Join Our WhatsApp Group

Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

WANKAN WUTA Complete Hausa Novel Document by WANKAN WUTA


WANKAN WUTA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 29722



WANKAN WUTA

Reading Time: 2 Hours

Added On: 27, May 2024

Author: Ismail Abdullahi ,

Ebook Compiler : Shuraihu Usman

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07019035969

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 208.79 kb

File Type: txt

Views: 552+

Download: 254+

Last download: less than 1 second ago

Description/Story:
WAN
KAN_WUTA47
CIGABAN 'KURMUS
YAKIN_MUTUWAHHHH

Tur'kashi yayinda mahaukaciyar dabbannan tawafto sarkin yaki Hamdan da'dan uwansa sadauki Barat tahangame bakinta zata ha'diyesu kiriss tawatsasu abaka kwatsam babban boka Ruhan yabayyana bisa wani mahaukacin jegare jikake kau yashekama harshen dabbar sara 'kil yadatse harshen tsinanniya dabbar taiwani ruri dagunji taisama tadawo 'kasa timm suma sarkin yaki Hamdan da sadauki Barat sufadi can gefe agalabaice

Tuni dabbar tarikida takoma sarauniya kifliya tarika juye juye tanamudamurda a'kasa tana amanjinii

Boka Ruhan yatsayu agabanta yanarikeda takobin tsafi yadubeta yace ketsinanniya kin'dauka donkin turani duniyar jegarai hakan nanufin zammutune tokisani kimma taimakenine domin baya uwarwatsi dayawanxu tsakaninnidasu naninamusu iyakansu baki'dayansu natirkesu ada, iran tsafi nainufin 'konesu dawutar tsafi amma sarauniyarsu Gora taikuka sannan tadurkusa agabana tananeman afuwana cewa imbarsu surayu, nikuma naimusu afuwa nasoke 'kudirina hakan yasa sumallakamin wannan jegaren bakin aljani Hukkur aljani metsananin gudu dasauri fiyeda yarima sobon na'kasar Teran, jinhaka sai sarauniya kifliya tajiwani sabon bakinci takaici yakamata danhaka tasake wani yunkuri daniyyar kaifarmaki saidai tamakara tuni boka Ruhan yazabgamata takobinsa atsakiyar kaa, yarabata gida biyu anannata ya'kare

Atarre sarkin yaki Hamdan da Barat sumike sunacewa dakyau babban boka yanxu kakawomana 'karshen wannan shedaiyar muna jinjina agareka

Boka Ruhan yace jinjina namune gaba'daya

Anangurin susamiguri suzauna sufara tattaunawa gameda tsfiyarsu duniyar hatsabibai domin ceto rayuwan Zaffar

Sarkin yaki yadubi Boka Ruzan yace yababban koka naji kanacewa wannan bakin jegaren zai iyakaimu Duniyar hatsabibai shindagaskene boka yace tabbas yanxubama bu'katan taimakon wani yarima muxin kaitsaye wannan jegaren zaikaimu Duniyar hatsabibai domin ceto yarammu

Jinhaka sai sadauki Barat yamike yanacewa tomemukejira kunsammfa dakwai sauran tafiya agabammu kumadai dasauran gumu dagumurxu agabammu danhaka lokacimmu yafara

Yanifi jegare jegare yarankwafa dukkansu suhaye bayansa shikuma yamotsa yaisamadasu yatashi yaisamadasu yalula'ka yaketa hazo har ya'bace acikin gajimare

yayinda tafiyarsu tainisa asararin samaniya surika wuce manya halittu da,'kanana masu fiffike sunaketa duniyoyin sama sai sarkin yaki Hamdan yadubi boka Ruxan yace yakai babban boka shin bazakanuna mana halinda 'dammu zaffar datawagansu suke cikiba shin sunyi nasarane akan sarsuniya Dazuba koko sunfa'da tarkonta, jinhaka sai boka yace yakamata take yafuddo madubin tsafi yakafe madubin agabansu yafara sambatu gamida gurnani irinna manyan matsafa kwatsam yasahannu yashafi madubin datafin hannunsa

Fayau saiga komi yabayyana manyan tawagun yaki gudabiyune sufuskanci juna sunamuxurai gamida gurnani sunahuci kowani 'bangare nafatan afkama junansu damugunnufii

Runduna tafarko rundunan sarki Darxanne 'dankaramin 'da agurin sarauniya Dazuba , Runduna tabiyu Rundunan sadaukin maza Zaffarne jagoran Turankawa jama, an sarauniya Juliya hatsabibiya uwar hatsabibai

Cikin ixxa dajinkai danuna isa yaima tawagan zaffar mugun kallo kallo irinna raini dawula'kanci, a'karshe yamaida kallonsa ga Zaffar yacekai yaro kakawo kanka gidan mutuwa lallaifa kasani kaida tawaganka nine dajama, ata zamu shafeku adoron duniya yakaurara maganansa yanacewa lallai baxaka iya 'karisawa inda mahaifiyata takeba domin ananne zaku mutuu

Madadin kalaman sarki Darxsn sufusata Zaffar saikawai yaimurmushi kana yadubi Darxan yace kai wawa kasani nifa banxo nan wadinba dan inyi sa, insa da'karamin yaro kamarkaba kawai nazone domin datse kanmahaifiyarka

Zaffar ya'dagamurya yace kanada xabi kodai kabani hanya inwucene kokoo imbitakanka kaida dakarunka immutstsikeku kamar cinnaku

Tab'dijam kalaman sadauki Zaffar sunyi mutu'kar hassala sarki Darxan yajicewa ya'kaskantu bisa kalaman zaffar, take sarki Darxan yakwarma ihu kana yabada umurnin afkawa, wayyo namfa dakarunsa suiguji gamida ruri suikan dakarun Zaffsr

Wohoho tuni zaffar shima yai umurnin afkawa take akai taho mugama jikake kwaram kwatsam mazaje sunhade aguri guda takubba sunbugi juna take ihu gamida 'karajin mutuwa yacika gurin, namfa 'yammaza sufara sana, ansu takisa mazaje surika gunji suna afkama junannsu

Cikin lokaci'kankani gawawwaki suyawaita jini yarika kwarara kawuna surika tashi sama sunagare a'kasa

Kayyasa cikin dalarun sarki Darxan dakwai wasu 'dimdiman dakaru fuskokinsu arufe sunabisa 'dimadiman dawakai girma kaman giwaye sunada yawa acikin tawagan Zaffar yalura dasu sambasajin sara ko suka kisa kawai sukeyi baji babu gani sunakisa dawakansu nayi

Nanfa hankalinsa yaimutukar tashi ganin yacce shaidanun dakarunnan namusamnan kekashemar dakaru tamkar balbalin bala, ii, yayinda yakewannan jimami kwatsam saiyaji kakkausan muryan shugaba kuiyara tanacewa yaro bafa tsayawa zakai kanakalloba lallai mutanenka bazasu iya yakan wadanna shaidanunba danhaka kaine zakayi dakanka

Dasauri zaffar yajuya sui ido biyu da kuiyara tajinjinamasa kai kana tazare wata ba'kar takobi tajefamasa tanamecewa jeka yarona maza kakawo 'karshen tsinannu

wohoho caraf zaffar yacafe ba'kar takobin yaiwani gunji yazaburi dokinsa dokin yaiwani rimi gamida haniniya kana yafuta aguje yakutsa cikin dandaxon maje

Kambala, iiii aikigame 'kareka namfa dakaru sutasoma zaffar shikuma yakama aikinsa yarika datse kawunan mazaje gamida farke 'kiraxansu yarika fille kawunan makiya sunaxuba a'kasa tamkar fari kaikai zaffar nakisa dokinsa nakisa sam Zafdar bedamuda 'kananun dakaruba kawai burinsa yariski makamakan dakarun aikuwa kafin zaffsr ya, isaga tsinannun saida zaffar yakashe samada dakaru dubu biyar

Kwstsam yariski shaidanun sukai karo dawani gawurtaccen iblishi wayyo iblishin yakaima zaffar wani wawan sara danufin datse kan sadauki Zaffar

Cikin gwaninta zaffar yakauce dakaren yasari iska kayyasa aikafin dakaren yasake waniyinkuri tuni Sadaukin maza Zaffar yaxabgamar takobi a'kirji

Jijjigi tuni yaraba dakaren gidabiyu wani abin ta, ajibi shima dokin zaffar saiyai wani rimi yasa 'kafafunsa biyu daki dokin dakaren take dokin yakife a'kasa baiko shuraba

Jijjigi farunhakanfa saida yaki yatsaya cik, tsananin mamaki yakama'daikacin dakarun sarki Darxa domin iya saninsu dakaru namasamman basa mutuwa suda dawakansu, to tayaya akai zaffar yainasaran kashe 'daya wannanfa abin dubawane

Wayyo sarki darzan yakwarma ihu yanarufe baki saokawai dakaru namasamman za'babbun iblisai su dubu goma suima sadauki Zaffar 'kawanya surika kewsyashi sunamuxurai gamida gurnani ahassale suke cikesuke daxumman 'daukan fansar kisan 'dan uwansu

Kayyasa namfa kallo yakoma sama kowa dakowa yajanye afilin daga sai abar Zaffar atsakiyan shaidanu masucike dakunanrai wutar fansa naruruwa azuciyarsu sukaima Zaffat da, ira sunashirin yimasa rufduguuuuuu shida dokinsa

TOFA M AUWAL YA ISOOOFA DANHAKA ZAMUGANA(WANKA_WUTAH -049)
-----------------------------------
Tabdijam yayinda 'dirkadirkan dakarunnan masukamada samudawa koko ifritan aljannu suima Sadauki Zaffar da, ira sukewsyeshi sunawani muxurai gamida gurnani wutar fansa nahauhauwa azukatansu

Shikuma Zaffar sai yajijjiga ba'kartakobin dake hannunsa takobinda kuiyara tabashi take takobin tazamo biyu Zaffar yarike takubban hannaye bibbiyu kana yadagasu sama yakwarara ihu yadubi shaidanun yace kaiii la, anannu kutahomanaa

Wayyo atare kuma alokaci guda su, afkamasa shima yafa'damusu haduwan farko tashin farko yadatse kawunan dakaru biyu yaiwani juyi acikinsu taredakai sara wayyo namma yatafida kawunan samada goma, hakan yatunxura dakarun suigunji su afkamar atare

Kayyasa tabbas kasuwancin mutuwa dole abarma maxamfama jini abarshi akwata gawa nafilin yaki domin haukacewa zaffar yayi yarika kai saradasuka tako, ina dama dahagu gabadabaya kuma baya kuskure indai yakai sara tofa saiyadatse kawuna inko yakai suka saiyafasa 'kirazan maza fiilin daga yarikice ihun maza yayawaita karan ha'duwan takubba suhaihawa dakarunnan surika kaima zaffar miyagun farmaki ammacikin salo da'kwarewa yarika zillewa gamida gocewa yanamedamusu dazazzafan martani tamkar shaidani haka Zaffar yarika kaikomo cikin saidanu yanaraba musu mutuwa kyauta

Nanne Zaffar yaxamo kada damaruwa yarika saran mazaje mutuwa natakemusu baya dayada'bama sara zata wafceka xuwa kiyama

Wayyo aikoda akwashe mako guda anagwabxawa tsakanin Zaffar da dakarunnan sailabari yashabambam domin zaffar yahallaka fiyedarabinsu yaraunata masu yawan gaskee

Hakan yafurgita sauran sujadabaya sunama zaffar kallon iblishi, Zaffar yafasa ihu yanunasu datakubban hannayensu yanacewa kaiii la, anannu shinkuntsoratane koko zakusake shirine

Hakan yafusata sarki Darzan yakwarma ihu taredacema dakarunsa kai tsinannu lallai kukoma kokumaaa kaiyyasa kafin yarufe bakinsa sai Zaffar yabayyana agabansa tsidiff jar ubaa hakan yatsorata sarki Darxan yakasa rufe bakinsa shiku zaffar bejiraba kawai sai yazagamar kaifi adokin wuya kawai saiga kan sarki Darxan nayawo asararin samaniya yanafeshin jiniii

Farun hakan 'daukacin dakarun sarki Darxan suxubarda makamansu sunamasu sallamama sadaukin maza ZAFFAR

Adaidai nanne Sadauki Barat yace kaiya ya aikai yarona yazamo azzalumi bayabada uxuri ga abokin gaba , jinhaka saiboka shaxum ya'dauke madubin tsafinsa kana yadubi Barat yace yazakaiwannan maganan bayan kasan Zaffar na'karkashin sarrafawan sarauniyar ikoce sarauniya Juliya ne danhaka yanxu ba Zaffar 'dindakasanibane babu tausayi ko, imani ataredashi kawai zai aikata dun abinda sarauniyarsa ta, umurceshine

Jinhaka sai Barat yaikwafa yace lallai yazamadole muhanxarta domin mu, isa duniyar hatsabibai dawuri dankar'dana yarikide yakoma azzalumi nahar, bada yaima aljani tsawa cewa kaii bakin bawa lallaifa ka'kara sauri kokuma kaji ajikinka aljani ya'kara motsa fukafukansa yacilla yaisama sama sosai

Kumadai adaidai nanne Sadauki Zaffar yaishiru yadaina ba yaransa wannan labari , dasauri Juraixa tadubi Sadauki Barat tace haba kawu yazakatsaya adaidainan munji aljani yakara sauri yacilla sama sama sosai todaganan meyafarunee

Barat yaimurmushi yace tabbas munci kasuwar mutuwa kuma munkwaci kammu dakyar ahannun Jujalle

Zaffar yadubi Barat yace kawu wasu halittunne kuma jujalle mutanene ko shaidanu

Barat yasakemurmushi ya'bi kirariyanacewa hmm Jujalle mugun dabba kaiba mutunbakaiba aljanba kashe mutun kacinye namansa shajin iblishi kabarmasa fata jujalle ajali metadda nakwance mutuwa meketa tsakani, Barat yadubi zaffar yace yaro zammabuku cikakken labarin amma yanxu zamu yada zango anan domin tafiyar sa, anni biyar yaragemana mu isa damudosa hakankuma nanufin munadabda gabadagaba damutuwa

Tofa ananne Zaffar da'kanninsa dakuma kawunsu Barat suyada zango awani farin wadi domin sushirya karo da mutuwa

To amma a'kasar Jumki mutane sunkasance cikin zullumi gamida shiga halin'dar'dar domin sanin cewa sarkin yaki Kanxar sarkin yakin sarauniya molika lozar sarauniyar tamolika yanatafe domin shafesu kuma tabbas yataho...


Read / Download WANKAN WUTA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album