Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»ΏπŸ˜₯🀣SADAUKAR DA SO! 2020

Na Shamsiyya Adam matar Yaya)
Bismillahir rahmanr rahim.
Fadakarwa.
Wannan littafi daxaki karanta ko xaka
karanta tohfa kasani kisani babu wata
manufada da akayishi don wani ko don wata ko dan aci mutumcin

wataba, aa wannan littafi
daxakukaranta labarin dake cikinsa

labarine kagagge wanda yahada da
'yangyare gyare na abubuwan xamani
dasunaye da kuma irin furicin daxan
amfani dashi wajen ganin wannan
labari yabada ma anar da akeso kuma ya isar dasakon da ake damuradin
isarwa ga 'yan uwa kuma abokan arxiki.toh yaumadai nice dai SHAMSIYYA
ADAM. Dauke dawannan littafi SADAUKAR DA SO
wannan littafi nawane
ninarubuta kayana bankwaikwaya
nakowaba bandaufasahan wani ko
wataba wlh donhaka nima dik wanda
yajuyamin littafina koyadauka min
wani abudaga ciki yachanja wlh tallahi
banyafeba kuma Allah ya isa inabinsa
rangobe kiyama wannan kenan.
Mujexuwa cikin wannan labari
medauke dawata iriyan soyayya
maiban mamaki darikita
tunaniπŸ‘πŸ˜πŸ˜πŸ˜ kudai kubiyo 'YAR
ADAM WATO MATAR YAYA ❀️

❀❀❀
Axaune take gaban wani danmadai
daicin mudubun daki dake lillikeda
farin selatif dik gefe gefensadakuma
saman katakon da Alama dai yasha
jiki yatsofa katakon, kan mudubin yayi
baki yakwakkwaje nakai dubana bisa
madubin roban man basilin nafara
karo da ita irin dan 150 ajiye sai
powder mai biyu silic sai kwalli da dan
manbaki dajagira biyu. Nakai duba
gadakin duka, gado ne atayamma
dauke da 'yar yaloluwar katifa wacce
tarufta saikaragar gadon data futo
tagefe dagfen gadon ramarmiyar
katifar gadon takoma tsakiya sai cover
maihudu amma dik murfin acire suke
anjijjingina ajikin covern ahaka,
dagawannan bakomi adakin sai wannan 'yar budurwan dake gaban

mudubi wacce bansan me takeba
nadaiga tafuskanci mudubin kawai ba

abindake sai tunani wanda dik
shishshigina da ancusaina wlh nagaxa
jin komai game da abundatake tunani.
Hawayene sannu ahankli naga sunfara
ganganarowa daga idaniyar wannan
budurwa dabansan wacece ba har
yanxu kuka tacigaba dayi mara sauti
tamkar bagobe yadda hawaye yake
fama xuba a idanunta bayanta dau
wani dogon lokaci tana kukannan
saikuma naga ta mike tsaye dasauri
tamkar wacce tatuna wani abu
dayabata nata sif innan naga tanufa
dasaurinta batare data daina
hawayenba tabude saman sif
intasu rubabbane bataixato ba saijin
murfin tai bisa kanta kaaaaaaaaaf
kakeji yadaki fuskarta yakuma danneta
take goshinta yafashe yafara xubar jini


Dafe guntai dake mata wani masifaffan
ciwo mai tsanani tature murfin
dagakanta tamike jinin nabin fuskarta
har yarufemata ido daya ga hannunta
ma dik jinin. Kukanta yaki saurarawa
yayin da hawaye baifasa binfuskartaba
dankwalin kanta takwacce tadaure
goshin nata inda yafashe tadafe bango
kanta akasa takarasa gavan covern
tadaga dan dankwalin datasa tarufe
kayanta dashi saman kayan naga
tadauko wani litta f da biro tadawo
gaban mudubin tadora littafin akai tare
dajan bencin datake kai sosai jikin
mudubin sannan taxauna tabude
littafin rubutu ne sosai aciki ganinai
tashafa wani xanen fuska dake cikin
littafin anyi dirowin dinsa tasake share
hawayen dake xubowa daga idanunta.
Ahankali tadaiko biron tafara cigaba da rubutu

Bari nalallaba muga koxan iya gano muku abindatake rubutawa kunsanfa banaso taganni sbd inaso nadauko muku rahoto maiyawa muje xuwa bakuji komiba mutkar kunatare da 'YAR ADAM

Tafara rubutun kamar haka tana
kumafurtawa axahiri sbd innafuskanta
Daidai kamar tana begen wani abune
Wanda yayi mata nisa
"Wannan wata rayuwace damukeyinta
Maicike da abubuwan mamaki wani
yasakafarinciki 😁😁 wani kuma
yasaka kuka 😭😭 wani lokacin kuwa
Saikarasa shin menene ma abinyi πŸ˜”πŸ˜”
Idan rayuwa tayi tsanani 😒😒 kowani
abu yadaure maka kai tabbas Allah
shine maiyin yadda yaso akuma lokacin
Dayaso sarkin dik wani abu mairai da
marar'rai idan har kinyadda da Allah
kekam mowana toh kidauki kaddararki da hannu 2,ubangijiki natare dake
Kuma baxai kunyataki ba tabbas tunda
Kikaga haka akwai yuwuwar wani avun
Sirri na alkhairi acikin rayuwa.
Xuciyata kadai ke rarrashina akan dik
Wata damuwata, saboda tafi kowa kusanci da kwakwalwata da dik sakon
dajiki xaikarba maidadi ko akasinsa kamar yadda yake faruwa yanxin
Nazabeta amatsayin makusanciyata
sbd xatafi kowa rufemin sirrina Tabbas
ina xubar da hawayena ina jinjina
Yadda rayuwa yake domin indai
daranka toh kasha kallo dikkan xatona
Da burina suna tare dani, akasan
xuciyata lokaci daya narasa kodaya
Sbd haka Allah yaso, don haka
nahakura nabawa xuciya da idaniya
Hakuri na rungumi rayuwa na😭😭
Allahu akbar!
Na tunkari wani rayuwa harna
saknkance nabada daragama da
karfin gwiwa abinbaxai faduba
gabadaya

Masu karatu muje xuwa gaba koxamu iya jinjin komenene

Dama xuciya bakomai xata nema
tasamuba kuma ba komai xata
xatanema tarasa ba amma ta mowana
tarasa komai cikin burinta da dikkan
tanajinta ashe haka rayuwa take! Ashe
haka kunci yake daxaran yadirfafi
xuciya! Yaushe ne xubar hawayena xai
tsaya? Yaushe xansamu farinciki
gamsashshe kamar yadda sauran
mata suke samu? Ba amsa sbd
nakasance tamkar mahaukaciya tunda
nafara soyayyarka ME KYAU,
natabbata xararriya menene marabar
mahaukaci dani mowana tunda randa
nafara ganinka tunlokacin nakarbi
satifiket din hauka darashin sanin
makamar rayuwa.


Tafashe dawani xaxxafan kuka bayan
tayarda alkalamin rubutun kasa.
Bakaramin tausayamata nayiba
musamman yadda nafuskanci
masalarta

wayanta ne yashiga kuka ahankali
dilililin dililillin kamar yadda kukan
nokia ke tashi daxaran ankira dauko
wayar tayi wacce dik tasha jik takode
bako murfi sai kyauro da akai amfani
dashi wajen nannade wayar dashi sbd

kar gidan madannan yacire ko batir
yafadi.

Sa wayar tai akunnenta bayanta danna
madannin daxai sada ta damekira

"Wasalamu alaiki

Ta furta cikin nutsuwarta wacce ba
arasata da ita adik inda take akuma
kowanne hali take

Bayan dan shurun daya gifta sbd
sauraron mekiran

" kiyi hakuri hubba baxan iya xuwa ko
inaba yau koda momma na nan,

Daga bangaren can akace

"Meyasa karkimin haka mowana dan
Allah kinga harna fadawa umma tare
xamu yakamata kicire komai aranki tunda baxaki fadamun abundayafarun ba

Mowana ta danne kukan dake taso
mata sbd famin da hubba taimata

"Banaso banaso hubba matsalata inasakaki aciki kema tanadamunki dan
Allah karki damu da halin dakike jina
aciki haka Allah yaso ni narayu
baikamata kema kirika sa kanki aciki ba,

Kit takashe wayar tanakara tsinkewa

dawani sabon kukan.
Part 2

FARKON LABARI.

Musalin karfe hudu dawani abu hubba
ta xo sallamma taicike da yar
murnanta adauke afuskarta tashigo
dakin

"Albishirinki kina ina abun alkhairi yasamemu abunda mukaita dakon jira
Mowana tafito da gudu tafada jikin
hubba suka rumgumi juna
"Goro fari kal Allah yasa kice min
munsamu karbuwa
Hubba tai dariya suka rike hannun juna tare sukafito
"Miyasa kika cdan
a haka da wuri dan
Allah tohm hakane kuwa yanxu inna

taxo tafadama ummana har gida

Wani tsalle mowana tai tanafita daguda

cikin gidan wanda yakasance dan
karami sai dakuna biyu dabandaki da
madafi ginin kasa ne wanda yatsofa
don yafara xaixayewa fadawa tai

dakin girkin gidan wanda aka yishi da

langalanga yayi baki sosai sakamakon
hayakin ice da ake konawa nanga
wasu tukwane duk sunbaki cikinsu ne
kawai mai haske, gaban murhu
nahango wata mata xaune

bisa wani dutse dan madaidaici tana

tura wutan icen dake ta hayaki saida
kyar tasamu takama , doguwar
macace wankan tarwatsa 'yar kimanin
shekara 40 maidauke dakyakkyawar
fuska ga manyan idanu
duk da hayakin dake cika mata ido
hakan baxai hana kaga kyanta ba
tsantsan wahalane kawai da talauchi
yajigatar da ita sai

hawayen yaji ne ke fita a idanun nata,
tana yarcewa tare da gumin data hada,

Mowana ta dafe bayanta tana dariya

Momma Kinji kyakkyawan lbari inna

jamila ta ce ance akaimu hajiyar

xataganmu

Matar tajuyo tana murmushi

Masha Allah tohm yaushe kuma xa
akaikun ainaga wucewar hubba yanxin
dagudu dama nai tunanin hakan ne
yafaru
Wlh momma kinga idan naje nai aiki
nasamo mana kudi saikidaina aiki da
ice mangal xansaya miki da sabuwar
tukunya
Toh Allah yasa dai mowana ta fatana
Allah yataimaka yakuma kare ki adik
inda kika shiga

Hubba tafito

Momma ina yini

Lfy klau ya umman?

Tana nan lfy klau tace ingaisheki

Ina amsawa, aiki kuma kice ansamu
yanxu mowa take fadamin Allah yasa
kufara asa ah hubba kuma ku kula
sosai ranar daza akaiku hajiyar
taganku saiku samu kayanku
masukyau kusa sbd kunsan su masu
kudin nan ba sa son harkar talaka
kukuma gaida hajiyar harkasa kunji

Mowana da hubba suka kalli juna

Tohm momma ai gobe nema inna
jamila tace xatakaimu

Toh Allah yakaimu

Mowana ta dafa kafadar momma tace

Momma na xankaiki makka idan
nasamu kudi fa ke da umman hubba

Dariya sukai momma ta harireta

Kefa dadina dake ba arabaki da shiririta
ke bakya girma
kodan bakida kanine
oho kodayake dama haka din ai hubba
ita dayake tana
da yaya tanada kanne
aitafi ki hankali

Taitirjiya dakafa tana tabe fuska

Hubba tai dariya

Laaa momma kuma kinga Allah
bashiririta bace
kina ganin wasa
saikiga hakan yatabbata
domin kadan
daga cikin ikon Allah ne,
kuma hajiar
daxamu aikin gidanta maikudice sosai
wlh momma
inda muke jin lbari wurin
inna jamila tace gidan hajiya bera'u
yakai girmana layin nan uku ma aikata

ne daban daban acikin gidan kowanne
danasa abindayake,
muma bamusan
aikin daxa abamuba samunje kinga
kwa in akabamu aiki mai gwabi xamu
samu abin arxiki

Momma tai dariya tana mamakin wayo

irin na hubba da mowana ga kokarin
ganin sinsa
iyayensu farinciki

"Hakane toh aikinsan wasu masu kudin
ne basa ba da kudi dakirki
sai dai
kaitamusu bauta
kinga kamar gidan
alhaji sallau danai aiki acan baya biya
dakyau ahakanma
sai wani watan
yashiga xaibiyaka nawancan watan ga
rashin mutumci damatansa ke dashi

shiyasa nagwance bansake fita aikin
gidajeba

Mowana ta ce

Aa hajia bera'u bahaka take ba donkwa

mutanema nafada sbd bamu kadai
muke tason aiki agidan ba kawai dai

inna jamila ne taxabemu tace muxa ta
tambayowa

Hubba tace

Bakaramin dadi naji ba wlh sbd nasan
kwanan nan muma xamu fito gari

Sukai dariya suna tafawa

Momma bari natafi umma najira na
dama cewa nayi bara naxo nafadawa
mowa tashirya da wuri goben

Tohi hubba yayi kyau kigaida umman
Allah yakaimu

Mowana taja hannun hubba sukai kofar
gida suna tattaunawa akan tafiyar tasu
tagoben.

Cike xuciyar mowana takwana da
murnan xuwa wannan aikin sbd tanajin

ajikinta cewa silar aikinnan ne xasu
samu sassauchi daga wannan kangin
talauchi wanda abincin daxa su sa abakima wataran gagaransu yake
badan momma tafara sana ar sai da
kosai agidaba dasafe Allah yataimaka
kuma tana samun abundaxa alallaba
aci, gari nawaye tatashi kwa tasha

wanka tashafe jikinta da mai tadauko
sabuwar doguwar rigarta wacce

takasance yar kanti tare suka tara kudi ita
da hubba suka siyo akasuwan kwari
dabikin wata kawarsu merama da
akayi
yau wata biyu bayan tashafa powder tasa kwalli tareda gyara gashn
girarta yakwanta
balaifi taikyau
don mowana badagananba taikwalliya
ko yaya take
kaga tadaukyau tamkar
kadauketa musamman tasa janbaki
amma
yanxu batasaba sbd tsaro
hijabinta kato
tadauko kalar blu dak
wanda yasha guga har wani kyalli yake

tasa yakai yadi hudu hijabin don
harkafafunta yarufe bakagani

amma yayi mata kyau sbd yakarbeta,

Sallamar inna jamilace tafargar da ita

daga yadda take karewa kanta kallo

amadubu kamar taga wani sabon abu
ajikinta
Fitowa taitana murmushi taga hubba
ma tasa irin kayanta itama sak har hijjabin

batai mamakin hakan ba
dayake tasan tare sukeyin kayansu
iyayensuma basa banbanta musu
aikwa taji dadi gaisawa suka yi da inna

jamila momma tafito suka gaisa
sannan sukai mata sallama suka fito

tanai musu adawo lfy dafatan nasara.

Part 3
SADAUKAR DA SO na MATAR YAYA ❀️

Tunda suka hau nape bawanda yace

wa wani uffan kowanne tinanin dayake
daban ita kuwa inna jamila tunani take
Allah yasa hajia bera'u bata manta
daxuwan su
yautafita ba don daxu takira wayarta akashe sunyi
tafiya manisa tuknna inna tace yatsaya abakin titin nan ya
ajesu inna tacire kudinsa dasukayi ajaka tabashi tukunna takallesu kuxo
muje
Binta kawai suke abaya suna son suga anxo gidan
musamman mowana datake cike dason ganin gidan
sbd yadda taji anafadar haduwarsa cak
tatsaya sbd wata kwana dasukayi tahango wani gida bakidaya gwiwarta
sanyi tayi sbd tsabar
yadda kyan gidan ya firgitata
babbane sbd tundaga inda tahango gidan babu wani ginin jikinsa donbataga karshen
ginin ba get hudu
tagani biyu abude anafitowa da motoci
masu daukar ido
bakidaya saita raina kansu ganin haduwa gidan da abundake futowa dagaciki
Hubba ce tajawo hannunta data fuskanci
tatsaya batabinsu dariya take mata
Ke mowana meye haka da Allah kimuje
kar inna jamila taimana nisa
Get in farko inna jamila ta tsaya dasu
tanaduban get man fuskarta dafara ah
suka gaisa sannan suka fice
Woow mowana da hubba suka firta
atare suna sakin bakin wajen kallon haduwar relan
gidan wani runfar aje
motoci idonsu
yakai wajen sukaga
motoci reras tamkar wani sabon compny saida motoci
kala kalane masu kyaun gaske wani katon lambune
daga can nesa dasu suke hangosa sbd kukan tsintsaye dake tashi
yasa hankalinsu yakarkata wajen sakin
baki mowana tayi tana murmushi
sbd aduniyrta tanakaunar tsintsaye
nau i 'nau i, sunatafiya dai suna kalle kalle
wanda inna jamila tana kuladasu amma
takyalesu ne sbd
sukashe kwarkwatar
idonsu, itama farkon shigowarta gidan
har faduwa tayi sbd
gigicewa bata taba tsamman xata saba dagidan haka ba,

Wata katuwar kofa suka isa ta falo dik
jikin kofar glass ne kana kallon kanka
tundaga sama har kafafunka

Wani abune atsakiyar kofar maihaske
dogo sai wasu kananun kwayaye dake
badawani irin haske
kala daban daban
tsakiyar kwayayen wata karamar cemara ce
maikyau wacce inbakasan mecece ba
saikai xaton wani gwalne aka makala
Kallonsu inna jamila
tai ganin yadda
suke taxaxxare idanu tamkar wadanda
xa akama
musamman mowana sarkin tsoro kenan tana ce wa
"Yakamata kurage wannan kalle 2 idan
muka shiga cikin nan sannan kuma ku
nutsu sosai
Gyada kai suke svd duk sunkasa
magana,
Hajiya dake xaune ahakimce afalon
tana kallon dik
wandda kewaje abakin kofar donhaka
taga inna jamila tare da su
hubba rimot din kusada ita tadanna
take kofar tabude wani sanyi yadaki
jikin su mowana bakidaya suka
sandare daganin wannan aljannar duniya
dake cike awannan
katafaran falon wanda yakai afadeshi ako ina sbd girmansa
dakawatuwarsa dakayan alatu wanda
tsayawama xayyanawa maikaratu
yadda suke wani sabon lalene sbd
abundayawa namasu
gidan ranane dan karamin littafina yayi
kadan dayadauke wannan bayani,
"Masu karatu koni nayi mamakin irin
wannan daula haka sbd har digar
dayawu nake sbd wasu apples dana
gani acikin kwando kanwani
dankaramin table, wanda shikansa
table in wayyo abin kllone.

Ahankali suke bin bayan inna jamila
harsuka karasa
shiga cikin falon wanda mowana
nasaka kafarta ciki wani
laushi dasanyi
yaratsa tafin kafarta har tsakiyar kanta yakai sako
bakidaya tama rasa me take takawa

saboda laushe hancinta tadanfaki ido tashafo
sbda ta tabbatar anya kwa ba
murace takamata ba,
majina take xaton ji sakamakon
wannan sabon sanyi datashigo taji
yana ratsata tundaga kofan falon,
gamamakinta bako laima ahancin
duk tsabar jinsauyine ba asababa
yahaifar mata
da wannan rikidewa,

Maganar inna jamila ce tadawo da ita
daga tunani data tafi
suke xube dan nesa da hajiyar suna
kwasar gaisuwa

Aranta tace

Tab lallai wannan mandiyace wannan
kyau dahaduwa haka
kamar ba babba ba, domin ba yanayin
tsofa atare da
ita saiwani haske dafatarta kedashi
tamkar baturiya sufa masu kudinnan
dama basa tsufa,

Macace yar matsagaiciya fara tas da
ita harwani jaja take
fuskarta maidan fadi kana kallonta

kaga wacce tasamu jindadi yakuma
nuna ajikinta,
tashi yari da sarka na gwal danbasheshiyar
sarkar dake wuyanta kadai ya isa kashagala dakallo

sbd tacika wuya tayi matakyau

wani les ne kalarsa
milik daratsin browin sai baki baki
haka duwatsune ajikinsa sosai tamkar
kayan domin ta akayi sbd yadda suka
amsheta

Maganar inna jamila da tamike xata
futane yadawo da
hankalin mowana wajensu
Itama tamike xata bita hubba tarike
mata hannu

inna jamila tace

Xanbarku anan ne saikuma xuwa gobe
xandawo
Mowana tasunkui dakai sbd
mamakinta ashe har sungama
maganar da hajia ni inacan kalle kalle
da tunanane tunane lallai wannan
gidan dagani barayine wannan kudin ai
yayi yawa hava kamar baxa sumutu ba
su,
Nakalli inna jamila gabdaxata futa nace

"Toh shikenan amma kicewa momma
yau ba ita xan kwana
yaya xanyi anan

Inna jamila tai dariya hajia bera u tai
murmushi tana kallon
mowana aixaki
rinka xuwa gida amma dik asabar da lahadi

Hakane mowana shikenan yanxu
nnatafi ku kula

Suka girgixa kai
Hajia takallesu

Tohm bari nakira maikulada ma aikatan
gidan tatafi daku abaku daki saixuwa
goben

Suka daga kai alaman tohm
"Sunana hajia bera u, sannan kuma nice
matar gidan xakui aiki akarkashina
yasunanku

Hubba tace

Sunana hubba itakuma mowana

Hajia tace

Umhum yayikyau

Tadauki dankareriyar wayarta wacce
tagaji dahaduwa tafara dannawa tana
laliben numban baba

SADAUKAR DA SO Part 4,
NA MATAR YAYA ❀️

Bayan takira wayan tagama magana
tasauke wayar tana
kallon kofa tana murmushi, tare da
bude hannayenta
Wani saurayine yakarasa shigowa cikin
nutsuwa yafada jikinta

Sam basuga shigowarsa ba sundai ga
sanda yafada jikinta
yaxamana
keyarsa kadai suke iya gani da gefen
fuskarsa wanda yake dauke da
kasinba takwanta luf

Mowana takura wa bayansa ido sbd
yadda take jin wani
sabon kamshin daban wanda yatafi
dana falon bakidaya yaxama wannan yafi dadi nesa ba kusaba

gashin kansa luf luf dana gefen
fuskarsa wanda suke iya gani
yakwanta sosai hannayensa xara xara
dogwaye yasa
yaxagayo dasu ta wuyan hajiar

"Gd mornng, mum

Jin wannan daddadar muryar yasa
mowana taxaro
ido tare da rike hannun hubba dakarfi
tana rintse idanunta sosai sbd yadda

take karajin muryarnan

nakara maimaita maganar akunnenta,

Shafa kansa hajia tayi

"Mornng my son

Yarike hannun hajian yana gyara
xamansa kusa da ita tare
dadaukan wayanta yana danne danne
har yanxin baikula dawa su halitta
bayansu ba afalon,

sbda hakayake dako inkula da fuska dajankai,

"Mum Ab.....

Kafin yayi maganar wata mata yar
dattijuwa tashigo tanaxubewa gaban
hajia
Saiyayi shuru kawai

"Gani hajia

Hajia takalli tsohuwar tana cewa

Yawwa baba munsamu karin ma aikata
kwara biyu gasunan
bayanki xaki tafi dasu kibasu daki,
sannan yakasance apart na hudu sbd
yanayin aikin daxasuyi yadanganchi
can
Tohm hajia

Tatashi tajuya wajensu
mowana kam bata
cikinsu tatafi wata
duniyar daban domin kwa tunda
wannan matashin
saurayin yajuyo yaxauna takafesa da
ido ko kiftawa batayi

saima wani abu datakeji game dashi

yana bin sassan jikinta da xuciyarta

tabbas bata taba ganin namiji mekyau wannan ba
har afina finan turawa
Dana indiyawa
hubba ce ta dan girgixa ta amma ina
batanan saimatafiya
datai luuuu xatafadi
hannanta hubba takama sukafice
daf daxa sufita ko ita batasan bakinta
ya subuta ba

Tace

MEEEEE..... KYAUUUU
hajia taji shima yaji haka baba amma
kafin hajia TA dago

Taga wacece

acikinsu biyun tafada sunfice har kofar

ta rufe domin kwa

hubba ce tafinciketa

dasauri suka fita

Shi kam ko ajikinsa saima wanidaga
kafada dayayi
sama cike da ixxa ya
sauke tare da
tabe baki tamkar yaga
wani abin kaxanta,

Hajia ta lumshe idanunta tana kallon
saurayin dan nata
tana mai maita kalmar ME KYAU

Cike da mamaki da tunani

"Hmm siyam kaji wannan maganar
danaji kuwa

Yadanyi shuru kamar baxai cekomi ba
saikuma yafara motsa bakinsa

"Naji mana mum lfy?

Tai dariya wacce taimata kyau wannan
furuci yayimata
dadi dik da tasan ba
kadan daga cikin farinjinin siyam
kenan tasha
jin yanmata kala daban
daban suna kiran siyam da mekyau
suna furtamasa so tamkar bawani
namiji saishi aduniya amma bata
tabajin
muryar data kwanta mataba
bare ta birgetaba, amma yau wannan
muryar tajita har kanta kuma sunan da
aka kira siyam
dashi din yamata dadi,
anyi maganar cikin yanayin shauki da bege kuma cikin
nutsuwa da kokarin
dannewa amma abin
yakubuce yafita
cike da tsoro dakuma shakkar furtawa

dakokarin ganin anyi arba dawanda

akeso akira,

"Mum Abba naciki?

Siyam yakatse mata tunani

"Um um yafita tun karfe takwas sbd
yanada wani meeting dashugaban
kasa
Yakalli agogon hannunsa wanda
tsayawa ma fadamuku

tsadarsa janxance ne kam donhaka
nabaku satar amsa ku kimanta,

"Ok nima yanxin fitane xamuyi tare da adeel xamu didduba gidajen gonan
Abba gabaki dayansu

yau don inagama sai wajen 8 xandawo gida

Takama hannunsa dakyau tana komar
dashi taxaunar

"Siyam hakanma yakamata dama
inaso ma ataho min da kiret in kwain
50, amma akwai
maganata dakai fa wacce kasan da ita kuma
haryanxin kaki kabani hankalin ka balle
mukawo karshenta,
siyam daxaran kabar ni ba ansa ba
kwakkwaran bayani xansamu Abbanka
nace ka amince kawai

Yakalleta dasauri idanunsu sunyi rau
rau tamkar maishirin yin kuka yadamke
hannunta anashi yana kallonta

"Mum bansan me xance miki amatsayin ansaba,
sbd xuciyata takasa karbar al amarin,
shiya sa amma ni ban amince

kisanarma Abba komiba

kiyi hakuri xan kulada maganarki kuma
xangirmama dikkan abindakike so da
muradi mum kikara min hakuri xanbaki
mamaki sosai

Murmushi tai tana karajin son dan nata har cikin kashi da tsoka,

Allah ya albarkace ka siyam dina Mekyau

Yayi murmushi cike da kasaita yafara
gyara xaman takalminshi

"Nasaba ji daga bakuna dadama mum

"Ohhh ninasan kaji kuma kasan wannan
yabanbanta dakowacce fada harfa naji
sha awar rinka kiranka da hakan

Yayi dariya

SADAUKAR DA SO Part 5

"Mum kinada bandariya fa shikenan ai
girmankine ai ke kadai xaki iya min
wannan firan

Yarumgumeta
"Th's my mum

Yamata sallama yafita.

Suna fitowa mowana
tafixge hannunta
daga na hubba tana hararar ta tare
dakwafa tamkar maishirin fashewa
sbda kumbura, abudayane yahanata
yimata masifa
awajennan baba daba

dan haka ba marin hubba ne kadai yau
mowana baxatai ba donhaka Allah
Allah take baba tabasu dakin tatafi
tasauke wa hubba buhun
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment