Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Daddy ya gaji da zaman Irfan a can ga shekaru sun kawo masa,dan haka yay masa kiran gaggawa yace duk abinda yake ya barshi ya tawo,yana da wasa mai zafin gaske haka yabarshi ya tawo ƴan club ɗin sunata mita alƙawarin dawowa yay before a take wasan.

Dake babbane shi kuma babu wanda baisanshi ba a club ɗin madrid dan wasu ce masa suke BLACKMAN,yana zuwa ya sabi jet yawo basu daɗe a hanyarba suka ƙarasu babban fili tashi da sauƙa na AMINU KANO.


Saida kowa ya gama fita sannan ya ɗauki bag ɗinsa ya rataya a baya,sanye yake da riga da wando da ball amma wandon long ne gashin kansa har wuyansa sai kyalli yake ya ɗura fusincap a saman gashin nasa yayinda ya manna farin glass saman idonsa,babu abinda ake gani sai jajayen leɓansa masu karu da sheƙi tare da fararan idonsa masu girman a cikin glass,lumshe idonsa yay tare da cije lips ɗinsa na ƙasa lokacin daya shaƙi iskar mahaifarsa.

Ware idonsa yay ya mannasu akan Aryan wanda yake jingine jikin mota yana latsa wayarsa yasha shadda gezner,cikin tafiyansa na isa da kuma gadara ya fara tafiya zuwa wajansa,tsayawa yay tare da zuba masa shanyayun idonsa,alamar mutum yasa Aryan ɗaga kansa cike da murna Aryan ya faɗa jikin Irfan tare da buga bayansa "wlcm my buddy"murmushi kawai Irfan yay tare da lumshe idonsa sun daɗe haka sun shiga mota suyi gida.

A ranar saida sukaje gidan Amrat tayi farin ciki sosai,kallon Aryan tai wanda tunda sukazu bai mgana yana tsaye ya ɗauke kansa,murmushi Amrah tayi tace.

"bro na bakai missing Antynka bane"cikin dake jikinta kawai ya zubawa idon sai kuma yaɗan faɗa jikinsa tare tayi ta rungomeshi,lumshe ido yay tare da ƙara matseta a jikinsa yana sauke numfashi,sakinta yay ya juya da sauri ya bar parlon.


Washe gari Irfan shi kaɗan ya shirya yaje gidan uncle ɗinsa,tun daga ƙofa yake jiwo ƙaƙarin mutum cikin sauri ya buɗe ƙofar ya shiga mutuwa tsaye yay sabida abinda ya gani yay matuƙar ɗaga masa hankali.

Matar uncle ɗinsa ce take da faman caka masa wuƙa a ciki,cikin sauri sauri ya ƙarasu wajanta tare da hankaɗeta wasu mahaukatan mari ya shiga zuba mata,rashin sani ya sashi ɗaukan wuƙar tare da nunata yace"ashe ke dabbace baki da hankali kalleshi a ƙasafa kinkashe shi"wajanta ya nufa ɗa wuƙar yana faɗin"kema saina kasheki"yana faɗin hakan ana sakin ƙofa juyowa yay cike da mamakin ganin Daddynsa idonsa ya kaɗa yay ja gama ɗaya jijiyar kansa ya tashi.

Da sauri Hanne tayi wajan Daddy tana kuka tare da faɗin"ka taimakeni kada ya kasheni kamar yadda ya kashe mijina,na shiga uku na lalace ya kashemin uban ƴar ƴar ina zansa kaina"waya Daddy ya ɗauko magana ya ɗanyi sannan ya kashe wayar.

Gawan ɗan uwan nasa ya zubawa ido yau wai ace ɗan daya haifa shine ya kashe masa ɗan uwa guda ɗaya jal da yake kalla ya kejin daɗin.


Irfan kam kalaman Hanne yasa ya kasa mutsawa kuma ya kasa cewa komai,kuma still wuƙan na hannunsa sai ɗigar jini take gaba ɗaya gaban rigarsa ya ɓaci.


Ba adade ɓa ƴan sanda suka dira nan Daddy yay masu nuni dasu kama Irfan,ware ido Irfan yay ya zubawa Daddy ido yana mamakin maganarsa,tsaɓar baƙin ciki da takaici ko magana ya kasa,wuƙar hannunsa aka karɓa aka saka cikin leda,sannan akace aje a gwada ƴan yatsun dake jikin wuƙar.

Ankwa suka saka masa tare da cillasa jikin mota,nan mutane suka dinga ganin ɗan wasan kwallon Madird a bayan mota,kafin kace me tuni an buga jarida tare da hutunansa na ƴan ball.

Sosai hankalin Aryan ya tashi yaje ganinsa amma akace bazai iya ganinsa ba,domin shiɗin mai babban lefine kuka Aryan ya fashe dashi.

Amrah kowa tana jin abinda ya faruwa anan labour ya kamata,tasha wahala cikin sa'a ta haifi yaranta guda biyu duka mata HUDA da TASLIM.


Sati guda aka gama zaman court inda shaidu suka nuna Irfan shine yay kisa,domin Hanne cewa tayi daga yay masa faɗin ya daina ball shikenan,Daddy kowa babu abinda yake cewa a matsayinsa na lawyer wanda ya dace ya tsaya yay bincike yaga gaskiyar labarin amma yay burus burinsa a ɗauki fans ran ɗan uwansa amma yace ya yafe kawai a barshi yay zaman gidan YARI inda aka yanke masa zaman shekaru huɗu cif yana da 25 aka kaishi gidan maza gidan kangararru.


Club ɗinsu najin haka suka cire sunansa daga jerin sunayen ƴan wasa da suke dashi yayinda Irfan ya fara kwana a gidan YARI wannan kenan.


****

HAUWA'U ABUYAZEED shine a salin sunanta,da mahaifinta da mahaifiyarta Auren zumunci ne a ƙauye,kasancewar shi yana zuwa birni shine bayan aurensu ya dawo birni da zama a unguwar FARAWA,yana dukiya ta rufin asiri domin lokaci guda ya gida babban masallaci a unguwar da yake tare da gidan makarantar islamiya da kuma allo,babban malamine shi wanda kaf unguwar babu kamarsa yana da mutunci sosai a idon jama'a,domin baya barin ɓarna a ƙasa,sun daɗe kafinsu samu haihuwa.

Cikin ikon Allah matarsa mai suna SAILUBA,sosai suke son cikin wata tara ta haifi ƴarta sunkuceciya mai masifar kyau domin har tsoron kyanta suk ga idonta da suke farare tas kuma manya amma sam bata son buɗe tun tana yarinya,tana buɗewa taga haske zata maidasu ta rufe,suna yana zagayowa aka saka mata suna Hauwa'u inda akece mata Jidda,mutanan ƙauye sunzu ansha suna.

Kafin a yaye jidda Sailuba ta koma samun ciki,a wannan lokacin Abu ya ƙara aure amma ba gida ɗaya ya ajjiyesu ba,inda ya Auri Rabi hayayyiya ce sosai idonta abuɗe suke sam bata damu da matarsa ba,abinda yake gabanta shi takeyi,Nene ta ƙara haifar ƴarta mace inda taci suna Aminatu inda ake cemata Mimi tsiransu shekara ɗaya ne tal.

Jidda ta tasu yarinya mai hakuri sam bata son hayaniya domin ciwon kai take sata,tana da shekaru 10 idonta ya fara samun matsala bata iya fita cikin rana,suna zuwa asibiti akai mata gwaji farin glass suka bata tana sawa,sosai tayi murna da kuma farin ciki lokacin data saka glass ɗin ma ƙaramin kyau tayi sai washe baki take amma sam bata magana.

Tana da ƙoƙarin a makaranta tana da shekara 11 ta haddace alkur'ani ta fara hadda,jidda bata da tarin ƙawaye tafi son rayuwa ita ɗaya,tana da shekara 15 Abu ya daina barinta fita sabida dirin da Allah ya bata dana da hips manya wanda suka sabi zama a waist ɗinta,ga kuma manyam booms masu girma da tsaye,gashin kanta har baya ko a gida bata zama saida hijab,saɓanin Mimi da take da rawar kai ga tarin ƙawaye Abu har faɗa yake mata,wata rana sunje unguwa tayi saurayi kyakkyawa inda kuma jidda ta haɗu da wani alayin mai suna Sameer daman tun tana ya ɗura son duniya akanta komai Jiddansa,soyyaya mai ƙarfi ta shiga tsanin duk masoya huɗu,inda saurayin Mimi yace shifa aure ya keso haka tazu ta faɗa a gida,Abu da kansa yace idan taga tayi aure todai Jidda tayi,Sameer kam karatu ya tafiyi wata ƙasar da alƙwarin yana dawowa za'ai aurensu.

Abu kamar wasa shuru bai dawo ba har Abu ya gaji kuma babu wani saurayi daya taɓa zuwa wajanta domin aure,suna zuwa gidan Anty rabi jifa² musamman mimi.

Kullum mimi jikin kuka take akan Yaya jidda ta nemu mijin aure,domin ita tana buƙatar aure😂(kaji yaran zamani mu haka mukai aurema babu san mijin ba🙄🙁).


Nene har mamakin rashin kunyar Mimi take,Abune ya shiga nema mata bijin aure lokacin shekaranta 19 mimi kuma 18 amma dukkan wanda aka shirya zai auri jidda sai yace ya fasa wani kuma yace bazai auri makauniya ba,wajan maza sama da goma ya nema mata amma babu wanda yace yana sonta,wanima idan yazu sai yace dama Mimi ce,yayinda ita kuma soyyayar Sameer ke manne a zuciyarta WANNAN KENAN *~ina Alfahari daku kuma ina sonku masoyana,kana ku manta comment ɗinku shine jin daɗi ne duk ina maku uzuri sosai😍amma aci gaba da daurewa~*



GARAƁASA👇🏻

*ina masoya littafan NIMCYLUV ga dama ta sami ga dukkan wanda yake buƙatar littafinta daga farƙo kamar Ƙaddarar Mace, Ashe ƴar babata ce,Lamrat,Raino ne sila,harma dana kuɗi da tayi kamar Sai na aureta,Izzarso da kuma sauran littafan kuɗi da zatai nan gama, babu inda zaka samu wannan books ɗin sai a group ɗina na VIP wato* *SARAUTA VIP PLACE a nan zaka samu zallar littafaina cikin sauƙi da kuma kwanciyar hankali kuma a nanne zan fito nayi programs akan ƴan uwa mata kada ku manta akwai zafafan littafai na dazan saki kuma iya gruop ɗina na VIP bana faɗin abinda zanyi saidai akwai a gani👌🏻littafi na kuɗi akan 200 nayi book guda 2 na kuɗi 400 kenan amma cikin sauƙi zaka iya samunsu haɗi da sabbi da zan fitar* *akan farashi mai sauƙi zakai REGISTER shiga VIP akan kuɗi 1k ma'ana 1000 ga wanda suke gruop ɗina na Sarauta place zasu biya 500 sabida suɗin ƴan amanata ne ina sonsu sosai, VTU kawai* *Accout no 0116886426 Na'ima sulaiman s, ko ayimin magana ta* *wannan no 08119237616*


Pls and pls idan kina da mgn sameni a prvt banson surutu👌🏻


Kada ku manta
```SARAUTA👑ke mgn😍```
[12/9, 5:44 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*
Nimcyluv```

CHAPTER 11
```DRUG```
```Wattpad@nimcyluv``

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻

11
Hannunsa ya ɗura akan tulin gashinta daya wargatse ya shiga tattaresu waje guda,ribbon ɗin dake gefansa ya ɗauka tare ɗaure mata gashin,jelan gashin ya sauka gadon bayanta juyo da ita yay gabansa suna farcing juna kallonta yay na ƴan lokacin kafin yasa hannu ya ɗauko frut salad ya ajjiye saman cinyarta a hankali ya mutsa bakinsa yace"oya eat"kwaɓe fuska Jidda tayi tare da sunkuyar da kanta cikin rawar murya tace"i'm okay"fuska ya tamke kamar mata faɗa sai kuma yay shuru kafin yasa hannu ya tallafu haɓarta yace"idan na ƙara cewa kici kikace okay ɗinnan saina dallamaki mari oya now eat more u will be okay ɗin"hawaye ta fara tare da shasheƙar kuka a haka ta fara shan frut salad taɗan sha mai yawa sannan ta ajjiye,kallonsa tayi taga shi wayarsa ma yake latsawa ba ita yake kallo ba,turo baki tayi tana ƙara sharce hawayen fuskarta,ganin ba ita yake kallo ba yasa ta miƙe da sauri tayi bathroom.

Murmushi yay tare da cije lips ɗinsa sosai ya shagala da kallonta ta cikin wayarsa wacce yake mata snap vedio,kusan suman tsaye yay lokacin data tashi tayi bathroom babu abinda yaja hankalinsa sai ƙugunta sosai suke sharking cikin pakistan ɗin data saka,bai taɓa lura da ƙanƙantar ta ba sa yau a ƙallah sai bata wajan 10 years fa,miƙewa yay tare da ficewa yabar ɗakin.

A darning ya tarar da Aryan nacin abinci fuskarsa sam babu walwala,ƙarasuwa yay tare da zama kusa da Aryan cikin maida hankali yace"buddy what wrong?"bai kallesa ba kuma bai mgna ba,shuru Irfan yay ya fara danna waya,danbun cusus wanda yaji kayan lambu Aryan ya zuba a plate spoon ya saka ya ɗebo tare dakaiwa bakin Irfan alamar yaci,shima Irfan ɗin banza yay masa hannu yasa ya ɗauki plate ɗin tare da ɗaukan another spoon ya shiga ɗiban abincin yana kaiwa bakinsa kamar baiso.

Zare ido Aryan yay domin rabon da yaga Irfan nacin abinci on his own self ya manta cike da damuwa Aryan yace"i'm sorry buddy"taɓe baki yay tare da furta"sorry for ur self"ya rabb adey worry about u ne notin else"cewar Aryan..lokacin haryaci abincin rabi sannan ya ture plate ɗin tare furta"damn you"ya faɗa yana kafa bakinsa akan cup.

Amrah ce ta ƙarasu wajan tana murmushi tace"guys are u done?"jinjina kai Irfan yay"weldone,ya kamata ka siyuwa Jidda sabbin kaya ni Abban twinst yay tafiya kuma yace kada naje ko ina"wata harara Aryan ya manna mata tare dajan tsaki sam ya manta ita ɗin gaba dake dashi.

Kallonta ta maida kan Irfan domin sarai taga abin yay,magana sukayi da ɗan yawa duk rabi ta Jiddah ce,a haka suka gama suka nufi waje lokacin a zuhur harya kusa.


*jessica pov*

Sosai samual ta dirji jessica a wannan daren ko kuma nace suka muri juna cike da buƙatuwa,dake ba addini suke ba haka suka kwanta bacci cikin najasarsu ƴen ƴen ƴen😂basu farka ba sai wajan 8 na safe da sauri ta farka tare da danna ashar ganin samual kusa da ita,hannu tasa ta wanka masa mari,a gigice ya tashi yana mata kallon mamaki.

"buraoba ni zaka tuzarta ni zaka farkewa ɗinkin da nasha wajala akansa,wlh sai nayi maka durun uwa zaka san ni bana da mutunci,ƴar guntuwar abar dakake rawar ƙafa akanta saina illata ta banza wawa"tana faɗin hakan ta shige bathroom,dariya sosai samual yay mata tare da faɗin"weldone jessica aje a ƙara ɗinki na ƙara farke ɗan iska insha ruman daɗi tunda kinki bari muyi aure,miƙewa yay ya zura kayansa tsaf babu tunanin wanka haka yasa kai ya fice.

Zaune take gaban dr yana ƙarayi mata bayani akan ta haƙura da wannan ɗinkin amma taki,kallan tsaf yay mata yana lashe gefen baki sannan yace "muje"ta tayi tabi bayansa zuwa ɗakin daya nufa,umarni kwanciya ya bata tare da cire wandon jikinta,saida tayi komai sannan ya kwasu kayan ɗinkin yazu inda take kwance,cream ya matsu ya shiga shafa mata a ƙasanta cike da mugunta,da gayya yake shafa wajan tare da ɗan zura hannunsa.

Ba ƙaramin ɗimau cewa tayi ba,ji take kamar ruwan feeling aka watsa bata ƙafa ta shiga mimmiƙewa tare dajan numfashi,saurin tashi zaune tayi gaba ɗaya jikin rawa yake,killer smile yay mata kafin yace"what happen again?"da ƙyar tayi tear out tace"i need u dr"murmushi yay mata yace "same to me"nan ya haura gadon suka shiga masha'arsu saida komai ya dai² sannan yay mata ɗinkin tana kuka sabida a zaba,kuɗi masu yawa ya bata amma taƙi karɓa tace bata buƙata.


*Irfan pov*

Sosai yaywa Jidda siyayya kaya masu kyau da kuma tsada hadda kit ɗin make up,da kuma sabuwar waya campany iphone,saida suka gama komai shida Aryan sannan suka ɗauki hanyar zuwa Ɗan ladi na sidi,a hanyarsu ne gusulo ya riƙesu tsaki Irfan yaja sabida ya gaji gaba ɗaya leƙawa yay yaga wata mota haɗaɗɗiya number motar ya duba yaga ansa *Mai tangaran 12* lumshe ido yay kafin ya warasu akan motar hular kansa ya cire sannan ya shiga cire rigar shaddar jikinsa,ya rage daga shi sai yar farar singlet wandon shaddar ya cire ya zauna dagashi sai three gauter,mamaki hana Aryan magana yay sai kallo daya bishi dashi,murfin motar ya buɗe ya fita cikin sauri Aryan yabi bayansa,turus Aryan yay sabida Daddy daya hango ƴan jarida na shira dashi a hanya.

Ya salam"shine abinda Aryan ya faɗa,gaba ɗaya tsayawa yay ya kasa binsa,a hankali yaci gaba da tafiya zuwa wajan Daddy tsaya yay sabida wani ɗan jarida da yace"finally ur son is back"zallar mamaki ne ya bai yana a fuskar Daddy juyawa yay suka haɗa ido da Daddy da sauri Daddy ya nufi inda Irfan yake.

Cikin sauri Irfan ya juya zuwa wajan motar tare da faɗawa ciki daman ardy Aryan ya komai ciki domin ya rasa abinda zaiyi akai,yana shiga yaywa motar key daman an bada hannu aikam da gudu yaja motar kamar zai tashi sama yabar wajan.


*Jiddah pov*

Tunda ta shiga toilet take tari kyar ta samu ya lafa mata,sannu a hankali zazzaɓi ya fara lulluɓeta a haka ta fito a toilet ɗin tana rawar sanyi ga kanta da yake sara mata kamar zai cire,kukan ta fashe dashi lokacin data tuna idan bata da lafiya gaba ɗaya yinin ranar babu inda Abu yake zuwa duk time ɗinsa a wajanta yake haka zata sashi gaba tai tayi masa shagwaɓa harya samu bacci ya ɗauketa.

Kan bed ta kwanta ta cure wajan guda sai rawar sanyi take a haka bacci yay gaba da ita.

A parking space sukai parking motar fita sukai Aryan da kansa ya kwashe kayan Jiddah yay cikin gidan,wajan both ɗin motar Irfan ya nufa yana zuwa ya buɗe kwalaban giya ne wajan 20 guda ɗaya ya ɗauka sannan ya rufe motar yay cikin gidan.

Gaba ɗaya ransa a ɓace yake ko gabansa bai gani sosai a haka ya samu damar ƙarasawa cikin babban parlon gidan,a nan ya samu Aryan ɗauke da Huda sai zuba masa surutu take yana son Huda sosai sabida kamarsu ɗaya da Amrah.

Zama yay akan sofa ya shiga ɓalle murfin giyar ko sauraran Taslim baiyi ba wacce take tayi masa gwaranci,saida ya gama ɓalle murfin sannan ya ɗago kan ya kalli Taslim kanta ya shafa ba tare da ya ce komai ba.


Sai baisan tana parlon ba bare yay tunanin bata da lafiya,kwalbar ya ɗauka yana shirin kaiwa bakinsa yaji an kwace da ƙarfi,ido ya ɗago tsaye yaga Jidda gaba ɗaya jikinta rawa yake sai saitin zuciyarta data riƙe,kafin yay magana ta ɗaga kwalbar giyar ta manna a ƙaramin bakinta ta shiga kwankwaɗa,saida ta shanye tas sannan tayar da kwalbar tare da silalewa ta faɗa jikinsa tana fitar da numfashi mai zafi. *~sorrt guys naje unguwa ne kuma bana da tym dat why kuga shurt typing,tnz u again,wannan karan basai na nemi comments ba i'm sure za kuyi😘~*



GARAƁASA👇🏻

*ina masoya littafan NIMCYLUV ga dama ta sami ga dukkan wanda yake buƙatar littafinta daga farƙo kamar Ƙaddarar Mace, Ashe ƴar babata ce,Lamrat,Raino ne sila,harma dana kuɗi da tayi kamar Sai na aureta,Izzarso da kuma sauran littafan kuɗi da zatai nan gama, babu inda zaka samu wannan books ɗin sai a group ɗina na VIP wato* *SARAUTA VIP PLACE a nan zaka samu zallar littafaina cikin sauƙi da kuma kwanciyar hankali kuma a nanne zan fito nayi programs akan ƴan uwa mata kada ku manta akwai zafafan littafai na dazan saki kuma iya gruop ɗina na VIP bana faɗin abinda zanyi saidai akwai a gani👌🏻littafi na kuɗi akan 200 nayi book guda 2 na kuɗi 400 kenan amma cikin sauƙi zaka iya samunsu haɗi da sabbi da zan fitar* *akan farashi mai sauƙi zakai REGISTER shiga VIP akan kuɗi 1k ma'ana 1000 ga wanda suke gruop ɗina na Sarauta place zasu biya 500 sabida suɗin ƴan amanata ne ina sonsu sosai, VTU kawai* *Accout no 0116886426 Na'ima sulaiman s, ko ayimin magana ta* *wannan no 08119237616*


Pls and pls idan kina da mgn sameni a prvt banson surutu👌🏻
[12/9, 5:46 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 12
```BACK TO HOME```

```Wattpad@nimcyluv```


~DEDICATED TO~
*MSS FLOWER* ```sweethert Elizabet 😂aci gaba da ƙaimi wajan babu intertement hilis
```


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


12

Lumshe gajiyayyun idonsa yay wanda suke always sleepyn,hannu yasa ya cireta daga jikinsa,kallonsa tayi sai kuma ta miƙe tsaye gaba ɗaya jikinta rawa yake,hular kanta ta cire tayar a ƙasa nan gashin kanta ga bazu,hannunta ta ɗura saman waist ɗinta ta fara tiƙar rawa.

Miƙewa tsaya Irfan yay tare da nufar inda take rawa,yana zuwa yasa hannu ya riƙe tsam saman ƙirjinsa tare da faɗin" Mood's romantic tonight.. We've to get home by morning..you've cast a spell on me.. The moment's blissful.. Let's not waste time anymore.. Let's enjoy life sweetheart.


Ya faɗa cikin cool voice and he start looking her beautiful body,hannu tasa ta tureshi lokacin kaɗan idonta ya fara zubar da kwalla dwon heart ɗinta breating soo past,hawayanne yaci gaba da zuba magana ta fara cikin muryar kuka.

"my heart careless today..you're in control..of me today..let the crazy world say..what they want to say".

Da ƙyar take tear out na magana gaba ɗaya cikinta sharking yake ga wani mahaukacin zazzaɓi daya rufeta cikin lokaci kaɗan.

Aryan kama kishin giɗa yay ya zubawa sarautar Allah ido sosai kalamanta suke sakashi cikin damuwa tana bashi tausayi sosai musamman yadda take kuka,sosai suke birgeshi ita da Irfan he Madly love with her but he don't understand dat.

Hannu Irfan yasa ya ɗaga ta cak ya shiga zagaye da ita,tabbas yasan hakan zaisa ya samu nutuwa cikin ranta,bakinsa yakai saitin kunanta ya shiga faɗin.


"we're not drunk...the world's intoxicating..even if we drink water it tastes like teguila"ya faɗa yana ajjiyeta kan sofa tare da nufar frezer ya ɗauka ruwa mai sanyin kaske,balle murfin yay ya kafa mata cikin ɗan ƙaramin bakinta fa fara kwankwaɗa,sosai tasha ruwa ta shiga sauke numfashi,zucin numfashinta da yaji shine ya tabbatar masa tayi bacci.


cije lips yay ya lula duniyar tunani su yake ya ƙira jessica busy ya hanashi aikata hakan,tabbas yana son auren jessica sabida yay jahadi ko Allah zaisa ta musulunta,lallausan gashin kanta ya shafa Abu ɗaya zai iya shine ya bawa Aryan Auren jidda domin shi kaɗai zai iya riƙemai ita amana bazai taɓa barinta tayi kukan rashin iyaye ba,idan yasu sai asaka bikinsu any tym suna da kuɗi ko wannansu nada gida mai kyan gaske,idanma gida ɗaya zasu zauna fine suna da manyan gidaje,da wannan tunanin shima bacci yay gaba dashi,kana ganinsu kasan ba daɗin baccin suke jiba,wayarsa ya ciro ya shiga yi masu vedio tare da snap.

After one week.

Ta samu sukuni a zuciyarta ba kamar daba,haka kuma ta koma wakan aikinta na library,amma har taje ta dawo babu wanda takewa magana saidai taita tunani da zuciyarta har lokacin tashi yay ta tafi gida.

Tana jin daɗin zuwa wajan aikin sabida yana ɗebe mafa kewa,mutum ɗaya ne kesun shige mata da alama sabun ma'aikacine sunansa *Faizak* sosai ya mato akan sonta amma taƙi bashi dama.

Da yamma ne misalin 4 na yamma tafe yake cikin motarsa yana dreving,yayinda take kusa dashi tana game a wayarsa,murmushi tayi ita kaɗan.

Ci gaba yay da dreving ɗinsa yana sharara gudu,a hankali ta motsa bakinta cike da shagwaɓa tace.


"i know Abu ya ganni haka zai farin ciki sosai,zaiga jiddansa tayi kyau cikin make up ɗin da akai mata"

Rage gudun motar yay ba tare da yace komai ba ya juya kan motar zuwa Farawa..


*Daddy pov*

Ba ƙaramin tashin hankali da ya shiga ba sabida bai taɓa tunanin ɗan nasa ya fitu daga jail ba,gaba ɗaya kwanansa guda da dawowa daga JAPAN,hakan tasa yake shaidawa ƴan jarida cewa ɗan nasa bai fitu ba duk da lokacin fituwar nasa yayi.

Cak Daddy ya tsaya lokacin da Irfan yaja motar yabar wajan,da ƙyar ya samu ya koma cikin mota ko ƙara kula ƴan jaridar baiyi ba.

Haka drever yaja motar sukabar wajan,titin da zaikaisu jan bulo yay inda gidansa yake,basu jima a hanya ba suka ƙara gidan tunda gada nesa drever yake danna horn,getman ne ya wangale tangamemen get gidan nan drever'n ya samu damar danna hancin motar cikin compound na gidan.


A parking space yay parking fituwa drever'n yay sannan ya buɗewa Daddy motar ya fitu,jiki a sanyaye ya shiga cikin gidan nasa a babban parlo ya tarar da mummy tana zaune akan sofa tana waching zee world lokacin a fara haska film ɗin AGE IS JUST A NUMBER.


Matashiyar matace fara kyakkyawa tayi shigar less ɗinkin buba na manyan mata,amma fuskarta gaba ɗaya babu walwala,kallo ɗaya tayiwa Daddy ta ɗauke kai a hankali ya ƙarasa kusa da ita ya zauna.


Hannunta ya kama ya shiga murzawa kafin ya cije lips ɗinsa(like father like son O'oo)yace.


"i saw Irfan"zabura tayi nan da nan idonta ya cika da kwalla bakinta na rawa tace.


"when?at where pls"murmushi yay wanda yake nuna na zallar takaici ne yace.


"first call Hanne for me"


*jidda pov*

ɗan dubansa jidda tayi kafin tayi ƙarfin halin cewa"mekenan hakan"shuru yay bai tanka taba har suka shigo lugun dazai kaisu gidansu Jidda huce masallacin Abuyazeed yay sannan ya huce gidansa kafin ya ƙarayin gaba ya tsaya a gaban wani madaidaicin gida mai kyau da tsari.

Kuka ta fara tana riƙe hannunsa jikinta duk rawa yake,lumshe ido yay yana sauraran kukan nata duk da ba daɗi yake masa ba,ware idonsa yay ya mannasu akan oval face ɗinta wacce ta haɗe da hawaye da kuma majina ƴen ƴen😂sosai ƙuruciya ta baiyana akan fuskarsa hannun yasa ya jawota zuwa jikinsa tare da mannata a ƙirjinsa,bayanta ya shiga bubbugawa bakinsa ya ɗura saman

Please Login or Register in order to submit comment