Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

BANGARE NAH Complete Hausa Novel Document by BANGARE NAH


BANGARE NAH

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 74662



BANGARE NAH

Reading Time: 6 Hours

Added On: 22, May 2023

Author: Laurat M Bello ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 420 kb

File Type: doc

Views: 1252+

Download: 1080+

Last download: 2 days ago

Description/Story: (Part of me)


=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�



WRITING BY



LAURAT MU'HD BELLO



DAGA MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINAH
YA CUTAR DANI
YAR' ZAMANI
(mail kwadayin duniya)

And now
=�G�
BANGARE NA(part of me)

________________________________


*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*=ئ�{Arewa ginshi�in al'ummah}=ئ�*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/119016616251942/?app=fbl






ALHAMDULILLAHI ALAH KULLI HALIN


wannan labarin na *BANGARE NAH* labarine mai matukar sarkakiya da kulli dakuma tsantsar cin Amana da zalunci soyayyar karya son abun duniya.. Kuma kagaggen labari ne... Ina fatar zan sami hadin kanku my fans. Kubiyoni damin jin yaya zata kasance







<��<><><><><><><><><><>1� �'2�





<><><><><><><><><><><"FCT ABUJA UNGUWAR maitama wani hamshakin gidane na alfarma family mai cike da farinciki da da kaCOMMENT

na hajiya *SALMA* ce zaune acikin kayataccen paloun ta tana kallon labarai a *CNN* wayarta ce tafara ruri neman agaji


Cikin nutsuwa ta mika hanu ta dauka tare da amsawa...


"Assalamu Alaikum"


Daga dayan bangare tajiyo sautin kuka "Aunty Salma ki taimake ni"....



"Subhanalillah" sister Aisha lafiya?


Cikin kuka tacigaba ki taimakeni yaya salma *MUNUBIYAH* tana neman tafi karfina tunda ta gama school na rasa gane mata dan ALLAH sister ina son ta dawo gidanki saboda na sami sauki kozata daina wannan halin nata....... Hajiya *SALMA* cikin sanyin murya ta tasoma magana.....,,


"Kada ki damu sister wannan bazai zama matsalaba" ki bari zan shirya zuwan nata dama ina neman ma taimaki agurin aiki kinga hakan sai yaza kamar tazo cikin sauki"



"Cikin murna tace nagode sister wallahi idan kika yi hakan da kin kyautamun"........ "Kada ki damu sai mun yi magana ki sanarda ita tafara shiri Alhaji yana dawowa zakiji ni insha Allah"....... "Nagode sister Allah yabar zumunci atare suka ajiye wayar".......



"Hajiya salma tayi shiru na tsayin lokaci daga bisani tamike tashiga dakinta kwanciyarta kenan bacci mai nauyi ya sace ta"...........



Acikin bacci takuma yin wannan mafarkin dai wanda yazamar mata sabo kullun sai tayi sai dai na yau ya bambanta da kowanne wata kyakkyawar yarinya ce mai matukar kyau ahankali ta ta karaso gurinta cikin maganarta mai dadi tace kada ki damu zan kular miki da yaranki zan warware komai kawai kije insha Allah zan iya sannu ahankali kowa sai ya gane gaskiya ki tafii! Ki tafii! Ki tafii!!! Nace dake, "tamkar haske ta bata tajuya ko ina amma ba kowa sai dai wani katon rami daya ke gaban ta katon gaske sai wata yarinya matashiya wacce shekarunta basu wuce 20years ba fuskarta dishi -dishi ta dage ta hankada ta cikin wannan katon ramin maimatukar duhu"


Tafarka cikin matukar tsoro da firgici "innalillahi'wa'innah ilaihirra'ju'un" gumii duk ya jika mata jiki jagab jikinta yana matukar rawa,
*ASHRAB* da *FARHA* suna zaune agefenta mummy lafiya hanu tasanya ta rungumesu tafashe da kuka mai tsuma zuciya ina kaunarku yaranah bana son na rabu daku ina kaunarku sosai

"Maganar tata sai tazoh musu wani iri mummy lafiya Ashrab ta tambaya tare da damuwa itace babba dan haka sai ta tsinci kanta adamuwa farha ganin yayarta cikin damuwa yasanya ta jin wani iri.....

Ta matsa kusa ta kara rungume ta tace muna kaunarki dan Allah ki sanar damu damuwarki kinga yaya Ashrab duk ta damu

"Ta dago takallesu na tsayin lokaci sannan tace ba komai kawai dai mafarki nayi ne kuma irin dai wanda na sabayi sai dai na yau yayi matukar tsoratar dani Amma kada ku damu inafatar bakomai insha Allah",,,


"Muma muna fatar hakan muma Amma mummy mekike ganine awannan mafarkin naki ne"?

Ta dago mubar zancen Ashrab kutafi kuyi sallah dadyn ku yace zai kira muyi vedio call insha Allah


Cikin farin ciki suka hau ihun murna haka suka fice daka dakin cikin zumudin jiran kiran Abban nasu.....


Karfe 7:00pm dai-dai kiran Alhaji *MUSADDIQ* yashigo tangameme yar WAYAR hajiya *SALMA* cikin zumudi suka rankayo dukan su cikin farinciki dady barka da dare *ASHRAB* tace cikin girmamawa *FARHA* ma haka sannan hajiya salma cikin sakakkiyar fuskarsa ya yi murmushi ya amsa cikin farin ciki da kaunar iyalinsa ya kk yace cikin farin ciki...... Hajiya taja ajiyar zuciya hummmmm!! Dady muna cikin kewar ka yakamata ka dawo wallahi ina bukatar ka akusa dani....... Cikin kulawa ya amsa( what happened my dear) ,,

Ki sanar dani dear kinsan bana son damuwarki ko kadan "no don't mind, "insha Allah everting clost to an end,

"what do you mean dear? ""

Kada ka damu my dear when are you coming back?

Gobe zan dawo bazan iya zama ba dear kuna bukata ta gobe jirgin safe zan biyo insha Allah farha ta kwala ihu my dady Tamike tasoma jan shokii dady Allah ya kaimu dama mummy bata hira damu kwanan nan mu kadawo muringa ball wallahi munyi mising ball two days......

Dariya yayi kada ki damu autan dady gobe ma zakiyi ball don't worry kinji mamanah hajiya *Salma* tayi shiru tana sauraron su tana kara jin kaunar family dinta cikin ranta...... Can ta tuna da mafarkinta take taji zuciyarta ta tsinke me mafarkina yake nufi ni *salma*?"


Magana yakeyi amma tayi nisa a tunani hakan ya kara tayar da hankalin Alhaji *MUSADDIQ* matuka Ashrab ta janye kanwarta farha suka bar gurin ahankali ta dago kayi hakuri wallahi kaina. Ne ya tafi caji cikin murya mai rauni...... "Tabashi tausayi matuka, "dear kina cikin damuwa nafuskanci haka tun lokacin da muka fara waya"......


Hawaye masu zafi suka zubo mata akumatu kada ka damu idan kadawo zamuyi magana diff ta kashe wayar ya mike jikinsa babu kwari

"menene damuwarki dear?

Menene yake barazana da farin cikin ki masoyiyata?....
"Bazan taba samun sukuni ba har saina naga karshen damuwarki".... "Kiyi Hakuri ina nan tafe gareki" .....







WASHE GARI


tun karfe bakwai Alhaji yabar garin ikko ya nufo Abuja, yayi dai-dai da zuwan *MUNUBIYAH* gidan saukarta ke nan cikin zumudi ita da yaranta suka rankaya tarbarshi hakan sai ya ya susa munu ganin sunfi nuna zumudin ganin Alhaji akanta =�(�too munu inbanda abunki ai Alhaji ne abun marmari bakeba bakuwa=��,

tana zaune tana kalon yanda hajiya salma take zuba shagwabarta agaban yarah batare da jin kunyaba hakan sai ya dasa wani abu azuciyar munubiyah jitayi gaba daya Alhaji yagama tafiya da imanin ta tabbas irin shi ne mafarkinta dan haka zata san abunyi =�(�ashe akwai Matsala babbah munubiyah kin manta da matsayinki ne?




To masu karatu sainaji daga gareku


Yawan COMMENT YAWAN TYPING.....


VOTE
SHARE PLSSSSS







TAKUCE LAURAT MUH'D BELLO




=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�



BANGARE NAH
(part of me)


=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�




WRITING BY



LAURAT MUH'D BELLO



DAGA MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINAH
YA CUTAR DANI
YAR'ZAMANI
(mai kwadayin duniya)

And now

=�G�

BANGARE NAH
(part of me)





*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*=ئ�{Arewa ginshi�in al'ummah}=ئ�*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/119016616251942/?app=fbl





ALHAMDULILLAHI


MASOYANAH COMMENT DINKU YANA SAKANI ACIKIN FARINCIKI
INAYINKU IRIN OVER DIN NAN I A LOVE U WUJIGA-WUJIGA=ؓ�











<��<><><><><><><><><><>3� �'4�







<><><><><><><><><><><"bakin ciki takaici duk ya addabi zuciyar munu ji take kamar ta shake wuyan hajiya Salma kishin ta takeji sosai azuciyar ta tamike tare da yin gyaran murya hajiya ta dago"

"Tana murmushi tace ayyah munu kiyi hakuri na manta da ke kinsan idan dear yana tare dani mantawa nake da kowa, "maganar da hajia
salma tayi takara tunzurah zuciyar munu, ta washe baki na munafurci tace ba komai mummy hakan yanada kyau ai"=��ta washe baki kamar da gaske nan kuwa ita kadai tasan abunda ta ta kudurah aranta",,



"Toooo=�(� Allah ya tsare dai dan fah akwai Matsala"


"Ta kwallawa delu kira, ta zoh cikin gaggawa na'am hajiya tace cikin girmamawa ki nunawa munu dakinta kinji ko, kuje munu idan kina bukatar wani abu ki sanar dani kinji koh kisaki jikin ki,

"Ta kara narkewa ajikin mijinta wanda ganin hakan munu taji kamar zuciyarta ta fito waje saboda kishi"


Suna shiga dakin tajuyo "to delu kike ko wa? kin gama aikin ki sai kiyi waje koh, "kuma daga yau idan har bani na gayyacekiba to bana son nakara ganinki, delu mai aiki ta dago cikin mamaki ta kalleta batare da tace da ita komai ba tajuya zata fice daga dakin har ta kusa kai kofar ta kirata kuma wallahi kika sake naji wata magana agurin mummy wallahi ni ba ruwana da tsufan da kikayi, idan kinji to jiki ya tsirah......


Delu har tuntube tayi, saboda tsoron yanda munu tayi maganar saboda tagama fuskantar lallai munu bata da mutunci kuma ga alama zata iya yin komai kamar yanda tace...."lallai munu daga zuwanki"





WASHE GARI


"tun shida munu tafara jin hayaniya da ihun *FARHA DA ASHRAB*
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download BANGARE NAH

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album