Join Our WhatsApp Group

KYANDIR Complete Hausa Novel Document by KYANDIR


KYANDIR

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 16217



KYANDIR

Reading Time: 1 Hours

Added On: 21, Sep 2023

Author: Amina Umar Farouq ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 08161850024

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 101.55 kb

File Type: txt

Views: 880+

Download: 275+

Last download: 1 day ago

Description/Story: [11/09, 10:54 pm] Amina Umar Faruq Writer: 🕯️🌹🕯️🌹🕯️🌹
     🕯️🌹🕯️🌹
        🕯️🌹🕯️
              🕯️
  
  🕯️ *KYANDIR*🕯️
      ( _Mai Hasken banza_)
_A Romance love story_

(It's all about hatred
so much Love and so much caring)

*Book 2 Pay*

Free Page1️⃣-2️⃣-3️⃣

WRITTEN BY

🌹 *AMINA UMAR FARUQ*🕯️
     _Kwantagora_

Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*HASKE BAYAN DUHU*
*ZAUJUN MAJNUN part 1*
*TAWAKKALI*
*ZAUJUN MAJNUN part 2*
*TASEERI*
and now
*KYANDIR*
( _Mai Hasken banza_)

*GODIYA*
Tabbata ga Allah ubangiji madaukakin sarki me kowa me komai, wanda yabani ikon rubuta wannan littafin, tsirada amincin Allah su tabbata ga shugaban mu annabi Muhammadu (S A W), da iyalainsa da sahabbansa da wayanda suka yarda dashi har zuwa ranan kiyama, ina rokonka Allah kabani ikon gama wannan littafin lafiya ameen.

    *_TSOKACI_*
     Wannan labarin 'Kir'kirarran ne banyishi dan cin zarafin "wani ko wata" ba, dan haka dukkan wandan yaga hali yazo d'aya da irin nashi halin, to bashi nakeba kawai arashi ne.

*_GARGAD'I_*
   Bayarda wani yasauya mun labarina, ta wata siga ba tareda sani na ba, yin hakan babban kuskure ne, dan haka sai akiyaye.
 

✍🏼
_Bismillahirrahamanirraheem!_

""""""""Kasan cewar dayaga bacin rai afuskarta duk sai yashiga tashin hankali dan haka sai yai saurin katseta da cewa yi hakuri *Mammana*, idan har na'batamaki raine kinji yakarasa fadi da kama kunnansa duka alamar roko yana kallonta,

kasan cewar tuni yagane hakan shike karya mata dukkan wani abu datayi niyyar akatawa akansa.

             "Aikam take tasaki ajirar zuciya tareda girgiza kai sai kuma tasake tamke fuska sosai dankar yagane "eh hakan dayayi shine lagonta agareshi, yayinsa kuma aratan take fadin yazama dole tarinka takamasa burki akan abinda yakema yar mutane, wanda hakan bai daceba gaskiya da wani zataji da laluran dake damunta na ciwon mantuwa ko da kyaratarta dayakeyi.

               "Dan haka cikin fada tace kasan Allah danlele idan baka daina kyaratar *TASLEEMA* haka ba wallahi sai nayi mummuna sabamaka kaji ko,

da sauri yace haba *Mamma* saboda Allah meyasa kikeso kiringa fifita yarinyar nan akai na eye?....yakarasa fadi da turo baki cike da sha'gwa'bar da yasaba yimata, yayinda tasake banka masa harara akaro na babu adadi sannan cikin fada tace na fifita din nace nafifita din kaji ko?....

        To angaya maka nidin irin azzaluman "matan nane masu fifita y'ay'ansu" da boye laifinsu akan "y'ay'an wasu", sannan sai kaga sun bayyana laifin y'ay'an wasu akan nasu y'ay'an to kasani ni ba irinsu bace, dan haka kasan Allah danlele kafita idona narufe.


                    "Cikin turo baki yace kai *Mamma* to ni yanzu kuma "menayi mata?...,cikin 'bacin rai tace au! tambayata makake wato me kayi mata ko?..."shi wannan uban tsawar daka dakamata har saida "tafirgita ba wani abu" bane ko?...rai bace yasake watsama TASLEEM* harara da sauri ta dukar dakai kasa cike da tsoronshi,


          hakan ne yasashi kallon *Mamman*, fuska hade yace haba *Mamma* yabazan daka mata tsawa ba sai faman like mun takeyi sai kace magnat kinafa kallo dazan fita kece kika rabamu, yanzu nadawo amatukar gajiye inasan naje nayi wanka nahuta


"Sannan kuma tace wai zataje to ina zani da'ita saboda Allah fa shin aiko ciki daya muka fito aita sararamun haka nan ko?...balle kuma ba hadin kifi da kaska yakarasa fadi dasake watsama *TASLEEM*  hararanta wacce har yanzu kanta yana duke kasa. Yayinda cikin fad'a *Mamma* tace to danma kasamu "tana likema wanima yana chan yana neman wanda zaya like masa amma bai samuba, fuska had'e

yace to nidai banason wannan likewar tundai nidin ba d'an gidansu bane eheee! idan ba hakaba fuskar nan nata me kamadata aljannu zata ringa shan mari, yakarasa fadi tareda d'ago hannu Yanuna mata alamar marin da sauri taboye bayan *Mamma* Domin gani tayi kamar marin nata zayai.


"Sannan yakalli  *Mamma* wacce take mashi kallonsa anya danlele, murmushi yai me kayatarwa tareda tura hannusa cikin lallausan gashin kansa yace *Mamma* zanje nayi wanka, fuska had'e tace to agaidasu kwad'd'i. Ido yazaro tareda cewa su kwad'd'i kuma?...


tace "eh to nikam meye hadina dasu?....tace wanka mana saboda  kullun shine yake cikin ruwa yana wanka, cike da shagwa'ba yace kai! *Mamma* to amma nidin dai ba kwad'o bane ko?...fuska daure tasake cewa ban saniba wuce katafi kaban wuri kona bata maka rai.


Cikin dariya yanufi hanyar fita yana cewa sorry natafi, da sauri *TASLEEM* tafito tana fadin *Mamma* zan bishi, da sauri *Mamma* ta kalleta tareda girgiza kai cike da takaicita tace kayya ke! kam dai wani irin zuciyace akirjinki eye?...ya "mutum yana kyaratarki amma kina sake liki masa eye?...wai shine ba yanzu kike cewa zaki bishi yake maki tsawa ba, wanda shine dalilin dayasa nake masa fada shine zaki watsa mun kasa acikin ido kisake cewa zaki bishi?...



cikin turo baki tace *Mamma* yace idan yadawo zayasake fita zaya tafi dani.


Cikin takaici tace Oh! ni *Saudatu* yau inaganin kayan takaici, shin *TASLEEMA* wani irin zuciyace dake eye?....daga can *TAUFIQ* ya amsa da cewa zuciyar karene da'ita, kasan cewar bai tafiba ya tsaya yanajinsu da sauri *Mamma* tace ban tambayeka ba, cikin dariyar mugunta yace to *Mamma* dan Allah ki bari tazo na zazzabga mata marika koda goma ne.


Cike da takaici talli *TASLEEM* din sannan tace to tunda zuciyar karan gareki sai kibishi nagani kai! kuma idan tabiyoka bamarika goma zakai mataba marika dari zakai mata kaji ko?...Allah danlele zan manta idan kafito nayi maka abinda baka taba tsammani ba akan yarinyar nan *TASLEEM* kaji nagaya maka, cikin dariya yace yi hakuri nayi nan.


Sannan tamaida hankalinta kan *TASLEEM* cikin jin haushinta tace ke! kuma wuce muje ciki magruba tagabato kiyi alwa kiyi sallah, inda *TASLEEM* din tajuya tanufi dakin tana turo baki yayinda *Mamman* take  biye da'ita tana sake fadin nidai Allah yasa dakike cikin hayyacinki bahaka kike da rashin zuciyaba.


********
Aban garensu *inna* da *Abba*
kuwa haka nan suke cigaba da rayuwarsu gwanin ban tausayi duk sun rame sun zube, kallo daya zakai masu kagane suna cikin matsananciyar damuwar rashin tilon yarsu.


Saidai kuma kasan cewarsu mutane masu hakuri hadeda tsananin tawakkali da jarabawar da Ubangijin Allahu yabasu wato narashin tilon yasa, saidai kuma balallai bane kagane damuwar dasuke ciki musamman *Inna*  sosai take boya damuwar rasahin *TASLEEM* din kasan cewa tin bayan datake bayyana damuwan da rashin yartata afili.


Sai yakasan kusan kullum *Abba* yana cikin lallashinta da bata baki cewa " ta kwantar da hankalinta idan har *TASLEEM* tana yaraye watarana Allah zaya dawo masu da'ita garesu.


Hakan ne yasa *Innan* take boye damuwar nata, *TASLEEM* saidai kuma sannun ahankali hakurin da tawakkalin nasu yana neman gazawa kasan cewar zuciya batada kashi.


"Domin kuwa cikin kwanaki biyun nan damuwarsu tabayyana sosai musamman *Abba* wanda kallo daya zakai masa kagane bayada lafiya karfin hali kawai yakeyi Domin kuwa tuni hakan bayyana agareshi.


Ranan wata asabar da misalin karfe tara da goma da rabi nadare wato 10:30pm *innace* ke tafaman zarya atsakiyar gidansu, tin misalin karfe tare da rabi na dare 9:30pm tana duban dawowar *Abba* amma har zuwa wannan lokacin shuru, idan hankalinta yakai dubu duk yatashi.


Sosai take tunanin tareda tambayar kanta Allah dai yasa yana lafiya tunda bai taba kaiwa irin wannan lokacin, gashi ita ba wayaba balle takira shi taji lafiya dama dai *TASLEEM* tana nan ne to dasunkira sunji, tana cikin zarya hadeda rokon Allah yatsereshi yadawo dashi gida lafiya.


"Sai taji ana sallama da sauri ta amsa sallamar tareda ja hijab dinta dake kan igiyar shanya tasa tareda da nufa hanyar zaure tana fadin nan ne?...


dagacan aka amaa da "eh malam yahuza ne, narako malam ba Jibrin buzu ne saboda bayada tafiya *Inna* tace subhanallahi! dai-dai lokacin data karasa bakin zauran.


Tana haskawa da tocila kasan cewar babu wutan lantari inda tagansu tsaye, malam yahuzan yana rikeda *Abban* wanda kallon daya zakai masa kagane amatukar galabaice yake.


cikin tashin hankali takarasa gurinsu kama hannun *Abban* tarike tana sake fadin subhanallahi! nifa dama yau tunda muka tashin naga yanayinsa wani iri, har nake cemashi *Abban TASLEEM* ko zaya zauna ne naga kamar yau katashi bakada lafiya sai yace mun a ah! lafiyarsa, amma hakan nan yatafi saboda tsabar karfin hali irin na *Abban TASLEEM* yanzu gashi andawo dashi rijib.


Mlm yahuza yace to yaza'ai aikarfin halin nadole ne, ga iyali mun ajiye kinga kuma ai dole mufita munemo maku ko?....tace haka ne mlm yahuza to amma aikomai aaida lafiya akeyi ko?...


yace tabbas haka ne, amma kam gaskiya malam Jibrin bayada lafiya sosai tin d'azu yaso yataho amma saboda jikin nashi yayi tsanani sosai shiyasa yakasa, yanzuma yasha wani magani ne yad'anji dama-dama shine nace bari nakawoshi gida.


Kamashi da kyau mushiga dashi daga ciki domin kafarsa da kyar take kama kasa, cikin rawar jiki had'e da mugun tashin hankali *Inna*
tace to nan sai suka shiga dashi suka kwantar sannan mlm yahuza yaimata sallama yatafi.


*******
Adaddafe *Inna takwana  da *Abba* wanda kafin gari yawaye sosai jikin *Abban* yayi tsanani domin kuwa ko hannunsa baya iyad'agawa, yayinda numfashinsa ma dakyar yake fita ganin hakalin dayake ciki yasa *Inna* sai kuka takeyi, da dai taga ciwon sai gaba yake yasa  tana idar da sallar asuba tafito dan neman abun hawa takaishi asibiti.



Cikin sa'a taga wani me adai-daita sahu nan ta tsayar dasu tareda fada masa inada suka shiga dakanshi yadauko *Abban* kasan cewar irin mutanan nan ne masu karfi, saidai ko kafin suka isa asibiti tuni numfashin*Abba* yatsaya.


Hakan yasa aka nufi d'akin taimakon gaggawa dashi kashi nan da nan likitoci suka rufa akanshin dan ganin sun cewo rayuwara.


Yayinda *Inna* takasa zama sai aikin kuka take, likitocin sun d'auki tsawan lokaci suna fama, can sai ga likitan yafito yana share gumin goshinsa sannan yace da *Innan* tabiyoshi ofis dinsa.


"Bayan yazauna itama yace ta zauna saida yatabbatar ta nutsu domin tunda yace tabiyoshi ofis tadaina kukan, cike da tausayinta yace mama megidanki ne ko?...


cikin rawar murya tace "eh mijina ne uban y'ay'ana cikin sanyi murya yace mama kiyi hakuri da abinda zance, cike da matsakancin tashin hankali da mugun tsoro😳 tace likita meyasa meshi?...ajiyar zuciya yasauke tareda girgiza kai sannan cikin wani irin yanayi me kama da bugawar zuciya yace......



Wayyo😭 me kuma yafaru da *Abban ASLEEM*

To amma dai muje zuwa


Barkam da jumma'atu babbar rana



_Ya Allah kasa mucika da imani ameen ya hayyu ya kayyu mu_
[11/09, 10:54 pm] Amina Umar Faruq Writer: 🕯️🌹🕯️🌹🕯️🌹
     🕯️🌹🕯️🌹
        🕯️🌹🕯️
              🕯️
  
  🕯️ *KYANDIR*🕯️
      ( _Mai Hasken banza_)
_A Romance love story_

(It's all about hatred so much Love and so much caring)

*Book 1* Pay

Free Page4️⃣-5️⃣-6️⃣

WRITTEN BY

🌹 *AMINA UMAR FARUQ*🕯️
     _Kwantagora_

Marubuciyar
*DA SANNU*
*ZUCIYATA CE*
*AFSANA*
*KYAUTAR ALLAH CE*
*HASKE BAYAN DUHU*
*ZAUJUN MAJNUN part 1*
*TAWAKKALI*
*ZAUJUN MAJNUN part 2*
*TASEERI*
and now
*KYANDIR*
( _Mai Hasken banza_)

*GODIYA*
Tabbata ga Allah ubangiji madaukakin sarki me kowa me komai, wanda yabani ikon rubuta wannan littafin, tsirada amincin Allah su tabbata ga shugaban mu annabi Muhammadu (S A W), da iyalainsa da sahabbansa da wayanda suka yarda dashi har zuwa ranan kiyama, ina rokonka Allah kabani ikon gama wannan littafin lafiya ameen.

    *_TSOKACI_*
     Wannan labarin 'Kir'kirarran ne banyishi dan cin zarafin "wani ko wata" ba, dan haka dukkan wandan yaga hali yazo d'aya danashi, to bashi nakeba arashi ne.

*_GARGAD'I_*
   Bayarda wani yasauya mun labarina, ta wata siga ba tareda sani na ba, yin hakan babban kuskure ne, dan haka sai akiyaye.
 

✍🏼
_Bismillahirrahamanirraheem!_



""""""""Sai kuma yakasa magana sakamakon turo kofar da akai da karfi gaske, da sauri yada'ga kanshi don yaga wanene yashigo mashi office haka ba tareda yajira yabashi umarni ba, wani d'an sirinin farin nurse ne sai numfashin yake saukewa.


                        "Cikin tsawa likinta yace sharif are u mad ne eye?....kokarin magana nurse din yake amma yakasa saboda numfashinsa dayake fita da sauri, cikin fad'a me had'e da wata tsawar yasake cewa wai kai! mahaukaci ne dazaka shigomun office ba tareda na baka izini ba?....


cikin rawar murya yace sorry sir mutumin bai mutuba yafarfad'o yanzu nan gashi can yanata jijjiga sosai shine dama nazo fad'a mak....


                  "Batareda yajira yakarasa fadin maganar ba, likitan yamike zumbur tamkar wanda aka cikara da tsinnin mashi yakalli *inna* da sauri tareda cewa mama ina zuwa.


Kai tagyad'a cike da tsoro sannan suka fita da sauri shida nurse din, yayinda suka bar *Inna* cikin zullumi da matsakancin tashin hankali, can kuma sai ta fashe da kuka me matukar ban tausayi afili take fadin yah Allah kasan kaine gatana wannan "bawa naka shine gatana, dan haka ina rokonka ka taimake ni karufa mun asiri kabashi lafiya


*******
Cikin sauri-sauri likitocin sukeba
*Abba* taikamon inda sannu ahankali allah yabasu ikon dai-daita numfashin nasa yafara tafiya yanda yadace, sannan likitan yabada umarin akaishi dakin hutawa shikuma yanufi office dinsa dan ganawa da *Inna*. Da sallama yashig office din cikin sanyi murya ta amsa tana nan inda yarta zaune.


               Da sauri yazauna fuska dauke da fara'a yace sannu mama nabarki zaune ko?...cikin sanyin murya me cike da matukar karaya tace babu komai d'an nan, fatana dai naji cewa jikin *Abban TASLEEM* din da sauki sosai.


            Cikin murmushi yace "eh alhamdulillahi! karki damu da sauki sosai makuwa,da sauri tace da gaske likita?...cikin dariya yace in sha Allahu cikin tsakanin farin ciki tace alhamdulillahi! alhamdulillahi!! alhamdulillahi!!! Allah nagode maka likita yanzu zan iya "ganinshi?...fuska dauke da fara'a yace "eh mama zaki iya ganinsa amma yanzu abinda nakeso dake ki nutsu ki kwantar da hankalinki zanyi maki wasu tambayoyi ne kinji mama?.
da sauri tace to! to!! to!!! likita ina jinka.


                      "Saida ya gyara zama sannan yace yauwa mama kifada mun shine menene yakedamu baba ne?...cikin sanyin jiki tace to dama dai yanada laluran ciwon 'koda sosai dan yanzu hakama 'koda dayace ajikinsa yake rayuwa da'ita dama kuma ance ana hakan ko?...,cikin  kwantar da hankali likintan yace "eh mama karki damu dama ana hakan, wanda faruwan hakan  yardace da 'kudira...


Read / Download KYANDIR

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album