Join Our WhatsApp Group

AGENT JUMAIMA KHATOON Complete Hausa Novel Document by AGENT JUMAIMA KHATOON


AGENT JUMAIMA KHATOON

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 53617



AGENT JUMAIMA KHATOON

Reading Time: 4 Hours

Added On: 01, Sep 2023

Author: Afrah ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 295.96 kb

File Type: txt

Views: 720+

Download: 373+

Last download: 3 days ago

Description/Story: ο»ΏAgent Jumaima Khatoon
Complet
Ebook creator by Shuraih 99%
.
Shuraih Usman
This Ebook is available at
http://shuraih.waphall.com
And free its not for sale its for readers who like hausa novels
.
*JUMAYMA*
( *yar bincike* ) 🌿🌴🌱🌴🌿🌱🌴🌱🌿
____________________________ New
imaginary story By. β˜…__________ β˜…
*AFRAH* β˜… _________ bismillahilrahmanil
rahim. *Episodes*β†’1⃣__2⃣
____________________________
*Newyork***** *2nd of January 2016*
*Night club*β†’loud music kawai ke tashi a
wurin, yan'mata da samari an cakude, sai
kwasar rawa akeyi. Ko wannen su ka gani
hannun sa dauke da, champagne ko
whisky ko sigari, ba mazan ba matan.
*ASHRAF*...ashraf.....ashraf Wata buturiya
na gani, sanye da mini skirt, da wata yar
top shara shara... Wurin wani saurayi ta
nufa, daya kwantar da kansa a table, da
gani yasha yayi kat.... Tasa hannu tana
dan bubbuga shi, get up ashraf, lets leave
now... Wanda aka kira da ashraf, ya dago
kansa... O.M.G !, saurayi ne kyakkawa,mai
jini a jika, wadda da gani yana cin
zamanin sa sosai, star dinsa na sparkling
sosai , da gani babies zasu dieing akan
sa...shekarunsa ba zasu wuce 27 ba, ya
dago da kyakkyawar fuskarsa, fari ne
sosai, yana da matsakaitan idanuwa,
masu yalwar eye lashes, hancinsa mai
tsayi ne, bakinsa mai dauke da cute pick
lips, kananu, kansa yasha gyara sosai da
gani an kashe masa kudi.... Ya sauke
lumshashshun idanunsa akan baturiyar
nan, da muryar sa ta maye, yace suzy
wats sup?. Suzy ta manna masa kiss a
goshin sa, get up..get up ashraf.. Ashraf ya
dauki, wine glass dinsa ya shanye
ragowar giyar dake ciki, ya saki wata
gyatsa, sannan ya rike hannun suzy suka
fita suna layin giya... Wannan shineπŸ‘‰πŸΌ
*ASHRAF* β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†β—†
*EGYPT* *Intelligence agency*(SSS) Wani
balarabe na gani a tsaye, hannunsa
dauke da list a takarda, sai kiran sunayen
agents din yakeyi, yana basu tasks dinsu
(mission) dinsu na wannan watan. agent
*JUMAYMA KHATOON*......jumayma...?
Wannan sunan naji kawai ana kira, amma
shiru banji an amsa ba, motsin danaji a
bakin kofa yasa nayi saurin kallo kofar,
wata, kyakkyawar, damsel, sanye da
arebian abaya na gani, ita ba fara bace
sannan ba baka bace, let me say she's
creamy in colour , da ganin ta yar Nigeria
ce ,dan yadda na ga ta shigo tana sauke
ajiyar zuciya sannan ta furta"wayyo Allah
na nagode at least banyi letti ba" Tayi
saurin amsa sunan ta, Yes sir.. Leader din
yace, ur mission is given yesterday..ready
to hear? Jumayma na sauke lumfashi tace
yes sir.. Yace, u have to secretly
investigate about *MR SAFWAN SAFANA*,
d millionaire, from Nigeria, dat invested in
so many companies here in Egypt n
England. Jumayma ta dan ware
idanuwanta, Nigeria? Leader yace yes u
have to leave today , understand?
Jumayma tace yes sir..akayi dismiss
dinsu... Cikin sauri naga ta tari taxi..ta
shige... Wani gida naga ta tsaya makeken
gaske, ta fito tace wa mai taxi din ya jira
ta. Tana shiga cikin makeken falon, daya ji
kayan more duniya sosai. Wata
kyakkyawar balarabiyar matar na gani,
zaune a sofa 2seater tana kallon news.
Jumayma! , ya akayi kika dawo so soon
(da larabci tayi maganar) Jumayma cikin
sauri tana haurawa sama, tace ummyta, I
have to leave to Nigeria right now. .
Ummy ta mike cikin sauri tana bin bayan
jumayma dake hawa steps. Nigeria, why?
Jumayma na shirin bude. kofarta tace
ummy, my mission is out, I have been
given 5months for it, so I hav to leave
now. Ummy ta idasa shiga dakin itama, ta
dafa jumayma, ni bansa maiyasa kika
kwakkwafe wa wannan aikin naki ba?
Jumayma ta riko hannun ummyn ta, ta
sumbata, ummy is for the country, ummy
tayi murmushi, tace ur abbie is not back
yet, jumayma tayi murmushi, tace ki fada
masa ummy nah, idan ya dawo, my abbie
supports me all dis time nasan yanzu ma
he will. Ummy ta rungume ta tana
murmushi, ta zauna tana taya diyarta
hada kayan ta. komai da jumayma zata
bukata sai da suka saka cikin trolley
dinta.sannan ta rungume ummyta" sawf
aiftaqad ummy"(zanyi kewar ki), ta dauki
travelling bag din ta fito da sauri ummy na
mata bye bye. Ta fito cikin sauri, tana
amsa wayar team leader dinsu, ta shige
taxi tayi airport. *Newyork****** Ashraf
my man, mai yasa zaka tafi so soon ?
Ashraf dake tusa kayan sa a travelling
bag, yace my guy, I just received a call
from dad dazu, grany ba lafiya. Huzaifa na
neman zama a bed yace, huuh kasan fa
tsofaffin nan, abu kadan sai su maida shi
big deal. Ashraf yaja tsaki, like u knw
huzaif, shi kuma dad all he cares about a
gidan nan grany ce, ita kuma da shegen
fi'ilin tsiya, u knw ai bama shiri ko kadan,
small thing kayi sai tahau maka wa'azi
mtsww... Huzaif yace, haka suke ai, dan
sunga lokacin su ya wuce ba.. Ashraf ya
kulle akwatin sa, yace , huzaif muje ka
ajiye ni airport pls.huzaif yace sure my
guy, suka fice. *Nigerian* *airport abuja*
Passengers, dayawa na gani, daga
kasashe iri iri..kowa da travelling bag
dinshi, sai zurga zurgan tafiya sukeyi.
Jumayma na gani a layin amsar jaka,
oops ASHRAF😳, a bayan Jumayma yana
amsa waya na hango. yes dad am in
abuja now, yes dad daga Newyork na
biya ta Egypt, yes na ga komai d company
is ok, ok ok dad bye ya kashe wayar. Ya ja
tsaki, so much headache, y not ya tura bro
yaje, ya sake jan taski su fa tsofaffin nan
sun iya takurs wallahi.... Jumayma dake
gaban sa a layi, duk ta kulo da
surutunsa..fuskar nan tata daure ba
alamun wasa.... Ana kawowa wurin
jakarta, ta dauka...har tayi gaba tadan
juyo, ta kalli ashraf dake niyyar daukar
tashi jakar, taja tsaki taci gaba da tafiyar
ta, mayb haka yan Nigerian suke, da
blabbing din tsiya mtsw... Tazo waje wurin
neman taxi, dan a hotel dinsu na nigeria
zata sauka dake abuja. Ohh my Gosh, ta
furta tadan sa hannu ta bugi goshin ta...
Wata kujera ta hango, tayi saurin
karasawa ta zauna, sannan ta dauko
trolley dinta, ta zage zip din, wayar da
suke communicating, a wurin aikin su zata
dauka, dan sanarwa team leader ta iso
nigeria. Amma mai, sai ganin, su ties,
tooth brush, singlets din maza, sunglasses,
pics din mata kala kala, sanye da bikinisπŸ‘™
and all males stuffs dai, a cikin bag din. Ta
ware manya manyan idanunta tace, Ya
Allah! *Ana alaintiha*"(I am finished)..ya
akayi haka kuma? Wat are all dis doing
here? Huh Tayi saurin mikewa, ta kalli
trolley din, tace same as mine, ta rike
kugu tana kallon trolley din sosai, nata
akwai key holder a jiki pink, wannan
kuma babu. Ta buga kafar ta a kasa, Ya
rabbih, tana cin akaifar yatsan ta, noo one
should get to see abubuwan dake cikin
bag dina. Ta dafe goshin ta... Oh gosh! Ta
rufe trolly din da sauri ta dauka , ta juya
zata koma cikin airport din dan nemo tata
jakar.... Sai hango trolley dinta tayi wani
saurayi yana ja, ta kara ware idon ta, sai
ta hango pink girly key holder din ta a
jiki... Da karfi tace..." *hadha hu
haqibatay*"(wannan jaka ta ce) tana
pointing saurayin. "saurayi kuwa sai
faman sauri yakeyi abunsa, yana
karasawa parking space , da sauri ta shiga
binsa tana fadin, hey you "kunt hunak
wagf alrraja"(u there stop pls) amma inaa
baya ma jinta dan earpiece ne a kunnen
sa, ..... Amma kafin ta karaso taga wani ya
fito cikin sauri ya bude masa kofar mota,
ya shiga. Ta cije leben ta, kadan, ta daga
abayar jikinta kadan daga kasa, skinny
jeans dinta ya baiyana, ta dage trolley din
da take ja, ta shiga gudu cikin sauri... Har
motar ta juya suna shirin fita gate, tazo da
gudu ta tsaya gaban motar tana sauke
lumfashi... Da sauri driver din yaja
burki...... *Afrah* [10/22, 1:23 PM] +234
814 393 3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž
____________________________ 》
*JUMAYMA* γ€Š ( *Yar bincike*)
____________________________ *BY*
__________ β˜… *AFRAH* __________
episodes....3⃣__4⃣ Ashraf dake zaune a
bayan mota, yana chatting da iPhone 6
dinsa, ya wani kalli driver din ranshi a
bace, dan burkin da driver din yaja, yasa
wayarsa faduwa. Yace, are you stupid,
baka kallon gaban ka ne or what? Driver
yace, kayi hakuri ranka shi dade, wallahi
waccan matar ce ta shiga gaban motar.,
ashraf bai ko kalli inda driver ke nunawa
ba, yace fita da Allah kayi settling komai,
wawa kawai dakiki dan talaka.ya wani
dauke kai yaci gaba da abun da yakeyi.
Driver din ya fito cikin bacin rai, dan
kalamun ashraf ba karamin kona mishi
zuciya sukayi ba, duk da ya saba jin irin
wadan cin mutumcin daga ashraf din.
Jumayma kuwa na nan a tsaye gaban
motar tasu, sai sauke ajiyar zuciya takeyi.
Driver din na fitowa yace, kee madam
lafiya zaki shigar wa mutane gaban hanya
ko bakya ganine?! Jumayma ta daure
fusakar nan tata, tace bag dina zaka bani,
ga wannan I think naka ne. Driver yayi
mata kallon banza, kaji wannan matar fa,
kin zata ni wawa ne? Mun sha hadewa da
irin ku ai, da kunga oga ashraf sai ku
kirkiri wata matsalar kuzo dan kawai ya
kula ku... Jumayma, ranta yadan baci,ita
bata san waye ashraf din ba balle ta kawo
kanta gareshi, mte tayi dan tsaki.sannan
tayi taku daya biyu, zuwa gaban driver
din.ta ajiye masa trolley din a kan kafarsa
, da sauri driver ya kallo ta yana wash
wash yana duba kafarsa, jumayma ta
bude akwatin ta ce, look, wannan yayi
maka kama da akwatin da mace zata rike
(tana magana da hausar da bata goge
ba). Driver ya kalli akwatin, ganin pics din
mata da yayi a ciki, da irin outfits din
ashraf, sai ya kalle ta, a zuciyarsa yace,
kai Yau Allah yayi! mace ta tsaidamu
badon oga ashraf ba, ko da yake wannan
ma batayi yanayi da irin wadan da oga ke
so ba.ya tabe bakin (duk wannan tunanin
yana yi ne yana kure wa jumy kallo) Ya
nufi boot din motarsu, ya dauko mata
nata akwatin, yace gashi, ta amsa ta juya
abunta. Tana juya wa, ashraf na fitowa
daga cikin motar a kufule. Ya kalli driver
din, ya wanka masa mari, karar marin
tasa jumayma dan juyowa, taga same
mutumin dazune mai surutun nan, ta tabe
baki ta fice abunta.. Driver yahau bawa
ashraf hakuri, ya nuna jumayma data
kusa bace musu, yace waccan matar ce
tace kunyi canjen akwati, shine na bata
nata. Ashraf yajaa tsaki wat ever, ai da sai
ka hada mata duka ka bata cos u knw
inada ire iren su sunfi dari, mtsw yaja
tsaki ya shige mota abunsa, driver din ya
girgiza kai shima ya shiga, suka fice. A
sharaton hotel jumayma ta sauka, ta
bude akwatinta ta fito da wayar ta, ta kira
team leader sukayi magana, sannan ta
zauna jiran bakuwar da yace mata zata zo
wurinta. Batayi awanni hudu ba, akayi
knocking, ta mike taje ta bude,lokacin
harta canza kaya zuwa three quarter din
wando da bodyhug. Wata dattijuwar mata
ce ta shigo, bakace mai dan ciki, tana
sanye cikin dugon wando sai riga har
gwiwa, dauke da fara'ar ta, ta karasa cikin
dakin, jumayma ma ta amshe ta da
fara'a. Suka mikawa juna hannu, suka
gaisa. Matar tace , am lami David from
Nigeria Sss, jumayma tace na'am, ta nuna
kanta, am jumayma khatoon from Egypt
intelligence agency, sukayi wa juna
murmushi. Bayan sun danyi fira, lami.D
na kara fadawa jumy yadda Nigeria take,
da kuma yadda garin na abuja yake. Jumy
tace Ma, su how am I gonna get in to
SAFWAN SAFANA's house? Lami tayi
murmushi as an *house help*!(mai aiki)
Jumy tace house help, ta yamutsa fuska,
lami.D tayi dariya, wannan shine first
mission dinki ta tambayi jumy ? Jumy tace
a'a, nayi wani a dubai, I have to secretly
investigate a 5star hotel. Lami tace good,
and ya kikayi shi? Jumy dake gyara zaman
ta a gado , tace, I applied for neman aiki a
hotel din, as an receptionist. Lami.D tace
great, shiyasa kafin ki shiga gidan Safwan
Safana dole ki canza identity, dan haka
get up muje kasuwa, u have to look like a
Nigerian completely, koda naji ance ur
father is from here. Jumy tayi murmushi
tace yes Ma.he is from gombe state. Sun
shiga kasuwa,lami.D, tayi wa jumy
siyayyar kayakin da zata bukata. Daga
nan suka koma hotel din da jumy ta
sauka. Lami.D ta bude jakarta, ta fito da
movies na hausa, ta mikawa jumy dake
ajiye kayan da suka siyo a bed, ta amsa
tana kallon poster din jiki. Lami.D tace u
hav to watch duka movies dinnan kafin
gobe, zai taimaka miki, dan kisan yadda
zakiyi idan kin je, jumy ta tace okay Ma ta
sara mata, lami.D tayi mata murmushi,
sannan tace zan tafi now but by 9 na safe
zan dawo tare da wadda zata miki hanyar
shiga gidan Jumy tace thanks Ma, harta
juya zata fita tace, oops kiyi kokarin wurin
maida hausan ki irin namu okay? Jumy
tayi murmushi tace an gama, sukayi
dariya a tare, sannan lami ta fice. Tana
fita jumy tayi super a gado, ohh Rabbi"
ana muttaeab"( am tired) ta sauke ajiyar
zuciya, mr safwan safana tayi murmushin
yake, can kuma ta mike da sauri my
ummy, ta nufi wurin mirror data ajiye
wayarta, ta dauki wayar sannan ta samu
wuri bed side ta zauna, tana duba wayar
taga 3missd calls kum num din naija ne.
Ta dan juya idanunta, ba wanda ta sani a
naija sai lami.D kuma ba num dinta bane,
then waye ya kira kuma, bacin special
number lami.D ta siya mata. Mtsw tadan
tsaki wat ever. Ta saka kirin ummyn ta,
sukayi magana sosai har wurin awa daya,
jumy ta tambaya ko abbie dinta ya dawo
daga kuwait, ummy ta sanar mata sai
gobe, sannan sukayi sallama. Jumy tayi
murmushi sannan tayi kissing screen din
wayarta" aiftaqad sh al umm"( nayi kewar
ki mamata). Tana niyyar mikewa wayarta
ta sake yin ringing, same num din dazu
ne, kamar kada ta dauka,se kuma tasa
hannu ta dauki wayar ta dannan answer,
ta kara a kunnen ta tana jira ayu magan..
Watata sanyanyar muryar namiji taji,
yace, stupid gal, ina kika je since morning,
dad is so upset wit u, ke meyasa kunnen
kashi ne dake uhm, u knw me very well
girl, zan ci maki ne, oh is dat why bakiyi
picking kira na ba ko? Sai balbala masifa
yakeyi. Jumy kuwa kasa hakuri ma tayi,
dan surutun yaso ya ishe ta, tace sorry
wrong number, ta kashe wayarta,gaba
daya ma sannan ta baje a gadon ta tana
sharar bacci. Da daddare ta zauna ta kalli
movies dinnan duka, har wuraren 12
batayi barci ba. Da sassafe tayi wanka,
taci abinci, sannan ta cire English wear
dinta. Ta dauke kullin kayan da lami.D ta
siyo mata jiya, ta zazzake su akan gado,
ta dauki, atamfa mai red colour, zain, sai
ta hada da green colour atamfa na riga,
sannan ta dauki dankwalin gyele baki, sai
hijabi, ta dauka ta tsukwaikwaye ta,
sannan ta saka kayan. Ta zauna gaban
mirror ta dauko makeup kit dinta, ta shiga
zana fuskarta da bakin gazar da jan
janbaki. Tana kammalawa ta mike, tana
kallon kanta a madubi, tayi murmushi,
tana washe baki, kamar yadda ta gani a
movie's din jiya, tana nan tana daukar
selfie, wai zata nunawa ummyn ta. Su
lami.D suka shigo dakin, tare da wata
bahaushiyar mata, jumy ta juyo da sauri,
tana washe bakin, tayi saurin dukawa
tace, sannu ku da zuwa, gaba dayan su
suka yi dariya. Lami.D tace nice one
jumayma, sai muje ko, but wane suna
za'a maida miki, jumy ta susa kai, tace,
uhmmπŸ€” *INDO* kinsan film din da kika
bani harda (Indon kauye). Lami.D tayi
dariya, u r fast in picking things jumayma,
muje, jumy ta dauki kullin gana most go
din ta, data kwashi kayayyakin aikin ta,
harda su laptop, amma bazaka taba zaton
mai irin shiga da kauyancin ta zata dauki
irin kayayyakin ba. Sun isa wani katafaren
gida, unguwa guda ne, babban gaske, ga
securities ta ko ina... Jumy ta baza ido
tana nazarin gidan.. Mai gadi ya bude
musu, suka shiga, gate biyu ne a cikin
gidan. Sun sauka daga cikin motar,
sannan wani security yazo ya shiga dasu
waiting room, dan jiran matar gidan.
*Afrah* [10/22, 1:23 PM] +234 814 393
3159: πŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”ŽπŸ”Ž ____________________________
γ€Š *JUMAYMA*》 ( *Yar bincike*)
____________________________ *BY* *Afrah*
Episodes**5⃣__6⃣ Wata kyakkyawar
madam ce ta fito daga wata kofa mai
shegen kyau, taci gayunta cikin super
atamfa mai blue n orange stars a jiki, sai
kamshin tsadadjen turare takeyi. Lami.D
da dayar matar da sukazo da jumy, suka
mike suka gaida ita. Jumy dake rakube a
kasan kujera tana sushe shen kai, tace ina
kwana hajiya? Matar tadan saki fauska
tace, lafiya lau, sannan ta zauna kujerar
dake kallon tasu lami.d. Bahaushiyar
matar nan mai suna jummai, tace, hajiya
ga alkawarinki nan, ta nuna jumy, hajiya
tace, aikuwa na gode, kinsan ladidi ta tafi
ma jiya, ta kalli jumy, a zuciyarta tace
masha Allah. Bude kofa akayi aka shigo,
kwas kwas, karar high heels, jumy ta...


Read / Download AGENT JUMAIMA KHATOON

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album