Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wata ƴar ƙarama motar me kyau dan kaf wajan tafisu kyau,buɗewa yay ya shiga side ɗin drever ya zauna kallonsa Aryan yay fuskarsa ɗauke da mamaki yace"kana nufin kaine zakai dreving namu kennan" ya faɗa yana zubawa Irfan ido shima kallonsa yay ba tare daya ce komai ba ya shiga yiwa motar key hakan yasa Aryan saurin faɗawa cikin motar da gudu yaja motar zuwa get nan me gadin ya wangale get ɗin gidan da gudu Irfan ya cilla hancin motar waje idonsa a lumshe amma hakan dreving yake"a'a stop it pls yaza kana dreving kana rufe ido nidai banshirya mutuwa yanzu ba sai nayi aure ato"cewar Aryan kallon kawai ya ɗauke kai bai tanka masa ba saima ƙara giyar motar yay sam bai iya dreving a hankali ba.

30min ya kawosu wani ƙaya taccen Resturest kashe motar sukai suka fitu a hankali suke tafiya har suka ƙarasa cikin wajan iya haɗuwa ya haɗuwa wajan,shiga sukai wajan da manyan mutane suke zama (VIP)waiter tace ta kawo masu wani ɗan ƙaramin littafi Aryan ne ya karɓa ya fara dubawa tick yay a wanda suke su,wajan 10second waiter ta dawo ɗauke da babban tray na abincinsu jera masu komai tayi sannan ta huce ta basu waje,abincin Aryan ya fara ci dan dama yunwa yake ji,zuba masa ido kawai Irfan yay yana kallon yadda yake cin abincinsa hankali kwance,murmushi kawai Aryan yay dan yasan idan ba abincin nan aka bawa Irfan ba ko shekara sukai a wajan bazai taɓa ci shi kaɗai ba,saida ya gama cin abincinsa tass sannan yaja kujerar wajan Irfan abincin ya jawo zuwa gabansa sannan ya ɗauki spoon ya ɗebo abincin ya miƙa masa zuwa bakinsa ya mutsa face yay sannan ya buɗe bakinsa a hankali aka zura masa spoon bakinsa sosai Irfan yake cin abincin da Aryan yake bashi sai zuba masa shagwaɓa yake wani yaci wani ya fitu dashi ruwa ya ɗauko mai sanyi ya miƙa masa kafin yasa Aryan ya ɗauke cup ɗin da sauri ya shanye ruwan kwaɓe fuska Irfan yay hannu yasa a hankali ya daki shoulder Aryan yace"stop it boddy" dariya Aryan yay yana kafa mashi cup ɗin a baki saida ya shanye ruwan tas sannan ya miƙe tsaye shima Irfan miƙewa yay tare da faɗawa jikin Aryan yana murmushi ɗan bubbuga bayansa Aryan ya shigayi wajan 3second ya cire jikinsa yay waje mota suka shiga tare da barin wajan wannan lokacin Aryan ne ke dreving kallonsa Irfan yay da alamun tambayar inda zasu ganin ya ɗauke kan motar fuskantar hakan yasa Aryan cewa"library zamu"


*jidda pov*

Zare jikinta tayi daga jikin mama ta shige ɗaki tana zuwa taga mimi na rera kuka kallonta tayi sannan ta ɗauke kai taji gaba da picking hand bag ɗinta da kuma lapton ɗinta saida ta gama komak sannan tyi facing mimi tace"what happen now?"harara mimi ta zabgawa jidda tare da faɗin"are you aking me meke faru to kinfi kowa sanin abinda yake faruwa meyasa bakya son farin cikina da kuma kwanciyar hankali na Yaya,kifi kowa sanin abinda yake faruwa meyasa ba zaki nemu mutumin da zai aureki ba ko nima na samu nayi aure kinsan idanba aure kikai ba Abu bazai taɓa bari na nayi aure ba"takai ƙarshan maganar tana ƙara sautin kukanta.

Harɗe hannayenta tayi saman brest ɗinta ta zuba mimi ido domin tabbatar da abinda take gaya mata tnx God kowa ta ganu gsky domin mimi har zuciyarta take gaya mata hakan,murmushi kawai tayi tare faɗin.

"kada ki damu mimk as soon as sameer ya dawo evertin will be fine zanyi aure kodan farin cikinki ok"tana faɗin hakan tayi waje abinda a parlour ta tadda mama da kuma abu wanda ya dawo daga masallaci murmushi tayi tace.

"mama zan tafi" kallonta mama tayi taga sai yawo fake cikin wani ƙaton hijab kafin fa ɗauke idonta tace"where"au kin manta yau nice keda library fa"hannu tasa ta dafe forehead ɗinta tace"i almost forged wlh Allah ya tsare kuma ya kiyaye ki kula sosai kinsan after 6kuna da karatu da Abu kada kiyi late"insha Allah cewar jidda.

ɗago kai Abu yay ya kalleta yana mai jindaɗin shigarta yace.

"nikam wannan aikin yana ragemun jin daɗi baga barina zama da abinda nafisu a rayuwa take care my luv a kula da irin mutane da za'a dinga mu'alama"

Murmushu tayi tace"insha Allah my luv"sunkuyawa tayi ta ɗanyi hug ɗisa tare dayi masa peak a kumatu kanta yasha fa yace"Allah yay maki Albarka my luv"Waiving tayiwa mama sannan fa fice a gidan tana zuwa waje ta gyara glass ɗinta drever ta kwalawa kira cikin sauri ya ƙarasu ya shiga mota itama ta shiga da sauri yaywa motar key ya jata da sauri suka fice daga gidan.

Kasan cewar babu wani nisa sosai hakan yasa 10min suka ƙarasu kallon drever tayi tace.

"basai ka dawo ɗauka na ba kaje kawai i take care of my self"tana faɗin hakan ta shige ciki nan ta fara gaisawa da mutane daret ɗan ƙaramin office ɗinta ta shige ta zauna wajan 5second ta fitu ta fara jera sabbin littafai cikin library ɗin tana kallon yadda mutane suke ta neman novels masu daɗi dan karantawa.

Wani sihirintaccen ƙamshi taji ya daki hancinta hakan ya haddasa mata wata kasala ci gaba tayi da jera littafan hannunta kamar daga sama taji ance"hy"a hankali ta juyo nan idonta ya sauka akan samarin wa ƴanda sukai shiga iri ɗaya like twints ɗaya fari ne sosai ɗaya kuma baƙi amma black ɗin haryafi farin kyau da D is C banbancin a baiyana yake,ɗan murmushi tayi wanda ya haddasa lumawar dimples ɗinta guda biyu gyara tsaiwa tayi tace"ur wlcm me kukeso"ta faɗa cikin harshan turanci"what the you want?"shuru gaba ɗaya sukai mata sun rasa bai zasu ce can yaɗan gyara zama tare da mutsa bakinsa cikin maganarsa mai daɗi da kuma sanyi Irfan yace.

"listen..can you recommend me a book?"

Book itama ta ƙara mai maitawa a zuciyarta kafin tace "like what?"

Aryan ne yay saurin cewa"like if someone's been released from jail after 8years"

Kai kawai ta jinjina ta tafi nemu masu littafin,Aryan ne ya kalli Irfan wata uwar harara ya zabga masa mai ɗauke da warning,kawo masu tayi sannan ta nufi wajaɓ lifter tana zuwa ta danna ta shiga ciki wajan wani ɗan saurayi taje sukai magana akan littafan da basu dashi sallama tayi masa sannan tabar wajan,ɗaya lifter ta koma ta danna buɗewa tayi ta shiga kafin fa rufe ya shigo hannunsa ɗauke da wata kwalaba bata kallesa ba tana jiran lifter ta tsaya,kwalbar ya buɗe ya fara kwankwaɗar abinda yake cikinta saurin daga kansa sama yay jin lifter ta tsaya cak nan da nan zafi ya fara damunsa tsaki yay ya ciro wayarsa ya fara neman layin Aryan amma yaƙi tafiya lokacin ya gaba shanye giyar dake cikin kwalabar jin zafi yay yawa yasa ya cire rigar jikinsa yayar a gefe kallonta yay yaga ko mutsi batai ba hakan yasa ya nufi inda take. *~Comment ɗinku shine kaɗai zai bani damar ci gaba da rubuta wannan littafin na (JIDDAH) wlh wlh wlh Sau uku kenan idan har ba'a comment to zan ajjiye rubuta wannan littafinne domin nima ina da abinyi🤗bazan ɓata lokaci nayi abu ba kuma comments ya gagara,kuma WATTPAD ina sane daku zan dai nai muku update ne wlh babu ruwana gwamma na kwanta nayi bacci abina idan kuma kun ceci kanku ta hanyar comments shikenan🥰~*

```Maman muqaddis grop naga comments ina gdy sosai,Nimcy luv hausa novel na facebook kuma ina maku gdy sosai🥰😍aci gaba da comments kona daina posting👌🏻```


Comments
Vote
Share


Sarauta ce👑




*note*

Ciwon infection yafi saurin shiga jikin mace wata tun tana karama take samunsa Amma baya bayyana har saita fara al ada shiyasa ya kamata iyaye mata su tabbatar suna kula da gaban yaransu mata kamar makarantar kwana yanada kyau kina kula da lafiyarta domin mafi yawan mata anan suke kamuwa da cutar dalili kuwa toilet dinsu yanada yawa ko wajen yin fitsari idan bazakina zuba ruwa kafin kiyiba Zaki iya kamuwa da cutar
Barin jika bayan kin gama ya kamata ki goge kafin saka pant kada kuma kiyi amfanida kayan wata kamar abinda yashafi kayan al aura
yin toilet shima kisamu wani Abu kinayi aciki yafi lafiya akan tsuguno wari tareda cututtuka suna shiga jikin mace
wanke gaba da Sabulu me kamshi shima yana kawo shigar cutar
musamman masu saka yatsa suna wankowa ya kamata kisamu Sabulu gashi ayanzu sabulai na liquid suna nan barkatai Wanda guda daya Sai kiyi wata daya
Lokacin Al ada bayan kin kammala ki gyara sosai kiwanke da ruwan dumi da magarya tana amfani sosai ga yan mata


nimcyluv
08119237616
[12/9, 5:41 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 4
```THE LIZARD

```Wattpad@nimcyluv```

👇🏻wanda suke gruop na ɗina guda uku pls kada suyi join

https://chat.whatsapp.com/LvXakfYhIUsLs839jHMjUR


Dedicated to my luv HASSENATU AUTAR MANYA😍wannan page ɗin nakine ke ɗaya ƙaunarki a raina ba zata faɗu kina raina koda yaushe,kada ka manta alkairin mutum duk girman sharri ina sonki sosai fiye da sosai pls come back soon😭




*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*YA AL'WAJUDU👏🏻😭*



Chapter 4



a hankali ya taka ya isa inda take, kasan cewar ta sadda kanta ƙasa yasa bai gane ko wacce ba musamman idonta data mannashi a glass ɗin,ba tayi aune ba taji saukar tattausar hannunsa mai tuƙar laushi da kuma tsantsi gaba ɗaya gargasar gashi ne kwance a hannunsa hakan ya ƙarawa batarsa baƙi amma tayi kyau sosai,zare glass ɗin idonta yay yana ƙara kallonta,still bai gama ganin face ɗinta ba hakan yasa ya tallafu haɓarta,saurin sakinta yay ganin yadda idonta yay wani fari tas har shaning yake sabida haske kwayar idonta baƙa ce sosai saɓanin tashi blue,juya mata baya yay gaba ɗaya zafi ya isheshi 2second ya ƙara juyowa tare tasa hannu ya taɓa dukkan shoulders ɗinta girgizata yay a hankali ya kusantu da fuskasa wajanta numfashin bakinsa ya fesa mata lumshe ido tayi sabida yadda wani daddaɗan ƙamshin bakinsa ya daki hancinta,ƙaramin bakinsa ya mutsa dai² kunnanta yace"4 eyes"ya faɗa yana maida mata glass ɗin daya cire mata ganin idonta ya fara kawo ruwa.

Mamakin shurunta yake duk rashin maganarsa yaga alama ta fishi gashi duk miskilancinsa yau shike neman magana,koda yake da ai ba haka yake ko a school an sanda zamansa faɗa babu da uban wanda ba yayi shiku baka yi masa magana saiya tsukaneka faɗa ko ba nashi ba saiya ara🤔.


Jidda kam a zuciyarta ji take kamar ta zunduma ihu sabida zafi,ga wani abu dake mata yawo a jiki kamar snake dauriya kawai,amma duk abinda Irfan keyi mata tana jinsa kuma tana kula dashi babu abinda ya bata mamaki sai sunnan daya kirata dashi 4EYES so sweet ta faɗa cikin ranta wato idonta da kuma glass ɗinta shine ta zama 4Eyes wonderfull,zamura tayi jin abin ya shige mata cikin riga gaba ɗaya jikinta ya ɗauki rawa lokacin harya cire dugwan wandon jikinsa ya rage daga shi sai boxer da kuma farar t.shirt,hannu yasa ya jawota zuwa gabansa yay hakan bada wata manufa ba danshi a rayuwa babu abinda ya tsana illah yaga mace cikin wani hali shiyasa yake mutuwarsa yayarsa Amrah,kallonta yay sosai ganin ta fara shassheƙar yay saurin mannata a faffaɗan ƙirjinsa cikin raɗa yakai bakinsa dai² kunnanta yace"4eyes lifter ne ko?oya shuru zansa acireta a sauya wata stop cry i don't like it"ya faɗa yana jan numfashu rabunsa da yay magana kamar haka tun dawowar daga U.S.

Ƙara zabura tayi haɗe ƙanƙame Irfan ta rushe da kuka jin abin na neman zautar da ita,hannu yasa ahankali ya shiga bubbuga bayanta,tsayar da hannunsa yay a tsakiyar bayanta jin tudu da kuma huci wani abu,ƙara jidda ta saki jin abin ya karceta cikin muryar kuka da kuma shagwaɓa tace"pls help bafiii"ta faɗa tana ƙara shigewa jikinsa,lumshe ido yay domin muryarta ba ƙaramin daɗi tayi masa,hijab ɗinta ya ɗaga a hankali tare da zura hannunsa cikin rigarta,cije lips yay tare da tsotsar lips ɗinsa na ƙara a hankali ya furta"lizard" kuka taci gaba da rerawa jin abinda ya faɗa tu yaushe ƙadanƙare ya shiga jikinta,dariya mai sauti yay tare da faɗin "yarinya saidai ki hakuri kawai ya shige cikin jikinki nima am scared banson sa"da sauri tasa hannu zata zare hijab ɗin yay saurin riƙe hannun tare da murzawa kaɗan ɓata rai yay kamaninsa suka dawo kamar bazai magana ba sai kuma yace"laifinki ubanwa yace kina yawo babu rigar mama,ni kuma ban shirya taɓa jikin kwaila ba"sadda kanta ƙasa tayi taci gaba da rera kukanta ta najin mutuwar tace tazu babu abinda take tsoro sama da ƙadanƙare da kuma ruwan sama musamman mai tsayawa yanzu zata fita hayyacinta,a haukace ya ƙara mannata a ƙirjinsa tare da faɗin"sorry nine ko?" gyaɗa kai tayi kai tsaye ya zura hannunsa cikin rigarta hakan ta yake mata sai taji kamar yana shafa tane nan da nan ta fara jin wani iri a jikinta,da sauri ya kamu ƙadangare amma ya ƙara zillewa ɗaya hannun yasa ya juyata ya zamana shine yay hug ɗinta ta baya ita kuma ta kallon gefe,ɗan tsaki yay jin yayi wajan da baya son taɓawa runtsa idonsa yay ya kaiwa ƙada ngaren cafka ya ƙara zillewa ƙara matseta yay a jikinsa ya ƙara damƙar ƙadangaren nan yay nasarar cafkoshi fitu dashi yay daga jikinta idonsa ya zubawa ƙadangaren ganin yadda yake kumbura kai tare da huci bugashi da jikin lifter yay tare da faɗin "fuck you" tsayawa yay yana maida numfashi bai ƙara kallonta ba har lifter ta buɗe cikin sauri ta fita daga ciki gaba ɗaya mutanan wajan da masu gyara suka zuba mata ido ganin ta fita da sauri ga kuma kayan Irfan a yashe a gefe.

Haɗe rai Irfan yay tamau ya koma a salin Irfan,dan haka kowa yasha jinin jikinsa hannu Aryan yasa ya kamashi tare da faɗin "kayanka"harara ya manna masa baice dashi komai saima gaba da yay abinsa,da sauri Aryan yabi bayansa yana dariya ƙasa² har suka kawo wajan motarsa buɗe motar yay ya faɗa mazaunin drever shi kuma Aryan ya zauna a ɗaya side ɗin,da gudu Irfan yaja motar yay waje a tsaye ya ganta tana jiran napep,taɓe baki yay tare da ƙarawa motar key Aryan ne yaci aikam baka isa ba saika rage mata hanya bayan ka gama lalube masu yarainya shine yanzu ba zaka taimaka mata ba,tsaki ya ƙarayi sanna ya juya kan motar zuwa inda take tsaye,wayarsa ya shiga dannawa hakan ya nuna bazaice komai ba,zuge glass ɗin Aryan yay sosai yadda jidda zata iya ganin Irfan murmushi yay mata yace"sannu daman cewa yay zai rage baki hanya"ya faɗa yana nuna Irfan kaita girgiza alamar a'a"haba ke kowa yamma yayi fa"bakinta ta mutsa tace"no thank"Aryan zai ƙara magana Irfan yaja motar da gudu yabar wajan rai ɓace yace"ɗan iska idan gwaninta kakeso jeka ɗauko taka motar ba'a tawa ba,kuma Allah ya isa ƙaryar da kayimin"dariya sosai Aryan yay har sukai nisa basu ƙara magana ba.


*jidda pov*
Ta daɗe a tsaye a wajan tana jiran mai napep gaba ɗaya bata jin daɗin jikinta tunda ta raɓu a jikin Black Man ɗinnan,wajan 20min kafin ta samu napep hakan tasa tayi saurin shiga ciki tare kwatanta masa inda zai kaita,gusulu suka tarar a hankan yasa suka tsaya ganin babu alamar tafiyarsu yasa ta leƙa kanta dan ganin abinda ke faruwa,amma ta kasa ganin komai hakan ta koma cikin napep ɗin sun ɗauki lokacin su samu damar shigewa.



*Amrah pov*

Cikin sauri ta shige motarta lokacin da suka gama magana da Aryan,motar taja da sauri tayi waje gudu take hakan yasa bata daɗe a hanya ba ta ƙara tangamemen gidanta,parking tayi a compond na gidan fituwa tayi tare shige cikin gidan,a parlour taga Huda ita ɗaya kallonta Amrah tayi tare da faɗin"where is ur patner?"washe baki Huda tayi tace"mom yana can yana kuka waishi wajan uncle Aryan yake son zuwa,mom kuma Dad are back fa"shafa kanta tayi tace "ok my luv take ur time"ta faɗa tana shigewa jikin bedroom ɗinta,tun kafin ta shiga take jiyu kukan Taslim murmushi tayi sanna ta shige ciki a hannun Mubarak ta ganta yana faman rarrashi wayarta ta ɗauka tare da daining number Aryan jin ta shiga yasa tayi sauri bata tace"oyya uncle na magana"washe baki Taslim tayi tare da faɗin"u are the best mom"tana faɗin hakan tayi waje da gudu wajan Huda ta nufa tare dasa wayar a speaker,saukar muryarsa sukaji hakan yasa suka bada hankalinsu kan wayar Taslim ce tace"uncle where are you am was looking for u since"ta faɗa tana kwaɓe fuska daga can ɓangaran Aryan ya lumshe ido tare dayin dariya yace"ohh my girl don't cry inan wajan second uncle ɗinku"da sauri suka haɗa baki tare da faɗin"wow uncle Irfan ya dawo when"dariya shima yay baice komai ba sai gyara zama da yay yace"where is ur mom"Huda da tafi Taslim magana itane tace"uncle mom are back suna tare da Dad"cije lips yay tare da hargitsa gashin kansa har yasa hannu zai kashe wayar sai kuma ya fasa yace"ok twinst ku kularmin da mom ɗinku kada ku bari tayi kuka bye"yana faɗin hakan ya kashe wayar.

Amra kallon mijin nata tayi gaba ɗaya Arya ya birkita mata lissafi hakan yasa ta faɗa jikin mubarak kallon yay yana murmushi baki ya buɗe zai magana tayi saurin haɗe bakinsu tare da hankaɗasa kan bed tabi bayansa.


*Irfan pov*

Yana zuwa cikin bedroom ɗinsa ya faɗa cikin bathroom,kansa ya sakarwa shower ya ɗauki wajan 10min yana wanka kafin ya kashe shower ya ɗauka ash ɗin towel a waist ɗinsa fituwa yay ruwa kansa na sauka a naked body ɗinsa,zaro ido waje yay ganin JESSICA zaune a bakin bed ɗinsa murmushi tayi masa tana miƙewa tsaye abayar jikinta ta cire nan take wasu shegun kaya suka bayyana a jikinta wanda dasu da babu duk ɗaya ne,kasancewar Jessica ba musulma bace hakan yasa babu ruwanta da kallar shigar da tayi tana mutuwar son Irfan kamar ranta,sheɗaniya ce ta aji farko duk wanda tayi niyar mu'amala dashi sai tayi tasha wahala sosai akan Irfan kafin ya fara kulata,itace macen da tasa Irfan yake romance da mace shi banda ita ba yayi da kowa,faɗawa jikinsa tayi tare faɗin"nayi missed naka my ji nake kamar nayi hauka"ta faɗa tana shafa kwantaccen gashin take ƙirjinsa wanda yake ɗigar ruwa.

Kallon kawai yay baice komai ba,hannu tasa ta shiga warware towel ɗin daya ɗaura a waist ɗinsa,saida ta gama cire masa ta kalleshi sosai tace"wow my haka ta koma"still bai tanka ta ba,sai lumshe shanyayyun idonsa da yay,a hankali tasa hannu ta kama.. *~nasha faɗa maku Comment ɗinku shine wannan book ɗin idan babu comments wallahi dai nawa zanyi💁🏻‍♀️domin bazan iya wahala ba ayau ina son ganin ƙaunarku tayimin comments a wannan page ɗin idan kuma ba'ayi ba za kuji kiɗan jenarar a sama😆son su nake maku real fans ina sonku sosai😘~*


Maman Muqaddis ina gdy sosai da comments ɗinku pls kuci gaba kada ku fasa za kuji daɗin book ɗin,Nimcy hausa novel na Facebook wlh wlh zan da nai maku posting tunda ba zaku iya Comments ba ok.

Wattpad😡😡wato ɗan vote ɗin da kuke shine kuka daina bare aje comment shikenan ngd maku😡😎


Share pls
[12/9, 5:41 PM] +227 99 46 01 51: ```💞HEARTBEAT💞```
*JIDDAH*

```MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv```

CHAPTER 5
```JESSICA

```Wattpad@nimcyluv```

sadaukarwa ga🥰
my mentor maman fareesatu Real ladingo ƴar mutan niger mrs Sulaiman amanar Hajia nandalee🥰wannan page ɗin na kine Allah ya dafa maki cikin rayuwarki👏🏻```



*Ya al'wajudu Ya zul'arshid majid Ya fa'alil lima yurid👏🏻Assalamu Alaika ya Sayyadil mursalina,Assalamu Alaika ya katimul ambiya'i wal'mursalina👏🏻Assalamu Alaika ya shafi'ullah👏🏻Assalamu Alaika ya nurullah👏🏻Assalamu Alaika ya safwatullah👏🏻Assalamu Alaika ya kanzillah👏🏻Assalamu Alaika ya ah'hakamu👏🏻Asshafa'atu Asshafa'atu ya Rasululillah Salallahu Alaika wala'alaika wasalim👏🏻*

```Ubangiji Allah kayi mana gafara fiya da tubanmu👏🏻Ubangiji ya Allah kayi ya fiya,fiya da tunaninmu👏🏻Allah kadatar damu Allah ka jiƙanmu👏🏻Allah kafi yama liɗifi cikin lamuranmu Allah kayi mana dafa'i dan dafa'in dake cikin Alkur'ani mai girma,Allah kasa mana haske a zuciyarmu dan hasken sunayenka guda 99😭👏🏻Ameen Ya Allah.```


*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*


*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




Chapter 5


kama hannunsa tayi zuwa kan bed zama yay idonsa still a lumshe suke,babu abinda yake haukata Jessica sai red lips ɗinsa masu kauri dai² kiss burinta bai huce kasan cewa da Irfan fa ko bazai taɓa sonta ba ita kawai ta dinga jin ɗumin jikinsa ya wadatar da ita,bata taɓa manta lokacin daya fara romance da ita saida tayi kukan daɗi inama lokacin ya dawo da tafi ko wacce mace sa'a a nan gidan duniya,ɗan ware manyan gajiyayyun idanunsa yay a kanta jin abinda take masa bai gama mamaki saida yaji tana ƙoƙarin kafa bakinta a..😎lumshe wahalallun idonsa yay wanda suke always sleepyn yana fitar da numfashi mai zafin gaske,kafin ta ƙarasa kai bakinta yay sauri sa tattausan hannunsa ya ɗago kanta,kallon 2second yay mata sannan ya ɗauke kai,sosai ta fahimci abinda yake nufi ita kam a yanzu babu dalilin da zaisa ta rabu da Irfan a yanzu ji take kamar tayi hauka sabida wata muguwar sha'awa data tasu mata,musamman data kalli yadda dark black skin ɗinsa wacce take sharning sabida tsabar hutu da kuma jin daɗi da yake ciki,dan gaba ɗaya jikinsa bai nuna yasha wahala a gidan Yarin da aka kaishi ba,cikin sexcy voice ta kalleshi duk da bata yarda sun haɗa ido ba tace"pls my dear help,ji nake kamar zan zautu akan ka"ta faɗa tana ɗura bakin a nipples ɗinsa tare da ɗan ciccizawa fesar da zafi yay mai zafi ya fara miƙar da ƙafa yana ɗan juya kansa duk ƙoƙarinsa na son daure abinda take masa amma ya kasa,cikin zafin nama ya miƙe tsaye jikinsa har tsuma yake wajan mirrow ya nufa gaba ɗaya jikinsa babu kwari duk yay weak,mai ya ɗauka mai daɗin ƙamshi da kuma sanyi ya shiga shafawa naked body ɗinsa,runtsa idonsa yay da ƙarfin jin tayi hug ɗinsa ta baya ta shiga shafa masa jikinta,juyowa yay a hargitse ya zuba mata blue eyes ɗinsa cikin sauri ya ɗauki a bayarta ya saka mata sannan yaja hannunta zuwa bakin ƙofa yana zuwa ya cillata waje tare da murza key a ƙofar,wajan mirrow'n ya koma yaci gaba da shiryawa handrayer ya ɗauka ya shiga busar da gashin kansa bayan ya gama ya ɗauki wani lafiyayyan mai ya shiga shafawa kyakkyawan gashin nasa wanda yake kwance luf dashi daga sama kuma ya murmuɗe kamar DADA turarensa ya ɗauka Arabian uhud ya shiga shafawa black skin ɗinsa wacce ta cika da gargasa,body spray ya ɗauka nanma ya shiga fesawa jikinsa,sosai yaga yay kyau murmushi yay shi ɗaya sannan ya shiga takawa cikin isa da taƙama tamkar yana gaban wani ko wata,wajan wadrope ɗinsa ya nufa wacce take cike taf da kaya kamar hauka wasu sunfi shekara 5 ba'a taɓa sasu ba,kayan ya kalla sosai ganin ya rasa abin sawa yay saurin tashi yay tare da ɗaukan wayarsa yay dailing number Aryan ringing 2 tayi ya ɗaga a hankali ya lumshe idonsa yace"come"yana faɗa ya ƙatse kiran tare da cilli da wayar akan bed.

3min aka turo ƙofar tare dayin sallama,a ciki² ya amsa sallamar sannan ya ɗauke kansa,ƙarasuwa Aryan yay yace"what going on?"cije lips ɗin ƙasa Irfan yay tare tsutsa kaɗan yace"choice any kaya for me"Murmushi kawai Aryan yay ya shiga duba tulin kayan Irfan ɗin ya daɗe yana kallon kayan kafin ya samu nasarar ɗauko masa wani ɗayan boyal fari tas mai manyan zane ajjiye masa yay kusansa yace"ohhya masa sasu"kayan yabi da kallon kafin ya yamutsa face tare da luma lulu eyes ɗinsa yace"i can't sunyi nauyi"dariya Aryan yay tare tafa hannu yace"wlh baka isa ba saika sasu kagane ai ɗan iska uban miskilancin tsiya"babu yadda ya iya haka zuwa kaya ba

Please Login or Register in order to submit comment