Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zuba uban kamshi yake, kana ganin shi kaga irin yaran masu kudin nan yan gayu looking casual sabida yau Sunday, maida kofan motan yayi yarufe sanan yafara tafiya ahankali yashiga cikin premises din babu kowa ciki sai security personnel dake gadin wajen wanda dazaran sunganshi gaidashi suke dan sunsan koshi waye, elevator ya shiga zuwa 5 floor, wanda yasadashi dawani mahaukacin building dazaki dauka ataurai ne, ga kujeru na ma'aikata amman sabida yau Sunday babu kowa, cigaba yayi da tafiya zuwa gaban wani hadadden kofa wanda da finger print ake bude kofan, baiyi yatsanshi yasa abin yayi magana Authorize Mr Asad, kama handle din kofan yayi yatura kofan yashiga tashi daya, wani irin zabura mutumin yayi yasauka dagakan yarinyar dayakekai dataji uban attachment ja akai yanajan boxer dinshi dayadan sauke kasa kadan dama dagudu yana rufe abin datai wani automatic kwanciya jikinshi na mugun bari yakalli yarinyar da babu kaya ajikinta yana mata ihu. "leave this office, I said leave" Ahankali yaja kafanshi baya kadan bazaka taba iya tantance wani yanayi yakeba sabida glasses din dake kan idanunshi, dasauri mutumin daya rude yace "Asad look is not what u are think......" awani irin zuciya Asad yajuya fuuuuu, dagudu mutumin yashiga laluban kayanshi yana sakawa batare dayabi takan karuwanshi dake sa kayanta arude ba yasa riganshi baima tsaya saka malum malum ba yazura slippers din office yafice dagudu, sauka kasa yayi gudun da yakeyi yasa yacimmai shan gabanshi yayi yace "Asad listen to me listen to me son please" tsayawa yayi chak yana kallon mahaifin nashi dat so much disgust him now, ahankali yakai hannunshi yacire glasses din dake kan idanun nashi yace "wanan ne US din dakaje ko Dad? Almost 2month babu wanda yasaka a ido kana garin nan Dad" juyawa mutumin yayi yana kalle kalle ganin babu mutane inda suke yasa cikin muryan lallashi yace "listen to me Asad wlh naje US ba karya nayi ba kawaidai dana dawo banje gida bane" wani irin kallon mahaifin nashi yake kallon bakin ciki da tsantsan tsana, Dan murmushi mahaifin nashi yayi irin na marasa gaskiya, cikeda lallashi yace "how are you my boy? Your Mum told me kadawo kaima kaje kano gaida Dadda ka, sanan zakai hosting show ma Youth a TV station, I am so proud of you Asad dina, you are really my son" sosai idanunshi sukai ja ruwa yacika a idanunshi fall ahankali yace "why are you doing this to Ammi? After all the sacrifice da Ammi tamaka why are you treating her this way, why are you maltreating my Mum Dad eh"? kana ganin yanda yayi maganan kasan zuciyanshi namai zafi da daci, ganin yanayinshi yasa Baban yadan sosakai yace "listen Asad, inamaka kallon yaro but I think u are not more a little boy anymore, I love you morethan anything in this world, in fact ma darajan kane ma yasa nai deciding I will leave tareda mamanka har karshen rayuwa but banason mamanka Asad, ko kadan bani sonta, auren hadi akamana nida ita, ur Mum was never my choice, choice din Daddan kane, yar maigadin shine dayarasu dagashi har matanshi lokacin sunje gida kauye suna dawowa suka sami hatsari suka rasu, shine sabida how the gateman was good to Daddan ka yasa yadauki maman ka shida Mamana Allah yajikanta suka raini mamanka aka sata a makaranta aka hadani aure da ita dudda na nuna banso..." yanda idanun Asad sukaija zaka dauka zai makance ne, cikin wata irin murya datai rauni bama ta fita sosai tsabagen bakin ciki da kunci yace "is that the reason why kakebin all kind of useless matan banzan Abuja nan Dad" Dasauri yace "banason aure aure, da mata daya zan iya rayuwa since uwarka ce d lucky one saisa I am stuck with her, look son I don't wanna go into details with you now, nan gaba u will understand after all kai d'ana ne, my blood runs through ur veins, you are just like me" cikin wani irin huge voice yace "I will never be like you, bazan taba zama mutum irin ka ba, I despise you Dad, u are nothing but a shame to my name, wlh da ana chanza uba dana chanza ka cus u don't deserve a son like me much less a good wife kaman Ammi na" yana maganan yawuce yabude motan shi yashiga yana kokarin tadawa Dad yazo wajen. "Asad, Asad, come here son calm down nasan ranka abace yake, but yakakeson nayi eh ur Mum is such an old school babu abinda ta iya sai kunya, Asad" wani irin jan motanshi Asad yayi yabar wajen ubanshi na kwalamai kira. "Asad, Asad" tsaki yaja yadafa kanshi yace "yaro sai bakin zuciya, nima maiya kaini zuwa office yau" tsaki yayi shi kadai yace "to nasan zaizone yaron da fushi yake dani kona kirashi baya dauka" tsaki yasakeyi dukya bala'in damu yace "daka tsaya kajira Zinariyan ka daganan ma kona sami contact din kyakkyawan yarinyar nan dayafimin, yanzu look what I cause yanzu, shiit yanzu sai nakoma wajen wanan matar nan da nonuwan kirjinta sunfi silifas tsawo abu har cinya, dan Allah dai jibi nonon wanan cinyare dinan atsaye, na Zinariya ma haka, amman ace yaro yakasa ganewa uwarshi ba gaba ba baya gatanan ne gabaki dayanta zero ce" yaja tsaki yawuce yana tafiya zuwa ciki ranshi fall da damuwa.



Allah da ikonsa ne kawai yakawoshi gida lafiya, ko parking din kirki bai iya yayi ba yafito daga motan dawani irin gudu security su yace "subhanallah" ganin motan na tafiya yashiga yay parking da kyau shikuma Asad yay wucewan shi batare dayama juyoba, ko katon Sharif dake zaune a garden dake kusada flat dinsu baiyiba yawani irin buga kofa yashiga ciki, binshi da kallo Sharif yayi saikuma ahankali yasauke ijiyan zuciya yacigaba da aikin dayake yi akan system, karan zubarda abu dayaji yasa yatashi da sauri ya ijiye system dinshi awajen, bude kofa yayi yashiga falonsu sanan yamaida kofan yarufe yay kitchen dinsu da sauri tsayawa yayi awajen kofa yana kallon yanda Asad ke zubarda komi na kitchen din yana rotsasu akasa kaman wanda yazare, cikeda damuwa Sharif yace "what's wrong with u Asad"? Wani irin daga kafa Asad yayi yadaki fridge din kitchen din cikin zafin harshe yace "it's none of your business leave me alone Sharif" shiru Sharif yayi yana kallonshi yanda yake haukanshi shi kadai wanda is not new to him, kowa yasan Asad da zafin zuciya haka Ammi ta haifoshi da halin nan.



💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫


✍️ M SHAKUR
Freepage
EPISODE 1️⃣7️⃣
Yagama barinshi duk basu isheshi ba ganin yafara punching kofa da hannunshi yasa dasauri Sharif yashiga kitchen din wani irin kamashi Sharif yayi yasashi ajikinshi ya rungume tsam yace "calm down Asad ba Ammi tace idan ranka yabaci kadinga salati ba, calm down please" kokarin fizge kanshi yake yana ihu. "I said leave me alone Sharif, stay out of this" kankameshi sosai Sharif yayi with all the power he got yace "Ya isa Asad I am here for u, I am here, we gonna be brothers forever okay, ina kaje? what happen? Giran da kayi dazu ina kaje?" shiru yayi yakasa magana ahankali Sharif yace "you went to see Dad ko"?Murya chan kasa yace "I guess kaima kasan babu wani US din dayaje" shiru Sharif yayi sai chan yace "before muje kano lokacin kana UK I saw how worried Ammi is yasa naje office naduba shi, I saw him though shi baiganni ba baisan naganshi ba" shiru Asad yayi saikuma gently yatashi daga jikin Sharif zama yayi akasa ahankali yajingina da cabinet din kitchen din idanunshi sunyi jajir, zama shima Sharif yayi kusadashi yana kallon kasan wajen, ahankali Asad yace "I don't know why Dad choose this life he's 60 but jin kanshi yake kaman dan 20, that Oldman is lost Sharif completely, can u believe niyake gayawa I am just like him eh Sharif" yay dan shiru idanunshi sunyi ja yace "I can never be like that man, bazan taba neman matan banza ba, wlh bazan tababa cus I hate them kyama ma suke bani, I hate that I am his son, wlh da ana chanza uba da na chanza nawa, I hate that man Sharif" kallonshi Sharif yake bakaramin tausayi yabashi ba matsawa yayi kusada shi ya jingina da cabinet shima yace "bazaka taba zama kaman shiba that I am sure of Asad but we gonna do something right now" yay maganan ahankali yace "inaso ka share batun Dad for now dan is affecting u physically and mentally bayan kasan u need to be at ur best gobe zaka fara TV show dinka eh Asad, this whole mess will affect ur productivity as well as ur performance, I cannot be managing everything for u eh, u need to be at ur best mugama this TV program in the next 7days sabida kasamu muyi concentrating a office we need to release new collection eh Asad, banda ma haka kanason Ammi taganka ahaka ne kaga how I am better than u kenan, tunkafin mutafi kano nasan Dad na garin nan amman koda wasa ban nunama Ammi ba sabida I need her happy, kaiko look at u now bayan kasan mu Ammi ke gani taji dadi common be a man for Ammi, let's keep pretending we don't know what Dad has been up to koma yana gari" Ahankali yasaki dan murmushi saiya kalli Sharif din yace "kasami wanan illustrator din?" girgizamai kai yayi yace "no he's on his summer break wai, kaima I don't get u Asad why don't u wanna give Nigerians dinmu a chance" "cus they can't give me what I want" hararanshi Sharif yayi yace "shikenan haka zan zuba idanu inta kallonka wlh idan ka shiga tight corner kaida kanka zaka dinga neman su" tashi yayi ahankali yace "don't worry I will get one" fita yayi daga kitchen din Sharif yabishi da kallo cikeda so dakuma tausayin dan uwan nashi yasan wani zubin Allah kan jarabci yara da iyayensu and that's Asad da dukansu ma a family nan biggest test, Dad gashinan ne kawai living one kind of useless life kaman yaro, imagine Babba dashi he is willing yayi karya yabar gidanshi da sunan yatafi UK just dan yatafi wajen matan banzan shi, tsohon mahaifinshi baida lpy he don't care yaje yaduba shi saidai yayta tura kudin magungunan shi, ayanzu kuma shi kadai ne dandan Dadda namiji, dan dama Dad ne Babba sai mahaifinsu daya rasu, sai Anty Turai mahaifiyar Aneesa, Mahaifinsu daya rasu ne kawai ya haifi yara dayawa a family Shine first born sai Rahima sai Mariya, itakuma Aneesa ita kadaice yar Mamanta Turai, da mijinta yasakota tadaukota suka dawo gidan Dadda dazama kafin tabama Ammi ita aka zo da ita Abuja tafara school gudun kar mijin ya kwace ta dan Anty Turai yar rigima ce fitinanniya saisa ma takasa zaman gidan miji.
Banda haka Ammi is just the best woman aduniyan nan, sosai take tarbiyan yaran batare data nuna gazawanta ko gajiyanta ba, hasalima bala'in son yaran take suma haka suke sonta dan wajen Ammi yafi musu ko'ina.



Mikewa Sharif yayi ahankali yanabin kitchen din da kallo, kwashe abubuwan dabasu wani baci sosai ba yayi sanan yawuce yafita, sama yayi ahankali yabude kofar dakin Asad din, akan gadonshi ya ganshi yana bacci, ajiyan zuciya yasauke sanan yaja kofan yarufe yasauko kasa, masu gyaran gidansu yakira yasasu gyara kitchen din sanan yakoma falon sama yazauna tunawa ma yayi da system dinshi awaje dasauri yatashi yawuce waje.



Dayake tanada yammata hakan yasa Ammi bata dauki yan aiki ba, su take sawa girki, duk tana kitchen taredasu suna aiki takalli Aneesa dake wanke rice tace "namuku kawa fa" dasauri duka yaran suka tsaya suna kallonta, Aneesa ce tace "Ammi a ina"? murmushi Ammi tayi tana maida marfin tukunyan data bude tana rufewa tace "jikan Hajiya ce, sunanta Du'a, she will be ur mate Aneesa keda Mariya" tanuna Mariya da itama ta tsayar da peeling Irish din datake tana kallon Ammi, tafi Aneesa tayi da Mariya tace "yi sauri Mari mugama girki muje gidan Hajiya" murmushi Ammi tayi takalli Rahima data cigaba da aikinta tace "Anty Rahima kinyi shiru" wani irin murmushi tayi tace "Ammi bakina Ya Asad maganan wayoyin muba" dasauri sauran sukace eh Ammi, hararansu tayi tace "wai mesa kuke tsoron yayan ku haka, aiko babu wanda zai kara aikena wajenshi cikinku kuje kusameshi dakanku kokuma kuma Sharif magana yasaimuku" dasauri Mariya ashagwabe tace "Ammi wlh Ya Sharif mugune yace wai babu wanda zaici kudinshi cikinmu wai tara kudin aure yake, duk wanan wahalan inda Dad na nan muna gayamai zai sai mana wlh" shiru Ammi tayi tace "kugama girki kuje ku sami Asad to baruwana kudena sani a lamarin ku" nariga nahada muku komi ku karasa kuyi setting dinning up tai maganan tana fita daga dakin.


Wuraren 5 suka gama girkin tass sukai setting dinning dakinsu sukayi kowa yay wanka, Aneesa data gama shiryawa cikin wata yar rigan zaman gida half gown mai spaghetti hand ya tsaya mata a knee ta kallesu tace "kumuje wajen Ya Asad" kwalalo ido daga Mari har Rahima sukayi atare sukace "kidawo lpy nidai bazani ba" hararan su tayi tace "wlh naje nawa kadai zan fadamai" tawuce fuuu tafice tana tafiya ahankali gabanta nafaduwa, tsayawa tayi takalli kanta a madubin dake bangon falonsu tayi kyau sosai ga kitson kanta yamata kyau abunku da faran yarinya dan gidan Asad ne kawai black cikin yaran, bude kofa tayi tai flat dinsu Asad, tsayawa tayi abakin kofan tai knocking, jin ba'a amsaba yasa ta danna door bell har sau biyu, sake knocking tayi cikin wata irin isasshiyar murya akace. "waye"? faduwa gabanta yayi muryanta har rawa yake tace "Ya Asad is me, Aneesa" shiru aka sakeyi takai kusan 3min atsaye awurin sanan akace "come in" dasauri tabude kofan ta shiga yana zaune a falo dagashi sai towel daya daura a waist dinshi ya zaunar akan kujera ya mikarda kafa yadaura kan enter table yadaura MacBook akan cinyanshi yana aiki ruwan coily gashinshi nabin fuskanshi.

Kallo daya tamai tasaukar da kanta kasa dasauri, tunda take bata taba ganinshi ba rigaba sai yau, wani irin hadiye miyau tayi gabanta na dukan uku uku, tashiga wasa da yatsunta takasa magana, batare daya kalleta ba hankalinshi nakan aikin dayake yi akan system yace "why are you here"? Yanda kirjinta ke dukan uku uku yasa muryanta yama fara rawa tace "Y.....a As...ad, dama....dama...." saita karayin shiru tadan dagokai ta kalleshi aikinshi yakeyi comfortably a MacBook dinshi kaman baimasan tana wajenba, kirjinshi tabida kallo jitayi jikinta yadau rawa da sauri ta maida kanta kasa tadage tace "Ya Asad I want a new phone Ammi tace zata gayama shine yanzu wai muje musameka da kanmu, ahhmm kuma da shopping da resuming school, I want new school bags, pairs of shoes sai Abaya dakuma and kuma pads dinmu yakare duka" saida takai nan tai shiru kirjinta na bugawa fat fat fat bata taba sanin zata iyama Asad magana ba saiyau, juyoda kanshi yayi yakalleta for the first time tunda tashigo dakin, ahankali kaman baison yay maganan yace "what happen to your phone" dagokanta tayi ta kalleshi yanda yake kallonta yasa takasa mai karya langabar da murya tayi tace "babu abinda yasame shi I just wanted a new one" still kallonta yake babu alamun wasa kowani yanayi akan fuskanshi yace "and the other things nawa zai isheki kisaya" wani irin murmushi tamai cikeda jin dadi tace "150k zai isheni Ya Asad" Su Rahima da tuntuni suke gaban dakin suna jiran suji yanda zata kaya jin yana tambayanta nawa yasa suka turo kofan suka shigo suna sallama, duk atare suka gaidashi muryansu narawa. "Ya Asad good evening" dasauri Aneesa tace "Ya Asad kaga saida nace musu fa suzo muje tare sukaki wai tsoro sukeji sai yanzu dasukaji zaka bani kuma wlh ni bazan raba kudina daku na nawa kadai nafadi" dasauri Rahima tadan kyafta mata ido takalli Asad din tace "Ya Asad sorry" Mari ma ahankali tace "Ya Asad sorry ni wlh tsoro ya hanani ma biyota" duk tsayawa yayi yana kallonsu yanda duk suke trembling, ahankali yasaki dan murmushi, wani kalan dadi ne yakashe su dasauri Rahima tace "Ya Asad nima I want new phone" dasauri Mariya tace "Ya Asad nima" ganin suna neman samai ciwon kai yasa yakalli Aneesa yace "go to my room, check the left sidebed drawer bring all the money that is there" wani irin dadi taji tace "tom Ya Asad" dasauri tawuce stairs tai sama dakinshi tabude ta shiga wani kamshi ne yamata sallama, drawer taje ta kwaso duka kudin wrappers na yan dubu dubu ne guda 10, kwaso su tayi tasauko, Su Rahima na ganinta suka shiga murmushi, gabanshi tazo zata bashi kudin gefenshi ya nuna mata hakan yasa ta ijiye kudaden awajen, hannu yasa yadauki rapa biyu yabata dasauri takarba tawani washemai baki tama kasa godiya, "Rahima" "na'am Ya Asad" dasauri tazo dauka biyu yayi yabata dagudu Mari tazo itama yabata biyu dukansu yabasu 200k each, ahankali yace "u will get the phones tommorow" wani irin ihu sukayi sukahau tsalle awurin suna rungume juna. "Ya Asad thank u, yaaayyyy, Ya Asad u are the best wallahi" ihunsu yatada Sharif dake bacci hakan yasa yasauko ganin kudi a hannunshi suna rawa suna nunamai yasa cikeda wasa yace "yanzu sabida ku yan bakin ciki ne Asad na rabon kudi shine bazaku tasoni nazo na amshi nawaba " dasauri Rahima tace "bayan kahanamu damuka maka magana" hararanta yayi yaje gaban Asad dake aikinshi yana kallon ragowan 4 raps na kudin yace "Ya Asad nima abani nawa"? Dan hararanshi Asad yayi saikuma kaman bashiba yakalli su Aneesa yace "abashi" atare sukace "nooo Ya Asad" wani irin biyo su dagudu Sharif yayi aiko suka kwasa dagudu suka fita daga dakin yace "shegu yan bakin cikin yara kawai" murmushi Asad yayi sosai yace "kasai musu waya" juyowa yayi yaharari Asad yace " marasa kunyan yaran nanne zasuci kudina, ashe zasu mutu bawaya, Tara kudin aure nake" tabe baki Asad yayi yace "says wanda baida girlfriend" hararanshi Sharif yayi yace "Malam ya isheka fa kaita daga harkata tunda dai kahanani kudi".
wa.me/+2347012181461



💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫



✍️ M SHAKUR

EPISODE 1️⃣8️⃣
Tashi Asad yayi ya rufe system din ya ijiye sanan ya kwashe ragowan kudinshi yawuce wanshi sama, baiwani dade ba yasauko cikin jallabiya sabida sallan magrib da aka kira sai baza kamshi yake bayin falo shima Sharif ya shiga ya dauro alwala sanan yafito suka fice tare zuwa masallaci.

Ana Magrib suka shigo gidan, dinning direct sukayi, zama sukayi Ammi na fitowa, Sharif yace "Ammi ina yaran nan wai nisukema dariya" dan hararanshi Ammi tayi tace "toba dole suyimaka ba nan nan yaran nan suka rokeka kudi kahanasu, anyway suntafi wajen Hajiya, kasan jikan Hajiya tazo shine ita sukaje gani nace musu nai musu kawa age mate dinsu ce wai zasu cemata ta shirya suje shopping tareda ita gobe" tsaki Sharif yayi yace "Ammi bani abinci na naci nima naje naga jikan Hajiyan muga ko za'ayi ta gida ne, Ammi tanada kyau"? Hararanshi Ammi tayi tace "inkaje ka gano da idanunka" tai maganan tana bashi plate na biryani rice, karba yayi yafara ci sanan ta zubama Asad dake daddanna wayanshi kaman bashi awurin. Biryani ta zubamai sanan ta turamai gabanshi tace "ina kaje dazu Asad" dagokai yayi yakalleta spoon yadauka zai faracin abincin yace "naje nasha iska ne kawai Ammi" ture abincin Sharif yayi yamike yace "Ammi natafi" wanan karan dariya Ammi tayi tabishi da kallo fita yayi abinshi, tashi itama Ammi tayi tai sama bata wani dade ba tafito rikeda drawing book din Du'a samin shi tayi zaune inda tabarshi yanacin abinci, kujeran kusada shi taja tazauna sanan ta ijiyemai drawing book din agabanshi, Ammi yabi da kallo saikuma ya ijiye spoon din dayakecin abinci dashi yadauki drawing book din yabude yana dubawa, ahankali yakalli Ammi yace "Ammi who drew this"? murmushi Ammi tayi tace "zanen yayi kyau" dasauri yana kallon drawing din yace "this is classic, I mean the hands behind this drawings is a genius, Ammi wow, idan yanzu nabada wayan nan zanen akai bringing this shoe to life my company zai zama number show brand company in the whole Africa" murmushi sosai Ammi tayi tace "zaka bama mai zanen aiki kenan"? sai alokacin ya kalli Ammi yace "who drew it Ammi" ahankali Ammi tace "zan gayamaka, but my zanen is very dear to me nai alkawari zaka bama mai zanen aiki dudda batai makaranta ba" dasauri yace "Ammi u mean mace ce tai zanen!" gyadamai kai tayi tace "yes mace ce, but batai school ba sabida some matsaloli irin na rayuwa, but she's talented, inason kabata aiki sanan kabiyata tsakani ga Allah yanda kake biyan illustrators dinka" yatsine fuska yayi yace "Ammi kinsan qualifications din illustrators dina kuwa, how can I pay wacce bada da credentials haka is not possible ma" fizge drawing book din Ammi tayi tace "then forget it" dasauri yace "okay naji Ammi kawo" ya karbi drawing book din yana kara dubawa, Ammi tace "yanzu yaushe zata fara aiki" ahankali yace "gobe Monday, for now Sharif will handle everything dan sai next week zan koma"

wa.me/+2347012181461



💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫



✍️M SHAKUR

Free page
EPISODE 1️⃣ 9️⃣
Gyadamai kai Ammi tayi cikeda jin dadi tace "Allah maka albarka Asad dina" murmushi yayi yace "Ameen Ammi, but who is the girl"? kaman bazata fadamai ba tace "jikan Hajiya ce, she's 21" yatsine fuska yayi yace "Ammi ni all those children banson raini fa" hararanshi Ammi tayi tace "to Uncle Asad, ya za'ayi ma tamaka raini, jikan Hajiya ai she's just like ur sister su Mariya idan tayi badaidai ba ka gyaramata, kuma batada raini ko kadan that I know" yatsine fuska yayi irin baimasan maganan nan ahankali yace "Ammi I want coffee" tashi Ammi tayi tace "bari nahado ma tunda yaran nan duka sun gudu gidan Hajiya sun barni nikadai" kitchen tawuce tashiga....



Yau idan kaga bakin Du'a har kunne, har Rahima dake feeling tagirme su bazata iya zama friend din Du'a ba jitayi tanason Du'a sabida yarinyar akwai kyau dudda sun lura duk sun fita wayewa basu wani damuba kafin kice me cika falon Hajiya sukayi da hayaniya, suka tasa Hajiya agaba sai tabama Du'a itama kudin shopping gobe duk suka tafi tare, itama 200k tadauko tabata daman tanason takai yarinyar shopping but bata sami lokaci ba waya ma tace "gobe idan zata dawo zata taho mata da waya" duk suna cikin uban hanayinan Sharif yay sallama, dasauri Rahima tace "kinga Du'a we have two brothers, wicked and harsh, yanzu zakiga weekend one din shike mana murmushi da wasa amman shine ba'acin kwandalan shi" Hajiya dake kallonsu tace "Au haka kikace Sharif shigo kaji yanda kannenka kebata maka suna" turo kofan yayi yashigo hakan yasa Du'a itama tadaga kanta dantaga wanda ake batawa, wani kyakkyawan gayene dogo mai tsayi gashinan fari fat kaman su Rahima, tana ganinshi taga kamanninshi da Rahima da Mariya, baida kiba ko kadan, sai uban kyau ga sajenshi baki sidik dasuke nan akwance, gashin baida tarin gashi irin na Asad amman akwai gashi kadan da lowcut yakeyi ko kadan bata ganeshi ba hakan yasa kawai ta tsaya tana kallonshi daga inda take zaune kusada Hajiya dasu Rahima.


Dauke kai yayi daga kallon Du'a ganin kannenshi da kowa na wajen yace "Hajiya yanzu har gidanki suka tattaro sukazo suna gulmana yaran nan, aiko wlh zan baku kashi" yay maganan yana dunfaro su, ihu sukayi duk suka tashi suka kankame Hajiya Du'a ko sai dariya dasauri Hajiya tace "jama'a na shiga uku, wani yamikomin wayata yaga wlh Ammin ku zan kira tazo ta kwashi yaranta kutafi gida tunda neman kasheni kuke kai kuma wlh bazaka taba yaran nan agidan nan na ko kazo kazauna kokuma kawice katafi idan mugunta kazo yi nagayamaka kukuma ku dagani" Da sauri suka dagata shikuma yazo gefenta yazauna kusa da ita yay folding hannu yace "Hajiya jikanki batada kunya ita batasan yayanta yazo tagaidani ba wlh idan tace zata biyema marasa kunyan yaran

Please Login or Register in order to submit comment