Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ciki sunbarta anan Hafiz yakalleta Zainab lafiya tagirgiza kai bakomai to nidai bara natafi tayi murmushi a'a karkatafi mana bakomai zandawo gobe insha Allah to Allah yakiyaye Amin saimunyi waya ok tarakashi yashiga mota yatafi tashiga falo tasamesu Safna anata fira saidai ba Umma ba Abba Zainab sai kallonta take tadai kasa hajura tace Safna wai kece kuwa tayi dariya Aunty Zainab kenan nice maikika gani hala naga lokaci daya kincanza tamkar bakebs gaskiyane Aunty Zainab yau inacikin farin ciki sosai wanda bazsi misaltuba balantana na'iya fadar adadinsa to amma miye sanadin farin cikin maki tanuna Safwan yaya Safwan ne sanadin farin cikin eh shine domin tasanadinsa nagane yayana wanda banyi tinanin Ganinsaba ayanzu domin bansan a'inazan gansaba Safna kinasan kifadamin cewa kingane yayanki tayi murmurshi Eh Aunty Zainab yauna hadu da yayana bayan shekaru masu yawa to yana ina aimuna tare da shi a'ina tanuna Salim gashinan kina nufin yaya Salim eh shine yayana Safna dagaske eh kai masha Allah amma gaskiya natayaki murna sosai yaya Salim ina tayaka murna nagode Zainab

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:52] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
4⃣1⃣
By

Fauziya Usman

Suna cikin magana su Abba suka sauko Umma tace marabanku sannuku da zuwa yauwa Umma sungaisa gaba dayansu Safna zatayi magana Abba yarigata Safna farin cikin mene kikehaka Abba yau nahadu da yayana Safna dagaske eh Abba a'ina Abba ashe yaya Salim shine yayana saidaishi baiganeniba nikuma tinda yake da yaya Safwan bantaba ganinsaba sai ayau wallahi yau inacikin farin ciki dosai Abba abisa gane yayana danayi Abba yayi murmushi gaskiya naji dadi sosai Safna nikaina ina cikin farin ciki maiyawan gaske Salim dama kanada kanwa ne eh Abba abinda yasa bana zancanta sabidasu Ummi banasan kowa yasan cewar basune suka haifanba domin banrasa komaiba atarena dasu wannan ne dalilin dayasa bana fadar cewa ina da kanwa gaskiya nayi matukar farin ciki da samun Safna agidannan Abba ina godiya sosai Allah yasakama da mafificin alkhairi kuma Allah yabar zumunci Amin Salim bakomai aiyaro nakowane Allah yajikan iyayenku yagafarta masu Amin Abba lokaci daya Safna tafashe da kuka sai lokacin Safwan yayi magana a'a kanwata kidena kuka awannan ranar kuka baidace dakeba sannan kuma mummy da Dady addu'arki suke bukata kinji dan Allah kidena kuka haba Safna banda abinki miye nakuka zonan 'yata kinji Allah yaimaki albarka tare da yan uwanki Amin Umma Salim yafada azuciyarsa lallai wannan mata akwai makirci ahaka sainayi tinanin santa take kiyi kigama domin insha Allah saina dauke Safna daga gidannan koda kuwa batasan rabuwa daku domin bazanjure ganin kanwata acikin wahalaba hakama bazanbar damuwa tayimata yawaba yazamemin dole nazaba mata mafita domin inasan narayu da ita sabida inasan kanwata ina matukar kaunar kanwata sunjima agidan sai dare suka tafi murna agurin Safna abin ba'a magana sai wanda yagani haka Safwan da kuma Zainab shikansa Salim farin ciki har yamasa yawa yarasa ina zaisa kansa dan dadi yakira Ummi yasanar da ita itakanta tasami kanta acikin farin ciki sosai dadi dakari kuma tanajin Safna aranta sosai haka Abbansa yatayashi murna yaji dadi sosai bayan tafiyarsu Salim Zainab da Safna suntafi dakinsu yayinda zuciyar Safna take fara kal ba'abinda yake cikinta face farin ciki Zainab sai kallonta take itana tayi farin ciki sosai

Washe gari bayan sunyi break fats Abba da Safwan sunfuta Umma tasamisu Safna adaki suna firarsu taturo kofa tashigo sannu da zuwa Umma yauwa tayiwa Safna wani kallo awulakance to Safna bakina murna kingane yayankiba tobara kiji gane yayanki bayana nufin Auranki da Safwan ba abinda nakesan kisani shine Safwan yafi karfinki yawuce da saninki abinda zanfada maki shine tinwuri idan da soyayyar Safwan azuciyarki toki fitar da ita idan bahakaba kuma to wallahi zaki wahala sosai dake da zuciyarki banda abinki kitsaya matsayinki mana aikin banza aikin wofi to saura kekuma idan Abbanku yadawo kifada masa wallahi dakin hadu da fishina agidannan tajuya tayi tafiyarta Safna tafashe da kuka nashiga uku Aunty Zainab maiyake shirin faruwa dani kinga Safna kirki bata ranki domin kina cikin murnar gane yayanki abinda nakeso kigane shine Umma bata'isa tayi maki komaiba tinda Allah yana tare dake skiyabaki Abba amatsayin maitaimakonki wannan dalilinne yasa Umma batayimaki komai agaban Abba kicigaba da hakuri komai yayi farko zaiyi karshe da yardar Allah share hawayanki kinji

Lokacin da Abba yadawo yafahimci cewar Safna tana cikin bacin rai duk dacewa tayi i'yakokarinta nataboye amma abin yakasa boyuwa Safwan ma yatambayeta amma bata fada masa komaiba xaune suke dukkanninsu afalo Abba yakalli Safna yakira sunanta ta'amsa yace Safna yaudai zankawo karshen matsalarki da damuwarki acikin gidannan domin zuciyata da idanuwana bazasu jure ganinki cikin yanayi irin wannan ba sannan kuma idan natambayeki bakya fadamin komai haka Zainab da Safwan duk dacewar nasan sunsani boyemin suke Safna na'am Abba inasan zantambayeki kibani amsa to Abba Safna kinada wanda kikeso lokaci daya taji zuciyarta tana bugamata da karfi taji tambayar tamkar amafarki tayi shiru kinga Safna kifadamin kinada wanda kikeso Safwan kuwa da Zainab sai kallonta suke tace a'a Abba banida wanda nakeso kintabbata eh Abba da sauri Safwan yace haba Safna yazaki fadi haka wannan wace irin amsace kike badawa Umma tadaka masa tsawa kaimana shiru kabarta tayi magana kokatashi katafi nantake ransa yabaci sosai yatashi zaitafi Abba yace a'a Safwan dawo kazauna yadawo yazauna Safwan na'am Abba kasan wanda Safna takeso ne Abba kafin yayi magana Safna tace Abba nibanida wanda nakeso to shikenan Safna inasan zanhade Auranki dana Zainab dama nayi tinanin ko akwai wanda kikeso ne amma kince babu Safna da akwai wani tindajimawa yayimin maganarki saidai nadakatar dashi sabida bansaniba kokina da wanda kikeso domin banasan nayimaki dole arayuwa yanzu idan kinyarda zanyi magana dashi akan yafara zuwa gurinki Abba idan kayarda dashi kazabaminshi amatsayin miji tonima zanyarda dashi zankuma karbesa amatsayin mijin Aurena domin ZABINKA shine nawa Abba yajinjina kai to Safna Allah yaimaki albarka Amin Abba amma Abba karatunafa karki damu domin Auranki kawai za'adaura bazaki tareba harsaikin karasa karatunki kinui to Abba am Abban Safwan nace maizaihana ahadesu gaba daya ayi Auran nasu harda Safwan tokaji abinda Ummarka tafada yayi shiru baiyi maganaba Umma takira sunansa Safwan kobakaji mai akefada bane harzuwa wannan lokacin baiyi maganaba Umma tahasala ranta yabaci tafara fada dashi Abba yace a'a Hajiya kidena fadannan yadawo da kallonsa ga Safwan yace kaga Safwan karka damu nabaka nanda sati biyu kafito da matar Aure kaji yadaga masa kai Safna tace Abba zan'iya tafiya eh zaki iya tatashi zata tafi Abba yakira sunanta Safna yajuyo na'am Abba daga gobe Nasir zaifara zuwa gurinki to Abba Safwan jin zuciyarsa yake tamkar zata fashe dan zafi tayama zaibar wani yazo gurin Safna dasunan yana santa aiwannan bazaiyuwuba yazama dole yabaiyanawa Abba abinda yake zuciyarsa

Kash masu karatu kudakaceni alittafina na uku wanda kuma shine nakarshe insha Allah kugafarceni akan rashin karasashi dabanyiba amma da yardar Allah wannan shine nakarshe kubiyoni danjin yanda zata kaya atsakanin Nasir da Safna shin Safwan zaiyarda Nasir ya Auri Safna kozai Baiyanama Abba gaskiyar abinda yake zuciyarsa nagode sosai saimunhadu daku a part 3 taku harkullum Fauziya Usman

By. Fauziya Usman

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment