Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

iyanzu ta samu duk abunda take da muradin samu acikin dukiyar hajiya Salma......



*********************



Doctor yana barin asibitin gida ya nufa Alhamdulillah Farha ta warware sosai jikinta yayi kyau tana tafiya da yar sanda saboda ciyon ya taba kafarta amma tafara samun sauki sosai dukan su suka dunguma suka nufi gidan su Asharab kana ganin su saika gane akwai tsoro da fargaba atare dasu umma mahaifiyar doctor ta kula da hakan matsowa tayi kusa da su tadafa Asharab ahankali tace"ku kwantar da hankalin ku insha Allah mahaifiyar zuwa yanzu itama tana bukatar ku a kusa da ita,dan haka ku daina damuwa Abbii yayi murmushin karfafawa haka dai suka isa gidan....


"Baba direba yana daga zaune akofar gidan ya hango motar doctor Deen yayi maza yataso cikin farinciki ya bude masa get".....


Motar ya danna ciki ya samu guri yayi parking atare suka fito baba direba yakaraso bayan ya rufe kofar cikin farin ciki suka gaisa ya nuna farin cikin sa sosai jagora yayi musu suka shiga gidan tana zaune tayi shiru *Bassam* yana zaune shima saboda ganin matar sa a cikin damuwa yakasa samun sukuni kwata-kwata......."Suna zaune baba direba yayi sallama ya shigo atare suka Amsa yace "hajiya kina da baki ne ta dago cikin damuwa tace ka shigo dasu baba...

Sallamar Asharab ce ta daki dodon kunnenta ta dago cikin hanzari tare da mikewa tsaye wani kayataccen murmushi ta saki *Bassam* ya mike shima cikin sauri ganin su tawaga guda ya sanya shi yin sororo a tasaye tare da mamakin ganin Farha tafe da kafar ta....doctor ya karaso gunsa suka gaisa Abbii ma haka hajiya Salma farinciki ne shinfide a fuskarta aguje ta karasa gunsu suka rungume juna cikin farin ciki wani marayen kuka ya kwace musu haka suka ringa kuka kamar wadan'da aka gayawa sakon mutuwa.....saida sukayi mai isar su sanan malan da Abbii suka rarrashe su malan ya daura da nasiha ba kuka zakuyi ba godiya ga Allah zakuyi dan hakika an cutar daku Alhamdulillah komai ya warware da ikon Allah.....hajiya Salma ta dago jajayen idanuwan ta tace "malan nakasa gane abunda ya sha kaina da har na yi fatali da yarana kuma farin ciki na wallahi bansan abunda yake faruwa da ni ba,murmushi yayi sannan yace hakika ba yin kanki bane anmantar dake sune ta share hawayen ta tace bana fatar nakuma mantawa da yara na har abada saboda sune farin ciki na sune rayuwata,Farha da har yanzu kuka ya gagara tsayawa a idanuwanta tace "mum me muka tsarewa Anty Munu ne?" da take son ganin bayan mu, me kika rageta dashi?".......wasu hawaye masu dumi suka kara gangaro wa hajiya Salma ta sanya hanu ta share ki rabu da mutun Farha mu godewa Allah da ya bayyanar da ita muka san wacece kuma da izinin Allah itama zata girbi abunda ta shuka komai daren dadewa


Su umma sun dade agidan a dan zaman da sukayi sun fuskanci akwai soyayya mai karfi atsakin uwar da ya'yan ta,rayuwar gidan ta burge umma sosai delu bakin ta har kunne saboda farin cikin dawowar su Asharab.

A ranar kowa ka kalla sai ga farin ciki a fuskar sa Sai yamma suka tafi zumunci mai karfi ya kullu a tsakanin su.hajiya Salma tarasa me zata bawa Umma gani take batada tamkar ta domin kuwa tana matukar kaunar mai son ya'yanta

Doctor sai dare ya bar gidan bayan sun gama shan soyayyar su shida sahibar sa Asharab,yana fitowa daga cikin gidan ya hango wata bakar motar parke a dan nesa da gidan, baka iya hango kowa na ciki saboda duhun gilasan ta ga kuma duhun dare haka kawai yaji bai sami nutsuwa ba zuciyar sa tana ta wasi-wasi ya wuce yabi ta bayan layi ya gangara gefe yayi parking motar sa ya cire kot din da take saman rigarsa ya ajiye a motar ya tako da kafa yana karyo kwanar yaga wani katon mutun yafito daga cikin motar ya nufi gidan su Asharab doctor ya dan rakube gefe saboda kada ya ganshi,katon yadan tsaya ya dauki lambar gidan sannan ya juyo yashiga motar yaja yayi gaba aguje......yana tafiya doctor yakara komawa gunda ya ajiye motar sa ya dawo gidan cikin sauri yayi hon baba direba ya taso ya bude get ganin doctor sai abun yabashi mamaki yabude masa kofar ya shiga yayi parking ya fito cikin sauri baba rufe kofar hajiya tana ciki eh yace lafiya doctor akwai matsala ne? Mushiga ciki baba suka shiga ciki cikin sauri hajiya dasu Asharab suna babban palour suna hira baba direba ya shigo cikin sauri "hajiya doctor yana son ganin ki, Asharab tana jin haka ta mike zaune tace wane doctor baba? shi dai ku shigo baba ya koma suka shigo tare yana shigowa suka gaisa yace hajiya ku shirya muje gida akwai matsala hankalin hajiya Salma atashe tace matsala kuma doctor me yafaru anan ya gayamata duk abunda yagani aikuwa ba abunda suka tsaya yi suka sassaka mayafan su suka fito gabadayan su har su baba direba suka fice daga unguwar cikin sauri......doctor ya kira wani babban dan sanda yasanar dashi yakuma yi masa kwatancen gidan ai kuwa cikin dan lokaci suka yiwa gidan hajiya salma kawanya suna dakon ganin abunda zai faru......


A bangaren Munubiya kuwa tagama shirya musu komai da kuma yanda take son aikin ya kasance....yayinda *BB* yagama tanadar yaran sa sun gama shirya kayan yakin su kowa yana dauke da manyan bindigun sa suka nufi gidan hajiya Salam da misalin 1:00am..........




*Karshe*


Muhadu acikin littafin Bangare nah 2

Ina masoyana masoyan littafin Bangare nah kubiyo ni acikin littafin bangare nah 2 domin jin yaya zata kasance,

*Alhamdulillah*

Ina
godiya ga Allah da yabani damar kammala wannan littafi ina kuma Addu'ar Allah yabani ikon kawo muku cigaban sa lafiya

Amin ya Allah




littafin bangare nah 2 na kudi ne idan ki/kana bukata zaku tuntube ni ta wanna lambar whasapp 08164949554 domin jin karin bayani


*Bissalam*

*Comment&*
*share plesssssssss*=O
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels





dfLNPLNP468 "$&8:<fh 

   

TVXFf
 ^` gdWX`&(*,.02gdW02h0,1h/ =!"#$% 
s666666666vvvvvvvvv666666>6666666666666666666666666666666666666666666666666hH66666666666666666666666666666666666666666666666666666666666666666p62&6FVfv2(&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv&6FVfv8XV~ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ 0@ OJPJQJ_HmH nH sH tH N`N Normal dCJ_HaJmH nHsH tHTA`T Default Paragraph FontOJPJQJ^Jfif Table Normal :V 4
l4a OJPJQJ^J(k (No List PK![Content_Types].xmlN0EH-J@%ǎǢ|ș$زULTB l,3;rØJB+$G]7O٭V = C?hv=Ʌ%[xp{۵_Pѣ<1H0ORBdJE4b$q_6LR7`0̞O,En7Lib/SeеPK!kytheme/theme/themeManager.xml M
@}w7c(EbˮCAǠҟ7՛K
Y,
e.|,H,lxɴIsQ}#Ր ֵ+!,^$j=GW)E+&
8PK!@theme/theme/theme1.xmlY[F~/?;I,[6I d
4Ιo9HzQD#p[RrؘӖ{o/4\ e1n k~rG
1)f8kDHi2-t ~#ZJbH:1Ʉ3.ݥXp90@ƆŽ o^^ɜPP
yu)&,j-BYR$H O8@$#
obaT)KU/:RA;i֒0CG 9xu5'O_<ٳfs+W
Ou?}ϋ/oө\ǿ7.U(N{!0wnc.` 0DDhSb$g@Z ,6x?a2f}h%(ܔsia}d"td;@|Kl.4P 411!F\(aM8D!VF7HyYBw:VG&
D-䇘aE6CQ={H6E2q=. SLcm6X 3Ed"Am>c:E3v@P~Ds |w< SZ2O,Q 5y;y=eEG펍|\P M7$|n]ɇ]4`U6G(^_W -v]mޣ{ t q}Е}vr i0 D3]d3Sx:8}d-i*xqCZ}WlqyI@^6Ij!Q_ sZ{aѴhHTmjyV`f 4֕q˭U}( T
""pP\<
4V+ ,&ʇFn&O&x$k#2)(|֫`iA8>v VMru6Ds3
U]Ӯb 65y2ĠizO{]rK[']u4j j KFޱ\$4կ-ݮ-`R֫&}`A<"xNW
@IRـ[n
8r iK~ *~P(5^zBoW m߯{~T@caT.}x
E5&Zi2bQ/,EE\})WqZ߬6;BnQhN[ ~79R`]
ZQJ~Y{J۫=$SbUvPK!
ѐ'theme/theme/_rels/themeManager.xml.relsM
0wooӺ&݈Э5
6?$Q
,.aic21h:qm@RN;d`o7gK(M&$R(.1r'JЊT8V"AȻHu}|$b{P8g/]QAsم(#L[PK-![Content_Types].xmlPK-!֧6 0_rels/.relsPK-!kytheme/theme/themeManager.xmlPK-!@theme/theme/theme1.xmlPK-!
ѐ' theme/theme/_rels/themeManager.xml.relsPK]

(zbzj3ھeLt'>Z 0 R~.P02 #)/4:AGNT[bix1#+2:4D7$:CTbceXhemx4vvU3'zc\}V"
&.o69N;>dGO X"Z\l, ( 3Y4n?ZSeBv`m8g!+~4&6,9B &B4h>Lrb@ 2,/:3<K,NSanq6zʂ<,UC2FQ.d&|(D0;>BOUTV   
 !"$%&'(*+,-.012356789;<=>?@BCDEFHIJKLMOPQRSUVWXYZ\]^_`acdefghjklmnopqrstu8@0( 
B
S  ?)69~ - 5 6 < y  )* ( , ? ޡ333) d 0W@





w
ww w"w%w'w)w/w1
3
4!A!C!G!H!I!J!L5U5V[\
^
_
k
l~m~n~o~p~q~r~~IJijffllll

WWWW0W2W3456JLMNVW
_
`mqz{222222



ddJJkkkkkkkkk#$%&/D/E/F/G/[/]/^/_/a/b/f/g//////






>>>>>>>xx 
 ()+-./236:<=?ABDFJKMOPXY[\]^_
a
c`d`e`f`h`p`q`sJt@,@4@,06:|@D@J@Z@bdfh@v@~@@$@<@d@@@@@@@@$@8@$L@(T@4l@:<@X\@|@@@@H@\@p@@@@@@@(@0@,\@46p@:x@@@L@P@Z@^@f@z~@P@@@@@
  @"L@,.02h@LP@X@lpr@z@~@,@@@ @ @ @
@
@,
@ D
@$(*X
@02p
@<@B
@H
@L
@T
@X\
@fh
@npr
@v
@|~ @ @UnknownG.[x Times New Roman5Symbol3. .[x Arial7..{$ Calibri;(SimSun[SOA$BCambria Math hYu`ʊʊ!!%),.:;>?]}    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006:>@DZ\^ =@\]^$([{  0
0 000000Y[];[0J) $P'*22! SM-T531PLATINUM RADIO 91.1
Oh+'0d 
 ,
8DLT\SM-T531 Normal.dotmPLATINUM RADIO 91.12Microsoft Office Word@F#@I@Mlʊ
՜.+,0
px 
  Title

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ 
  
 !"#$%&'()*+-./012356789:;DRoot Entry F nlF1Table-WordDocument.(SummaryInformation(,DocumentSummaryInformation84CompObjr
 F Microsoft Word 97-2003 Document
MSWordDocWord.Document.89q
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment