Join Our WhatsApp Group

MUFIDA KAWAR ALJANA Complete Hausa Novel Document by MUFIDA KAWAR ALJANA


MUFIDA KAWAR ALJANA

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 17424



MUFIDA KAWAR ALJANA

Reading Time: 1 Hours

Added On: 05, Apr 2023

Author: Hassy Soja ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Paid

Category: Love Novels

File Size: 106.36 kb

File Type: txt

Views: 2412+

Download: 490+

Last download: 1 day ago

Description/Story: : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
*MUFIDA*


🧟‍♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟‍♀️
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️

_Story and writing_ ✍🏻


*Bye*
*Hassy soja*💞💞





*YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA*
*(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻




*BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*




*SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻

_________________________



Page 1⃣↪5⃣



➿➿➿➿➿➿➿➿


*A CIKIN GARIN ADAMAWA KUWA*.

*WANI KATON GIDANE KAI GIDAN YA HADU SOSAI*




_Wani hadadden Saurayi ne zaune da shida wata yar burdurwa durshe Agaban Sa kamar wata mai neman gafara_




_Haba Sadauki na wallahi inasonka da yawa fa dan Allah kasoni_




_Ko kallon inda take beyi ba haka ta cigaba da surutu gashi yaki kulata_




_Amman takasa Hakura sai magiya take_





_Ke mahaukaciya nayi maki kama da mahaukaci irin kine banza yar matsiya ta marar zuciya kamar wata karya_




_To bari kiji wallahi na tsani mata banza matsiya ciya sai wani mugun wari kikeyi wai nan kin mayi wanka kuwa watan Ki nawa rabonki da wanka_




_Mtssw haba wani dogon tsaki yaja tare da toshe hancin sa kamar yaga kashi_




_Haba Ahmad yanxu dan nace inasonka shine zakace mani ina wari kuma kasan daddy na da mommy na_ 😭





_Kuma fa wannan wankan saboda kai nayi Sa wannan kayan saboda kai nayi order Sa A Dubai wannan Mayan yau nafara sanya su turare kuwa Manya ne masu masifar tsada nake Amfani da su yau harda turaren Momy na sabo nabude duk dan saboda kai_





_Amman karasa Abunda Zama saka mani dashi sai wulakanci to nagode sosai stashi tayi ta ruga da gudu ta shige motar ta tabata wuta_........!




_Mtssww banza yar kauye tazo taci kawa mutane guru da doyi mtssw zaman gurin nan bazai yuyuba,_






_Mtssw aikin banza kawai wallahi na tsani mata dan har yanxu banga wace tayi mani ba banza kawai mtssw shima ya shige cikin gidan_





_Assalamu Alaikum_


_Wata farar mata ce nagani zaune tana aiki da wata katuwar laptop 💻 Tace Amin wa alaikum salam Aa Babana Har kadawo to yakukayi da ita dafan tayi maka_




_Mommy dan Allah kibar wannan maganar kaina keyi mani ciwo kuma Zuciyata tashi takeyi kamar zanyi Amai yanzun sai zan hau sama ko zan dan samu Sa,ida ya tafiyar Sa yayi_






_mommy Tace to Allah ya kyauta Yanxu Abunda kakeyi ka kyauta Allah ya shirye Ace Abu tun kanada kurciya har girmanka nadauka duk wan can lokacin kurciya ke damunka Ashe dai Halin kane_




_Allah dak yakawo maka karshen wannan mummunar dabi, a taka_





_Wata budurwa ta fito daga cikin daki Tace Amin ya Allah humm mommy kenan ki dai na wahalar da kan ki wallahi In dai ya Ahmad kunya zai rika baki yaci Ace Kin Hakura da cin zarafin da yake yimaki_


_Tum daga "yayan dangi dana kawayen ki Allah dai ya kyauta_




_Amin ya Allah suka hada baki gurin fada_





*A CIKIN KAUYEN YOLA KUWA*


*GIDAN SU MUFIDA*




_Ke mufida ke mufida ke wai kina ina ne wai_




_Na, am mama naganin fa wow masha Allah wata kyakkyawar yarinya ce tafito fara swal da ita kamar yar India gashin har baya bazata wuce Shekararta sha biyar ba Aduniya_




_Naam mama ganin_




_Yanzun ina zaki samo muna koda yar tafasa ce musamu muci kin san rabon mu da abinci tun sauran furar jiya da mukayi want kakau muka samu muna samu kudin saya kin san yau ko surfafau bamu samu ba balle wan kakau_





_Kuma kin san babu Wanda zai bamu ran cen kudu tunda bamuda hanyar biyan bashi_





_Gashi mahaifinki_ _Allah yayi_ _masa rasuwa gashi bamu da kowa_ 😭😭
_Kuma_ _babu inda kike zuwa gaki marainiyace ke baki_ _da kowa sai ni Sai Allah Ni kuma yan uwa na suna Niger 🇳🇪 bani da kudin zuwa_ can to yau ina zakije kisa momuna abincin bawai ta mummunar hanya ba kinji ko kuma ba tako wace hanyaba Sai hanya ta kwarai_





_mama na_ _dan Allah kiyi shiru_ _haka ko zanji saukin wannan damuwar tamu wallahi nima ban sani ba Amman zan shiga dajin dake dan kusa damu_ _Insha Allah zan samo muna Abinci kiyi mani Addu'a kinji mama na_




__To mufidar maman ta Allah ya kaiki lafiya kuma kikula da kanki sosai kinji ko_




_Insha Allah mama na zan kula da kai na to na tafi_




_Haka *Mufida* tacigaba da tafiya bata bata tsaya ba_,


_sai da tayi nisa sosai Ta coma Wani dajin kawai tafara Addu,a tashi ga cikin dajin_,






*WANAN NAN DAJIN AKWAI DUHU SOSAI KUMA BA KOWA NE KE IYA SHIGAR SABA AMMAN MUFIDA TA SANYA KAI CIKIN SA*





__MUFIDA tashigo cikin dajin bakin ta dauke da Addu'a sai da tayi nisa sosai sannan ta zauna tana hutawa sosai Tace Allah sarki mama na nasan kinan kina tunanina Insha Allah Allah zan taimake my da yardar Allah zamu samu abinci sai can ta dawo daga tunanin maman ta_






_mikewar da zatayi sai tayi Ido biyu dawani kullin Leda mai zane kuma gefe daya Taga Ayaba da lemu abarba_




_Duk da ABUN ya tsorata ta batayi kasa a gwiwa ba ta duka ta debo abunda zata di ba sai tajuya har zata tafi tayi taku biyu zuwa ukku tadawo ta duka ta dauki ledar ta juya tafita dajin gudu gudu sauri sauri daker tasamu taga tafita daga cikin dajin tayi hamdala ya sarki Allah mai RAHAMA mai_ *JINKAN BAYINSA*




_________GASHI marece yayi haka ta Isa gidan su kamar zata tashi sama gashi yau ba karamin farin ciki takeji ba





______ Assalamu Alaikum
Mamana Albishirin KO yau kam zamuci Abunda muka kusan shekara bakwai bamuci ba





_____Mama dake Zaune Tace Amin wa alaikumus salamu Aa Mufida kin dawo




______Mufida Tace Eh mamana nadawo gashi mun samu Abubuwan mamaki Ajiyewa tayi agaban mamanta,



Wata Irin zabura mama tayi ta yanka mata Wani mahaukacin Mari tace..........!!!





AHMAD KUWA......



*IDAN NAGA COMMENT DA YAWA TO ZAN CIGABA DA TYPING INSHA ALLAH*


*INA YINKU OVER* 💃🏻💃🏻💃🏻💞💞💞💞



*MASOYYA NA ALLAH YA BAR ZUMUNCI*🤝🏻💞💞💞🌹🌹🌹





*Allah ya jikan mahaifina yayi masa Rahama*🤲🏻🤲




*Taku ce har kullum*🌹🌹🌹💞💞💞💞



*By*

*Hassy soja*🥰🥰🥰


*Yar mutan gusau*🌹🌹🌹🌹💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 💞💞💞💞💞💞
7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️

*MUFIDA*


🧟‍♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟‍♀️
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️

_Story and writing_ ✍🏻


*Bye*
*Hassy soja*💞💞





*YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA*
*(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻



*A gaskiya masoyya na na yarda kuna sona da yawa fa*😝😝😝😝😝😝




*Nima fa ina mutuwar son ku*😝😝😝😝😝😝


*BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*




*SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻

_________________________



Page6️⃣ ↪1️⃣0️⃣



➿➿➿➿➿➿➿➿

_wata Irin zabura mama tayi ta yanka mata Wani mahaukacin Mari_




_Tace minake shirin gani ne *Mufida* kina da hankali kuwa?_




_mama Wallahi ba abun da kike tunanin bane ba_



_To *mufida* idan ba abun da nake tunanin bane to menene?_




_Mama na ki yarda dani Wallahi ban taba yin sata ba sai kuka take kamar ranta zaifita_



_To uban waye yabaki?_




_zatayi magana kenan_




_dakata bani bukatar jin komai da gareki_




_mama na dan Allah_



_wata muguwar harara da ta watsa mata sai tashige cikin dakin ta Cikin fushi sosai_



_dole tayi shiru Sai tunani take ko mama tayi fushi da nine *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* Allah yasa ba fushi take dani ba_


_Mama bata sake fitowa ba Sai da zatayi Alwalar sallar magrib bata ko kalli inda *Mufida* take ba_

_*Mufida* baiwar Allah kuwa takasa kwakwkwaran motsi_


_Haka har dare Mama bata kulata ba_


_Haka *Mufida* ta kwanta Cikin damuwa_



_Dare mahuta bawa wata yar budurwa nagani mai kama da *Mufida* kai Jama, a Kai Ashe *Mufida* ce zaune cikin dakin mama da shiga takamala to ina tasamu wannan kayan?_




_Dama *mufida* tana da wa inan kayan ikon Allah_



_Tayar da mama tayi zaune_



_Sai murnurshi tace haba mama yanxu dan Allah kin kyauta kenan?



_A gaskiya ban ji dadi ba Amman zan cigaba da bibiyar ki a Sannu har sai ranan da kika yarda da 'yarki_



_Zan raga makine albarka cin 'yarki_


_Sai Tabace bat_



_Bace warta keda wuya bacci ya kwashe Mama_



_washe garin da safe ko da mama ta tashi sai taga kayan Abinci shinkafa da taliya da Naman Kaza da sauran kayan Abinci_



_Sai tazaro idanuwan ta tashin hankali Abunda bata taba ganiba_



_*mufida* ke *mufida* *mufida* kuwa tana cikin dakin ta bacci take bata masan abun da ake ba_



_sai da Mama tazo Cikin dakin *mufida* ta iske ta tana bacci wato bacci makika ko_?



_ke *mufida* bada ke nake ba_?




_*mufida* kuwa cikin bacci taji kamar muryar Mama_




_ke *mufida* dan gidan ku bada ke nake ba_?




_da sauri sauri *Mufida* ta tashi zaune Mama na ina kwana_



_wata uwar harara da ta watsa mata sai ki taso idan kinga dama sai tajuya ta fita waje_



_*Mufida* cikin damuwa ta fito tsakar gidan sai taga abun da Mama tagani sai ta zaro idanuwan ta_




_mama na kayan Abinci waye_





_Sai ta daure fuska gidan uban wa kika dauko wa inan kayan_





_Cikin tashin hankali Mama na ni *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* wallahi tallahi bani ba ce_





_humm toshikenan tunda haka kika ce_





_*mufida* sai kuka take kamar ranta zai fiti saboda da tashin hankali *innalillahi wa inna ilaihi raji, un*_


_haka *Mufida* ta cigaba da kuka gashi Mama har yanxu bata yarda da ni ba *innalillahi wa inna ilaihi raji, un*


_Misalin karfe 2:00 na dare wannan yar budurwar tabayana cikin dakin Mama_



_ke mama har yanxu baki yarda da 'yarki ba ko to A yau yazama na karshe gobe insha Allah kika kara yi mata Wani Abu ko to zan dauketa kowa ma ya huta_





_Sai Mama ta tashi Zaune Tace *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* ke dole ma sai *Mufida* ta sanar da ni ina tasamo Wa inan kayan




_washe gari *Mufida* tana wanke Wanke sai ga Mama ta fito tsakar gida_


_*Mufida* sai ta durkusa kasa Mama na ina kwana




_lafiya Qlau zonan inason ki fadamun gaskiya_!




_To Mama na insha Allah zan gayamaki gaskiya_




_To ina kika dauko wa Inan kayan?_




_mama na cikin dajin da nashiga_




_To ya isa *mufida* kiyi shiru haka nan nima ba ason rainaba na Mare kiba_



_Da sauri *mufida* ta rungume mahaifiyar ta to mama na nasani bazaki dakeni hakanan ba sai nayi laifi sannan zaki nuna mun nayi laifi Allah ya bar mani ke mama na_




_Sai tayi murmushi amin ya Allah Allah ya maki albarka har karshin rayuwar ki_





_amin ya Allah_




_Amman dan Allah ki kiyaye kinji ban son abun da zai cutar da ke_





_insha Allah




_haka rayuwa ta cigaba da tafiya kullum sai an kawo masu Abinci Amman har yanxu basu gane mai kawo masu ba_




**************************************************

*A CIKIN GARIN ADAMAWA KUWA*

*GIDAN SU AHMAD KUWA*





_Mommy ce Zaune da ita da Auta wato Yusra suna magana akan zuwa gidan kawun su_




_mommy wallahi inason zuwa gidan su Kawu gaskiya_




_To Auta Amman bake zakiyi driving ba ko?_




_mommy inason nayi driving da kaina fa_




_A, a Auta kibari Babana yazo kutafi ko_




_ok mommy sai ga Ahmad yayi wankan shada pink wow gaskiya Ahmad yahadu bakadan ba_






_kanshin turare sa Ya game falon Auta ta daga idanuwan ta wow masha Allah ya Ahmad wannan wanka haka_




_Sai ya watsa mata harara ban sani ba ke zonan_



_ya Ahmad gani sai ta Durkusa kasa_



_wai ina wasa da ke ne?_



_A, a ya Ahmad_




_To shikenan kije ki gyara muje_




_ok muje na gyara_



_uhm haka zaki ko_



_Eh_




_mommy kuwa sai murmushi take tana kallon yaranta_





_OK muje yar budurwa mommy_




_uhm uhm uhm uhm mommy kina dai jinsa ko sai duka kafa take_




_uhm rabu dashi kinji Auta_




_mommy muntafi sai mundawo_



_OK ina gaida mutane gidan_




_haka suka fita sai gidan kawun su_




*Wani mahaukacin gida ne suka shiga*




_suna shiga cikin falo wata yar budurwa zaune da waya hannu Sallama su Yusra taji_




_Assalamu Alaikum Anty amarya_




_Amin wa alaikum Sallam_




_wata mata ce tafito daga cikin dakin ta Aa wanike gani kamar Ahmad da Yusra_





_mune Anty amarya Kawu yana gida kuwa Sai murmushi take Amman banda Ahmad_






_Aa Auta ce da Ahmad Ahmad gani Auta shima sai murmushi yake_





_ya gida ya mommyn Ku tana lafiya dai ko_





_lafiya Qlau take_





_masha Allah to ya maganar karatu_




_karatu Alhamdulillah_




_masha Allah to kai Ahmad ya kasuwar_





_Kawu alhamdulillah Dan Yanxu motochi sun kare_




_Masha Allah kace komai lafiya Qlau_




_Eh komai lafiya_





_masha Allah Allah ya jikan mahaifin ku_




_amin ya Allah_




_To mu zamu koma_




_Tun Yanxu bazaku bari ku ci girki ba_





_Alhamdulillah mun koshi_




_OK babu damuwa insha Allah muna nan tafe_





_To Allah ya nuna mu lafiya muje ko Auta_





_Baby baki rakiyar su ne_




_da gudu tabi su Ahmad ya bude kofar mota kenan_





_Haba hubby na Yanxu dan Allah ka kyauta kenan a gaskiya ban ji dadi ba Wallahi_




_wata muguwar harara da ya watsa mata_




_tsoro yaka mata saboda wannan uwar harara da ya watsa mata_




_Na tsani mata banza matsiya ciya kawai wallahi tallahi idan nakara ganin ki ko humn_




_haba hubby na Yanxu dan Allah ni zaka Kalla kace mani matsiya ciya kuma kasan daddy na ko_




_wallahi tallahi kin ci albarka cin Kawu da Anty amarya da na maki dukan tsiya wawuya kawai ni har yanxu babu macen da tayi mun Mtssw_





_haka suka fita sai gidan su_





_baby kuwa Tafadi kasa sai shure shure da kuka tasaki ihuu mommy mommy_






*A GARIN YOLA KUWA*



*Gidan su Mufida*kuwa*.......






*Masoyya na abun alfahari na*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻





*Yan uwa na rabin jiki na Allah ya bari kauna*




*Allah ya jikan mahaifina yayi masa Rahama amin ya Allah*🤲🏻🤲🏻




*Taku ce har kullum*🌹🌹🌹💞💞💞


*By*


*Hassy*soja*🥰😘😘😘😘


*Yar mutan gusau*🌹🌹🌹🌹💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️

*MUFIDA*
...


Read / Download MUFIDA KAWAR ALJANA

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album