Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

da *BASSAM* yake yagama tabbata dan yagano tabbas akwai wata akasa ....ya ciji lebansa ya nufi fridge ya dauko robar ruwa ya dawo gunda take baiyi wani tunani ba ya bude robar ya kwalala mata ruwan taja dogon ajiyar zuciya da karfi ta dada kankame hajiya salma kicece ni mum zasu kashe ni na shiga uku.......

Hawaye suka zubowa hajiya salma na tausayi tace kiyi shiru munu ba abunda zai same ki ina tare dake kinji ta daga kai cikin sauri kamar kadan garuwa....

Azuciyar shi yace idan kinsan wata baki san wata ba karamar shu'uma *Bassam* yace ba matsala zanje na kwanta saida safe a fili ta saki wata ajiyar zuciya yana ganinta yayi murmushi yace a ransa hakar ki bazata taba cimma ruwa ba.....muje zuwa......


hajiya salma tayi murmushi tace na gode dear saida safe

Kiss ya manna mata a goshi yafice daga dakin.....

Yana fita munu ta kara gyarah kwanciyar ta saman cinyar hajiya salma tace mum zansha ruwa kuma inajin yunwa....bara naje na hado miki wani abun mai dan sauki kici ta zare =( idanuwa inajin tsoro zasu zosu sace ni dan Allah kar ki tafi...cikin tausayawa tace bara na kira delu sai ta hado miki wani abun ta kira wayar delu tanata ringim amma shiru ba'a dauka ba ta kara kira har miss call biyar amma shiru ta ce inaga tayi bacci kinga dare yayi bara na kira dear ko tea ne yahado miki ko kuma naje da kaina....a'a dan Allah kada ki barni ni kadai.....

Ta shiga neman layin *Bassam* tayi ringin har ta katse yana kallon wayar bai dauka ba takara kira ya lalibo wayar kamar mai bacci yace hello cikin muryar bacci dear ya akayi tayi murmushi tace sorry na tayar da kai, "ba damuwa kina son wani abun ne? Eh munu ce take jin yunwa na kira delu inaga tayi bacci dan Allah ka hado mata tea "ok kawai yace ya kashe wayar.....


Wani murmushi yayi ya mike ya bar dakin ya nufi kitchen..........



Yada murmushi ko dai kaima zaka aikata wani abun ne>




kuyi manage dashi=O





*COMMENT*
*SHARE*




*by Laurat M Bello*




TYPING=




BANGARE NAH
Part of me
=؞=ؕ=؞=ؕ=؞=ؕ=؞=ؕ



STORY&WRITING
BY
LAURAT MUH'D BELLO

Marubuciyar littafin
*SUKHAINAH*
AND NOW
=؞BANGARE NAH=؞
Part of me


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*=ئ{Arewa ginshiin al'ummah}=ئ*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com



*BISMILLAH*



<8 1 to8 5



"Tea ya hada mai kauri ya juyar da bayansa daga inda nake arakube na dan leko naso naga abunda yake amma sam na kasa hangowa hakan nan na hakura .....nasan dai idan tayi tsami ma ji=


Yana tafiyar kasai ta ya nufi dakin saboda tsabar makirci saida hajiya ta taimaka mata ta mike zaune.....hajiya salma ta karbi shayin ta bata shi kuma ya fice tare dayi musu saida safe.....

Saida ta shanye shayin duka sannan ta ajiye kofin wani lafiyayyen bacci ne ya soma fizgarta zuwa yan dakiku bacci mai nauyi yayi a won gaba da ita.....hajiya salma tayi mirmushi tace Allah sarki ashe tun daxu yunwa ce ta hanaki bacci ta kara gyara mata kwanciya ta koma saman kujera ta kwanta itama baccin yayi awon gaba da ita.....

A hankali ya turo kofar dakin ya shigo yana wani shu'umin murmushi ya nufi inda hajiya salma take akwance ya sunkuce ta yafice daga dakin.....daukar tayi mata dadi sosai tasaki jiki takara makalkaleshi....bai direta ako inaba sai a makeken gadon su cikin kwarewa ya cire kayan jikinta ya sauya mata da wasu masu na bacci shima ya sauya nasa ya kashe musu wuta daga nan kuma suka tsunduma cikin duniyar ma'aurata.....



=(=(too akwai damuwa kenan .....


Munu tana dakinta sai sharar bacci take bata masaniyar abunda ke faruwa......yayinda su kuma suke can suna raya daren su cikin farin ciki da kaunar juna...

Washegari sai 8:00 hajiya salma ta soma bude idanuwan ta ganinta a dakinta yasanya tayi mamaki yana kwance a kusa da ita yana murmushi a hankali tamike ya akayi na zoh nan dama ba mafarki nake ba.......

Maganar ta tabashi dariya yace A'a da kin zaci mafarki kike?

wallahi na zaci mafarki ne nake ashe da gaske ne...ya kara janyota jikinsa yace na kasa jurewa ne na je na sato ki=

dariya tayi sosai tace kai dear yaushe kazama haka kasa mun bar yar' mutane ita kadai.....kuma kasan tana jin tsoro.....rabu da ita haka kawai ayimun kwacen mata shine naje nayo kednaping dinki=kai dear baka dama wallahi tamike ya janyo hanunta ina zakije kuma zan danyi wanka ne naje na duba ta....

Make kafada yayi yace naki wayon ba inda zaki nasan delu yanzu taje gunta dazu na gaya mata ta kula da ita nikuma ki kula dani anan saboda ina neman kulawar nima....

bayanda ta iya da *Bassam* haka ta hakura atare suka yi wanka suka shirya suka karya sannan suka kara komawa bacci.....


*Wannan kenan*



"Farha ta kai kwana bakyau bata ce uffan ba sai dai ido kawai da take bin mutane dashi

A ranar malan yabada hayaki yace aturara mata ....haka kuwa akayi hayakin na fara shigarta ta soma zunduma ihu cikin kakkausar murya ta ce dakata malan kada ka kona ni malan yayi dariya yace bazan taba kyaleki ba har saina naga kin koma marar amfani.....


ya kara zuba hayakin acikin wutar hayakin yakara turnikewa Farha tamike sambal tana wani irin murkususu ta dago awahale tace turo mu akayi ance mu nakas tata mu wulakanta mata rayuwa......waye yaturo ki bani kadai bace muda yawa dan Allah kada ka kashe ni.......


ya kara zuba hayakin ta kurma kara kana sabular mun da fatar jikina wallahi zan fita daga jikin ta Amma fa bani kadai bace munada yawa ni bakinta kawai na rike amma wallahi bani na rike sauran sassan jikinta ba......


ya tsiyayo wasu ruwa acikin galan ya yi addu'a aciki ya furza mata wata atisha tashiga jerawa babu kakkautawa tayita tafi akirga daga nan kuma tayi shiru kamar ruwa ya cinyeta...........

Can bacci mai nauyi yayi awon gaba da ita......



*COMMENT*
*SHARE*


*BY Laurat M Bello*




TYPING=


BANGARE NAH
Part of me
=؞=ؕ=؞=ؕ=؞=ؕ=؞=ؕ



STORY&WRITING
BY
LAURAT MUH'D BELLO

Marubuciyar littafin
*SUKHAINAH*
AND NOW
=؞BANGARE NAH=؞
Part of me

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*=ئ{Arewa ginshiin al'ummah}=ئ*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_



*BISMILLAH*



<8 1 to8 5



"Tea ya hada mai kauri ya juyar da bayansa daga inda nake arakube na dan leko naso naga abunda yake amma sam na kasa hangowa hakan nan na hakura .....nasan dai idan tayi tsami ma ji=


Yana tafiyar kasai ta ya nufi dakin saboda tsabar makirci saida hajiya ta taimaka mata ta mike zaune.....hajiya salma ta karbi shayin ta bata shi kuma ya fice tare dayi musu saida safe.....

Saida ta shanye shayin duka sannan ta ajiye kofin wani lafiyayyen bacci ne ya soma fizgarta zuwa yan dakiku bacci mai nauyi yayi a won gaba da ita.....hajiya salma tayi mirmushi tace Allah sarki ashe tun daxu yunwa ce ta hanaki bacci ta kara gyara mata kwanciya ta koma saman kujera ta kwanta itama baccin yayi awon gaba da ita.....

A hankali ya turo kofar dakin ya shigo yana wani shu'umin murmushi ya nufi inda hajiya salma take akwance ya sunkuce ta yafice daga dakin.....daukar tayi mata dadi sosai tasaki jiki takara makalkaleshi....bai direta ako inaba sai a makeken gadon su cikin kwarewa ya cire kayan jikinta ya sauya mata da wasu masu na bacci shima ya sauya nasa ya kashe musu wuta daga nan kuma suka tsunduma cikin duniyar ma'aurata.....



=(=(too akwai damuwa kenan .....


Munu tana dakinta sai sharar bacci take bata masaniyar abunda ke faruwa......yayinda su kuma suke can suna raya daren su cikin farin ciki da kaunar juna...

Washegari sai 8:00 hajiya salma ta soma bude idanuwan ta ganinta a dakinta yasanya tayi mamaki yana kwance a kusa da ita yana murmushi a hankali tamike ya akayi na zoh nan dama ba mafarki nake ba.......

Maganar ta tabashi dariya yace A'a da kin zaci mafarki kike?

wallahi na zaci mafarki ne nake ashe da gaske ne...ya kara janyota jikinsa yace na kasa jurewa ne na je na sato ki=

dariya tayi sosai tace kai dear yaushe kazama haka kasa mun bar yar' mutane ita kadai.....kuma kasan tana jin tsoro.....rabu da ita haka kawai ayimun kwacen mata shine naje nayo kednaping dinki=kai dear baka dama wallahi tamike ya janyo hanunta ina zakije kuma zan danyi wanka ne naje na duba ta....

Make kafada yayi yace naki wayon ba inda zaki nasan delu yanzu taje gunta dazu na gaya mata ta kula da ita nikuma ki kula dani anan saboda ina neman kulawar nima....

bayanda ta iya da *Bassam* haka ta hakura atare suka yi wanka suka shirya suka karya sannan suka kara komawa bacci.....


*Wannan kenan*



"Farha ta kai kwana bakyau bata ce uffan ba sai dai ido kawai da take bin mutane dashi

A ranar malan yabada hayaki yace aturara mata ....haka kuwa akayi hayakin na fara shigarta ta soma zunduma ihu cikin kakkausar murya ta ce dakata malan kada ka kona ni malan yayi dariya yace bazan taba kyaleki ba har saina naga kin koma marar amfani.....


ya kara zuba hayakin acikin wutar hayakin yakara turnikewa Farha tamike sambal tana wani irin murkususu ta dago awahale tace turo mu akayi ance mu nakas tata mu wulakanta mata rayuwa......waye yaturo ki bani kadai bace muda yawa dan Allah kada ka kashe ni.......


ya kara zuba hayakin ta kurma kara kana sabular mun da fatar jikina wallahi zan fita daga jikin ta Amma fa bani kadai bace munada yawa ni bakinta kawai na rike amma wallahi bani na rike sauran sassan jikinta ba......


ya tsiyayo wasu ruwa acikin galan ya yi addu'a aciki ya furza mata wata atisha tashiga jerawa babu kakkautawa tayita tafi akirga daga nan kuma tayi shiru kamar ruwa ya cinyeta...........

Can bacci mai nauyi yayi awon gaba da ita......



*COMMENT*
*SHARE*


*BY Laurat M Bello*



TYPING=



*BANGARE NAH*
*Part of me*
=؞=ؕ=؞=ؕ=؞=ؕ=؞=ؕ



*BY. LAURAT MUHD BELLO*





*Marubuciyar littafin*

*SUKHAINAH*





*BISMILLAH*



*Wannan shafin nakune dukkanin yan'uwa na AREWA WRITERS ASSOCAITION*

*AUNTY HAW'WA (maman usman shugaba ta gari mai kyawawan halayya Allah ya tsare ya kareki aduk in da kike*
*Amin*

*ummun intisar*
*ummu Affan*
*ummun Naseem*
*Mrs Sadiq*
*Hopscal*
*Fast class*
*Sa'amlad*
*Maryama*
*Lashminzy*
*mummy's freind*
*Rashida usman*
*Wasila ummu Aisha*
*mum islam*
*Maman khalil*

*yan'uwa na gari nakune halak malak kuyi yanda kuke so da abunku*>p

*Ina rokon Allah subahanuhu wata Allah ya kara sanya Al-barka acikin wannan kungiya tamu yakara tsare mu da sharrin mahasada, yan sa'ido da masu mummunan zato ya Allah ka kara tsare duk wani member namu daga dukkanin sharri da abun ki*>2<

*AMIN*






________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*=ئ{Arewa ginshiin al'ummah}=ئ*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com




8 6 to9 0



"Har wajejen magariba Farha tana bacci bata farka ba hakan kuwa ya tayar da hankalin Asharab matuka ajima- ajima sai ta lekata hajiya mahaifiya Suraj tana kula da ita tace kada ki damu dama yace zata samu bacci sosai kinga dama duk tsahon wannan lokacin ba baccin take samun yi ba dan haka ki kwantar da hankalin ki kinji.....daga kanta tayi tare da share hawayen fuskarta yaw'wa koke fa inji hajiyar Suraj murmushi Asharab tayi tana matukar kaunar hajiya jinta take tamkar mahaifiyar ta hajiya tace dama ina son naji labarin ku Suraj ya sanar dani yace mahaifiyar ku tana nan da rai koh?



Asharab ta goge hawayen da suka kara gangaro mata saboda hakika hajiya ta tuna mata da wani dafin da ya dade a zuciyar ta ya kasa goguwa...."Eh tace ahankali bakinta na rawa....ayyah sorry kiyi hakuri idan tanbayata ta bata miki rai...


"Girgiza kanta tayi tace cikin muryar kuka ba komai hajiya anan tafara bata labarin su har zuwa lokacin da Farha tafara wannan lalurar duk sai da ta zayyana mata komai.....hajiya ta share hawayenta tace hakika Asharab labarin ku ya taba zuciyata matuka na tausaya muku kuma insha Allahu zan rike ku kamar ya'yana....kiyi shiru ki daina kuka duk wanda yashiga tsakanin ku da mahaifiyar ku Allah shima bazai barshi ba tun a duniya zai gani...

"A hankali tace har yanzu zuciyata ta kasa gasgata mun wani zai iya yi mana asiri,bamu taba fada da kowa ba ko a makaranta bama cacar baki da kowa.....wani murmushi hajiya tayi tace Asharab kenan har yanzu je yarinya ce kin manta yanzu mutun ake akiwo ba dabba ba ke dai Allah ya karemu da sharrin makiya da mahasada,amma duniya yanzu ta lalace.


ta kara share hawayen fuskar ta tace wallahi duk wanda yayi silar fadawar mu cikin wannan halin matukar aka sanar dani shi sai ya gane kuskuran sa,

"doctor Suraj yana zaune yayi murmushi yace duk wanda yayi miku haka ba wai yayi ne dan ku rayu ba to ku godewa Allah da kuke raye ayanzu...

"Ta kara share hawayen da suka kara gangaro mata tace Allah zai isar mana saboda shi ba azzalumin sarki bane Allah ka bawa yar'uwata lafiya,Amin Suraj yace yana mai kara tausaya musu.......

"Bayan Farha ta dauki dogon lokaci tana bacci ta farka da wata irin karah mai rikitarwa tana kiran sunan "Anty munubiya! dan Allah Anty kada ki kashe ni dan Allah =-=O tana kuka tana rokon ta.

"Fargaba tashin hankali marar misaltuwa sune suka ziyarci Asharab wani kallon kallo suka dinga yiwa junan su ita da su hajiya da Suraj...."bakinta yana rawa tace Farha Anty munubiya fa kika ce...ba Anty anan mu kadai ne Farha cikin kuka tace wallahi itace Asharab tace itace wa itace yaya Asharab itace zata kashe ni dan Allah ki boye ni zata kashe ni=(

"Inalillahi'wa'innah ilaihi raji'un ita kadai bakin ta yake iya furtawa ta juyo ahankali cikin mamaki tace hajiya na kasa gasgata abunda kunnuwa na suke jiye mun a yanzu......=-ta fashe da wani marayen kuka, kuce dani ba gaskiya bane dan Allah kuce ba gaskiya bane....na shiga uku yanzu dama wannan lalurar harda saka hannun Anty munu.....malan da yake azaune shigowar sa kenan yayi murmushi yace Alhamdulillah ta dawo hayyacin ta kenan Asharab ta cigaba da kuka mai ban tausayi tana mai kara jin tsanar munu acikin zuciyar ta ta mike zumbur ta kama hanyar fita cikin sauri...

"Suraj ya tareta cikin mamaki ina zakije kuma? ta dago jikakkiyar fuskarta tace............


tace me?>

kucigaba da bibiyar yar mutanen *ARGUNGU*

*Laurat M Bello*




*Dan Allah kuyi hakuri da jina shirun da kukayi wallahi banida lfiya ne kuyi manage da wannan plssssssss* =O




*COMMENT*&
*SHARE*




TYPING=




*BANGARE NAH*
*Part of me*
=؞=ؕ=؞=ؕ=؞=ؕ=؞=ؕ



*BY LAURAT MUH'D BELLO*




*Marubuciyar littafin*

*SUKHAINAH*




*Bismillahi rahmanir raheem*


*Sadaukarwa gareku ya'yana*
*Fatima* *(khairat)*
*Muhammad(modibbo*)
*Ahmad(Ahsan*)
*Al-hasan(Raihan*


*Wannan page din naku ne yarana Allah ya rayamun ku Allah ya tsareku aduk inda kuke....Allah ya kareku daga sharrin Abunki*
*AMEEN*>2<



Book one
=======






9 1 to1 0 0




"Ya zama dole na gurfanar da Anty Munubiya domin ta girbi abunda ta shuka ta karasa ragowar kazamar rayuwarta a kurkuku.....

Karo na farko da mahaifin Suraj yace wani abu ya taso daga inda yake azaune yace" kiyi hakuri ya'ta har yanzu lokacin baiyi ba ki bari yar'uwar ki takara samun lafiya inaga zai fi

Hummmm! Taja dogon ajiyar zuciya tace kayi hakuri Abbii Amma zuciyata bazata taba samun nutsuwa ba har sai naga Anty Munu a karkame dan Allah kayi hakuri ka taimake ni=-=O wallahi har wani zafi nake jin zuciyata tana yimun

Hanun sa ya daura saman kanta yana murmushi ba wai ina nufin Munubiya taci bulus bane a'a this not the right time ina son sai kanwar ki takara samun lfy tukunnah ki kara hakuri =O

Sunkuyarda kanta tayi tana sharar kwalla jikinta amace ta koma ta zauna tacigaba da shash-shekar kuka mai taba zuciya....

malan yace to Alhamdulillahi nayi farin ciki matuka abu nagaba shine mahaifiyar ku dakuma kara warrewar ita mai lalurar ku kara kwantar da hankalin ku insha Allah komai ya kusa zuwa karshe da izinin Allah


"A nan ya kara basu hakuri dakuma yi musu nasiha mai shiga jiki daga bisani yayi sallama dasu ya nufi gida


-----------------------------------
Wannan kenan



"Tun shayin da Munu ta dirka yau kwana daya darabi kenan tana bacci sai dai tayi juyi =takara mai da kai tacigaba dan kuwa ba karamar kwaya *Bassam* ya zuba mata ba.....


Hajiya Salma na hango sai mutsu-mutsu take tana sharara gumi tana maganganu acikin baccin ta *Bassam* yana zaune yana duba wasu takardu na office yaji sai haki take cikin sauri ya kunna wutar dakin mai haske yayi dai-dai da farkawarta tana ihu na shiga uku ya'yana=- zata kashe mun ya'ya na....

"Rungumeta yayi kam ajikinsa yana magana kasa-kasa shhhhhhhht bude idanuwanki waye zai kashe miki ya'ya ki daina kuka gaya mun waye tana haki tasoma magana wata mata ce nagani rike da yara na ta nufi katon rami zata jefasu sai Allah ya kubutar dasu Amma ni ta jefani aciki dan Allah ka kaini naga ya'ya nah kada a kashe mun su sune farin cikina bazan iya rayuwa ba su ba=-=O

"Tirkashi! Yafada azuciyar sa yace yabdijam Hummmmm!


Ta kara jijjagashi da karfi nace dakai ka kaini gurin ya'yana kara rungumeta yayi jikinsa yana shafa bayanta ki nutsu zan kai ki amma sai kin nutsu daga kai tayi cikin sauri tace na nutsu dan Allah muje wallahi bazan sami nutsuwa ba har sai nagansu agogon bango ya kalla yaga to 3:00am na asuba yace kiyi hakuri yanzu dare ne kada mu tashi yan gidan suna bacci ki bari zuwa asuba sai muje ki gansu ta share hawayen da suka gangaro mata takara kwantar da kanta ajikin sa tana sakin ajiyar zuciya jefi-jefi...a hankali ya cigaba da tofa mata addu'a har bacci yakuma awan gaba da ita.......

"Karfe 4:00am Munubiya ta farka a firgice cikin matsanancin tsoro da fargaba ta waiga bakowa adakin sai ita kadai hanu ta daura akanta tashiga sallallami tana cewa na shiga uku wannan wane irin baccin asara ne nayi haka ta janyo wayarta akashe taja tsaki ta kunnata bayan ta kunnah ne ta ajiyeta ta shiga bandaki ta kama ruwa ta dawo amma zuciyar ta still tana cikin tsoro a fili tasoma tanbayar kanta tace ina hajiya Salma taje "daga bakin kofa ya amsa mata tana dakinta tana bacci cikin kwanciyar hankali da farin ciki kasancewarta mai tattali agurin mijin ta a razane! Ta dago gaban ta na wani irin bugawa kamar ana buga ganga dam! dam!!dam!!!

Girgiza kanta tasoma yi shikenan ka kashe ni *Bassam* ka ruguza mun aiki na shiga uku...Hhhhhhhhh yace da karfi kana ya cigaba da magana yace banine na ruguza miki aiki ba Allah ne ya ruguza shirin ki......saboda kasancewar sa sarki mai adalci wanda baya taba barin azzalumai su ci galaba hakika ko a wancen lokacin talala Allah yayi miki yabarki saida kikayi haka mai zurfin gaske kika angiza kanki da kanki aciki....ki sani Hajiya Salma ayanzu Allah ya kubutar da ita daga zaluncin ki domin kuwa a yanzu babu wanda take muradin gani a idanuwanta sai ya'yanta dan haka aiki yarage naki ya juya yayi gaba abunsa

kwasa tayi aguje ta nufin kasan gadonta wayam babu kwaryar tsafinta ta kurma ihu nashiga uku delu ce ta fado dakin kamar an jefota tana tanbayar lafiya Munubiya?

Ko kallonta bata yiba ta shiga harhada kayanta cikin a kwati jefasu kawai take tamkar kamun hauka tana sambatu karfe 5:00am ta fito daga cikin dakinta cikin matsanancin sauri kicibus sukayi da hajiya Salma=( ta zaro gwala-gwalan idanuwan ta waje kamar zasu fado hajiya Salma tana ganinta tayo kanta ina ya'ya na suke ki fito mun da ya'ya na bakinta yana rawa ta saka kuka ban gansu ba ki duba dakin su nima yanzu mama nace tayo waya tana son ganina cikin gaggawa shine zanfita ki duba suna ciki cikin sauri hajiya Salma ta saketa ta nufi dakinsu Asharab cikin sauri.....Munubiya tana ganin haka tayi wuff tayi waje kamar zata tashi sama.....


Delu tace ikon Allah yau jama'ar gidan nan ba mai lafiya.....cikin sauri ta nufi bangaren da hajiya Salma ta nufa dakin yana rufe Gam da makulli ta juyo cikin sauri tace ina ya'yana suke delu ina ya'yana ta fadi kasa riffffff kamar gawa.....wata irin kara Delu ta saki tayo kanta innalillahi wa'innah ilaihiraji'un hajiya!hajiya!!hajiya!!! Ta mike cikin sauri ta nufi firinjin da yake coridor ta bude ta dauko ruwa mai sanyi gaske ta dawo gunta ta kwara mata wata lafiyayyiyar ajiyar zuciya ta saki Hummmmmmmm!!!

23st:<BDz{_`DFF01wxYZnopq&( "$68:<Tr "6Np "$BDFz|OP~]^OPQQi j    z
{
  6 7   B C 



-..<=>?GRSTcdef2Prtv*T P4xz|klijefg""$$$^%`%f%h%%%%%%&&&
& &&"&2&4&6&8&:&b&d&d&f&h&j&|&~&&&&&&&&&&' 'F'H't'''''''>(@(B(|(|(()F))))))**
* *0*2*4*6*+++,,--////B0D0D0F0~113333~446688888888888999;;;;;;;8=:============== >>>(>J>l>n>p>r>>>>>>??,?T??????@J@@@.ArAtAvAAAjBlBnBpBBBBBBBBBB(D*D,DEE"G#GIIIIIIIJJRKSKKK LLhNjNOOOVPWPXPgPhPiPjPPPQQQRRRSSSTT(U*U,U.UBURUTUVUUUUUUUUUUUUUUVVVVVVVV5V6VBVCVDVEVFVGVSVTVTVUVVVVVWWW$W1W@WLWVWcWnWxWWWWWWWW8X:XZZ8Z:ZZ@ZBZDZZZZZ[J[[[0\2\4\6\8\V\X\Z\\\{_|_}_~_j`k`l`%b%b&bcccdddddeeeLfNfiill(m)m*mnnlnnnnnnnnrorotovoxozooooooooooooop$p&p(p*pZp\p^p`pbpppppppppppp2qfqqqqqqrrss
s2sPsxszs|ssssssssss[t\tuuPwRwxxyyzzz{{{;{P{Q{R{S{V}X}Z}
х҅YZbcґԑ024"$Ta dago idanuwanta cikin kuka tace delu ina su Asharab da Farha kada ki gaya mun magana marar dadin ji =Oki taimake ni dan Allah nayi mummunan mafarki akan yara na dan Allah kice dani suna da rai basu mutuba =-

Delu da farinciki yagama mamaye zuciyarta tayi murmushi tace Alhamdulillah cikin sigar rarrashi tasoma magana ki kwantar da hankalin ki yaran ki sunanan saidai basa gidan nan da sauri ta goge hawayen fuskarta muje na gansu dan Allah bani da kowa sai su sune farinciki na ki taimaka mun=O....

kiyi hakuri za'a kaiki gunsu


Ta mikar da ita tsaye ta rakata dakinta amma zuciyar ta a dagule take jinta saboda rashin ya'yan ta a kusa da ita.....

"Sai da ta rarrasheta sannan ta fita kai tsaye gun baba direba ta nufa yana ganinta ya taso lafiya delu kika fito cikin sauri haka, "ita kuma waccen da ta fita cikin sauri ina zata je naga kamar ma bata cikin hayyacinta.....hummmm! taya ni gani kaidai yau gidan nan akwai damuwa yanzu haka hajiya tana ciki da kyar na lallabata su Asharab take son gani ...wani murmushi baba yayi yace Alhamdulilla>2
delu tana gurin taji komai tace Allah na gode maka dama na dade ina add'uar Allah ya dawo da hajiya acikin hayyacin ta
Allah ya kare mu da sharrin masu sharri "Amin baba direba yace sun dan jima suna hira sannan ta shiga ciki.....

Munubiya tana fita daga gidan taxi ta tare sai kauyen bokanta koda taje gun bakowa sai bukkar sa ba ko dan tsuntsu agurin hanu ta sanya akai ta kurma uban ihu nashiga uku naga samu naga rashi *Bassam* ka cuce ni=- wallahi bazan taba kyaleku ba dukan ku sai na ga bayan ku, ba wanda zan kyale acikin ku......ta fito daga cikin gurin fuuuuuuu kamar zata tashi sama ta kara hawa mota tashigo da ita cikin garin Abuja.....wani karamin hotel takama daki.....ta zaro wayarta ta kira *BB* babban yaronta ne kuma abokin sha-shancinta ringin daya ya dauki waya kazoh ina son ganin ka wata dariya yayi yace kina ina ne *VIP* hotel diffff ta katse kiran ranta abace zuciyarta tana tafarfasa cikin yan mintina ya iso hotel din kai tsaye dakin da take ya nufa ya kwan kwasa tace shigo ya turo kofar yana ganinta yasan ba lafiya cikin izza ya shiga ciki ya a kayi baby naga kamar kina cikin bacin rai gayamun ko waye yanzu ya bakunci kiyama bai shirya ba.....wasu kana nan kwari ne gobe ina son kaje gidan gaba dayan su ka babbaka musu wuta=%kowa ma ya huta bazan taba samun nutsuwa ba indai ina ganin su araye wata dariyar gefen baki yayi yashafi sajen fuskar sa yace angama ta kara daure fuska tace kafin ku saka musu wuta ku tabbatar da kunyi saching din gidan kun kwashe komai mai amfani sannan ku aikasu lahira kowa ma ya huta.....zasu san sun taba ni wallahi......

Ya mike yana bahagon murmushi yace ki kaddara gobe by now sun dade da zama toka....ya fice daga dakin yana busar sigarin sa......wata kara ta buga ta dafe kanta wallahi! wallahi!! wallahi!!! duk sai naga bayan ku zakusan da wa kuke ta kwanta tanata hasashen gobe
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment