Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

KUNCIN RAYUWA
Na Nana Diso
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com

KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
[2/27, 10:22 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 1
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
Wallahi Allah Alhaji abunda kakiye ba ka kyauta wa, Abu
ya isheni anriga an gama dakai sai abunda laraba tace
wallahi bazaiyu wuba, kowa fa auransa kakiye koma
kowa yanada yara acikin gidanan ni ce uwar gida Ne
yakamata aci sai abunda nafada za'ayi zakayi, sallama su
kaji Alhaji yayi saurin zabura hajiya sannu da zuwa,
hajiya fatima sakin baki tayi yadda taga Alhaji Yana
kyakyarwa yaga hajiya laraba, lallai ne alhaji sahibar ka
tazo dole katashi kafara magana kee fatima ki iya bakinki
abun ya'isa hajiyar zaki zaga! Hajiya laraba tace alhaji
jika kwanta banason kana Bata ranka to hajiya Ina fatan
kikwana lpya, hajiya laraba tace shige muji, haka alhaji
yahuce daki sumi sumi, hajiya laraba, takalli hajiya
fatima tace baki ga komai ba tukunna, sai na mayar daki
wulakantaci ya, kuma sai kin fuskan ci KUNCIN
RAYUWA...........urs Nana diso💕💕💕
[3/4, 9:47 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 2
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
hajiya fatima tayi wane murmushi mai ciki da takaice,
hajiya laraba kinan kina bani mamaki, lallai babu Allah a
lamarinki Kuma kisani Ne da Allah na dogara baki isa
kiyimun abunda Allah bai rubuta ba, kee hajiya fatima
kisane ko yau naso alhaji yasakike wallahi Sai ya sakike,
dan haka kibi ahankali, domin kinsan nice tauraruwar
gidan nan, hajiya fatima tace Allah Dai yasawake haka
Dai kikace, duniyace kowa yayi dakyau zai gani, hajiya
laraba Daria tasaka mai ciki da takaici acikinta, kije ki
dauramin tuwan shinkafa domin yau banajin zan iya
shiga kitchen ba, hajiya laraba mayi amfanin yaran mu
bayan kinsan sun girma, Akan me za'adinga sangarta su,
ko da kin sangarta nake to kada ki sangarta 'ya'yana,
hajiya fatima na fahimci bakida hankali kin manta
'ya'yanki bakida iko dasu malama kifita kije kidaura san
wa, ko kuma ranki yabaci, hajiya fatima cike da kwallah
tabar Dakin tana fita tahadu da nafeesa tadawo daga
makaranta, nafeesa tahayi sama ko kallon hajiya fatima
batayiba, haka tashige tayi murmushi, tun safe take cikin
kitchen ba tafiba Sai da ta tabbatar tagama tayi wanke
wanke tashari gurin, tana shiga dakinta tayi wanka tasaka
wata duguwar rigar atampha ta zub'buda hijjabi tayi
sallah tunda tai'dar taki faman yin kuka tare da adduar
Allah yajiyo mata da hankalin 'ya'yanta da mijinta, bata
bar Kan dad'dumar ba Sai bayan isha'i bacci ne yafara
i'banta, muryar alhaji taji Kamar a mafarki taji alhaji
yana cewa kee fatima afurgice tatashi tana fitowa tsakar
gidan kowa Yana zaune, ta durkusa tace alhaji gani yace
mahaukaciya baki da hankali in banda hauka darashin
sanin darajar miji kowa yazo yayimun sannu dazuwa
Amma ke kina 'daka, hajiya laraba cikin kisisina tace
alhaji kayi hakuri rashin tarbiya ne, tace wallahi alhaji
banjiba shigowarka ba bacci ya kwashe ni, mai kekayi
bayan duk uban abincin nan hajiya laraba ce tadafa,
mamaki yakama hajiya fatima tace bakomai alhaji Allah
yahuce zuciyarka, ai wallahi bazanyi hakuri ba, gobe
bazaki kwana adakina ba nabarwa hajiya girken ki, hajiya
Fatima tana kuka tace alhaji waĺlahi kije tsoron kasani
inada hakki akanka kayi mata afuwa abisa lifuffukana,Kar
ka rikeni azuciyarka, Idan zakayi mun fada, Kayi mun
daga ni sai Kai,Ba agaban yara ba, kuma ba a tsakar gida
ba, 'ya'yana ne bai kamata aci malama kiyimun shiru,
nasiyo less bazan bakiba, hajiya labara cikin makirci tace
alhaji yazancen umara, yace ai wallahi banda
mahaukaciyar nan ina nufin fatima......
Ibrahim ne yashigo yatarar da hajiyarsu acikin daki
tanata kuka yace umma kidaina kuka danallah, Ibrahim
ku biyar na haifa kai kadai ne, mai sona, 'ya'yana guda
uku kishiyata tajanyi su guda daya alhaji yayi kyautarsa,
kaima da karfin addua Allah yabarmin kai, tunda nazo
duniya bantaba cutar wani ba wallahi, Amma kuma
Nake fahimtar 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng, abubakar yace umma
kidaina kuka dan Allah, tace to abubakar Allah yayimaka
albarka....
ASALIN SU
urs Nana diso💕💕💕
[3/6, 7:57 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 3
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
Alhaji salisu binbo shaharar-ran Dan kasuwani kowa ya
sonsa su hudu mahaifiyarsa tahaifa, abdullahi,
salisu,Amina Sai auwalu mahaifansu sun mutu tun suna
kanana wanda kishiyar uwace ta raine su Wanda sun
tashi cikin wahala, tunda tafara ri'kon su Bata taba
sassauta musu ba, ba ma aci alhaji salisu Wanda shi Sai
tadinga dura masa tallan lemo Na kala in baiyi ciniki ba
aranar Sai tasa 'ya'yanta su faruku sun zanishi, ahaka ta
aurar da kanwarsa, sauran yayan sa ta turasu kasuwa
shekarar sa 20 Bai fara sana'a ba gashi baiyi karatu Mai
zurfiba, ahaka yasamu muktar babban yayansu yace
yataimaka yadauke shi koda dako ne yadinga yimusu,
Anan mukhtar yanuna 'Yan ubance yace daya dauke shi
gwala yadauke mahauka tan unguwan nan, maganar
tayiwa salisu muni Amma haka yadanneta ya
hakura,Salisu Sai yafi wata Bai saka ko kwandala a
hannun sa ba, yau yaji kasuwa ko zai samu wanda zai
taimake shi ahaka yaji yadawo babu wanda yakalle shi,
Yana tafi Yana tunanin rayuwa dama haka rayuwar take,
ayayin dahya karasa gida yunwa yakeji kamar me, yana
zuwa yatarar da 'yar autar su a kitchen yace subai'a zuba
mun abinci kai tsayi tace bazata zuba ba, yace subai'a ne
sa'anki ne dazaki gayamun haka, budar bakinta Sai cewa
tayi Dallah da'kire yimun shiru, baice mata komai ba
haka yafita daga kitchen din yahuce gidan makocin su
yayi mai sallah yace danallah dako ya kison yadinga
yimasa yace to ya aminci, haka yadinga yin sana'ar sa,
batare da ya raina taba ahaka salisu ya kasance cikin
KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng akwana tashi ga mai rai Kamar yaune,
alhaji salisu yazama Sha hararrin Mai kudi, wanda kudin
ma Har tsora tashi suke yi, arana Sai ya bude Sama da
dila dubu biyar Amma kayansa basa kwana, ahaka
yadinga naiman matar aure haka kishiyar babarsa
tahadashi da hajiya laraba wacce kowa yasan mahaifinta
boka ne a cikin Garin kibya haka hajiya laraba suka shiga
suka fita sai da aka aura masa ita alokacin da aka daura
aure da daddare da aka kai masa amarya yana ta
zumudi,amma adaran daya sadu daita Sai yajita
amatsayin bazawara yayi takaice wanda Anan ranshi
yabaci, ahaka suka dinga rayuwar su inda alhaji salisu
yazama mijintace tasaka shi yamanta da yan'uwan sa,
Sai abunda tace shi akeyi, yayanta guda hudu biyu mata
biyu maza, rukayya da maryam Sai usman da sunusi,
yarane sangar tattu, duk shekara Sai sun fita kasar
waje......
A hanyar alhaji salisu ta zuwa kasuwa kullum Sai
yahadu da wata farar yarinya ,ahaka ya shiga yadinga ko
karin Sai ya aureta, hajiya laraba tadinga zan bada asiri
amma mahaifinta yace ta hakura yakara auren zasu jefa
matar cikin KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng, haka akayi auren a cikin
shekarar tunda h.Fatima tafara rayuwa a cikin gidan
kullum Sai taji tagaida hajiya laraba tayimata aiki kullum
cikin bauta take, yau yakasance ranar lahadi rukayya
tazo tace anty fati hajiya zatayi miki asir...........
Urs Nana diso💕💕💕
[3/27, 1:02 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 4
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
Haka rukayya ta taho aguje, ko sallama batayiba tatarar
da anty fati Akan sallaya tace anty fati hajiya zatayi miki
asiri, anty fatima tace kee rukayya a'ina kikaje maganar
nan banson karyafa, rukayya tace wallahi dagaske nakeyi
yanzu ma naji ance boka zai turo tattabara ta ajiye miki
laya kina dauka zakifara cuta, anty fati tace babu kyau
rukkayya kidaina kawomin zancen mahaifiyar ki,
rukayya tace wallahi anty baki taba cuta taba Dan Haka
duk inda Naga za'a cuceki Sai nagaya miki, anty tace to
nagode tashi kitafi, Haka rukkayya tatashi takoma dakin
su,anty fatima tana ta tunanin Mai yasa hajiyar su taki
mugayin hali, anty Fatimah tatashi tashiga kitchen ta
dura abinci tahada lemon tsamiya, tana zuwa daki dauko
sukari, ai kuwa usman yashigo yadauki lemon tana
shigowa taganshi ta washi baki oh ni usman inazakaji da
lemon na mahaifinku ne, usman yace ai naganki kina
barbadi to bazai sha ba zubarwa zanyi, takalle shi tayi
murmushi tace zamaki daina murmushi kifara kuka kiri
kiri, yaja tsaki yafice, Haka takarasa girkin sai ga sumayya
tashigo faiza tashigo anty fati tace sannunki 'yata zo
Kikarasan rabon abincin nan faiza tace hajiya tace
mudaina taimakon ki, faiza karfa kimanta hajiya laraba
bata haife ki ba, nice mahaifiyarki Kuma, faizah sai kuwa
fita tayi daga kitchen din, hajiya fatima batasan lokacin
da kuka yawanke idonta ba lallai ne takarfi dayaji an
rabani da 'ya'ya babu faixa ba hadiza, to gwara gwara
kursum ita tana gaidani,ahaka tagama sake sa'kinta,
tadauki abincin alhaji ta tafi dashi dakinta sai data shirya
sannan tadauke abincin takaima sa sallama tayi sannan
ta tsugunna Har kasa tace inayini alhaji, yafara yimata
masifa kee banaci miki Nadaina cin abincinki ba sai
nahuce ba, fita nace ki fita banson ganinki, alhaji
danAllah kayi hakuri wallahi bansan laifen danayi maka
ba Allah yahuce zuciyar ka ,fita naci kuma ki shirya
kayanki gobe ki tafi gida domin na biyawa kowa dubai
daganan sai umara zasu huce, to alhaji nagode tunda ai
harda ya'ya na, oho miki kidaice bazan biya miki ba.....
Washe gari da sassafe kursum tashigo dakinta tace
umma ina kwana, umma kiye hakuri Idan ina batamiki
rai wallahi duk kwanan danakiye adakin hajiya wallahi
duk ba'asan raina baniba kuma karna dawo gurinki
alhaji ya wulakanta ne, bakomai kursum tashi kitafi Kar
Ace wani abun Allah yayimuku albarka, Allah yakiyaye
hanya sai kun dawo, au umma badaki za'ajeba? eh
kursum, tana kuka tabar dakin, anty Fatimah tashirya
kayanta tanufi gida tana zuwa inna tace fadima lpia tace
lpya lou Tagaya mata tafiya zasuyi inna ce Allah yakaisu
lpya, ke kuma abunda nakeso daki shine k.......
Urs Nana diso💕💕💕
[3/27, 1:02 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 5
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
To fatima abunda nakeso daki shine hakuri duk
abunda mijinki zaimiki karki ce zaki rama abunda hakuri
bai bayarba rashinsa bazai bakiba yanzu bari mahaifinki
yadawo muji mai zaice, hajiya fatima tacewa mahaifiyar
ta ai wallahi yadda kika sanni har yanzu ban janjaba
matsalata bata huce matsalar 'ya'yana da akarabani dasu
yanzu aci dukan su anrabi dasu ibrahim kadai
akabarmin kuma an rabashi da babansa bayayi mai
komai yanzu makocin mune yataimaka yakaishe
shagonsa yaki aebo masa kaya, kullum yakan sallame shi
da dubu daya da dare, kuma kiduba kigani Makaranta
yake zuwa da wannan kudin yake komai, innalillahi wa
inna ilahhirrajiun, yanzu wannan hali kike ciki Amma
baki taba gayamun munba, duk lokacin da naganki cikin
damuwa sai kice mun bakomai, kinfi kowa sani fatima
mahaifinki yakasance mai kudi, Amma danki tana chan
Yana wulakanta, murya sukaji daga Sama ibrahim ne
yace kada a naimar mun taimako agurin kowa ina
gayawa Allah kuma zai isar mu, cikin dadin da Yan
uwana sukeji banason najishi Yanzu zan cigaba da hakuri
komai zai huce, hajia Fatima tace ibrahim a ya'yana nafi
sonka kuma banson ka wahala Amma komai zai huce
Allah yayimaka albarka yace amen yafita.....
Yan saudia masu ibada sunayi masu kashi kudi suma
suna tayi, tunda sukaji alhaji yaki kashe musu kudi inda
ya sayar wa hajiya laraba, faiza takalle mahaifin nata tace
baba anty fa bakasiya mata, wata tsawa da hajiya
tadakawa faiza sai da ta tsorata lallai faiza kishiyata kike
tayawa kishi ko karkimanta ne Nahaifike ko ya'yanta
basu ci komaiba saiki, faiza tace ai gaskiya ce sai nafada
wallahi abunda kukeyi wallahi babu kyau, alhaji ne
yawanka mata mari, faiza tace Lallai mata suna da
hakkoki masu
yawa a kan mazajensu kamar yadda su ma maza suke da
hakkoki a kan matansu, Haka kuma hadisi ya tabbata
daga Mu’awiyyatul Kushairi radhiyallahu
ya ce: Na ce ya Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallama,
mene ne hakkin matar daya daga cikinmu akansa?
SaiManzon Allah SAW yace:ka ciyar da ita, idan ka ci,
kuma ka tufatar da ita,idan ka tufata, kuma kada ka doke
ta a fuska, kuma kada ka munana mata, kuma kada ka
kaurace matasai a cikin dakinta, danhaka baba kayi
tunani akan maganata batabbar zakaji gaskiya acikinta
masallaci tatafi, tunda faiza tafita baba yayi shiru, hajiya
tace karka damu faiza yarinyace.....
Hello ibrahim ko kallonta baiyiba, nasan kasan fuskata
tunda kashigo skull dinnan nalura dakai kusan yau
shekara 4 kenan, she ne naci please zamu iya zama
friend's? Ibrahim yace kirasa da wanda zakiyi abota sai
na miji to kisani niba irin mutanen nan baniba, karatu ne
agabana, to sunana aisha kuma inbanda abunka ibrahim
ai kai kagama sa'a duk da cin hancin da akeyi shekara 3
kai kake daukar first class, ibrahim yace to mai
yashafeki, yatashi zai bar gurin aisha tace tunda Haka
kazaba ibrahim sai na hadaka da KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng...........
Urs Nana diso
[4/6, 7:00 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 6
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
Murmushi Ibrahim yayi Mai 'kayatarwa, lallai rayuwa
tajanza yanzu kuma mata su suke bin maza, Allah yasa
mudace, haka yashiga lecture Bai fitoba Sai gurin karfe
5, direct gida yahuce, daf dazai shiga gida yahadu da
usman Yana iban kayan abinci a store, Ibrahim Har
yahuce Kamar bazai kulashiba sai kuma yadawo daga
baya yace yaya usman barka da yamma, usman yadallah
masa harara sannan yace sannu munafiki kadawo kaga
mai nadauka a store, to kayan abinci na dauka da
ashana, Ibrahim yagada kansa yace lallai yaya usman ina
gudar maka ranar da Baba zai mutu lokacin zaka shiga
KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng, Ace a Shana ma bazaka siyaba Sai Dai
abaka wannan mutuwar zuciya Har ina, usman yace
yimun shiru munafiki ai zakaga sharrin dazan Maka da
Kai da uwartaka kune acikin 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng, Ibrahim Bai
Kara tofa komai ba Yashiga yayi sallah sannan yafito
zuwa gurin umman sa, akasarin bashida kudi akafa yaje,
domin yar dare biyun sa gobe da'ita zaije skul, tunda
ya'isa ya zauna a palour ya huta haka anty fati tafito tace
sannun ka da zuwa Ibrahim Har kasa ya durkusa yagaida
ta, ta zubo mai abinci yace Yana gamawa yace umma
tace ya'akayi Ibrahim yabata labarin yarinyar
makarantar su, umma tace karka damu komai zai
huce,suna zaune ringing din waya sukaji hajiya fati tana
dauka taji muryar alhaji yana cewa kee fati kije kigyara
gidannan gobe zamu dawo, kuka yawanke fuskarta
dashi, Ibrahim yace gaskiya umma karkije, tace aa
Ibrahim bakomai zanji na gyara gidan , hajiya fati tace
yaushe zakaji kauye gurin dan uwanka naga ka kwana
biyu bakajiba, wallahi umma rashin kudine da inada
kudi datune naji, wata kwallah tacika idon umma,
Ibrahim yace umma gobe to zani walhi banda kudi karki
zata kin zuwa nayi, umma tace Ibrahim Kenan aiko karya
kayimun nayarda saboda kaine kadai kake sona a
'ya'yana, abunda yasani kuka kaninka da aka dauka haka
kurin aka kaishe gidan da ba'ason sa yana Chan cikin
KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng, gaskiya abunda alhaji salihu yayimun sai
Allah yasaka mani, Ibrahim yace ai ko baki fadaba,
hajiya fati ta laluba jakarta tace anshi wannan dubu
dayar Ibrahim yace aa umma 'kirike, aa Ibrahim ka ansa
kodan makaranta dazu alhaji yabani dazai tafi kasuwa,
kayi gaba sai nataho yace to umma nagode, tunda yafito
yana tafiya Akan hanya kyawawan halayen mahaifiyar sa
yake mamaki, ayi tayi mata wulakanci Amma bata
nunawa, Ibrahim yace Allah sarki ummata matsalarta
daya gyamatar mutane wane sa'in,ahaka yana tafi yana
zancin zuci ya isa gida...........
Anty fati tana shiga gidan taga yadda yayi kaca_kaca ga
uban bula da wanke_wanke dakinta tabude tafara
gyarawa sannan tashiga Dakin alhajin tagyara tsaf, duk
dakunan gidan saida ta gyara tsaf, tafito da kayan wanke
sai ga Ibrahim yashigo yace umma sannu Bari na sharo
dakunan,aa ai har na gyara yanzu wanke zanyi yace aa
kawo nayi tabashi nan da nan ya wanke ta gyara kitchen
ta dura abinci, tana Bude frige taga kaza ta gyara ta dura
kafin hudu sun gama komai kai bakace gidan bani ba,
tana Kan sallaya taji sallama tafito tana sannunku
dazuwa saninku, alhaji dauke Kansa yayi faiza ce tace
anty fati inayini tace lafiya lou,ya kuma ibada tace
alhamdulilahi, anty fati tace hajiya laraba inayini tace lah
lafiya lou yazaman gida da takaice, hajiya fati tace masu
ibada sun wanke shi,kinga Fatima Bamu waji mu huta,
tashi tayi tabasu guri daki tashiga tafara kuka Yanzu
alhaji yaji yayi ibada Amma bazai shiryuba, 'ya'yan data
haifa ko kallan ta basuyiba lallai a Kwai aiki agabanta,
hajiya laraba tana shiga kitchen taga yadda hajiya fati
tayi girke aikuwa takaice ya'isheta sai ta kwara gishiri a
ciki, tadauka takaiwa alhaji yana fara ci, kee fati sai yanzu
Na tabbatar ke jaka ce, haka ake girke banza hajiya
laraba sai bashi baki takeyi hajiya Fatima tace alhaji
kenan komai zakace kace domin babu sabon Abu da
abansaba dashiba, dallah yimun shiru ubanwa nine zaici
gishirin nan, aa alhaji wallahi banzuba gishiriba, usaman
ya iba kuma hajiya tace karkiyewa usman sharri
banason munafurci, usman yashigo yace alhaji ai bazai
huci Ibrahim yazuba maka ba domin shi yanzu yafison
ka mutu alhaji yace kubarni dashi zance ubansa, faiza ce
tashigo takalli yadda anty fati take kuka, tace lafiya mai
yasameki tace Wai ance Ibrahim ne yazuba gishiri a
abincin alhaji, hajiya laraba ai ba Wai baniba shi yazuba,
faiza tace aa baba Wai maiyasa kake Abu cikin jahilci,
usman yakawo mata duka tace malam maida hannunka
ko kuma yanzu na cimaka mutunci, to baba yanzu muka
ci abinci mu 6 Amma babu Wanda yaji gishiri, yanzu
Wanda ya kawo maka abinci shine Wanda yazuba usman
yace munafika muma munji gishirin nida matata, atake
faiza takirawo matar usman tace anty nabeela ya abincin
dakuka ci dazu tace wallahi da dadi faixa dan harmun
cinyi nida usman, faiza tace to baba kaji kuma Ibrahim
yana da jarabawa sai 6 zai dawo kaga kenan Bai masan
mundawo ba, gaskiya baba ina mamaki Wai ga Abu
kuru_kuru Amma baka bin gaskiya wallahi anty fati
bazata taba zuba maka gishiri ba, alhaji yace to ai hajiya
ce takawo mun, faiza takalli yadda hajiya take huci tace
saidai fa ki kasheni Amma kice kika zuba gishirin nan,
hajiya laraba tagigice tace alhaji wallahi ba....................
Urs Nana diso💕💕💕
[4/10, 7:10 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 7
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
Hajiya laraba tagigice wallahi alhaji banzuba gishiri
ba,karya takemun kasan faiza da fushi dazu Nahanata
wata atamfa shiyasa tace haka,usman ma yayi saurin
cewa tabbas kuwa Hajiya Dan najiku, Amma kaima alhaji
kasan yadda nake kaunar ka kuma kaine rayuwata kaga
kenan bazan saka abunda zai illata kaba, tabbas hajiya
nasani domin ke auran soyayya mukayi hajiya tace
tabbas alhaji na, ni bari naji na huta nadan kwanta alhaji
yace toh, tun dazu anty fati tana zaune tana ganin ikon
allah, Sai da hajiya laraba takai bakin kofa, alhaji yace
hajiya tace naam ya'akayi? Dama Cewa nayi fatima zata
kwana a dakina, hajiya cikin kissa tace laah alhaji
takwana mana kaga ta tayaka wari kayanka na tsaraba,
yace nagode hajiya, kee fati baki'iya cewa hajiya Sai da
safe ba, Karo Nafarko da anty fati tadallah mai harara,
tace Wai alhaji tsaya koka manta nice uwargida ne? Ai ita
yakamata tabine bani nabita ba, alhaji yace Dallah
kiyimun shiru Ai wacce akeso itace uwargida, hajiya
laraba tace dadina dakai adalci alhaji, tafita tana tsakar
gida Sai ga usman Hajiya laraba tace usman kashirya
gobe zamuji Gorin boka, dan Sai nayi maganin faiza,
'yata ta cikina ita takemun haka, usman yace kibarni
nazanita, Yana shiga daki yazage faiza bataci mai komai
ba Sai daga baya tace to mai mutacciyar zuciya,
kakoma islamiya tabar mai gurin, hajiya tace gobe Zan
maganinki, alhaji yasa anty fatima Bude Jakarsa duk
dogayen riguna da turaruka da takalmi kusan Kala 4
yace ga tsarabar'ta tace alhaji nifa kace anya ba mistakes
kayi ba, aa nakeni tace to nagode, da asuba saiga hajiya
laraba tashigo takalle kaya Sai cewa tayi alhaji alhaji
yafito daga daki hajiya sannu da tashi tace ba wannan ba
wannan kayan wanene yarasa Mai zaice Saint cewa yayi
keee Fatima sata kika koma lallai yau zan cimiki mutun
ce, anty faty tace aa alhaji kaika bani fa, kacemun
tsarabata ce, hajiya laraba tace lallai ne anty fati kin
kwari gurin sata tayaya miji zai soki,anty fati saboda
takaice fita daga Dakin tayi idonta ciki da hawaye, kuka
kawai takeyi tana cewa wannan KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng Allah
ya yayiwa musulmai, faiza tashigo tace anty fati gataki
tsarabar wannan kuma ta kursum tace kada hajiya
taganta tazo nan, anty fati tayi godiya sosai,faiza tana fita
tahadu da hadiza da kursum sukace anty faiza ina kikeji ,
takallisu a wulakanci tace gurin mahaifiyar mu naji,
sukayi wane irin tsaki wato hajiya tace murabu da ita
shine kee bazakijiba......
Hajiya laraba tafi suke cikin kauyen su,bama tabi ta
babansu ma tafiya takeyi itada usman basu isaba sai da
aliyu yakirasu tana dagawa tace lafia aliyu? Hajiya nema
ina bukatar baba yasiyamun Mota kigawa shaidani tace
karka damu abune Mai sauki, suna isa tace shaidani a
Kwai matsala? yace ai nagani babbar matsalarki faiza
Amma yanzu zance ubanta, Allah yatsine maka Shaidani
yace amen, sai kuma kishiyata inaso asawa alhaji
tsanarta daita da 'ya'yanta, hahaha karkidamu Abu
nafarko ki kori 'ya'yanta daga gurinki domin akwai
matsala agaba, angama tsinanne, yanzu zamu turamata
aljani, alhaji kuma ke da 'ya'yanki sai yadda kukayi dashi,
hoo tsinanne, shikuma Ibrahim zamusa masa fitinar
mata, haka tadire masa kudi masu yawa tatafi, usman
yace hajiya kinyifa amatsayin uwa, kudai karku damu sai
nasasu sun shiga 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng,suna isa gida umma
tagama girke tana daki kawarta hajiya ladidi tazo,sunata
hira take tambayarta inasu kursum da hadiza, anan
tabata labarin komai, hajiya ladidi tajimanta mata lallai
anty fati haka kika zauna ai yanzu andaina zama, anty fati
tace ai walhi a tsaye nake domin kowa kullum cikin
addua nake,hayaniya sukaji a tsakar gida dasauri suka
fita..............
Urs Nana diso💕💕💕
[4/10, 8:40 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 8
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
Hayaniya sukaji atsakar gidan wanda da sauri sukafita
suna fita suka tarar da hajiya laraba sai zagen hadiza da
kursum takeyi inda sumayya Dama yarinya ce batasan
maike faruwa ba, usman da aliyu su suketa watso
kayansu, ladidi tace laraba mayi haka, Dallah yimun
shiru yan iskan ya'ya to wallahi bazasu Kara zamar min
adaki ba sukuma dakin uwarsu, marasa kunya, budar
bakin kursum sai cewa tayi ai dole akayi mana shiyasa
muka zauna Amma tayaya mutum zai zauna adakin
kishiyar uwarsa, faiza tace kee kursum karki zagarmun
uwa, sumayya tace kina tunanin uwarki tafi uwata, faiza
tace ku yanzu ku kasan haka dan haka sai ku kuma dakin
uwarku, anty fati takasa magana godiya takeyi da Allah,
sai ga alhaji yashigo lafia mayi haka, kursum tagaya mai
abunda hajiya tayi musu, yace haba hajiya kee da
'ya'yan ki, kince mun kinfi kowa son su, mayi kuma
kikaye musu haka, tafara kukan

Please Login or Register in order to submit comment