Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

��ࡱ�>�� CE����<=>?@AB��������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������g ��02bjbjڪڪ .(��ob��ob��������ZZ���������������,��(l��������SUUUUUU$�)��,^y�
������y�����J(������S�S�������Ol�������L?`(0�(-�4--� �������yy����(������������������������������������������������������������������������-���������ZB �: An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels BANGARE NAH ( part of me) part 1 BY LAURAT M BELLO




=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=؞�=ؕ�=ؕ�=؞�



BANGARE NAH
(Part of me)


=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�



WRITING BY



LAURAT MU'HD BELLO



DAGA MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINAH
YA CUTAR DANI
YAR' ZAMANI
(mail kwadayin duniya)

And now
=�G�
BANGARE NA(part of me)

________________________________


*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*=ئ�{Arewa ginshi�in al'ummah}=ئ�*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/119016616251942/?app=fbl






ALHAMDULILLAHI ALAH KULLI HALIN


wannan labarin na *BANGARE NAH* labarine mai matukar sarkakiya da kulli dakuma tsantsar cin Amana da zalunci soyayyar karya son abun duniya.. Kuma kagaggen labari ne... Ina fatar zan sami hadin kanku my fans. Kubiyoni damin jin yaya zata kasance







<��<><><><><><><><><><>1� �'2�





<><><><><><><><><><><"FCT ABUJA UNGUWAR maitama wani hamshakin gidane na alfarma family mai cike da farinciki da da kaCOMMENT

na hajiya *SALMA* ce zaune acikin kayataccen paloun ta tana kallon labarai a *CNN* wayarta ce tafara ruri neman agaji


Cikin nutsuwa ta mika hanu ta dauka tare da amsawa...


"Assalamu Alaikum"


Daga dayan bangare tajiyo sautin kuka "Aunty Salma ki taimake ni"....



"Subhanalillah" sister Aisha lafiya?


Cikin kuka tacigaba ki taimakeni yaya salma *MUNUBIYAH* tana neman tafi karfina tunda ta gama school na rasa gane mata dan ALLAH sister ina son ta dawo gidanki saboda na sami sauki kozata daina wannan halin nata....... Hajiya *SALMA* cikin sanyin murya ta tasoma magana.....,,


"Kada ki damu sister wannan bazai zama matsalaba" ki bari zan shirya zuwan nata dama ina neman ma taimaki agurin aiki kinga hakan sai yaza kamar tazo cikin sauki"



"Cikin murna tace nagode sister wallahi idan kika yi hakan da kin kyautamun"........ "Kada ki damu sai mun yi magana ki sanarda ita tafara shiri Alhaji yana dawowa zakiji ni insha Allah"....... "Nagode sister Allah yabar zumunci atare suka ajiye wayar".......



"Hajiya salma tayi shiru na tsayin lokaci daga bisani tamike tashiga dakinta kwanciyarta kenan bacci mai nauyi ya sace ta"...........



Acikin bacci takuma yin wannan mafarkin dai wanda yazamar mata sabo kullun sai tayi sai dai na yau ya bambanta da kowanne wata kyakkyawar yarinya ce mai matukar kyau ahankali ta ta karaso gurinta cikin maganarta mai dadi tace kada ki damu zan kular miki da yaranki zan warware komai kawai kije insha Allah zan iya sannu ahankali kowa sai ya gane gaskiya ki tafii! Ki tafii! Ki tafii!!! Nace dake, "tamkar haske ta bata tajuya ko ina amma ba kowa sai dai wani katon rami daya ke gaban ta katon gaske sai wata yarinya matashiya wacce shekarunta basu wuce 20years ba fuskarta dishi -dishi ta dage ta hankada ta cikin wannan katon ramin maimatukar duhu"


Tafarka cikin matukar tsoro da firgici "innalillahi'wa'innah ilaihirra'ju'un" gumii duk ya jika mata jiki jagab jikinta yana matukar rawa,
*ASHRAB* da *FARHA* suna zaune agefenta mummy lafiya hanu tasanya ta rungumesu tafashe da kuka mai tsuma zuciya ina kaunarku yaranah bana son na rabu daku ina kaunarku sosai

"Maganar tata sai tazoh musu wani iri mummy lafiya Ashrab ta tambaya tare da damuwa itace babba dan haka sai ta tsinci kanta adamuwa farha ganin yayarta cikin damuwa yasanya ta jin wani iri.....

Ta matsa kusa ta kara rungume ta tace muna kaunarki dan Allah ki sanar damu damuwarki kinga yaya Ashrab duk ta damu

"Ta dago takallesu na tsayin lokaci sannan tace ba komai kawai dai mafarki nayi ne kuma irin dai wanda na sabayi sai dai na yau yayi matukar tsoratar dani Amma kada ku damu inafatar bakomai insha Allah",,,


"Muma muna fatar hakan muma Amma mummy mekike ganine awannan mafarkin naki ne"?

Ta dago mubar zancen Ashrab kutafi kuyi sallah dadyn ku yace zai kira muyi vedio call insha Allah


Cikin farin ciki suka hau ihun murna haka suka fice daka dakin cikin zumudin jiran kiran Abban nasu.....


Karfe 7:00pm dai-dai kiran Alhaji *MUSADDIQ* yashigo tangameme yar WAYAR hajiya *SALMA* cikin zumudi suka rankayo dukan su cikin farinciki dady barka da dare *ASHRAB* tace cikin girmamawa *FARHA* ma haka sannan hajiya salma cikin sakakkiyar fuskarsa ya yi murmushi ya amsa cikin farin ciki da kaunar iyalinsa ya kk yace cikin farin ciki...... Hajiya taja ajiyar zuciya hummmmm!! Dady muna cikin kewar ka yakamata ka dawo wallahi ina bukatar ka akusa dani....... Cikin kulawa ya amsa( what happened my dear) ,,

Ki sanar dani dear kinsan bana son damuwarki ko kadan "no don't mind, "insha Allah everting clost to an end,

"what do you mean dear? ""

Kada ka damu my dear when are you coming back?

Gobe zan dawo bazan iya zama ba dear kuna bukata ta gobe jirgin safe zan biyo insha Allah farha ta kwala ihu my dady Tamike tasoma jan shokii dady Allah ya kaimu dama mummy bata hira damu kwanan nan mu kadawo muringa ball wallahi munyi mising ball two days......

Dariya yayi kada ki damu autan dady gobe ma zakiyi ball don't worry kinji mamanah hajiya *Salma* tayi shiru tana sauraron su tana kara jin kaunar family dinta cikin ranta...... Can ta tuna da mafarkinta take taji zuciyarta ta tsinke me mafarkina yake nufi ni *salma*?"


Magana yakeyi amma tayi nisa a tunani hakan ya kara tayar da hankalin Alhaji *MUSADDIQ* matuka Ashrab ta janye kanwarta farha suka bar gurin ahankali ta dago kayi hakuri wallahi kaina. Ne ya tafi caji cikin murya mai rauni...... "Tabashi tausayi matuka, "dear kina cikin damuwa nafuskanci haka tun lokacin da muka fara waya"......


Hawaye masu zafi suka zubo mata akumatu kada ka damu idan kadawo zamuyi magana diff ta kashe wayar ya mike jikinsa babu kwari

"menene damuwarki dear?

Menene yake barazana da farin cikin ki masoyiyata?....
"Bazan taba samun sukuni ba har saina naga karshen damuwarki".... "Kiyi Hakuri ina nan tafe gareki" .....







WASHE GARI


tun karfe bakwai Alhaji yabar garin ikko ya nufo Abuja, yayi dai-dai da zuwan *MUNUBIYAH* gidan saukarta ke nan cikin zumudi ita da yaranta suka rankaya tarbarshi hakan sai ya ya susa munu ganin sunfi nuna zumudin ganin Alhaji akanta =�(�too munu inbanda abunki ai Alhaji ne abun marmari bakeba bakuwa=��,

tana zaune tana kalon yanda hajiya salma take zuba shagwabarta agaban yarah batare da jin kunyaba hakan sai ya dasa wani abu azuciyar munubiyah jitayi gaba daya Alhaji yagama tafiya da imanin ta tabbas irin shi ne mafarkinta dan haka zata san abunyi =�(�ashe akwai Matsala babbah munubiyah kin manta da matsayinki ne?




To masu karatu sainaji daga gareku


Yawan COMMENT YAWAN TYPING.....


VOTE
SHARE PLSSSSS







TAKUCE LAURAT MUH'D BELLO




=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�



BANGARE NAH
(part of me)


=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�




WRITING BY



LAURAT MUH'D BELLO



DAGA MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINAH
YA CUTAR DANI
YAR'ZAMANI
(mai kwadayin duniya)

And now

=�G�

BANGARE NAH
(part of me)





*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*=ئ�{Arewa ginshi�in al'ummah}=ئ�*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/119016616251942/?app=fbl





ALHAMDULILLAHI


MASOYANAH COMMENT DINKU YANA SAKANI ACIKIN FARINCIKI
INAYINKU IRIN OVER DIN NAN I A LOVE U WUJIGA-WUJIGA=ؓ�











<��<><><><><><><><><><>3� �'4�







<><><><><><><><><><><"bakin ciki takaici duk ya addabi zuciyar munu ji take kamar ta shake wuyan hajiya Salma kishin ta takeji sosai azuciyar ta tamike tare da yin gyaran murya hajiya ta dago"

"Tana murmushi tace ayyah munu kiyi hakuri na manta da ke kinsan idan dear yana tare dani mantawa nake da kowa, "maganar da hajia
salma tayi takara tunzurah zuciyar munu, ta washe baki na munafurci tace ba komai mummy hakan yanada kyau ai"=��ta washe baki kamar da gaske nan kuwa ita kadai tasan abunda ta ta kudurah aranta",,



"Toooo=�(� Allah ya tsare dai dan fah akwai Matsala"


"Ta kwallawa delu kira, ta zoh cikin gaggawa na'am hajiya tace cikin girmamawa ki nunawa munu dakinta kinji ko, kuje munu idan kina bukatar wani abu ki sanar dani kinji koh kisaki jikin ki,

"Ta kara narkewa ajikin mijinta wanda ganin hakan munu taji kamar zuciyarta ta fito waje saboda kishi"


Suna shiga dakin tajuyo "to delu kike ko wa? kin gama aikin ki sai kiyi waje koh, "kuma daga yau idan har bani na gayyacekiba to bana son nakara ganinki, delu mai aiki ta dago cikin mamaki ta kalleta batare da tace da ita komai ba tajuya zata fice daga dakin har ta kusa kai kofar ta kirata kuma wallahi kika sake naji wata magana agurin mummy wallahi ni ba ruwana da tsufan da kikayi, idan kinji to jiki ya tsirah......


Delu har tuntube tayi, saboda tsoron yanda munu tayi maganar saboda tagama fuskantar lallai munu bata da mutunci kuma ga alama zata iya yin komai kamar yanda tace...."lallai munu daga zuwanki"





WASHE GARI


"tun shida munu tafara jin hayaniya da ihun *FARHA DA ASHRAB* tare da dadyn su suna hand ball "wallahi dady ni naci amma shine zakace Ashrab ce ni gaskiya bazan yarda, ba tasoma buga kafa,
na shagwaba hajiya salma ta taso zo zo zo yarinyar mummy ya akayi ne? cikin shagwaba tace ba dady bane ta fashe da kukan shagwaba to ya isa ta dago haba dady yazakayiwa yar'auta haka?"yayi dariya ya matso kusa da ita yanzu tsaya me kike so ayi autar dady, gaya mun ko mene tadago cikin murmushi tsere nakeso muyi sai nagani idan yanzu zakayi mun aringizo, "kuma baza'ayi da Ashrab ba mummy ke zakibawa kowa maki"


A'a tsere kuma *Farha* eh mummy ki duba sosai kisan dady yanda yake haka kuwa akaya suka zama cikin shiri Ashrab itace bangaren dady mummy tana bagaren Farha,..... Dan haka aka fara gasa hajiya ta hura usur ai kuwa kamar barewa farha ta wuce dady cikin yan mintina tayi masa fittt ta wuceshi tun kafin su iso mummy tafara winner we are winner da kyar dady ya karaso saboda dama farha mugunta tamasa tasan ita zata ci so take sai ta rama ai kuwa yana karasowa Ashrab ta mika masa glucos dady kasha naga ka gaji >�#�tana dariya

Ya karba ya sha sosai ita kuwa mummy da farha sai murna suke sun yi winning

Saida dady yasamu nutsuwa ya dago yanzu auta muguntar da kika yimun ke nan zan rama ni gobe seeming zamuyi zamu gani mummy tace A'a wallahi bazai yuyu ba sai dai acanja wani abun haka wasa ta tashi farha nayiwa dady da Ashrab dariya

Munubiyah tana daga tsaye gefen window dinta tana kallonsu tace aikin banza duk yazama kamar wani sakarai sai wani biye musu yakeyi kamar wani sha-sha-sha...... Ai wallahi duk sai na yi maganin ku dukan ku banzaye kawai=��...


Tabdijam too Allah ya tsare



Tasaki labulen cikin bacin rai taso magana cikin hasada da bakin ciki yazama dole nasan yanda zanyi na janyo hankalin Alhaji dole ne yasoni kota halin kaka sai nayi sanadin rushewar wannan farin cikin

Wannan farincikin bana son nacigaba da ganinsa indai ina raye....

Haka ta wuni cikin bakin ciki hajiya salma ta tura delu kiran munubiya bayanda ta iya tadoshi dakin ba kowa asaman dan haka ta doshi dakin babu tunanin komai ahankali tasomajin magana kasa-kasa wallahi insha Allahu na dauki wannan alwashin sai na mallaki gidan da abunda yangidan suke takama dashi indai ina raye kaidai bari kawai a'a a'a kada kazoh abunda yasanya bazan zoh ba kasan suna ganin ni bakuwace agarin kabari sai an kwana biyu tukunnah akwai abunda nake shiryawa aa my darling ka fahinceni mana bana son mutanen gidan su ganoni da wuri kaidai kabari kawai nima wallahi hakuri kawai nakeyi ina fama da rashinka akusa dani na sani amma kayi hakuri eh to sai anjima bana son wani yajini ina waya kasan inason sai kowa yagama yarda dani ne kagane ai...... Bey sai mun hadu eh diffffff!! Ta datse kiran.....

Jikin delu yasoma rawa babu abunda take fade sai innalillahi wa'innah ilaihi'raju'un. Da kyar ta iya dai-daita nutsuwarta ta soma kwan-kwasa dakin ahankali cikin tsoron masifar munubiyah.....

Waye tace cikin sanyin murya duk tunaninta hajiya salma ce delu ta ce nice ranki ya dade hajiya tana jiranki akasa cikin izzah da mulki tace dama kice kikemun bugu haka tafada tare da bude kofar afusace hanu tasaya ta fincikota da karfi ta iza keyarta ciki ta kalleta kinkai minti nawa anan? "yanzu nazoh" ki gayan gaskiya ba abunda kikaji?"

"Cikin rainin hankali delu tace kamar na me ranki yade" fice mun daga daki, "kice da ita ganinan zuwa"....

"To delu tace ta ficedaga dakin ciki sauri gabanta yana faduwa tabbas akwai matsala agidan nan tabbas matukar ina raye bazan bari acutar da su hajiya ba insha Allah"......

Suna zaune a darning suna cin abinci hajiya sai zuba shagwabar ta take shikuwa oga sai lallabata yake farha tana kusa dashi dady wai mummy kawai kake so da yaya Ashrab amma ni bakasona ta karasa maganar tana langabar da kai abun tausayi me zasuyi sai dariya yayi dai-dai da isowar munubiya jitayi kamar ta koma saboda bakin ciki

Haka ta karasa ta sunkuya dady good morning batare da ya dago ba, yace morning ya cigaba da cin abincin shi ranta ya sosu matuka amma ta tajuya ta gaida hajiya cikin sakin fuska ta amsa naga baki fitoba shi isa na aika kizoh kiyi break.....


"Bacci nakeyi ne mum shi isa tajuya ta kalli delu tare da sakar mata muguwar harara ta ja kujera wacce take kallon Alhaji yanda zasu gajuna sosai dashi

Shikuwa ogan bai ma san tanayi ba dan shi ayanzu baya ganin kowacce macce sai matarsa ruhinsa kuma masoyiyar sa *SALMA*

duk rabin cin abincin nata kallon Alhaji ne amma dai-dai da sakan bai dago ya kalleta ba abincinsa kawai yake ci yana kuma ciyar da matar sa farha ta zauna tana kallon shi can kuma tace dady ina kaunarka kai da mummy dariya sukayi atare sukace muma muna kaunarki Auta


Ashrab tayi dariya ni bakya kaunata no my sister wallahi duk duniyar nan idan kika cire dady da mummy bana son kowa sai ke ina sonki yar'uwata yayata farinciki na tashi tayi tazoh ta rungume ta kam suna murmushi lomar bakinta da kyar ta iya hadiyeta ta mike mum zan shiga ciki naji kaina yafara ciyo tajuyo tana murmushi tace Ayyah Sorry idan kin shiga kisha magani kinji tana tafiya ta amsa to mum........ Ji take kamar kafarta bazata iya kaita daki ba saboda azabar da zuciyarta ke mata.........


Tana shiga dakin sai hawaye shar kamar an bude fanfoh =�(� too aiki ya sameki munubiya

Sukuwa basu kosan tana yiba haka suka cigaba da hirar su irin ta nagartaccen family mai cike da farin ciki da kwanciyar hankali......

Da kyar ta iyakarasawa dakin tana shiga dakin sai kuka hawaye sharrrrrr kamar an bude fanfoh=�(�toooo aiki ya sameki munubiya


Haka ta wuni adakin ta cikin bakinciki da takaici a kwance take tayi zumbur ta dauko waya tasoma kiran layin saurayinta *BASSAM*

Bugu daya ya dauka darling kana ina ina cikin matsala yaza'ayi mu hadu baby ni banda damuwa ke dai ya za'ayi ke ki fito tayi shiru can ta mike kajirah ni zuwa miti talatin muhadu inda muke haduwa...... To yace sukayi sallama ta ajiye wayar tasoma shirya kayarda zata yi tasamu ta fita daga gidan


Tana zaune hajiya *Salma* ta turo dakin tare da yin sallama tace mun ya jikin naga baki futo ba tun dazu ta shagwaggwabe fuska yanzu dama nakeson zuwa asibiti naji jikin ya matsa mun Ayyah tace basai kinjeba bari na kira family doctor na ya dubaki ta dago cikin kissa mum kibari naje asibitin inaga zaifi kinga kafin ya zoh wata kila ni naje ina ga zaifi ai

Tayi shiru can kuma tace to ba damuwa ki shirya in yaso baba umar direba sai ya kaiki ta dago tace na gode mum cikin yan mintina ta shirya direba ya dauketa sai sharaton hotel baba umar ya kalleta hajiya ai nan ba asibiti bane ba ta dago tayi masa kallon wulakanci tace to sai me ai nasan inda nazoh kuma wallahi idan naji zancen agurin hajiya ni zanyi sanadin aikin ka dan haka sai ka kiyaye


Tabdijam muje zuwa dai to kome *MUNUBIYAH* Tazoh yi hotel?


Koma dai menene zakuji kudai kubiyoni






YAWAN COMMENT YAWAN TYPING



VOTE
SHARE PLSSS




TAKUCE LAURAT MUH'D BELLO



08164949554




=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�



BANGARE NAH
(part of me)


=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�=ؕ�=؞�




WRITING BY



LAURAT MUH'D BELLO



DAGA MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINAH
YA CUTAR DANI
YAR' ZAMANI
(mai kwadayin duniya)
And now


=�G�

BANGARE NAH
(Part of me)





________________________________


*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*=ئ�{Arewa ginshi�in al'ummah}=ئ�*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/119016616251942/?app=fbl



FREE PAGE




BISMILLAHIR~ RAHMANIR~RAHEEM.


ALLAHUMMAH INNI'AUZUBIKA MINAL BARASI WALJUMI, WAL'JUZAMI WAMIN SAYYU'IL ASKAM....

AMEEN YA HAYYU YA QAYYUM..

DEDICATED TO AUNTY. HAU'WA SPECIAL GIFT TO MY LOVELY FAMILY.....






<��<><><><><><><><><><>5� �'6�






<><><><><><><><><><" ALLAH ya baki hakuri ya gyarah parking din motar ta fice daga motar batare da tace dashi komai ba jijjiga kansa yayi azuciyarsa yace lallai wannan yarinyar sai ankiyaye ta dan na fuskanci batada mutunci"

Dakinda *BASSAM* ya gayamata can ta dosa tana shiga ya rungumeta suka shiga aikata masha'ar su dama can sun saba aikata mummnar dabi'ar su sai bayanda suka gama iskancin su tukunah ta ce *BASSAM* Ina cikin Matsala"

Ya janyota jikinsa sosai "bakida damuwa indai har muna tare dake"

"Ta tirushi daga jikinta"

"Yakamata kagane mafita nake nema" ya manna mata kiss agoshi

Ya kike so ayine"

Shawarah nake nema ya zanyi wallahi inason Alhaji *MUSADDIQ* idan har ban sameshi ba zan iya mutuwa

Yaji zafin maganarta ya share "to ki sanar dashi abunda kike so mana nafasanki munu idan kinason Abu bazaki taba hakurah ba harsai kin samu",,.

Tayi wani shu'umin murmushi ta dago "kana ganin hakan zaifi? akwaifah matsala fa?"kasanfa dan iskan baya ganin kowa sai wannan banzar matar tasa dakuma yan'iskan ya'yan nasa nifah banida wani kima agidan shakuwar family tayi yawa wallahi......

Yayi dariya toki hakura mana inaganin zaifi tunda harke da kanki kince family sun shaku dayawa..... Ya janyota inasonki munu ki soni mana kirabuda family nan.....

Ta janye jikinta tamike tare dayi masa wani wulakantaccen kallo kanada hankali kuwa *BASSAM*? Kasan Abunda kakecewa kuwa?
kasan yanda nake son Alhaji Musaddiq kuwa?"

"Kasan yanda nake son mallakar dukiyar gidan hajiya *SALMA* kuwa?"

"To wallahi bazan taba barin wannan damar tawa ba,dan Haka shawarar ka nake nema idan kayi haka kaima kaci arziki kafita daga cikin wannan bakin talaucin da kake ciki idan kuma ba hakaba zaka dauwama acikin bakin talaucinda ka gada a gurin danginka matalauta....

Ta mike cikin bacin rai zata fice daga dakin yayi saurin rikota tsaya mana munu zo muyi magana menene na bacin ran to" tayi banza dashi batare da tace komai ba mekikeso nace nace dake ki sanar dashi idan har bai Aminceba kawai a kaddamar masa saboda bashida wani Amfani...... Ta dago kamar yaya a kaddamar masa to kawai ya kauce kinga kowa ya rasa keda hajiyar taki koya kike gani tayi shu'umin murmushi inason Alhaji fah Amma shawarar ka tayi.........

Kaga zancen shakuwa ya kare kenan sai muci duniyar mu da dukiyar ba wani mafadi dan na fuskanci yana da tsare gida dayawa.....

Ta duba agogon hanunta karfe 5:00pm na yamma ta mike arazane nashiga uku haka lokaci yaja Allah dai yasa wancen banzar bai tafi ba kada yaje ya hadani da hajiya dan na fuskance shima dan iskane......

Ta fito cikin sauri *BASSAM* yana binta kamar wani wawa=�� koda suka fito farfajiyar hotel din babu baba direba babu dalilin sa jikinta har rawa yake nashiga uku kagani ko dama nasan wannna dan rainin wayon sai yabata mun shiri tan gurin wayarta ta soma ruri

Tana dubawa hajiya *SALMA* ce jikinta kamar dan mazari ta dauki wayar tare da dai-daita nutsuwar ta

"Hello hajiya tace ahankali tamkar marar lafiyar gaske",,

"Munubiyah! kina inane ga deriba nan yadawo tun dazu ba ke"

"Ta Kara raunana muryar ta, "hajiya doctor din ne ya dan bani hutu na awa hudu, to banida number dinsa baranta na sanar dashi, sai yanzu kuma ina fitowa shine ban ganshiba hajiya kice ina jiransa jiri nake ji sosai bana son yawan magana"

"Ayyah munu to ba damuwa gashinan zuwa nida har hankalina ya tashi wallahi"...

"Hajiya yace dake wani abu ne?"

"A'a ba abunda yace kawai dai yadawo gida tayi ajiyar zuciya mai karfi har hajiyar taji

"lafiya munu?"

"Akwai matsala ne? "

"A'a zuciyata nakeji wani iri ina jiransa ta datse kiran"....

Hankalin hajiya Salma atashe baiwar Allah sarkin tausayi ta fito tana kwallawa baba umar direba kira ya taho cikin sauri ya russuna ranki ya de gani tace yi maza kaje ka dauko munubiyah ashe likitan ne yadan bata hutun awa hudu shi isa kaga baka ganta ba kayi sauri dan Allah tace bata jin dadi sosai kada tayita jirah...... Yayi tsaye cikin mamaki baice komai ba yace to ya shiga motar ya fice daga gidan.....

Zuciyar sa cike da tunani fal afili yace tabdijam wannan yarinyar bala'ice....

Har ya isa hotel din tunani yake suna tsaye itada da *BASSAM* makale da juna tamkar gam

Yana shiga ya hangosu=�(�idonsa kamar yafado kasa dama wannan yarinyar haka take tabdijam lallai

A zuciyarsa yace hajiya kina tare da bala'i dan wallahi wannan yarinyar masifa ce

Duba kigani

Please Login or Register in order to submit comment