Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

KUNCIN RAYUWA Complete Hausa Novel Document by KUNCIN RAYUWA


KUNCIN RAYUWA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 33296



KUNCIN RAYUWA

Reading Time: 2 Hours

Added On: 08, Sep 2023

Author: Nana Diso ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 194.41 kb

File Type: txt

Views: 983+

Download: 606+

Last download: 4 days ago

Description/Story: KUNCIN RAYUWA
Na Nana Diso
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]

KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
[2/27, 10:22 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 1
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
Wallahi Allah Alhaji abunda kakiye ba ka kyauta wa, Abu
ya isheni anriga an gama dakai sai abunda laraba tace
wallahi bazaiyu wuba, kowa fa auransa kakiye koma
kowa yanada yara acikin gidanan ni ce uwar gida Ne
yakamata aci sai abunda nafada za'ayi zakayi, sallama su
kaji Alhaji yayi saurin zabura hajiya sannu da zuwa,
hajiya fatima sakin baki tayi yadda taga Alhaji Yana
kyakyarwa yaga hajiya laraba, lallai ne alhaji sahibar ka
tazo dole katashi kafara magana kee fatima ki iya bakinki
abun ya'isa hajiyar zaki zaga! Hajiya laraba tace alhaji
jika kwanta banason kana Bata ranka to hajiya Ina fatan
kikwana lpya, hajiya laraba tace shige muji, haka alhaji
yahuce daki sumi sumi, hajiya laraba, takalli hajiya
fatima tace baki ga komai ba tukunna, sai na mayar daki
wulakantaci ya, kuma sai kin fuskan ci KUNCIN
RAYUWA...........urs Nana diso💕💕💕
[3/4, 9:47 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 2
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
hajiya fatima tayi wane murmushi mai ciki da takaice,
hajiya laraba kinan kina bani mamaki, lallai babu Allah a
lamarinki Kuma kisani Ne da Allah na dogara baki isa
kiyimun abunda Allah bai rubuta ba, kee hajiya fatima
kisane ko yau naso alhaji yasakike wallahi Sai ya sakike,
dan haka kibi ahankali, domin kinsan nice tauraruwar
gidan nan, hajiya fatima tace Allah Dai yasawake haka
Dai kikace, duniyace kowa yayi dakyau zai gani, hajiya
laraba Daria tasaka mai ciki da takaici acikinta, kije ki
dauramin tuwan shinkafa domin yau banajin zan iya
shiga kitchen ba, hajiya laraba mayi amfanin yaran mu
bayan kinsan sun girma, Akan me za'adinga sangarta su,
ko da kin sangarta nake to kada ki sangarta 'ya'yana,
hajiya fatima na fahimci bakida hankali kin manta
'ya'yanki bakida iko dasu malama kifita kije kidaura san
wa, ko kuma ranki yabaci, hajiya fatima cike da kwallah
tabar Dakin tana fita tahadu da nafeesa tadawo daga
makaranta, nafeesa tahayi sama ko kallon hajiya fatima
batayiba, haka tashige tayi murmushi, tun safe take cikin
kitchen ba tafiba Sai da ta tabbatar tagama tayi wanke
wanke tashari gurin, tana shiga dakinta tayi wanka tasaka
wata duguwar rigar atampha ta zub'buda hijjabi tayi
sallah tunda tai'dar taki faman yin kuka tare da adduar
Allah yajiyo mata da hankalin 'ya'yanta da mijinta, bata
bar Kan dad'dumar ba Sai bayan isha'i bacci ne yafara
i'banta, muryar alhaji taji Kamar a mafarki taji alhaji
yana cewa kee fatima afurgice tatashi tana fitowa tsakar
gidan kowa Yana zaune, ta durkusa tace alhaji gani yace
mahaukaciya baki da hankali in banda hauka darashin
sanin darajar miji kowa yazo yayimun sannu dazuwa
Amma ke kina 'daka, hajiya laraba cikin kisisina tace
alhaji kayi hakuri rashin tarbiya ne, tace wallahi alhaji
banjiba shigowarka ba bacci ya kwashe ni, mai kekayi
bayan duk uban abincin nan hajiya laraba ce tadafa,
mamaki yakama hajiya fatima tace bakomai alhaji Allah
yahuce zuciyarka, ai wallahi bazanyi hakuri ba, gobe
bazaki kwana adakina ba nabarwa hajiya girken ki, hajiya
Fatima tana kuka tace alhaji waĺlahi kije tsoron kasani
inada hakki akanka kayi mata afuwa abisa lifuffukana,Kar
ka rikeni azuciyarka, Idan zakayi mun fada, Kayi mun
daga ni sai Kai,Ba agaban yara ba, kuma ba a tsakar gida
ba, 'ya'yana ne bai kamata aci malama kiyimun shiru,
nasiyo less bazan bakiba, hajiya labara cikin makirci tace
alhaji yazancen umara, yace ai wallahi banda
mahaukaciyar nan ina nufin fatima......
Ibrahim ne yashigo yatarar da hajiyarsu acikin daki
tanata kuka yace umma kidaina kuka danallah, Ibrahim
ku biyar na haifa kai kadai ne, mai sona, 'ya'yana guda
uku kishiyata tajanyi su guda daya alhaji yayi kyautarsa,
kaima da karfin addua Allah yabarmin kai, tunda nazo
duniya bantaba cutar wani ba wallahi, Amma kuma
Nake fahimtar 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng, abubakar yace umma
kidaina kuka dan Allah, tace to abubakar Allah yayimaka
albarka....
ASALIN SU
urs Nana diso💕💕💕
[3/6, 7:57 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 3
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
Alhaji salisu binbo shaharar-ran Dan kasuwani kowa ya
sonsa su hudu mahaifiyarsa tahaifa, abdullahi,
salisu,Amina Sai auwalu mahaifansu sun mutu tun suna
kanana wanda kishiyar uwace ta raine su Wanda sun
tashi cikin wahala, tunda tafara ri'kon su Bata taba
sassauta musu ba, ba ma aci alhaji salisu Wanda shi Sai
tadinga dura masa tallan lemo Na kala in baiyi ciniki ba
aranar Sai tasa 'ya'yanta su faruku sun zanishi, ahaka ta
aurar da kanwarsa, sauran yayan sa ta turasu kasuwa
shekarar sa 20 Bai fara sana'a ba gashi baiyi karatu Mai
zurfiba, ahaka yasamu muktar babban yayansu yace
yataimaka yadauke shi koda dako ne yadinga yimusu,
Anan mukhtar yanuna 'Yan ubance yace daya dauke shi
gwala yadauke mahauka tan unguwan nan, maganar
tayiwa salisu muni Amma haka yadanneta ya
hakura,Salisu Sai yafi wata Bai saka ko kwandala a
hannun sa ba, yau yaji kasuwa ko zai samu wanda zai
taimake shi ahaka yaji yadawo babu wanda yakalle shi,
Yana tafi Yana tunanin rayuwa dama haka rayuwar take,
ayayin dahya karasa gida yunwa yakeji kamar me, yana
zuwa yatarar da 'yar autar su a kitchen yace subai'a zuba
mun abinci kai tsayi tace bazata zuba ba, yace subai'a ne
sa'anki ne dazaki gayamun haka, budar bakinta Sai cewa
tayi Dallah da'kire yimun shiru, baice mata komai ba
haka yafita daga kitchen din yahuce gidan makocin su
yayi mai sallah yace danallah dako ya kison yadinga
yimasa yace to ya aminci, haka yadinga yin sana'ar sa,
batare da ya raina taba ahaka salisu ya kasance cikin
KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng akwana tashi ga mai rai Kamar yaune,
alhaji salisu yazama Sha hararrin Mai kudi, wanda kudin
ma Har tsora tashi suke yi, arana Sai ya bude Sama da
dila dubu biyar Amma kayansa basa kwana, ahaka
yadinga naiman matar aure haka kishiyar babarsa
tahadashi da hajiya laraba wacce kowa yasan mahaifinta
boka ne a cikin Garin kibya haka hajiya laraba suka shiga
suka fita sai da aka aura masa ita alokacin da aka daura
aure da daddare da aka kai masa amarya yana ta
zumudi,amma adaran daya sadu daita Sai yajita
amatsayin bazawara yayi takaice wanda Anan ranshi
yabaci, ahaka suka dinga rayuwar su inda alhaji salisu
yazama mijintace tasaka shi yamanta da yan'uwan sa,
Sai abunda tace shi akeyi, yayanta guda hudu biyu mata
biyu maza, rukayya da maryam Sai usman da sunusi,
yarane sangar tattu, duk shekara Sai sun fita kasar
waje......
A hanyar alhaji salisu ta zuwa kasuwa kullum Sai
yahadu da wata farar yarinya ,ahaka ya shiga yadinga ko
karin Sai ya aureta, hajiya laraba tadinga zan bada asiri
amma mahaifinta yace ta hakura yakara auren zasu jefa
matar cikin KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng, haka akayi auren a cikin
shekarar tunda h.Fatima tafara rayuwa a cikin gidan
kullum Sai taji tagaida hajiya laraba tayimata aiki kullum
cikin bauta take, yau yakasance ranar lahadi rukayya
tazo tace anty fati hajiya zatayi miki asir...........
Urs Nana diso💕💕💕
[3/27, 1:02 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 4
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
Haka rukayya ta taho aguje, ko sallama batayiba tatarar
da anty fati Akan sallaya tace anty fati hajiya zatayi miki
asiri, anty fatima tace kee rukayya a'ina kikaje maganar
nan banson karyafa, rukayya tace wallahi dagaske nakeyi
yanzu ma naji ance boka zai turo tattabara ta ajiye miki
laya kina dauka zakifara cuta, anty fati tace babu kyau
rukkayya kidaina kawomin zancen mahaifiyar ki,
rukayya tace wallahi anty baki taba cuta taba Dan Haka
duk inda Naga za'a cuceki Sai nagaya miki, anty tace to
nagode tashi kitafi, Haka rukkayya tatashi takoma dakin
su,anty fatima tana ta tunanin Mai yasa hajiyar su taki
mugayin hali, anty Fatimah tatashi tashiga kitchen ta
dura abinci tahada lemon tsamiya, tana zuwa daki dauko
sukari, ai kuwa usman yashigo yadauki lemon tana
shigowa taganshi ta washi baki oh ni usman inazakaji da
lemon na mahaifinku ne, usman yace ai naganki kina
barbadi to bazai sha ba zubarwa zanyi, takalle shi tayi
murmushi tace zamaki daina murmushi kifara kuka kiri
kiri, yaja tsaki yafice, Haka takarasa girkin sai ga sumayya
tashigo faiza tashigo anty fati tace sannunki 'yata zo
Kikarasan rabon abincin nan faiza tace hajiya tace
mudaina taimakon ki, faiza karfa kimanta hajiya laraba
bata haife ki ba, nice mahaifiyarki Kuma, faizah sai kuwa
fita tayi daga kitchen din, hajiya fatima batasan lokacin
da kuka yawanke idonta ba lallai ne takarfi dayaji an
rabani da 'ya'ya babu faixa ba hadiza, to gwara gwara
kursum ita tana gaidani,ahaka tagama sake sa'kinta,
tadauki abincin alhaji ta tafi dashi dakinta sai data shirya
sannan tadauke abincin takaima sa sallama tayi sannan
ta tsugunna Har kasa tace inayini alhaji, yafara yimata
masifa kee banaci miki Nadaina cin abincinki ba sai
nahuce ba, fita nace ki fita banson ganinki, alhaji
danAllah kayi hakuri wallahi bansan laifen danayi maka
ba Allah yahuce zuciyar ka ,fita naci kuma ki shirya
kayanki gobe ki tafi gida domin na biyawa kowa dubai
daganan sai umara zasu huce,
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download KUNCIN RAYUWA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album