Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[12/9, 5:39 PM] +227 99 46 01 51: 💞 ```HEARTBEAT``` 💞
*JIDDAH*


MALLAKIN😘
```ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```


CHAPTER 1
RELESED FROM JAIL


Wattpad@nimcyluv


*🌈KAINUWA WRITER'S*

```If you are looking for story that will touch your heart and soul this is it```

DEDICATED TO
*~My shera family all u soo much my family so much ƙauna in my heart~*

*i seek for Allah's guidance in writing this book,Allah yasa ya amfani Al'ummar musulmi baki ɗaya,wannan labarin ƙaƙƙyan labari ne (fiction)hannunane ya rubuta shi basira tace tayi aiki akansa,tunanina yasa na kawo littafin na (JIDDAH) ni Anty Ni'eemerh nimcyluv ban yarda wani ko wata ya juyamin wannan labarinba ta ko wacce siga ok🤗wannan littafin free ne zaizo maku domin jin daɗin readers😍*

_just follow my pen for i assure you,you are going to fall from Relesed in jail_



_Bisimillahir Rahamanir Rahim_

Chapter 1


A zaune yake aƙasan wata tabarma an rufesa cikin wani ɗan kurkoku irin wanda ake ajjiye masu manyan laifin gidan yari,wani ma'aikacin gidanne yazu ɗan ƙaramin wajan da aka rufesa hannu yasa cikin aljihunsa ya ɗauko tulin keys,wani babba ya ciro sannan yasa ya buɗe ƙofar kallon mutumin ciki yay sannan yace"sir you are free now congrat"ya faɗa yana kallonsa, ko inda yake bai kalla ba bare yasa ran zai bashi feedback na tayashi murnar fita daga gidan yarin,lumshe gajiyayyun idonsa yay tare daya mutsa fuska kamar zaiyi kuka,a hankali ya miƙe tsaye tare da kakkaɓe jikinsa tare da fituwa daga cikin ɗan ƙaramin ɗakin,babu wanda ya kula harya gama fita ya nufi babban get ɗin gidan yarin tsayawa yay tare lumshe ido yana shaƙar iskar gari wacce ya daɗe bai shaƙa ba,ci gaba yay da tafiya har yazu bakin get ɗin kwaɓe fuska yay jin hayaniya tayi yawa hannu yasa ya dafe forehead ɗinsa wanda yake bara zanar tarwatsewa ci gaba yay da tafiya harya zu bakin get.

Wata ƴar jaridace ta zaro ido waje ganin shigar dake jikinsa,daga shi sai three guater da kuma farar t.shirt mai ƙaramin hannu wacce ta haska black skin ɗinsa,gaba ɗaya ɓarin jikin ayi masa zanen TATU irin na arna duk kasan cewarsa baƙin mutum amma sosai zanen TATU ɗin ya fitu raɗau a faffaɗan ƙirjinsa da kuma gefen wuyasa,sumar kansa baƙace sosai wacce ta sakko har wuyansa sai kuma manyan idonsa wanda ya dace da siririn hancinsa,kwayar idonsa data kasance blue mai ɗaukan hankali kuma mai bara zana wa ƴan mata ita ya saukewa ƴar jaridar wacce ta tsura masa ido,numfashi taja sannan tace.

"i'm FEEYA can you tall us how fell from Reseled in jail?"

Ya mutsa fuska yay kafin ya mutsa ƙaramin bakinsa wanda yake ɗauke da red lips masu kauri yace.

"fuck you" yana faɗin hakan ya nufi wata babbar mota baƙa mai kyan gaske number motar an rubuta IRFAN MAI FATA 2 yana zuwa wajan motar ARYAN ya faɗa jikinsa tare da rungomesa yace" congratulations from relesed from jail boddy"ya faɗa yana share ƴar ƙwallar dafa zubu masa,motar ya buɗe masa sannan ya faɗa gidan baga yayinda ARYAN ya koma wajan drever yaywa motar key sunajin jama'ar wajan na faɗin"sir IRFAN congrat"kota gansu baibi ba suka ja motar a guje sukabar cikin gidan yarin.



*Jidda pov*

A tsaye take tayi shirinta tsaf domin tafiya wajan aiki,sanye take da Atamfa ɗinkin riga da siket sosai ya kama ɗan kyakkyawan jikinta,fararan idonta ta ɗaga ta kalli cikin madubi ɗan murmushi tayi tare da rolling lulu eyes ɗinta.
Ƙofar ɗakin aka tura mamaki fal fuskarta tace"JIDDAH you're still here?"ta faɗa tana ƙara duban fukar Jidda wacce sam shigar da tayi bata yi mata ba,Jidda banda turo baki babu abinda take,kallonta MaMa ta ƙarayi kafin tace.

"hurry up dear they will be here any minute"

gwalo ido Jidda tayi ita sam ta manta za'azu maganar aurenta,gyaɗa kai kawai tayi sannan ta juya taci gaba da kallon madubi zaman glass ɗinta ta gyara sannan taɗan kwaikwayi muryar maza tace.

"Daddy i can't marry this girl and i don't like her any more she is blind"

Ta faɗa tana dariya ƙasa² ƙara gyara farin glass ɗinta tayi kafin taja numfashi tace"ABBI da zaka gane daka haƙura da maganar auren nan babu wanda zai auri makauniyar ƴarka.


*IRFAN POV*

A gaban wani kata faran gida suka tsaya horn Aryan yayi mai gadin gidan yazu ya buɗe masu get ɗin,hancin motar ya cinna cikin kata faren Compond na gidan bai tsaya ko inaba sai rumfar ajjiye motucin gidan,parking yay sannan ya buɗe ƙofar motar ya fitu hannu yasa ya buɗe side ɗin baya,a hankali ya fitu da ƙafafunsa daga cikin motar yana ƙara lumshe manyan idonsa,ɗan dariya Aryan yay yace"wlcm to ur hause IRFAN"cije lips yay sannan yay gaba zuwa ƙofar da zata sa dashi da cikin gidan,ɗan matswa yay gefe Aryan ya fitu da wani ƙaramin remote daga Aljihunsa dannawa yay nan ƙofar glass ɗin ta wangale shiga sukayi a tare suna zuwa ya nufi wajan ƙaton frige ran Aryan ne ya ɓaci amma baice komai ba,buɗe frige ɗin yay dai lokacin daya lumshe idonsa tare fitar da numfashi cikin gajiyayyiyar muryarsa yace.

"how my Diables?" ya faɗa yana jan numfashi dai² lokacin da yake ɗauko ƙwalabar alchol(GIYA) kallonsa Aryan yayi sannan yace"they're all fine" ɓalle murfin yay zai kafa a bakinsa akai saurin riƙe ƙwalbar,runtsa idonsa yay dan aduniya ya tsani Interupt.

"Ifran think about ur father he did like ur habit"cewar Aryan yay,da kallo Irfan yabi Aryan ba tare da yace komai"ur father need u"da sauri ya ƙara kallon Aryan lokacin idonsa harya fara sauyawa jinjina kai Aryan yay sannan ya ƙara cewa"yes boddy ur Daddy need ur love notin else".

Kwace hannunsa yay daga hannun Aryan rai ɓace yace"don't ever call dat name,how is my father?i don't have any father i'm single father is already die"

Ya faɗa yana ƙoƙarin kafa ƙwalbar giyar a bakinsa Aryan ya ƙara riƙesa yana faɗin.

"no Irfan don say dat pls"

Hannu Irfan yasa da dukkan ƙarfinsa ya hankaɗe Aryan,nufar step ɗin bene yayi tare da kafa giyar a bakinsa ya shiga kwankwaɗa saida ya shanye tas sannan ya cillo kwalbar giyar ƙasan bene ji kake tasss. *~ta hanyar Comments da kuma share zan tabbatar da ƙaunar da kukemin😍idan naji daɗin haɗin kanku kuma naga Comments tare da share ɗin wannan book ɗin zan ƙara readmore kuma update kullum pls kada a aban kunya😢Nimcy luv ta kuce nima ina sonku😘~*


08119237616
20/Oct/2020
[12/9, 5:39 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 2
CANCELLED THE VISIT

```Wattpad@nimcyluv```
*🌈KAINUWA WRITER'S*


*Dedicated to*
```Anty Hafsat A Garkuwa i luv u with all my heart tnx for care kinji daɗinki🥰```

*Sadaukarwa* ~ga Fadar nimcy da Nimcy hausa novel da Real nimcy fans😍hakiƙa naji daɗi comments ɗinku wlh kunban mamaki kamar yadda maryama ta faɗa ina fatan comments ɗinku na yau yafi na jiya wlh kuna raina gaba ɗaya🥰bari na gani tsakanin groups ɗinan guda 3 wanne za sufi comments the gam is begin now~

*YA HAYYU YA ƘAYYUMU👏🏻*


_Bisimillahir Rahamanir Rahim_

Chapter 2

Lumshe gajiyayyun idonsa yay jin saukar kwalabar a ƙasa gaba ɗaya baya son haniya,ci gaba da taka steps ɗin benen yay yana tafe yana tangaɗi domin giyar fa fara ɗibansa,babban parlour ya huce sannan ya nufi wata hanya yana zuwa naga ƙofar da buɗe wani haɗaɗɗan bedroom ne wanda yaji kaya na mure rayuwa,yana zuwa ya faɗa kan bed ɗin yana ƙara lumshe idonsa kamar mejin bacci,hannu yasa ya shafi mararsa a hankali yaja numfashi tare da buɗe ƙaramin bakinsa cikin muryarsa mai sanyi da kuma daɗi yace"i don't have any father..idan ina dashi yana ina?..ko uban daya ɗaukeni da kansa yakai gidan yari gidan kangararru shi ake nufi zan kirasa ubana kuma mahaifina..no i can't"ya faɗa muryarsa a hararrabe kamar zai kuka surutu ya fara lokacin da giyar ta gama kwasarsa a haka bacci yay gaba dashi idonsa ɗauke da wasu siraran hawaye.

Ajjiyar zuciya Aryan ya sauke ganin bacci ya ɗauki Irfan hannu yasa ya ƙashe masa wutar ɗakin sannan yaja ƙofar ya rufe,juyawa yay tare da fata taga steps ɗin benen cikin sauri ya gama sauka daga benen zuwa ƙasa,safa da marwa ya shigayi daga parlour'n yana tunanin mafita.
Wayarsa ya ɗauka ya shiga dailing wata number buga ɗaya aka ɗauki kiran cikin rusunasa ya shiga gaisarda mutumin daya kira kafin ya zauna kan sofa yace.

"Anty Amrah nasan kinsan yau boddy relesed from jail duk tsayin shekarun da yay mun ɗauka zai sauya hali amma ina,ni nama rasa mezance maki wai yau Irfan da kansa yake cewa bashi da uba mahaifinsa ya rasu"

Shuru yay yana sauraran abinda take cewa son ɗauki tsahun wasu mintuna kafin ya ƙara faɗin"ok Anty sai kimzu"yana gama faɗin hakan ya kashe wayar tasa lapton ya ɗauka ya shiga danne² wani muhimman messages yake turawa zuwa *Irfan Petroleum and gass* sabida ɓarar da ma'aikatan wajan suke ta kuɗi tayi yawa yana tunanin gwara a rufeshi zuwa wani lokacin,ya daɗe a wajan kafin yaji wayarsa ta fara ƙara ɗauka yay tare da mannawa tunkafin tayi magana yay waje"Anty kin ƙara sune?ok ganinan fita yay tare da ɗaukan remote ɗin ƙofar yana zuwa ya danna ya buɗe fita yay ya nufi wata mota wacce yake tunanin tana ciki.

Murmushi tayi daga cikin sannan ta buɗe ta fitu wata matashiyar matace wacce ba zata huce irin 30 years ɗinan ba,farace sosai saɓanin Irfan da yace ɓaki amma kana ganinta za kaga zallar kamar da suke idon sune kawai ya banbanta nata fari ne na Irfan kuma blue ne tamkar na mage"ur wlcm Anty"murmushi tayi wanda ya ƙara fitu da zallar kyanta tace"tnx u Aryan ya hakuri da abokinka?"faɗaɗa fuskarsa kawai yay baice komai ba harya buɗe ƙofar suka shiga cikin gidan,a parlour ta zauna tace Aryan yaje ya ganu mata koya tashi,second kaɗan ya dawo ya zauna akan kujera nesa da ita yace"ina tunanin wanka yake"kai ta jinjina dan itama magana bata dameta ba"zuba mata ido kawai Aryan yay ko kiftawa baya yayi sabida wani mugun kyau da tayi masa ta haɗu sosai wata zuciyarce tace"a'a Aryan wannan sister ɗin Irfance than matar aurece hadda yaranta" wajan 30minute suna zaune a parlour kafin suji ƙamshin turarensa wanda ya cika parlour'n da ƙamshi cikin sauri yake taka steps ɗin benen mamaki fal fuskar Aryan yake kallon ikon Allah ganin shigar da dake jikin Irfan sanye yake da milk ɗin boyal mai manyan zane yadin mai shara² ne hakan tasa ake ganin ƴar t.shirt ɗin da take ciki,gaba ɗaya yadin ya ɓuye TATU ɗin jikinsa,ƙafarsa ɗauke da baƙin takalmi sai agogwan apple daya ɗaura a tsintsiyar hannunsa,sumar kansa sai ƙyalli take yayi fresh baƙar fatarsa ta ƙara fituwa wanda blue ɗin idonsa ya haska fuskarsa wacce take ɗauke da red lips masu kauri yay kyau sosai.

Tun daga nesa yay masu kallo ɗaya ya ɗauke kansa,inda yake ajjiye key ɗin motarsa ya nufa yana zuwa yasa hannu ya cire guda ɗaya kansa tsaye ya nufi hanyar fita daga parlour'n"wato Irfan ni kake kallo kake ɗauke kai ko,bayanni baka da kowa sai mahaifinka wanda ka ɗauka a matsayin ma ƙiyinka sai kuma abokinka Irfan wanda ya zama ɗan uwa a gareka shin bayanmu kana da wasu ne?"ta faɗa cikin muryar mai rauni tare da zuba masa ido yayinda shi kuma Aryan yake kallonta.


*Jidda pov*

Ta ɗauki lokaci tsaye a gaban madubin tana kallon kanta,kasan cewar farin glass ɗin yana taimaka mata wajan gani kaɗan.

Juyawa tayi ta ɗauki ƙatun hijib ta sakama jikinta nan hijib ɗinan ya saukko mata har kafarta,fita tayi a ɗakin zuwa ɗan ƙaramin parlour'n gidan a zaune ta tadda ABU (mahaifinta)sai kuma MIMI ƙanwarta ta sha ado cikin wata abaya ash colour,kusanta taje ta zauna kafin ta ɗaga kai ta kalli mahainta nata cikin muryarta mai sanyi da kuma nutsuwa tace.

"barka da hutawa Abu"murmushi yay mata tare da faɗin"Jidda kin fitu"murmushi kawai tayi ba tace komai ba"yaya jidda sannu da zaman ɗaki"cewar Mimi,turo baki tayi tare langwaɓar dakai ba tare data amsa Mimi ma.
Mimi ce ta kalli ABU tace"Abu kana ganin baƙin nan za suci abincin gidanan kowa" kallonta yay yace"why Aminatu"gyara zama tayi tace"daga u.s zasu zo kaga ba lallai suci abincinmu ba"murmushi kawai yay kafin yay magana Mama ta shigo ɗakin ɗauke da wayar Abu tace"gashi ana kiranka"karɓar wayar yay tare da barin wajan.

Tashi tayi daga inda take ta dawo kusa da Mama zama tayi tare shigewa jikin maman tana suke numfashi can ƙasan ƙasan maƙoshinta tace.

"meyasa kukeson aurar da nine bayan kunsan ina da wanda nakeso meyasa kuka manta da Sameer Mama?"

Shafa kanta tayi tace"no Jidda kinsan mahaifinku ba'a sauya masa ra'ayi nayi ƙoƙarin fahimtar dashi amma yaƙi,kuma kinga ƙanwarki tana da wanda take so da ace anbashi dama da tuni anyi bikinshi da Mimi to kinsan ra'ayin mahaifinku bazai taɓa aurar da Mimi ace ke kuma kina gabanmu dole suyi hakuri sai kinyi aure"

Mimi ta zabgawa Jidda harara cike da baƙin ciki ƙila tana sani taƙi nemu mijin aure tsabar baƙin cikin da take mata,wannan ai mugun tace haba.

Babu wanda ya ƙara magana sai Abu daya dawo daga wayar fuskarsa babu yabu babu fallasa,mama ce tace"lafiya?"shuru yay mata banda kallon Jidda da take kwance jikin mama babu abinda yake numfasawa yay yace.

"they've cancelled the visit"

A kiɗime mimi ta tashi duka jikinta rawa yake wasu hawayen baƙin cikine suka fara zubu mata wai meyasa yaya jidda ke mata hakane kilama ita tace masu bata sonsa wallahi ba zan iyaba ni aure na keso.

Mama ce ta kallesa tace"but why?"juyawa yay jin masallacin *Abuyazeed* sun fara kiran sallah,yana tafiya yana faɗin.

"his mother made a list of 10 girls since the boy was in the u.s,so he liked the first one he met"

Murmushin jin daɗi jidda tayi tare da faɗin"daman na sani nifa Sameer shine rayuwata kuma shine kawai zan iya aure na pls my luv come back soon"


*Irfan pov*

Duk maganar da take baice mata komai ba saima ƙara tsaiwarsa da yay,sosai ya kula ran ƴar uwarss ya ɓaci amma dole itama ranta ya ɓaci indai zata ci gaba dayi masa maganar wani can da baisani ba.

Ƙara rage murya tayi dan aduniya babu abinda yake ɗaga mata hankali irin taga Itfan yay fushi da ita ko yaƙi kallonta,tashi tayi tazu inda yake ta dafa shoulder ɗinsa ajjiyar zuciya ya sauke yana jin kamar ya faɗa jikin ƴar uwar tasa yay ta kuka ko zai samu nutsusa,sunkuyar dakai yay dan bai yarda sun haɗa ido da ita ba.

A sanyaye tace"yanzu bro ni kake fushi dani akan ina faɗa maka gasky ko?to meye laifina ni idan kai kace shiba mahaifinka bane ai ba zaka hana duniya kiranka da suna *Irfan Imran mai fata* ba"

A haukace ya ture hannunta daga jikinsa ya nufi wajan frige yana zuwa ya buɗe tare da ɗauko wata ƙatuwar kwalaɓar alchol cikin sauri ya buɗe murfin giyar yana shirin kaiwa bakinsa yaji masallacin *Abuyazeed* sun fara kiran sallah,cike da baƙin ciki yay jifa da kwalbar da taji T.v wacce take manne da bango jikake tass.

Kallon Aryan Amrah tayi nan idonsu ya mannu cikin na juna"zuka kwashe wannan tarkacan na cikin frige kayi waje dasu"

Sai lokaci ya ɗaga ido ya kalleta cikin muryarsa wacce ta gamayin rauni yace"stop" ok Aryan basshi ni bari na kwashe da kaina"tana faɗin hakan ta buɗe frige ɗin ta fara kwashewa cikin tsananin ɓacin rai wanda ya daɗe bai shigesa ba yasa hannu ya hankaɗe Amra,ƙara ta fasa tare dayin baya zata faɗi ajjiyar zuciya ta sauke jin ta sauka akan wani abu ɗaga kanta tayi nan jikinta ya ɗauki rawa ga kuma wani abu dake bin jikinta kamar tsutsa ba komai ya haddasa hakan ba sai ganinta da tayi manne a faffaɗan ƙirjin Aryan bakinsa a dai² kan lips ɗinta. *~a yau comments ɗinku shi zai tabbatarmin da kuna ƙaunar littafin kuma shine zai bani ƙarfin gwiwa wajan yi maku postin kullum,amma akasin hakan shizai nuna baku sona kuma baku ƙaunar littafin rashin comments zaisa na hakura da typing wannan littafin nayi kwanciya insha bacci abuna😃a ko ina kike a duk inda kike indai kinsan kina karanta wannan littafi wlh ina buƙatar ganin comments ɗinki kuma mai ma'ana tnx u guys i luv u all🥰😘~*


~Comment
Share
Vote~

_Sarauta👑_
08119237616
[12/9, 5:40 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 3
```THE LIBRARY```

```Wattpad@nimcyluv```

*حكمة اليوم:

ضرب الله مثلا قرية كانت آمنة مطمئنة يأتيها رزقها رغدا من كل مكان فكفرت بأنعم الله فأذاقها الله لباس الجوع والخوف بما كانو يصنعون، فلا تكن مثلهم

```Hikmar yau:```
*~Allah ya buka misali da al'ummar wata alkarya wadanda suke cikin zaman lafiya arziki yana zuwan musu tako ina amma sai suka bijirewa wannan ni'imar ta Allah sai Allah ya dandana musu yunwa da tsoro sakamakon abinda suke aikatawa, kada ka zama irin su~*

🙋‍♂️🤝🙇‍♂️😊


*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


Chapter 3

Ƙoƙarin zare jikinta Amrah take daga jikin Aryan amma sam yaƙi bata damar hakan saima ƙara mannata da ƙirjinsa da yay,hakan ya baya lips ɗinsa na ƙasa damar shigewa ɗan ƙaramin baƙinta,lumshe ido tayi tana jin hannunsa na yawo a gadun bayanta,kaɗan ya haɗe bakinsa da nata yay mata wani irin mahaukacin sucking wanda ya haddasa mata rungomeshi bata sani ba,wajan 10second ya zare jikinsa a nata ya nayi mata dariya tare da faɗin.

"Anty duk tsuran kar kije ƙasane yasa kika ruɗe"

Ɓata fuska tayi tare da gyara mayafinta tace"bana son shiririta Aryan wato na zama abokiyar wasanka ko?,kana ganin yadda abokinka ya hulaƙan tani shine kayi shuru"

Murmushi yay mata tare da neman wajan zama ya zauna yace"aikam Allah ya suki dan hadda kwalba a tsakiyar bayanki nima ta yanke shine yasa ki kaji na bigeki a baki ban sani ba am sorry Anty"

Ƙara ɓata fuska tayi ba tare data amsashi ba tace"Aryan pls take care of him shi kaɗai nake da,banson komai yay a pecting lafiyar kasa ido a kansa a matsakinga na best frnd ɗinshi ka daina bari wannan shegiyar budurwar tasa Jessica tana zuwa wajansa gaba ɗaya bana sonta da Irfan kasan yadda za'ai su rabu"

Kai Aryan ya jinjina mata tare da faɗin"insha Allah i will try my best naga komai yay dai²"

Hand bag ɗinta ta ɗauka tayi hanyar waje tare da faɗin"yauwa ka lallai ɓashi anjima yaje library ya duba novels masu kyau"

Da "ok"kawai ya amsa bata tare da zubawa ɗan fafaffaɗan waist ɗinta wanda ya zauna a duguwar rigar jikinta,harta fice a parlour'n ba mutsa ba jin ana ƙoƙarin data sallah yay saurin tashi tare da nufar saman benen cikin sauri yake haɗa 2steps na benen yana hucesu,ƙofar ɗakin ya murɗa tare da shigewa ciki a zaune ya ganshi akan wata kyakkyasar paryer mat jikinsa sanye da farar jallabiya sai kuma farar hula irin wacce ake kira da tashi ka fiya naci da alama ya iddar da sallar amma still yana zaune da casbawa a hannunsa ya sunkuyar da kansa ƙasa yana ja,huceshi Aryan yay ba tare daya kulashi ba yana zuwa bathroom ya fara ɗaura alwala bayan ya gama ya fitu daret hanyar fita daga ɗakin yay hanyar fita daga gidan gaba ɗaya,second kaɗan suka ƙarasa dashi masallaci jam'i yabi ana idarwa akai addu'a nan limamin masallacin ya fara sanarwa kamar haka.

"ya kamata mu kula da yaranmu sosao susan irin abokanan dasu ke mu'amala dasu da kuma kula da yaranmu mata,naga alama akwai ɓata gari a wannan anguwar tamu da idona naga wasu a mota ɗasu banbancinsa da arne kaɗanne dan haka musa ido sosai bissalam"

yana gama faɗin hakan Abuyazeed tashi yay gida,Aryan ya daɗe a wajan yana tunanin maganarsa kafin ya tashi ya fita daga masallacin garasawa gidansu yay wanda yake kallon masallacin tafiya kaɗan yay ya ƙarasa gidan,a parlour ya samu Ifran wannan karonma ya sauya kayan jikinsa zuwa blue ɗin yadi the same dana ɗazun amma wannan karan haryafi karɓar jikinsa kasan cewarshi baƙi shi kuma yadi blue hakan ya bawa kwayar idon damar sajewa yadin jikinsa,yana zaune akan sofa ya lumshe idonsa sai ƙarar A.c data cika parlour,kallo ɗaya Aryan yay masa ya shige zuwa flat ɗinsa domin yin wanka yasan jiransa yake da ace ya fita shi ɗaya kwara ya zauna.

Cikin sauri² yake shiryawa bayan ya fitu daga wanka irin yadin jikin Irfan ya ɗauka ya saka a jikinsa sunyi masa kyau sosaai domin shi farine a gurguje ya fesa turare ya fice daga ɗakin yana fituwa yaga Irfan harya miƙe tsaye wajansa ya nufa tare da faɗin"legs go"kai ya jinjina baice komai ba,ficewa sukai daga gidan suka nufi compound suna zuwa yay wajan

Please Login or Register in order to submit comment