Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

MY LIFE FOREVER AND EVER ,saurin sakin hannunta yay tare da fita daga room ɗin da sauri yana fita yaci ƙaro da Aryan jikinsa ya faɗa tare da sakin kuka,bayansa ya shiga bubbugawa sosai kukan abokin nasa ke taɓa masa zuciya,zare jikinsa yay tare nufar compound ɗin asibitin da gudu yana zuwa yasa key ya buɗe motarsa tare da faɗawa cikin da gudu yay wajan get cikin sauri mai getman ya buɗe masa get ɗin kamar zai tashi sama haka yabar harabar asibitin.




Abuyazeed pov
Irfan na fita Mama ta fashe da kuka mai cin rai kallon mijin nata tayi tare da tsugunawa gabansa ta ɗura hannunta bisa laps ɗinsa tace"ka tuna Jidda bakai kaɗai kake da iko a kanta ba,tsahon shekara nawa kayi da ita amma baka taɓa samunta da wani aibu ba mai yasa a wannan karan ba zaka tsaya kayi tunani da idon zuciyarka wajan ganu gskyar abu ba,babu komai ni a yanzu basai anjima zanje nemu ƴarta idan yasu kai idan kaji labarin mutuwarta ka nemi ya fiya"tana faɗin hakan ta miƙe tare da zura hijab ɗinta Mimi ce ta miƙe tare da faɗin "Mama zani".."kiyi zamanki kada ki jawa kanki abinda zaifi na ƴar uwarki"tana faɗin hakan tasa kai tabar gidan.
Zama Mimi tayi tare da zabga ta gumi tana tunanin mafita sosai take buƙatar ƴar uwarta a cikin rayuwarta,tashi Abu yay tare da nufar ɗakinsa duk sa idonka ba zaka taɓa fahimtar abinda yake cikin zuciyarsa ba,yana shiga ya buɗe wata locer tare da fito da wani Album wani ƙaramin photo ya ɗauka tare da zubawa ƴar kyakkyawar yarinyar dake jikin photon lokacin guda wasu hawaye suka zubu masa daga cikin idonsa,wani zafi da raɗaɗi ya keji a cikin zuciyarsa wanda furta abinda ya keji yay kaɗan a bakinsa photon yaci gaba da kallo yayinda wasu sabbin hawaye suka shiga fita da idonsa.
Mama na fita tayi hanyar gidan Irfan tana zuwa get man ya shaida mata ai bana a gidan ya kwana ba,"dan Allah number wayarsa fa?"..ok hajia zan iya baki amma kada kice nina baki dan ba kowa yake bawa numbersa ba"kallonsa tayi tace "babu matsala Baba bani"number ya karantu mata tasa a wayarta sannan ta kira ta naji tana ƙara amma ba'a ɗaga ba,saida tayi 5 miss call babu wanda aka ɗauka nan yay bata ƙwatancen Bank ɗinsa sannan tayi masa gdy ta nufi titi.



Irfan pov
Gudu yake sosai a motarsa dukkan wanda ya ganshi sai kauce sabida yadda yake gudu babu ji babu gani lokaci kaɗan ya isa Labrary praking yay tare da kashe motar da sauri ta shige cikin labrary yana shiga wayarsa ta fara ringing banza yay mata yana ji aka jira sama da 5 miss call amma babu wacce ya ɗaga ma'aikatan wajan ya shiga tambayar Najeeb amma ɗaya kowa ke basa ya daɗe da barin wajan,still ƙara kiran wayarsa akai hannu yasa ya ɗauki wayar tare da duba number ce babu suna haka kuma ba number da aka kirasa ɗazu bace,piking call ɗin yay tare da mannasa a kunnanta runtsa ido yay sosai jin muryar wanda yake nema"na daɗe da tunanin zaka zo nemana Irfan ina mutuwar son Jiddah haka gaba ɗaya na zuba ƙwaɗayina da dukkan burina a kanta nasu na aureta amma mahaifina yay min cikas,dalilin hakan na nemeta muyi mgn wanda yasa ta fito daga gida baka sani ba, na ɓata zaɓi wanda nasan ba lallai ta yarda ba kasan me mace mata,uhm da yarda muyi rayuwa a haka zan bata duk wani jin daɗi na rayuwar kuma ko zata haifamin ƴar ƴan shegu ina so amma nayi mamaki domin a gaban mutune ta yarfamin mari har sau uku,zan rabu da itane sbd a yanzu kaine marauta ta,zan kasheka da hannuna kuma zan mayar da ita karuwata"wata tsawa Irfan ya daka masa tare da faɗin "i will end you stupid Najeeb"yana faɗin hakan ya katse wayar,a silent yasa wayar tare da cillata cikin pocket ɗinsa tunanin inda zai samu Najeeb shiya fara domin baisan gidansu ba sannan baisan inda zai sameshi ba,cikin labrary ya fara za gayawa amma bai samu labarin Najeeb ba,juyawa yay zai fita yaji wani ya riƙesa tare da faɗin"Sir Najeeb yace mu tafi dakai wajansa idan kana so"jinjina kai kawai Irfan yay tare dabin bayansa wani lungu suka shiga yana shirin ɗaga kansa yaji wani daga cikinsu ya shaƙa masa abu a hanci ƙoƙarin ƙwace kansa yay amma ina powder da sukai amfani da ita taci ƙarfinsa gaba ɗaya jikinsa ya saki ya naji yana gani suka ɗaukesa tare da shigar dashi wani ɗaki daga nan bai ƙara sanin inda kansa yake ba.




Wani zafine ya ziyarci jikinsa wanda ya haddasa farkawarsa daga dugwan baccin daya tafi ta sanadiyar powder da aka shaƙa masa,a hankali yake buɗe gajiyayyun manyan idonsa zallar mamakine ya baiyana akan fuskarsa ganin ɗakin dake ciki,wayarsace ta ɗauki ƙara ɗan muskutawa yay kasancewar a ɗaure yake hannunsa ya saka cikin aljihu tare da zaro wayar ƙirjinsa ne ya bada sauti damm ganin miss call ɗin Aryan dana Mom haɗi da Amrah,baƙin cikine yasa yay cilli da wayar tare da taɗin"i will kill you Najeeb" a haka aka turo ƙofar ɗakin tare da shiguwa wasu manyan mutunene su biyar suka shigo hannunsu ɗauke ta guns,kallo ɗaya yay masu ya ɗauke laɓɓansa ta wara yace"nawa ya baku"wani yay dry tare da furta"kaji wawa kana zaton za muyi aikin banza ne ya bamu 1.5m"zan baku 5.10m ku sakeni sannan ko kama mun Najeeb ko ajjiyeshi a wajanku"babbansu ne yace"done amma dole sai mun ɗauki photonka mun nuna masa alamar mun kama ka ta haka zamu iya riƙesa"nvr mnd"shine abinda ya faɗa gun ya ɗauka tare da bugawa Irfan a kansa ihu yay sbd a zabar data kwasheshi lokaci guda jini ya ɓalle ya shiga zuba a fuskarsa,photo da vedio sukai masa kafin sun kunceshi a nan wajan yay masu transifer kuɗin sannan ya fice daga ɗakin tare nufar waje yana zuwa ya shiga motarsa lokacin jini ya gama wanke masa fuska .
Gudu sosai yake cikin ƙaramin lokaci ya isa asibitin, parking yay tare da fituwa daga motar ya nufi emagency yana tafe yana dafe bango gaba ɗaya baya ganin abinda yake gabansa sbd jirin da yake ɗibansa,yana isa ya nufi Mom wacce take tsaye tana goge idonta ƙafaɗarta ya kama tayi saurin juyawa tabar masa wajan, Aryan ya kallah yaga idonsa yay jaa sosai,luu ya tafi zai faɗi sbd jirin dake ɗibansa Aryan yay saurin riƙesa,kukan Amrah da yaji shine ya sashi juyawa nan idonsa ya saukan wani gado da aka turo mutum ƙwance akai yay flat sai fari yadi da aka rufe mutumin dake kwance dashi,wata matace wacce kallo ɗaya yay mata yasan mahaifiyar Jiddah ce ta ƙanƙame wanda ke kwance akan bed tare da rusar kuka a hankali ya furta "Jerryn"yana faɗin hakan ya nufi gadon hannu yasa da niyar buɗe fuskar wanda ke kwance idonsa ya rufe ruff numfashinsa ya tsaya nan ya sulale ya faɗa kan gawar..



😭😥Ya rabb kasa mudace kuci gaba da biyo Al'ƙalamin Nimcy muje zuwa😊
[12/9, 5:54 PM] +227 99 46 01 51: 💞HEARTBEAT💞
*JIDDAH*

NIMCYLUV

32-33
HEART BEAT

Wattpad@Nimcyluv


yesterday i heard some of my readers saying rubish 😂idan na kashe Jiddah a book what is ur business ahh tell me guys, is better ka daina following story na mana,i'm the one da nke typing than ni nake da story akan what will happen next page right🤨so stop interupting me i don't like this jaga-jagaa guys🤚🏻🙌🏻sorry for my words ok


Chapter


"Son me kake akan gawar ƴar mutane ga matarka can cikin wani hali"Mom ta cillo masa tambayar yayinda take ƙara goge hawayen fuskarta,ganin still bai tashi ba yasa Aryan saurin ƙara sawa wajansa tare da ɗagoshi zuwa jikinsa,jinjjigashi ya shigayi ganin babu numfashi a tattare dashi da sauri wasu likitoci suka ɗaukesa zuwa wani special room tai maƙon gaggawa aka shiga wajan 20min ya shiga sauke numfashi tare da ƙanƙameshi hannun Aryan dake gefensa ya shiga sakin maganganu marasa kan gado"injection aka masa wanda zai samu nutsuwa lokaci kaɗan bacci ya ɗaukesa aka naɗe kansa da bandeji yayinda aka ɗaura masa drip a hannu,kallon dr Aryan yay kafin yace"meye mafita yanzu akanta?"zare glass ɗin idonsa dr yay tare da jinjina kai yace"mafita ɗaya ne saidai ayi mata dashen zuciya nan da 2hours idan ba haka ba bansan me za'ai akai ba"shuru Aryan yay na wani lokaci kafin yace"so what is the problem da aka tsaya ba'ai ba?"..."banda abinka zuciyarwa za'a cire asa mata,da ace guda ɗaya ce ta samu matsala to gaba ɗaya zuciyoyin nata sun tashi a aiki yanzu mafita tana wajanku ai"cewar dr kafin Aryan yay magana sunji muryar Irfan mai cike da rauni da kuma halin damuwa yace"i'm redy to give her my hert so get rdy"ya faɗa yana tauna jajayen laɓɓansa masu kauri lumshe manyan runannun idonsa yay yana jin kansa kamar zai tarwatse gida biyu sbd bala'in ciwon da yake masa,kallonsa dr yay tare da faɗin"dole sai kayi sa hannu akan tiater da za'a mata"zare drip ɗin hannunsa yay tare da miƙewa tsaye yana mai dafe da kansa yace"no prblem kawo papper'n"ya faɗa yana yin waje cikin sauri Aryan yabi bayansa tare da kamashi suka fita a tare.

Ɓangaren su Mom kuwa bayan an ɗauki Irfan an shiga dashi gaba ɗayansu hankalinsu ya karkata akan yaran nasu,Mama ce take ta kuka haɗi da fatar majina domin a tunaninta wannan gawar ta Jiddah ce,haka Mom ta tusa ta gaba tana bata baki duk da itama kukan take wayar Mama ce ta fara ƙara ta ɗan jima kafin tayi picking call ɗin...shuru tayi tana sauraran abinda ake cewa daga can ɓangaren wasu hawayenne suka shiga zubu mata a kan fuskarta kafin ta tsagaita tace"Aminu kano teacing hospital Jidda kam sai abunda hali yay"tana faɗin hakan ta datse kiran,sunan zaune su kaga Aryan riƙe da hannun Irfan cikin sauri suka nufesa tare da tambayar jikinsa babu wanda ya kula haka ya zare hannunsa daga na Aryan ya shige cikin room ɗin da aka kwantar da ita...hannun Amrah Aryan ya kama tare da janta gefe inda babu mutane hannunta yaɗan murza kaɗan yace"don't think about ur children kin barsu su ɗaya ko,sorry beb maza koma wajan yaranmu anjima kizu dasu sannan kiyi abinci mai ɗan sauƙi wanda kowa zai iya ci"kwaɓe fuska tayi tamkar ƙarama yarinya kasa magana tayi sai jikinsa data shige tana sakin kuka,bayanta ya shiga bubbugawa,bakinsa ya ɗura saman kunanta tare da sakar mata numfashi yace"no pl beb stop cry ki zama jaruma mana maza jeki..i luv you beb"ya faɗa tare da zareta a jikinsa sabida gaba ɗaya hankalinsa na kan Irfan da matarsa,hannu tasa ta goge hawayen fuskarta tare da amsar key ɗin hannunsa ta nufi harabar asibitin buɗe motar tayi tare da shigewa ciki tayiwa motar key ta jata a goje.
Ƙara sawa yay cikin room ɗin tun a bakin ƙofa yake jiyo ƙarar na'ourorin dake jikinta hakan ya tabbatar masa akwai saurin numfashi a jikinsa,kwance take flat kanta na kallon sama ansa mata robber hanci da baki hannunta ɗauke da drip ɗayan kuma blood babu alamar numfashi a jikinta tayi fari fat alamar babu wada taccen jini a jikinta,cikin tafiyarsa mai ɗauke hankalin duk da yay arba dashi ya ƙara bed ɗin tare da jan kujera ya zauna kansa ya ɗura saman fillow'n da aka ɗura kanta tare da murza tsakiyar tafin hannunta ya damƙe sosai cikin hannunsa,lumshe fifinannun gajiyayyun idonsa yay yana sauraran bugun zuciyarsa wacce take guda da sauri duk da bugu yana tafiya da mahaukaciyar soyyayarta haɗi da tausayinta wanda suke addaban zuciyarta,moment ɗinsu na jiya ya tuna a hankali wasu sirasiran hawaye suka shiga zubu masa,jajayen gajerun laɓɓansa ya wara tare da mutsasu ya shiga mgn a hankali cikin kunnanta.
"my hrt only loved you..you're the only one i parayed for..your absencet is like curse... If you go away i will die.. Sweetheart I swear on you...kafin ya ƙarasa na'ourar dake june a jikinta cikin sauri ya ɗaga kai ya duba ƙatuwar computer yaga numfashin tane yake sama da ƙasa,gaba kiɗimewa yay yama rasa mai zaiyi sai ƙanƙameta da yay ya shiga girgiza kansa,dai² lokacin wasu likitoci sama da biyar suka shigo cikin jikknsu sanye da kurayen kaya na tiater,wasu sukayi wajan Jidda wasu kayi wajan Irfan suna zuwa wajansa suka yi masa wata allura mai saka mutum suman da bai niya ba,drip suka ɗaura masa tare da shimfiɗesa flat akan bed ɗin,Jidda suka fata tura cikin tiater room kafin su ɗauki Irfan suka sashi kusa da ita kowa gadonsa daman amma suna kusa da juna,nan kowa yasa abun rufe hanci a fuskarsa cikin sauri suka fara gabatar da aikinsu ba kajin ƙarar komai saina kayan aiki.
Zirga-zirga su Mom da Mama haɗi da Aryan suka shigayi kowa yana ɗauke da addu'ar samun nasara a bakinsa,sun ɗauki wajan 3hours kafin suga an kashe hutar ɗakin alamar an kammala aiki ɗaya bayan ɗaya likitocin suka shiga turo bed ɗin Jiddah dana Irfan zuwa ɗakin huto gaba ɗaya an naɗe ƙirjinsu da bandeji yayinda aka saka masu wani abu da yake tukare wuya ko wannansu ɗauke da drip and blood a haka aka ƙarasa dasu cikin wani special room,babban likitanne ya tsaya wajansu Mom tare da gyara tsaiwa a dai² lokacin Abuyazeed da Anty Rabi haɗi da Mimi sukai sallama.




Amrah pov
Lokacin kaɗan ta isa gidanta take Ɗan ladi na sidi,tana zuwa mai gadi ya buɗe mata tamgameme get ɗin gidan cikin sauri ta danna hancin motar ciki tare dayin parking ta fito,sauri² haka take tafiya harta isa ƙofar da zata sadata da cikin gidan kwana tayi tare da buɗe ƙofar babban parlo tsaya tayi cak ganin twinst kwance a tsakiyar parlo sun rungome junan bacci idonsu ɗauke ta bushasshun hawaye,cikin sauri ta ƙarasa wajansu tare da rungomesu tana lumshe ido lokacin daddaɗan ƙamshin Aryan ya kawowa hancinta ziyara murmushi tayi duk da condition ɗin da take ciki bai hana ta faɗin "Ina sonka sosai"kwasarsu tay ta kwantar dasu kan duguwar sofa,vail ɗin dake kanta ta cire tare da nufar kichen cikin sauri ta shiga haɗa abinda zatai amfani dasu, 1hour ta ɗauka ta kammala abinci farfesun kayan ciki tayi masu mai romu mai kauri yaji kayan sifaisis,sai kuma Kirr wani abincin labarabawa ne mai sauƙin ci a ciki,sai kuma coffie mai daɗi da tayi ta juye a flast,tana kammala shiryasu a basket ta fita a kichen ɗin zaune ta samesu Taslim na kuka tana zamewa zatai waje Huda na riƙeta tana faɗin"beby come back mamy ce"murmushi tayi masu tare zuwa ta ɗauki Taslim ta sata abaya tana rarrashi duk ta huce goyu amma kullum saita saka rigimar ita banbu😂,saida tayi shuru sannan ta sauketa Huda ta ɗauka ta bata peak a goshi tace"miss you my grils"..miss you too Mamy"suka haɗa baki wajan faɗa,cikin Taslim ta shafa tace"oya the food is ready"..we are ok Mamy thank you"ya rabb baku san cin abinci ok kuzu muje kuyi sallah sai ai kwanka muje anguwa ko"tsalle suka shigayi hannunsa ta kama suka nufi ɗakinta wanka ta farayi masu sannan tayi nata,kiransu tayi suka fara al'wala duk abinda tayi suna kallonta har suka kammala sukai brush baby towel ta ɗaura masu suka fito cikin sauri ta shiga gyara masu gashin gansu wanda yake bata haushi ta nayi tana fitar saita aske tsayinsu,gashin ta raba gida biyu ta tufke tare da sanya masu ribbon wasu fakistan ta ɗauko masi na Huda red na Taslim blue sosai sukai masu kyau baby hijab ɗinsu ta sanya masu,tace su zauna nan duk wanda yay ƙiriniya sai tayi fatali dashi🤺washe baki sukai sunsan she never do it tana sonsu sosai fiye da sosai ma,cikin sauri ta shirya ta feshe jikinta da turare masu ƙamshi wata clasiss atamfa ta ɗauka mai ɗinki Ashap tare da da aljihu a gefen duguwar rigar wanda aka sakawa zip a jiki,hijab ta ɗauka ta saka sannan ta shimfiɗa masu babbar prayer mat ɗaya ta tsaya gefen hago ɗaya gefen dama suka sata a tsakiya,sosai tayiwa Irfan da matarsa Addu'a tana faɗa suna amsa mata da Ameen,haka suka idar ta cire masu hijab ɗin tasa masu mayafin Fakistan ɗin,itama ta ɗauki nata mahayafin ta saka,fita sukai ta rufe ƙofar basket ɗin ta ɗauka da key ɗin wayarta haɗi phone ɗinta sukai sukai waje,a gaba ta sasu sannan tasa basket ɗin a baya taja motar suka nufi waje.






Najeeb pov
Farin ciki fal zuciyarsa yake kallon vedio dasu Sas suka tura masa,dry yay sosai tare da buga hannunsa jikin bango kafin ya haɗe rai yace"finally now Jiddah is mine notin eles kuma"wayarsa ya ɗaga tare da kiransu yace su sameshi a gidan gona nan da five minutes,bai daɗe da gama kaira waya ba yaji motarsu tayi parking baya ya juya masu,yana jin shoguwarsu yace"ina banzan yake?"shuru babu amsa a fusace ya juyo zai magana yaji sun buga masa ƙasan gun a kai,tare shaƙa masa abu suka ɗaukesa tare da dannashi a booth suka shiga motar da sauri suka bar gidan gonan nasa.





Hospital pov
Mom,Mama,Aryan,Mimi,Anty Rabi,Abuyazeed gaba ɗaya suka kasa kunne suna jiran,numfasawa yay kafin yace"congrat the beautifull family,babu wata matsa munyi aikin cikin ikon Allah mun samu nasara yanzu kowannesun zai rayuwa da zuciya ɗaya mai makon guda biyu da kowannansu yake da ita hakan yana nufin sun zama abu guda kenan,nan sati zasu iya farkawa ba'a buƙatar hayaniya zaku iya hƙr zuwa lokacin da zasu farka,amma dai samun sauƙinsu nrml shine 2weeks Ubangiji ya basu lafiya tare da dukkan Musulmin duniya"da Ameen suka amsa suna yi masa gdy,zama sukayi ba tare da cewa,Abuyazeed kasa haɗa ido yay da kowa tunani fal ransa zuciyarws daga ciki aka cire aka sawa wani?sannin babu wanda zai bashi amsa kuma bashi da ƙwarin guiwar tambayar yaja bakinsa yay shuru,a haka Amrah ta shigo ita da twinst tun daga nesa suka rugo da gudu suka faɗa jikin Aryan suna dry akan cinya ya ɗurasa yana sauraran surutunsu wanda yake masa daɗi a kunne sosai yake ƙaunar yaran baya jin ko yaransa ya haifa zai masu irin wannan son,babu wanda ya iya cin abinci sai zallar coffee ɗin kawai suke sha.



*After one week*

Kwance suke flat a tafkeken Room fin da aka kwantar dasu kowa yana kan bed ɗinsa na'ouri a jikinsu musamman Jiddah,banda ƙarar A.C data kayan aiki babu abinda ka keji,ƙara wata na'oura tayi kaɗan hakan yasa ta shiga mutsa hannunta wanda yake manne da drip wanda ya zama abincinsu,numfashi ta shiga saukewa cikin nutsuwa da kwanciyar ha nkali,ɓangare guda tana jin duk wani numfashi da zatar fitar baya fita saida tunaninsa wanda bai kamata ace hakan ya faru da ita ba,tana jinsa a wani babban shashe daga sashen jikinta yayinta kyakkyawar fuskarta ta shiga kawowa idonta wanda yake a rufe ziyara,ƙara matse idonsa tayi wanda yake a rufe sbd tuno moment ɗinsu na jiya a tunaninta🤔(i think one week kenan tana gadon asibiti idan ban manta ba)ƙamshin bakinsa shine ya ziyarci hancinta hakan yasa ta ƙara ƙanƙame jikinta,a hankali ta shiga buɗe idonta wanda sukai mata nauyi sbd daɗewa da sukai a rufe,cikin sa'a ta ɗaga zara-zaran eyelash ɗinta sama hakan ya bata damar buɗe sihirtattun idonta sama ta saukesu akan drip ɗin dake shiga jikinta,bugun zuciyarta ne ya ƙaro hakan ya tabbatar mata yana kusa da ita,ɗan juya idonta aikam ta saukesu akan kyakkyawar black beauty face ɗinsa,meya sameshi meyasa yake kwance haka kamar gawa shine tambayar data yiwa kanta,idonta ne ya cicciko da hawaye a hankali ta ɗaga hannunta ta cire robber bakinta,cikin kasalalliyar murya wacce ta tsaya iya maƙoshi tace"every time i see you my eyes wet with tears...




Hey guys🙌🏻how are you hope all of them are fine i'm sorry for the past page so sorry nasha magana jiya sosai hadda masu zai wai ban haɗu ba na kashe Jiddah😂to ina gdy da zagi fa.


Wattpad

*vote* shine ƙarin mutuncin book ɗinan pls a taimaka🥰

*share* sabida saurin ƴan uwa su amfana dashi kuma book ɗin yake ko ina😍

*Comment* babban abu kenan mai bamu ƙarfin guiwar yin typing kullum idan kunyi hakan tabbas kun faranta zuciyar Nimcy😘

[12/9, 5:55 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

NIMCYLUV


```CHAPTER 34-35
BRAIN

Wattpad@Nimcyluv```



*Announcement*👇🏻
```Uhm i don no why people suke haka,nayi tunani da yawa akan abinda yake faruwa yau da gobe wanda akewa marubuta,yau sau 6 shida ana kira akan cigaban JIDDAH wai tayaya za suyi paymet na book ɗin domin under page ɗina ansa book ɗin na kuɗi ne duk maiso yaya magana,i think idan ban manta ba tun farkon book ɗin nasa Free ne why daga baya zan mai dashi na kuɗi, 🔊🔊kira da babbar Murya MERA NAM NIMCYLUV Littafina bana kuɗi bane kuma dukkan wanda ya siyarmin da book na barshi da wanda ya halicceshi ba zanyi hayaniya🙇🏻‍♀️dashi ba,masoyana kada kubiya ko sisi ko bana da tym kika tambayeni book ɗin Jiddah zan ƙatse komai na baki aje asha karatu😂```



Chapter

No edit


Lumshe gajiyayyun mayatattun idonta tayi wanda suke mata zafi sbd da ɗewa da sukai a rufe,a karo na biyu ta ƙara manna idonta saman ƙyaƙƙyawar sukarsa mai ɗauke da ƙyaƙƙyawan saje,lumshe ido tayi tare taune laɓɓanta a hankali ta furta"he is handsome guy yana da kyau sosai fiye da sosai"ta faɗa ta ɗura idonta a saman goshinsa haka kawai taji ranta ya ɓaci meya haddasa masa zubar jini harya kai ga kwanciya a gadon asibiti,lumshe ido tayi tare furta"ya rabb ka sassautamin abinda na keji game da wannan ƙyaƙƙyawan mutumin,i'm not his best choice,i will fine another guy wanda zai maye min gurɓinsa but how?mutane da yawa sun goje ta sbd abinda bata da laifi hakan yana nufin she never marry kenan"wasu siraran hawaye ne suka silluɓu daga cikin wahalallun idonta,lumshe ido tayi ganin ta fara ganin dishi² a hankali ta shiga duba medical glass ɗinta but he did fyn it,ƙofar ɗakin aka turo hakan baisa ta buɗe idonta ba saima ƙara lumshesu da tayi,da alama mutane da yawa ne suka shigo kanta aka shafa tare faɗin"my child how do you fell now"muryar data jini yasa tayi saurin buɗe idonta ta shiga ƙifƙif tashi,kasa cewa komai tayi sai hawaye dake zuba a cikin idonta wai ita take kallon mahaifiyar abin al'faharinta,kanta Mama ta shiga shafa tare da goge mata hawayen fuskarta yayinda itama hawayen ke zuba a cikin idonta"stop cry my child,pls for give us about our mistake munyi ba dai² ba bama da bakin baki hkr ƴar ƴar amana Allah ya bamu kuma tabbas zai tambaye mu rana gobe ƙiyima,dani da Abu'nki muna neman gafara pls"girgiza kai Jiddah ta shigayi tare da sharewa Mama idonta sbd hawayen dake zuba idonta,cikin muryarta ta marasa lpa tace"no Mama kada kiyi kuka idan duniya zata haɗu ba za'a fasa kirana da sunan Abu ba,nasan Ƙaddara ce ta hau kaina na yafe maku duniya da lahiri nima ko yafemin sbd rashin bin umarninku da nayi"Abu ne ya ƙarasu wajanta tare da kama hannunta ya shiga ɓuye hawayen idonsa,a ɗan razane Jiddah ta damƙe hannunsa tace"zubar hawayenka akai na masifa ne dan Allah kada kayi haka na yafe maka"murmushi yay tare da faɗin"nayi tunanin za kizu kiban hƙr a koda yaushe zaman jiranki nake,bana da burin daya huce na ganki a cikin ido na,ga mamaki na sai naga ko tunawa dani baki ba bare kiyi tunanin zuwa kiban hƙr hakan ya ƙara ɓatamin rai sosai,kullum cikin kallon ƙaramin photo nake domin yana ragemin abinda na keji"buɗe baki tayi zatai mgn wasu

Please Login or Register in order to submit comment