Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

NISFUL HAYAT Complete Hausa Novel Document by NISFUL HAYAT


NISFUL HAYAT

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 34762



NISFUL HAYAT

Reading Time: 2 Hours

Added On: 06, Jun 2024

Author: Kausar M Hassan ,Aisha Muh'd ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 195.5 kb

File Type: txt

Views: 999+

Download: 748+

Last download: 5 hours ago

Description/Story: ο»Ώ
[1/7, 6:50 AM] Kausar LuvπŸ’ž: [10/14, 11:25 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€ NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
1 to 5
Garin kano! Gari ne mai yalwar arziki da tarin albarka,kasuwanci shine babban jigon bunkasar garin kano.

Ta dabo tumbin giwah yaro koda mai kazo an fikah. Gwarxo family, wani Babban family ne dake cikin garin kano, Alh Usman shine jagoran wannan family tsoho mai ran karfeyh.

Alh Maleek, Alh Amin, hajiyah sadeeyah, sune "ya "yan Alh usman gwarzo, matan Alh usman 2 dayah ta rasu uwargidan mai sunah jameelah sea kuma ta biyu wadda suke tare har ynxn.

Mai suna zubaidah, Alh maleek Alh amin sune "ya "yan zubaidah, hajiyah sadeeyah itace "Yar jameelah uwargidah kenan.

Kasancewar Allah bai bata haihuwah da wuri bah itace qanwarsu Alh maleek da Alh Amin.

Alhjn Gwarzo shine sunan da suke kiran Alh usman dashi a wannan family din, Zaune suke a cikin Babban gidansu, Alh Maleek Alh Amin da kuma Alh usman.

Alh Amin shine Babban dan Alhjn gwarzo sea kuma Alh maleek sea Hajiyah sadiyah.

Alh Amin matarsa daya mai suna muhibbah ana kirantah da hajiyah "yarsa dayah a duniyah mai sunah amal.

Alh maleek matarsa dayah shimah mai suna juwairah "ya "yanta 2 a duniyah dayah namiji mai suna Sabeet sea kuma autarta mai suna maleekah.

Kwance yake kan gadonshi yana operating din system, mutum ne fari, mai cikar kamala, dogo ne yana da fadin kirji mai kyau ne na gaske kai da ganinshi kasan yana cikin kwanciyar hankali.
Anwar Ameer kenan! da ne ga Ameer dan asalin qasar Ghana, shima dea a gidan Alhjn gwarzo yake mahaipiyarsa itace sadeeyah, Allah yayi matah rasuwah shekaru 20 kenan da suka wuceh. Mahaipinsah kuwah yana Ghana da zamah.

Mahaipinsah ya auri mahaipiyarsah ne cewa da sadeeyah shekaru 30 da suka wuceh lokacin tana da shekara 10 a duniyah

Kasancewar a wannan family din yara tun suna qanana ake musu aure

Bayan shekaru 3 dayin auren Allah y bata cikin Anwar, a lokacin ne kumah aka aikowah da Ameer cewar mahaipinsah ba lpy yazo.
Ya nema tafiyah da Sadeeyah amma alhjn gwarzo ya hana hkan yasah ameer tafiyah ya bar sadeeyah tun a lokacin kuwah har ynxn bai dawo Nigeria bah

Anwar jikane ga Alhjn gwarzo mahaipiyarsah ya haifah kenan. A nan gidan yake a nan yake rayuwarsah babu wanda baiyya sonshi a gidan idan aka cire hajiyah.

A wannan family din suna da wata al'adah ta aurar da yara matah tun suna qanana (underage) yarinya data kai 7_10 an aurar da itah sea dea baza'a kaitah gidan Miji bah har sea ta gama secondary.

Maleeka maleek, Amal Amin sun matuqar shaquwa da junah duk da Cewar amal ta baiwah maleeka shekaru 3 da heahuwa kasancewar hka, adda take kirantah hakan yasah kowah ma na gidan adda yake kirantah.

Maleeka fara ceh amma ba sosai bah Allah y hore mata dukiyar Fulani da hips gata da tsiwan tsiyah bata jin magana ko kadan sea dea kuma Allah yay mata saurin kuka, Abu kadan sea hawaye kimanin shekaruntah 17 tana SS3 ne a D leader's of tomorrow secondary school.
Babbar makarantah ceh a cikin garin kano sea Wanda mahaipansah suka kai dons ke shigah wannan makarantar.

Amal amin baqa ceh amma ba sosai bah akuy hankali ga jin magana tsiewa ko kadan bai dametah bah. Kimanin shekarunta 20 a duniyah, tana NCE 3 ne a FCE kano tana school of science Education. A Bio/Comp depertment. Sea dea kuma tana da ciwon asthma. Wannan kenan.

***************
Adda pls tashi mutafiyh shan ice cream, pls! Kai Maleeka yanzun nan fa kinsan muka futah Yaa Anwar na ganinmu yana iya cewa mu dawo, sea muce masah hajiyah ceh ta aike mu, idan y sanar da itah fah? Ai nasan zatace masa eh, Ok mutafiyh.

Hanya suka kamo daga cikin babban katafaren falon gidan zuwah wajieyh, tafiyah suke cikin wani salo na daban

Adda kinsan mie? Kai Maleeka pls keep quite, shiru tai ta kalle addan tai mata Murmushi tare da fadar I Luv u my sis, me too my qanwah, I Luv u more then word can express. Hakan yayi dae2 da dawowar Anwar karo yay da Maleeka, ke!
By
Kausar LuvπŸ’ž & Maman shakur😘
[10/14, 8:58 PM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na kausar M Hassan & Aishat Muh'd
6 to 10
Ke Maleeka! Kapin ya qarasa maganar da zayyi Jikinta yahau rawa sorry yaa Anwar,ya daure fuska wai ke maleeka maisa baki da natsuwane??by d way,inama zaku da yamman nan??

Amal tace yaya zamuje shan ice cream ne,yana kallon maleeka ta gefen ido yanda ta cika tai fam,tana zumburu bakinan,hmmm maleeka case!

Oya kuzo muje na kaiku,maleeka ta kalli Amal tai mata singnal da ido alamun karta bari yakaisu,Amal tace yaa daka barshi zanyi driving da kaina.

Anwar yace but u know ur health condition muje na kaiku da kaina,maleeka juyawa tayi tana sharan kwalla zata koma cikin gida,ke!ya dakamata tsawa,

Chak ta tsaya,ita bata juyoba ita kuma bata karasa gaba ba,yace zonan,ta taho yace dannace zan kaiku ne kike kuka??tai shiru.

Yajuyo yay ya kalli Amal,yace swt sis kiyi driving ahanakali kinji take care,i hope ur inhaler is with u??tace yes bro,yace ok u people should take care...

Yajuya aiko maleeka tasa hannu akunne tai mai gwalo, caraf yajuyo, a dari ta arce tayi wurin parking space,murmushi yay yace Allah shiryeki mylin.

Suka shiga mota ahanakali Amal kejan motan hankalinsu kwance,GENESIS sukaje,sukasha ice cream din sanan suka saima sauran mutanen gidan.

Bayan sun gama suka fito dan tafiya gida,maleeka ne tahango classmates dinta tace Adda plz naje mu gaisa??yanda ta marairaice yasa Amal tace go buh kada ki jimah.

Kiss ta mata akumatu tace tnx adda na,Amal ta shiga mota ta zauna yayinda itakuma Maleeka ta tafi wajen friends dinta.

Suna hangota suka fara wasata "yesso d babe is here, m2 ,hot chick,yarinyar yar dagwas_dagwas..kece mai suna kala kala...

Tawani gyara tsayuwa batare da ta karaso suba tace a lissafo min names din,sukace kece maleeka,kece chick,kece mylin ,kece M2(square).

Wani ihu sukayi suka rumgume juna,kana ganinsu kaga iyayen rawan kai da iyayi,..maleeka tace guys nabar Adda na a car so i have to go,see yeah!

Ta koma car din kafin Amal tai magana,ta tari numfashita i know wot u will say swt Adda ta wani langwabar dakai sorry Adda na dadeko..

Amal girgiza kai kawai tai, tace zanga randa zaki girma maleeka shagwaba dinki is too much..tace Allah adda bazan girmaba niko adda ko aure bazan yibama.

Amal tace y??maleeka ta yatsine fuska just lyk dat nafison zama da momy na da ke wlh,Amal kawai ta girgiza kai dan haryau Maleeka batasan wacece itaba.

Ahanakali take driving,wata mota wanda ga dukkan Alamu tabaci tanata fitar da hayaki agaban su,gashi suna cikin hold up balle su chanza hanya.

Amal ce tafara tari,tana chakuwa nan irin tamasu asma,maleeka na ganin haka tasan asman ne, tafara kuka adda kashe motan kinsan ni ban iyaba kuma muna cikin titi.

Amma ina!!Amal tuni tafita daga hayyacinta ......
By
Kausar luvπŸ’ž & maman shakur 😘
[10/15, 12:21 PM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€ NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
10 to 15
Adda!!! Hka ta fada daga nan kuma ta fitah daga moto din tana fitah ta hango wani saurayi yana shirin shigah moto a dayan gefen titin da gudu ta isah gareshi.

Pls help my Sister x dying! Tsayawa yay chack yana kallontah d way yanda take maganan da yanda bakintah ke motsawa abun y burgeshi.

Hannunshi ta riqah tare da fadar pls help me ban iya driving ba pls!!, Murmushi kawea yay matah yace let's go, hanya suka kama ya shigah gurin driven ita kuma Amal, Maleeka ta matsa da ita a front set, hkan yayi dea2,da samun hanyar wucewar da sukayi.

Mai ke damuntah ne? Asthma ne, to ki dubah ko ta fitoh da inhelar dintah mana, to,dubawah tai ta kuwa ci sa'ah ta ganta a cikin jakar amal ta dauka ta shaqah mata da hka har ta farfado.

Sanuu addanah, uhm yauwa mylin ta fada tana yatsieni fuskah, ina ne gidanku??nan tafadan mishi ,a haka har suka isa gidah, gate man y bude masu kopa kasancewar yagah moto din amal.

Kai tsaye gurin parking space y nufah, yay parking, Maleeka ta bude motar ta riqa adda suka wuce cikin gidan, kasancewar da amal da mylin duk bangare daya suke zaune ta bangaren su amal.

Humm nyc girl, abunda saurayin
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download NISFUL HAYAT

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album