwa tayi tsanani 😒😒 kowani
abu yadaure maka kai tabbas Allah
shine maiyin yadda yaso akuma lokacin
Dayaso sarkin dik wani abu mairai da
marar'rai idan har kinyadda da Allah
kekam mowana toh kidauki kaddararki da hannu 2,ubangijiki natare dake
Kuma baxai kunyataki ba tabbas tunda
Kikaga haka akwai yuwuwar wani avun
Sirri na alkhairi acikin rayuwa.
Xuciyata kadai ke rarrashina akan dik
Wata damuwata, saboda tafi kowa kusanci da kwakwalwata da dik sakon
dajiki xaikarba maidadi ko akasinsa kamar yadda yake faruwa yanxin
Nazabeta amatsayin makusanciyata
sbd xatafi kowa rufemin sirrina Tabbas
ina xubar da hawayena ina jinjina
Yadda rayuwa yake domin indai
daranka toh kasha kallo dikkan xatona
Da burina suna tare dani, akasan
xuciyata lokaci daya narasa kodaya
Sbd haka Allah yaso, don haka
nahakura nabawa xuciya da idaniya
Hakuri na rungumi rayuwa na😭😭
Allahu akbar!
Na tunkari wani rayuwa harna
saknkance nabada daragama da
karfin gwiwa abinbaxai faduba
gabadaya

Masu karatu muje xuwa gaba koxamu iya jinjin komenene

Dama xuciya bakomai xata nema
tasamuba kuma ba komai xata
xatanema tarasa ba amma ta mowana
tarasa komai cikin burinta da dikkan
tanajinta ashe haka rayuwa take! Ashe
haka kunci yake daxaran yadirfafi
xuciya! Yaushe ne xubar hawayena xai
tsaya? Yaushe xansamu farinciki
gamsashshe kamar yadda sauran
mata suke samu? Ba amsa sbd
nakasance tamkar mahaukaciya tunda
nafara soyayyarka ME KYAU,
natabbata xararriya menene marabar
mahaukaci dani mowana tunda randa
nafara ganinka tunlokacin nakarbi
satifiket din hauka darashin sanin
makamar rayuwa.


Tafashe dawani xaxxafan kuka bayan
tayarda alkalamin rubutun kasa.
Bakaramin tausayamata nayiba
musamman yadda nafuskanci
masalarta

wayanta ne yashiga kuka ahankali
dilililin dililillin kamar yadda kukan
nokia ke tashi daxaran ankira dauko
wayar tayi wacce dik tasha jik takode
bako murfi sai kyauro da akai amfani
dashi wajen nannade wayar dashi sbd

kar gidan madannan yacire ko batir
yafadi.

Sa wayar tai akunnenta bayanta danna
madannin daxai sada ta damekira

"Wasalamu alaiki

Ta furta cikin nutsuwarta wacce ba
arasata da ita adik inda take akuma
kowanne hali take

Bayan dan shurun daya gifta sbd
sauraron mekiran

" kiyi hakuri hubba baxan iya xuwa ko
inaba yau koda momma na nan,

Daga bangaren can akace

"Meyasa karkimin haka mowana dan
Allah kinga harna fadawa umma tare
xamu yakamata kicire komai aranki tunda baxaki fadamun abundayafarun ba

Mowana ta danne kukan dake taso
mata sbd famin da hubba taimata

"Banaso banaso hubba matsalata inasakaki aciki kema tanadamunki dan
Allah karki damu da halin dakike jina
aciki haka Allah yaso ni narayu
baikamata kema kirika sa kanki aciki ba,

Kit takashe wayar tanakara tsinkewa

dawani sabon kukan.
Part 2

FARKON LABARI.

Musalin karfe hudu dawani abu hubba
ta xo sallamma taicike da yar
murnanta adauke afuskarta tashigo
dakin

"Albishirinki kina ina abun alkhairi yasamemu abunda mukaita dakon jira
Mowana tafito da gudu tafada jikin
hubba suka rumgumi juna
"Goro fari kal Allah yasa kice min
munsamu karbuwa
Hubba tai dariya suka rike hannun juna tare sukafito
"Miyasa kika cdan
a haka da wuri dan
Allah tohm hakane kuwa yanxu inna

taxo tafadama ummana har gida

Wani tsalle mowana tai tanafita daguda

cikin gidan wanda yakasance dan
karami sai dakuna biyu dabandaki da
madafi ginin kasa ne wanda yatsofa
don yafara xaixayewa fadawa tai

dakin girkin gidan wanda aka yishi da

langalanga yayi baki sosai sakamakon
hayakin ice da ake konawa nanga
wasu tukwane duk sunbaki cikinsu ne
kawai mai haske, gaban murhu
nahango wata mata xaune

bisa wani dutse dan madaidaici tana

tura wutan icen dake ta hayaki saida
kyar tasamu takama , doguwar
macace wankan tarwatsa 'yar kimanin
shekara 40 maidauke dakyakkyawar
fuska ga manyan idanu
duk da hayakin dake cika mata ido
hakan baxai hana kaga kyanta ba
tsantsan wahalane kawai da talauchi
yajigatar da ita sai

hawayen yaji ne ke fita a idanun nata,
tana yarcewa tare da gumin data hada,

Mowana ta dafe bayanta tana dariya

Momma Kinji kyakkyawan lbari inna

jamila ta ce ance akaimu hajiyar

xataganmu

Matar tajuyo tana murmushi

Masha Allah tohm yaushe kuma xa
akaikun ainaga wucewar hubba yanxin
dagudu dama nai tunanin hakan ne
yafaru
Wlh momma kinga idan naje nai aiki
nasamo mana kudi saikidaina aiki da
ice mangal xansaya miki da sabuwar
tukunya
Toh Allah yasa dai mowana ta fatana
Allah yataimaka yakuma kare ki adik
inda kika shiga

Hubba tafito

Momma ina yini

Lfy klau ya umman?

Tana nan lfy klau tace ingaisheki

Ina amsawa, aiki kuma kice ansamu
yanxu mowa take fadamin Allah yasa
kufara asa ah hubba kuma ku kula
sosai ranar daza akaiku hajiyar
taganku saiku samu kayanku
masukyau kusa sbd kunsan su masu
kudin nan ba sa son harkar talaka
kukuma gaida hajiyar harkasa kunji

Mowana da hubba suka kalli juna

Tohm momma ai gobe nema inna
jamila tace xatakaimu

Toh Allah yakaimu

Mowana ta dafa kafadar momma tace

Momma na xankaiki makka idan
nasamu kudi fa ke da umman hubba

Dariya sukai momma ta harireta

Kefa dadina dake ba arabaki da shiririta
ke bakya girma
kodan bakida kanine
oho kodayake dama haka din ai hubba
ita dayake tana
da yaya tanada kanne
aitafi ki hankali

Taitirjiya dakafa tana tabe fuska

Hubba tai dariya

Laaa momma kuma kinga Allah
bashiririta bace
kina ganin wasa
saikiga hakan yatabbata
domin kadan
daga cikin ikon Allah ne,
kuma hajiar
daxamu aikin gidanta maikudice sosai
wlh momma
inda muke jin lbari wurin
inna jamila tace gidan hajiya bera'u
yakai girmana layin nan uku ma aikata

ne daban daban acikin gidan kowanne
danasa abindayake,
muma bamusan
aikin daxa abamuba samunje kinga
kwa in akabamu aiki mai gwabi xamu
samu abin arxiki

Momma tai dariya tana mamakin wayo

irin na hubba da mowana ga kokarin
ganin sinsa
iyayensu farinciki

"Hakane toh aikinsan wasu masu kudin
ne basa ba da kudi dakirki
sai dai
kaitamusu bauta
kinga kamar gidan
alhaji sallau danai aiki acan baya biya
dakyau ahakanma
sai wani watan
yashiga xaibiyaka nawancan watan ga
rashin mutumci damatansa ke dashi

shiyasa nagwance bansake fita aikin
gidajeba

Mowana ta ce

Aa hajia bera'u bahaka take ba donkwa

mutanema nafada sbd bamu kadai
muke tason aiki agidan ba kawai dai

inna jamila ne taxabemu tace muxa ta
tambayowa

Hubba tace

Bakaramin dadi naji ba wlh sbd nasan
kwanan nan muma xamu fito gari

Sukai dariya suna tafawa

Momma bari natafi umma najira na
dama cewa nayi bara naxo nafadawa
mowa tashirya da wuri goben

Tohi hubba yayi kyau kigaida umman
Allah yakaimu

Mowana taja hannun hubba sukai kofar
gida suna tattaunawa akan tafiyar tasu
tagoben.

Cike xuciyar mowana takwana da
murnan xuwa wannan aikin sbd tanajin

ajikinta cewa silar aikinnan ne xasu
samu sassauchi daga wannan kangin
talauchi wanda abincin daxa su sa abakima wataran gagaransu yake
badan momma tafara sana ar sai da
kosai agidaba dasafe Allah yataimaka
kuma tana samun abundaxa alallaba
aci, gari nawaye tatashi kwa tasha

wanka tashafe jikinta da mai tadauko
sabuwar doguwar rigarta wacce

takasance yar kanti tare suka tara kudi ita
da hubba suka siyo akasuwan kwari
dabikin wata kawarsu merama da
akayi
yau wata biyu bayan tashafa powder tasa kwalli tareda gyara gashn
girarta yakwanta
balaifi taikyau
don mowana badagananba taikwalliya
ko yaya take
kaga tadaukyau tamkar
kadauketa musamman tasa janbaki
amma
yanxu batasaba sbd tsaro
hijabinta kato
tadauko kalar blu dak
wanda yasha guga har wani kyalli yake

tasa yakai yadi hudu hijabin don
harkafafunta yarufe bakagani

amma yayi mata kyau sbd yakarbeta,

Sallamar inna jamilace tafargar da ita

daga yadda take karewa kanta kallo

amadubu kamar taga wani sabon abu
ajikinta
Fitowa taitana murmushi taga hubba
ma tasa irin kayanta itama sak har hijjabin

batai mamakin hakan ba
dayake tasan tare sukeyin kayansu
iyayensuma basa banbanta musu
aikwa taji dadi gaisawa suka yi da inna

jamila momma tafito suka gaisa
sannan sukai mata sallama suka fito

tanai musu adawo lfy dafatan nasara.

Part 3
SADAUKAR DA SO na MATAR YAYA ❀️

Tunda suka hau nape bawanda yace

wa wani uffan kowanne tinanin dayake
daban ita kuwa inna jamila tunani take
Allah yasa hajia bera'u bata manta
daxuwan su
yautafita ba don daxu takira wayarta akashe sunyi
tafiya manisa tuknna inna tace yatsaya abakin titin nan ya
ajesu inna tacire kudinsa dasukayi ajaka tabashi tukunna takallesu kuxo
muje
Binta kawai suke abaya suna son suga anxo gidan
musamman mowana datake cike dason ganin gidan
sbd yadda taji anafadar haduwarsa cak
tatsaya sbd wata kwana dasukayi tahango wani gida bakidaya gwiwarta
sanyi tayi sbd tsabar
yadda kyan gidan ya firgitata
babbane sbd tundaga inda tahango gidan babu wani ginin jikinsa donbataga karshen
ginin ba get hudu
tagani biyu abude anafitowa da motoci
masu daukar ido
bakidaya saita raina kansu ganin haduwa gidan da abundake futowa dagaciki
Hubba ce tajawo hannunta data fuskanci
tatsaya batabinsu dariya take mata
Ke mowana meye haka da Allah kimuje
kar inna jamila taimana nisa
Get in farko inna jamila ta tsaya dasu
tanaduban get man fuskarta dafara ah
suka gaisa sannan suka fice
Woow mowana da hubba suka firta
atare suna sakin bakin wajen kallon haduwar relan
gidan wani runfar aje
motoci idonsu
yakai wajen sukaga
motoci reras tamkar wani sabon compny saida motoci
kala kalane masu kyaun gaske wani katon lambune
daga can nesa dasu suke hangosa sbd kukan tsintsaye dake tashi
yasa hankalinsu yakarkata wajen sakin
baki mowana tayi tana murmushi
sbd aduniyrta tanakaunar tsintsaye
nau i 'nau i, sunatafiya dai suna kalle kalle
wanda inna jamila tana kuladasu amma
takyalesu ne sbd
sukashe kwarkwatar
idonsu, itama farkon shigowarta gidan
har faduwa tayi sbd
gigicewa bata taba tsamman xata saba dagidan haka ba,

Wata katuwar kofa suka isa ta falo dik
jikin kofar glass ne kana kallon kanka
tundaga sama har kafafunka

Wani abune atsakiyar kofar maihaske
dogo sai wasu kananun kwayaye dake
badawani irin haske
kala daban daban
tsakiyar kwayayen wata karamar cemara ce
maikyau wacce inbakasan mecece ba
saikai xaton wani gwalne aka makala
Kallonsu inna jamila
tai ganin yadda
suke taxaxxare idanu tamkar wadanda
xa akama
musamman mowana sarkin tsoro kenan tana ce wa
"Yakamata kurage wannan kalle 2 idan
muka shiga cikin nan sannan kuma ku
nutsu sosai
Gyada kai suke svd duk sunkasa
magana,
Hajiya dake xaune ahakimce afalon
tana kallon dik
wandda kewaje abakin kofar donhaka
taga inna jamila tare da su
hubba rimot din kusada ita tadanna
take kofar tabude wani sanyi yadaki
jikin su mowana bakidaya suka
sandare daganin wannan aljannar duniya
dake cike awannan
katafaran falon wanda yakai afadeshi ako ina sbd girmansa
dakawatuwarsa dakayan alatu wanda
tsayawama xayyanawa maikaratu
yadda suke wani sabon lalene sbd
abundayawa namasu
gidan ranane dan karamin littafina yayi
kadan dayadauke wannan bayani,
"Masu karatu koni nayi mamakin irin
wannan daula haka sbd har digar
dayawu nake sbd wasu apples dana
gani acikin kwando kanwani
dankaramin table, wanda shikansa
table in wayyo abin kllone.

Ahankali suke bin bayan inna jamila
harsuka karasa
shiga cikin falon wanda mowana
nasaka kafarta ciki wani
laushi dasanyi
yaratsa tafin kafarta har tsakiyar kanta yakai sako
bakidaya tama rasa me take takawa

saboda laushe hancinta tadanfaki ido tashafo
sbda ta tabbatar anya kwa ba
murace takamata ba,
majina take xaton ji sakamakon
wannan sabon sanyi datashigo taji
yana ratsata tundaga kofan falon,
gamamakinta bako laima ahancin
duk tsabar jinsauyine ba asababa
yahaifar mata
da wannan rikidewa,

Maganar inna jamila ce tadawo da ita
daga tunani data tafi
...


Read / Download SADAUKAR DA SO

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album