Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

ZAMBA CIKIN AMINCI Complete Hausa Novel Document by ZAMBA CIKIN AMINCI


ZAMBA CIKIN AMINCI

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 115755



ZAMBA CIKIN AMINCI

Reading Time: 9 Hours

Added On: 30, Jun 2024

Author: Queen Zeefat ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 607.95 kb

File Type: txt

Views: 558+

Download: 788+

Last download: 5 hours ago

Description/Story: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*ZANBA CIKIN AMINCI*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸


ECRITE:


_PAR_


*QUEEN ZEEFAT*


Yar
Mutan
Niger


Wattpad@nazhabibou

πŸ’«βœ¨ *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*🌟
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_🀝

β˜† *[ T.M.N.A]* β˜† πŸ“–πŸ–ŠοΈ

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/


_BISMILAHIR RAHAMANIR



Page 1



Dandanzon matasa ne maza da mata ke fitowa daga cikin wata babba kofa wada a samata aka rubuta *LYCEE TECHNIQUE DAN KASAWA DE MARADI* hakan ya nuna cewa makarantar boko ce gashi kuma kowane matashi da jakar makarantar sa a baya wasu kuma a hannu kowa sai kama gaban shi yake sanadi tashi da akayi daga makarantar, wata yarinya ce ke tafowa tana nufo kofar makarantar hannun rike da wata farar takarda da jikar makarantar a dayan hannu sanye take cikin dongon hijabin ta har kasa da nikaf a fuskar wada ko eyes inta ba'a gani don fuska rufe take gaba daya ga safa da take sanye da ita ta hannu da ta kafa duka ilahirin jikinta rufe yake babu abinda ake gani, tana tafiyar ta mai kama da hawainiya cikin kwonciyar hakali da nutsuwa kamar mejin tausayin kasa a haka har ta kawo baki kofar makarantar tayi wajan wani shago dake gefan makarantar mai shagon dake zaune daga daya bangaren shagon yana ganin ta ya taso yace malama mikike bukata banji mitace ba sai gani nayi ta mika masa takarda hanuta ya karba yayi cikin shagon da takadar a hannu sa ba'a fi minti biyu ba sai gashi ya fito daga shagon ya mika mata takarda biyu a maimakon guda da tabasa karba tayi ta bude jakar makarantar ta fido kudi ta mika masa ta juya takoma cikin makarantar da takardun a hannu ta daidai wani office ta tsaya ta kwonkwasa sai ga wani datijo ya fito wanda baza ya fuce 50 years tadan rusuna ta mika masa daya takardar ta juya da dayar wajan parking space dake cikin makarantar ta nufa tsayawa tayi daidai wata hadadiyar benz kirar mercendy ta bude jakar ta makaranta ta fito da makulin mota budewa tayi tashiga ta tayar da motar tare da barin cikin makarantar a lokacin da daliban dake cikin makarantar basu huce mutun shida sabida kowa ya kama gabansa.

Driving tayi natsawon minti 20 kamin take kawowa wata kayataciyar anguwa daga ganin anguwa ba me yawon mutane bace sabida yanayin ta ya nuna hakan ga wani hadadan kuma babban filin ball daya ya karama anguwar kyau macha allah
Wajan wasu mayan tsararu kuma kayatacin gidaje guda biyu dake irin daya naga ta nufa komin su gidajan irin dayane sedai guda yafi guda girma shima ba sosai ba wanda ya fi girma a cikin gidajen ta nufa tana dana hon mai gadi ya wangale mata tagamemiyar porte (get) in gidan ta tura hancin motar ta a ciki, tsaruwa haduwa kayatuwa kai yayine gidan karsha ne wajan haduwa babu abinda ba na rayuwa a gidan parking space kadai ma na gidan abin kalon to baran tanama farfajiyar gidan

Parking in motar tayi a parking space dake cike da motoci sun kai kala 10 ta fito daga cikin motar ta kule tareda fitowa daga parking space in tayi hanyar shiga gidan, gidan dauke yake da sashe guda uku daya a gefen hagon gudan a kefan dama se dayan natsakiya kuma shine bangare mafi girma da ke cikin gidan hanyar babban bangaren tanufa tare da murda wata daleliyar kofar da zata sadaka da falon gidan shiga tayi hade da salama a bakin ta wada in ba kusa kake da itaba ba zaka taba jin abinda ta fada wooow nace tare da furta allah sarkin dadi inji barawon takanda lokacin dana tsintsi kaina a wani katarfaran falon da ya tsaru iya tsaruwa komi na falon brown and milk color ne, falon dauke yake da bedroom guda biyar da cuisine (kitchen) guda se set uku na kayatatun kujeru sabida girman falon da dan madaidaicin table central (center table)milk color shi ba babba ba shiba karami ba wanda ya kawata tsakiyar kujerun se TV stone dake jikin bangon falon akasa tare da wata tangamemiyar TV dake manne a bango babu ce kadai ha babu a ciki ga wani kayatacen kamshi dake tashi a falon mara misali
sabida shagalta danayi wajan kalon tsaruwar falon har na manta da rahoto nake dauko maku falon ne ya tsaru irin tsaruwar da ban taba gani irinta ba sai a TV

Babu kowa a falon hakan yasa ta nufi kofar daya daga cikin bedroom din dake falon ta mudar kofar tashiga da kafar dama hade da yar siririyar salama a bakinta wani ni'imtacan kamshi mara misiltuwa ya daki hancina nace macha allah, babu wani tarkace a ciki amma ya hadu daga bed da wardrobe sai dressing miror da kujera babba guda dake gefe sai douche interne (bathroom) da abin ajiyar jaka kusa da armoir (wardrobe ) da abin rataye kaya da ke manne da bangon dakin sai agogo itama manne a can saman bango babu abinda babu a cikin na more rayuwa kana ganin yanayi dakin zaka gane na yan mata ne daki dai macha allah

Tana karasa shiga dakin taje dan gaba da kofar dakin tacire takalmin dake kafarta ta juya tayi bakin gadon dake cikin dakin ta zauna ta cire nikaf da hijabin da ke jikin tare da cire safar hannu ta da ta kafa ta mike tare da nufar wardrobe ta bude ta ciro serviette (tawel) juyowa tayi da niyar nufar hayar toillet take nan takardata da biro dake hannu na suka subice min la'illaha illa anta subhanaka inni kuntum bina zalim ku kuke ganimu bamu muke ganin kuba na furta tare dajan baya da karfi sanadiyar tozalin da nayi da kyakyawar fuskarta juyawa tayi tare da shigewarta toillet da sauri nayi wajan peper da biro na dan na dan labarta ma masu karatu haduwar yarinyar da kyau dinta bai musultuwa banta ganin kyau irin nataba ko acikin larabawa da turawa

Yarinya yace da bazata fuce 18 years ba dogowa amma ba can ba tsayin ta daidai da ita siririya ce amma ba sosai ba ita ba fara ba kuma ba za'a sanyata a layin bakake ba yarinyar cafΓ© au lait ce (shacolate in milk color) irin black americain din nan ce idan kanganta a kusa da wani black americain din ita zaka iya cewa tanada haske amma ba sosai ba da kaire mutun zai tantance kalar fatar ta ma saidai a kimanta gashi girar ta ya kwanta luf luf sai sheki yake da daradaran idanun ta farare tas dasu se bakin da ke cikin idanu ita nata brown ne mai kamar baki da zarazaran gashi idanuta tsaf dasu sai dogon hancin ta har baka da dan karamin bakinta da ya karama fusakar kyau da sheki allah ya mata kyau na gasken gaske baza taba iya musulta kyau irin nata sedai a kiman tashi shima sabida du yanda zaku misilta ta tafi da hakanan

Turo kofar toillet din tayi ta fito daure da tawel da ya sauko mata har ga gwiwa sanan da daya kuma a saman kanta ga ma zauna da allah ya azirtata dasu kamar ba na karamar yarinyar yar shekara 18 ba wajan dressing mirror tanufa ta ja dan taburan ta zauna mika hannu tayi saman dressing mirror din ta dauko wasu hadadun turare guda uku irin na shafawa ajiki ta shafe jikinta gaba daya dake da damshin ruwa kafin ruwan su tsane a jikin ta janye tawel din dake saman kanta saiga gashi ta ya bayana wanda yake dogon baki kirin dashi daga zaune da take gashi yakai har kusa da ma zaunanta da kadan bai ida tabo suba ta dauki abin busar da gashi tana busar dashi da ya bushe ta dauki man kai mai kyau ta shafa masa tare da daukar mashaci ta shace gashin take gashi ya gara kyau da sheki ta dauki shoushou (ribon) zatasa saka ta kasa sabida yawa da tsayin gashi baza iya daure shiba tayi tayi ta kasa a haka ta hakura ta barshi zube a bayan ta tashi tayi ta nufi wardrobe ta fido wata hadadiyar doguwa riga mara nauhi baka mai ratsin ja tasaka tare da dauko hijab da darduma ta rufe wardrobe komawa tayi wajan dressing mirror din ta feshe jikinta da
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download ZAMBA CIKIN AMINCI

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album