Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na awa daya suna zaune suna fira jefi-jefi Safna tajesa bakinta koshidan karsuga batayi maganaba suna cikin firarsu saiga Bashir shida Abdul sunyi masu sallama Asma'u ce ta'amsa masu sallama Bashir yace sannunku yauwa sannu Safna dan Allah inasan kiyimin wani karatu idan bazaki damuba sai lokacin tajuyo domin tinda sukazo ko kallansu batayiba tace dan Allah kayi hakuri wallahi niyanzu bana cikin jindadi domin ko karatuna na class bana wani fahimta balantana wanda zanyima jabari sai wani lokaci idan inacikin farin ciki da jindadi ko lokacin danake cikin walwala saikazo dafatan kafahim ceni eh nafahimta nagode bakomai yatafi Hafsat takalleta Safna waimai yake damunkine kinjima acikin wannan yanayin kullum kina cikin damuwa duk kincanza domin canda bahaka kikeba maiyasa kaiki damu Hafsat domin nima haka nasamu kains bazan iyafada maki dalilin damuwataba to Allah yayaye maki Amin nagode da kulawarku bakomai karfe 01:00pm suka koma class basu fitoba sai 02:45pm ranar Zainab batashigo school ba taje tashiga mota tayi tafiyarta ta iso gida tashigo batasami kowa afaloba tayi sama tashiga tasami Zainab tana sallah tazauna bakin gado tayi tagumi Zainab bayan takarasa sallah tajuyo taganta tayi wani irin uban tagumi Zainab tagirgiza kai takira sunanta Safna shiru sai akaro nabiyu sannan tajuyo batare da taceda ita komaiba haba Safna harsai yaushe zakidena wannan damuwar maiyasa bazaki tausayawa kankiba ke kenan bakida wani aiki daga tinani sai kuka gakinan duk kinrame kinfita haiyacinki yakamata kidena haka domin kinemawa kanki mafita amma akanme zakici gaba dazama cikin kunci da bacin rai haba dan Allah kidena haba Aunty Zainab yakikesan nayi kinfi kowa sanin yanda nakeda yaya Safwan amma ace yaya Safwan yana fishi dani watansa nawa da tafiya amma haryanzu bamuyi waya dashiba sannan kuma kice dani wani karna damu karnayi kuka to mekikesan nayi kina tinanin zan iya rayuwa cikin farin ciki ko jindadi aikonaso nayi wallahi bazan'iyaba domin tinanin abin yayi yawa azuciyata tana magana tana kuka lokaci daya tausayinta takama Zainab tazo kusa da ita kinga Safna nasani duk abinda kikafada hakane saidai inasan kisani wallahi babajin dadin inaganinki acikin damuwa raina baci yake to Aunty Zainab yazanyi yanzudai tashi kije kiyo alwala kizo yiki sallah kinji ta'amsa da to tatashi saidai saida tafarayin wanka sannan tadoro alwala tafito tasa kayanta tayi sallah Zainab sai tinani take tare da mamakin abinda Safwan yayi gaskiya baikyautaba kodan baisan halinda Safna take cikiba shiyasa gashiba gari daya yake da yaya Salim ba balantana ayi waya dashi ya Allah kaikasan dalilin da yasa yaya Safwan ya'aikata haka Allah yasa hakan azamemana alkhairi bayan takarasa salkah Zainab tace to tashi muje kici abinci zatayi magana tadakatar da ita dacewa a'a Safna karki yarda kice dani kinkoshi ko bazakiciba dan Allah muje tatashi bagardama sunfito kaitsaye gurin cin'abinci suka nufa Zainab ce gaba yayinda Safna kemara mata baya dunzo sunzauna Zainab tazuba mata abinci dan Allah Safna kiyi kokari kicinyeshi kingadai baida yawa ko Ammar zaicinyeshi harma yanemi kari to maza kici inanan inakallonki tafaracin abinci citake amma sam bashine arantaba Zainab talura dacin abincin nadolane tadaiyi shiru batace da ita komaiba dakyar ta'iya cinye abincin yauwa 'yar kanwata kokefa gaskiya kinyi kokari tasiyaya mata juice a cup tamika mata takarba tasha yauwa 'yar albarkar kanwata tadanyi murmushi kadan dan ganin yanda Zainab taketa murna ganin taci abinci yauwa to tashi mukoma falo ko tamike sundawo falo sundan jima Suna fira saiga Umna tadawo daga fitar datayi tare take da Abba Umma sannu da zuwa yauwa Aunty Zainab dama Umma batanan eh Umma sannu da dawowa yauwa Safna kema yanzu kikadawo ne a'a najima duk da kinjima kuma bakisan bana gidaba koda yake taya zakisani tinda hankalinki bayajikinki lokacin Abba yashigo Abba sannu da zuwa yauwa sannunku Safna kindawo eh ya school lafiya qlau to madallah Abban Safwan duba kagayanda safna tadawo tamkar ba itaba duk tayi baki tarame kyanta yafara tafiya gashi yanzu tacika yinshiru sam batasanyin magana yarinyar da take da surutu gasan kwalliya yarinya kyakkyawa amma yanzu dubi yanda tadawo abar tausayi kuma duk akan Safwan Hajiya kenan wallahi banajin dadin ganin Safna acikin wannan yanayin to amma bayanda zanyi wallahi Hajiya tinda nake da Safwan baitaba batamin raiba irin wannan lokacinba akanme zaihukunta yarinyarnan haka shibaya da tausayine nikaina zuciyata cike take da shi a'a Umma a'a Abba kuyi masa adalci mana dominshi abinda yayi shine akan hujja da dalili ammaku idan kukayi masa wani abu akan abinda ya'aikatamin to agaskiya bakuyi masa adalciba wannan tsakanina dashine babuku aciki dan Allah kucire kanku acikin wannan lamarin to munji Safna zamucire kanmu Anna da sharadin zakikoma kamar yanda kike ada zaki kasance cikin walwala da annuri kidena kuka da yawan tinani karku damu Abba insha Allah nadena kinyi alkawari insha Allah to Allah yabaki ikon cikawa Amin ya Allah Amin Abbana Safna nadaki Zainab tashigo tasameta tanata juyi akan gado tamkar zata mutu da sauri takarasa inda take tana fading Safna lafiya maiya sameki Aunty Zainab mutuwa zanyi baranakira su Umma tayike hannunta a'a karki kirasu domin nasan mutuwa zanyi a'a Safna kidena fadar haka bazaki mutuva kinji Safna Aunty Zainab dan Allah idan namutu kifadama yaya Safwan cewa dan Allah yayafemin kuma kifada masa cewa ina matukar kaunarsa saidai yayimin hukuncin da baidace daniba domin hukuncinsa yamin tsauri dayawa sanadin hakan gashi zanmutu Safna!Safna!! Safna!!! Firkice yatashi yana fadin innalillahi Wa'inna'ilaihiraji'un yayi sharaf da zufa hankalinsa yayi mummunan tashi da sauri yakai hannunsa yadauki wayarsa yashiga danna nanbobinta yakira tana ringing amma bata dagaba

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:48] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
0⃣6⃣
By

Fauziya Usman

Yayana barka da safiya dafatan katashi cikin koshin lafiya ya'aiki lafiya qlau kanwata yayau safiyar yau gamu cikinta zuciyata dama ruhina zuwa rayuwata duk suna farin ciki da ganin safiyar yau kai ammafa naji dadi sosai kanwata yanzu maikikeyi yanzudai nakarasa shirina inasan nawuce school to shikenan saikin dawo amma dan Allah kiyi break fast kafin kitafi kinji to yayana zanyi yauwa 'yar albarkar kanwata to kitafi barana barki haka karnasa kimakara ko to yayana godiya nake dahaka sukayi sallama Safna yar gidan yaya tayi murmushi Aunty Zainab dai to maza kitafi karki makara to natafi saikindawo tafito tasami Ammar yanasa takalmin makaranta yagaisheta ina kwana Aunty Safna lafiya qlau Ammar yakake ina lafiya to masha Allah kaidayane afalo eh Umma bata fitoba ne tafito tana kicin ok tayi kicin din tasami Umma tana hadama Ammar shayi Umma ina kwana tajuyo takalleta lafiya qlau taganta acan-acan tasha kwalliya tayikyau sosai saikace ba'itaba lokaci daya mamakinta yakamata Umma talura da hakan daga kallon dataga Umma tanayimata itakuma ba'abinda takeyi sai murmushi Safna kece haka eh Umma jiya bayan munyi sallama daku da dare yakirani ko yanzuma bamujima dagama magana dashiba eh lallai naga zahiri to yanzu wannan kwalliyar dakikasha haka sai ina Umma kenan school zanje Safna kinganki kuwa to yanzu kokefa kinga yanda kikayikyau kinsan Allah ni wallahi banyi tinanin kyanki yanananba nayi tinanin yatafi yarsa ashe bahaka bane gyarane bayasamu dan Allah Safna kiraba kanki da fishi da tinani kinji ainadena Umma bazan sakeba insha Allah to Allah yasa Amin Umma to amma Safna kifarayi. Break fast kafin kitafi kinji to Umma tahada coffee tasha sannan tafito tare da Ammar Idan tasaukeshi saita wuce suna cikin tafiya Ammar yakalleta yace Aunty Safna yau kinyikyau maiyasa a kullum bakyayin irin wannan kwalliyar domin tana yimakikyau karka damu Ammar daga yau kullum zanrikayin irin wannan kwalliyar Aunty dagaske tadaga masa kai alamar eh yayi dariya tare da cewa yauwa Auntyna tayimasa murmushi sun'iso school dinshi ta'ajiyeshi tawuce ta'iso school tayi parking tafito tana tafiya tana murmushi kallo daya zakayi mata kafashimci tana cikin fari'a da walwala tashigo class tasami malan sani aciki yakalleta daga sama har kasa yafada azuciyarsa cewa lallai wannan kyakkyawace dole taji da kanta yakira sunanta Safna saiyanzu zakishigo karfe nawa kika gani fuskarta cike da annuri taduba agogon dayake manne ajikin hannunta ho karfe 08:30 ho sorry sir wallahi nabiya nasauke kanina a school ne shiyasa namakara cikin harshan turanci take maganarta kaga malan dan Allah karka batamin rai domin yau inacikin farin ciki sosai aikuwa nagani jeki zauna tasami guri tazauna yaci gaba da darasinsa karfe 10:00am yafita wani malamin yashigo yafita karfe 11:45am sai lokacin tasami damar magana da yan class gaskiya Safna kobaki fadaba yau kowa yaganki yasan kina yanayin farin ciki gaskiya hakane kawayena to Allah yasa alkhairi Amin nagode sosai suna firarsu Bashir yayi sallama inda suke sun'amsa yace Safna yabatun karatunmu takallesa tayi murmushi saika dauko ssimuyi yaje yadauko sunfara karfe 12:00pm na bugawa tace to Bashir karatunmu zaitsaya anan domin yanzu gida zantafi to badamuwa saikin dawo Hafsat Asma'u sai munhadu anjima ko to shikenan adawo lafiya tatashi tayi tafiyarta Bashir yace kagani ko Abdul wannan ma somin tabine kaidai kawai kasa ido kayi kallo zakasha mamakina to gamu gani ta'iso gida tashigo tasamesu duk afalo tafada kan kujera tayi kwance yadai wallahi Aunty Zainab nagaji kamar ace bazan komaba to yazakuyi harkar karatu aisaida hakuri da juriya wallahi kuwa Umma to dafatandai nasameku lafiya qlau muke Umma ina Abba duk yau bamuhadu dashiba dasafe koda nafita baifitoba yanzu kuma baidawoba ailokacin da yafito yasha mamaki dayaji kintafi school habadai sosaima kuwa Abba kenan to kinga yanzudai kitashi kije kifaracin abinci idan zakiyi wanka to kinga lokaci yana tafiya hakafa taduba agogo taga har shabiyu da rabi tawuce 12:40pm kai Aunty Zainab kinga lokaci to aike akefama Umma kunci abincine eh yanzu bamujima da cinsaba ammadai Umma maiyasa kukaimin haka aidasai kujirani ko Safna to wayasan zaki dawo yanzu dazamu jiraki haba Aunty Zainab kefa kinsan zandawo kinga kiyi hakuri kidena wannan mitar kije kici abinci idan zakici tatashi tatafi tanata mita Zainab tace aifa yanzu tinda tadawo dai-dai surutu yatashi taje taci abinci sannan tahau sama tayo wanka tare da doro alwala tafito tafarayin sallah sannan tashirya cikin doguwar riga ta material kalar blue shigar tayimata kyau sosai kafin tafito Zainab tashigo tasameta tana dannar waya to mekuma kikeyi da waya tayi murmushi chart da yaya Safwan dakuma yaya Salim toki ajiye wayar kitashi mutafi domin bazanyarda namakaraba adalilinki kinjiniko eh naji totashi ta'amsa da to saidai kafin tatashi tarubutawa yayanta cewa yayana zankoma school yanzu yaza'ayi karki damu kanwata kije kawai idan kindawo saimuyi magana kinjiko to shikenan tadawo ga Salim tace yaya Salim zsntafi makaranta to Safna Allah yakiyaye saikin dawo ayikaratu lafiya dakyau kinji to nagode Safna wallahi karkiyarda nasake yimaki magana akan kitashi kinjiko to Aunty Zainab mutafi sunfito sunsami Ammar yanacin abinci afalo Ammar kadawo eh yanzu Ammar bazakaci abincin nan akan Tebur ba saikazonan falohaba Umma kibarshi mana aiduk dayane Ammar zakasha chocolate eh tobiyoni mota Umma muntafi saimundawo to adawo lafiya sunfito Ammar yabiyosu tabashi chocolate shikuma sai murna yake yayimasu bye-bye suntafi sun'iso kowaccansu tatafi class Zainab nashiga class tasami malami aciki yakalleta yace Zainab ya'akai yau kika makara kinkara kusan mintuna ashirin sorry sir wallahi Safna ce tatsaidani to shikenan amma kikiyaye gaba thanks sir jeki zauna bayan Sunkarasa malamin yafita Zainab gaskiya yau kinmakara sosai nima nazaci kobazaki zoba wallahi Asiya laifin Safna ne kinsanta da shiririta to yazakiyi dole saidahakuri ammafa Safna tanada himma ga kokari hakane kinsan miye da ita a'a saikin fada wasane da ita Safna nasan wasa wannan aiduk yazo dasauki tinda tana da ganewa gata da shiga rai gaskiya yarinyar tana birgeni sosai ai'ita haka take tamkar tauraruwa duk inda tashiga saitasami masoyi Zainab kenan aikema ba'abaya kikeba gaskiya kukam kyawawane Duk gidanku kukam saisambarka Asiya kenan kema ai kyakkyawace Safna bayan sunkarasa malamin yafita sunfito tayi masu Asma'u sallama Bashir yazo yana tambayarta saiyaushe zata kara yimasa karatu tace sai jibi tinda gobe ba school yayi dariya to Allah yakaimu yamata salkama yatafi sunyi sallama dasu Asma'u Tatafi

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:48] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
0⃣7⃣
By

Fauziya Usman

Inda Zainab tasameta tare da Asiya Safna ankaraso eh Aunty Asiya Aunty Zainab yadai naga kina hararana haba Safna tinyaushe nake maki magana akan kifito muzo amma kikaki aikinsa namakara ranki yayi fari oh sorry Auntyna taya raina zaiyi fari aisaidai yayi baki dan Allah kiyi hakuri kinji kiyi hakuri mana Aunty Zainab aidole nahakura tinda yazanyi sundan tsayama Asiya saida akazo daukarta sannan suka tafi sunzo bakin mota tasami Bashir da Abdul jingine ajikin motarsu tace sorry zamu tafi ok yihakuri a'a bakomai to Safna sai jibin Allah yakaimu tindaga wannan ranar Safna da Bashir suka zama tamkar abokai domin suna yawan zama tare hardama yawo acikin makaranta bayan manyan kawayanta Hafsat da Asma'u

Kano

Ummi da Abba sai shirye-shiryan biki kawai suke domin saura wata daya dawowar Salim tabangaran kayan Aure ankai kudin Aure da kayan lefe hakama sunyi komai nacika fuska angyara masa gidan da zaizauna da matarsa ansaka rana akan bayan dawowarsa da sati biyu Ummi sai murna da dauki take saidai kuma agefe daya tanajin juyayin aranta domin ita sam batasan tanayin nisa da Salim gashi yanzu zaitafi gidansa zaibarta toya zatayi idan tanayin wannan tinanin sai damuwa tayita shigarta tana cikin wannan tinanin Abba yashigo yasameta abakin gado yazauna akusa da ita yakama hannunta yarike tajuyo sunyi ido biyu yaga damuwa afuskarta yace Hajiya lafiya damuwar mice nake gani afuskarki keda yakamata naganki acikin farin ciki maiyasameki ne matata mamar Salim lokaci daya tasakar masa murmushi shima murmushin yakeyi fadamin naji miye matsalarki ko damuwarki kamardai yanda kasani damuwata duk bata wuce ta Salim ba Alhaji Salim zaiyi Aure yatafo gidansa zaiyi nesa dani yagirgiza kai a'a Hajiya sam ba haka bane Auran Salim bayana nufin yabarmuba sannan kuma karki manta da wadda Salim zai Aura da mamarta dake Uwa daya uba daya hakama nida babanta Uwa daya uba daya kinga ko haryanzu Salim namune kuma yana tare damu sannan batun nisa dakikeyi au unguwarmu daya dashi to inakuma zancan nisa kinga dan Allah kikwantar da hankalinki domin idan Salim yasan cewa kina cikin damuwa to wallahi nasan cewa bazaiyi farin ciki da wannan Auranba domin nasan yafi bukatar farin cikinmu akan nasa hakama sam bayasan yaganmu acikin yanayin damuwa ko bacin rai to shikenan insha Allah daga yau nadena yauwa kokefa haka tahakura tacire damuwa aranta taci gaba da shirye-shiryanta

Safwan yakawoma Salim ziyara nanne yake fadamasa bikinsa yakawo kai to yazasuyi shirye-shiryansu karka damu my friend wannan ba'aikinka bane aikinmune toshikenan bara nasamaku na mujiya to daga yanzu mebi bazamu sake haduwaba sainazo Kano tobara kaji wallahi kazo dauwuri domin duk abinda za'ayi ayishi dakai duk wani shiri nawa zanmikashi ahannunka karka damu wannan duk bakomai bane toshikenan saimungani tinda aigani yakoriji sunyi dariya dusansu

Washe gari Safwan nagurin wanka wayarsa tadau ruri Salim yaduba danganin waye kallayi saiyaga anrubata kanwata yayi murmushi yadaga yakara akunne batajira taji maimaganaba tafara da Amincin Allah yababbata agareka fari mai farar aniya farin wata maikore duhu zanyi maganin zafi zaki maganin daci ina mai addu'ar Allah ya'albarkaci shekarunka wadanda suka wuce sannan ya albarkaci wadanda zakayi anan gaba happy birthday yayana dafatan kana cikin koshin lafiya yayi ajiyar zuciya sannu kanwata saidai ba Safwan bane Salim ne lah yaya Salim ina kwana lafiya qlau ammafa kinyimin laifi nikuma eh kefa nikuwa wane irin laifi na'aikatama to laifin shine nibaki kitani kinyimin happy birthday ba lah kaima yaune birthday dinka eh dan Allah kayi hakuri wallahi bansaniba happy birthday yaya Salim gaskiya bazan amsaba ssidai kikirani da layina to shikenan amma kafinnan dan Allah ina yayana yana gurin wanka ok to saikajini takashe wayar baifi minti dayaba takira layinsa yadaga yana murmushi Amincin Allah tababbata agareka yaya Salim ina mai addu'ar Allah ya'albarkaci shekarunka wadanda suka wuce dama wadanda zakayi an an gaba happy birthday yayi murmushi zuciyarsa tacika da farin ciki ammafa banfada maka wani abuba miyeshi bata karasa maganartaba wayar tatsinke yana kokarin kara kiranta Safwan yafito my friend kaidawa naji kanata waya nida 'yar kanwa takira layinka nadaga batasan bakai bane kaji irin maganar datake fadama maidadi tayima kirari namusamman wallahi sainaji ina'ace nima inada Kanwa dazata yimin irin haka lokaci daya damuwa tashigeshi sai tinanin kanwarsa yazo yayi zaune azuciyarsa kuka yakesanyi kozairage damuwa Safwan yaga yanata zubar da hawaye yace a'a Salim dan Allah kadena kukannan yazakayi tinda Allah yayika kaidaya sannan kuma kana tinanin kannena banana bane kayihakuri kaji bakomai Safwan saidai baka fadamin cewa yau kake birthday ba saida Safna takira sannan nassni kaga wallahi namanta bakasan wani abuba wallahi saboda jindadin kalaman datama nace mata nima yaune birthday na dankawai takirani to takiraka eh takirani amma gaskiya takyauta bara nashirya saina kirata domin itama yaune birthday dinta Zainab kuma itada Ammar rana daya suke birthday abin yayikyau bayan yakarasa shirinsa yakirata sunjima suna fira tamkar ba'awayaba daga bisani kuma sukayi sallama Safwan kwanansa biyu yatafi domin yinshirinsa nakomawa gida can bangaren Amarya Nafisa abin ba'acewa komai domin sunfara irin shirye-shiryansu na mata itada kawayenta tin ana saura sati hudu biki akafara yimata gyaran jiki irinsu dilka hakan yasa jikinta yayikyau sosai yayi sumul da laushi saiwani sheki takeyi tabangaren kayan ni'ima nanma sam bata wasa haka taketa gyaran jikinta tinkafin zuwan ranar biki

Safwan sunkarasa N.Y.S.T sai batun zuwa gida farin ciki yakamashi domin zaitafi gida yaga ahalinsa tinda take bantaba irin Wannan jimawarba shiyasa yakejin wani irin nishadi da farin ciki Suns shigarsa inya tina cewa gida zaitafi yakarasa shirinsa tsab yakama hanyar zuwa gida

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:48] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
0⃣8⃣
By

Fauziya Usman

Kaduna

Acan gida Zainab da Safna saifaman shirin dawowar Safwan suke ita kanta Umma sai daukin dawowarsa takeyi kasan cewar tajima bataga dannataba shiyasa take daukin ganinsa ranar tazo masu a'sa'a saboda ba school shiyasa sukayi aikinsu atsanake tabangaren abinci sundafa masa abincin dayafi sunyi masa juice Kala-kala sunyimasa farfesun kayan cikin rago da cikin pepe suntana dar masa duk wani abu najindadi awannan ranar bayan sunkarasa girke-girkensu sundawo sungyara gida ciki da waje ko ina yadau kamshi abin sai wanda yagani Umma sai kallonsu kawai takeyi itada indo domin sunhanasu rikamasu suna karasa gyaran guda suntafi domin sushirya kamardai kullum Zainab ce tafara shiga bayan tafito Safna tashiga koda tafito tasamu Zainab takarasa shirinta tanskokarin kasa kaya kai Aunty Zainab harkin shirya eh kinga kiyi sauri kisaki jiki kushirya domin yaya Safwan yashigo gari kadan yarage masa yakaraso gida taje tazauna kan madubi tafara shirinta Zainab tafita bayan takammala shirinta tasaka riga da siket na les kayan da dinkin sun'ansheta tayikyau sosai Safna tana cikin saka kayane taji shigowar Safwan dasauri takarasa shirinta itama riga da siket ne tasa saidai ita nata na material ne kwalliyar da itayi kyanta sai Wanda yagani Safwan yashigo tare dayin sallama dasauri Ammar yakai inda yake yarungumesa sannu da zuwa yaya Safwan yauwa Ammar oyoyo yaya Safwan sannu da zuwa yauwa Zainab Safwan ankaraso Allah yayarda Umma to sannu da zuwa yauwa Umma yaya Safwan kazauna mana to Zainab yana kokarin zauna wane yahangi Safna tafito tanata fari'a fuskarta cike da annuri tafiya takeyi sannu ahankali tamkar tana tausayin kasa gata tashakyau harta gode Allah yayi tsaye yakasa zaunawa sai kallonta yake yayinda take wani irin lallausar murmushi wanda yakarama fuskarta kwarjini takaraso inda yake tamika masa hannu tare da furta Assalamu alaikum shima yabata hannu tare da amsa mata Amin wa'alaikissalam tacigaba da murmushi sannu da zuwa yayana yauwa kanwata to kazauna mana to sai lokacin yazauna yaya Safwan yahanya yagajiyar tafiya hanya Alhamdulillah gajiya kuma tinda nashigo gida nayi tozali daku saina manta da ita nayi missing dinku kannena auni bakayi nawaba A'a Umma bawai inanufin hakan bane kinsan nafi sabo dasu shiyasa gaskiya kannena kunyimin kyau da yawa kunganku kuwa nisaima naga duk kuncanzamin tamkar bakuba kaima haka yayana kakara girma da wayo da hankali sannan kuma kyanka da kwarjininka sunkaru fiye da canda komanka yakaru Safna taje takawo masa juice a cup tabashi yakarba yanasha yaya Safwan ina yaya Salim shima yatafi gida yaushane Auransa ankusa saura sati biyu kai masha Allah saura kai Allah yakaimu lokacin Auranka yayi murmushi yana kallonta Amin kanwata kaga yaya Safwan katashi kaje kasamu kawatsa ruwa kafito kaci abinci domin idan kabiyewa surutun Safna to wallahi bazaka tashiba abinda nakesan nafada kenan yanzu kika rigani domin idan Safna tafara magana ita Sam batajin tagaji to yaya Safwan katashi kaje kashiryo kaga har Umma tasaka baki to shikenan yatashi yatafi abinsa Umma kinga yayana yakara girma hakama kyansa yakara fita wannan naso naga yanda yasha fama da 'yan matan da yayi N.Y.S.T. dasu domin nasan da yawansu sai sunyita aikama da sakon soyayyarsu kasan cewarsa kyakkyawa Safna kenan dan yana yayanki to hala anfada maki cewa shikawaine kyakkyawa agurin a'a Umma saidai nasan bawani Wanda yakai kyan yayana gaskiya kika fada Safna yauwa Aunty Zainab kemadai kyafada lallai yarannan kunasan naku dayawa ai Umma bazancan ssnkaibane wannan zancan gaskiyane Zainab kinbiyewa Safna ko a'a Umma nadai biyewa gaskiya kuma kona biyewa Safna aibazaizama laifiba ko kinsan ita Safna duk duniya to Safwan yafi kowa harmu damuke anan dama Abbanku dabayanan to Safna tafisan Safwan akanmu lah lah lah dan Allah Umma kirufamin asiri kidena maganarnan narufa maki asiri karna fadi gaskiya kenan a'a Umma sai dariya kawai suke Safwan yashiga dakinsa yaga angyara Masa dakinsa yayi masa kyau sosai yayi murmushi yafada toilet yashiga cikin bawon wanka yadanyi lafe yarufe idansa ga'alama tinani yake yadanjima sannan yayi wankansa tare da dauro alwala yafito yaga batar da sallar azahar da la'asar sannan yatashi yashirya tsab cikin kananan kaya yayikyau sosai tamkar wani balarabe yakoma kangado yayi kwance tare da rufe ido yacigaba dayin tinaninsa ganin yajima baifitoba ne yasa Safna zuwa tadubashi tana shiga tahangesa akan gado idansa arufe tace kardai yayi barci takarasa inda yake tadukursa daga kasansa tazuba masa ido tanata faman Kallonsa farin ciki yakamata taji yabirgeta kuma yayi matukar yimata kyau tasami kanta dajin batasan tadena kallonsa domin kallonsa yana tattare da nishadi da farin ciki lokaci daya Tasski ajiyar zuciya tare da fadar masha Allah wannan maganarce tayi sanadin dawowarsa saga duniyar tinaninsa tashiga anbatar sunansa ahankali yake buda idanunsa harsuka bude yaganta akasansa Adurkushe yayinda taketa faman murmushi shima murmushin yakeyimata yayana harbarci yadaukeka kagaji dayawa ko yayi dogon numfashi tare da ajiyar zuciya sannu ahankali yake mafanarsa a'a Safna ba barci nakeba kuma banajin gajiya to idankuwa hakane to tabbas tinani kake maikake tinani har haka yayana kodai wata tayima tarkone da soyayyarta tafada tana dariya baice da'ita komaiba sai kallonta dayakeyi yanamurmushi tabbas hasashena zaigasKata yanayinka yatabba tarmin da hakan wacece wannan yayana wakakeso dayawa haka harzuwa eannan lokacin kallonta yakeyi yana murmushi toshikenan tinda bazakayi maganaba tasomuje kaci abinci ko bagardaba ko sa'insa yatashi sunfito sunsami Abba yadawo Abba sannu da zuwa yauwa Safna kina tare da yayannaki eh Abba to barks Safwan yadawo yauwa Abbana Safwan barka da zuwa yahanya ka'iso lafiya Alhamdulillah Abba komai qlau to masha Allah haka akeso

Please Login or Register in order to submit comment