Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

abu, anya ciwon Mysha ba karya bane kuwa, inma karya tayi tama kanta, amma zan nuna mata tayi kuskure, Mysha ce ta katse ta tare da fad'in ahmad jiya baiyi miki kuka ba, Zeena tace a'a aini yara suna sona, Mysha ta turo baki tare da fadin Allah sarki, Zeena ta kalli adeel wanda bini2 idonshi na kanta, tace ya kamata inje inga su twins, nayi missing dinsu, adeel yaji dadin wannan maganan dan dama yana neman dama ne da zasu fita shida Zeena, yace ok dama zan fita yanzu ki shirya sai in kaiki, jin haka Mysha tayi caraf tace nima bari in shirya muje tare, yace no keda baki da lafiya ina ke ina fita, tace na warke ai, yace kiyi hakuri ki zauna kar kije abun ya kuma tashi, haka ta hakura dan babu yanda ta iya, don idan ta matsa zai gane karya takeyi, Zeena ta tashi taje ta shirya cikin wani atamfa dinkin riga da skirt ya mata kyau sosai, tasa gyale kalan kayan, ta fito falo, adeel ya kalleta yace ta koma tasa hijab indai tana so ta fita, nan taji wani hawaye na shirin zuba daka idonta, da sauri ta koma tasa hijab, suka fita, Mysha kaman zata fashe dan bakin ciki, tace kuje Ku dawo zan nuna miki naki kadan ne Zeena.

Hotel ya nufa da ita, bayan sun shiga yace ta fito su shiga, bata musa ba ta fito, yaje yayi komai da komai ita bata san mai yake yiba, dan tana zaune nesa da inda yake, yazo yace suje ta bishi, wani d'aki suka shiga taga ya zauna akan gadon d'akin sai a sannan tace mishi mai suka zoyi nan, ya tashi yazo kusa da ita ya fara cire mata hijab din jikinta,ganin haka gabanta ya fara fad'i, harya cire hijab din, ya cire mata rigan jikinta, tace adeel M..... Kafin ta karasa abunda take son cewa yasa bakinshi cikin nata, nima ganin haka na fita na basu waje,

Mysha tunda suka fita take ta zarya ta kira adeel bai dauka ba, tayi tsaki yanzu hala suna can tare suna cin Amana na, wani haushin Zeena take ji, gashi plan dina na jiya bai yiba, tunda ya koma d'akinta ya kwanta, tayi dan dariya tare da fadin Zeena sai nasa adeel ya wulakanta ki, da kanshi zai koreki,.

Zeena tana toilet tana wanka tare da hawaye, shi kuma adeel yana kwance kan gado cikin nishad'i, tabbas mata suna suka tara kuma ko wace mace tana da nata baiwar da Allah ya mata, har Zeena ta fito ta ganshi a kan gado suka had'a ido tayi sauri tayi kasa dakai wani irin kun yanshi, take ji, yayi murmushi ya matso kusa da ita, yayi hugging dinta, tare da fad'a mata I luv u Zeena, you are my happiness, jin tayi shuru yace bari insa miki kaya ta saki kuka yace mai nene, tace bana so zansa dakai na, yayi dariya ta diba kayanta tayi toilet, ya bita da kallo yana dariya harta fito fuskanta a daure yace mai nene kuma, tace kayana duk ya yamutse, taya zani gidan mum a haka, yace ai yau babu zuwa gidan mum gida zamu koma, tace plz ka kaini, yace a haka, tayi shuru can tace toh ka kaini gida in canza kaya sai muje, yayi dariya tare da fadin zan dauko miki twins in Kawo miki su, ba karamin dadi taji ba, suka koma gida, sunga Mysha a falo tama Zeena kallon sama da kasa, tare da aiyana wa a ranta, anya ba wani waje sukaje ba, dubi yanda adeel yake ta wani zumudi sannan bada wannan kayan ya fita ba, ita kuma Zeena kayanta ya yamutse ta kasa, nan taji kirjinta yana buga mata, ta daure tace har kun dawo nasha aiko dasu twins din zaku dawo, Zeena ta fahimci tana so tasan daka inda suke ne, tace eyya ai bamu samu munje ba, munje wani waje ne, nan Mysha ta kumbura, adeel yabar wajan yayi gefen Zeena ganin haka Mysha ta taso taje gaban Zeena tace ina kukaje, Zeena ba tare da tsoro ba tace hotel muka je, dan bama son takura, wani kululun abu ne ya tsaya mata a wuya, ta cakumi wuyan Zeena.

Maryam obam✍✍
[4/4, 8:05 PM] Hawwa: πŸ‘©β€β€β€πŸ’‹β€πŸ‘©AMINIYA TA CEπŸ‘©β€β€β€πŸ’‹β€πŸ‘©

πŸ’…πŸ’… NA✍✍
MARYAM ALHASSAN DAN'IYA πŸ’πŸ’

Dedicated this page to my fans πŸ˜˜πŸ’ƒπŸ»
1⃣2⃣5⃣to1⃣3⃣0⃣

SALAM MY FANS PLZ KUYI HAKURI NAJIN BAN MUKU POSTING KULLUM KWANA2 BAN ZAMA GA DAD DINA BASHI DA LAFIYA PLZ KUSA SHI A ADDU'A, SANNAN KU KARA HAKURI NA KUSA KAMMALA MUKU NOVEL DIN NGD

Zeena ta fara kokarin cire hannun Mysha daka wuyanta, ta kasa domin ba rukon wasa tayi mata ba, sai da tayi dagaske kafin ta samu ta tureta da kafa tayi 'kasa, ta tashi ta wanke Mysha da mari a dai2 lokacin adeel ya fito ya tsaya yana kallonta rai a bace, yace miye haka Zeena kina da hankali kuwa, ganin adeel din itama Mysha tasa kuka tana fadin daka tambayan yara sai ki mareni, ran adeel ya kuma baci, yace ma Zeena kin kyauta ki bata hakuri, Zeena tayi shuru taki bata hakurin ganin haka ranshi ya kuma baci ya dinga fad'a ta inda yake shiga bata nan yake fita ba, ganin haka yasa Zeena tayi d'akinta da gudu tana kuka, ita kuma Mysha sai rusa kuka take, ranshi ya baci sosai ya fita yabar gidan, ganin ya fita Mysha ta tashi tana dariya tare da fad'in yanzu kika fara ganin haka Zeena, tunda kika auran min miji,.

Zeena tunda ta shiga d'aki bata fito ba, har wajan 7 gashi itace da girki, kanta keta sara mata ga zazzabi daya rufeta lokaci daya, dan taci kuka sosai, tana ganin adeel bai mata adalci ba, ya kamata ya tambaye ta, yaji ta bakinta, amma ya rufeta da fad'a ya daura mata laifi.

Adeel shima sai wajan 9 ya dawo tare dasu twins, yaga Mysha a falo tana ganin shi, ta tashi da sauri tana fad'in yauwa gwara da ka dawo yanzu, yace lafiya, tace ni yunwa nake ji sosai, yace yunwa kaman ya babu abinci ne, tace toh mai girki batayi ba, ga ahmad harya gaji yayi bacci da yunwa, ranshi ya baci yaja hannun su twins yayi d'akin Zeena din yaga tana kwance tana rawan sanyi da sauri ya karasa wajanta tare da taba jikinta yaji zafi, duk yabi ya rude yace Zeena maike damun ki, tayi shuru ba tare data kulashi ba, ganin haka yasa ya d'agata duk sai yaji ta bashi tausayi, yace fever kikeyi, ta d'aga mai kai alaman eh, ya fita falon ta ya shigo dasu twins tana ganinsu ta tashi da sauri tayi hugging dinsu tana hawaye, shi kuma ya fita kitchen ya fita ya had'a mata tea ya Kawo mata tasha sannan tasha magani, ya kuma fita d'akin Mysha yayi wanda take ta murna ta had'a su, yau adeel zaiyi maganin Zeena, tana ganin ya shigo ta zabga tagumi tace adeel wlh yunwa nake ji, yace Mysha Zeena bata jin dadi, ki taimaka ki daura abinci, ranta ya baci tace wlh bazai yiwu ba, akan mai zan daura aiba girki na bane, ya tsaya yana kallonta da mamaki yace idan kin daura kinma kanki, tace bazan daura ba kuma a Kawo min abinci dan yunwa nake ji, in banda ni an raina ni har zaka zo kace in daura abinci tunda gani baiwa ita yar hutu, toh bata isa ba, in makircinta yana aiki a kanka to ni bazai yi a kaina ba, tana ta surfa bala'i ganin haka ya fita ya barta, wajan saida abinci yaje ya siyo musu, yakai ma Zeena nata da yaran ta, sannan yakai ma Mysha itama ta amsa tare da fadin wlh aiki ya ganka, bai kulata ba ya fita.

Ya shiga d'akin shi ya kwanta, can ya dauki waya ya kira Zeena kaman ba zata dauka ba, ta dai daure ta dauka, yace Su twins sunyi bacci ne, ta amsa da eh, yace ok kizo d'aki na, Ina son ganinki yanzu, yana fad'in haka ya kashe Wayan, tayi dan gajeran tsaki sannan ta tashi, tasa hijab ta nufi d'akin ta shiga ta ganshi a zaune yana kallo, ta tsaya a tsaye tana sauraranshi, yace kizo ki zauna, kaman karta zauna ta dai daure ta zauna, yace ya jikin tace da sauki, tana fadin haka ta tashi zata fita ya tashi ya janyota ta baya, ta fado kan jikin shi, ta fara hawaye yasa hannu yana goge mata, yace kiyi hakuri Zeena kibar wannan kukan shima da kanshi yasan bai mata adalci ba, ya kamata ya tanbayeta mai yasa tayi hakan, dan yasan haka kawai ba zata mari Mysha ba, ta katse shi tare da fad'in bacci nake ji, yace a nan zaki kwanta tare dani, jin haka yasa tayi shuru bata kara magana ba, yace kiyi hakuri Zeena, daka yau ko mai ya had'aki da Mysha karki kara cewa zaki taba ta, kinji, ta d'aga kai alaman eh, yaci gaba da cewa idan ta miki wani abu ki fad'a min ni da kaina zan dauki mataki, ta amsa da toh, ta tashi ta kwanta ta gefen gadon, shima ya kwanta tare da daura hannunshi a kanta, da haka bacci ya dauke su, ita kuma Mysha cikin takaici ta kwanta dan taga duk abun data had'a bata samun yanda take so.

Tunda Zeena ta tashi tayi sallah, taje taga su twins suna ta bacci abun su, ta nufi kitchen dan daura breakfast, ta soya doya da kwai sannan ta had'a kunun gyad'a, tayi farfesun kaza, ta jera akan dining, ta gyara ko ina, a dai2 lokacin Mysha ta fito ta sakar ma Zeena harara, Zeena ganin haka yasa ta wuce tabar wajan dan yanzu bata da lokacin ta, d'aki ta shiga tayi wanka ta tashi su twins ta musu wanka suma ta shirya su, afraz yace mum nan ina ne, Zeena tayi dariya tace gidanku ne nan, adeel ya shigo d'akin da gudu suka tashi suna dady yayi dariya tare da d'aga small Zeena sama, shima afraz yace sai an d'aga shi, yayi dariya shima ya d'aga shi, nan suka fita falo yin breakfast, sun tadda Mysha akan dinning din tana cin abinci, ko kallo basu isheta ba, taci gaba dacin abincin ta, adeel yace an tashi lfya, ta amsa a dakile lafiya, ganin haka shima ya shareta, suka fara cin abinci su twins suna ta surutu su Zeena suna ta dariya, Mysha tace dalla ku mana shuru kunzo kun dame mu da surutu, small Zeena ta tashi ta make Zeena, ran adeel ya baci yace miye haka Mysha yara nefa, tace toni ina ruwana, an Kawo mana yara suna mana hayaniya, yace sai yau nasan baki da hankali Zeena ta kama hannun yaran tayi ciki dasu, Mysha tace aiba karya nayi ba, ya tashi ya bata waje ya shiga wajan Zeena yaga tana hada kayan yaran, yace lafiya kike hada musu kaya, tace yau zasu koma, yace akan wani dalili, tace hakanan yace toh babu inda zasu, tace kayi hakuri bazan iya bari su kara kwana a nan ba, yace indai ban isa dake ba toh kiyi abunda kika ga dama, ya fita ya bata waje, tayi shuru tare da bakin cikin abunda akama yaran ta, tabbas zan iya jure komai amma bazan bari a wulakanta yara naba, domin sune rayuwa na, tun daka ranan bata bari suna zuwa babban falo komai sunayi a gefenta, hakan na damun adeel, yanda yaga tana janye yaran bata bari suna fita suna sake wa, satinsu daya mum tace su dawo, Zeena bata soba, amma haka suka koma shima adeel yaso mum tabar musu yaran, taki tace su take gani taji dadi sannan ba zata iya barin jikokinta suyi rayuwan agolanci ba,.

BAYAN SHEKARA DAYA

Zeena tana d'aki ita da adeel suna fira cikin so da kauna, ta tashi da gudu tayi bayi tana ta amai, ya bita da sauri duk ya rude yana mata sannu, bayan ta gama sukayi asibiti, nan aka dubata akace tana da cikin wata daya da sati biyu waiyo zo kuga murna wajan adeel,nan suka dawo lokacin sun tarar da Mysha a falo tana ganinsu, tace an daiji kunya kuma sai Allah ya saka min yau girki na amma ka fita da ita, yace Mysha kiyi hakuri lalura ne yasa hakan, tace babu wani lalura ita bata da mota ne da ba zata ita kadai ba, nan Zeena tayi ciki da gudu tana kokarin amai, shima yabi ta, toh fa nan Mysha kanta ya kulle tare da tambaya kardai ace ciki gareta, kai anya bata da komai taya hakan ma zai faru, tace inko cikin ne dana bani ni tunda na haifi daya har yanzu shuru amma ace ita ta samu aiko dana yarda namiji munafiki ne, nan ta zauna tana ta tunani kala2

Maryam obam✍✍
[4/4, 8:05 PM] Hawwa: πŸ‘©β€β€β€πŸ’‹β€πŸ‘©AMINIYA TA CEπŸ‘©β€β€β€πŸ’‹β€πŸ‘©

πŸ’…πŸ’… NA✍✍
MARYAM ALHASSAN DAN'IYA πŸ’πŸ’

Dedicated this page to my fans πŸ˜˜πŸ’ƒπŸ»
1⃣3⃣0⃣to1⃣3⃣5⃣

Jin adeel ya dade bai fito ba yasa tabi bayanshi, ta shiga falon taje kofan d'akin Zeena din tana ta nocking, adeel ya fito Zeena na biye dashi, tace toh Malam sai muje haka, cin amanan ya isa, ya kalleta yace haba Mysha wannan wani irin magana ne, tace ai dole kace haka, inka manta yau girki nane dan mai zaisa ka fita da ita, sannan kuma yanzu ka biyota d'aki, yace bata jin dadi ne na kaita asibiti shine laifi, ko kece ran girkinta baki da lafiya bata isa ta hanani kaiki asibiti ba, ai dole kace haka, tunda ka zama mara adalci, ganin tana ta surfo magana ga Zeena a wajan yaja hannunta suka fita, d'akinta yayi da ita sannan ya sake ta, yace kina da hankali kuwa Mysha anya baki fara tabuwa ba kuwa, wlh da hankali na, dan mai zaka cuceni sannan inki magana, dan nayi magana shine kake cemin banda hankali, wlh da hankali na sarai, yace toh wannan bala'in da kikeyi mai zai amfana miki, miye riban shi, tayi tsaki tare da fadin ai wlh bala'i yanzu na fara indai akace cuta na za'a dinga yi, ahmad dake kwance ya tashi yana kuka ganin yanda mamanshi ke ihu, adeel yayi sauri ya dauke shi, yana rarrashin shi, tayi tsaki ta amshi danta tayi falo dashi, adeel yace Allah ya shiryaki yasa ki gane.

Zeena wannan cikin yana bata wahala, harta dan rame, ga yawan amai da takeyi, adeel yana tausaya mata sosai, yau itace da girki duk ta rasa mai zatayi mai dan sauki dan yanda take jin jikinta kaman ba zata iya komai ba, Jin sallama tayi da sauri ta tashi tare da fadin muryan wa nake ji, abda tazo da sauri tayi hugging din Zeena tare da fadin I miss you, sis,Zeena tayi dariya tace saukan yaushe, abda tace jiya na dawo muna hutu, Zeena tace kaga mutanan dubai yanda aka kara kyau, abda tayi dariya sannan tace naga kin rame kin kara haske kodai an samu abun ne, Zeena ta harare ta da wasa tace sa ido, daka zuwa har kin fara, abda tayi dariya tace aiko makaho ya ganki yasan akwai magana, Zeena tace iye yarinya an iya hausa, abda tace sai kace ba yar hausawa ba, dan nayi wannan karamin hausan, Zeena tayi dariya tace abda nayi kewanki wlh,, amma dai a nan zaki kwana koh, ta zaro ido tare da fadin rufamin asiri in kwana gidan siriki na, Zeena takai mata dukan wasa tace toh anty babba, suna cikin haka saiga Mysha ta kallesu tayi tsaki tare da fadin an dai bani, abda ta kwashe da dariya Mysha tace ke dawa kike wannan dariyan badai dani kike ba, abda tace da wanda ya tsargu dashi nake, nan Mysha ta hasala tace ke bari kiji in kina tashen rashin kunyanki toh wlh kasan da wanda kike don bake bace sa'a ta, abda ta tashi Zeena tace abda kiyi shuru, abda tace wlh Zeena ba zanyi shuru ba, ta kalli Mysha sama da kasa tace ke yanzu ko kunya bakya ji, duk cin amanan da kikayi amma kinzo kina wani kumfan baki, nan Mysha ta d'aga hannu zata mareta abda ta rike hannun tace idan Zeena kina mata ita tana kyaleki toh ni ba ita bace dan bazan dauki raini ba, kinci daraja daya duk da irin mugun halin ki, ke abokiyar zaman yar uwata ce, amma dasai na miki dukan tsiya wlh, Mysha ta tsaya tana kallon ta da mamaki, tace lallai yarinya kinyi baki sai kin San ni kika ma rashin kunya, abda tace ke din banza mai zakiyi, kiyi duk abunda za kiyi ina dai2 dake, ganin abda dagaske take kuma inta biye mata komai zai iya faruwa tayi saurin barin wajan, abda ta kalli Zeena tace dama irin wannan zaman kukeyi, Zeena tace mai yasa zaki mata haka, karki manta AMINIYA TA CE, kuma abokiyar zama na, abda tace wannan ba aminiyar ki bace domin inda aminiyarki ce baza ta miki abunda tayi ba, wlh sis Mysha bata da kunya kuma bata san abunda takeyi ba, in banda raini muna zaman mu tazo ta tsokane mu, Zeena tace aida baki kulata ba dakin barta da halinta, ni yanzu mubar wannan zancen, ummi tace auren bros zaheer nan da wata biyu, kina nan har sai anyi bikin ko zaki koma, abda tace babu inda zani sai an gama bikin, Zeena tace zaki missing abubuwa fah, tace hutun yana da tsawo, tace au yanzu naji magana,nan suka tashi sukayi kitchen suka daura girki, cikin kan kanin lokaci suka gama, abda tayi shirin tafiya gida Zeena tace ta kwana amma taki tace gida zata, adeel yayi sallama ya shigo yace yau wa nake gani, abda tayi dariya tace inlow sai yanzu ka dawo, saida kaga zan tafi, yace amin hakuri ban san kinzo ba da nabar komai na dawo, yace amma laifin Zeena ne da bata kirani ba, abda tace toh ni zan gudu, adeel yace ki mana kwana biyu mana, tace wai ni gidan mu zan wuce ko ku barni in wuce ko in muku kuka, Zeena tace toh bismillah, tayi dariya tare da fadin na tafi, Zeena tace tazo gobe ta taya ta aiki, tace shikenan, ta wuce, adeel ya shiga d'akin Zeena yayi wanka sannan ya shirya ya kalli Zeena yace kullum kina kara kyau ta dan turo mai baki tace a haka din, yayi dariya yace kinfi kyau ai a hakan, tace muje kayi dinner suka fita tare, yace ina Mysha tace tana d'akinta, yace ina zuwa ya nufi gefen Mysha din, ya ganta a kwance yace ta tashi suje suyi dinner, tace toh ta tashi suka fita tare, ganin Zeena a dinning din yasa ta daure fuska, Zeena ta bude abincin nan warin abincin ya hau mata kai tayi d'akinta da gudu, adeel ya bita nan Mysha tace wlh da sake ni za'a mayar yar iska, wato ciki ya mata ni kuma ko oho kenan, toh wlh adeel baka isa ba, itama tabi bayansu taga adeel din yana rike da Zeena yana wani lallaba ta, tace toh munafiki yanzu ciki ka mata toh wlh baka isa ba, yau sai anyi ta, da mamaki yake kallon ta, yace Mysha ki kama bakin ki, tace ai dole kace haka tunda kaci Amana ta, yace amanarki name naci, tace dan mai zaisa ka mata ciki wlh baka isa ba sai anyi ta, ta kare yau din nan, ta dinga magana ta inda take shiga bata nan take fita ba, ranshi yayi mugun baci nan ya matsa kusa da ita ya wanke ta da mari, ta saki ihu ta matsa kusa da Zeena tana kokarin dukanta.

Maryam obam✍✍
[4/4, 8:05 PM] Hawwa: πŸ‘©β€β€β€πŸ’‹β€πŸ‘©AMINIYA TA CEπŸ‘©β€β€β€πŸ’‹β€πŸ‘©

πŸ’…πŸ’… NA✍✍
MARYAM ALHASSAN DAN'IYA πŸ’πŸ’

Dedicated this page to my fans πŸ˜˜πŸ’ƒπŸ»
1⃣3⃣5⃣to1⃣4⃣0⃣

Adeel yayi sauri ya janyo ta, Zeena wanda tayi Suman tsaye dan tsoro, tace ka sake ni, yau sai anyi ta, ta kare, ta kuma zabura zata nufi Zeena, ganin haka Zeena ta matsa da sauri tayi baya, shi kuma ya kuma janyo ta, tare da marinta har sau biyu yace kije na sakeki saki daya,nan komai nata ya tsaya, da mamaki ta kalle shi, tace adeel saki, nika saka takan wannan banzan, ya kalleta yace wannan ya rage naki ya kama hannun Zeena sukai ciki, suka barta a nan, bayan sun shiga Zeena harda sama d'akin key tayi adeel yayi murmushi, dan tana ganin Mysha Zata iya shigowa ciki, adeel ya zauna akan gadon d'akin ya daura hannu akan kanshi, duk sai yaba Zeena tausayi, ta matsa kusa dashi tace adeel gaskiya banji dadin abun da kayi ba, yasa mata hannu a baki alaman tayi shuru,yace Zeena wani kalan adalci ne banma Mysha amma duk bata gani, ban taba cin amanarta ba ran girkin ta, amma ita bata da wani Abu kullum sai zargi, na rasa wannan irin halin nata, Ina zama da ita ne saboda ke da kuma yarona, amma yanzu na gaji gwara ta wuce, dan wata rana zata iyayi miki komai karta je ta kashe min baby, Zeena tayi shuru bata ce komai ba, ganin haka yasa yace ki daina tunani kar kisa baby dina cikin damuwa shima, tayi dan murmushin yake,ita harga Allah bata ji dadin sakin daya ma Mysha ba.

Mysha ta nufa d'akin ta, tana ta rusa kuka, tare dajin haushin Zeena, tace Zeena saboda ke adeel ya sake ni, yanda ya sake ni kema haka saiya sake ki, dan bazan barki ba, ta diba wasu daka kayanta tasa a akwati tayi gidansu ita da ahmad, tana shiga taga mamanta da gudu ta fad'a kanta tana kuka, mahaifiyar ta duk ta rude tana tambaya lafiya, mai ya faru, tace mum adeel ya sake ni, maman tace what saki, tace eh mum, tace kiyi shuru ki daina kuka bari in kira dady dinki, maman ta tashi ta nufi d'akin dad din Mysha din, Jim kadan sai gasu tare sun fito, mahaifin ta, yace maiya faru, nan ta fad'a mishi karya da gaskiya ranshi ya baci yace tayi shuru taje d'aki zai nemi adeel din, maman tace neman shi akan me mai za'a mai kawai ka barshi, yace ai ba'a haka dole shima inji ta bakinshi wannan shine adalci, tace wani adalci bayan ya wulakanta mana y'a harda saki kuma, ni na yarda da y'ata ba zata min karya ba, yace hakane amma koma dai miye dole inji ta bakin shi, yana fad'in haka ya koma d'aki, ranan Mysha kasa bacci tayi sai aikin kuka, tabbas tana son adeel irin son da ba zata iya musultawa ba, Zeena kece silan komai saboda ke ya sake ni, tayi murmushi tare da fad'in adeel dole in koma gidanka ko dan darajan dana,.

Zeena tana falo tayi uban tagumi kaman wacce aka ma mutuwa, adeel ya fito daga d'aki yaga yanda ta zabga tagumi, ya karasa gareta tare da cire mata hannun, yace tunanin mai kikeyi haka Zeena, tayi dan nishi sannan tace adeel dan Allah kayi hakuri ka dawo da Mysha, jin haka yasa ya daure fuska tare da fadin indai kika ci gaba da fad'a min wannan maganan zaki ga fushi na, tace adeel nasan bata kyauta ba am.... Ya d'aga mata hannu tare da fadin ni na fita, ta bishi da kallo cikin takaici, ita dai tana so ya dawo da Mysha dan tasan Mysha tana son adeel sosai kuma sonshi yasa take duk abunda take yi, haka ranan Zeena ta zauna cikin tunani.

Mysha duk irin gatan da mum dinta take mata, bata jin dadin zaman gidan, ita burinta yau ace ta koma gidan adeel, domin inta tuna yana tare da Zeena wani bakin ciki take ji, tare da tsananta, Zeena na rasa dame kika fini da yasa komai nake so sai kin raba ni dashi, kowa ke yake so, miye banda shi wanda ke kike dashi, kukan ahmad ne yasa tayi sauri ta dauke shi, tana jijjiga shi,

Mahaifin Mysha ya kira adeel, akan maiya had'a shi da Mysha nan ya fada mishi irin abubuwan da take mai, ran

Please Login or Register in order to submit comment