Join Our WhatsApp Group

KANINA NE Complete Hausa Novel Document by KANINA NE


KANINA NE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 20808



KANINA NE

Reading Time: 1 Hours

Added On: 06, Jul 2023

Author: Fatima Mrs Ahfat ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : ELEGANT ONLINE WRITER'S

Author Phone : 07061204735

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 115.09 kb

File Type: txt

Views: 2460+

Download: 652+

Last download: 1 day ago

Description/Story: [1/20, 09:55] ~Ms Fatima: 💅 *K'ANINA NE* 💅

*STORY AND WRITTEN*

*BY Fatima Mrs Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚

*BISMILLAHIR RAHMANIN RAHIM*

*Assalamualaikum da fatan kana cikin kushin lafiya LITTAFIN MATAR YARO SHINE NA MAI DA SUNAN SA( K'ANINA NE) SAKA MAKON WATA TAYI BOOK MAI SUNAN SHI THANKS 👏👏👏*


*page 2*

_________ Yana fita a hankali yake jan kafarshi har ya samu ya isa bedroom dinsa,
kwanciya yay saman bed dinsa yana mayar da numfashi k'amar wanda wasan tseri, rufe idanunsa yay nan take suran jikin Yasmeen yake masa yawo a idonsa,  nan take wani irin mugu ² sha'awa ne ya tasu masa nan take, abunshin ne ta wani irin k'ikewa cikin wando sa da sauri yasa hannunsa saman ta yana rinse ido, ji yake kamar ya dinga zunduma  ko zai samu dan sauki akan abunda yakeji, a fili yace "  wlh wanan yarinyar ta gama dani ace daren ka na farko da Amaryar ka ace bazata mure kaji dad'i ba kai wanan abun baiyi wlh,  don dai k'awai bazan iya danne ta bane da yau ba abunda zai hana na taba wanan lallausar jikin wlh Allah ta cuceni, ya fad'a tare dajan
Tsaki ya mike da k'yar ta shiga toilet"

Yasmeen kuwa wani irin b'akin ciki da takai cine ya rufeta wai ace dan wanan YARON ya kalle mata jiki, tsaki tayi taje ta rufe dakin da key, tana cewa dolene nasan  abunyi, da wannan tunanin ta sanya kayanta, hango ledojin d'aya ajiye tay, tace " kajimin dan iska  handa wani seyo kaza, gashi shi ya samu Mata, janyo ledar tayi ta zauna saman bed dinta ta take kazar nan son ranta tasha  drink  ta kwanta abunta  tana yar tunani ² har bacci yay awon gaba da ita"

*Washe gari* da Asuba Mahmud ya tashi  jiki asanyaye ya  shige toilet yay wanka tare da sark'ake jikinsa, ya d'auro Alwala ya fito  domin jiya dai bai kwana ta dad'i ba"

Fitowa yayi ya shirya cikin Jallabiya milk color ya fita masjeed"

Yana dawowa direct kofar bedroom dinta ya tsaya  knocking ya farayi jin shirune ya sashe kokarin bud'e kofar amma ya jita a rufe kam"

Girgiza kansa yayi ya wuce bedroom dinsa, yana shiga ya kwanta ko zai samu ya biya baccin jiya da baiyi ba"

      Bangaren Yasmeen kuwa tunda ta tashi tayi Sallah Asuba ta koma baccin ta ba ita ta tashiba sai karfe 9 ta mike tare da fadawa toilet tayi wanka ta fito ta shirya cikin  riga da skirt na atampa k'ayan ya zauna ajikinta sosai tayi k'yau sai k'amshi take zubawa, bude kofar tayi ta sauko parlor,  zaune ta hangoshi a dining area yana breakfast, mamaki take ina ya samu abinci har yakeci"
Tsaki tayi ta karasa dining din  taja kujera dake can gefinsa ta zauna tanà aika masa da harara"

Duk abunda takeyi Yana kallonta murmushi yayi yace " an tashi lafiya Amarya ta?" ya kwanan Amarci da bakonta?" Tun dai ni bazaki tambaye ne yana kwanaba"

Harara ya wurga masa k'amar idanunta zasu zubu, tare da mikewa ta shiga kitchen ta dauki plate da spoon, daukowa tayi ta juya kenan da niyar barin kitchen din tayi k'aro dashi tsaye abakin kitchen din fuska had'e tace " kaba ni wari na wuce tun... Tun me? Ya fada yana masota, baya² ta fara ja yana binta har takai bango, ido cikin ido suke kallon junansu, yace " me zakimin idan ban baki hanyan ba?"
Tsaki tay tana kokarin turesa ta wuce ya k'amata da iya karfin sa yace " wlh idan kika sake jamin tsaki anan zakiga abunda zanma bakin nan, harara ta b'alla masa tace " Mahmud ka bani hanya na wuce ko ranka ya baci"
Ya b'acin na gani bayan wanda jiya kika batamin ina masayin mijinki ki barni na kwana ni kad'ai, ko bakisan akoi hakkina a kanki bane?"
dariya tayi tace " Miji fa? ai kai ban daukeka a masayin na miji sai dai amasayinka na K'ANINA kuma wa.. B'akin su ya hada tare da bata wani irin kiss ko ina,  wani irin yarrr! Taji ajikinta, hannunsa ya d'aura saman rigar ta yana kokarin taba na shanunta, wanda ke tsaye cikin rigar ta yana tsole mishi ido, turesa tay tan kokarin kwace kanta amma ina bai bata dama ba, da k'yar ta samu ta turesa daga jikinta, cikin wani irin murya yace " please Yasmeen tunda kin hanani hakkina ki barni ko da tabe_tabe da lashe² nan nayi please, yana kokarin tsaka hannunsa a.....!

Idan naga kun karbe sa sai naci gaba,

More comment
More typing

Ka Fad'i alkairi ko kayi shiru🤫
[1/20, 10:16] ~Ms Fatima: 💅 *K'ANINA NE* 💅

*STORY AND WRITTEN*

*BY Fatima Msr Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S*📚

*BISMILLAHIR RAHMANIN RAHIM*

Page 1

*Assalamualaikum da fatan kuna cikin kushin lafiya LITTAFIN MATAR YARO SHINE NA MAIDA SUNAN SA,( K'ANINA NE) SAKA MAKON WATA TAYI BOOK MAI SUNAN SHI THANKS* 👏👏👏


Kwance take kan makeken bed dinta, sai kuka take k'amar ranta sai fita, bude kofar bedroom din akayi ana cewa "haba Yasmeen don Allah kiyi hakuri ki dai na wanan kukan, ta fada tare da zama bakin bed din, dago da fuskar ta Yasmeen tayi cikin muryar kuka tace " taya zan daina kuka Khadija, Aure fa aka min da wanan dan mitsisin YARON, kinsan fa na girmeshi ba kad'an ba, haba don Allah wlh Ba'a k'yauta minba ta karasa mgnr tanà fashewa da wani masa nancin kuka"
Girgiza k'anta Khadija tay cikeda tausayinta tace " nasan da haka Yasmeen but yaka mata ace kiyi hakuri ki dauka hakan shine  kaddaran ki, kiwa iyayenki biyayya wata kila shine mafi alkairi agunki kinji, don Allah ki tashi ki shirya kefa kadai ake jira please"
Kukanta taci gaba dayi tanà shensheka, baki Khadija tay ta bata tana lallashinta harta tashi ta shirya cikin hadad'iyar doguwar riga ta lace pink color tayi k'yau sosai duk da cewa fuskar ta duk a k'unbure take saka makon kukan daci harta gaji dashi, Khadija tace " ki zauna bari mai make up din ta shiga ta miki, kallon ta Yasmeen tay tace " wlh ba wani make Up din da za'a min wlh"
ALLAH ya baki hakuri muje toh"

Saukowa parlor sukayi daman can masu kai Amarya ita suke jira, Nasiha sosai Ummi ta kara mata akan wanda suka mata dazun, daukar ta sukayi sai gidan Angon ta"  An isoh gidan Amarya lafiya, gidan  dai masha Allah 
Yay k'yau kota ina, basu wani jima sosai ba suka sallameta sbd dare yayi,
Khadija ce ta kalle Yasmeen tace " don Allah kiyi hakuri ki cire komai a ranki ku zauna lafiya kinji ko K'awata"
Harara ta b'alla mata tace " ai bani ba kwanciyar hankali har saina sa wanan YARON ya tsakeni"
Hakuri dai Khadija tay ta bata kafin ta mata sallama ta fita domin ana jiranta"

Khadija na fita ta fashe da kuka, sanda tay me isarta ta mike ta shiga toilet"

A hankali ya shiga parlor bakinsa dauke da sallama  hannunsa rike da ledoji, ganin ba kowa a parlor ne ya sashe haurawa sama, direct dakin daya san natane ya bude kofar tare dayin sallama,  jin motsin ruwa a toilet ne ya tsashi ajiye ledojin hannunsa tare da zama  gefin bed din yana bin ɗ'akin da kallo...

Ta dauki 40 minutes a toilet din domin wanka tay ta fito d'aure da towel iya cinyarta, gaban dressing mirror ta tsaya tana goge jikinta, body lotion ta dauka ta shafe jikinta dashi,
Bud'e wardrobe tay ta dauki wani sleeping dress wando da riga orange color ta fito dashi, towel din jikinta ta kunce tana kokarin sa kayanta kenan ta hangi k'amar inuwar mutun a dakin, da sauri ta dauki towel din tare da juyawa, hada ido sukayi, inda ya mata k'uri da ido ko k'iftawa bayayi, a fusace tace " waye baka izin shiga dakin nan Mahmud?"
Harka zauna min a'kan gado, ta fada a tsawace"
Uhm ! Uhm! Don Allah kiyi hakuri daman, wani tsawa ta daka mishi tace " fita d'aga d'akin Mahmud bana son ganinka, shidai k'asa ta buka komai yay sai ma kallonta da yake, domin santala santala cinjoyinta dake sheki yakebi da kallo, ganin yanda yake kallonta a haukace ta dauki pilon dake bed din ta fara jifarshi dashi tana cewa " nace ka fita daga dakinnan ko ni na fitar maka d'aga gidan"

Mahmud dai duk yabi ya d'iburburce yace " to to zan fita don Allah kiyi hakuri, a hankali yaje kafar shi ya fita d'aga dakin jiki a tsabule k'amar wanda yasha barasa...

Toh fa koya zata kaya ohoo 😂

Idan naga kunmin tarba me kyau muci gaba
[1/20, 15:06] ~Ms Fatima: 💅 *K'ANINA NE* 💅

*Story and written*

*By Fatima Mrs Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚

*Bismillahir rahmanin Rahim*

Page 3


____________ Yana kokarin tsaka hannunsa a jikinta, da sauri taja da baya tace " Kana da hankali kuwa Mahmud?" Ke ya kamata nawa wanan tambayar wlh" ya fad'a tare da masowa kusa da ita, harara ta wasa mishi tare da daga spoon din hannunta tace " wlh ka kara masowa sai na kwada maka spoon dinan, tana ko karin fita daga kitchen din, bata an Karaba sai kawai taji an rungumeta gam, mutsu ² kwace kanta take amma bai b'ata damar hakan ba sai tsintsinar wuyarta yake yana shakar dandadar kamshi turaren dake jikinta hannunsa kuma yana shafar na shanunta wanda suka fito ta saman rigar, cikin wani irin murya yace" wannan k'amshi da dad'i haka har ina jin kaina a saman gajimare"

Yasmeen kuwa sai famar kwatar kanta take ta k'asa sbd wani irin yarrr da jikinta ke mata kuka ta fashe dashi da iyakacin karfin ta turesa gefe ta ruga da gudu ta haura bedroom dinta'

Mahmud kuwa turensan da tayi ne ya dawo dashi d'aga saman gajimaren daya lula"
Murya a k'asa Le yace " wayyo Allah ta tsubuce min, na shiga uku da wanan abar ya zanyi dashi, kallon abar nasa yay yace " dan banza abune k'amar wani maye kana ganin ta saka wani mikemin k'amar wani sanda" tsaki yaja yace " ni da nakeson naci Amarcina yau dinan na mure shine na bari harta subuce min ai kowa bazan yarda ba" shirua yay na wasu minutes kafin
a hankali yace "kaza na idan ban manta ba jiya na shigo da kaza gidan, yaka mata na karbi kayana ko shikam naci shi na mure, da k'yar yaja kafarsa ya fito daga kitchen din yana layi k'amar wani mugange"

Bangaren Yasmeen kuwa saman bed dinta ta fad'a ta fashe da wani irin kuka me cin rai, wani irin tsanar Mahmud ne ya karu cikin zuciyar ta daman can tun taso warta ma ba sonshi take ba balle kuma da wanan abun ya faru na had'asu da akayi, kukanta taci sanda taji kanta na mata baraza nar ciwone yasa ta hakura tare da mikewa ta wuce toilet ta wanke fuskarta ta fito"

Ragowar kazar jiyane ta dauko da Hollandia ta haye saman gadonta ta faraci, wayarta ne ya fara ringing, dakar tay ganin Ummi ne ke kiranta, saita muryar ta tayi kafin ta dauka tare dayin sallama, amsawa Ummi tay , tace " ina kwana Ummi?" Lafiya k'alau alhamdulillah, ya megidan ki da fatan dai kun tashi lfy ba wata masalan ko?"
Dan murmushi tay tace " ah lafiya kalau Ummi"
Murmushi tayi tace " masha Allah ki gaisheshi, anjuma kad'an Aisha zata kawo muku abinci, idan akoi abunda kike so kuma sai ki fad'a taha dashi"
Murmushi tayi tace " lah ba komai Ummi" toh shikenan Yasmeen ki kara hakuri akan wanda na sanki dashi kinji ko"
Insha Allah Ummi thanks"
Sallama sukayi ta kashe wayar, a fili tace " hmmm ai kuwa zanzo za'a fara wasan" (*niko nace kome Yasmeen take nufi ohoo*)
Bangaren OGA Mahmud kuwa bedroom dinsa ya lallaba ya shiga tare da fadawa toilet ya tsakarwa kansa shower ya dad'e tsaye kafin yay wanka ya fitoh, gaban dressing mirror ya tsaya ya shafawa jikinsa body lotion dinsa ta turarunruka masu sanyin k'amshi, wardrobe dinsa ya bude tare da dauko Three Quarter da t_ shirt ya sanya, domin ba inda zaiye yana hutun Amarci"

Shiryawa yayi ya fito, direct kofar bedroom din Yasmeen ya tsaya ya fara danna mata knocking, tana cikin cin kazarta taji ana knocking tace " hmmm zakayi kuwa har hannunka ta cire dan iska kawai"
Mahmud kuwa jin shirune ya sashi bude muryar sa yace " Malama tunda baza'a bani hakkina ba sai a fito a bani kaza tako, domin bazaki ci kaza na baki biya ba ehee"
Yasmeen tace " kai don Allah ka daina damuna kana cikamin kunne da surutu"
Waro ido yayi yace " okay daman taimakon ki zanyi na fada miki ki bani kazata naci, domin nasa an zuba mgn a karshen kazar"
Ai kuwa Yasmeen d'ata kai lomar karshe na kazar bata sanda ta mike da saurin.....!

More comment
More typing

Idan kun zuba comment dare kuga post

Ka Fad'i alkairi ko kayi shiru 🤫
[1/21, 15:17] ~Ms Fatima: 💅 *K'ANINA NE* 💅

*Story and written*

*By Fatima Mrs Ahfat*

*ELEGANT ONLINE WRITER'S 📚*

*Bismillahir rahmanin Rahim*


Page 4

____________ Bata sanda ta mike da sauri ta fad'a toilet ta fara kakarin amai amma ina amai yaki fitowa"
A fili tace" nashiga uku ni Yasmeen ya zanyi? Gashi yajin cikin dak na sudeshi"
Muryarsa ta karaji yana cewa" ki fitomin da kazata fa karki kuskura ki cinye min abuna"
Allah kuwa idan kin cinye dole ki biya bazan dauki asara ba"
Wani irin b'akin cikine ya k'amata a fusace tace " wlh kuwa ko kai mayene sai ka barni dan rainin wayo k'awai, da uban wa ya saka kashigar min da kazar daki"
Murmushi yay yace " ai kuwa yanzu nan zakiyi bayani tunda har kikaci kazan Amarcina" yana fad'ar haka ya sauko parlor ya zauna tare da findo wayarsa ya fara lasawa yana murmushi har ga Allah ba abunda aka zuba, ya fadi hakane don ya tsoratata"

Yasmeen dai k'akaro amai take amma yaki fitowa, a tsorace ta fito daga toilet din tace " yanzu meyen abunyi gashi ance idan kaci ko kasha maganin tado sha'awa ko da baka dashine sai ya taso maka"
Balle kuma ita mai sha'awar, zama bakin bed dinta tanà tunanin mafita"
Tunawa da Khadija doctor ce ya tsata dauko wayarta da sauri ta danna wa Khadija k'ira"
bugu biyu Khadija ta daga ko gaisuwa basuyi ba, Yasmeen tace " ki taimakamin Khadija nashiga uku na don Allah idan mutun yaci maganin tada sha'awa me zaiyi ya samu release don Allah?"
Cikin rashin fahimta Khadija tace " banfa gani me kike nufi ba?"
Bayani komai Yasmeen ta kora mata tace " ki taimamin wlh ji nakema k'amar cikina ya fara canjawa"

Murmushi Khadija tay tace " tab ai kuwa ba wani maganin dazai kwantar miki da ciwon ki sai mijinki, abunda zaifi miki alkairi k'awai kije ki rungume mijinki kawai"

Zaro ido Yasmeen tay tace " wlh abunda bazai taba yiwuwa ba kenan" don Allah ki bani wani mafitar banda wannan"

Uhmm abu d'aya zakiyi shine ki nemi lemon tsami ki hada da black tea sai kisha inaga zai dan rage miki"
Okay nagode sosai...


Read / Download KANINA NE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album