Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dafa school yashigo yasamesu afalo Ammar kadawo eh to sannu yauwa Aunty Safna yawuce ciki yacire uniform yafito Aunty Safna yunwa nakeji tomai zatayima bakasan kicin bane a'a yayana kabarshi yahuta mana muje nazubama abinci ko ya'amsa da to yabi bayanta sunje tazuba masa abinci yaci bayan yakarasa tace to kaje kayi sallah saikayi wanka kaga lokaci natafiya karka makara zuwa islamiya kajiko to aunty yatashi yatafi tadawo da kallonta ga Safwan tafahimci yanayinsa yasauya yatashi zaitafi ina kuma zaka zanje nayi salla ne

By Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:50] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
2⃣3⃣
By

Fauziya Usman

Amma yaya Safwan maiyasa lokaci daya kasauya lafiya bakomai yayi tafiyarsa itama tashi tayi taje tayi sallah bayan takarasa tana zaune ba'abinda take face kallon hannunta da Safwan yaciza sai wani nishadi takeji dadin haryamata yawa Safwan bayan yashiga dakinsa yayi sallah yakwanta kan kujera ya lumshe ido yana tinanin Babynsa farin ciki yacika zuciyarsa Safna nazaune Ammar yaturo kofa yashigo Aunty Safna nizan tafi to Ammar Allah yabada sa'a adawo lafiya Allah yasa Amin yafita yayi tafiyarsa bayan yafita itama tafito zuwa dakin Safwan domin tagaji da zama itakadai tasamesa akwance idansa arufe tace yauwa nima zanrama tazo dai-dai kunnansa tayi masa ihu da karfi afirgice yatashi nantace maizatayi inba dariya ba yayi zaune yana kallonta domin yama rasa abinda zaiyi mata yace ke zonan tazo yakalleta Safna kinrainani ko a'a yayana nifa dawasa nayi kinsan tinaninme nake kika tasheni a'a tinaninfa Babyna nakeyi dan Allah kayi hakuri itama idan kunhadu kabata hakuri karfe 04:00pm Zainab takira Safna domin taji kotadawo daga school tace yanzunnan nashigo gida dana shirya zanshigo toyayi saikin shigo ta'ajiye wayar Safwan yakalleta dawa kike waya Aunty Zainab shine kikace da'ita kintafi school maiyasa bakomai ina zaki tafine gurin bikin Aunty Asiya tosaiki tashi kishirya yaya Safwan kainakesan kakaini to shikenan saika shiga wanka sannan zanfita yayi murmushi yatashi yashiga toilet saida taji alamar yafara wanka tatashi tabuda durowa tadauko masa kaya shadda ce kalar blue sai hula da takalmi kalar pink sannan tafita taje tashiga wanka batajimaba tafito tafara shirinta Safwan bayan yafito abin mamaki yasami kaya akan gado yayi murmushi domin yasan aikin Safna ne bayan yashirya yadauki kayan yasaka sunyi masa kyau sosai shikansa shigar tabirgeshi Safna bayan takarasa shirinta tadauki kayanta material ne blue sai het danta jaka da takalmi sarka da yankunne awarwaro harzuwa mayafinta duk pink ne tayikyau sosai tafito tasami Safwan yakarasa shirinsa tashigo tana murmushi yaya Safwan kayimin kyau sosai bara nama photo yayi murmushi tayi masa photo Safna inafajin tsoro name karmuje kifi Amarya kyau wannan irin kwalliya haka tayi dariya yaya Safwan kenan ai'ita Amarya tadabance duk yanda take saitafita daban da sauran mata suna magana wayarta tadau ruri tadaga Aunty Zainab ganinan kanhanya nakusa saura kadan to saikin iso ta ajiye wayar keko bazaki denaba ko yi hakuri mutafi sunfito Safna tashiga gurin indo tafada mata tadawo falo saboda zasu fita bakowa agidan ta'amsa da to tafito sunyi tafiyarsu sun'iso gurin sunshigo holl din tindaga nesa Zainab tahangosu dasauri takaraso inda suke da fari'arta yaya Safwan harda kai ammafa naji dadi sosai kunsanme a'a wallahi kunyi masifarkyau gashi kuma kunyi anko ahaka aisai ayi tinanin Ku akeyuwa bikin sudai sai dariyarta suke to muje kuzauna mana a'a Zainab nitafiya zanyi Safna idan kintashi zuwa gida sai kiyimin waya to Aunty Zainab bara narakashi nadawo tosai kindawo harzasu fita mai photo yatsayar dasu dan Allah kubari nayimaku photo domin kunbirgeni sosai sunyi murmushi yamasu photo sunfita bayan yatafi tadawo lokacin da Zainab tadawo Asiya tace Zainab kinsan wani abu saikin fada wallahi badan nasan yaya Safwan yayanku bane danace soyayyace atsakaninsu domin yanda suke bawa juna kulawa wallahi abin yawuce sanin mutum gaskiya shakuwarsu tayi yawa Asiya kenan ai akullum haka suke daya baya'iya komai saida daya bayan antashi Safna takira Safwan yazo daukarta sungaisa da Asiya yace Zainab saiyaushe zakidawo to sai dare domin sainakai Amarya dakinta insha Allah toyayikyau saikin dawo to yaya Safwan sainadawo yadauki Safna suntafi Zainab kam saida takao Amarya harda siyan baki sannan tadawo gida soyayya da shakuwa tacigaba da shiga tsakanin masoya biyu Zainab da Hafiz bayan takarasa wayarta Safna takalleta Aunty Zainab alamu sunnuna kinga nawar akaiki gidan yaya Hafiz kenan kingaji da ganinmu yanzu kinfisan yaya Hafiz akanmu tab ashe haka soyayya take gaskiya abinda wahala a'a Safna bahaka bane taya zance inasan nabarku aiku jini nane zanfisan ace koyaushe inatare daku Amma duk da haka ninasan kinfisan yaya Hafiz akanmu Safna waimai kike fadane haka gaskiya kenan ni karya nake fada aikuwa zakisani nidakene agidannan tatashi zatarikata tatashi da sauri tafita Zainab tabiyota aguje sunfada dakin Safwan yana zaune jin anturo kofa da karfi anshigo yasashi tashi Safna tazo da gudu tabuya abayansa tana fadin yaya Safwan dan Allah kace karta dakeni duka kuma maikikai mata dazata dakeki yaya Safwan dan Allah kabarni da ita wannan yarinyar tafara rainani tonaji yanzu duk kudakata tana kokarin janyota tana kara kankameshi tayimasa wani irin riko yadora hannunsa akannata dasuke akan kirjinsa yajanyota lokacin Zainab tadaga hannu kamar zata mareta tasaki ihu tafada jikin Safwan tayimasa kyakkyawar runguma lokaci daya yaji wani abu yatsiresa ya lumshe ido nadan sakanni yabude yace Zainab kinga dan Allah kiyi hakuri kinji to yaya Safwan amma idan takara tofa zandauki mataki nayarda to kinji tahakura sailokacin tasakeshi daga rungumar data masa yaya Safwan zuwa gobe yakamata Ammar yadawo saboda kaga jibi su Umma zasu dawo aini tinyau naso yadawo dazu danaje daukarsa Hajiya tace nabarshi sai gobe shiyasa dayanzu yadawo sunjima suna fira daga bisani kuma sukaje suka kwanta

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:50] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
2⃣4⃣
By

Fauziya Usman

Safwan nakwance ya lumshe ido ba'abinda yake sai Safna irin rungumar dayaji masa yaketa tunawa farin ciki yana shigarsa gaskiya yanasan Safna da yawa abin yafara damunsa domin akowace safiya soyayyar Safna karuwa yakeyi acikin zuciyarsa yazaiyi gashi bayanzu zatayi Aureba shikuma yana matukar bukatarta shibama wannanba taya zai iyafadama Safna cewa yana Santa bayan tadaukesa yayanta zataji abin tamkar dirar mikiya to amma kuma sam bazai'iya hakura da itaba domin soyayyarta ruhisace ita kuma duniyarsace bazai rayuba sai tare da ita to yanzu miye mafita yazaiyi da wannan tinanin yayi barci washe gari Zainab da Safna suka gyara gida tsab saboda dawowarsu Umma da dare Safwan yaje yadauko Ammar da safe Zainab da Safna bawanda Yakima yakwanta suntashi sunfara shirye-shiryansu domin dawowar safe zasuyi sunyi shirunsu sunkare sunje sunshieya Safwan yadaukosu tare da Ammar yatafi koda suka iso sunsami Zainab da Safna afalo suna jiransu suna ganinsu suntashi suna yimasu sannu da zuwa sai murmu suke bayan sungaisa sunkawo masu ruwa mai sanyi sunsha sunji dadi sosai sunsa masu albarka bayan sunhuta anbawa kowa tsarabarsa sai dauki suke kwana biyu da dawowarsu Abba iyayen Hafiz suka dawo su Abba sunzauna sunyi magana harsunba da kudin Aure sannan kuma sunce gobe mata zasuzo sukawo kayan lefe sai batun saka rana toshikenan amma zancan saka rana idan muntsayar da ranar zamu sanar maku to bakomai Allah yasanya alkhairi Amin washe gari da karfe 05:00pm na yamma yan gidan su Hafiz suka kawo kayan lefe saiti biyar masu hudu kayan cikima sunyi kyau sosai komai masha Allah Safna sai murna take tamkar ita akakawo mawa suna zaune afalo Abba yace Hajiya mutannanfa sunmatsa akan asaka masu rana Abban Safwan asakamasu mana saidai kuma wani hanzari ba guduba to inajinki nifa nafisan ahade bikinnan tare da na Safwan lokaci daya yaji zuciyarsa tabuga da karfi Umma nikuma eh kai haba Umma taya zakifadi haka itafa angama komai saka rana kawai tarage to taya zaki hada Auranta danawa gaskiyani bantashi Aure yanzuba to baka'isaba laikenan kullum magana daya bakatashi Aureba maikake nufi sai yaushe zakayi Auran a'a Hajiya karki bata ranki kibata nasa Safwan maiyasa bakasanyin Aure ne Abba bawai banasanyin Aure bane lokacinyin Auran ne nawa baiyiba tobara kaji nafadama ko kanaso-ko bakaso Auranka dana Zainab tare za'ayisa tinwuri kafada mana wadda kakeso domin ashirya tafiya neman Auranta idan kuma bakada ita ni inada wadda zanhada Auranka da ita tana gama fadar haka tatashi tayi tafiyarta Abba yakallesa Safwan kayi hakuri kaji zanje nasameta sjima yatashi yabi bayanta tirkashi lokaci daya sukayi ido biyu da Safna yatashi yayi dakinsa Aunty Zainab nashiga uku na maiyafaru kinmantane nice wadda tafara zancan ahade Auranki Dana yaya Safwan gashi Umma tanace akan hakan yanzu haka nasan yaya Safwan yana fushi dani a'a Safna bazaiyi fishi dakeba to abinda za'ayi yanzu Aunty Zainab kibi bayansa kiga yanayinda yake ciki to shikenan kisameni adaki to ita tayi daki Zainab tashigo tasamesa akan kujera yahade kai da guiwa tazauna kusa dashi tadan dafashi batare datayi magana ba shikuma yayi tinanin Safna ce yadago kai tare da amfatar sunanta Safna saida sukayi ido biyu yaga ashe Zainab ce yace dama kece tadaga masa kai kallonsa kawai takeyi lokaci daya taji tausayinsa yakamata

BY. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:51] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
2⃣5⃣
By

Fauziya Usman

Takira sunansa yaya Safwan maiyasa zaka damu akan zancan Umma tinda har kanada wadda kakeso kuma itama tana sanka aisaika bayyana masu ita bahaka bane Zainab sabida wadda zuciyata takeso yanzu Aure baya gabanta gaba daya ba lissafin Aure aranta to taya zanbaiyanata nasani amma duk dahaka kafada ita Umma dakanta zata yanje zancan Auranka yanzu idan hartaji wadda kakesan ka Aura yaya Safwan kanasan Safna ko da sauri yakalleta Safna kuma tayi murmushi yaya Safwan karka boyemin domin bani kawai nasanda hakaba harta mutanan gari amma yanzy mudena zancan mutanan gari muyi ta gida yaya Safwan wallahi tinda jimawa nafahimci zuciyarka tanasan Safna kamar yanda itama takesanka kunasan junanku tomaizai hana kafada sabida karatun Safna za'a janye zancan Auranka Zainab kina tinanin Safna zata soni bawai zata sokaba inada tabbacin tana sanka dosai kuma zatayi farin ciki da Auranka gaskiya zanfi kowa farin ciki idan wannan Auran ya tabbata yayi dariya yo shikenan Zainab zanyi kamar yanda kika fada yauwa yayana Safna na falone a'a tana daki tomuje gurinta sunfita sunshigo tana ganinsu tatashi tsaye da sauri yazo inda take yace kanwata maiyasameki kike kuka bakomai dan Allah yayana kayi hakuri domin nasancewa ayanzu kana fishi dani saboda nice silar tada zancan Auranka tadukursa kasa dan Allah yayana karkayi fishi dani domin fishinka musibane atare dani zan'iya jure komai amma bazan'iya jure rashinkaba yayi murmushi yadukursa kusa da ita karki damu kanwata domin nima bazan'iya fishi dakeba yasa hannunsa yana share mata hawayenta tayi murmushi Zainab sai kallonsu take taji sunbirgeta sosai Safna yar gidan yaya Safwan tayi dariya Aunty Zainab dai shidai murmushi kawai yake

Kano

Tafiya yake amma sam jikinsa bakwari yaturo kofa yashigo saidai bakowa afalo yasami guri yazauna yana tinanin yanzu yazaiyi da wannan taransfa da akayi masa yazai fuskanci Ummi da wannan zancan yana zaune Nafisa tashigo hannunta rike da Safna tagansa azsune Safna dagudu tatafi gurinsa alokacin tana da shekaru biyu yadauketa ya'azata kan ciyarsa yana mata murmushi Nafisa takarasa inda yake tazauna sannu da zuwa yaya Salim yauwa ashe kadawo eh aibanji shigowarka ba bakomai yaya Salim lafiya kuwa naga kamar kana cikin danuwa maiyake faruwane wallahi Nafisa gurin aikine akayimin taransfa zuwa Kaduna nikuma wallahi banasan tafiyar kuma nasan Ummi bazataso natafiba shine abin yake damuna narasa yazanyi ta jinjina kai tab babbar magana kaga yaya Salim karkasaka damuwa aranka itama Ummi zata fahimta wannan aibakomai bane kaji Nafisa kinfasan banasan abinda zaisanayi nisa da Ummi ko Abba nasani to amma yaxakayi idan abinda yazama dolane aihakuri akeyi dole hakura zakayi yaune suka baka takardar a'a jiyane a'a to yaushene yau kwana biyu kuma asatinnan dazaikama akesan nafara aiki acan to yakamata kafada masu ayau dinnan insha Allah yanzuma gidan zantafi amma kaci abinci sannan kawatsa ruwa kafin katafi kaji to Safna taci abinci haba yaya Salim maizaisa nabar Safna da yunwa aibance kinbarta da yunwaba tambayarki nayi taci abinci tayi murmushi taci ni wannan 'yar dabani nahaifetaba danace danban haifetabane sai Allah yasa kece kika haifeta saidaifa kiyi hakuri amma inasan 'yata da yawa hakuri ai kullum cikinsa nake yatashi yadauketa sunshiga ciki yashiga wanka yafito yashirya takawo masa abinci yaci tare da Safna sannan yafito tare da Safna ahannunsa to zamutafi haba yaya Salim wallahi bazanyardaba banbancin yayi yawa shikenan saiku tafi kubarni nidaya banda abokin fira gaskiya saidai acikin biyu kadauki daya ko katafi dani ko kabar Safna bazai yuwuba domin kinsan da Safna nake zuwa gidan su Ummi tafara hawaye tana kukan shagwaba haba yaya Salim shikenan tinda nahaifi Safna kadena sona koyaushe kana tare da Safna ni wallahi junta nake tamkar kishiyata gaba daya tahanaka kulawa dani ni gaskiya banaso to sarkin mita dauko mayafinki mutafi taje tadauko mayafinta suntafi sun'iso gidansu Ummi da yamma ne sunsami Abba agida bayan sungaisa Safna tayi gurin Abba tana dariya tace Abba Safna kina lafiya Ummi takalleta tana dariya kunga yarinya nibazskizo gurinaba sai gurinsa kaima harda wani daukarta kuma agabana to Allah bazan yardaba su Salim sai dariyarsu suke bayan wani lokaci salim yace Abbana Ummina dama inasan nafada maku wani abuto munajinka yayishiru yasunkuyar dakansa kasa Salim lafiya kuwa Nafisa waimaiyake faruwa zatayi magana yadakatar da ita da hannu kibari zanfada tayi shiru Salim dan Allah kafada mana koma miye kaji amma bazsnjure ganinka cikin yanayin damuwaba karki damu Ummi bakomai bane dams agurin aikine akayimin taransfa zuwa Kaduna nayi iyabakin kokarina amma sunce saina tafi yau kwana biyu kenan inafama dasu akan sufitar da sunana amma sunce sainaje nibansan yazanyiba haba Salim yanzu akan wannan abunne kake saga hankalinka danawa dana Umminka gaskiyane munyi sabo da juna bazamuso yin nisaba amma wannan baikai yasa damuwa tayi nasara akanmuba nasancewa Ummarka kafiji fiye dakai Lanka toai ita tasan abinda takeyi nikaina banda kowa akano duk yan uwana danata suna sokoto aikine yakawoni akano gashi harmunyada zuri'a ada mubiyune daga bisani mukazama uku yanzufa mu biyarne kagani danhaka karka damu da zancan tafiya Kaduna mudai fatanmu Allah yayima zabi nagari Amin Abbana

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:51] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
2⃣6⃣
By

Fauziya Usman

Tabbas inajin damuwa acikin raina yo amma bazanbari tahanani samarwa yarona da farin cikiba domin inasan duk wani abu dazaizama cigaba arayuwarsa Allah yasanyawa aikinka albarka Allah yasa zaman Kaduna yaza alkhairi agareka Amin Ummina toyanyu zuwa yaushe zakatafi sunce nafara zuwa aiki awannan satin dazai kama toyanzu abinda za'ayi zanyiwa Alh Abubakar magana naji koza'asami gida nasiyarwa Wanda zaka zauna to Abbana godiya nake nantake yakirashi sunyi magana bayanda yagama yacewa Salim kashirya gobe zamuje kaduna to Abba Allah yakaimu sai dare suka koma gida yakira Safwan yafada masa gobe zaishigo sunjima suna magana daga karshe sukayi sallama washe gari bayan yashirya yayi break fats yafito lokacin Safna barci takeyi yashiga dakin datake yayi tsaye yanata kallinta yana murmushi ya sunbaceta tare da fadar Allah yaimata albarka yana matukar santa soyayyar uba da 'ya da soyayyar mai sunanta wato kanwarsa Nafisa tayi murmushi yaya Salim yajuyo yakalleta batare da yayi maganaba zatayi magana yalura Safna tana motsawa yayi saurin rufe mata baki yajanyota wajan dakin yayinda taketa kallonsa haba Nafisa yakikesan kitasheta kallonsa takeyi cike da mamakinsa yaya Salim kenan barcinta yafi maganata muhimmanci nidai banfadaba to maikake nufi kinga kiyi hakuri nizantafi kar Abbana yayita jirana dan Allah kikulaman da Safna kinji karki barta tayi kuka duk abinda take bukata kiyimata kinjiko eh naji yauwa to sainadawo Allah yakiyaye adawo lafiya tarakashi bayan yatafi tadawo zaune take afalo sai manakinsa takeyi wannan wane irinsone yakeyiwa Safna tabbas akwai wani abu da yaya Salim yake boyemin wacece wannan Safna din wadda tayi sanadinsawa 'yata sunanta gaskiya inasan nasanta Salim ya'iso gidansu Ummi yasamesu afalo yagaishesu sun'amsa cikin nuna kulawa Abba yace Salim mutafi ko tindazu kainake jira Hajiya zamutafi Allah yakiyaye adawo lafiya sunfito sunkama hanya gidan Alh Mukhtar suka isa sunsamesu suna fira suntaresu tare da nunajin dadin ganinsu Haj Ramatu tagaida Abba ya'amsa Salim yagaishesu yaya Umar yaukuma tafiyar bazata kukemana ina Aunty Luba tana gida tace agaisheku to muna amsawa ai Mukhtar tafiyar bata azauna bace nanyafada masa dalilin zuwansu bayan sunhuta sunyi waya da Abban Safwan yace susamesa agida sunzo gidansa tare suke da Mukhtar sunshigo sungaisa Safwan yace maraba da my friend kwana da yawa haduwa tayi wuya yagida yakuma Safna da mamarta duk sunanan qlau gaskiya Safwan baka kyautawa maikuma nayi kafi kowa Sani yadawo da kallonsa gurin Umma yace Umma waihaka zaku saka masa ido bazaiyi Aureba lokacifa tafiya yake Salim kenan karka damu domin nesa tazo kusa Auransa bazaifi wata biyuba da yardar Allah yakalli Safwan ammadai wallahi bakada kirki shine bakafadaminba to taya zanfadama abinda banida tabbaci akansa kamarya kaga Salim dan Allah mubar wannan maganar muyi abinda zai'anfanemu sunfito suntafi sunduba wani gida gaskiya gidan yayikyau sosai Abbansa yadubesa Salim wannan gidan yama eh Abbana yayimin sosai toshikenan sunyi ciniki anbiya kudi sunyima Abban Safwan godiya sosai sannan sukayimasa sallama suka tafi bayan kwana biyu Salim yazo da Nafisa taga gidan itama yamata kyau sosai sunsamasa komai nabukata angyarashi yayikyau sosai ranar da zaitafi gaba daya yazo domin yayi sallama dasu Ummi saidai yaganta bata cikin walwala Salim tafiyar kenan eh Abba to Allah yabada sa'a Allah yasa alkhairi Allah yasa ace kara da akai Amin Abbana yakalli Umminsa yafahimci akwai damuwa atare da ita yayi shiru Salim dan Allah kadena saka damuwa aranka domin dani da Umminka munayima fatan alkhairi to Abbana Ummina zamutafi Salim Allah yakiyaye Allah yataimaka yabada sa'a Amin Ummina Nafisa dan Allah kikulamin da yarona amanar Allah tayi murmushi to Ummi zankiyaye zanbashi kulawa fiye da tinaninki insha Allah to Allah yabaki ikonyi Amin Ummi suntafi sunyima Larai sallama tafito domin kariyarsu sunrakasu harbakin mota saida sukaga suntafi sannan suka dawo ciki Ummi tace Allah sarki yarona shikenan yatafi yabarni kinga Hajiya dan Allah karki saka damuwa aranki domin idan Salim yasan kina cikin damuwa to wallahi ko aikinsa bazanyiba ko yanzu baki lura da yanayinsa ba kamar yace bazashiba to Allah yataimakesa ya'azashi akan nasara yauwa Hajiya Amin yarabbi

Kaduna

Su Salim sun'iso gidansu cikin koshin lafiya yayi waya dash Ummi saidai baihadu da Safwan ba kasancewar tafiyar yammace sukayi kuma ga gajiya wannanne dalilin dayasa bainemaiba da dare sunfita yasiyo masu kayan abinci aduk wani abin bukata na kicin

Washe gari bayan yashirya yafito yasami Nafisa akicin yazo kusa da ita yarungumota tabaya yana kissing din wuyanta yana murmushi sannunki da aiki maman Safna yauwa sannu da fitowa kayi hakuri yau namakara bantashi dauwuriba karki damu bakomai ina Safna batatashiba tobara naje nadubata ok afito lafiya yaje yasameta tana kokarin tashi yakarasa inda take Yana kiran sunanta Safna kintashi yadauketa sunfito yasamu Nafisa tana shirya abinci akan tebur har tatashi kinga tsayar da wannan aikin kije kishiya mata yaya Salim kabarni nakarasa mana a'a kibarshi to shikenan tadauketa sunyi ciki lokaci kadan sunfito tayo mata wanna tashiya mata tacire hannunta daga cikin na mamarta da gudu tayi gurin Salim yadauketa yacillata sama yana yimata wasa tana dariya to muje muyi break fats suntafi yanaci yana ba Safna bayan sunkarasa yadauki wayarsa yakira Ummi sungaisa tashiga tambayarsa yayi break fats yayi dariya ya'amsa mata da eh ya tambayi Abbansa suna tare tabashi sungaisa shima yaba Nafisa sungaisa tadawo da wayar hannunsa sunyi sallama yatashi zaifita nanfa Safna tace saita bishi zaifita tafasa kuka yadawo yadauketa yana rarrashinta lokacin wayarsa tadau ruri yaduba yaga sunan Safwan yadaga sungaisa Salim kashigo garin kuwa eh Safwan nashigo yanzu nake kokarin fita Safna tahana sai kuka takeyi waisai tabini wallahi bansan yazanyiba babbar magana kasamu kayi mata wayau mana to zandaisan yanda zanyi nafito saina shigo ok saikashigo sunyi sallama yace Nafisa tadauketa sushiga ciki dakyar tayarda tadauketa suna shiga yafice bayan ya'isa office yakira Nafisa tana dagawa yace ya Safna tayi kuka sosai makuwa tayi yanzu hakama tayi barci sai ajiyar zuciya take kaine kasaba mata da fita shiyasa to kidai bata kulawa sosai saina dawo to adawo lafiya ya'ajiye wayar yahadu da Safwan sunata fira

By. Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:51] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Part 2
2⃣7⃣
By

Fauziya Usman

Tafe suke suna fira da dariya mutanan dake wurin sal kallonsu suke wasu abin yabirgesu wasu kuma abin yabasu mamaki sunkaraso indasu Asma'u sannuku dai kawayena yauwa sannunku da zuwa yaukuma tare kuke eh yayimin waya inakan hanyar zuwa school motarsa tasami matsala shiyasa naje nazo dashi ok Bashir yagarin gari Alhandulillah aiko dazu Abdul yazo nemanka yana ta'ina gaskiya bansan inayakeba saidai kakira layinsa to shikenan yakirashi yafada masa inda yake yaje yasamesa Bashir yaukuma tare kake da Safna dama nafadama tokadaiyi takunka ahankali karka damu tinda har Safna zata'iya zuwa gida tadaukoni takawoni school tokasan banda matsala Abdul yadaiyi murmushi Safna intambayeki wani abu inajinki wai dan Allah maiyake tsakaninki da Bashir ne haba Hafsat wannan wace irin tambayace bayan kinsan komai kamarya nasan komai idan nasani zantambayeki ne to maikike tinani tsakanina dashi bayan zumuncin class daya shine kawai to kinyi kuskure dominshi bawannan yadaukar yake yimakiba maikike nufi to bara kiji nafada maki Safna Bashir dai sanki yake da sauri tazaro ido maikike fada bakiji bane dan Allah dan mai-maita nace Bashir sanki yake Hafsat kinsan maikike fada kuwa nikuwa nasan mainake fada tab lallai Bashir zankuwa tsinke duk wata alaka atare dashi bazan sake bashi fuskaba balantana haryayi tinanin koni inasansa amma lallai Barshi baisan abinda yakeba Safna waimaiyasane ke sam bakya tabasan ace anasanki sabida bantashi Aureba amma kinsan kina shekarar karshe sannan da zarar inkare Aure zakiyi tomaiyasa bazaki tsayarda Wanda kikesoba sabida bandashi tindaga wannan ranar Safna tajanye jikinta da Bashir iyakarta dashi gaisuwa sam bata bashi fuskar dazaiyi magana maitsayi da ita hakan yadameshi sosai dominshi yana matukar santa sosai ranar tadawo tasami Zainab tsaye da Hafiz agurin mota ga alama tafiya zaiyi bayan tayi parking tafito tazo inda suke tagaisa da Hafiz Safna kindawo aitindazu nake jiranki naga bakidawoba yanzuma nake kokarin tafiya Allah sarki yaya Hafiz wallahi Hafsat natsayawa anjima ba'azo daukartaba bayan sunyi sallama da Zainab yatafi sunshigo tare Aunty

Please Login or Register in order to submit comment