Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

KURMUS Complete Hausa Novel Document by KURMUS


KURMUS

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 14908



KURMUS

Reading Time: 1 Hours

Added On: 27, May 2024

Author: Ismail Abdullahi ,

Ebook Compiler : Shuraihu Usman

Author Group : Unknown group

Author Phone : 07019035969

Book License : Free

Category: Adventure novels

File Size: 103.33 kb

File Type: txt

Views: 860+

Download: 424+

Last download: 3 days ago

Description/Story: "kurmus"
YAKIN-MUTUWA 019
"""""""""XX"""""X"XX""""""""
Zaffar yacigabadaba "yan uwansa labari cewa nida kawuna Barat muncigaba da gwabxawa da "kabilun jujale susuna farmakammu domin sukashemu mukuma munakare kammu amma bama medamusu damartani domin makamanmu bazasui tasiri ajukkunansuba

Wayyo lamarin jiki dajini kumaga yarinta domin lokacin banwuce shekaru goma zuwa sha"dayaba kawaidai inada babban surane irinta manyan mutane shiyasa awannan lokacin inkaganni saikace nakaishekaru ashirin koma sama gakuma cikakkiyar suffan sadaukantaka asassanjikina duk sumbayyana manyan damatsa faffa"dan kirji mur"dewan ga"bobi gamida kumburin tsoka

kayya wani dakare yata yashammaceni yaikukan kura yawawusheni yaimin "diban karan mahaukaciya yaisamadani zaicillani cikin tafashashshan ruwan zafinnan dakegudana a"kasan gadarnan tab"dijam hakan yafarune a,idan kawuna Barat aisai yakwarma ihu yaikururuwa yadam"ki "kfafuna yafuxgini ahannun dakaren dakren yafusata yakwarara ihu ya,afkama Kawuna barat tareda kaimar wawan sara cikin zafinnama kawuna yadur"kusa dakaren yasari iska

Kayyasa kaman anharba kawuna acikin baka yatafi aguje yasunkuci dakarennan yaisamadashi yacilla tsinanne cikin ruwannan

Kaikaikai aidakaren natsunduma cikin ruwan take fatansa tasal"be yazagwanye yabiruwa

Koda kawuna yagahaka sai yadubeni yace yaro anxogurinfa madadin mufarmakesu damakami saimucillasu cikin ruwannan nanne ajalinsu take

Yanarufe bake wasu dakaru biyu sukawomar farmaki atare Kawuna yazame susari iska shikuma yaikukankura yakwakushesu yawatsa cikin ruwan ruwa yaigaba dasu jijjigi namfa yaki tasauya salo nida kawuna Barat mudinga watsa tsinannu acikin ruwannan suna halaka

tsawon sa,aguda muna kafsawa susuna so suda"ba mana kaifi muna gocewa gamida kaucewa kana muna suransu muna watsasu cikin tekun mutuwa

kankace haka munmusu muguwar illa mutura fiye darabinsu lahira tahanyar watsasu acikin ruwan

Hakanne yafusata Jujalawa sujadaba suxubomana idanu sunamuxurai ,kawuna Barat yaimurmushi yacedasu kaitsinannu kusani ayaufa dolene kumutu domin ajalinku yatsaya

kambalaa ii kawai saimuga suma sunwatsar damakansu suha"da kai suiwata magana kana sutunkaromu aguje

Dasauri kawuna Barat yacedani yaro yaki yasauya salo yanxu suma sosuke sujefamu cikin ruwannan kasani muddin mufara dasu bazamu iyaba danhaka muranta anazomo

Kafin ince wani abu tuni kawuna yafalfala damasifaffen gudu tamkar xaitashi sama

Ainima sainabibayansa yayinda "kabilun jujale suma subiyo bayana suna kwarara ihuu dakururuwan fansa

Tuni narisi kawuna harma inayun"kurin wuceshi mucigaba datsula gudu muna akunnin doki

tsabar masifan gudun damukeyi saida muba jujalawa tazara meyawa danhaka yayinda mukai "karshen gadar sukuma suna tsakiyanta

kawai sainaga kawuna yaja yatsaya ciki nima natsaya nacedashi baba yakamata mugudufa kokuma suriskemu sukashemu, kawuna yaimurmushi yace ina aimuntsira domin "kaddaran mutuwansu aruwannan take

Kawai sai yazaro kaifakaifan gatarinsa yafara saran dirkokin gadar

Kayyasa yayinda jujalawa sugane nufin babana saisufara kwarma ihu gamida"kara "kaimin gudu hakanne nima yasa nazaro gatarina nafara taya kawuna Barat

"kiris suriskemu saimukarya gadar tai"kasa baki"dayansu sutsunduma cikin ruwannan take suhallaka

Tsabar gajiya dajigata munkasa murna kawai zubewa"ksa muyi nidakawuna

Awannan lokacinne barci yai awongaba damu bansaniba kwana muyi agurin komadai yayanene kawai munbu"de idanummune munjimu a"daddaure tabamau ajikin wasu manyan dirka gakuma wata "katuwar tukuba agabammu sannan gatarin "kasusuwan mutane dana dabbobi dayawa ako,ina ,abinmamaki shine babu kowa aguri

tabdijam nadubi kawuna nace Baba mekefaruwane yaimurmushi yace yaro munyi babban kuskure damusake barci yakwashemu acikin wannan kwari natabbata wasune daga cikin "kabilun jujale sufaraucemu kumadai yanxu suna shirin gasamune suci da"dii

Hankalin yatashi nakama motsawa waiko zankwance kawuna yace ina yaro garama kayi ha"kuri domin mutu"kar wa"dannan "kabilun su"daureka tofa bazaka iya kuncewaba kawaidai sai ha"kuri munfa"da tarkon mutuwa

Nata"karkare nakwarma ihu inacewa aa baba bazamu mutuba lallai zamu ku"buta kawuna yace saidai ha"kuri yaro amma al"kalami yabushee kuma an"dauke takaddun rubutuu

Wayyyo kafin ince wani abu saimuji wani motsi aimuna dubawa saigawata shar"bebiyar mata tanatafe tasa"ba kayan itace abayanta wasu mazajene subakwai sunabiye da ita suma sunsa"ba kayan itace haka suma abayansu wasu matayene subakwai suma sun sa"ba kayan itace sannan abayan matan akwai wasu matasan yara xasukai su,ashirin suma duka suna sa"bedakayan itace

"Daya bayan "daya suxuba itacennan abisatukubannan sukunna wuta aisuna tada wuta saisufasa ihu susaki ki"da sukama rawa suna kewayamu wai zasuci Nama

Shayina yazoo

To abokai nabiyo tawani tsarinne nabu"de sabon acaunt saboda matsalar danake samu gurin wannan post fatana matsalar takauce barimujarraba ,bismillahirahamanurrahimmi,"KURMUSS"
//YAKIN-MUTUWA /020/
///////////////////////////////////
Zaffar yacigaba dacewa Matannan da ahalinta sucigaba dakewayamu sunamurnan zasuci nama can matarta daina rawa tafuskancemu tanawani zazzaro idanu gamida lashe baki hartana zuban yawu kamar yacce takeyi hakama sauran sukeyi

Ahankali nakira kawuna nace Babana wannan matarfa wacece ita

Kawuna Barat yacedani sunanta Uzailama ba"kar mayyace itama tanacikin "kabilun jujale saidai itamaitarta tafinasauran domin ita har jinsinta takecinyewa

Hakanne yasa sauran jujalawa sukoreta itada zuriyarta domin sumamaitan irinnatane

Atsorace nace toyanxu inamafita kawuna yace zamuku"buta inharmunada sauran shanruwa ammadai kasani Uzailama tanada wani tarihi cewa tunda take arayuwanta tsawon shekarunta "dari uku datayi tanafarauta tofa batata"ba kama abinfarauta yaku"buce mataba

Danhaka kasa aranka muna atsakanin mutuwa darayuwa

Wayyo kawuna narufe baki kawai sai mayyannantazaro wata shar"be"biyar wu"ka metsananin kaifi datsinii mayyar talashi wu"kan sannan tanufomu tanamurmushi

Ganin haka nafara cewa gatanan zuwa kawuna yafakamata kaiwani abu domin murayu komai beceminba harta"kariso garemu

Tatsayu agabammu takalli kawuna tace Barat yau kasake shiga hannuna bazammance dakaiba domin kaine kakashemin mijina tareda babban "dana ,danhaka yau zankasheka kaida "dan"dan uwanka kuma shima "dan uwannaka Hamdan nasan yananan awannan kwarin danhaka shima cinyeshi zanyii

Dakakkausan murya kawuna yameda matada martani cewa keba"kar mayya kisani koda Barat zaimutu tofa sambazai mutu ahannun maceba komi jarumtanta komi hatsabibancinta kekodama takasance aljanace lallai bazata iya kasheniba

Tab"dijam kalaman kawuna sunyi mutu"kr hassala Uzailama ta"daure fuska tace damakai "danjiji dakaine danhaka yauxankawo "karshen Izzanka

Taiwani "kumaji tayokansa daniyyar datse wuyansa Zaffar yace tabbas awannan lokaci nasada"kar cewa narasa kawuna amma ina hatsabibi hatsabibine tabbas kocikin dubu saiyanuna kansa

kiris Uzailama tariski kawuna kawai saiyasa"bi karanto wasu sar"kakkun kalmomin tsafi gamida kalaman tsatsuba a"karshee yakumbura bakinsa cikin sauri yabusa iska

Wayyo wata koriyar wutace tafuta abakinsa tadira afuskan Uzailama

Uxailama taisama tareda kwarma ihu tafa"do timm wuta nacin fuskanta

Kambala ii faruwan hakanne yasa baki"daya ahalinta sufudda wasu kaifafan gatura gaba kaifi baya tsini sukwarara ihu suyo kammu daniyyar gamawa damu

wayyo cikin saurisauri Kawuna abarat yasake furta wasu kalmomin tsatsuban Zakarambalzamzamzan, kawai sai igiyar damayunnan su"dauremu da ita tatsitstsinke take musamu kammu asake

Waiwai kawuna yakwarma ihu yaikan ahalin Uzailama yanacemin yaro kasani mutu"kar kanaso karayu tofa dole kayaki tsinannunan har saikakashesu sannan indaikanaso kakashesu tofa saidaikaya"kesu damakamin hannayensu

Adaidai wannan lokacinne wani dakare yakawomar sara Barat yakauce tareda dunkule hannu yakifama dakaren naushi aciki tsabar "karfin naushin saidakaren yadun"kule taredayin doro cikin zafinnama Kawuna Barat yaxubama tsinanne dundu abaya take dakaren yaiwarwasa a"kasa taredasakin makaminsa tuni kawuna yawafce makamin baijiraba yakutsa kaicikin jujalawan yakawawanbkora tashin farko yadatse kan mutun uku

Nikuwa wani bajujaleni yatasani dakai sarada suka yatasani yahanani sakat yaritsani yananeman hallakani

Yashammaceni yakawomin wawan sara daniyyan rabani gida biyu cikin gwaninta nazame yadartsatsama "kasa sara

Kaikakai aikafin yasakewani yunkuri tuni nacafi "kugunsa nacacumeshi naisamada tsinanne namaka da"kasa take "kashin bayansa yakarye yakasa koda motsawa banjiraba nawufce takobinsa

Ina"dauka wasu dakru biyu sukawomin sara atare cikin zafinnama nai"kasa susari iska kafin suiwani yun"kuri tuni nada"bama "daya kaifi awuya natsinke kan tsinanne kai yaisama yanafeshin jiniiiii

"Daya yakawomin farmaki amakance nai"kasa naikwance kwance nashe"kamar sara a"kafa "kilna "kile "kafar banxa yakwarma ihu tareda kifewa a"kasaa yanabuyaya

Nandai kazamin yaki yawanxu tsakanin muda ahalin Uxailama kuma cikin sa a"aya mugamaasu har itakanta Uzailama

wayyo kuma adaidai wannan lokacinne mujiyo ihu dakururuwan mahaifina Sarkin yaki Hamdan jinhaka sai Kawuna Barat yakwara ihu bareda yacemin uffanba yafuta agujee

Nima Banjiraba sainabi bayansa gudu muketsulawa munabin inda sautin muryannasa kefutowa kwatsam muhangeshi atsakiyar Jujalawa yawansu yakai dubu goma sunyanyameshi suna ya"karsa da takubba gatura masu dadai sauran makaman yaki tako,ina farmakansa sukeyi summasa miyagun raunuka shikuma yakashesudayawa domin tarin gawawwakin dake shimfi"dea"kasa zasukai dububiyar yaiwanka dajinii yariki"de yakoma kamar iblishi kaikomo yake atsakanisu yanaraba musu mutuwa kyauta

Jijjigi yayinda kawuna Barat yahangi "dan uwansa cikin da,iran mutuwa jujalawa nayun"kurin kaishi "kasa ,saikawuna yakwarara ihu tareda "kara tsayin takunsa

Kaidayakusa isa garesu daddagewa yayi iya iyawansa yadaka wani wawan tsalle Jar uba kaman anharbashi kamar wani tsuntsu haka yatashi sama yaitafiya menisa tsulum yadira atsakiyar filin daga yadirane tareda she"kama wani bajujale sara atsakiyar kaaa take kan yarabe gida biyu wani yakawomar wafta kawuna yasakafa yabankeshi dakaren yaisama kawuna yadaka tsalle yabida karen saman yakifamar sara a"kirji tasudiro tareda gawan farun hakanne yasa dakarun jujale sujadabaya

Yayinda kawuna daBabana suha"du aguri guda sunamasu hada bayansu nanfa afara kallon kallo tsakanin Jujalawa da iyayena shugaban jujalawaannan mesuna Kurxuz yakwarara ihu yanuna kawuna Barat yacekai tsinanne kaine kasake dawowa wannan dajin kasani dama tsakanimmu dakai akwai bashin fansa danhaka yau zamu warware kokai lallai kada"dan uwanka dakuma yaronku babu wanda zairayu awannan dajin zamui watandar namanku mucinye

Kawuna yaimurmushin jarumta yaceda "kurxum kaiwawa kaamsani cingalaba akan barat ba,abane mesauki katuna awancan lokacin nika"daine nagagareku alhali yawanku yakai dubu ashirin

Toyau ku dubu gomane ahakamma "dan uwana yakashe fiye darabinku yadaga murya yace lallaifa kasani za"binku "dayane kodai kubarmu muwuce kokuma yau Immuku "kurmusss

Jar ubaaa kalaman kawuna sunyi mutu kar "konama Shugaba "kurxum rai yakwarara ihu sannan yakira sunayen wasu manyan dakarunsa arba,in yacedasu kai tsinannu kukashemin wancan yaron yanunonii

Kayyasa aitake dakarunnan arba,in fu"da fur"da girmansu yawuce misali sukwarara ihu suyoo kaina domin cika umurninshugaba"kurxumm ,Jijjigi hakan yatashi hankalin iyayena yatashi domin suntabbatarcewa
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download KURMUS

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album