Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya dawo da ita daga zurfin tunanin data taf,saurin miƙewa tayi tare da nufar officer tana zuwa ta faɗa jikinsa tare da shafasa😳wasu gigitattun maruka ya zuba mata a fuska"kee!!!. dallah shiga hankalinki banza mayya"..pls ka bani haɗinkai ina cikin wani daga nan duk inda zaku kaini saiku tafi dani i don care"ganin abin nata babu sauƙi yasa ya bawa yaransa damar fita da ita cikin sauri sokai sama da ita tare da nufar cikin mota da ita,officer na bayansu suna fita ya sawa gidan kwaɗo tare dayin alama dajan penti ya rubuta cancil,yana shiga motar aka ja sai station.


Washe gari lokacin da labari ya iskewa Jessica ji tayi kamar tai hauka domin sam bata da labarin wannan plan ɗin bata sata ba,iya maganin data bata ya isheta amma saida tayi abinda za'a tuzarta ta,"banza komai akai da mahaukaci saiya nuna nidai Irfan kwaɗayinka na nan a zuciyata bazan hƙr da kaiba sai ranar dana mallake ka".



Samual kam na nan yana tayi mata naci duk daya fara ganin sauyi daga gareta,ya amshi cikin cikinta yace koba sana bane ya yarda zai amsa bare ma zai wahala ace bana sa bane,dukkan abinda ta keso yana ƙoƙarin yi mata domin farantawa zuciyarta,ɓangaren Jessica ta gama haɗa plan ɗinta na yadda zata mallaki Irfan ta ruwan sanyi.





Mom's hause
Washe gari ya kama rana event tun 9pm Mom ta tisa Jiddah a gaba tayi mata ɗure-ɗuren magani sannan tayi mata saloon gashin ya miƙe har baya,daman tayi sallar magrib da isha'i tayi wanka tana zaune gaban dressing mirrow Amrah ta shigo ɗauke da kit ɗin make up,cikin sauri ta fara tsarawa Jiddah kwalliya ta ajjin ƙarshe red ɗin jammaki aka saka mata aka ƙara mata lashis ɗin idonta wayyo saita zama kamar balarabiya sbd yadda make up ɗin ya amshi fuskarta,bakinta ya ƙara tsukewa,wata black gawn mai baza a baya aka saka mata,daga wuyan rigar hainket ne sai aka saka mata net,hannun rigar dugu ne red head aka shiga naɗa mata ɗauri tauban akai mata saida koma kamar ƴar tsana wata ƙatuwar red ɗin flower aka bata irin ta bridal shower sai dubuwar sarka irinta zamani red flat shoe aka saka mata kai mai karatu duk yadda kake tunanin kyan Jiddah ya huce haka just emaging,ana gamawa Mom ta zaunar da Amrah ta fara tsara mata make up ɗin tayi kyau harta gaji itama komai nasu iri ɗaya da Jiddah,zaunar dasu tayi ta fara falla masu photo na a wayarta mai ƙirar iphone,cikin itama ta fara nata shirin cikin dakakken lass milk red ɗin flower batai wata kwalliya ba amma tayi kyau.


amare a gaba har zuwa motocin dasu Irfan suke,Amrah na gaba kusa da Aryan domin shine drever,Irfan na baya yasha farar shadda da baƙar hula yay kyau harya gaji,idonsa a lumshe yaji an buɗe side ɗin baya an sata tare da rufe ƙofar,ɗan cije jajayen laɓɓansa yay yana jin yadda ƙamshinta ke dukan hancinsa,a hankali ya ware idonsa tare mannasu akanta saurin tashi yay zaune ganin kamar ba jerrynsa ba,tattausan hannunsa yasa ya jawota cikinsa,ajjiyar zuciya ya sauke dai² saitin kunnanta yace"Amincin Allah ya tabbata ga ruhin Irfan Imrah mai fata yarda da amincin ubangiji su dauwama a zuciyar sayin idaniyata i'm telling u in Capital lettet i luv you for ever and ever Hauwa'u"ya faɗa cikin farin ɗago kai tayi ta zuba masa ido tama kasa cewa komai ba tayi zaton hakan ba,meyasa ya ɓuye mata dashi akai mata aure duk tsayin lokacin nan,lumshe ido tayi tana jin wani abu mai kama da farin ciki a hankali ta ware bakinta tace"why are u haiding?"gira ya ɗaga mata kafin yace"Hauwa'u Abuyazeed Irfan Imran loves with you"murmushi tayi tare da maida kanta ƙirjinsa tace" مش آلله،اللهمدلله رب العالمين.


Jinjina kai kawai Aryan yay tare da yiwa motar key ya fara dreving ya nayi yana satar kallon Amrah wacce ta sunkuyar dakai ta kasa kallonsa,hannunsa ya ɗura bisa nata tare da murzawa yace"are you happy?hannunsa ta riƙe itama ta sakar masa murmushi tace"more than you are"a haka suka ƙarasa MEENA EVENT lokacin hall ɗin ya gama cika su kaɗai ake jira,twinst na gaba cikin shigar fararen kaya sai Irfan da Jiddah bayansu kuma Amrah da Aryan gefe guda kuma wasu ƴan mata da samari ne masu red ɗin baya suka takewa masoyan baya suna tafe suna watsa flowers sama,M.C najin anci angwaye da amare sun ƙarasu ya saki waƙar JOY BOY wacce akewa take da a begin to begin to fall in luv wayyo zaka yadda ake tako ɗaya baya ɗaya su twinst na gaba sai juyi suke nan bellokano yazu ya fara sakar masu vedio haɗi da photo na,wasu ta waga naga sun tasu sun fara fyalla liƙi waro ido nayi sosai ganin members ɗin *Jiddah Real Fans* Halemat muhammad umar Rafi'a Sufy Hanan Saratu Aysher Khadija zainab maman mufeeda kai gaba ɗayansu dai sai juyi suke suna faza liƙin kuɗi,ɗaga kai nayi na hangi wani gruop sai danna Nama suke a baki dariya na tun tsure da ita ganin ƴan *Sarauta place* Fatima ali adam fatima umar princess zainab muhammad zainab AA Muhammad ibrahim yaya pappa Anty mu'az mom affan kai suma ta waga guda,juyawa nayi naga ƴan gruop ɗin Maman muqaddis da Nimcy luv hausa novel sai salfie suke suna taga rawa.


Saida komai ya lafa sannan aka bawa Amare da angwaye damar fitowa filin rawa aka saka masu waƙar Jaruma ta Hamisu breker nan manyan mata irinsu MOm Mama Anty Rabi suka fara tashi aka shiga liƙa kuɗi kamar ba'a su,zugar wasu manyan matane ajin farko kana ganinsu kasan kuɗi da class ya zauna masu gwalo ido nayi waje dan sai yanzu na gane *Autar manya* marbuciyar Haske Muradin zuciya rabon wani,itace a farko sai *M.shakur* marubuciyar A tsakanin soyyaya two different world, sai *Mom fareesat ladingo* marubuciyar hatsabibiya Ramlat Kamal ne Ruwaida, numfashi naja ganin *mss flower* marubuciyar S A R K I sai murmushi take cikin nutsuwa shaharrun marubutan suka ƙarasu wajan tare buɗe hannun Jaka saiku shiga liƙi Autar manya sai tsokanar Irfan take taro yay taro baka ganin komai sai hasken camera da kuma kawonan mutane,anci asha ayi kyaututtuka na alfarma sanarwa akai kowa yaje ya nemi wajan zama za'a yanka cake,cake ne mai steps uku mai ɗauke da photona ango da amarya kowa nasa daban,waƙar Wait for me aka saka da jonny baka jin komai sai sautin waƙar cikin nutsuwa mawaƙin yay basira wajan yin waƙar ganin ba kowa a wajan sai manyan mutane SARAUTA ta ƙaro wajan cikin shigar alfarma sanye take da sky blue ɗin lass ɗinkin Buba irin na manyan mata ta murza ɗaurinta na hajiyoyi sai farin glass manne a idonta hand bag ɗinta ta buɗe ta shiga manna ƴan 1k sabbi fil gefenta kuma sister ɗintace wacce suke mutuƙar kama ɗaya *Real queen* marubuciyar Amir rockstar suna gama liƙin suka juya tare da barin wajan, saida akai spelling na luv sannan aka yanka cake ɗin guri ya hau ihu a hankali Jiddah ta yanko cake dai² da bakinsa ta saka masa tare da ɗura masa cup ɗin lemo a bakinsa,shima dai² bakinsa ya yanko sannan ya ɗura bisa bakinsa kamar shi zaici a hankali ya ɗura hannunsa bisa hips ɗinta tare da sunkuyawa dai² tsayin ya riƙe haɓarta tare da saka mata cake ɗin cikin bakinta haba dai² lokacin aka saki waƙar Halaloa ta jonny 12 dai² event ɗin ya tashi kowa yay gida..




Uhm Comments yay ƙaranci kamar bakwa injoy na tsoryn🙄☹️duk daga inda mutum yake yay comment yana zuwa har wajena dan haka muje zuwa...





*Sarauta*
[12/9, 5:55 PM] +227 99 46 01 51: 💞 ```HEARBEAT``` 💞
*JIDDAH*

NIMCYLUV

```CHAPTER 40-41
FRIST NIGHT```

```Wattpad@Nimcyluv```


Chapter


...12:30 angwaye suka ƙarasa gidansu dake NASARAWA gidaje ne guda biyu iri ɗaya sak na Aryan ne a farko saina Irfan,horn Irfan yay a gaban tafkeken get ɗin gidan nasa cikin ƙaramin lokaci mai gadi ya wangale masa get ɗin tare da matsawa baya domin ya bashi damar shiga da motar cikin harabar gidan,cikin nutsuwa Irfan ya sako hancin motar cikin harabar gidan,parking yay a parking space tare da kashe motar idonsa ya lumshe haɗi da cije lips ɗinsa sam ya manta da wani Najeeb ganin tunaninsa zai wargatsa masa plan ɗinsa,yasa ya tattara komai ya barwa gobe,a hankali ya ware idonsa tare da mannasu kan Jiddah wacce ta rufe idonta da alamu ta gaji sosai,murmushi tare da buɗe murfin motar ya fita zuwa side ɗin da take zaune,yana zuwa ya buɗe ƙofar tare dasa hannu ya ɗauke ta cak zuwa jikinsa,firgigit ta farka daga ɗan baccin daya fara ɗaukanta,zillo ya farayi da ƙafarta a ƙoƙarinta nason kwace jikinta daga nata,cije jajayen kyawawan laɓɓasa yay tare da waresu yace"kijimin yarinya bata son na samu ladan ɗauka"hannu tasa ta ɗan daki ƙirjinsa ba tare data ce komai "do what ever you want to do indai zanji ƙamshin jikinki mai albarka"Irfan ya faɗi hakan dai² lokacin da suka ƙarasu wata ƙofar glass mai ɗan duhu hannu yasa ya danna wani ɗan madanni ƙofar ta buɗe,wow babban parlo ne wanda ya wadatu da kayan zamani komai daka sani na parlo a kwaishi,wata ƴar hanya yabi kaɗan ya tarar da wata ƙofa nan ma saida ya danna wani madanni sannan ƙofar ta buɗe,nan kuma ɗan ƙaramin parlo ne mai kyau da kuma tsarin gaske komai na parlon pink ne ga wasu fitulo masu different colour sai wal-wal suke a parlon,gefe guda kuma inda yake da ɗan steps na bene daining area ne mai kyau daga nan akwai ƙofa wacce zata fitar dake garden daga nan kana ganin flat ɗin swming pool,direta yay tsakiyar parlo yana dry baice komai ba ya haura saman steps ɗin bene da alama shine flat ɗinsa,taune lips ɗinta tayi a ranta tana mai farin ciki da kuma jin daɗin samun namiji jajir tacce mai kyau da haiba da kuma tsarin halitta haɗi da gwarjini da kuma cikar zati kamar na mijinta Irfan,haƙiƙa tana ganin dukkan wani buri da kuma muradin rai da zuciyarta sun gama cika tana ganin tafi ko wacce sa'a a nan gidan duniya,ƙara kallon tafkeken gidan tayi da kuma abinda yake cikinta,gdy ta shiga yiwa iyayenta domin sunyi namijin ƙoƙarin wajan ƙawata gidan,wasu siraran hawaye ne suka shiga sauka daga cikin idonta,hankali ta buɗe cute pink lips ɗinta tace"madallah da samun miji na gari kamar sanyin idaniyata my nusfiƙhayat Irfan,madallah da samun jigo da kuma farin cikin raina iyaye nagari masu son farin cikin ƴar ƴansu tabbas bana da kamarku a nan gidan duniya,ubangiji ya haskaka zuciyarka dan hasken Annabi Muhammad S.A.W"tana faɗin hakan tasa hannu akan handle ɗin ƙofar ɗakin dake gefen steps ɗin benen ta shiga.







*IRFAN*
yana ƙarasawa flat ɗin nasa isa wata ƙofar glass mai kyan gske hannu yasa a handle ɗin ƙofar ya danna kansa ciki nan ƙafarsa ta shige cikin wani italian capert milk,royal bed ne a ɗakin wanda yaji bedsheet gefe guda kuma wadrope ce duguwa,daga gefe akwai dressing mirrow wanda yaji kayan shafa,gefen mirrow'n akwai ɗan ƙaramin frezer mai kyau kalar ash,sai duguwar kujera daga side ɗin bed da kuma ƙaramin table,daret bathroom ya shige yana zuwa ya shiga cire kayan jikinsa tare da sakasu cikin dursbin na saka kaya marasa kyau,shower ya kunna tare da tsaya inda ruwan yake yaɗan dafe hannayensa cikin bango ruwan ya shiga dukan back naked body ɗinsa,saida ruwan ya daki bayansa sosai sannan ya ɗago kansa ruwan ya fara dukan tulin sumarsa,ya ɗaukin lokaci a haka kafin ya fara wanka yana gamawa yay brush da alwala tare da ɗaura ɗan madaidaicin towel a waist ɗinsa,cikin saurin ya shiga gyara gashin kansa tare ɗigar ruwa,versline ya shafa mai sauƙin shafa sannan ya fesa body spray tare da shafa Arabian Ohud a jikinsa,har lokacin ruwa na ɗiga a kwantaccen gashin ƙirjinsa baƙi siɗik,wanda boxer ya ɗauka ya saka tare da zura jallabiya a jikinsa yana gama komai ya kashe hasken ɗaki tare da fita ya sauka ƙasa,kansa tsaye ya shige flat ɗinta wani ƙamshin mai sanyi ne ya daki hancinsa ɗan ruga idonsa yay saman bed tana kwance tsakiyar bed ta cure waje guda da alama tayi wanka dan sanye take da ƴar ƙaramar rigar bacci light blue mara hannu rigar da ƙyar tazu mata laps ɗinta,ta tattare gashin kanta waje guda tayi masa tufka tsakiyar kanta,lumshe lulu eyes ɗinsa yay lokacin da idonsa ya sauka saman laɓɓanta ta take ta mamul² dasu,ƙarasawa yay wajanta tare da zama gefe bed ɗin tattausan hannunsa ya ɗura akan tafin ƙafarta ji kake kiiiiii ya jawota har zuwa inda yake,cikin sauri ta buɗe idonta sbd tsoron daga kamata ganin shine zaune gabanta yasa ta kwaɓe fuska kamar zatai kuka,ido ya zuba mata ya naji tamkar ya lasheta gaba ɗaya ya maidata ciki ya huta sbd wani fifinannan sonta dake barazanar tarwatsa masa zuciya a hankali yace"oyya!!! tashi kiyi al'wala muyi sallah"turo baki tayi gaba harza tace tayi sallah sai kuma ta fasa dan bata son yi masa musu,cikin sanyi jiki ta miƙe zuwa bathroom ɗin ɗakinta,da ido ya bita taune laɓɓa yay ganin yadda hips ɗinta ke juyawa ta cikin ƴar rigar baccin da take jikinta,"Ya rabba ƙaramar yarinyar tana son sauyamin lissafi no Irfan control your self haba"








*JIDDAH*
Tana shiga toilet ta tsaya tare da sauke numfashi,jingina bayanta tayi jikin wool toilet tana tunanin rayuwarta ta baya mai cike da ƙunci baƙin ciki ta kaici tare da dana sani irin wacce bata da amfanin nan,ganin zaman bazai mata ba yasa ta shig yin brush sbd baccin daya fara ɗaukanta daga nan kuma ta ɗaura al'wala,saida ta gama komai sannan ta murɗa handle ɗin ƙofar ta fito zaune ta sameshi a kan paryer mata ya tankwshe ƙafafunsa,kanta a ƙasa ta ƙarasa wajan stool ɗin data ajjiye hijib ɗinta zirawa tayi tare da ƴar gyaran murya,miƙewa tsaye yay shima ya shiga dai² ta sahunsa tare da tada kabbara saida sukai sallah raka'a biyu sannan suka sallame Addu'a sosai Irfan yay masu dan ita har mamakin Adduoin da yake tayi,kallonta yay sannan ya fada kanta ya shiga yin Addu'a bayan ya kammala ya fara jero mata tambayoyi a kan Addinin ta zage tana bashi amsa baki kawai ya saki ganin yadda take bayani cikin ladabi da nutsuwa,"Masha Allah"shine kawai abinda yace bayan sun kammala ta miƙe tare da cire hijab ɗin jikinta ta haye kan bed ta kwanta lumshe ido yay yana sauraran yadda gudun A.C'n ke ratsa jikinsa,saurin tashi zaune tayi haɗi da curewa waje guda,ta ƙasan ido Irfan ya shiga kallonta kafin yay ƙarfin halin cewa"lafiya dai?"turo baki tayi gaba tace"sanyi na keji fa"miƙewa yay tarr da hayewa kan bed ɗin shima yace"ba dole kiji sanyi ba enmata tunda kina gojewa jikin mijinki😉"sanda kanta ƙasa tayi ta kasa cewa komai kafin tayi mutsi taji ya jawota cikinsa tare da yi mata rufa da faffaɗan ƙirjinsa ya shiga bubbuga bayanta alamar rarrashi,bakinsa ya ɗura bisa kunnanta ya shiga sauke mata zazzafan numfashinsa take fita ta bakinsa kafin yace"faɗamin yadda kike sona kinji Nurulhayat?"ɗago kai tayi ta zuba masa shiɗinma ita yake kallon jin zuciyarta zata buga sbd kaifin kwayar idonsa sam ba zata iyaci gaba da kallon cikin idonsa kafin ta buɗe ƙaramin bakinta tace"wa!!!yace ina sonka?"...wani mugun kallo ya shiga jifanta dashi babu shiri ta shiga hankalinta tare da ƙoƙarin kwace kanta,matse ya ƙarayi haɗi mirginata ta koma ƙasansa cikin sauri ya cafke bakinta ya shiga sauke mata lafiyayyen kiss mai matar da mace daga inda take,sosai yake bin duk jikinta ta sumta kafin ya ƙara riƙe bakinsa ya shiga tsotsa kamar minti, kafin ya gangaro kunnanta ya shiga hura mata iskar bakinsa tare da goga mata tattausan sajen dake kwance gefen fuskarwa cikin nutsuwa yake aikata komai,Jiddah kam tsoro ne ya gama ratsa jikinta,banda sauke ajjiyar zuciya babu abinda take sosai abinda Irfan ke mata yake ƙoƙarin sauya mata lissafi,ganin yana shirin shige iyaka ta fara gogarin kwace jikinta lokacin da hawaye ya fara fita daga cikin idonta,bakinsa na rawa ya ɗura a kan...ganin kukanta ya fara yawa yace"pls kululuwata shiru ban iya barinki,ko kina son na nemi wasu matan a waje bayan ina da halaliyata a gida?"girgiza kai tayi still idonta na fitar da ruwa,bakinta ya riƙe gam cikin nasa ƙasan maƙoshinsa kuma na karanto addu'ar kasan cewa da iyali *_Bisimillahir Rahamanir Rahim, Allahummah Jannibnashaiɗana, Wajannibnashiɗana maa Razaktana_* lumshe ido yay da sauri tare da matseta a jikinsa,ihu duk su biyun sukai,yayinda yay ihu sbd ɗumin jikinta daya ratsa shi lokacin guda ya zautar da tunaninsa baya ganin komai cikin idonsa sai duhu,Jiddakam jin wata a zaba da raɗaɗi ya shigeta shine ya saka tayi ihu ta shiga cizonsa da dukansa amma ko ajikinsa babu ma alamar yana jin abinda ta keyi masa,cikin zaucewar tunanin yake ƙara rasa jikin tare da shige cikin jikinta da dukkan alamu ya manta ita ɗin virgin ce,numfashi ya sauke kai ƙarfi kamar ya samu nutsuwa sai ya ƙara ɗaga jikinsa *(to guys menene Aure shi kansa? yaya ake rayuwa da masoyi a samu farin ciki da kwanciyar hankali?,mene addininki? Shin kin iya tsarki na Al'ada da kuma na rayuwar aure?,kina son sanin wanne magun guna zaki amfani dasu wajan gyara jikinki ba tare daya kawo maki matsalar komai cikin rayuwar aurenki ba? To wannna dama ce tako ƴan uwa mata ta kasan cewa dani cikin sabon littafi na dazai fita a sabuwar shekara cikin yarda da Amincin ubangiji,idan ina ɓoyewa cikin littafi sbd bai kamata ba,a wannan ƙaran zan bayyana ne sbd matsalolin da ake samu cikin rayuwar aure,babu maganar kunya a zama na aure keda mijinki idan baki nuna masa duk wani salan s ba to sai yaushe wlh madam za'a barki a baya nidai kawai kuyi following ɗina a sabuwar shekara da littafi na zai fita,naso gaya maku sunan book ɗin amma ina son baku mamaki ne saidai kawai ku gani,a wannan zanyi amfani da sunnan SARAUTA ne mai makon NIMCYLUV ngd sosai saina jiku 08119237616)*



ganin abin na Irfan babu sauƙi na lallaɓa nabar ɗakin wannan sirrin mata da mijine babu ruwan Ni'eemerh a ciki.


Ina zaune a parlo sanyi ya isheni,glass ɗin idona na zare ganin bana wani aiki tunda babu abin ɗaukan report Irfan ya rife ɗakin,hakan tasa na buɗe bag ɗinta tare da zaro Memo da pen da manyan baki na shiga rubuta EPISODE 1 sannan na saki layi na fara rubuta labarin na sabon book ɗina dazai fita a sabuwar shekara,sosai nake rubutu domin komai ya zumin kaina,saida naci ƙarfin rubutu ina EPISODE 7 na ajjiye pen da Memo ɗin na mayar cikin bag ɗita,ganin an fara kiran sallar Asuba ne yasa na miƙe tare da shigewa wani bathroom dake jikin parlo na ɗauro al'wala raka'atul fijir na fara kafin na miƙe na gabatar da sallah,ina cikin sallah naji ƙarar buɗe ƙofa,cikin sa'a lokacin na sallame ta gefen ido nake kallonsa.


Babu abinda yake fita a fuskarsa sai murmushi yau har wani fari na musamman ya ƙara,annurin fuskarsa ya ƙaro haiba da kwarjini gami da cikar zati,yana sanye da farar jallabiya fara tass kansa sanye da hula ya naɗa hirami,hannunsa ɗauke da paryer mata sai zabga ƙamshi yake ya murɗa handle ɗin ƙofar ƙaramin parlo ya fice zuwa masallaci.


Cikin sauri na kwashe komai na ajjiye tare da shigewa cikin bedroom ɗin,a kwance na sameta tsakiyar bed tana sharara bacci jikinta sai fitar ƙamshi yake ɗakin ansa masa hiter yana bada ɗan ɗumi mai ɗaɗi,ganshin kanta jiƙe da ruwa an sauya mata kya zuwa riƙa da wando pich colour hatta bedsheet saida aka sauya,gani nai ta ƙara kyau na musamman amma ƴar rama ta bayyana akan fuskarta da alama tasha wahala wajan Irfan.


Bai shigo gidan ba,sai 7 na safe yana shiga ya haura saman flat ɗinsa,daret bathroom ya shiga ya watsa ruwa yana kammalawa ya sauko ƙasa tare da shige kichen nan yama rasa mezai dafa,yana nan tsaye har 8 ta gota jin ƙarar blet ɗin gidan yasa ya nufi waje yana zuwa ya buɗe,ɓata fuska yay ganin Aryan tsaye yana masa dariya sama²"to bani waje na shige mana?"ƙara ɗaure fuska yay kamar zai kuka yace"malam lafiya da wannan safiyar,me maƙon ka tsaya wajan matanka?" dry Aryan yay yace"banza kaine kake da sabon hannu nikam ai daɗin juna mukaji ba ni kaɗai nai aiki na ba,daman abinci aka aikoni domin Amrah ta shaidan komai"faɗaɗa fuska Irfan yay tare da shafa tulin sumar kansa yace"aikam kamar tasan nayi ɓarna naji daɗi Allah yaywa matarka Albarka badan halinka ba"...lallai naga alama shiyasa na jiyo Ihun 4eyes har gida na ko..zaro ido Irfan yay tare ware manyan idonsa yace"na shiga uku buddy rifawa kanka asiri wannan ƙaryar har ina kaga bani basket ɗin kabarmin gida niyau ina cikin farin jiki na shiga jerin mazaje masu cikakkiyar lafiya"..oya muje na duba matar taka..hannu Irfan yasa ya hanka ɗasa baya tare da rufe ƙofar ɗakin ya koma cikin gidan..




*Wash wlh na gaji sosai typing wlh gareshi a yau da gobe nakeson kammala book indai da tym zuwa dare zako ga wani posting ɗin ko babu yawa...*
[12/9, 5:55 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

NIMCYLUV

```CHAPTER 42-43
FINALLY

Wattpad@Nimcyluv```



*2GIFT🥰👇🏻*
~Becarefull~ ```Relationships are for honest people, if you're not honest, you don't belong in any relationship !```



~SPEACIAL~
*Thank to my friends* ```Respect the people who have feelings for you and care about them,be with them you will be happy,sosai nake farin ciki da kasancewarku cikin rayuwata kun bani gudunmawa daga farkon littafin zuwa ƙarshe```

*Kainuwa writer*
*Real queen*
*Autar manya*
*Muhammad ibrahim*
*Anty Mu'az*
*Hassan basiru*
*Real ladingo*
*Mss flower*
*Hafsat A garkuwa*
*Ummu Najma*
*Matar soja*
*yaya pappa*
*Muhammad kareem*
E.t.c


NIMCYLUV🥰👇🏻
*Am not a born writer,but i was born a writer* ```Allahamdulillah Allah kulli halin don't forget with me guys i'm back on January or February``` 🥰



بسم آلله الر حمن الر حيم


...Yana shiga ya nufi daining area a hankali ya shirya food flast ɗin akan table sannan yay rufe table ɗin da wani farin net,bayan ya kammala ya zauna a parlo tare da kunna T.V ya kai tashar Telemundo domin ganin film ɗin WHEN ALL IS GONE !!.. saida ya kammala sannan ya duba lokacin ganin wajan 11 yasa ya miƙe da sauri ya nufi flat ɗinta,a zaune ya isaketa a gefen bed idonta cike da hawaye sai girgiza kai take,da sauri ya ƙarasa wajanta tare da durƙosawa gabanta ya ɗura hannunsa saman laps ɗinta,cikin muryarsa mai amo da kuma daɗin saurara yace"jerryn mene kuma yanzu?"wani haushine ya kamata nan da nan ta ƙara ƙwaɓe fuska zatai kuka yay saurin ɗura hannunsa saman lips ɗinta tare da faɗin"no jerry kuka at this condition ai wannan ranar kice,nine ko muga wajan dake maki bafii😉kin ƴan mata na?"kunya ce ta kamata ta rasa abinda za tace kai ta faɗa jikinsa ta shiga dukan ƙirjinsa,saida ta daki son ranta sannan tayi lamu jikinsa tana sauke numfashi,rungometa yay tsam samar ƙirjinsa yana mata dariya ƙasa²,lumshe ido yay ya shiga tauna jajayen laɓɓansa yana jin kamar yamai data ciki ya huta,wani irin mahaukacin so yake mata wanda mai tabbatar da hakan ba sai yanzu,sone na irin idan babu ke bazan iya rayuwa ba,sone wanda yake nuni da yarda

Please Login or Register in order to submit comment