Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ƙaramin kyau sukaiwa baƙar fatar jikinsa ba,gaban Aryan ya matsu sosai ya fahimci abinda yake nufi bottle ɗin rigar ya shiga ɓalle masa kafin ya ɓalle masa lis ɗin hannunsa,wani farin bluetooth Aryan ya ɗauka ya mannawa Irfan a kunnansa,baƙin toms na maza ya ɗauko masa kana ganinsa kasan a kashe kuɗi wajan siyansa zama yay ƙasan carpet ya shiga saka masa a ƙafarsa,saida ya gama sannan ya miƙe shima Irfan tashi yay tare dayin murmushi sai kuma ya faɗa saman ƙirjin Aryan yana sauke numfashi,bubbuga bayansa Aryan ya shiga yasan gdy yake masa cire jininsa yay a nasa yace"u look good boddy"lumshe fitinannun idonsa yay tare cije lips yace"tnx u boddy"fita sukayi a ɗakin tare da rufe ko ina na saman benen.

Zama Irfan yay saman sofa ya shiga tura sako ta email ɗinsa zuwa bank ɗinsa domin yin meeting na gaggawa,ya daɗe a zaune sai jan tsaki ganin Aryanya ɓata masa lokacin bayason wasting time gaba ɗaya a rayuwarsa.

Cikin sauri Aryan ya fitu cikin shigarsa irin ta Irfan gaba ɗaya duka kwashi wayoyinsu da lapton gami da key na mota sukayi waje,suna fita compound sukaji ana kiran sallah hakan yasa suka ƙarasa wajan fampo wanda yake compond na gidan daman gidan Anty Amra zasu tunda yanzu kiran magrib ake,alwala sukayi a tare sannan suka nufi hanyar masallaci a hankali suke tafiya har suka isa get ɗin gidan,mamaki fal fuskar Irfan yake kallon Jessica kafin yay wani abu harta masu wajansa tare da faɗawa faffaɗan ƙirjinsa..


*jidda pov*

Wajan 6 ta ƙarasa gida zuciyarta fal tunanin late ɗin da tayi dan zuwa yanzu tama manta wani Irfan,ƙaramin get gidan ta nufa tana zuwa ta gaida mai gadi sannan tayi cikin gida,a parlon gidan taga Mama da kuma Abu suna shirin fita unguwa,hijab ɗin jikinta zare nan naga zallar halittar ubangiji masha Allah jidda kam badai ƙira ba ta kowanne ɓangare babu inda ta ragu saidai rashin son kwalliyarta da kuma son abin Al'ada domin har wani baƙin kwalli take saya tsakiyar goshinta,kallonsu tayi da mamaki wajansu ta nufa tana zuwa ta shige jikinsa Abu tana sauke numfashi a hankali,kanta ya shafa yace.

"tabbas bana da wani tunani akanki domin kinsan yadda zaki tsare mutuncin kanki kinsan ilar dukkan macen data bawa namiji kanta,kici gaba da kula da kanki kamar koda yushe kinjiko Allah yaya maki Albarka"

Baki ta turo gaba tana kwaɓe fuska wasu siraran hawaye ne suka shiga zuba daga cikin idonta hannu tasa ta goge hawayen sannan ta kalli Abu tace"All this na mene?"hannu yasa ya cireta a jinkinsa sannan ya shafa gashin kanta yace"my luv tafiyace taka bamu jikin uncle naku ya tashi sosai amma zuwa gobe zamu dawo,ke kina da aiki shiyasa babu inda zamu take amma Mimi da ita zamu kinji ki kula sosai komai kikeso akwai a wannan gidan kada ki fita ko ina akwai ɓata gari a wannan layin"

Kai kawai ta gyaɗa mashi ba tare da tace komai ba,kallon Mama tayi sannan tace"mam bari na shirya saina rakako hanya ko"kafin mama tayi magana ta shige ɗakinsu a nan taga Mimi ta gama shirinta tsaf ɗauke kai tayi sannan ta shige bathroom ɗin dake ɗakin,kayan jikinta ta cire sannan ta cire pat ɗinta waro ido tayi ganin yadda pat ɗin ya jiƙe jagab,bada tunanin komai ba ta saƙale wando a jikin wata ƴar hanger,wanda tayi sosai fatar jikinta har tsantsi take sabida yadda ta fita wanka tsarki tayi jin bata yarda da kanta ba,fituwa tayi jikinta ɗaure da towel,cikin sauri ta busar da gashin kanta wanda ya sauka har baya,ko mai bata shafa ba ta shiga saka wata abaya mai kyau pink colour ce wacce take da tsaga daga ƙasa sai babban wuya wanda ya kusa zuwa har wajan brest ɗinta,beby hijab ta ɗauka ta saka sannan taje gaban mirrow ta ɗauki baƙin kwalli ta ɗiga tsakiyar goshinta murmushi tayi duk da zuciyarta babu daɗi a wani ɓangare kuma ta naji daɗi kasan cewar gobe Sameer zai dawo a hankali ta ɗauki wayarta sannan ta fita a ɗakin.

A parlo ta samesu suna zaman jiranta tsayawa tayi tare da sunkuyar da kanta ƙasa ta naji dama su fasa tafiyar sam ba tajin daɗi,hawayene suka fara sintira akan fuskarta,Abu ne ya kama hannunta ya shiga rarrashin jikinsa ta faɗa tana rusa kuka gami da ƙanƙameshi,dariya mama tayi tace"lallai jidda ba zaki girma ba haryau,bari naje bathroom ɗinku na ɗauko zobena"cikin sauri ta shige ɗakin nasu tare da tura ƙofar bathroom ɗin idonta ne ya sauka akan pat ɗin Jidda hannu tasa ta ɗauka tare da juyawa ita dai tasan wannan wandon ba wankeshi akai ba amma ya kai ta ganshi a jiƙe zaro ido tayi ganin wani fari-farin abu a jiki,zuciyarta fal mamaki domin tasan wannan abun na sha'awa ne ajjiye wandon tayi sannan ta ɗauki zoben tayi waje,a porlo ta gansu tsaye suna jiranta haryau jidda na maƙale da mahaifinta,waje sukayi gaba ɗaya kasan cewar tafiyar nisa za suyi yasa basu ɗauki motar gida ba jirgin ƙasa zasu hau,tafiya suka fara nan mutuane suka dinga gaisar da Abu yana amsawa,masallacin Abuyazeed ne ya fara kiran sallar haka sukaci gaba da tafiya,a bakin get ɗin wani tamfatsetsan gida su kaga wani matashi rungome da wata ko kunyar jama'a baya ji,kallo ɗaya jidda tayi masa ta gane ko waye,Abu ne ya fara magana cikin faɗa nan da nan mutane suka taru wajan,kallon mutanan yay yace"dole asa ido a wannan gidan domin naga kamar gidan ƴan iskane mu bazamu zuba ido ba muna matsayin manya a gari,salon a ɗauko mana magana ko kuma a ɓata mana yara"wani dattijo ne yace"insha Allah za'a saka ido daga yazu Allah ya kiyaye hanya ayi masa sannu".

Abu ne ya kalli jidda yace"koba gida haka ki kula sosai"kai ta gyaɗa masa tare dayi masu warping na hannunta alamar bye²,juyawa tayi zuwa gidan ɗan tsayawa tayi tana kallon yadda ake kowa tsakanin macen da kuma mutumin tabbas tasan macen domin suna da littafanta a library JESSICA MAKE OVER shine sunan books ɗinta taɓe baki tayi ta nufi cikin gidansu.


*Irfan pov*

Rantsa baƙaramin ɓaci yay ba hannu yasa ya cire Jessica daga jikinsa tare da sharara mata wasu gigitattun maruka guda biyu,fesar huci yay daga bakinsa tare cije lips ɗinsa gaba ɗaya jikinsa rawa yake sabida ɓacin rai kallonta yay sosai ya shiga nunata da hannu ba tare da yace komai ba,ƙara faɗawa jikinsa tayi nan suka shiga kokawa sosai takeson cimma burinta a kansa shi kuma ya keson nuna mata bata isa ba,akan idonsa jidda tazu da huci domin tun hucewarsu na farko ya ganeta,hannu yasa yay wurgi da ita sannan ya juya yay cikin gida.

Aryan kam masallaci ya huce abinsa yayinda aka bar jessica ita ɗaya tana rusar kuka.

Yana shiga cikin gidan ya nufi cikin bed ɗinsa paryer mat ta ɗauka ya shimfiɗa nan ya shiga gabatar da sallah,idarwa yay ko addu'a baiyi ba ya shiga cire kayan jikinsa yana wurgi dasu kamar mahaukaci hannu yasa ya dafe kansa wanda yake barazanar tarwatsewa,wajan frige ya nufa yana zuwa ya buɗe ya ɗauka babbar kwalbar alcahol ya kafa a bakinsa saida ya shanye tas sannan ya shiga fatali da kayan ɗakinsa.


*jidda pov*

Zaune take akan sofa bayan ta idar da sallah tana tunanin zuwan Sameer gobe tana son ta birgeshi ta hanyar yi masa make up but how?shine tambayar data kewa kanta,babu abinda yanzu kanta illah taje wajan Irfan ya haɗata da Jessica ta koya mata tunda make over ce ita.


Ƙarfe goma dai² ta ɗauki vail ɗin abayar tayi rolling kanta dashi wajan ajjiye littafanta ta nufa ta ɗauki littafin Jessica na kwalliya,rufe ɗakin tayi sanin babu kowa a gidan a hankali take tafiya duk ɗaga ƙafa sai jikinta yay sharking wani saiya ɗauka tana sane ta keyi.


Wajan 5min ta isa babban get na gidan Irfan ta daɗe a tsaye tana tunanin abinyi kafin zuciyarta ta yanke mata kawai ta shiga,babu tunanin komai tasa kanta cikin gidan hankali kwance,murmushi security layin yay domin akan idonsa jidda ta shiga gidan wayarsa ya ɗauka yana dailing wasu number kafin ya manna wayar a kunnansa yace. *~Comments ɗinku shine zai bani damar ci gaba da wannan littafin👌🏻idan babu comments to babu wannan littafin🙅🏻‍♀️Anty idan kina gruop ɗina comment ɗinki shine ticket ɗin zamanki🥰san so nake maku Real fans😘~*


Comments
Share
Vote


```Sarauta ce👑```
[12/9, 5:42 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 6
```WHEN A DESTNY CALL

```Wattpad@nimcyluv```



_*Am not a born writer✌🏻but i was born a writer 😇*_
*_Maganar tada bance ok😌_*






*~Dedicated to~*
```Muhammad Ibrahim🥰ina gdy sosai bisa taimakonka gareni bana da bakin gode maka nasan kanayimin ƙoƙari sosai Allah ya biya maka buƙatunka na alkairi bro👏🏻😘```

~Sadaukarwa ga~
*Yaya Mu'az Allah ya saka maka da mafificin Alkairi kana bani gudun mawa sosai Allah ya ƙara maka lafiya mai amfani👏🏻😍*




*السلام علیکم ورحمة الله وبرکاته*

```🐦 KUKAN KURCIYA...```

_🌻 A cikin mutane akwai wanda ya cancanta ka jira shi komai dadewarsa. Wani kuma sam bai cancanta koda ka waiwaye shi ba._


🙋‍♂️🙇‍♂️🤝😊



*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



Chapter 6


"hello yallaɓai"daga haka ban ƙarajin abinda security yace ba,wajan 5min suna magana sannan ya katse wayar tare kafawa tangamemen get ɗin ido.

A hankali take tafiya cike da nutsuwa harta isa babbar ƙofar glass ɗin,tsayawa tayi tana ƙarewa ƙofar kallo tare da tunanin abinyi,wasu madanne ta gani hakan yasa ta ɗaga zara² ƴan yatsunta ta ɗura bisa madannin,dannawa tayi a hankali ƙofar ta fara ƙara,ta daɗe a tsaye kafin taji ƙarar ta ɗauke sai kuma glass ɗin daya fara zugewa,a tsaye ta ganshi daga shi sai ƙaramin wando boxer gaba surar jikinsa ta baiyana hannunsa har wani murɗewa yake sabida treaning ga gashi da yay kwance saman ƙirjinsa hannunsa ya cusa cikin sumar gansa,wani numfashi ya fitar mai zafi tare da ɗago mayatattun manyan idonsa wanda sukai red sabida ɓacin rai da kuma jaraba dake cinsa,wasa mata idonsa yay cikin nata idon kafin ya harɗe hannayensa saman ƙirjinsa ya shiga cije lips ɗinsa na ƙasa yana ɗan sucking nasu kaɗan²,lumshe gajiyayyun idonsa yay a hankali ya buɗe bakinsa ya shiga yi mata magana cin daddaɗar muryarsa yace.

"4eyes what are doing here in this time?"ya faɗa yana ɗauke idonsa daga kanta jin mood ɗinsa ya fara sauyawa danma Allah ya taimakesa giyan yaɗan fara sakinsa,littafin hannunta ta nuna masa ba tare da tayi magana ba,kallon cover book ɗin yay sosai ganin pic ɗin Jessica taɓe baki yay tare da juyawa ya nufi cikin gidan,bayansa tabi a hankali ta kallo yadda yake tafiya cikin isa da kuma gadara sai wani bada faɗi yake,haka suka shige cikin gidan ba tare da sun rufe ƙofar wajan ba wacce zata baka damar shigewa cikin gidan.


*Jessica pov*

Ganin kuka bazai mata ba yasa ta miƙe tayi hanyar titi domin ko mota ba tazu da ita ba,babu abinda yake cikin ranta sai muradin kasancewa da masoyinta Irfan dole tayi abinda zaisa suyi aure very son domin ba zata iya jure rashin ɗumin jikinsa ba,ita kanta tasan tana yi masa mahaukacinso wanda ba zata iya jurar ganinsa da wata yarinya ba idan ba ita ba,ta ɗauki alwashin nakasa duk wacce tayi gigin haɗa alaƙa da Irfan tana jinsa a cikin jini da tsuka na jinkinta,da wannan tunanin ta isa babban titi napep ta tsara tayi masa nuni daya aika jan bulo,basu wani ɓata lokaci ba suka isa 1k ta bashi sannan ta juya tayi cikin gida tana ji yana kwalla mata kira akan ta amshi canjinta amma tayi masa banza ta shige cikin gida abinta.

Gida ne ɗan ƙarami amma yana da kyau sosai,labulan ɗakin ta ɗaga tare da tura kanta ciki turus tayi tana kallon mutumin da yake zaune yana cin abincinsa hankali kwance,ɗauke kai tayi sannan tayi hanyar ɗakinta tana shiga ta shiga cire kayan jikinta dan ayau basai gobe ba saita koma wajan Irfan ta bashi hakuri akan abinda tayi masa,saurin juyowa tayi jin mutsi a bayanta,a tsaye ta ganshi ya riƙe waist ɗinsa yana bin naked body ɗinta da kallo,cike da mayansu ya isa gareta tare rungometa tsam saman ƙirjinsa.

Wani mugun kallo ta watsa masa tare dasa hannunta da dukkan ƙarfinta ta hankaɗasa gefe tare da saurin ɗauka n zani ta rufe jikinta dashi,hannu ta ɗaga ta shiga nunasa dashi tare da faɗin.


"waikai Samual wane irin mutum ne kai?bansonka bana ƙaunarka bazan taɓa aurenka ba kagane ai"ta faɗi hakan ci gurɓatatciyar hausarta.
Kallonta sosai kafin ya gyara tsiwa yace"Jessica baki da wanda ya fini a yanzu kuma dole ni zaki aure,banda abunki ma nina farajin daɗinki how kike tunanin wani zai iya zama dake matsayin mata,wlh Jessica kimma ranki ƙarya idanma zaki hakura muyi aure to"

Wani baƙin cikine ya kama Jessica kai kawai ta girgiza ta faɗa cikin toilet,tana shiga ta zame zani dake jikinta tare dasa hannu ta kunna shower ruwa ya fara sauka akan farar fatar jikinta,lumshe ido take tare cure jikinta waje guda tana faman mammatse kafa,numfashinta take fisga da kyar sabida yadda take jin yana kwace mata,ganin zata rasa rai indai ba taji ɗumin jikin Irfan ba, yasa tayi saurin ƙarasa wankan ta ɗaura towel a jikinta ta fitu,wata duguwar riga tasa ɗinkin A.shap sosai ya amshi jikinta kasancewar mai dira,turare ta fesa mai ƙamshi tare da roling kanta da wani ƙaramin vail,key ɗin motar ta ɗauka tayi waje a nan parlo ta bar Samual shida sister ɗinta,habar gidan taje ta faɗa cikin motar tare dayi mata key tayi waje.


*Irfan pov*

Yana shiga cikin parlon ya sami ɗaya daga cikin sofar ɗakin ya zauna,a hankali yaci gaba da shan yogourt ɗinsa wanda ya zuba cikin farin cup glass,tsayawa Jidda tayi kansa tare da mutsa bakinta domin yin magana amma ta rasa meza tace masa,saukar daddaɗar muryarsa taji cikin kunnanta"what the you want?"cikin sauri ta nuna masa book ɗin dake hannunta tare da faɗin"i want to learn make up"taɓe baki yay tare da cije lips ɗinsa na ƙasa ya shiga tsutsarsa kamar bazai magana ba sai kuma yace"so what is my business ko nine nake make up ɗin"ya faɗa yana dafe forehead ɗinsa wanda yake bara zanar tarwatsewa sabida ciwo,shuru tayi tare da tunanin abinda zata ce masa gyara tsaiwa tayi tace"but Jessica is ur grilfrend right,than she is make over inason ka haɗani ne da ita ta kuyamin,banson wani challange ya ƙara samuwa wanda zai haddasa ƙin aure na da Sameer,i'm tried to see my face haka like monkey face babu wani make up ban iya ba,bansan yaya ake ba pls help me"ta faɗa lokacin da wani zazzafan hawaye ya shiga sauka daga cikin idonta zuwa kan oval face ɗinta.

Kwanciya yay akan sofa tare da lumshe idonsa wanda ya kejin sunyi masa nauyi sabida baccin daya fara ji,ware idonsa yay tare da mannasu akan tsintsiyar hannunsa wanda yake ɗauke da agogo 11:30 ya gannin tsaki yaja tare da miƙewa tsaya ba tare daya kalleta ba yace"go back home alredy night..!kafin ya ƙarasa mgnar yaji an turo ƙofar parlon an shigo,cike da mamaki da kuma baƙin ciki yabi Jessica da kallo,hand bag ɗinta ta ajjiye gefe tayi wajan Irfan tare da suma kuka tana zuwa ta faɗa jikinsa tare da faɗin"am so sorry sweethert ban ƙarawa"she said it when she kiss him on his eyes dan gaba ɗaya bata kula da Jidda ba wacce ta sadda kanta ƙasa tana goge hawayen face ɗinta,juyowa Jessica tayi nan idonta ya sauka akan Jidda wani murmushin baƙin ciki tayi,kallon Irfan tayi tare da shafa ƙirjinsa tace"ohh kun gama da bed kenan kunzu parlo kuna ƙara sawa?"waro shanyayyun manyan idonsa yay tare da zubawa akan Jidda wacce still hawaye bai gama zuba daga cikin idonta ba,ɗauke idonsa yay tare fesar da numfashi mai zafi ta hanci yace"what are you try to say?frist ki fara duba hannunta tazu domin ta samu meeting dake amma kike faɗin hakan,kamar ƙanwa take waje na"wani murmushin ka rainamin hankali tayi sannan tace"do i look like an idiot to u? wajan Jidda ta nufa tare dasa hannunta saman shoulder ɗin Jidda tace"ohh beby duk kukan daɗi ne wannan?nasan Irfan kwarzune mai jiyar da mace ko wanne irin daɗi toya kika jishi🤨?girgiza kanta ta shigayi ba tare da tace komai ba,ƙara ta fasa lokacin da Jessica ta sauke mata wasu gigitattun maruka akan kyakkyawar fuskarta,a zaba ta Jidda nufa Irfan tana zuwa ta faɗa jikinsa tare da ƙanƙameshi tana rusa kuka,lumshe lulu eyes ɗinsa yay lokacin da jikinta ya haɗu da nasa,buɗe idonsa yay tar akan Jessica wacce hawayen baƙin ciki ya gama wanke mata fuska,da hannu ya shiga nunata tare da faɗin"stop it Jessica,pls get out kinji ko"ya faɗa yana nuna mata hanyar waje,zaro ido Jessica tayi muryarta na rawa tace"Sweethert ni zaka kura akan wata banza karuwa"hand bag ɗinta ta ɗauka sannan tayi hanyar waje,cikin sanyin jiki yasa hannu ya cire Jidda daga cikinsa time ya kalla yaga 12 harta huce a hankali ya furta "ya salam"ɗago kansa yay a hankali nan yaga Jessica ɗauke da cup ɗin glass wanda yake shan yogourt dashi,saurin matsar da jidda yay ya rungometa ta baya shi kuma cup ɗin ya sauka a wuyansa nan take jini ya fara zuba,yayinda yogourt ɗin ya zuba jikin Jidda daga baya,yayinda jinin dake zuba jikin Irfan ya zubar mata daga ƙasan rigarta ta gaba.


Ƙara Jidda ta kuma saki lokacin da taga jini jikin Irfan cikin kuka tace"am sorry pls nina jamaka da nazu wajan neman haɗuwa da budurwaka pls kayi hkr kaje chamist a wanke maka"


Kallonta yay lokacin idonsa ya fara rufewa yace"4eyes go back to ur home"no i can't idan wani ya sameka fa?"bai ƙara magana ba ya sulale ƙan sofa ya kwanta,kuka take sosai tare da nufar wajansa lokacin data isa har bacci ya ɗaukesa still jini na zuba a wuyansa,zama tayi akan sofar tare da ɗaukan kansa ta ɗura bisa cinyarta,vail ɗin kanta wanda tayi rolling dashi ta cire ta shiga danne masa wajan ciwon dashi,wajan 10min itama bacci ya kwasheta a wajan.


*Security pov*

Tunda ya gama waya bai tashi daga wajanba saima ƙara gyara zama da yay ya zubawa ƙofar gidan ido,akan idonsa Jessica ta shiga akan idonsa ta fitu,time ya ɗuba yaga har 1:30 bata fitu ba,wayarsa ya ɗauka ya shiga kira wajan 10min yana waya kafin ya kammala,wajan baccinsa ya nufa ya kwanta nan bacci ya ɗaukesa.

Kiran sallar farko a kunnansa cikin sauri ya shiga yin alwala tare da nufar masallacin *Abuyazeed* ya daɗe a ciki kafin ayi assalatu aka shiga jam'i aka tada sallah,bayan an iddar ya dakatar da manyan anguwa ya shiga labarta masu abinda ya faru,wani ne daga ciki ya jinjina kansa yace"Allah ya kyauta yanzu me za'ai kenan?"security ne yace"nayiwa mahaifinta waya tun a lokacin yacemin 6 na safe zai sauka ya tabbatar abinda nake faɗa masa ba haka bane domin ƴarsa ta cikinsa wacce ya haifa ya bata tarbiya da kuma ilimin Addini ba zata taɓa aikata wannan mummunan abun ba"uhm Allah ya kyau sai a jira zuwan nasa to tunda yama kusa sauka.


6:5 babbar mota tayi parking a gaban masallacin jike da tashin hankali Abuyazeed ya fitu daga motar yace su mimi su shiga gida yana zuwa,a ƙofar masallacin yaga manyan mutanan unguwar wajansu 10 hadda secrity cikin rawar murya yace"muje gidan"security ne yay gaba suna biy dashi a baya,getman ɗinne yay masu jagora zuwa ciki aika sa'a kowa ƙofar a buɗe take,cikin sauri Abuyazeed ya shiga gaba tare da tura ƙofar parlon ya danna kansa ciki,turus yay sabida mugun ganin da idonsa yay masa,wasu hawaye ne ya shiga zirya daga cikin idonsa,ba komai ya haddasa hakan ba sai ganin Jidda da yay jikin mutum a kwance tana sharara bacci ga yadda jini ya ɓata mata jiki,runtsa idonsa Abuyazeed yay ganin hannun Irfan akan brest ɗin Jidda..😔



(kada ko manta tun kafin na fara book ɗin nan nace maku indian film ne ok👌🏻to bana son magana domin da yawan mutane ba kallon idian film suke ba,wannan dalili yasa nayi tunanin juyawashi zuwa novel domin makaranta littafin hausa su ɗauki darasin dake cikinsa👏🏻ita rayuwa bata taɓa yiyuwa saida challange pls anty idan kinsan nan gaba zaki zagen koki aibatani akan wannan book ɗin ina roƙanki da kitsya da karantawa pls👏🏻am not a perpect amma nasan hannuna bazai rubuta abinda bazai amfani mutane ba am very sure👌🏻tunda na fara littafai harnazu kan wannan babu littafin da bashi da ma'ana nayi *Ƙaddarar mace, Ashe ƴar babata ce, Lamrat, ƴan matan mu'azzam, Sai na aureta, Raino ne sila, Izzar so, har zuwa, Jidda* ko wanne abinda yake faɗi daban kuma duk mai tunani idan ya karanta wannan book ɗin yasan akwai abinda akeson faɗakarwa,masoya na a duk inda kuke ina alfahari daku kuma ina sonka my Real fans🥰Sarauta tace ku kakkaɓe zani rubutu yanzu ta fara😍)


Wattpad ina gdy aci gaba da Comments da Vote#

Mamam Muqaddis comments ɗinku na bani dariya sosai hakan tasa nke maku like👌🏻zaku iya faɗin ra'ayinki a wannan chapter idan kine Abuyazeed wanne mataki zaki ɗauka akafta guys😘💃🏻


```Sarauta👑```

```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 7
```MAKE A DESITION```

```Wattpad@nimcyluv```

https://www.facebook.com/groups/1627491150723081/?ref=share

*STOP INTERUPT*
```Idan zaka so mutum ka soshi da zuciya ɗaya👌🏻haka idan zaka ƙi mutum ka ƙishi da zuciya ɗaya👌🏻banson takura sam a rayuwata understood👏🏻```


👇🏻👇🏻
*Ya Alwajuudu,Ya Zularshid majid,Ya fa'aluullu luma yuriid*

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Chapter 7

Runtsa idonsa Abu yay ganin yadda wani ƙatu yake kwance jikin ƴarsa mafi suyowa a ransa,ƴarda ya fifita ta sama da ƙanwarta ƴarda yawa ɗauki dugwan buri a kanta,wasu zazzafan hawaye Abu ya goge bisa idonsa(shin abu ya manta hawayen iyaye akan ƴar ƴansu masifa bace?)a hankali jidda ta shiga gyara kwanciyarta tare da cusa kanta cikin faffaɗan ƙirjin Irfan,jin yadda take mutsi yasa Irfan ƙara matse hannunsa dake brest ɗin jidda ba tare daya sani ba,kasan cewar fuskarsa haɗe take dana juna musamman bakinsu daya haɗe cikin bacci ba tare da sun sani ba,Cafkar harshen Jidda Irfan yay ya shiga sucking nashi tamkar ya samu sweet😆wani garɗi da daɗine ke ziyartar dukkan wata gaɓa ta jikinsa lokaci ɗaya jikinsa ya fara rawa,wannan duk ka sance a cikin baccinsa da alama ya samu Reflection ne,cikin nutsuwa yake ya mutsa brest ɗinta tare da shafashi wanda hakan ya haddasawa brest ɗin fituwa daga cikin gidansa.


Wani tare Abu ya shigayi tare da dafa saitin zuciyarsa,hawaye wasi nabin wasu,wani dattijone daga cikin mutanan da suke tare dashi yay saurin riƙe Abu ganin yana shirin faɗuwa ƙasa.

Ƙarfin tarin Abu ya haddasa farkawarsu daga bacci,cikin matsananci firgici da kuma ɗomaucewa yasa jidda ta faɗu daga akan sofar da suke kwance,gaba ɗaya jikinta rawa yake babu abinda yafi tayar mata da hankali sai hawayen da taga Abu na zubarwa wanda daganinsa na baƙin cikine,rarrafawa Wajan Abu tayi muryarta na rawa tace.


"na shiga uku Abu wacce irin ƴarce ni mara Albarka,Abu hawaye ke zuba cikin idonka ta dalilina,Innallilahi wa'inna ilaihir Raji'un dan Allah Abu kayimin rai kai jiƙaina wlh abunda kake tunani ba haka bane bazan taɓa cin amanarka ba muje gida nayi maka bayani abinda ya kawoni gidan nan inaji a raina indai baka yafemin ba tabbas baƙin ciki da damuwa sune za suyi ajalina dan Allah ka yafewa ƴarka"ta faɗa tana riƙe ƙafarsa.

Shikam Irfan butun butumi ya zama dan rasa gane abinda yake faruwa yay,sannu a hankali komai ya shiga dawowa cikin ƙwaƙwalwarsa runtsa idonsa yay wanda ya gama yin red sabida baƙin ciki da kuma zallar damuwa wacce tayi kwance saman fuskarsa,hannu yasa cikin sumar kansa ya shiga hargitsata tare da fitar da huci mai zafin gaske.


Zame ƙafarsa Abu yay daga riƙon da Jidda tayi masa,juyawa yay ya bata baya hannu yasa ya sharce hawayen dake bin

Please Login or Register in order to submit comment