Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

tafi kishi dashi akan komai yau agaban idonta suna nane da juna hawayen takaici suka gangaro mata.....

Acan kasan zuciyarta tace amma ba komai munu kwantarda hankalin ki wannan ba permanent abu bane zai wuce cikin kankanen lokaci akwai lokacin da zaki maye gurbin hajiya salma kema ki dama kamar yanda ake damawa da ita ki mallaki dukanni dukiyar ta...... Tayi murmushi tare da jan doguwar hajiyar zuciya hummm!!

Tana cikin wannan wasikar jakin mahaifiyarta ta shigo dakin tare da yin sallama tamike a zuciye yazaki shigo mun daki ba neman izini hajiya Aisha ta ce idan ma nayi sallamar zakiji ne kin lula cikin tunani sai faman murmushi kike kamar wata sabon kamun hauka....."naji meya kawoki dakina?"

"Na jima da zuwa naga banganki ba banga su Ashrab ba nace bara nagani ko bacci kike ashe idonki biyu..... Ina su Ashrab ne naga dakinsu ba kowa aciki suna ina ne?"

Ta dago idanuwanta da suka canja cikin kankanen lokaci tace suna bayan gida na mayar dasu can saboda banga amfanin su ba shi isa na mayar dasu can jikin hajiya Aisha har rawa yake tace inalillahi wa'innah ilaihi raju'un kina da hankali kuwa munubiya wannan wace irin rayuwace yara da gidan ubansu a mayardasu dakin masu aiki ita hajiyar tana aikin me?

Saida ta gama sannan munu tace kin gama bambamin naki to wannan ra'ayi nane ba na hajiyan ba kuma babu wani wanda ya isa ya ce ba hakaba...... Idan kin gama sai ki fita kuma bana son da kuskure ki kara tayar da zancen su Ashrab agidan nan idan kuma ba haka ba wallahi kinsanni sarai....... Gaban hajiya Aisha yafadfi damm!! Dan kuwa tabbas tasan halin yar'ta zata iya yin komai dan haka sum-sum ta bar dakin amma zuciyar ta cike da tunani kala-kala"


Hajiya salma ta manta da rayuwar su Ashrab kwata-kwata babu kuma wani mai tayarda zancen su agidan saboda shine umurnin damunu ta bayar.....

Haka aka fara hidimar bikin hajiya salma da BASSAM yan'uwa sai shige da fice akeyi a gidan amma babu wani awanda ya ko tanbayi Ashrab da Farha kowa sabgarshi kawai yakeyi.......


Abangaren su Ashrab kuwa tana can daki rungume da yar'uwarta yau sun tashi jikin Farha yakara rikicewa gashi kuma babu magani sai kuka takeyi sosai tarasa yanda zatayi da ita ta kwantar da ita tace bara naje na gayawa mum tabawa baba direba a siyo miki magani..... Ta mike tana sharar kwallah ta nufi kofar fita daga dakin ta ja sosai tajita gam takara jijjigawa kofar arufe take gam da makulli anrufe ta baya Ashrab cikin tashin hankali ta shiga bubbuga kofar tana kiran baba direba Amma kasancewar suna baya babu kowa haka ta gaji da bungun kofar ta koma koda taje gun yar'uwar tana kuka mai tsuma zuciya tace sun rufemu FARHA ba kowa anan saidai muyi hakuri Farha tana daga kwance hawaye suka gangaro mata yuwu suna zuba ga jikinta yayi zafi zau alamar zazzabi mai zafi yakara rufeta cikin dan kankanen lokaci tafara suma hankalin Ashrab yakai kololuwar tashi duk ta rike ce babu abunda take saidai kuka babu wani mataimaki..... Barantana yakawo masu dauki........





TAKUCE A KULLUM



LAURAT M BELLO


SHARE
VOTE& COMMENT..............





=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ


BANGARE NAH
(part of me)

=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ



STORY&WRITING
BY
LAURAT MUH'D BELLO



DAGA MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINAH
ALKAWARI
AND NOW
BANGARE NAH
(part of me)




________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*=ئÜ{Arewa ginshi™in al'ummah}=ئÜ*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

BISMILLAHIR.... RAHMANIR....RAHEEM...





...........3þã 1þã é#3þã 2þã ...........



___________________"Tajuya cikin sauri ta nufi kitchen tun kafin ta karasa tasoma kwallawa delu kirah delu! delu!! delu!!! na'am ta amsa ta fito cikin Sauri..... Kingama abinci ne eh tun dazu to bani na hajiya zan kaimata bata dan jin dadi ne"

"Delu ba abunda ta kawo aranta ta zubowa hajiya salma abincin ta bata tace Allah ya sauwake Ameen tace ta bar gurin cikin sauri....... „

"Saida ta biya ta dakinta ta zuba maganinda boka yabata ta juya sosai ko ina yaji sannan ta gyarah rufin abincin ta dauka ta nufi bangaren hajiya salma dashi......„

"Ta sanya makulli ta bude dakin hajiya tana zaune ta buga tagumi tarasa me yake damunta amma tabbas tasan tanada damuwa tana ganin munu ta shigo tamike yau'wa munu dama ke nake jira wallahi inaji ajikina narasa wani abu atare dani amma kuma ban san ko menene ba,.... "Jikinta har rawa yake muje kici abinci kina bukatar hutu a'a munu bana jin yun'wa yanzu muje kici hajiya inyaso kina gama ci sai muje neman abunda kikejin kin rasa din.....„

Ta janyo plate tayi shiru na tsayin lokaci kamar mai tunani sannan ta fara cin abincin.......

"Munu! tayi murmushin samun nasara aranta tace Alhamdulillah....."saida hajiya salma taci abincin sosai sannan ta ture tace munu bani ruwa nan ma tabata ruwan maganin ta daddaka sosai sai ta mike munu tana murmushi hajiya ina zuwa tace zan dan kwanta ne bacci nake ji......„

"Kin fasa fitar ne? ta dafe kanta bazan iya fitaba kaina nakejin wani iri zan dan kwanta tayi hamma tace kije kawai„...... "Tayi dariya a bayyane tace ba matsala zan tafi kamar yanda kika ce a fito lafiya...... "Ta fice daga dakin tana dariyar mugunta......„

" *BASSAM* kullun cikin tunani yake yaran hajiya salma suna bashi tausayi matuka gashi bayada wani tudun dafawa tabbas yasan halin munubiya zata iya aikata komai akan abunda takeso"

"Yazama wajibi yabi duk abunda zaiyi ahankali batare da ta fahimci komai ba.......,,


Ya tashi jikin sa ba dadi yanufi gidan hajiya salma tun daga kofar gate ya hango Ashrab tayi zaune tayi tagumi abun duniya yayimata yawa hawaye masu zafi suka mata tasanya bayan hanu ta goge ......zuciyar shi a raunane ya karasa gunta tana hangoshi ta mike ahankali ta fara magana kada ka matso kusa dani kaine silar komai babu abunda zaka gaya mun.....,,

"Jikinsa yayi sanyi matuka dama zai iya gayamata komai da yafada mata asalin yanda abun yafaru,.... Amma bazai iyaba saboda gudun faruwar wani abun yayi shiru na tsayin lokaci batare da yace komai ba...... "Sannan yasoma magana kiyi hakuri Ashrab bana nufin cutarwa agareku hasalima inajin tausayinku keda yar'uwarki Farha Amma nasan ayanzu bazaki taba fahimta taba saboda Kina ganin kamar nine silar faruwar komai"

Ta share hawayen da suka gangaro mata cikin rawar murya tace duk wanda yakeda hannu gurin ganin ya cutar damu munbarshi da Allah saboda shine babban sarki baya bacci barantana gyangyadi ta mike ta shige ciki tana sharar kwallah.......

Tausayinta yakara lullube zuciyar BASSAM ya kara jin zuciyar shi takara yi masa rauni haka kawai yana jin tausayin yaran hakan nan ya karasa shiga ciki..... Jikinsa a sanyaye ya karasa cikin gidan.... Hajiya salma tana zaune tana kallon labarai yayi sallama ya shigo tana ganinshi ta mike cikin sauri taje gunshi ta rumgumeshi..... Ya sanya hanun shi ya zagaye ta ya rungumeta sosai yana shafa bayanta...... Ya akayi ne dear...... tana jikinshi tasoma magana ina bukatar ka a kusani ne kawai nayi kewar ka sosai yayi dariya yace to gani nazoh me zan samu ta dago cikin shagwaba...... Ai karigada kasamu komai tunda munkusa zama abu daya

Ya lumshe idanuwansa haka ne muje muzauna nazoh miki da wata muhimmiyar magana...... Munu tana rakube tana ganinsu zuciyarta kamar ta fito waje saboda bakin ciki....... Hajiya salma tana jikinsa suka zauna ahankali ta dago ta kalleshi dear wallahi ina sonka bana son wani ya shiga tsakanin mu na rashin kyautawa dan Allah kayi mun Alkawarin bazaka taba cutar dani ba ayanzu banida kowa saikai kaine kadai bakejij zaka iya taimako na...... Jikinsa asanyaye yace bana nufin cutarwa atare da ke dear ko kadan bantaba tunanin yin hakan ba dan haka kiyi hakuri ki kwantarda hankalin ki na miki alkawarin bazan taba bari wani abu na cutarwa ya kusanceki ba........ Ta kara narkewa ajikinsa ina fatar haka haka kawai nakejin kamar akwai wani abu dayake neman cutar dani........ Hummmm!! Ki daina irin wannan tunanin inaga hasashe ne kawai kike yi dan haka ki kwantar da hankalinki..... Haka suka cigaba da hirar su mai dadi yayinda munubiya take can cikin bakin ciki tanaji tana gani wata kwance jikin BASSAM ba itaba abunda tafi kishi dashi akan komai yau agaban idonta suna nane da juna hawayen takaici suka gangaro mata.....

Acan kasan zuciyarta tace amma ba komai munu kwantarda hankalin ki wannan ba permanent abu bane zai wuce cikin kankanen lokaci akwai lokacin da zaki maye gurbin hajiya salma kema ki dama kamar yanda ake damawa da ita ki mallaki dukanni dukiyar ta...... Tayi murmushi tare da jan doguwar hajiyar zuciya hummm!!

Tana cikin wannan wasikar jakin mahaifiyarta ta shigo dakin tare da yin sallama tamike a zuciye yazaki shigo mun daki ba neman izini hajiya Aisha ta ce idan ma nayi sallamar zakiji ne kin lula cikin tunani sai faman murmushi kike kamar wata sabon kamun hauka....."naji meya kawoki dakina?"

"Na jima da zuwa naga banganki ba banga su Ashrab ba nace bara nagani ko bacci kike ashe idonki biyu..... Ina su Ashrab ne naga dakinsu ba kowa aciki suna ina ne?"

Ta dago idanuwanta da suka canja cikin kankanen lokaci tace suna bayan gida na mayar dasu can saboda banga amfanin su ba shi isa na mayar dasu can jikin hajiya Aisha har rawa yake tace inalillahi wa'innah ilaihi raju'un kina da hankali kuwa munubiya wannan wace irin rayuwace yara da gidan ubansu a mayardasu dakin masu aiki ita hajiyar tana aikin me?

Saida ta gama sannan munu tace kin gama bambamin naki to wannan ra'ayi nane ba na hajiyan ba kuma babu wani wanda ya isa ya ce ba hakaba...... Idan kin gama sai ki fita kuma bana son da kuskure ki kara tayar da zancen su Ashrab agidan nan idan kuma ba haka ba wallahi kinsanni sarai....... Gaban hajiya Aisha yafadfi damm!! Dan kuwa tabbas tasan halin yar'ta zata iya yin komai dan haka sum-sum ta bar dakin amma zuciyar ta cike da tunani kala-kala"


Hajiya salma ta manta da rayuwar su Ashrab kwata-kwata babu kuma wani mai tayarda zancen su agidan saboda shine umurnin damunu ta bayar.....

Haka aka fara hidimar bikin hajiya salma da BASSAM yan'uwa sai shige da fice akeyi a gidan amma babu wani awanda ya ko tanbayi Ashrab da Farha kowa sabgarshi kawai yakeyi.......


Abangaren su Ashrab kuwa tana can daki rungume da yar'uwarta yau sun tashi jikin Farha yakara rikicewa gashi kuma babu magani sai kuka takeyi sosai tarasa yanda zatayi da ita ta kwantar da ita tace bara naje na gayawa mum tabawa baba direba a siyo miki magani..... Ta mike tana sharar kwallah ta nufi kofar fita daga dakin ta ja sosai tajita gam takara jijjigawa kofar arufe take gam da makulli anrufe ta baya Ashrab cikin tashin hankali ta shiga bubbuga kofar tana kiran baba direba Amma kasancewar suna baya babu kowa haka ta gaji da bungun kofar ta koma koda taje gun yar'uwar tana kuka mai tsuma zuciya tace sun rufemu FARHA ba kowa anan saidai muyi hakuri Farha tana daga kwance hawaye suka gangaro mata yuwu suna zuba ga jikinta yayi zafi zau alamar zazzabi mai zafi yakara rufeta cikin dan kankanen lokaci tafara suma hankalin Ashrab yakai kololuwar tashi duk ta rike ce babu abunda take saidai kuka babu wani mataimaki..... Barantana yakawo masu dauki........





TAKUCE A KULLUM



LAURAT M BELLO


SHARE
VOTE& COMMENT..............






=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ



BANGARE NAH
(part of me)


=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ



STORY&WRITING
BY
LAURAT MUH'D BELLO


DAGA MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINAH
ALKAWARI
AND NOW
BANGARE NAH
(part of me)




________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*=ئÜ{Arewa ginshi™in al'ummah}=ئÜ*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com


*ALHAMDULILLAHI ALAHKULLI HALIN*



..........3þã 3þã é#3þã 5þã ..........



_________________________" A ranar kwana sukayi a kulle babu ci babu sha haka suka kwana cikin matsananciyar yunwa,........ "Itakuwa hajiya tana can tana shan Amarcin ta itada Angonta *BASSAM* tama manta da rayuwar wasu su Ashrab...."

Delu ta zaga tabaya zatayiwa munubiya shanya taji bugun kofar da *Ashrab* take tana kuka batare da tayi shanyar ba ta karasa gurin cikin Sauri cikin daga murya Ashrab waye ya rufe ku innalillahi wa'innah ilaihi ra'ju'un Ashrab tana kuka kubude mu dan Allah kada Farha ta mutu ki taimaka mana delu"

"Da gudu ta juya tanufi gurin baba direba tana haki baba dan Allah kazoh ka bude yaran nan kada Farha ta mutu bata da lafiya kuma kofar arufe take subahanalillahi bara na lallibo safayar makullai ya shiga dakin shi ciki sauri ya hau binciken inda ya ajiye makullan gidan......,,

"Da kyar ya gano makullin yafito cikin sauri suka nufi bangaren"

Saboda dadewar makullin da kyar ya iya bude dakin *FARHA* tana kwance saman katifar a sassakame kamar matacciya yayin da *ASHRAB* take yashe a tsakkiyar dakin asume saboda wahala...... Delu ta rugo aguje cikin tashin hankali tana kiran sunan ta ina tuni ta dade da fita daga hayyacin ta....

Cikin matsanancin tashin hankali ta shiga jijjigata amma shiru baba direba a rude yace yakamata mu dauki yaran nan zuwa asibiti kada wani abu mummuna yafaru dasu..... Haka yadauki Ashrab ya fita da ita kamar baby yadawo yadauki farha a mimmke kamar gawa suka fita.... Delu tana kuka tace bara nayi sauri na gayawa hajiya yakamata ta sani...... Tashiga cikin gidan cikin sauri tana shiga cikin palourn sukayi kicibus da munubiya ta dauko plate din abinci daga gani tashinta kenan........ "Tana ganin delu arude ta tareta ke lafiya ina zakije kuma? Gun hajiya zanje su Ashrab ne ba lafiya gasu can baba direba zai kaisu asibiti shine yace na sanar da hajiya halin da ake cikin"

"Wata mummunar faduwar gaba taji dammm!! damm!!!. daga hannu tayi dakata malama bakida hankali ne? Ba wata hajiya da za'a gayawa wallahi babu wani ciyo karya ce da rashin mutunci iron nasu oya juya ki koma hajiya bata tashi daga bacci ba...... Aikin banza kuna dai son ku takura musu ne oya bace mun da gani......ta kwada mata tsawa mai karfi.... Jikin delu yana rawa ta bar cikin palourn tana sharar kwallah...... Baba direba yana hangota ya tashi motar tana karasowa tashiga suka tafi batare da tace komai ba.... Kuka takeyi sosai tausayin su Ashrab yagama mamaye zuciyar ta".tabbas koba'a gaya maka bakan da akwai wani abu ta dago jajayen idanuwan ta tasoma magana cikin kuka wannan wace irin rayuwa ce wannan wane irin cin zali ne yara da mahaifiyar su amma basuda halin ko ganin su..... Yanzu kana ganin kememe ta hanani ganin hajiya baranta na sanar da ita halin da akeciki...... Ta sanya hannu ta ta goge hawayen fuskar ta shiru sukayi na tsahon lokaci babu wani acikin su daya kara magana"

A dai-dai wani karamin asibiti suka tsaya baba direba yashiga ciki da sauri ya kira nurses suka turo gadon daukar marasa lafiya ciki sauri aka kwashe aka shiga dasu emergency saboda abasu taimakon gaggawa.......

Zuru-zuru sukayi azaune saboda rashin sanin abunda zai faru...... Bayan awa da shiga dasu likita yafito ranshi abace baba direba yana ganin su ya ya taso cikin sauri likita ya ake cikin....... Cikin fushi yace ku biyoni office yayi gaba abunshi suna ganin haka jikin su yabasu da matsala...... Jiki asanyaye suka bi bayan shi hankalin su atashe da kuma fargaba"........kiran da likita yayi musu,

Yana shiga suma suka shiga ciki ya zauna yabasu umurnin zama suma suka zauna Amma zuciyoyin su cike da tunani"

Ya dago fuskar shi a daure kece mahaifiyar su?"

Delu ta soma girgiza kai a'a yallabai ni mai'aikin gidan su ce ina iyayen su?...... Mahaifinsu ya rasu mahaifiyar su kuma tana nan tana ina yanzu?

Tana gida ranka ya dade tana gida fah kika ce Anyah kuwa yaran tane kuwa ki duba kiga yanda yunwa take neman hallaka yaran wannan wane irin rashin kulawa ne ita marar lafiyar mai lalurar shanyewar jiki har ma naga abun yana neman shafar dayan bangaren ta mai lafiya..... Yayinda babbar tana fama da ciyon zuciya da hawan jini sannan kuma yunwa tana neman tayi mata babbar illah yanzu haka sai mun yimata aiki wani bangare na hanjinta saboda ya cinye dole sai an cire inda ya lallace...... Idan ba haka ba komai na iya faruwa"

Delu kuka ya kubuce mata mai karfi inalillahi wa'innah ilaihira'ji'un likita yaushe wannan lamarin ya faru yanzu yarinya karama tana dauke da wannan lalura haka....... Baba direba yayi shiru na tsayin lokaci baice uffan ba can ya nisa likita menene abunyi ya tambaya a raunane?"

"Likitan yace aiki zamuyi mata cikin gaggawa..... Ayau ba sai gobe ba saboda tsayawa jinkiri yana iya haifarda wata matsalar"

To likita kamar nawa ne kudin aiki kudin da yawa sosai Amma ku bada nairah dubu dari takwas da hamsin saboda aikin nata yana matukar hadari

Delu arude tace inazamu samu wadan nan kudaden likita yaran nan mun gaya maka mahaifinsu..... Ya rasu kuma mahaifiyar yaran tafi karfin kudin Amma bana tunanin zata iya biyan wadan nan makudan kudin.......

"Baba direba! yace ki kwantar da hankalin ki delu! insha Allah za'a samu kudin nan batare da matsala ba a ina baba direba, a ina zaka samu?....... Bai bata amsa ba yace likita kufara shirin aikin nanda yamma zan kawo kudi insha Allah"

Likitan yace ba damuwa suka mike dukansu suka fito a tare daga cikin office din.........


TAKUCE A KULLUM


LAURAT M BELLO



SHARE
VOTE&COMMENT............. =ØŠÝþ






=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ



BANGARE NAH
(part of me)


=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ=Ø•Ü=ØžÜ



STORY& WRITING
BY
LAURAT MUH'D BELLO

DAGA MARUBUCIYAR LITTAFIN
SUKHAINAH
ALKAWARI
AND NOW
BANGARE NAH
(part of me)





________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*=ئÜ{Arewa ginshi™in al'ummah}=ئÜ*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com




Ina farawa da sunan Allah mai rahma mai jikan



*SADAUKARWA AGAREKU MASOYAN LITTAFIN BANGARE NAH MUSAMMAM*

*AMATULLAH SAFIYANU*
*MARYAM TUKUR*
*MRS ABDULWAHAD*

Hakika comment dinku yana kara bani kwarin gwiwa ina matukar kaunar ku dari bisa dari>ØpÝ<Ø9ß




........3þã 6þã é#4þã 0þã .......



______________________"Delu tana kuka duk hankalinta ya tashi tunani take ta ina baba direba zai samo kudi masu yawa haka"



"Baba ya kai duban shi gareta bara naje zan kawo kudin insha Allah kada ki damu Allah yabaka sa'a baba direba Allah yasa a dace"

Ameen yace yafice daga cikin asibitin yana fita kaitsaye gidan sa dayake kusa da gidan Margayi Alhaji musaddiq ya nufa ya bude ya shiga har nakawo kai naji an bamo kofa dole na tsaya a wajen ina jira amma naso naga abunda baba zaiyi acikin gidan nan........ Baifi mitina talatin ba yafito dauke dauke da jaka matafiya yana sauri ya rufe gidan yanufi asibitin hankalin sa a kwance...... =Ø(Þ cikin mamaki nabi bayanshi da dinbin tambayoyi a bakina tabbas ina son nasan meye sirrin"


"Yana shiga harabar asibitin delu tana zaune tayi cc tana tunanin hanyar da baba zai samo kudin aikin nan girgiza kansa yayi ya karasa gunda take tana ganinsa ta mike baba ya akayi ankuwa dace? Yayi murmushi yace muje ciki kibari idan hankali ya kwanta zan sanar da ke komai"

"Ta share gumin da ya tsatstsafo agoshin ta ta saki wani irin murmushi Alhamdulillahi mun gode Allah wallahi tunda ka tafi ina nan cikin fargaba na gagara samun nutsuwa kwata-kwata......ki kwantar da hankalin ki yanzu komai yazo karshe insha Allah". ....

Yana kai kudin yasaka hannu aka shiga da ASHARAB aiki cikin gaggawa........ Suka koma dakin da Aka kwantar da Farha tana nan dai kamar yanda aka kawota babu wani canji saidai addu'a, baba direba ya kara gurin gadon da take akwance ya kura mata ido na tsayin lokaci kana yace wallahi delu ciyon nan na *Farha* ya tsaya min arai kiduba ki ga duk wanda ya san *Farha* yasan yarinya ce yar gayu mai ilimi ga sanin ya kamata ga girmama manya Amma yau gata anakashe bata iya yiwa kanta komai batada wani wanda zai kawo mata dauki kuma duk muna kallo mun kasa yin komai yarinya yar'gata amma yau ba gata=Ø-Þkaicon mu da muka gagara taimakawa baiwar Allah....... Delu ta goge hawayen fuskar ta tace wallahi baba ba tun yauba inajin bamu kyauta ba na rashin taimakawa yarinyar nan Amma kuma duk lokacin da nayi wani yunkuri sai kaga nakasa ai watar da komai kuma na kasa sanin dalili....... Baba yace ba ke kadai ba delu ni kaina ina ganin rashin kyautawar mu Amma insha Allah komai ya kusa zuwa karshe da yardar Allah........... Bara a sallame su muga ya za'ayi a nemi maganin hausa a gani ko Allah yasa A dace dan abun yana da matukar rikitarwa ciyon anrasa gane masa kwata-kwata........hakan yayi Allah ya nuna mana..... Ameen yace ahankali"

Likitoci sunyi kokari sosai gurin yin aikin Asharab kuma sunyi aikin cikin nasara anfito da ita saidai fatan Allah yasa anyi a sa'a......






______________________ "ABANGAREN hajiya salma kuwa tana nan tana cin Amarcinta son ranta babu wani abunda yake damunta haka shima *BASSAM* bayada masaniyar ciyon su Asharab hasalima ya shagala da Amarya shi iya shagala saboda kwasar Amarcin sa kawai yakeyi hankali kwance.......,,

Munubiya kuwa tana fatattakar delu tayi komawar ta daki bata sanar da kowa ba a nata tunanin delun ma ba taimakon su zatayi ba saboda tasan bata wani abunda zata taimakawa da shi...... Addu'ar takeyi Allah yasa ma su mutu kowa ma ya huta saboda ta matsu ta yar'da kwallon mangwaro ta huta da kuda"

Sai yamma ta fito su hajiya suna zaune a palourn sunata zuba soyayyar su tana ganin *BASSAM* rungume da hajiya salma saida wani jiri ya debeta kamar ta fadi saboda kishi da kyar ta iya karasawa tana dariyar yake bassam ya kula da yanayinta sarai Amma yayi banza da ita sai yanzu yaga taimakon da munubiya tayi masa nayi masa hanyar auren hajiya salma dan kuwa tabbas yanzu yasan dadin mace ashe duk matan da yake mu'amula dasu lami suke babu wani armashi atare dasu ita kanta munubiyar yanzu sai dole zai iya koma yin wani abun da ita......... Hajiya salma tamike zaune a'a munu ya akayi ne duk yau ban ganki ba.... Azuciyar ta tace zakici ubanki da wannan tambayar kiyi abunki na dan lokaci dan bazan iya ganin wannan takaicin ba..... A fili tayi yake wallahi koyanzu yunwa ta fito dani "

Ayyah kisamu abunda kika ci kinsan zama da yunwa bai yiba

Kada kidamu maganin yunwar yana tare da ke

Me kikace

A'a ba magana nayiba tayi gaba ayyah sai naji kamar kina magana a'a tayi gaba

Bassam ya fahimceta sarai Amma ya kasa tashi saboda shi yanzu wallahi ko sha'awarta baya yi har takai kofar fita ta kara juyowa karaf idanuwan su suka hadu ta jijjiga kanta shikuwa ya daga kafadar shi batare da ta ganshi ba


Tabdijam ashe akwai kurah a gaba


"Yau kimanin kwanansu Asharab goma a asibiti amma babu wani wanda yasani agidan daga baba direba sai delu...... Ita mun tama manta da wasu su Ashrab barantana hajiya salma da jinta take tamkar bata taba yin wasu iyaliba sai yanzu dan kuwa ta manta da komai ayanzu muradinta ta kyautatawa mijinta kawai

Shikansa bassam ayanzu bashida tunani illah ya ga ya kara samun gurin zama a zuciyar hajiya salma
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment