Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

tana nan tana holewar ta amma tayi karya da likita..

Ta ganshi amma shu'umar sai ta kara narkewa ajikin *BASSAM* takaici ya ishi baba direba ya fito ya nufi inda take muje ko yace zuciyarsa cike da takaici ta dago ta gallamasa harara takunah ta juya sweet heart zan tafi sai kaji yanda mukayi ......


Murmushi yayi tare da manna mata kiss a kumatu ta tayi wani irin fari da ido tajuya ta shige motar baba umar direba yaja da karfi saida ta dungura ta gaba>Ø#Ý
Hankalinta atashe tace lafiya meye haka?....

Kamar dariya ta subuce masa ya hadiye sorry hajiya

Azuciyarsa yace ga iskanci ga shegen tsoro>Ø#Ý

"Ka kula dan Wallahi ina son raina dan iskanci kana nema ka ruguza mun shiri yadago da sauri shiri kuma?"

Ta shareshi dan tayi kusan sakin bakinta....... "Wannan kuma bai shafeka ba katafi ahankali kaji ko"



Bai kuma cewa komai illah tunanin wane irin shiri ne wannan munubiya take yi?

"Me wannan yarinyar take shiryawa su hajiya dan yasan tabbas akwai wani abu. Kuma jikinsa yana bashi akan su hajiya ne"......


"To menene wannan shirin?"


Har suka isa gidan zuciyarsa tana cikin tunani yana parking ta fito tana tafiya tana dafa bango tare da dafa kanta kamar da gaske hajiya salma ta karaso gunta cikin sauri ta riketa sannu munu jikin ne tadaga kanta shidai baba direba yana kallon ikon Allah

*FARHA* tana tsaye agurin haka kawai ita dai munu bata yi mataba ta tabe baki ko sannu batace da itaba

Mum ki saketa mana tace A'a FARHA bakiga batada lafiya au batada lafiya ne

Daga haka bata kuma cewa komai ba hakan kuwa sai ya sosa ran munu azuciyarta tace lallaima yarinyar nan sai nayi maganin ki wallahi...

Suka shiga ciki *ASHRAB* tana zaune afalo tana har hada kan wasu takardun da dady yasata hadawa tun shigowar munu I don'ta yana man *ASHRAB* babu burinta illah taga ko takardun menene ake hadawa..

Hajiya Salma ta rakata har dakinta tace ki kwanta ki huta zamuyi magana anjima idan kin tashi.....

Maganar me kuma mum tayi murmushi ki bari kawai yanzu bakyajin dadi zamuyi magana anjima... Ta fice daga dakin

Hajiya tana fita daga dakin ta mike zaune kamar wacce aka tsikara wace magana ce wannan mum take so muyi Allah dai yasa aikin ne zan farah shike nan nasami damar Kara kusanta kaina da dukiyar Alhaji nasami damar fallasa sirrin zuciyata

Ta fada saman gadon da karfi tana murmushi my dream will soon become true ta sheke da dariya kamar wata sha-sha-sha....

Delu tana kofar dakin tana jinta ta rike baki

Ahankali ta salallaba tabar kofar dakin zuciyarta cike da wasiwasi

Hakan nan ta fito paloun gidan wasai saboda amatse take taji abunda mum zata sanar da ita

*ASHRAB* ce kawai a paloun hakan sai. Yayi.Mata dadi ta karasa gunda take azaune tana wani murmushin mugunta tace my cousin sister kina zaune ke kadai batare da ta dago ba tace eh sister aiki nake dady ne yasakani tattarah ta kardun duka kadarar shi data mum tunsafe nake abu daya wallahi na gaji sosai


Gabanta yafadi kadara kuma to saboda tsaro kinsan yanzu mutane basuda tabbas banki zai kai yafi kwanciyar hankali

Tayi murmushin yake hakan yana da kyau ai inbanda dady kudin da kadarar nasa sunada yawa ne dayake tsoro haka takarasa cikin dariya kamar ba wani abu

*ASHRAB* Ba wayo tadago sai taga bama ita take kalloh ba tace lallai sister kinsan kuwa nawane. A'a

ta ina zanyi nasani sister"

Ta bude baki kenan zatayi magana dady yayi sallama yashigo ta mike oyoo. Oyooo dady oyoo taje dagudu ta rungume shi ya daga yajuya sannan ya ajiyeta sannu da zuwa dady

Ya amsa cikin far in ciki sannu da aiki kingama dai ko

Ta da ja ajiyar zuciya hummmmm!! Ban gama dady amma nayi kusa

Wallahi yau dady duk ka gajiyar dani

Yaja kumatun ta uwar son jiki hada takardun ne angaji cikin shagwaba tace Allah dady aiki ne mai wuya

Ni ajiyewa ma zanyi sai gobe zan karasa bara na kai dakina na ajiye =Ø(Þ dakin ki a'a ban yarda ba kikai dakina ki ajiye mun munu datake zaune tanajin su ta ciji lebanta taga samu taga rashi duk shirinta na ta bugi cikin *ASHRAB* ya ruguje ta mike dady sannu da zuwa tace tana yi masa kallon kurillah baiko dago ba lafiya yace agajarce ya taya *ASHRAB* kwashe sauran takardun da ya fuskanci munu tana son ganin kona menene muje ko suka bar gurin batare da ta sunkara kallonta ba

Bakinciki da da takaici yagama cika mata zuciya tayi kwafah tamike tabar gurin zuciyarta tanata tafarfasa....

Tana shiga dakinta tabuga kofar dakarfii jikake gammm!!

Delu datake a makale tana kallon komai ta fashe da dariyah harda hawaye>Ø#Ý


Itakuwa tanacan sai kullawa take tana war-warewa ta daki hannunta yazama dole na gano takardun nan tunkafin dare yayi mun=Ø(Þtooo

Alhaji saika canja shiri dan kunada yar'majiya tare daku...



Muhadu A next page danjin yazata kaya....




Takuce
AKULLUN



LAURAT MUH'D BELLO

YAWAN COMMENT
YAWAN TYPING





VOTE&SHARE PLSSSSSS


08164949554


=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ



BANGARE NAH
(part of me)


=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=Ø•Ü




WRITING BY


LAURAT MUH'D BELLO



DAGA MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINAH
YA CUTAR DANI
YAR'ZAMANI

And now

=ØGÜ

BANGARE NAH
(part of me)




________________________________


*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*=ئÜ{Arewa ginshi™in al'ummah}=ئÜ*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/119016616251942/?app=fbl



BISMILLAHIR~RAHMANIR~RAHEEM..

BISMILLAHIL LAZI LAYADUR'RUMA ISMIHI SHAI'UN FIL 'ARDI WALA'FISSAMA'I WAHUWAS SAMI'UL ALIM




<ØÝ<><><><><><><><><><>9ã é#=ØÝ





<><><><><><><><><><><"A fusace ta fito daga office din baba direba yana jiranta a mota"

"Ko kallonsa batayi ba tayi wucewar ta cikin matsanancin fushi"

Daga kafadarsa yayi danshi dama yasan za'ayi haka dan yasan sarai Alhaji bazai dauki wannan iskancin ba..


Tana fita daga ma'aikatar ta tari adai-daita tashiga jitake kamar zuciyarta Kamar zata tarwatse saboda takaici...

Tun ahanya tayiwa *BASSAM* waya ringing daya ya dauka

"ya akayi ne?"

Cikin disasshiyar murya "tace kana ina *BASSAM* ? "inason mu hadu ina cikin matsala"

" ina sharaton kishigo kawai"

"To kawai tace ta kashe wayar ta"


Baba direba yabi bayanta ahankali yana bin bayan adai-daitar har suka isa sharaton hotel dama yasan haka saita faru domim kuwa ya gama fuskantar munu yar bariki ce ta ajin karshe

Cikin sauri ta biya mai adai-daita ta shiga cikin kamar zata tashi sama

Baba direba ya fito shima yabiyo bayan ta room mai lambar 107

tashiga a kofar yatsaya tana shiga ta fada jikin *BASSAM* ta fashe da kuka mai karfi

"BASSAM!

"Alhaji *MUSADDIQ!* baya sona ya tabbatar mun da bazai taba sona ba"

yaji dadin maganar amma bai nuna ba ya janyota jikin sa ya sumbace ta toki kiyi shiru mana inaga bai kamata ki bata lokacin ki kiyi kuka ba sweet heart ki kyaleshi kawai inaga zaifi..

"Ta dago jajayen idanuwan ta, ta kalleshi

Ta girgiza kanta wallahi! Wallahi!! Wallahi!!! Bazan kyaleshi ba

"Idan har bazai soniba to wallahi sai naga bayansa inyaso kowa ma yarasa"

" wannan shine kudiri nah, ni munubiya ban taba kudirar abuba na gagara aiwatar dashi ba

"ka shirya mun yarah"

Ayau nakeso ku kaddamar masa bana son Alhaji *MUSADDIQ* yakoma gida inason kota halin kaka yau kada ya kwana acikin duniyar nan.

"Inason yau na dan-danawa iyalan Alhaji *MUSADDIQ* bakin ciki da kunci da radadin Abunda yayi mun

"Baisan ba'a tabani ba dan duk wanda yanemi shiga gonata to wallahi sai na hada dashi na nome dan ni bakar zuma ce mai mugun harbi..."

Maganar ta girgiza *BASSAM* sosai ya janyo hanayenta sweet heart basai andauki wannan hukuncin ba inaga ki share kawai wallahi inajin tausayin iyalinsa dashi kansa

Amma fa shawara ce cikin tsawa "to bana bukata ai wallahi tunda na iya dukan mahaifiyata banga wani wanda zai sha gaba naba ban hankada shiba wallahi"

"Ya daga kafadar sa"


"Well wannan ba matsalata bace kamar karfe nawa kike son a aiwatar da aikin"

"Da dare idan yadawo kina nufin agida za'a kashe shi inaga wannan ba shawara baceba saboda unguwar tanada tsaro sosai"

"Kuma kinsan za 'a zargi wani abu inaga ki bari kawai a kashe shi ta hanya mai sauki"

"ta dago ta yaya?"

"Yayi murmushi yace ta hanyar zuba masa poisin acikin abun sha kona ci wanda idan yaci ahankali zai ringa cuta har yamutu batare da kowa ya zargi wani abuba"

"Ta kankameshi sosai ajikinta *BASSAM* inasonka ada naso akashe munshi agaba na a shakemun dan iska har sai ya mutu"

"Bakida hankali ai sai bincike ya kawo kanki kema amma yanzu idan yasha slow poisin ba mai tunanin komai har ya gangara ya ware kawai muci dukiyar mu da tsinke".......


"Baba umar direba jikinsa har rawa yakeyi saboda tashin hankali da kyar ya iya barin kofar dakin ya fice daga hotel din"

Ya ja mortar sa da karfi yabar harabar gurin duk da sanyin AC da ke cikin motar Amma gume yakeyi ya jike jagab

Addu'a yakeyi yana sharara gudu Allah ya tsareka Alhaji Allah ya kareka da sharri wannan bakar muguwar azzaluma mai fuska biyu

"Baifi mintina talatin ba ya isa gidan idi mai gadi yabude masa kofa ko gyarah parking baiyi ba ya fito, "idi Alhaji ya dawo kuwa?"

"Eh"

"Yana ciki tun dazu Amma lafiya kake tanbaya?" "kuma sai naga kamar hankalinka atashe yake lafiya?"

" Ba komai kawai ina tanbaya ne"

Ya wuce dakinsa saboda baya tare da nutsuwar sa ya idan yace zai dade to idi zai gano wani abu



Alhaji *MUSADDIQ* yana jikin hajiya Salma yayi lamo kamar mai bacci ta dago fuskarsa dear ya na ganka haka lafiya kuwa

Ya kara janyota jikinsa sonki ne yake dawainiya da zuciyata Amma bana tare da damuwar komai ya shafi face dinta ya gangaro izuwa labbanta ya kai bakinsa ya sunbaceta

Ta dada janyoshi jikinta dear inaganin canji atare da kai kasanar dani kasan bazan juri ganin ka haka ba kayi gaggawar Sanar dani tunkafin zuciyata ta Gaza

"Kada ki damu kawai gajiya ce amma bana tare da damuwar komai"

Ta langabar da kanta Allah yasa haka dear

Daga nan zance ya sauya suka shiga sabuwar duniyar masoya ina ganin haka na janyo iyalan kafa ta na fito dan da alama idanuwana basu iya kalloh=ØÞ ba

Ya manta shaf dawata munu danshi daukar ta yakeyi wata sha-sha-sha ce =Ø(Þ tabdijam

Aikuwa munu ta dauki damarar daukar fansa


*ASHRAB* tana zaune tana typing saman cumputer *FARHA* ta matsa kusa da ita ta dafata yaya dama ina son na tanbayeki ta dakata da typing dinda take ta dago tace meya faru

Dan Allah kina son zaman Aunty munu gidan nan

Dariya tayi tace idan bana so ya zanyi Amma me yasa kika yimun wannan tanbayar

Tace ni wallahi bana son zamanta agidan nan haka kawai nakejin bana kaunar ganinta agidan nan

Allah yasani badan ko muna da arziki ba a'a kawai dai zuciyata takasa Aminta da ita

Idan na ganta sai naji gabana ya fadi

Narasa meyasa inajin tsoro sosai kada Aunty munu ta cutar damu

*ASHRAB* ta ajiye abunda takeyi tace ashe kema zuciyar ki tana yimiki wannan tunanin nima haka nake ji game da ita Amma kuma data zauna tare damu sai naga kamar zuciyar muce kawai take zargi insha Allah ba matsala ki sa hakan acikin zuciyar ki...

Jinjina kanta tayi to yaya Ashrab zanyi kokarin ganin na yaki zuciyata Insha Allah

Munu sai da ta tanadi poison din da zasuyi amfani dashi tukunnah tabaro hotel din sai misalin karfe 7:00pm ta dawo gida

A farfajiyar gidan suka ci karo da baba umar direba ko akallonsa batayi ba baranta tace dashi wani abu tayi shigewar ta ciki


Girgiza kansa yayi yakuma kudira aransa zai taimaki Alhaji indai yana raye

Tana shiga ciki bakowa acikin paloun kowa yana dakinsa sai delu kadai tana kwashe kayan abincin da sukaci har ta wuce ta kuma dawowa baya delu zoh ta dago na'am tace kizoh nace dake

Tace to ta waiga bakowa tukunnah ta tanbayeta Alhaji ya dawo ne

Tanbayar tabata mamaki tace " Eh

Amma meye na tanbaya haka kawai sunyi dinner ne

Nan ma tace eh

Ta juya aranta tace zakaci ubanka wallahi ko yanzu ba tsallakewa kayiba.

Yau'wa akwai lemo a fridge eh tace agajarce dan ta fara jin tagaji da tanbayar ta haura sama ciki sauri

Tana shiga ta fada wanka ta tsaftace jikinta da kazantar da ta dauko

"Ta fada gado ita salla bama 'a zancenta dan kwata-kwata bata tunanin ta ma"


"Sai karfe1:00am ta tashi ta sauko kasa cikin sanda ta nufi bangaren Alhaji musaddiq yana zaune yana aikin da bai karasa ba a office
Lemon fresh milk a gefensa yana aiki yana korawa"

"Yajuya gunda hajiya Salma take kwance tana barci kanta bai hau dai-daiba ya mike ahankali ya sunkuya ya dauketa ya Nufi daki da ita"

"Ya shimfidar da ita saman gado harya mike ta janyo hanunsa dear ka kwanta mana kabari gobe ka karasa ya shafi fuskarta to bara naje na dauko takardun sai nabari sai goben"

"Munu tana ganin ya shiga dakin cikin azama tayi wuf ta shiga ta bude lemon ta tuttula masa poison aciki tayi sauri ta fice daga palourn.. Cikin sauri"

"Yana zuwa baiyi tunanin komai ba ya dauki lemonsa ya kora yadan taba aiki tukunnah ya shiga ciki"

"Ya ajiye takardun a ma'ajiyar su yadowo kusa da hajiya ya zauna ya kara janyo lemonsa ya cigaba da sha ahankali saida ya shanye lemon tass tukunnah ya ajiye ya je ya kuskure bakinsa ya dawo ya kwanta akusa da matar sa"

"Jikinsa yaji yayi masa weak sosai ahankali yakeji kamar jikinsa yana canja masa alamar rashin lafiya yakeji ajikin sa da kyar ya iya bacci saboda yanda yakeji"

"Allah sarki Alhaji musaddiq =Ø-Þ ina tausaya maka"

"Munu tayi maka cizon dan maciji"


"Allah dai ya kyauta"


"Tun daga ranar Alhaji musaddiq yafara rashin lafiya a tsaye batare da yabari iyalansa sun sani ba"

"Yafara gazawa dan kullun acikin abunshan sa sai ya sha wannan gubar batare da yasani ba duk sa idon delu wannan lokacin Allah bai bata ikon gani ba hajiya salma tafara fuskanci bashida lafiya"

"Amma shi ya ki ya Amince da hakan yana kwance ramar sa ta fito sosai hajiya salma ta zauna akusa dear yakamata kaje asibiti baikamata ka zauna agida ba"

"Ya janyo hanunta shikadai yasan wahalar da yakeji numfashin sa jiyake kamar zai dauke masa da kyar yake jansa ya some magana ahankali dear ki daina damuwa nagaya miki ba wani Abu bane ba"

"Ya Dade yana kallonta tukunnah yace ina son ki koma office ki cigaba da tafiyarda da harkokin kamfanin bazai yuyu ni ina kwance ke kina gida ba kema kada hakan yazama andunkusar da kamfanin"...

"Dear tayaya zan tafi office nabarka agida kwance acikin halin ciyo, "ni gaskiya bazan iya ba ya janyo hanunta ki fahince ni mana ta dago rauna naniyar fuskarta kada ka damu ga *ASHRAB* nan da Aunty ta munubiya sai su cigaba da jan komai na kamfanin".......


"Yana jin sunan munubiya yakara damke hanun hajiya salma sosai tamkar zai tsaga hanun ta bude idanuwanta sosai lafiya"

"Ke nake bukatar ki kasance a gurin, "a'a ni bazan iya barinka acikin ciyo ba na gaya maka munubiya da Ashrab zasu iya komai naga yarinyar tana da hankali kuma tayi karatu mai zurfi karin abun abunda ta karanta ke nan kaga babu wata damuwa insha Allah"


"Kallonta kawai yakeyi yana kara jin tausayin ta cikin zuciyar sa saboda ya fahimci har yanzu bata san ko wacece munubiya ba"

dear! dear!! "magana fah nakeyi amma sai kallo nah kakeyi nifah wallahi nafara tsorata ta fashe da kuka mai sauti da kyar yadan yunkura ya janyota menene kuma na kukan kallon da nakeyi miki baya nufin komai tayaya zan iya dauke idanuwana daga kallonki kada ki manta salma kece ruhi na numfashi na kece kadai nake kallo naji dadi aduniyar nan bana ganin kowace mace a idanuwana sai ke ina sonki sosai ,salma Allah kada yabawa masu son rabamu damar hakan inason kasancewa daku salma kune farin cikin rayuwata amma inajin kamar sai kuma yayi shiru yakasa karasa wa"

"Ta dago cikin sauri kamar me? mekake ji dear kasanar dani dan Allah zuciyata tayi rauni

Ta kara kankameshi kamar wani zai kwace mata shi numfashin sa yafara sama-sama ta mike cikin hanzari ta lalibo wayar ta, doctor ibrahim ta kira family doctor dinsu ringin daya ya dauka ganin kiran awannan lokacin yasanya yayi saurin dauka

"Assalamu alaikum"

"Doctor kayi sauri Alhaji bashida lafiya dan Allah doctor yana cikin wani hali"

"Subahanillah"

"Ganinan zuwa ki bani mintina goma dama ina cikin unguwar"

Ta katse wayar ta koma cikin sauri gurin sa kallonta kawai yakeyi
Yana jan numfashi ahankali

Su Ashrab ne sukayi sallama suka shigo ita da Farha

"Ganin halinda dadyn su yake ciki yasanya su karasawa cikin sauri hankalin su atashe,

"dady sannu kallonsu kawai yayi hakan yakara karyar da zuciyar su sai suka fara kuka ahankali ya bude bakinsa yace dady addu'a yake bukata ayanzu ba kuka ba yarana abun alfaharina"

"Yayi murmushi suma duk sai sukayi Farha tace dady Allah yabaka lafiya Amin autar dady Ashrab tace dady Allah yabaka lafiya

Amin yace yarinyar dady yayi shiru na dan lokaci kana ya lalibo kasan filonsa ya dauko wasu makullai ya mikawa hajiya Salma ta karba tare da tanbayar sa na menene yace na duk wata dukiyar gidan nan ce yayi dai-dai da shigowar munubiya dakin karaf akunnenta hajiya Salma tayi mamakin ganinta dakin kasancewar bangaren Alhaji ne ba wani bako dayake shiga bangaren daga shi sai iyalan sa

"Haka kawai ta tsinci kanta da boye makullin ta yanda bayanda munu zata iya ganinsa

Karo na farko data fara boyewa munu wani abu tunda tazo gidan



=Ø(Þtabdijam



Muje zuwa dai yanzu muka fara



TAKUCE A KULLUN



LAURAT MUH'D BELLO



YAWAN COMMENT YAWAN TYPING



VOTE
COMMEN
SHARE................


08164949554




=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ



BANGARE NAH
(part of me)


=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=Ø•Ü=ØžÜ





WRITING BY


LAURAT MUH'D BELLO


DAGA MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINAH
YA CUTAR DANI
YAR' ZAMANI
(mai kwadayin duniya)

And now

=ØGÜ

BANGARE NAH
(part of me)


________________________________


*AREWA WRITES ASSOCIATION*
_________________________________
*=ئÜ{Arewa ginshi™in al'ummah}=ئÜ*
_________________________________

https://www.facebook.com/104534761033461/posts/119016616251942/?app=fbl







BISMILLAHIR~RAHMANIR~RAHEEM..









<ØÝ<><><><><><><><><><><>7ã é#8ã





<><><><><><><><><><"har karfe daya munu ta'kiyin bacci ta fito daga
dakinta ba motsin kowa agidan ankashe wutar kowane bangare duhu ya mamaye kowane gurin ahankali ta salallaba tayi bangaren Alhaji *Musadiq* ahankali take tafiya kafarta ba takalma ta haurah sama cikin sanda....

Magana takeji kasa-kasa hajiya kinga takardun nan gobe yakamata nakaisu kinsan abari yahuce shi ke
kawo rabon wani hajiya Salma ta ja dogon numfashi na'amince dear amma meyasa kake son ka kaisu banki ne

"Akwai dalili wanda ayanzu ba lallai kisan shi ba"

"dalili kuma dear?" ya jinjina kansa munu tana tsaye akofar tanaji

"Kasa-kasa hajiya Salma ta dago tashafi gefen fuskar sa na yarda da kai dear basai kasanar dani ba gobe da karfe nawa zakatafi kai takardun?"

Ta kara dora kunnenta sosai saboda taji time din da zai bar gidan

Inaga ai 8:00am yayi kinga kafin nakai 9:00am sai nayi acikin lokaci

Taja ajiyar zuciya tare da sakin shu'umin murmushi ta juya tabar kofar dakin

Cikin sauri harda tuntube garin sauri tana shiga ta lalibo wayarta tasoma kiran *BASSAM*

Bacci yafara daukarshi can yaji wayarsa ya lalibo ta yana ganin sunanta ya watsake daga baccin

Sweety ya akayi ne kashirya gobe zakayi mun aiki ka shirya yaranka gobe da misalin karfe 8:00am zaka zoh nan amma kada ka karaso

Inason Alhaji yana fitowa kubishi akwai wasu takardu da zaku karbo mun agunsa...

Yayi dariya kada kidamu ki dauka aikin ya kammala

Basu wani dauki lokaciba sukayi sallama

"delu tana ji jikinta yayi sanyi matuka haka ta ja jikinta takoma daki tana ta tufka da warwarar yanda zata taimaki Alhaji"....


Suna kammala wayar ta jafar da ita tana wani irin murmushi da alama bazan sha wahalaba gurin mallakar dukiyar gidan nan.


Nayi alkawarin bazan dauwama acikin talauci ba kamar yanda nataso acikinsa tabbas wannan alkawarine dana daukarwa kaina...

Toooo=Ø(Þ

Washe gari Alhaji yana dawowa daga masallaci asuba ya dauki babbar akwatin yayi bayan gidan da ita ya waiga baiga kowaba tukunnah yasanya makulli yabude kofar yashiga

Dakine babba sosai duk wani sirrin gidan yana cikin dakin ya sunkuya ya janyo wata katuwar akwati babba sosai yasanya makulli itama yabude ta kudine dallar amurka gata nan jere ashirya su da duk gwala-gwalan su Hajiya Salma da yaransa ya saka dakardun aciki daga can kasan akwatun yamayar ya rufe ya mayarda ita mazaunin ta ya gyarah gurin ya mike ya mayarda makullin bayan wani tangamemen katon hoton hajiya salma idan har ba angaya makaba baza taba tunanin ajiya ake agurin ba yafito daga dakin nanma ba kowa har yashiga gidan ba motsin kowa agidan duk suna bacci.. .

Alokacin munu batama san awace duniya take a ba>Ø#Ý

Gari yana washewa kiran *Bassam* yashigo wayar ta cikin bacci ta daga ya akayi? "mun shirya komai yana fitowa ki sanar dani" ok tace ta kashe wayar"...

Ta mike cikin hanzari ta sauko kasa..

Suna break dukansu saboda suna karyawa da wuri gidan.. Kowa yayi mamakin ganinta alokacin *FARHA* ta kalleta shekeke ita dai hakan nan takejin batason munu da son samun tane da ta daina rabarsu kwata-kwata wallahi

Ta kure dady da ido hajiya salma tace "munu kema yau kintashi da wuri?"

"eh mum yunwa ce ta tashe ni wallahi"

To ki zauna ki karya ko, taja kujerah kusa da dady ta zauna tana zama farha ta gallamata harara cikin tsiwa tace "A'a munu mufah ba mai zama kusa da dady sai mum" ,,"dan haka ki tashi, "inaga yaya Ashrab ita yakamata tazama partner dinki ba dady ba".....

Ashrab tace "hakane wannan dokar muce mu ya'yan dady suka kwashe da dariya mum da dady bawanda yace komai Farha ta mike oya get up kidawo kusa da yaya Ashrab inaga itace sa'arki

Haka ta mike jiki asanyaye tare da jin kunya duk ta dabai-bayeta tare da jin matsanancin takaicin *FARHA* ta koma kusa da Ashrab delu tana gefe dariya kamar ta hallakata tabbas taji dadin yanda Farha tayiwa munu


Ya mike to ni zan wuce ya dauki breif case dinsa sauri nakeyi zan wuce banki daga can zanje gurin aiki

Hajiya tamike itama suka rakashi har su farha saida ta shigar dashi har mota tukunah suka dawo ciki

Munu tana daki har ta kirah shi awaya ta sanar dashi fitar Alhaji musaddiq

Suna zaune amota ya wuce ahanakli suka ringa binsa a baya ya kula da ana binsa tunda ya fito murmushi kawai yayi saboda dama yasan za'ayi haka


delu ta sanar dashi komai=Ø(Þlallai delu sai agaidake


Tsayawa yayi gefen titi kamar zai duba abu yashiga neman wata waya

Aikuwa kamar jirah suke suka zagayeshi suka turashi mota saboda gurin akwai mutane suna dan wucewa..

Lafiya menayi muku *BASSAM* daya rufe fuskarsa da marks cikin izza yace futo da takardun nan

"Alhaji musaddiq yace wane takardu kuma?" ya buga masa tsawa mai rikitarwa kada ka raina muna hankali kaji ko

"Babu zancen rainin hankali ku duba inbanda wayata bana tare da komai"

Hanu *BASSAM* yasa ya finciko brief case ya zazzage ta tas babu komai mai amfani a ciki

"Abun ya daurewa *BASSAM* kai yafito afusace yana fita suka biyo bayansa Alhaji yana ganin sun fice ya ja motar sa da karfi ya bar gurin"

Wayarta yasoma kira tana dauka tasaki lafiyayyen murmushi kamar tana gaban sa ka'ajiye agunka zamuyi waya cikin Bacin rai yace kada ki kara batamun rai malama

Kwance take saida tamike zaune ya 'akayi ne

Haba sweet heart dama kinsan wahala kawai zaki bamu kika tasheni tunda sassafe

To bawasu takardu inaga dai kunnenki baiji dai-dai ba kokuma idanuwanki gizo kawai sukeyi miki ba wasu takardu dan wallahi ko katin ATM bamu samuba barantana wasu takardun kadarah a tare dashi

"Impossible! what do u just said? i think i don't understand what you are saying"

"Munu don't be stupid!

"I told you what I saw"

Kinga yanzu am not in the mood kawai zamuyi
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment