Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da amana da kuma amincewar juna bisa gsky da amana,ƙirjinsa da take shafawa shine ya dawo dashi cikin hayyacinsa,dubansa yakai gareta tare da miƙewa da ita a jikinsa,cikin nutsuwa yake tafiya da ita zuwa bathroom yana shiga ya haɗa ruwan zafi,a hankali yay hikimar zare mata kayan jikinta ba tare data lura ba sbd baccin daya fara fisgarta, ƴar ƙara ta saki sbd yadda ruwan zafin ya ratsa jikinta musamman inda yafi mata zafi,gaba ta takura sbd wani shu'umin kallo da yake binta dashi kamar maye,a taƙaice dai bai rabu da ita ba saida yay mata wanka tas yay mata brush,a nayi ana kokawa sannan ya naɗota a towel suka fito daga bathroom,a gaban dressing mirrow ya ajjiyeta ya shiga busar mata da gashin kanta,cream ɗinta ya ɗauko ya fara shafa mata ganin abinda yake duk rabi shirmensa yafi yawo kuma da gayya yake mata shafar yasa tace"banso kabari pls" shuru yay mata harya kammala,ya goga mata beby pink lipstic a ɗan ƙaramin bakinsa,sannan ya fesheta da turare,wadrope ɗinta yaje ya ɗauko wata guntayen kaya wando ne ko rabin laps ɗinta bai kawo ba,sai ƴar ƙaramar pink ɗin riga mai ɗan ƙaramin hannu da kaɗan ta huce cibiyanta,parking gashin kanta yay har zuwa tsakiyar bayanta,"wow jerry anya zan iya fita nai aikin da yake ga bana kowa?"murmushi kawai tayi masa tare da sadda kanta ƙasa,miƙar da ita tsaye yay tare da hugging nata ya shiga sauke numfashi"ina sonki da yawa pls ki daina jin kunyata wlh kina shiga haƙƙina i'm your husband ki nunamin so da ƙauna yafi komai a wajena kinji jerryn"kaita gyaɗa masa alamar "to"bakinta yabi da kallo kafin yaja wani dugwan numfashi,hannunta ya riƙe tare da faɗin"muje"turo baki tayi gaba tare da faɗin"ban iya tafiya"dry yay mata daman yasan haka za tace,ɗaukanta yay cak tare dayin waje da ita babu inda ya tsaya sai wajan daining table,zama yay tare da ita a jikinta plate ya ɗauka ya shiga zuba mata farfesun naman da yaji kayan ƙamshi haɗi da daddawa yay,sannan ya zuba mata cifs cikin plate kafin ya jika mata cup da kunun aya mai sanyin gske gefe guda kuma coffie ne mai zafi,spoon ya ɗauka zai bata ta nuƙe kafaɗa tayi masa alama da hannunsa bisimillah yay ya saka ƴan yatsunsa cikin plate ɗin ya shiga mata abincin sosai taci kasancewar tana jin yunwa saida ta ƙoshi sannan shima yaci nasa,suna gabawa ya miƙe da ita ya bayar da ita ɗaki tare da kwantar da ita ya ƙaro gudun A.c'n ɗakin yay mata tare da faɗin"take care jerryn zani unguwa kin kula kinji"..Allah ya kiyaye ka a dukkan inda ka samu kanka,ubangiji ya baka damar samun halak ɗinka ya rabaka da haramun,Adawo lafiya Nurulƙalb"shafa kansa yana mai jin daɗin addu'ar da tayi masa,juyawa yay ya fita ba tare da yace komai ba..







NAJEEB
"how long zan kasance daku a nan i'm tied gsky"wanine ya kwaɗa masa mari tare da faɗin "kaji wawa muma so muke mu rabu dakai mubar ƙasar mun samu kuɗi bana wasa ba"kafin anyi magana Irfan ya turo ƙofar shida Aryan sun shigo"wlcm sir"ya tsina fuska yay tare da faɗin"Najeeb kake ko banso zuwa nan wajan ba amma nasu naji amsar wasu tambayoyi ne,da farko mai yasa kakeson kasheni ko sace ni?"


Cikin rawar murya Najeeb yace"A lokacin dana tsanata bincike na tabbatar da babu abinda Jiddah ta aikata naji babu abinda nake buri da kuma muradi kamar Jiddaj,kuma babu abinda nake buƙata wanda ya huce aurenta,nayi tunanin nemanka muyi sulhu ka barmin Jiddah na Aura amma nasan na makara koda Jiddah ta amince kai ba zaka amince ba sbd na fahimci kana sonta,hakan yasa na shirya sace ka domin na samu damar aurenta,amma har zuciyata banyi danna kasheka ba,yanzu haka ina ladamar abinda na aikita a gareta naci mutuncin mace mai girma da kuma daraja haɗi da addini,dukkan abinda nayi na aikata shine cikin fushi ganin abinda na daɗe ina muradi wani ya sameshi a banza,wani secrity da kansa yake gayan hakan yanzu Allah yay masa rasuwa ya bani wata wasiƙa koda zan haɗu dakai yace na baka,yanzu lokacinka ne na yankemin duk wani hukunci domin na canceshi niba masoyin gsky bane tunda na kasa fahimtar abinda wacce nakeso zata aikata,na muzanta ta a lokacin da take farin cikin ganina ina fatan za kasa ta yafemin?"


Girgiza kai kawai Irfan yay domin Najeeb ya bashi tausayi yaga alamar ladama ƙarara akan fuskarsa,wanine daga cikin samarin yace"sir mun gama aikinmu zamu iya tafiya ko?"


Murmushi Irfan yay kafin yace"yana da kyau kusan wani abu kafin ku tafi,kuna tunanin na baku 10.5m ko sbd ni mahaukaci ne,bawai bana da kuɗin baku hakan ba,aa kawai bazan iya bawa ƴan fashi kuɗi har haka ba,nayi maku alert na 1k nayi mamakin da ko wannanku ya kasa fahimtar hakan,hakan kuma ya tabbatarmin da ba kuyi makaranta ba"


"kut amma ka raina mana hankali wlh baka isa ba yanzu zaka baƙwanci lahira kuma sai munyi yaga² da yarinyar da ake magana akanta banza wawa"


Aryan ne yay saurin cewa "officer come in"cikin sauri ƴan sandan suka shiga shigowa da bindogunsu,gaba ɗaya suka tarkata su suka sa masu sarƙa a hannu wajan Najeeb suka nufa zasu saka masa sarƙa Irfan yay saurin dakatar dasu ta hanyar cewa"na fanshe shi zaku iya tafiya"nan sukayi waje tare dayi Irfan gdy sbd alherin da yay masu,shima Najeeb gdy yay masu sannan yasa kai ya bar gidan.

Kallon juna sukai Irfan da Aryan sai kuma suka rungome juna tare da saka dry ganin sun samu nasara,hannunsu riƙe dana juna suka nufi waje tare da shigewa cikin mota suka nufi Police station.


Basu jima a hanya ba suka ƙarasa babu inda suka tsaya sai wajan da aka ajjiye Faizak,cikin girmamawa ƴan sandan suka shiga miƙa masu gaisuwa, A.c.p ne yace.


"mun gama zaman court da Faizak yanzu haka an yanke masa zaman gidan yari na wasu shekaru tare da tarar dubu ɗari sbd yunƙurin aikata fyaɗe da yay,mun gama komai zamu huce dashi can gidan maza baka zama a court ɗinne shiyasa baka san da hakan ba,ina tayaka murna"


Murmushine ya faɗaɗa a fuskar Irfan ganin komai yazu masa da sauƙi cikin yarda da aminci ubangiji dama komai idan kasa hƙr sai kaga Allah yay maka nasa sakayyar cikin sauri,gdy yaywa Acp tare da alheri sannan suka fita harabar station ɗin.


Nan yaga abin mamaki wanda baiyi tunani ba,team ɗinsa na ball ne tare da ƴan jaridu sai kuma Dad da matar ƙanin Dad wanda ta kashe HANNE,hannunta sanye cikin sarƙa anyi mata shigar gidan yari,wasu hawaye ne suka shiga zubu masa a idonsa wani abu mai tudu da ɗaci ya shige ta maƙoshinsa,sai yanzu yaji ciwon daya keji a zuciyarsa ya tafi,cikin murna ya zare rigar jikinsa tare da cilla ta sama wani daga cikin ƴan CLUB ɗin MADRID ya cafe rigar sannan aka cilla masa ta Club ɗin cikin sauri ya zura rigar daga gaba aka saka IRFAN bayan rigar aka saka Number 5.


Da ƙarfin suka haɗa baki cikin harshen turaci suka ce"wlcm back our big player we really miss u,pls forgive our mistake"


Gaba ɗaya rasa inda zaisa kansa yay sbd farin ciki,sosai sukai murna aka shiga yin photo na da vedio kafin kace mai har Jarida ta fita *Shahararan ɗan kwallon ƙafar⚽ nan ta Madrid ya dawo aiki a karo na biyu bayan dugwan huton daya tafi,ko wanne wara zai taka a wannan karon? daga ƙasa aka saka photonsa⛹🏻‍♂️*


A gurguje👇🏻


After 9 months


Jessica
Tayi hakuri da jarrabarwa data samu kanta,ta kwantar da hankalinta sunyi aure ita da Samual inda ta nemi ƙafarar Irfan akan abubuwan da tayi masa,babban jin daɗi su duka biyun sun musulunta ta hanyar Irfan,Jiddah da Amrah da kansu suka dinga koya mata abubuwa na musulunci harta saba,ta sauya suna daga Jessica zuwa HALIMATU inda Samual ya sauya suna zuwa YUSUF,cikin ikon Allah ta haifi ƴarta ƙyaƙƙyawa ta samata sunan Hauwa'u Yusuf sosai Jiddah tayi farin ciki da samun takwara.


Twinst ɗin Amrah da Aryan sun zama ƴan mata yanzu haka suna primary 2,yayinda suna girma halinsu na ƙara fitowa fili,Huda akwai haƙuri da kuma juriya akan abu amma sai miskila ce bata ɗaukan raini,yayinda ta kuma Taslim koda yaushe cikin fara'a take saidai akwai masifa ta bugawa a jarida.


Zaune suke a parlo ta ɗura kanta akan cinyarsa tana kallon ƙyaƙƙyawar fuskar mijin nata,gira Aryan ya ɗaga mata tare da faɗin"ya ƴan mata mene a ranki?" turo baki tayi tace"wlh cikin nan ya dameni sosai na matsu lokacin haihuwarsa yayi"cikin nata ya shiga shafawa a hankali tare tofa mata addu'a kafin yace wani Abu Irfan ya shigo cikin parlon da sauri.


"oyya guys muje hospital jerryna babu lafiya i think labour ne"da sauri amrah ta yunƙura ta ɗauki mayafinta tayi waje shima Aryan ya rufe gidan tare da rufa masu baya.


A mota suka sameshi ya sata a side ɗin baya sai juyi taƙe tare da ƙanƙame Irfan banda zufa babu abinda take,sai Addu'a take *Ya hayyu ya ƙayyumu birahamaatikaa aastagisu* shine kawai abinda yake fita daga bakinta,mazaunin drever Aryan ya zauna Amrah kuma ta zauna a ɗaya side ɗin yaja motar da sauri sai Aminu Kano.


Suna zuwa aka amsheta tare dayin Labour room da ita,binsu Irfan yay duk yadda sukaso su hanashi shiga amma sun ƙasa hakan tasa suka haƙura,kuka Irfan ya fara ganin halinda matar tasa ta shiga"no jerryn baki ƙara haihuwa indai haka zaki dinga zan wahala duk sanda kika samu ciki wlh na haƙura da yaran duk sanda nake masu rayuwarki ta fiyemin komai"


Kanta ya shiga shafa yana karanta mata addu'a tare da tofa mata,wata ƙara da tayi ne yasa yay saurin cafke bakinta ya shiga tsosa ya hanayi yana busa mata numfashinsa tana shaƙa tare da zuba mata miyyunsa mai zaƙi,sosai ya shagala da kiss ɗin bakinta saida yaji an taɓashi yay saurin ɗaga kansa,idonsa yay jaa sbd tashin hankalin da yake ciki" congratulations Mrs Luv,matanka ya sauka lafiya"


Zubewa Irfan yay a ƙasa tare dayin Sujudul Shukuri ya miƙa godiyarsa ga Ubangiji daya bashi wannan kyauta banda Allah babu mai yiwa mutum kyautar ɗan mutum guda,miƙewa yay ya koma kan bed ɗin zaro ido yay waje ganin anjere yaran su biyu a gefen mahaifiyarsu,wata ƙwallace ta sakko masa wato har kyautar yara biyu ubangiji ya bashi,guda ɗaya ya ɗauka yaga ta macace fara tas kyakkyawa ta ɗauko komai na mahaifinta har blue ɗin ido farinne kawai na mahaifiyar,ɗayan bebyn ya ɗauka yaga namijine shima fari tas sumar kansa har gaban goshi shi kuma babu inda yabar mahaifiyarsa har pink ɗin laɓɓanta,idonsa a rufe ruf da alama baison haske sai bacci suke,huɗu ba yay masu da Hassana da Al'hassan bai ra'ayin sauya masu suna,rungomesu yay gaba ɗaya a ƙirjinsa ya fita dasu zuwa wajansu Amrah.


Farin ciki wajan Aryan ba'a magana gani yake tamƙar ƴar ƴan cikinsa maganar buddy ta zama gsky daman yace saiya rigashi girma,lokaci kaɗan hospital ya cika da ƴan uwa Mon Dad Mama Anty Rabi Mimi da mijinta Halimatu da mijinta Yusuf,kai harda Abuyazeed sosai akai farin ciki da haihuwar Jiddah tamƙar ba'a taɓa samun zuri'a a familyn ba.


A daren aka sallameta zuwa gida ganin jikinta da sauƙi danko ɗinki ba'ai mata ba sbd amfani da HUlBA da Mom ta sata ta dingayi, "Duk burina nason nayi aure sai gashi kin rigani samun yara,yanzu na tabbatar da banbanci soyyayar gsky da kuma sha'awa yanzu na fahimci Kamis sha'awata kawai yake ba burinsa zama dani ba,tunda shida kansa yace baison haihuwa kullum cikin bani magani yake,haka kullum cikin lalubata yake bashi da haƙuri sam akan abinda ya keso,kullum cikin rama nake sbd jarabarsa" Mimi ta faɗi hakan lokacin da hawaye yake sakkowa daga cikin idonta zuwa kan fuskarta.


Cikin tausayawa Jiddah tace"tabba mu ƴar ƴar mata muna tafka kuskure lokacin da muka faɗa soyyaya bama jin maganar kowa saita wanda mukeso,ita kuma soyyaya na buƙatar nutsuwa farin ciki fahimtar juna,kada ka zage lokacin da kuke waje kajira lokacin aurenku saika nunawa namiji soyyaya mai tsayawa a zuciya hakan zai ƙara mana girma da mutunci wajan mijinmu, Mimi dukkan abinda zan gaya maki a yanzu bashi da amfani amma yana da kyau ki nemi *Littafin Nimcy mai suna SAI NA AURETA na kuɗi ne 200 amma zaki amfana dashi ga numberta 08119237616,sannan ki jira fitowar sabon littafinta a shekara mai zuwa zaki amfana sosai* kuma kici gaba da addu'a amma wannan maganin hana ɗaukar cikin da yake baki ki daina sha zai iya illataki inama laifin kuyi tsarin iyalin a addinnance basai kinsha magani ba,Allah dai ya kyauta.


Lokaci kaɗan haihuwar su Hassan ta bazu a media ko ina hirar aike ka sancewar mahaifinsu ɗan ƙwallon ƙafa ne.



Ranar suna.

Anyi suna wanda ya shiga tahiri sbd abubuwan da akai,mai jego Jiddah ta samu gift da yawa daga dangin mijinta yayinda Irfan yay mata kyauta sabon companynsa daya tsara na,har kuka Jiddah tayi ta rungome mijin nata gaban kowa ta nawa Allah gdy daya bata shi a matsayin miji adali,mai sonta da ƙaunarta da kuma son faranta masa.

A daren sunan labour ya kama Amrah nan Mama mahaifinyar Jiddah suka ɗauketa sai asibiti babu daɗewa ta haifi kyawawan yaranta still duka mata,murna wajan Aryan ba'a magana tsalle sukai shida Irfan suka rungome juna suna farin ciki nan Aryan yaywa yara huɗu ba,da Hussana da hassana.


Misalin 11 ta gama gyara yaranta ta shimfiɗesu a gado sai bacci suke,an gyara gidan sai ƙamshi yake fitowarta kenan daga wanka daga ita sai ɗan guntun towel ta ƙara ƙiba da kuma haske hips ɗinta sun ƙara buɗewa ta zama babbar mace burin ko wanne namaji,tana gaban mirrow tana gyara gashinta ta nayi tana ƴar waƙarta haɗe da tsalle kamar ba mai jego ba _duk mai sonka shi naso koba hakka ba,amma ba da soyayyaya ba ban yarda ba,komai zan kan sonka banyi aibu ba sunana kujanza ku kirani da abban twinst😄_ rungomar da taji anyi mata shine ya dawo da ita hayyacinta,bakinsa ya ɗura a wuyanta ya sakar mata lafiyayyar sumba mai tsayawa a rai "ina sonki matata fiye da kowa da komai Ubangiji yabarmu ciki so da ƙaunar junanmu yadda yaranmu za suyi alfahari dasu,haƙiƙa mafi alkairin jin daɗi duniya wajan namiji shine ya sami mace kamila mai hankali nutsuwa ilimi tarbiya bawai kyau kuɗi da kuma gyale² duniya ba,wannan duk ribatar sheɗanne"


Shigewa jikinsa tayi lokacin da hawaye ya zuba daga cikin idonta a hankali ta shiga faɗin"samun miji nagari kamar a yanzu abin tunawa ne,na shiga halin baƙin ciki damuwa takaici duhu yazu ya lulluɓe hasken da nake ciki,amma shigowarka rayuwata haske yazu yay fatali da wannan duhun hasken da ko wacce ƴar mace take buri da mararin samu a cikin rayuwarta kaina musammanne i can't life without you my HEARTBEAT kai ɗin bugun zuciyata ne.


Zare towel ɗin jikinta yay ya cillar a gefe nan take tsayayyun brest ɗinta suka bayyana,lumshe ido yay tare da taune laɓɓa yana jin wani abu na fisgarsa game da ita,ko iya wannan ta mallaka masa a rayuwarsa shikam ta gama yi masa komai,ta bashi budurcinta ta bashi farin ciki ta bashi yara kyawawa har biyu shikam yana jin yafi ko wanne namiji murewa,hannu yasa a hankali ya ɗura saman nipples ɗinta ya shiga murzawa cikin salo da kuma ƙwarewa"ina jin kurar da Abbu yaymin abune wanda bazan taɓa mantawa tashi ba,hakan ya ruguza rayuwata sannan kuma ya gyara rayuwata ya haɗani da sanyin idaniyyata"


bakinsa ya ɗura saman kunnanta yace "thank you for EVERTHING Hauwa'u kululuwata kuma Jiddah my 4eyes jerryn.

Murmushi tayi tare da cafke bakinsa ta shiga tsota..





*TAMMAT BIHAMDILLAH👏🏻🙌🏻*


Ubangiji abinda na rubuta dai² Allah ka bani ladansa,wanda nai kuskure Allah ka yafemin kuma bani damar gyara kuskure na👏🏻🙌🏻.



Dan Allah dan Annabi da wanda yake Comments da wanda ba yayi ya dubi girman Allah yaymin Comments a wannan page ɗin domin ya nuna jin daɗi inda kuma yake ganin nayi ba dai² ba a faɗamin gyara na shine jin daɗi ne,dan Allah comment mai ma'ana ina da lokacin yiwa kowa replay tunda na kammala pls and pls *Wattpad, Facebook, Sarauta place, Jiddah real fans, maman fareesat fans, mss flower fas, matar kulle fans, da sauran gruops domin suna da yawa* ina jiran sharshinku za'a iya turomin ta prvt😉


Littafan marubuciya👇🏻

Ƙaddarar mace
Ashe ƴar babatace
Lamrat
Sai na aureta
Raino ne sila
Izzar so
Jiddah


Kowa wanne da salonsa ahhha


Akwai muhimman Abu a wattpad kuyi following nawa.


Anata Nimcy nada aure?😂am still ƴal yarinya ina maganar aure,amma very soon za kuga I.V💃🏻👯🏻‍♀️


Dan Allah Nimcy photonki dan muganeki?

🥱🥰kuje Istagram kuyi following nawa Nimcyluv hadda vedio za kugani.


Nimcy pls kina wacce jaha🤔?

Nikam ƴar kano ce haifaffiyar garin kano☺️

Kaɗan daga amshoshin tambayoyinku dazan iya amsawa👏🏻🙌🏻


Insha Allah new year zata fashe👯🏻‍♀️👯🏻‍♀️👯🏻‍♀️guys kudai ku tara zafafa nan fitowa idan kinyi kuka a jiddah ko kinyi farin ciki ko kinji haushi wannan kam bansan me zaki ba beb😂😂 08119237616.



آللحمدالله رب العالمين 🙌🏻🙌🏻👏🏻
Tue/dec/8 Nimcyluv

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment