Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

ALKAWARIN DA CIWO Complete Hausa Novel Document by ALKAWARIN DA CIWO


ALKAWARIN DA CIWO

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 114941



ALKAWARIN DA CIWO

Reading Time: 9 Hours

Added On: 22, Sep 2024

Author: Unknown

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : ‪+234 802 874 8204

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 306.5 kb

File Type: doc

Views: 465+

Download: 325+

Last download: 3 days ago

Description/Story: har kana son diyar nan wlh na dau alkawarin baka aurenta sai dai in kaine da kankakace ka fasa auren amma babu fashi in sha ALLLAHU" Aliyu yayi murmushi ya sake duba na yace'haba baba duk fa ckn zuri'armu ba a taba haifan wanda ya kama kafarta a kyau ba'baba yayi dry yace ' haka dai kake ganmi amma ai kuma kunyo gadon kyau kuna maza n shiyasa kake ganin haka to wanna shine asalin alkawarina ure na da yaya aliyu tun ranar da aka haifeniina ckn tsumma kenan. gsk na tashi cikin kulawa da shagwaba ta ko wane fanni gun uwa da uba kai da dukkan illahirin zuri'ar gidanmu babu ma kamar gun yaya Aliyu. Wai shi dole tattali na yake a matsayin matar da zai aura idan mun girma. Shi yaya Aliyu duk cikin dangin mu shine ya sami isashen ilimin zamani mai zurfi shima a dalilin wani makwabcinmu da ALLAHJ ya hada jinin dansa da yaya aliyu har zumunci mai karfi ya kullu tsakanin iyayenmu. Makwabcin namu Alhaji yakubu mutum ne mai arziki sai ya zama ya koma da shi garin bauchi sbd a lokacin sun kammala karatunsu na sakandire. Duk gidanmu dama su kanyi karatun firamare da na sakandire daga nan sai su kama kasuwanci. Nima ba a bar ni a baya ba na sami yin karatun firamare tare da kulawar Aliyu nake samun daukakar karatuna, don kuwa ya dauki son duniya ya dora a kaina duk zuwan da zaiyi daga bauchi in da yake karatu sai ya siyo min abin da yasan inaso ko kuma wanda zai sani farin ciki. haka kuma baya komawa sai ya tabbatar ya koya min wani abuna daga karatun islamiyyah da boko.
[03/11 1:51 pm] * +234 802 874 8204, : =��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��
" " " Alqawarin da ciwo 4" " " =��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��=��

Dakin mahifiyarsa muka wuce kuma har a wannan lokacin aliyu rike yake da hannuna muna shiga ta kalle mu tayi murmushi,tace " har kun gama gaisawa da gwaggo" yace" eh, mun gaisa kin san nace maki yanzu bauchi zanje ina son gobe in dawo nan jibi sai in koma lagos" nayi karaf nace" wlh yaya nima zan bika bauchin" ya dubeni yace " kinga yamma tayi bari idan zan sake zuwa sai inje da ke" na make kafada nace " wlh yau na ke so" ganin na bata fuska na soma masa kuka sai yace" come on, meye abin kuka? shikenan je ki shirya kizo mu tafi" innarsu tace " ai dama kai ke bata rahaama gidan nan dole in tace sai tayi abu babu yadda za'ayi ta hanu, yanzu in aka yi auren haka zaka ci gaba da sangartata sai abinda take so za'ayi?yayi murmushi yace, " to ya zanyi inna? kin dai san rahama yarinyace dole in dinga bin lamuranta a hankali kinga yanzu idan ina matsa mata sai ta tsane ni ko an tashi yin auren tace bata so na kinga anyi ba ayi ba kenan" inna ta tabe baki tace " yayi maku dai dai sai kuje kuyi ta kwamacalarku mudai muna nan yan kallone da bada shawara" yayi dariya yana kallona nima shi nake kallo yace "kije ki shirya mana ko ince na fasa zuwa dake" nayi tsalle cikin murna na fice da gudu zuwa dakin gwaggo don kuwaa nan komai nawa yake ku san ma itace ke rike da ni. ina cikin shiryawa ne ya biyo ni dakin gwaggo a lokacin na saka riga ina kokarin zage zip din" ya jawo ni gabansa inda yake zaune a gafen gado har yafara zagemin zip din sai ya fasa yace" gsky ki canza wasu kayan wadannan basu da guga, ina riga da wandon da na siyo maki a lagos"nace " suna nan ban ma taba sawa ba kunya nake ji a ganni da wando kamar namiji" yayi dariya yace "lallai rahama da sauranki to ki shirya idan muka yi aure riga da wando sune kayan sawanki ko anguwa zamu kuwa" na fiddo ido nace" haba yaya aliyu ai sai ayi min dariya duk in da muka shiga" yayi murmushin sa da ke birgeni yace"ai mu a lagos ba ruwan kowa da kowa, kowa harkar gabansa yake yi kinga sai muci karenmu ba babbaka ko? na rike baki abinka ga yarinta sai nace " yaya kare ake ci a lagos din? ya tintsire da dariya har hular kansa na faduwa ya dube ni yace " kai rahama ba dai yarinta da shirme ba. tunda baki gane nufi na ba shike nan a bar maganar maza jeki chanza kayan mu tafi yamma tana yi" da yake dakin gwoggo ciki daya ne kuma kaya na a dakin suke shi yasa dana dauki wanda zansa sai nayi hanyar fita zuwa wani dakin don in canza , sai aliyu ya rikoni ya na dariya yace " lallai rahama wato yanzu an soma girma ba za'a iya tubewa a gaba na ba ko? yayi kyau da kika fahimci haka" cikin dariya nace" malamin islamiyyan mune fa yayi mana wa'azi yace babu kyau mu nuna tsiraicin mu ga kowa" yace " sai ga wa akace ku nuna? na sha mur nace " ni ban sani ba' yayi murmushi yace " to ai ya kamata ki tambayi malam din don kar insha wuyar fahimtar dake nan gaba" ya sake ni na fice ni ba komai yasa a lokacin na tsane tubewa a gaban mutane ba illa yan nonuwan da suka soma fitomin. amma shekara daya da ta wuce sam bana jin kunyagaban kowa tubewa nake hatta wanka a tsakar gida na kan yi abina tun innata na min fada har ta gaji, yaya aliyu ko da bulala yake ritsani har ya samu na daina.
('('('('('('('('('('('('('('('('

Zaune nake gaban motar yaya aliyu akan hanyar mu ta zuwa garin bauchi sai shara gudu yake yi ni kuma sai zuba masa surutu nake yi yana kwasar dariya, ana sallar magariba muka iso gidan Alhaji yakubu inda suka rike yaya aliyu har sai da yasami aiki a lagos snnan ya bar gidan . Duk da yake ina karama suka bar garinmu katagum amma basu manta ni ba haka nima ban manta wasu daga ckn yaran gidan ba. haka suka shiga dawainiya da mu har sai da suka ga mun yi salla mun ci abincin dare sannan hankalinsu ya kwanta. ina zaune cikin yaran gidan a babban falonsu ne yaya alyu ya shigo shi da babban amininsa dan alhj yakubu kuma shine babban da a gidan. kabir ya dube ni yace"sannu rahama bakin bauchi" nayi dry ta na risina na gaida kabir yaya aliyu yace " gata nan yau ta makale mini dole sai ta biyo ni bauchi" suka yi dariya kabir yace "ah! to ai gara ta zama cingam din aliyu tun da ta san kaine mijin" aliyu ya dube shi yace " ki taso muje can gidan kabir sai ki kwana gurin madam din sa" ba'a son ranta ba na mike suma yaran gidan suka rikeni wai su sam kar in tafi sbd sabon da muka farayi da su dama gani bani da bakunta. yaya aliyu ya shiga lallashinsu da cewa " kuyi hakuri gobe da sassafe zan kawo maku ita sai ky yini tare kafin mu koma katagum da yamma " haka suka hakura suka kyale ni muka nufi gidan kabir, duk zaman da suke yi na hira a babban falon gidan kabir da matarsa sakina da yaya aliyu uffan ban iya cewa sbd hirar tasu ta manyace ni nama fi maida hankali na ga kallon da aka saka a falon. kabir da sakina watan su biyu kenan da aure shi yasa sam basu iya boye sirrin soyayyarsu gaban kowa duk yawancin hirar da suke yi na lura sakina sai wani mannewa take a jikin mijinta shi kuma yana yi yana shafar sumar kanta. tsananin haushinsu ya kama ni a raina nace " yau ga yan iska dama abinda suke yi kenan? kai ALLAH ya dai kyauta musu daga sun zama miji da mata kuma sai su kama halin yan iska ni kam ko anyi auren mu da yaya aliyu ba ruwa na da wannan iskanci". na cigaba da sake saken abinyi kawai sai na tsinci kaina da yingyan gyadin karya don dai in bar falon karin cigaba da kallon abin haushi. kabir ne ya fara lura da gyangyadin da nake yi gashi duk na wani takure cikin kujera tamkar mai jin sanyi. kasancewar kujerar 1 seater ce. ya ce "subhanallahi, aliyu mun bar diyar mutane na gyangyadi" ya dubi matarsa yace "sakina a ba karamar amaryanmu gurin kwana" ta mike cikin hanzari tace " duk na san gajiyar hanya ce ta so muje rahama" ni kam duk na kosa in bar falon don tsoro da haushi. cikin tsakar dare na tashi na nemi sakina
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download ALKAWARIN DA CIWO

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
1 Comments On ALKAWARIN DA CIWO
avatar
raulat

3 months ago

Reply

Babu complete?

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album