Join Our WhatsApp Group

YARIMA ASHMAN Complete Hausa Novel Document by YARIMA ASHMAN


YARIMA ASHMAN

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 74261



YARIMA ASHMAN

Reading Time: 6 Hours

Added On: 18, Oct 2023

Author: Maman Fareesa ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 437.57 kb

File Type: txt

Views: 4024+

Download: 1983+

Last download: 1 hour ago

Description/Story: [1/22, 6:31 PM] It'z B Y ebrerheem: YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa


Ina matuk'ar godiya ga dukkan masoyana aduk inda kuke, wasu sun kirani sunmin murnar kammala littafin NIDA D'ALIBATA, duk wadanda bana cikin grps dinsu ,inajin jinjinarku da fatan alkhairi agareni nagode sosae.naso sai new month wannan novel yafito to amma sbd wasunku sun kagara nayisa ,hakan yasa nayi sbd farincikin Ku...😍😍

GARGAD'I
banyarda wani ko wata yajuyamun novel ta kowace sigaba,sabida haka in kunne yaji.....

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

🅿1&2

Wasu 'yan matane kyawawa guda 2zaune awani had'ad'd'an garden.
"Kowaccen su da lemo na rober agabanta", yesmin da kanta ke duke tana jin haushin k'awarta kubra data tursasata zuwa garden d'in .

dan ita bata saba xuwa irin wad'an nan guraranba nashak'atawa,kasancewarta talaka kuma marainiya .

" tarakotane sabida batason yawan jayayya."

d'ago kanta tayi ,masha ALLAH "
ALLAH yayi halitta gun wannan yarinya, dan kyakkyawa ce ajin farko ,itaba faraba, itaba bak'ba ,chacoolat colour ce ,ga dan k'amin bakinta dke d'auke da pink lips,ga golden eyes dinta ga cikakkiyar gira dke son had'e wa afuskarta sbd yawa.

Yesmin fa tahad'u ta ko ina dan duk cikakken nmjin da yaganta dole ya k'yasa...

"d'agowa tayi zatayiwa kubra magana ,kawai taji jiniya da busa, annufo gun."

Cikin dan firgita kubra tace friend ta shi dan ALLAH mubar gun nan kada yaxo yasamemu agun nan dan ba mutumcine dashiba inkatab'osa,kinga mutane na fita tun kafin ya ida isowa,ta fad'a had'e da nunawa yesmin mutanan dke fita dg cikin garden d'in.

Kicin kicin da fuska yesmin tayi tace nifa bangane mikeke nufiba ,wanene zamu tafi sbd shi??

Zaro ido kubra tayi tace dan ALLAH friend muje kada kijamana matsala ,gashi har body guards d'in sa sun fara fitowa shima yanxun zai fito ,dan inyaxo yasamemu nan zai saka a wulak'antamu dan inyaxo nan garden d'in kowa fita yake abarsa sbd bayason hayaniya komai garden d'in nanya san hakan.

"" doguwar tsuka yesmin taja ,tace wlh babu inda zani, inyazo yasameni yakasheni koyayyi gunduwa gunduwa dani .ko kansa farau sarauta ne ,ai kud'i Muka biya Muka shigo ba kyauta ,inwani abu yake tinkaho dashi ai saiya Gina ta shi yaje ya huta, bawai aci zarafin mutane afita dasuba sbd shi."";;

Ajiyar zuciya kubra tayi dan dama tasan halin yesmin bata raina kowa kuma bata yarda arainata ba.

Waigawa tayi taga har an bud'e wa ,yarima Ashman k'ofar mota dan yafito,Aida sauri taja hannun yesmin tace pls friend muje gashinan ,fisge hannunta yesmin tayi tace bbu inda zani saina gama hutawa,ta zauna ta aza k'afa d'aya kan d'aya.

"Koda kubra taga haka tasan yesmin da kafuwa,gashi ta hango yarima yana doso gurin ai da sauri tabar gun,axuciyarta tana tausayawa yesmin akan abinda yarima zai mata..

Waigowa nayi dan ganin waye yafito a motar,wow wow lallai irin su yarima ashman ake kira one in thousands dan guy din yahad'u ta ko ina ba karya,farine dogo kyakkyawa, karfaffa ga faffad'an kirji ga wani saje bak'i sidik daya k'ara fito masa da kyansa, hancinsa har baka ga red lips dinshi da sexy eyes d'in sa masu tafiya da imanin y'an mata.
Cikin nutsuwa hade da k'asaita irinta 'yayan sarakuna ,yarima Ashman yake tafiyaya nufi gun da yesmin ke zaune had'e da yiwa body guards d'in sa alamar kar su biyosa.

" sama da k'asa yakalleta ,ya yatsina fuska kamar yaga kashi."

Tsartar da yawu yyi ,cikin husky voice insa yace WHO ARE U?

"Ashek'e yesmin ta kallesa ta d'aure fuska had'e da cewa, I don't no speak English."

da sauri ya kalleta ,azuciyarsa yace lallai zan koyawa wannan villager girl din nan hankali,nida mata ke bi suna mun biyayya sai wannan wawiyar zata rainamun hankali.

Matsawa yyi gundatake ya aza k'afarsa mai takalmi sawu ciki kan k'afarta,runtse idanunta ta yi sbd azabar dataji,kuma jin kamshin turaren sa yasa tagane shine yatakata dan sadda yanufo gun irin kamshin taji gashi taji yyi yawa akusada ita.

Cikin b'acin rai tace mlm meye haka ?kad'agamun kafa dan naga bbu alamar kasan darajar d'an Adam,tafad'a batare da ta kallesa ba.

Tsaki yaja,yace keda dabba duk d'aya kuke aguna, dan naga bakida kunya had'e da tarbiya....

Cikin bacin rai hade da tsanarsa yesmin ta katsesa ,da cewa ya isa haka ,ai duk marar kunya da tarbiya yabiyo bayan ka,ta fada had'e da janye k'afarta da karfin tsiya.

Wani wawan mari yarima Ashman yayiwa yesmin yana huci,Wanda Saida jinta yadauke na wucin gadi.

Cikin bacin rai yanunata da yatsa yace ki iya bakinki ko ke wacece,nafi karfin mace tagayamun magana wlh wawiya dke sokuwa.

Dafe kuncinta yesmin tayi cikin jin xafin Marin tace ALLAH ya isa mugu....wani Marin yasake yima ta ,aibata yi watawata ba ta dauki lemon dke gaban ta watsa masa ajikin fararan suit dinsa.

Cikin damuwa tsananin mamakinta da al,ajabinta yake kallon kansa,atake ransa yyi mummunan b'aci dan bbu Wanda yataba yi masa irin wannan wulakancin sai ita.

Cikin haushin ta had'e da tsanarta yyi gunta rai bace."

"Ita kuwa yesmin ganin yanayinsa yasa ta tsorata matuk'a musammun dataga ya nufota ."

"Aida sauri tayi baya ta Neman guduwa."

Taku biyu yyi yasa hannunsa ya fincikota ,had'e da janta yanufi gun motar guda dg cikin motocin dayaxo.

"Itakuwa sai k'ok'arin kwatar kanta take takasa,domin ta tsorata tanagudun kada yyi mata wani abu, dan tatsani ayi mata fyad'e arabata da martabarta.

Hakan da ta tuna yasata ,sake tsorata.

Shikuma yarima azuciye yabud'e gdn baya yawurgata yarufe,be damu da yadda guards d'in sa da ma'aikatan gun ke kallonsuba .

Bude gidan gaba yyi yashiga had'e da yimusu,alamar kada Wanda yabiyosa ,atsiyace yaja motar yabar gun........😍😍

Hmmmmmmm tofa fans ina jinku me zakuce??

Share pls
[1/22, 6:31 PM] It'z B Y ebrerheem: YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

Wannan page din nakine miss Zarah marubuciyar ASEEYA kiyi yadda kkso dashi, ngd sosae da kulawarki gareni.

🅿3&4

"Yasmeen takai k'ololuwar tashin hankali da firgita inbacin kakkarwa bbu abinda jikinta keyi,sai kok'arin b'alle marfin motar take amma takasa."
Cikin tsoro had'e da tsiwa take cewa wlh mlm ka'ajiyeni ko ance maka ni y'ar iskace ne?dazakazo dani wannan mugun da jin ne.
"Aibaka isa cikakken nmj ba,indakakai da inda namaka laifin zaka dauki mataki amma wai baka satoniba."
Banxa yyi da ita kamar tana magana da bango saima yakur'e volume din wak'ar music yana sauraro ko gundatake bai kallaba yacigaba da tukinsa.
Itakuwa data gaji da rashin kunyarta sai tayi shiru tana adduar kubuta dg hannunsa.
Bata auneba taga yyi parking agaban wani had'add'en get house nashi na shak'atawa Wanda ko mai martaba baisan yanada gidanba.
",fitowa yyi fuska a tamke ,yabud'e gidan baya da nufin ta fito amma sai ta k'i fitowa ma dg motar,kwafa yyi yasa Zara zaran hannayensa ya fincikota ,tana tirjewa had'e da zaginsa ,amma bai tsayaba yyi cikin gidan da ita.
" wani dakine yawurgata ciki ta fad'i k'asa kanta yabigi tayis d'in dakin",sannan yarufeta ciki yafita .
Ido kawai yasmeen ke zarewa ,inbacin rawa bbu abinda jikinta keyi dan tasadak'at Repin dinta zaiyi".
Be jimaba yadawo da ga shi sai farar jallabiyya ajikinsa yanufi indatake zaune ,Aida sauri ta rik'a ja da baya had'e da runtse idonta tana salati da Neman tsari dashi axuciyarta.
"Koda taji k'amshinsa sosai tasan yazo gab da ita cikin rawar murya had'e da yin kalar tausayi tace pls kayi hakuri natuba ,bazan sakeba kaji tsoron ALLAH kada ka rabani da martabata.......wata doguwar tsuka yaja had'e da tafa hannayensa yace me Kika d'auka da zanmiki?"
girgiza kansa yyi yace you are a big loser Ashe rashin kunyar taki ta cikin cokalice ,ainazata girman kanki da ixxa baxasu barki kibada hkuri ba. Oh kindauka ni yarima zan iyayin wani abu dke ,to never nafi k'arfin hakan ,keko dogarawana ra guards dina sunfi karfin yin hakan dke Balle ni sbd ke baki daga cikin tsarin irin matan dasuka amsa sunan su mata irinkune suka rako mata duniya.yasmeen batace komaiba saidai zuciyarta kamar ta fashe sbd tak'aicinsa da irin bak'ak'en magana ganundayake gaya mata. "
Kallenta yyi ayatsine yace dalilin d'aukoki shine ki wankemun kayan da Kika bata sannan ki koma gida inkink'i kuma to zaki iyayin shekara anan har sai kin wankesu sannan kifita anan gidan!"ke bakikai darajar dazan saki wankiba nadai sakakine sbd ke Kika b'atasu dan.....cikin tsawa tace ya isah haka kayadaiko to bazan wankeba nafi karfin inyima wani k'aton gardi wanki ALLAH yakiyaye wlh.

"dariyar rainin hankali yyi yace ok ba damuwa zaki iya kwana anan har sai sadda kikayi obey tukum kin koma gida." Yana fad'a yafita yarufe k'ofar da k'arfi.

"Zama tayi tacigaba da kuka da tunanin gida."

can taga kuka bana ta bane gashi har 6:00pm tayi ga 7:00pm ake magrib inhar ta wuce magrib batadawo gd ba ,batasan irin tashin hankalin da umman ta da yah Omar zasu shigaba.

"Kawai saita mik'e ta isa gun k'ofar ta nata jijjigata tana bubbugawa."

can taji karar anasa makulli za'a bude.

Baya tad'anyi dg gun k'ofar ,yana budewa yakalleta yana murmushin mugunta yace kincanja shawara ne?

"Tsaki taja hade da hararansa tace kabani inwanke abudemun intafi gida."


Sama da k'asa yakalleta yace kinceci kanki daga yauma kisake gwada yiwa wani nmj rashin kunya.....

Cikin tsiwa tace aikai ba nmj bane dan naka cika ba ,matsoracin nmj ne kai kuma raggo ai inda namaka laifin zaka dauki mataki amma ba kasatoni nanba.

Baki b'ude yake kallonta yana mai maita raggo,azuciyarsa lallai yarinyar nan da wlh ni manemin matane Dana nuna mata kuranta nacemun raggo.

Amma a fili sai yyi tsaki yace nike cikawa baki kinamun rashin kunya,bacin kina hannuna sai yadda nayi dke ko?

"Murguda baki tayi tace abani na wanke "

Fita yyi bbu jimawa yadawo da kayansa data bata yajefeta dasu,had'e da nuna mata bayi yace komai na ciki ki wanke dakyau dan inbasu fitaba zaki canja.

Cikin wani bak'in ciki daya tokare mata zuciya had'e da mamaki ,wai ita yasmeen zatayiwa wani gardi wanki,ta dauki kayan ta wuce toilet din dake d'akin.

"Batafi 15 minit ba tafito da bucket din da kayan ke ciki ta bude k'ofar ta fita."

A parlour tasameshi zaune ,fuska adaure ta aje bucket din tace gashi abudemun na fita.

Ko kallonta beyiba ,yakai5minit tukum yaduba kayan yaga sun fita d'auka yyi yabar parlourn bbu jimawa yadawo had'e da watsa mata yan sauran ruwan dke cikin bucket din.
dan zabura tayi tana maijin mugun tsanarsa kuma tad'auki alkawari suka sake had'uwar saita nasa abinda baya tunani.

K'ofar yaje yabude ,beyi maganaba yadai tsareta da firgitattun sexy eyes dinsa.

"Aida sauri ta zo ta bi gefensa ta fita ,tana fita ta juyo taganshi zai rufe k'ofar ta ce ALLAH ya isa mugu azzalimi dan is....Aida sauri ta arce ganin yabiyota ta bude get din ta
fita.


" murmushi yyi dan tabasa dariya ganin akwaita da rashin kunya amma sai tsoro, tsaki yaja yakoma had'e da cewa gobema kiyiwa wani rashin kunya."


Yasmeen na fita, ta tsorata da yadda taga hanyar ba kowa ga dajine,axuciyarta taita tsinewa yarima.

"Gudu takamayi can ta fito bakin titi shima sai motoci jefi jefi ke wucewa".

Nan tacigaba da tafiya,kamar dg sama taji ance yasmeen.

da sauri ta juyo dan ganin me kiranta.

" wani Habib ne d'an anguwarsu ,zai wuce da mashin ,ai da sauri ta tsaya suka gaisa ta tambayesa gida zashi yace eh.

Nan ta hau bayan mashin din tace da sun shigo anguwarsu yasauketa ta ida da kafa ,yace to nan suka tafi.....

Ahanya yake tambayarta ina taje ,?nan hanyar dabata da kyau".

K'arya ta masa tace wata course mate dinta ce key in bath day ,shine taje kuma bata ganeba ganin marece yyi tadawo.

Habib yace gara dakika dawo sbd hanyar batada kyau.

Bayan sun iso ,yasauketa inda tace,ta yi masa godiya sannan ta ida isa gida.

Tana shiga ana kiran magrib,umma ce tsakar gida ke alwalla.

Nan tace yasmeen ina Kika tsaya sai yanxun har magrib tayi?

'Cikin inda inda tace umma bansami abin hawa da wuriba ,ga bamugama lakca da wuriba.

Umma tace to ai Alhmdllh tura kindawo lfy jejiyi alwallah.

To tace taje tayi ta wuce daki....

WANENE YARIMA ASHMAN??......

Share pls
[1/22, 6:31 PM] It'z B Y ebrerheem: YARIMA ASHMAN
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by mmn fareesa

hakik'a banida bakin godiya ga masoyan wannan novel,inajin dadin yadda kuke sonsa tun kafin ayi nisa sannan insha Allah zaku ruk'a samun 2page kullum indai banida wani uxuri,amma banyi alkawariba,nagode sosai love u all💋💋🌹

🅿5&6

WANENE YARIMA ASHMAN?

Yarima Ashman saurayine matashi d'an kimanin shekara32 aduniya .
Yana tak'ama da ilimi,kud'i,saurauta had'e da k'asaiita",bayason raini ko kad'an kuma bayason shishshigi,akwaisa dason girma."gashi miskiline na karshe dan yanada girman kai haka jama'a ke cewa dan in yayi maka magana sau daya ko biyu bazaisake ba,kuma bayashiga abinda be shafesaba.
Barrister Ashman kenan ,lauyer ne mezaman kansa yakammala karatunsa na law a k'asar jodan. Ayanxun haka yazama cikakken barrister ,baya shigarma masu kud'i akan kara ."talakawa yake taimako kuma kyauta baya karbar ko sisinsu ",dan shi aganinsa bbu mai kudin daya isa yadaukesa lauyensa har yabiyasho,hakan yasa talakawa ke mugun sonsa suna kaunarsa", ko guri zaibi ya wuce zakaga anatafi ana d'aga masa hannu hade da yima sa kirari.
" hakan yasa yyi suna sosai ko ina agarinsu ,kuma masu kud'i marasa tsoron ALLAH basa sonsa."
Yarima mutumin kirkine don baya shaye shaye da Neman mata irin na samarin yanxun ga kuma uwa uba ilimin addini dayake dashi.
"Maimartaba isma'il khaleed sarkin bauchi shine mahaifinsa ."
Yanada mata2 hjy falmata da hjy rahama ,hjy falmatace uwar gida tanada yara5 lubna ,Ashman,Hanna,sadeeq,sa Auta salim.
Hjy rahama tanada yara3sameera ,sageer sai Maryam."family ne dke zaune lfy cikin ganin mutuncin juna da girmama nagaba da mutum."
Yarima iyayensa nasonsa da danginsa dan inkagansa gaban amminsa tana lallab'asa saikace shine Auta.yanada son yara sosai fan kanwarsa dke bimasa tanada yara twins munib da muniba ,yarima nason yaran sosai sun shak'u da yaran har shopping yake musu yaje gidansu yakai musu ", kowa yana mamakin sa dan inbada daliliba baya zuwa gidajen yan gidansu mata masu aure ba."
Tun bayan yarima yafara aiki mai martaba yaso yyi aure amma sai yace ai yarinyar dazai aura bata ida karatuntaba .
Hakan yasa sarki yasharesa kafin yyi lokacinsa .
"Yarinyar da yarima keson ya aura wato salma ",yanason ya auretane sbd tana mugun sonsa dan ita ta tura kanta gunsa,ta dauki tsawon shekara tana binsa tana rokar soyayyarsa dg karshe yaga zata kashe wata yarinya sbd shi,daganan yaga zai iya aurenta tunda zata iya komai sbd shi,amma bawani sonta yakeba,tabbas ya yarda akwai so amma shi aganinsa yafi karfin zubda ajinsa yace yanason mace saidai ita tace tana sonsa.
" da kyar ya amince ma salma zai aureta amma yana mata wulakancin da yaga dama dan inba ita takirashiba baya kiranta ,kuma kota kira saiyagadama yad'aga kiran."
Yahad'u da salma a akasar Jordan itama tazo karatu har ya kammala karatunsa yabarta yanxun saura shekara1tayi degree dinta tadawo Nigeria kuma itama yar bauchi ce.
"Tana mugun sonsa musammun a cikin...


Read / Download YARIMA ASHMAN

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album