Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

ZUCIYA Complete Hausa Novel Document by ZUCIYA


ZUCIYA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 18497



ZUCIYA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 02, Mar 2025

Author: Mujahida Matar Malam ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07064904617, 07031012948

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 129.57 kb

File Type: txt

Views: 56+

Download: 29+

Last download: 1 day ago

Description/Story: ο»Ώ*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```


_APRIL (4) 2024_



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._



*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*



................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“


........................


*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š (MRS_MLM)*

*5/4/2024 FRIDAY APRIL (DAY 26 OF RAMADHAN KAREEM βœ¨πŸŒ™*
β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’



_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_


*Page 1 to 5*

..........Ahankali yake driving d'in k'asaitacciyar motarsa, tare yakeda Babban Amininsa Kuma d'an Uwansa Abid fira yake faman zubamasa Amma shi Sam Hankalinsa bayama gurinsa domin shiba mutum bane Maison Surutu dayawa musamman idan yanajin miskilancinsa, yauma miskilan suna gida, kallonsa kawai Abid yayi yagirgiza baisake Masa Magana, go_slow ne yatsaidasu siririn tsaki yaja tareda kaima staring motar doka tareda Fad'in "Ya Allah"

Kallonsa Abid yayi yakalle titin ganin motoci dayawa sunajira harma baka iya gano meke faruwa can gaba saboda Yawan jama'a,

"Oh Allah Yau meke faruwane Unguwar budurwar taka,"? Abid yafad'a Cikin takalar fad'a


Wani kallo Adeel yawatsa Masa cikeda harara yajuya, baiyi magana ba yasoma k'ok'arin komawa danbazai iyajiran wannan Uban go_slow d'inba


"A'a Adeel yahaka mekake nufi,"


"Gidazamu koma Dan Wallahi bazan iyajuran wannan Uban go_slow d'inba inada abunyi"


"Amma kasan Abunda zaikaimu maimahimmancine ko,"?


"Koma meye ni Wllh bazan iyaba, wani lokacin naje kuma ai su Mom sunje sodama ni bawani damuwa dason zuwa nayi ba," cewar Adeel dake Magana kamar anmasa dole,


"Amma kasan bazakaje ba kaje hargida kad'aukoni,? Waimeke damunka ne Watarana kamar baka Faye damuwa da damuwar wasu mutanen ba, kaaa,.... " Maganarsa takatse ne ganin Adeel yana fidda idanuwa Alamar yadake wani Abu tabayansu, tsaida motar yayi bayan yagama fidda motar Cikin go_slow d'in,..



Ganin go_Slow d'in dayawa shiyasa kawai tayi tinanin bitabayan motar tawuce gida ganin yamma takusa, Amma shine dan walak'anci wannan zaidawo baya Batareda yadubaba gashi yatureta tafad'i k'asa hartanajin zafi Ahannunta, dubawa tayi taga tad'ankuje rantane yayi mugun b'aci kumawai haryanzu bawanda yafito balantana yabata hak'uri, nufarsu tayi Cikin zafi da b'acin rai,...


"Adeel ga'alamafa mutum kature, Amma katsaya kana sakin murmushi idan taji ciwofa,"? Cewar Abid yana k'ok'arin fita yaduba, rik'e Hannunsa Adeel yayi yana Masa nuni da idansa gawanda suka buge Nan gabansu,..

D'anzuge glass d'in motar Adeel yayi yakalleta ganin saiwani huci take tana zare ido yak'ara bashi dariya gajikinta duk yayi k'ura, wannan karon dariyace tasub'uce masa, Wadda tak'ara k'awata kyakykyawar fuskarshi,


"Okay wato kamada mahaukaciya namaka kabigeni kajimin ciwo kab'atamun jikina Kuma baka fitoba shine harda dariya Dan tsabar walak'anci, wato Kai gaka d'an masu Kud'i ko," tak'arasa maganar cikin zafi harwani rintse idotake Saboda tsabar masifa,.



Tinda tafara magana yake kallonta yanacigaba da murmushi yakasa cewa Komai, domin kallo d'aya zakamata tabaka dariya,


"Au kodai dakurma nake magana ne,? Kai mlm tanuna Abid "idanma wannan ninar Ranar kurmane to kayi Magana dashi kan Abunda yamun kobai iya bada hak'uri bane? Saifaman sakin ido yake kamar Wanda Awakansa suka B'ata,"


Shikanshi Abid zancen nata yabashi dariya musamman data nuna Adeel tanacemasa ninar Rana Kuma Wai Wanda Awakansa suka B'ata, gimtse dariyar yayi cikin kwantarda murya yace"Kiyi hak'uri bada gangan bane, muna Sauri ne Amma kiyi hak'uri bayana sane yayiba yanzu dai kiyi hak'uri,"



"Dan Kuna Sauri saiku nemi halakani? Mtswww dankawai kunshiga mota, kaikuma bakada Baki konuna fuskar nadama kobada hak'uri ba, Banza Jan K'osai kawai, tamurgud'a masa baki tareda wucewa Abunta fuuuuuu"..


Dariya Sosai yasaki wannan karon harda Abid, cikin dariya yace"Gaskiya mutumina watarana bakada kyau kabige y'ar mutane Kuma kamata dariya ai gashinan tafad'e siffarka Jan K'osai," Aiko suka sake tintsirewa da dariya,
Janmotar yayi sukawuce,


Wani k'asaitaccen gida sukayi Hong nantake Akawangale musu gate d'in suka shiga, gate biyu suka wuce Kan su Isa Cikin gidan, fitowa Abid yayi yawuce Abunsa yana k'orafin kan Rashin isagidan dabasuyiba Sam Adeel yanzu baya takatsantsan da halin mom,

Yajima zaune amotar shik'ad'ai idansa rufe yana murmushi yarasa dalilin Jin shauk'in had'uwa da wannan Yarinyar, saida yagama shank'anshinsa, sannan yafito, baibitakan Abid bama balantana yashiga part d'in Mom direct part's d'insa yawuce cikin tafiyarsa maid'aukar Hankalin duk Wani maikallonsa, Masha Allah Kawai nafad'a Danayi arba da K'awataccen palourn sa komai na palourn yatsare yake karantse da Macce cikinsa komai na d'akin White and pink ne harta glops dake haska d'akin kalar Pink ne, sakin ido nayi inatabin ko Inada kallo gwanin ban Sha'awa, bank'ara tsinkewaba Saida nabi bayansa nashiga bedroom d'insa, Yasalammmm shine kawai Abunda na iya furtawa ni Matar mlm, Fad'ar kyawo tsaruwa had'uwar d'akin b'ata lokacine kawai reader's ku hasko Sauran dakanku nabaku Dama,.



Kaitsaye gaban madubi yanufa ya k'urawa kansa Ido soyake yagano ta'ina yake kamada Jan K'osan?

Nimadai Matar mlm k'uramasa Ido nayi " ya ilahiiiii" Abunda nace kenan, Adeel yahad'u takowanne fanne, dogone shi basosai ba, Farine Amma farinsa maijane kallo d'aya zakamasa kasan kwanciyar Hankali hutu naira daula Arziki sunsami mafaka Ajikinsa, fuskarsa d'auke da K'awataccen lallausan sajensa daya k'awata fuskarshi zuwa gemunsa duka Suka
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download ZUCIYA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album