Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

YEL Complete Hausa Novel Document by YEL


YEL

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 84700



YEL

Reading Time: 7 Hours

Added On: 07, Mar 2025

Author: Aisha Mohammad Sani (Xayyishatul Humaira) ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : NOBLE WRITERS ASSOCIATION

Author Phone : 08103080717

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 458.49 kb

File Type: txt

Views: 333+

Download: 410+

Last download: 9 hours ago

Description/Story: [5/29, 9:18 AM] Xayyeesherthul-humaerath🥀: *YEL*🦅

*NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

*LABARI DA RUBUTAWA*
_Aisha Sani Abdullahi_
_*(Xayyeesherthul-humaerath)*_

_*TSOKACI:* Labarina Kirkirarrene ban yi shi don cin zarafin wani ba ko wata, sannan labarina yana dauke da yaruka uku ne zuwa huɗu:*Hausa, French, Turanci, Malay*, Haka Kuma ka/ki faɗi alkairi ko ka/ki yi shiru! Yadda ki/ka ga labarin haka tsarinsa yake kuma babu canji,Salon na Mussamman ne sannu a hankali komai zai bayyana🦅_

_R.I.J.F. Little Baba *(Suhaan)*😭_

*PAGE-1*
Bismillahir-Rahmanir-Rahim

NIGER REPUBLIC
NIAMEY

Bobiel
Commissariat Bobiel
(Police station)

Zaune take ko ajikinta duk da kasancewar ce-ce kucen ake yi a harabar station din.

Tamkar ba ita aka kawo ba, domin inda aka kawo ba,domin inda sabo ta saba,hakan ba sabon al'amari bane a gareta.

Wani Kofir ne ya ƙaraso gareta da fadin, " ke Wai ba mai zuwa belinki ne?"

Cikin isa ta kare masa kallo kafin ta ce, "Je ne sais pas (ban sani ba).


A fusace ya dago yana kokarin kai mata mari.
Ya ci gaba da magana,"Pourquoi tu te mêle dans les affaires des marié ? Même s'il va la tué quel ton problème. Tu les as vus ensemble non?

(in ban da jaraba ina ke ina shiga harkar mata da miji? Ko kasheta zai yi menene matsalar ki? Ba tare kika gan su ba?.")

Zeeyter ta ce, "La femme n'est pas une exclave (mace ba baiwa ba ce) bai dameni ba da cewa suna son juna ko aa ba zan bari a idanuna aci jarafin 'Ya mace ba."


"Na ji Yanzu ki kawo kudin beli tunkan inyi ƙasa-ƙasa da ke,kuma daga yau kar in kuma gani ko ji an kawo ki station dinnan."



Jika (dubu ɗaya) ta miƙa masa sai da ta fice can kan ta juyo ta masa gwalo kafin ta ci gaba da tafiya.

Tafiya take tana tsintar ledoji da robobi ko ajikinta har ta isa matsuguninta.

Zuwan ta ke da wuya yara suka fara taruwa kowan ne ɗauke da buhun ledoji da gorina.


Zama tai tana karɓa ɗaya bayan ɗaya tana basu naira ashirin, Hamsin, Ɗari kowani yaro na fita cikin farinciki, mutane da yawa na mamaki abubuwan da suka kasance shara ana nisanta ita kuma su take kusanta har tana iya biyan kudi ga duk yaran da suka ɗibo mata.

Sai da ta gama tattarawa tas ta sa cikin babban buhu ta kulle.


Fita tayi ta siya pure water da biredi sai da ta zauna ta cinye tas kafin ta kulle karamin ɗakin.

Shigewa can ciki tai inda yara yan uwanta marasa asali suke.
Gaɓadayan gaisheta suke suna maraba da Antynsu ya yin da ta gaida Mai lura da su ta nemi waje ta zauna.

Ba a jima ba kuwa sai ga malamar da ta dauko domin koya masu karatu tazo.
Zama tayi aka fara masu karatu duk da kasancewarta babba cikinsu kuma wadda ta dauko malamar hakan bai hanata zama ayi masu karatu tare ba.


★★★
Zainab kenan wacce ake kira da (Zeeyter) haifaffiyar garin Niger kuma marainiya tana da Shekara goma sha tara cif, tana rayuwa ne a gefen gidan marayu da ke cikin Bobiel, fitanniyar matashiyace taƙin ƙarawa duk wani waje indai ana rikici to zaka tsinceta gun ba tantama,bata taɓa cikakken kwana biyu ba a kaita police station ba, bata yi karatun bako ba amman tana da kwarewa sosai kan computer da duk wani abu da ya shafi wutar lantarki, Zeeyter matashiyace mai dogoro da kanta ko ina zata shiga indai zata samu kudi ba tare da shakka ko tsoro ba, ana bata aikin hacking sannan tana sarrafa Ledoji da gorina wajen yin man fetur tare da ma aikatanta wa inda suke karkashin ta su uku, su kanyi aiki cikin dare, siyarwa ga duk wani mabuƙaci, anguwar su masu kananan karfi sun fi yawa amman sam basa da matsala man fetur da hutar lantarki hakan ya ƙara daga unguwar da taimakon Zeeyter..

Zeeyter bata ɗauko namiji a komai ba bare har ta tsaya soyayya da shi, duk da gabadaya samarin area ba wanda ya taɓa nuna mata SOYAYYA kullum cikin kushe suke da halittarta, kasancewarta mai jiki,hakan baya damunta sam amman aduk sanda taji ra ayi ko sha'awar ɗa namiji kai tsaye ta kan nufi wajen wani matashi ya biya mata bukarta ta biyashi sannan ta bawa bujenta iska.

In za ayi maganar kyakkyawa ba za asata sahu ba kamar yadda bata sahun munana.
Tana da jiki wanda ke iya ɓoye ƙarancin shekarunta ga diri daidai gwargwado duk da cewa ƙibarta ba bari take kowa ya fahimci hakan ba.

Duk rigimar ta hakan baisa zuciyarta ta zam mummuna ba, kyakkyawar zuciya gareta mai dauke da niyar taimakon al'umma hakan yasa mutane da dama ke cutarta hassada kuma ba adadi, su kan ɓoye kyahun halinta a kullum su bayyana mummuna domin durƙusar da ita.
Mussamman yan mata sa aninta kullum neman makafar cutar da ita suke.


Haka kuma ta dauki nauyin karamin gidan abinci da ke ba muƙata abincin dare a kullum.

Wannan kenan kadan daga cikin rayuwar Zeeyter.


ZEEYTER OIL AND GAS (BOBIEL)

Dare ne kamar kullum matasa mazan da ke taya Zeeyter aikin mai sun hallar a farfajiyar karamar ma'aikatarsu sanya da kayan aiki.

"Bonsoir Madame (barka da dare Madam),"

Dukan su ukun suka furta.

"bonsoir (barka) ka fin mu fara aiki akwai wani mai problème (matsala) ." Cewar Zeeyter

Adamou ya ce, "ba komai ni kam Madame."


Halilou ma ya ce ba komai.

Soufiyan ne ya yi shiru.
Zeeyter na lura da hakan ta ce, "Soufiyan me ke faruwa?"

Kansa a ƙasa ya ce, "Madame uwar gida ce ba lafiya ina so abani damar kaita asibiti."

"Subhannallah ai da ba ka zo ba da ka kirani ko awaya ne za ka iya tafiya Allah ya ƙara sauki gobe zan zo."

Abun da yake faruwa ke nan a kullum tana da kyakkyawar alaƙa tsakanin ta da ma'aikatanta sukan sanar mata da damuwoyinsu kullum in tanada damar magancewa nan take takan aiwatar kafin su shiga aiki.


Nan suka hadu su uku wajen yin aikin da suka saba sai da suka kammala komai tas kafin kowa ya koma gidansa,inda gobe daga safe zuwa yamma suke zama domin saidawa.


★★★★★★


Washegari


Da sassafe ta fito cikin shigar kanun ksyanta kwatsam ta hango wata igiyar wuta na rinto alamun ta ɓaci.

Ji take kamar tsumunta ya tashi cikin sauri ta ƙarasa tare da sa hanunta tana kokarin gyara wutar, da mamaki ko janta baiyi ba ko ince ko gezau batai ba.

Wasu yan mata da ke gefe suna laɓe ɗayar cikin su ce ta ce, "Harira Tu vois (kin gani ) ko? Na ce miki wannan sheɗaniyar ba abun da mutum zai yi ya ci nasara akanta."

Tsaki Laure tai tana, "Yoo in tasan wata ai bata san wata ba,muje mu mata ihu taxo za ta sace wayar lantarki."

Suna zuwa kuwa suka fara yi ma Zeeyter ihu , "ɓarauniya ta zo cire igiyar lantarki daman ita take sace mana."

Wani irin tsalle Zeeyter tayo tare da damƙo Laure tana jibga tun suna ihu har sai da suka yi shiru dole ta masu lilis daga Laure har Harira dakyar aka samu damar kwatarsu hakan ma saida samarin unguwar suka zo.

Gabadaya ta faffasa masa jiki,baki goshi duk sun kumbura sai jini.

Laure na samun damar kuɓucewa cikin kuka ta fara fadin, "Wallahi Mayyace daman tun ba yau ba take son cinye mu."

"Allah ya saka mana wallahi Mayya kawai."cewar Harira tana taɓa jinin da ke zuba akanta.

Zeeyter kuwa ko ajikinta ta kama hanyar tafiya.


★★★★

5Stars EXPENSIVE COMPANY

Zoom Meeting suke a System

Farouk daga Malaysia
Haiydar daga Niger REPUBLIC
Khaleel Daga Uk
Deejerh daga Australia
Zahra daga Indonesia


"Hello Friends (Barkanmu Abokai)" cewar Haiydar.

Dukan su suka yi murmushi tare da faɗin Barkan mu dai.

Deejerh ce ta yi gyaran murya tare da gyara zama tana, " As we no (kamar yadda muka sani) Lokaci ya yi da zamu nemi ƙananun Company domin tallafa masu, gareki zahra wannan bangaren ki ne domin fidda tsare-tsare na komai yadda ya dace kuma aka saba."


"En hakane mu kan harbi tsuntsu biyu da dutse ɗaya first mun samu ladan tallafi and second companynmu na ƙara samun ɗaukaka mai daraja,ina tunanin wannan karan ya kamata mu ba kasashen waje dama sosai hakan ma ba ƙaramar nasara ba ce." Cewar Farouq.


"Nayi tunanin hakan domin ba za ka san akwai yan baiwa sassa daban daban ba sai binciken hakan ya tashi zaka sha mamaki." Zahra ta fada tana gyara Gilashin idonta.


Haiydar ya ce, "Owk Friends komai ya yi daidai ina fatan komai na tafiya daidai."


"Yes By d Grace Of God." Dukan su suka fada a tare.

Haiydar ya kara da, "Madam zahra ina abinci na? Nayi missing
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download YEL

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album